Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ TSIRA DA HALAKA!!! Littafi Na Daya. Part  A wani zamani can baya mai tsawo daya shude a yankin kasashen bakaken fata,anyi wata kasa mai suna Hirtoliya.Kasar Hirtoliya tana bangaren kudu ne kuma ta kunshi manyan birane a karkashinta guda talatin da uku wadanda dukkaninsu a karkashin sarki guda daya suke wanda ake kira da suna Garzub dan Inkal.Sarki Garzub ya kasance sadauki kuma gagarumin MAYAKI sannan gwarzon matsafi wanda ya zama GAGARABADAU a nahiyar da yake gaba daya,kuma DODON MAZA abin tsoro.Ba komai ne yasa sauran kasashen dake makwabtaka da sarki Garzub suke matukar tsoronsa ba face tsananin karfin mayakansa,yawansu da kuma sa'arsu.Ance tunda sarki Garzub ya hau KARAGAR MULKI tsawon shekaru arba'in daidai ba'a taba cinsa da yaki ba kuma a duk tsawon shekara guda yakan fita yaki kamar sau goma.Duk yakin daya fita sai ya sami nasara sai dai aga ya dawo gida da dimbin ganima da bayi masu yawan gaske.Bisa wannan dalili ne sarki Garzub ya tara dukiya mai yawan gaske.Mutanen birnin Hirtoliya suna jin dadin mulkin Garzub musamman yan uwansa sarakai,attajirai da matsafa,amma su talakawa a bangarensu ba yabo ba fallasa domin ba'a kyautata musu yadda ya kamata kuma ba'a tsangama musu face wadanda suka kiyin biyayya ga sarki ko kuma suka karya daya daga cikin tsaurarn dokokinsa guda uku.Doka ta farko itace dole a duk shekara kowanne talaka ko mai arziki ya biya haraji na buhun abinci guda biyu ga sarki.Wannan doka akan kowa take komai matsayinka komai kaskancinka.Doka ta biyu itace ba'a yarda wanda bai shafi sarauta ko kuma bai samu izini ba ya shiga gidan sarautar garin koda kuwa mazauna cikin gidan ne suka gayyace shi dole saida sanin sarki.Doka ta uku kuwa itace ba'a yarda mutum yayi wani addini ba daban face addinin bautar wani gunki mai suna Larruta.Idan har aka kama mutum yana wani addini daban HUKUNCIN KISA ne a kansa kawai.Sarki Garzub yana da wani 'da guda daya kyakkyawan saurayi kuma matashi dan shekara ashirin da uku mai suna Uzaima.Uzaima ya kasance sadauki kamar mahaifinsa sannan GWARZON JARUMI ne a filin daga mai TARWATSA MAZA.Saidai halayensa sunsha bamban dana mahaifinsa domin shi ko kadan bai damu da dukiya ba kamar yadda ko yaushe mahaifinsa ke kokarin tarata sannan ya kasance mai tausayi da adalci don haka yana adawa da dokokin da sarki ya kafa guda uku.Musamman wannan doka ta baiwa sarki buhun abinci guda biyu a duk shekara.Sau tari idan yarima Uzaima yaga talakan da bazai iya biyan harajin ba sai yaje har gidansa a sirrance ya bashi domin yakai fada.Saboda duk talakan da aka kama da laifin rashin kai wannan haraji tofa sai yayi shekara uku a kurkuku.Ita kuwa wannan doka ta hana kowa shiga gidan sarautar ba karamin ciwa Uzaima tuwo a kwarya take ba saboda yana matukar son ya rinka shigowa da abokansa cikin gidan sarautar suna debe masa kewa amma babu hali.Shi dai Yarima Uzaima ya kasance mutum mai son mutane kuma wanda bashi da girman kai ko kadan,domin bai dauki kansa komai ba.Ga wanda bai sanshi ba sai yayi zaton cewa shi ba dan sarki bane domin idan yasa kansa sai kaga yana taya mutane aikin wahala kuma duk inda yaga ana zalunci tofa sai ya hana.Yarima Uzaima yana da wani aboki mai suna Kaizur wanda ya zamo amininsa,kuma sun shaku ainun domin a kullum sai Yarima Uzaima ya ziyarci gidansu Kaizur kuma idan yaje tun safe baya tafiya gida sai yamma tayi.Mahaifin Kaizur ya rasu tun baifi shekara goma sha biyar ba,sai mahaifiyarsa wacce ake kira da Siyala wacce ta kasance makauniya yar shekaru hamsin da daya sai kuma kanin Kaizur wani dan shekara bakwai mai suna Hidal.A kullum idan Uzaima yazo gidan su Kaizur sai ya tahowa da Hidal kyautar wani abu,Bisa wannan dalili ne Hidal ma ya shaku da Uzaima yayi sabo dashi ainun har ya zamana cewa shakuwar ma sau tari idan suka zo zasu rabu sai Hidal yayita kuka.Bisa wannan dalili ne yasa Yarima Uzaima ya fara kwana a gidan su Kaizur.Lokacin da Sarki Garzub ya fara fahimtar cewa Yarima ya fara kwana a waje sai ya kafa masa doka mai tsauri akan hakan ya zamana cewa dole ne ya kasance kullum a gida da zarar Magriba tayi.Al'amarin daya jefa Uzaima cikin tsananin damuwa kenan,gashi bashi da ikon ya shiga da Hidal izuwa cikin gidan sarautar don kada ya janyo masa HUKUNCIN KISA.Haka dai ya lallami Hidal akan yayi hakuri akwai lokacin da zaizo ya zamana cewa babu abinda zai rabasu face Mutuwa.Ganin yadda ra'ayin yarima Uzaima ya zama daban dana mahaifinsa sai mahaifinsa nasa yayi watsi da al'amuransa ya zuba masa ido kawai duk da cewa yana matukar kaunarsa a matsayinsa na dansa guda daya jal a duniya.Ko kadan karkokin sarauta bai dami yarima Uzaima ba bare kuma wani abin duniya.Yarima Uzaima bai taba ganin wata budurwa data burgeshi ba bare ya nuna yana SONta.Saida sarki Garzub yasa aka zo da yan mata goma sha biyu 'ya'yan manyan sarakai na nahiyar wadanda suka kasance kyawawan gaske ana gabatar dasu ga Yarima Uzaima domin ya zabi wacce zai aura amma sai yace gaba dayansu babu wadda tayi masa.Al'amarin daya fusata sarki Garzub kenan saboda Uzaima ya bashi kunya a wajen wadannan sarakuna.Cikin fushi sarki Garzub ya dakawa Yarima Uzaima tsawa yace yakai dana idan har kana da wata matsala ne ta rashin lafiya to ka gaggauta sanar damu domin mu nemo maka magani.Ka sani cewa yan matan da muka kawo maka babu kamarsu a wannan nahiya gaba daya kuma ba zaka taba samun mai kyau irin naus ba.Sa'adda Yarima Uzaima yaji wannan batu sai ya durkusa bisa guiwoyinsa a gaban sarki Garzub sannan ya dubeshi cikin girmamawa yace yakai Abbana ka gafarceni,hakika na san na bata maka rai,amma ina Son ka sani cewa ba don komai naki daya daga cikin wadannan yan mata ba sai domin nasan cewa zasu aureni ne saboda matsayina ko kuma saboda shakkarka.Ni kuwa nafi son na auri wacce take yi mini SO na gaskiya ba don komai ba kamar yadda ka bani labarin yadda ka hadu da mahaifiyata harka aureta.Koda Sarki Garzub yaji wannan batu sai jikinsa yayi sanyi,ya sunkui da kansa kas ya kasa cewa komai.A wannan lokaci fada a cike take makil da jama'a,kawai sai akaga idanun sarki sun kada sunyi jawur.Nan take ya juya ya shige izuwa cikin GIDAN SARAUTAR.Al'amarin daya janyo fadar ta watse kenan gaba daya kowa ya kama gabansa.Dalilin wannan abu daya faru sai da sarki ya kwana uku bai zauna a fada.Al'amarin daya DUGUNZUMA hankalin gaba dayansu suka kai masa ziyara gida don zatonsu ko sarki bashi da lafiya ne,saboda a saninsu a tsawon shekaru arba'in da hawa karagar mulkinsa bai taba fashin zamab fada ba.Lokacin da yan majalisar suka iso wajen sarki domin su dubashi sai ya aiko a gaya musu cewa shifa lafiyarsa kalau kuma ba zasu sami damar ganinsa ba yanzu sai ya nemesu da kansa.Koda jin wannan batu sai hankalin yan majalisar ya kara dugunzuma fiye da koyaushe.Cikin sanyin jiki da matukar damuwa suka juya suka fice daga cikin gidan sarautar."Abinda basu sani ba shine a duk sa'adda sarki ya tuno da matarsa marigayiya wato mahaifiyar yarima Uzaima sai yaji ya tsani komai da kowa a duniya.Babu abinda yake so sama daya killace kansa yayi ta kuka da begenta Yana tunano abubuwan da suka faru a baya shekaru ashirin da biyar da suka gabata.Wata rana sarki Garzub na zaune a fadarsa jama'a sun kewayeshi ana tafiyar da harkokin mulki sai ga wadansu bakin mayaka sunzo daga wana kasa da ake kira Farzuba.Kai tsaye mayakan suka shigo cikin fada suka iso har gaban Karagar sarki suka zube cikin girmamawa suka kwashi gaisuwa sannan daya daga cikinsu ya dago kai ya dubi sarki Garzub yace yakai wannan gwarzon sarakuna kayi sani cewa mu manzanni ne daga sarki Kurazu na birnin Farzuba.kuma munzo ne domin mu isar da sako.Sarkinmu yace mu gaya maka cewa ka zauna cikin shirin yaki domin yanzu haka akwai wata runduna ta mayaka jinsin larabawa da suka sauka a gabar tekun kasarmu.Adadinsu ya kai MILIYAN ARBA'IN.Ba komai ne ya kawosu wannan nahiya tamu ba sai FARAUTAR BAYI da diban albarkatun kasa.Sarki Kurazu ya baiwa wadannan mayaka hadin kai sun kwashi bayi masu yawa gami da dukiya mai yawa a cikin birninmu,kuma suna nan suna shawarar su karaso nan kasarka.Sarkinmu yace shi kam ya san ba zai iya ji da wadannan larabawa ba shi yasa ya basu hadin kai kuma yana mai baka shawara akan ka basu hadin kai in ba haka ba zasu shafe kasarka su kashe dukkan mayakanka su kwashe arzikinku suyi tafiyarsu.Hatta addininka daka gada a wajen iyaye da kakanni sai ya gushe daga doron kasa....Kafin wannan mai jawabi ya gama rufe bakinsa tuni sarki Garzub ya zare takobinsa cikin ZAFIN NAMA ya fille masa kai.Kan yayi tsalle ya fadi can gefe daya,jini yai tsartuwa ya bata fuskokin ragowar yan uwan nasa.Hakan ne yasa suka firgita ainun jikinsu ya kama kyarma.Kawai sai Sarki Garzub ya bushe da dariya lokaci guda kuma ya hade fuska ya dubi ragowar manzannin a fusace yace ku kuma ku koma ku gayawa sarkinku cewa ni bazan bada hadin kai ga wadannan larabawa ba kuma ba zanyi zaman jiran isowarsu kasata ba gani nan tafe da kaina zan taresu ko Ni ko ko su!(Hmm Kunji Gwarzon Namiji).Ku gayawa sarkinku cewa shine ya cucemu daya basu dama sukayi abinda suke so a cikin kasarsa shi yasa suke tunanin zasu iya karasowa nan kasar su dasa wawaso.Ku bace min da gani!Koda gama fadin haka sai manzannin sukayi sauri suka fice daga cikin fadar jikinsu na bari.Take dakaru suka dauki gawar wannan manzon aka goge inda jini ya bata.Shi kuwa sarki Garzub sai ya dubi sarkin yakinsa wanda ake kira da suna Zamud yace dashi maza kaje ka shirya yaki da dakaru Miliyan Talatin.Zamud ya risina yace an gama ya shugabana.Nan take Sarkin Yaki Zamud ya juya ya fice da gudu.Gaba daya wannan rana babu abinda ya gudana a birnin Hirtoliya face shirye shiryen yaki.Nanfa aka rinka fito da MAKAMAI kala kala masu bukatar washi aka wasasu,wadanda suka lalace akayi watsi dasu aka shiga kera sababbi.Haka kuma aka shiga tanadin Guzuri.Tun safe aka fara wannan shiri amma ba'a kammalashi ba saida dare ya raba.Bayan an gama shiri ne kaf sarki yasa aka kirawo Zamud yace dashi abinda nake so dakai shine kada a tafi da mace wannan yaki ko guda daya.Koda jin haka sai Zamud ya cika da tsananin mamaki ya dubi Sarki Garzub yace ya shugabana ka sani cewa tafiyar da zamuyi daga nan zuwa birnin Farzuba ta kwana ashirin da tare ce,anya kuwa dakarunmu zasu iya hakurin rashin mata har tsawon wadannan kwanaki?Ka sani cewa basu taba fuskantar irin wannan matsala ba.Cikin Fushi Garzub ya dakawa Zamud tsawa yace umarni nake baka ba shawarar ka nake nema ba.Kuma ka sanar da su wanda duk yayi jima'i da wata macen akan hanya ko yayi fyade hukuncin kisa ne a kansa.Ka sani cewa wannan umarni ne daga abin dogaronmu mai girma Larruta.Koda jin haka sai sarkin yaki Zamud ya sake risina yace sakonka ya isa ga dakaru.Kawai sai ya mike tsaye ya juya ya fice daga cikin fadar.Kashe gari da sassafe dakaru Miliyan talatin suka taru a kofar gidan sarautar bisa dawakansu cikin shigar yaki dauke da MUGGAN MAKAMAN YAKI.Idan mutum yaga yawan wadannan dakaru dole ne ya firgice yayi tsammanin cewa YAKIN DUNIYA za'ayi.Bayan kowa ya hallara sai sarki Garzub ya fito daga cikin gidan sarautarsa shi kadai bisa wani farin ingarman doki cikin gagarumar shigar yaki mai matukar kwarjin da ban tsoro irin wacce ba'a taba ganin yayi irinta ba.Sarki Garzub bai taba sanya sulken karfe a jikinsa ba a duk sa'adda za'a fita yaki amma a wannan karon sai akaga gaba dayan rigarsa da wandonsa na karfe ne kanse ne kawai bai rufe ba da hular karfe.A bayansa ya rataya wata zabgegiyar takobi wacce asalinta ta mahaifinsa ce.A kuibin cinyoyinsa na dama da hagu kuwa wadansu siraran takubba ne guda biyu.Da ganin sarki Garzub a cikin wannan shiga sai gaba dayan dakarun suka sha jinin jikinsu domin dun san cewa lallai yakin dake gabansu ya wuce gaban tunaninsu.Nan take dukkaninsu sukaji tsoro ya darsu a cikin zuciyarsu.A wannan lokaci gaba dayan mutanen birnin sun taru a gefe daya maza da mata,yara da manya,da yawa daga cikin iyalan dakarun da zasu fita wannan yaki suna kuka domin basu da tabbacin za'a sake saduwa.Lokacin da sarki Garzub ya iso gaban dakarun yaki sai ya kallesu tun daga kan na farko dake tsaye a hannun hagu izuwa kan na karshe dake hannun dama sannan ya dubi na tsakiyarsu ya hanga izuwa can baya inda baya iya hango na karshe.Kawai sai yayi murmushi ya sake duban Zamud yace yakai sarkin yaki kayi sani cewa wannan yaki da zamu fita yaki ne na tarihi wanda har abada baza'a taba mancewa dashi ba.Yaki ne na tsanani wanda bamu taba yin kamarsa ba kuma abu ne mayuwaci idan zamu sake yin irinsa nan gaba.Ka sani cewa lokacin dana tambayi mai girma Larratu ya sanar dani yadda karshen wannan yaki zai kasance,sai yayi shiru baice dani komai ba har izuwa lokaci mai dan tsawo.Daga can sai naji muryarsa ta kama rawa kamar kuka yace yakai sarkin sarakuna kayi sani cewa a wannan yaki naga cewa za'a rasa miliyoyin rayuka a kowanne bangare amma ni kaina na kasa gano abinda zai faru a karshe saboda ABOKAN GABAR taku sun shirya kafin su fito.Duk abinda muke takama dashi suma suna dashi,saboda haka komai zai iya faruwa a wannan yaki ko dai ku sani nasara ko su su samu.Abinda nake so dakai shine ka karkafi jama'arka da kwarin guiwa,kayi sani cewa KARAYAR ZUCIYA tun a fari tana janyo rashin nasara.Sa'adda sarki Garzub yazo nan a zancensa sai yayi ajiyar zuciya sannan ya dubi gidan sarautarsa.Nan take idanunsa suka ciko da kwalla ya koma gefe daya ya sunkui da kansa kasa.Cikin matukar damuwa sarkin yaki Zamud ya taho gareshi ya tsaida dokinsa daf da nasa suka dubi juna sannan yace ya shugabana lafiya kuwa naji kayi shiru baka yiwa dakarunka bayanin komai ba?Dajin wannan tambaya sai sarki garzub yayi ajiyar zuciya sannan yace yakai Zamud kayi sani cewa ba komai bane yasa na kasa yin bayanin komai ba face tunowa da wasiyar da mahaifina yayi mini kafin yabar duniya.Wasiyar kuwa da ita ya mutu a bakinsa yana mai cewa"Ya kai dana gashi har ajalina zai riskeni baka yi aure ba bare naga jikana,saboda kawai har yanzu baka sami bacen data burgeka ba.Ina mai rokonka da lallai ka nemi mace ka aura don ka sami magaji kafin kaina naka ajalin ya riske ka.Ina son kayi mini wannan alkawari yanzu take domin na mutu da farin cikin hakan.Sa'adda mahaifina yazo nan a zancensa saina rungumeshi kuma na fashe da kuka ina mai cewa yakai abbana nayi maka alkawari duk wuya duk tsanani sainayi aure kafin ajalina ya riskeni,kuma albarkacin mai giram Larratu bazan mutu ba face na bar magajina.Koda sarki Garzub yazo nan a zancensa sai hawaye ya subuto masa ya dubi Zamud yace yanzu gashi zamu fita wannan yaki wanda bani da tabbacin zan dawo gida a raye bare na cika alkawarin dana daukarwa mahaifina.Koda jin wannan batu sai sarkin yaki Zamud yaji tan take ya kamu da tsananin tausayin sarki Garzub amma sai ya dubeshi yace ya shugabana tsawon shekara ashirin da biyar da nake tare da kai akan wannan mulki ban sanka da karayar zuciya ba,haka kuma duk abinda kasa a gabanka kana samun nasara,ba'a taba samun akasi ba saboda haka naji a jikina cewa zaka cika alkawarin daka daukarwa mahaifinka.Dajin haka sai sarki Garzub yayi murmushi sannan ya dafa kafadar Zamud yace madallah da aboki na gari mai karfafa min guiwata.Koda gama fadin haka sai sarki ya kada linzamin dokinsa ya koma gaban dakarunsa ya zare takobinsa ya dagata sama yayi kururuwa.Gaba dayan dakarun sai suka bude bakunansu suma sukayi kururuwar.Karfin muryar tasu ne ya cika birnin gaba daya ya dinga amsa kuwwa har izuwa cikin daji.Sarki Garzub ya dubesu yace yaku dirkokin birnina kuyi sani cewa wannan yaki da zamu fita yaki ne na KWATAR YANCINMU don kare mutuncinmu,rayukanmu da dukiyarmu.Ku sani cewa bamu da wani zabi wanda yafi mu fita wannan yaki idan kuwa muka ki muna ji muna gani za'a shigo har cikin kasarmu a raba iyaye da yayansu,mataye da mazajensu,yan uwa da yan uwansu,kuma a kwashe mana dukiyoyinmu da muke dasu.Shin yanzu me zamu zaba tsakanin TSIRA DA HALAKA?Koda Sarki yazo nan a zancensa sai gaba dayan dakarunsa suka budi baki gaba dayansu suka amsa da mu zabi HALAKA don kare mutuncinmu,iyalanmu da dukiyarmu.Cikin farin ciki sarki Garzub ya juya akalar dokinsa ya zabureshi da gudun tsiya ya nufi kofar fita daga cikin birnin gaba daya.Nan take kuwa su sarkin Yaki Zamud suka take masa baya,wato gaba dayan dakarun suka sukwani dawakansu.Karar kofaton dawakai da haniniyarsu suka cika dodon kunne.Kura kuwa ta turnuke sararin samaniya tamkar ana hazo.Haka dai sarki Garzub da Sarkin Yaki suka jagoranci wannan runduna ta dakaru Miliyan Talatin suka durfafi birnin Farzuba suna keta Dazuzzuka.Ba'a yada zango face idan duhu yai duhu ko kuma idan akaga an gaji sosai lallai ana bukatar hutu.Duk dajin da suka ratsa motsinsu ne ma yake tarwatsa dukkan mugun abinda ke wajen.Kai bama mugayen dabbobi ba ko yan fashi hatta aljanu ma gudu suke subar wajen domin sunsan cewa GABA DA GABANTA ALJANI YA TAKA WUTA. Wannan shine abinda ya faru a birnin Hirtoliya bayan manzanni sunzo sun fadi sakon sarki Kurazu na birnin Farzuba. *** *** *** A can Birnin Farzuba kuwa,Sarki Kurazu na zaune a fadarsa an.... I Hope Littafin yayi kuna sonsa. Show That You Like It. TSIRA DA HALAKA!!! Littafi Na Daya (1) Part B A CAN Birnin Farzuba kuwa,Sarki Kurazu na zaune a fadarsa an kewayeshi ana fadanci,gefensa na dama wani gabjejen balarabe ne wakilin sarkin daya Jagoranci mayakan da suka zo kasar ana kiransa da suna Sharkas Ibini Tauwab.Kwatsam! saiga wadannan manzanni da aka tura birnin Hirtoliya sun dawo,bayan sun shafe tafiyar kwana hamsin da takwas.Da shigowarsu cikin fadar sai suka zube kasa suka kwashi gaisuwa.Kafin daya daga cikinsu ya budi baki yace wani abu sai Sarki Kurazu ya daka musu tsawa yace ina abokin tafiyarku,ai ku uku na tura izuwa birnin Hirtoliya,yaya kuka dawo mini ku biyu.Dajin wannan tambaya sai daya daga cikinsu ya daga kai jikinsa na karkarwa ya kwashe labarin duk abinda ya faru ya zaiyane.Koda jin abinda ya faru sai hankalin kowa dake fadar ya DUGUNZUMA banda na Sharkas Ibini Tauwab.Yayin da Sharkas ya fahimci cewar wadannan manzanni sun dawo ne dauke da sako mara dadi kuma gashi baya fuskantar yaren mutanen birnin Farzuba sai ya dubi wani balaraben mutum wanda ke zaune daf dashi wanda shine ke masa tafinta yace dashi yayi masa bayanin abinda wadannan manzanni suka fadi.Nan take kuwa yayi masa bayani a cikin harshen larabci.Tun kafin wannan tafinta ya gama bayanin sai jikin Sharkas ya kama tsuma.Al'amarin daya janyo gaba dayan jama'ar dake fadar suka tsorata,suka firgice don gudun kada Sharkas ya fusata ya hausu da sara saboda sun san cewa shi kadai zai iya hallaka gaba dayan jama'ar dake cikin fadar saboda tsananin KARFINsa Da JARUMTAKArsa.A fusace Sharkas ya mike tsaye ya fice daga cikin fadar ya tafi izuwa inda dakarunsa suka kafa sansani.Shidai Sharkas Ibini Tauwab shine SARKIN YAKIn birnin Darul Nusur a yammacin kasashen larabawa inda Sarki Madarus ke mulki.A yanzu haka sarki Madarus ya aiko Sharkas izuwa nan kasar bakaken fata ne domin ya samo masa bayi guda MILIYAN BIYU gami da dukiya mai yawan gaske saboda yana son zai gina manyan sababbin birane a kasar guda goma sha Biyu.Idan har Sharkas ya cika wannan aiki daidai kamar yadda aka umarceshi sarki Madarus yayi alkawarin bashi jagorancin wannan sabbabin birane da za'a gina.Bisa wannan dalili ne Sharkas yasha alkawarin ko zai karar da duk sarakunan dake wannan nahiya dayazo sai ya kai ga ci bisa abinda yazo nema.A halin yanzu Sharkas ya sami bayi guda dubu dari bakwai gami da dukiya adadin dinare dubu dari hudu don haka yana bukatar dadin bayi guda Miliyan guda da dubu dari uku.Ita kuwa dukiyar a kalla baya son ya sami kasa da dinare miliyan guda.Sarki Madarus ya kasance shahararren mayaki kuma sadaukin Jarumi wanda ya zama gagarabadau a kasashen larabawa gaba daya ya zamana cewa ko ina tsoronsa ake ji.A bangaren tsafi ma ya kasance MURUCIN KAN DUTSE wanda bai fito ba saida ya shirya.Bisa wannna dalili ne ya zamana cewa gaba dayan sarakunan kasashen larabawa suke yi masa biyayyar dole ya zamana cewa kowanne sarki yana kai ziyara birnin darul Nusur yakai cin hancin dukiya domin ya zauna lafiya.Labarin Sarki Madarus ya shahara ko ina a duniya a wannan zamani.Lokacin da Sadauki Sharkas ya isa sansanin mayakansa a fusace sai ya bada umarnin a tashi gaba daya ayi shirin yaki domin tafiya izuwa birnin Hirtoliya.Sharkas ya bada umarnin cewa da zarar an isa birnin a kashe kowa da kowa ba mace ba namiji,kuma ba yaro ba babba.Kai ko kaza ma ba'a yarda a barta da rai ba.Koda jin wannan umarni sai zakwakuran dakaru suka kama ihun farinciki saboda jin cewa zasu yi ta more.Nan fa suka sa mugun nufi a zuciyoyinsu suka kudurce a ransu cewa kai tsaye zasu afkawa birnin Hirtoliya su hau jama'a da KISAN GILLAH,mata kuwa kafin ma su kashe su sai sunyi musu fyade."Abinda basu sani ba shine,Tuni Mutanen Birnin Hirtoliya sunyi riga-kafi sun baro gida da nasu cikakken shirin.Ba tare da bata lokaci ba sadauki Sharkas ya jagoranci wadannan dakarun yaki guda miliyan arba'in suka nausa daji suka durfafi hanyar da zata kaisu birnin Hirtoliya.Kuma wadannan manzanni guda biyu da aka aikawa sarki Garzub sune suke jagora suna nunawa su sadauki Sharkas hanya.A wannan lokaci duk wanda ya dubi yawan wannan BATALIYA kuma yaga yadda kasa ke rawa sakamakon dudufniyarsu sai yayi tsammani cewa duniyarxe zata tashi.Duk dajin da suka shiga sai kaga dabbobi da tsuntsaye na tarwatsewa cikin firgici basu taba jin bala'i irin wannan ba.Haka dai wannan runduna ta wanzu tana tafiya su kwana nan su tashi can har tsawon kwanaki goma sha shida.Da yammacin kwana na goma sha shida ne suna cikin tafiya suka hango wani karamin kauye a gabansu wanda ya kasance na wadansu matafiya ne,wato gari ne sabo wanda aka kirkireshi.Su dai mutanen da suka wannan kauye sun kasance makiyaya wadanda adadinsu bai wuce mutum dari uku ba.Mazajensu su dari biyu ne da ashirin sai matansu da yayansu su tamanin.A yau kwana bakwai kenan kacal da kafuwar wannan kauye,kuma yau din ne makiyayan ke kokarin hada nasu inasu domin su kara gaba domin su durfafi birnin Hirtoliya.Sudai wadannan makiyaya duk inda sukaje basa shiga cikin gari,a wajen gari suke yada zango cikin daji kuma a wuri mai ni'ima inda

Chapter 1 of 7