Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 9
karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg DILLALIN MUTUWA Littafi na biyar 5 Na Ibni Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com DILLALIN MUTUWA PART 41 Lokacinda dillalan mutuwa suka taru domin yinshawara sadauki Bilham yaace yaku dillan mutuwa lallai kusani akwai âiki agabammu don wannan yaki tamkar yakin dunice saboda haka akwanaki bakwai da sarki RAMA yabamu xamumotsa jiki nakwana biyar sannan xamui shiri natsawon kwanaki biyu arana takarkene xa,ai futo na futo tsakanimmu da maki yammu yadaga murya yace kusani abokai wannan yakine maitaken amutu ko.airai tundaga rannan dillalan mutuwa suka fara atisayen takubba tsawon kwanaki biyar akwana nashida sukashadamarar yaki akwana na bakwai suka bayyna afilin daga cikin damarar yaki mai bantsoro kai inka gansu saika rantse shaidanune runduna tafuskanci runduna akai curko curko ana hararan juna can sai sarki rama byafuto yakarema dillalam mutuwa kallo sai kawai yakecedadariya akarke yadaure fuska yadakama dakarunsa tsawa yace yaku dakarun fama ku afkama tsinnannam kukame minsu araye yadaga murya yace lallai araye nake bukatansu dakarun svkai ihu sutunkari dillalan mutuwa DAMATSALA KM DILALIN MUTUWA 42 Lokacinda dakarun Sarki Rama bn Ramma sukai kuwwa gamida karaji,sutunkari Dillalan mutuwa akuje saiSadauki Bilhama yakwarara ihu yai tsawa yace yaku Dillalan mutuwa kumotsa atare suka gyara tsayuwansu yace kugyara rikon takubbanku kusshirya shiri gudanar dakasuwancinku atare suka jinjina makansu yadaga murya yace mazaje kuntunkari makiyanku kusauke musubalbalin bala,i sannan kuturasu ixuwa ga ajalinsu Dillalan mutuwa sukwarara ihu gamida ruri suma suka futa aguje sutunkari makiya daxuciya mai karfi gamida shirin ayitatakare dakarun sarki Rama na kwarara ihu suma Dillan mutuwa nakururu bakidayansu sunkosa suhadu domin fara kasuwancin Mutuwa suka hadu atsakiya akai kwaram kwatsam karfi yahadu dakarfi takubbasuka gogi juna yaki yasarke masifatakullu nanfa Dillalan Mutuwa sufara gudanar da kasuwancinsu surika kai sara dasuka alokaci guda dukinsukai sara sai sunsare kawuna samada Dubu arba,in inko sukai suka sai sunsoke rayuka dubu talatin mutuwa tarika xarya atsakanin maxaje tana sarfatansu tana watsasu kiyama Gimbiya Salbiya takubba biyune ahannayenta duk inda tajuya sai taxubar da maxa marasa adadadi inko takai Suka saita soke mutane saba,in xuwa dari taxamo wata kamar dodanniya tarika tattake maxaje tana rabasu daduniya Unad da Urwad sunarike dawasu,bakaken gatura saidandatsa kasusuwan makiya suke kamar sababbin,mahauta kayya abin bakyan gani dominsare kawunan maxaje suke karya kafafuwan makiya sukeyi kai inkaga irin kisan da Unada da Urwad keyi saika dauka aljannune Haamad Sakim Marwad sukuma suna rike dashafta shatan takubba inda suke kai sara dasuka atare har wani tsalle sukeyi gamida kundumbalasufada tsakiyar makiya aduk lokacin dasuka miyagun sara kosuka saidakaga makiya naxxuba kamar ruwansama kaiya aiki saidan gado Sarauniya Nurul amata da yar uwanta Sarauniya Nurul amati kuwa sunja tungane gamida shandaga sukarika saukema makiya masifa da bala,in dababuwani raida xatadauka tabbas duk inda suka sagaba tosuna tare da mutuwa domin sara sukemutuwa nadiba tanawatsasu kiyama kaida yaki yaiyaki sai Sarauniya Nurul amati da Yar uwanta suka rikidesukoma jinsin Mahaifiyarsu suxama wasu makamakan Dodanni marasa kyan gani inda sukarika tattake makiya suna tashi sama suna konemaxaje da wuta kayya yaki ya munana jini yarika mala yanakwara duk inda kajuya gawawwakine Dillalan mutuwa suka tasa makiyansu agaba sukarika yimusu kisankiyashi Wohoho mai gayya mai aiki Sadauki Bilham Dillalin Mutuwa yaratsa tsakiyar maxaje yajadaga gamidayin runfa yature aguri gudakamar wani turkakken xaki yarika tura maxaje xuwaga ajalinsu baya barin wanikai face yadatseshi hakabaya barin wani tunbi face yafarkeshi yarika rabama kyautar mutuwa tako ina damada hagu gabadabaya kisa yake bashara,a sara daya yakeyiakwana kiyama kai turnu yai turnuku masifa taimasifa akaima kasa,adon jini karan takubba da ihun maxaje sucika kunnuwa hayaki yatashi wuta takama filin yaki ya hargitse tayadda mai kallo bama zai fahimci abinda ke faruwba ana tsakiyar gumurxune sai yamma tayi rana tafada duhu yakori haske aka buga gangar rabuwa Dillalan Mutuwa suka janye jikinsu,sukoma sansaninsu koda suka gansuduka araye babu wanda yamutusaidai raunuka saisukacika dafarinciki suka rungumejuna sunama junansu Barka acan Sansanin Sarki rama kuwa hankalinsa yatashi xuciyatsa tatunxura yahangulo bisa ganin irin mummunan barna da Dillalan mutuwa sukaimaDakarunsa sai yakwarara ihu gamida fasakururuwa yaxagi rana ya xagi wata yakama la,antan dakarunsa yanacewa kaiconku tsinannu lallai tauraruwa Xahalu tayi fushi daku kuma tadafdatsine muku ace gayyar maje tamiliyan dari amma dakaru goma shabiyu sugagareku kungwabxa yaki sunkashe sama milyan ashirim amma u ko mutum daya kunkasa kashewa yaci gabada la,antarsu koda xagin yaiyawa sai Sarkin yaki,Ragab yadurkusa agaban Sarki Rama yace kagafarcemu yakai babban sarki tabbas akaron farko makiya sunyi nasara akammu amma tabbas agobe xakaga faduwarsu bakidayansu sai munkashesu Sarki Rama yace aa banaso akashesonake kukamesu bakidayansu lallai summana muguwar barna saboda haka kisansu baikamata yaxo acikin saukiba Sarkin yaki Ragab yace angama Sarki maiduniya lallai agobe yarannan ko shaidanune tokuwa sai mun kamesu acan kuma Bayan Dillalan mutuwa sunci abinci suka shiga daji sukariski wata korama sukai wanka sukakwanta barci Gari yawaye Haske yakori duhu maxaje sukayo waje sukai sahu sahurunduna tafuskanci runduna akabuga gangar yaki xuciyar maxa tamotsa wutar gaba tatashi maxaje suka rafka ihu ataresuka fallo aguje kowani bangare nagaugawan ahadu domin saukema juna Masifa akara haduwa atsakiya takubba suka hadu ihun maxaje yakaure yaki yasarke Dillalan mutuwa suka fara aikinsu nakashewa dankari kamar barnan iska tamkar balbalin bala,i haka Dillalan mutuwa sukarike saukemakiya axaba suna dandatsa kasusuwan maxaje harwni tsalle gamidatashi samasukeyi sunatura maxaje lahira ana tsakiyar Gumurxune sai dakarun Sarki Rama sukame Unada Urwad Sahib hankali Sadauki Bilham yatashi ya ammbaci wasu kalaman surkulle na yaki take suka taru agudaya Sadauki bilham yace yaku Dillan Mutuwa lallai kada muwarwatsu atsakiyar makiya domin sunshirya shirin kamemune bakidaya dankari aikoda Dillalan Mutuwasukahadu agudaya Sai salon yaki yacanxa domin kisandasukema dakarun Sarki Rama babu kyangani bakyan fada,ahaka ranata fada amma saboda ansa almunda hana sai akaki bugagangar rabuwa Sai Sanarwa Sarki Yaki Ragab kebadawa ga dakarunsa yanaceyaku maxaje Kada kujanye kuma ka kukoma baya Jinha Sadauki Bilham yace maxajekushir YAKIN DUHUDILLALIN MUTUWA 0 43 Lokacinda akacame da yaki acikin bakin duhun dare sai Sadauki Bilham yalura dakarun Sarki Rama sunkama Dillalan mutuwa har Mutumtakwas saura Shikansa Sai GimbiyaSalbiya Sai sarauniya Nurul amati da sarauniya nurul Makati sai hankalinsa yatashi yatakarkare yakwarara ihu inhuda yaraxana kananan jarumai dawakai suka tsorata sukama xarya suna jefarda maxaje akasasuna takesu dakaru suka kidima sukama yakar junansu Sadauki Bilham yabuda hanya dakarfin tsiya suka futa afilin daga inda sukabar dakarun Sark Rama suna yakar junansu har gari yawaye sannanne suka fahimci halin dasuke ciki Sarkin yaku Duksar yakwarara ihu yaki yatsaya cik akwashi matattu aka kona sannan afara gabatoma maxaje abinci sukuwa Sadauki Bilham lokacindasuka futadaga Filin yaki sai bakidayansu sukabaje asansaninsu suna nishi da haki kamar ransu xai futa saida sukadauki lokaci mai tsawoacikin wannan hali sannan suka mike sukarisa cikin tantinsu sukaima junansu magani suci abinci sai barci yai gabadasu lokacinda gari yawaye sai Sadauki Bilham yariga matannan tashi yagansu suna barci kamar anxare musu ransu sai hankalinsa yatashi domin yasan awannan lokacin in ace xasu kara gwabxa yakine da Dakarun Sarki Rama tofabamakawa sai ankamesu gabadaya domin yasan ance sarkin yawa yafi Sarkin karfi kawai sai yai waje dankari awannan lokacinne hankalinsa yatashi xuciyarsa tadagule yaji kamar yafasheda kuka bakomai yatashi hankalin sadauki Bilham ba saiganin Jerin dakarun sarki Rama sunyi sahusahu gasunan Fululu kamar kasa indakasan tunda afara yakin ba,akashe komutum dayaba acikinsu dankari aisai Zuciyar Sadauki Bilham tabuga yarasa abinyi kwatsam sai Sarki Rama yafuto filin daga yafuskanci Sadauki Bilham yabusheda dariya akarke yahada ransa gamida dakama SADAUKI BILHAM tsawa yace kai Dillalin mutuwa lallai kasani Dillancinka yakare Kaida dakarunka kunfadi akasuwancinku domin ahalin yanxu dakarunka takwas suna hannuna kaikadai karage sai yammata uku wanda natabbata basu amfana maka komaiSarki Rama yadaga murya yace abisa ikoda isa irinnawa lallai nabakakwana daya kaje kai tunani shin xaka fuskace mune da yaki kokumaxaka mikomin kanka lallai tsawon kwana daya sam baxamu yakeba kanada dama kagayyato koma wanene daga jinsin aljannu da mutanedan sutai makeka Sarki Rama yai murmushi gamida girgixaka yanuna Sadauki Bilham da tsinin mashi yace ammafa kasani sam baxaka tsiraba lallai kaida dakarunka saina kasheku alokaci guda bayan kundandani bakar axaba daga gareni Lallai manya sunyi gaskiya dasukecewa tabukawar mutun daya acikin makiyasa dubu wannamma kokarine kawai sai Sadauki Bilham yakece dadariya akarshe yace da sarki Rama wannan kwana dayar dakabani tokasani itace ranar mutuwankasarki Rama yakece dadariya yace to ina jiranka lallai nima ina tabbatar maka wannan ranan kaida dakarunka acikintane xaku mutu sadauki Bilham yace to xamu gani tsakanim mudakai gobe waye xaimutu kuma waye xairayu kawai sai Sadauki Bilham yajuya yanausa cikin daji shi kansa baisan inda yanufaba yana tafiyane hankalinsa atashe xuciyarsa cikeda tunanetunane shikansa yasan maganganun da yagayama Sarki Rama karfin haline amma tabbas wannan yaki banasara ahaka ya,isa wata korama yatsuguna domin yasharuwa kawai sai yahangi wata karamar yarinya asaman ruwa jikinta duk jini kamar tamutu saiyaga alamun tana motsi yafara tunanin yaceci rayuwan yarinyarnan kokuma yakyaleta kwatsam sai yahangi wani murgujejen kadayanufi yarinyarnan baki bude Sadauki Bilham yakwarma ihu yadaka tsalle yafada ruwannan nanfa sukasa tsere shida kadannan suna rigarigen kaiwa gun yarin yarnan kadanyarigasi yacafi yarinyar dabaki yajuya xai tafi Sadauki Bilham yadamki bindin kadan dukgirman kadan saida Yai jifa dashi kadan yafusatayasaki yarinyar yatunkaro Sadauki Bilham afusace yadaka tsalle shima Bilham yadaga tsalle suka hadu asama sukacame da fada aruwa kadan yaciji Sadauki Bilham acinya yakisaki tsananin xafi yakwarara ihuyakama bakin kadan dakarfin tsiyayabara bakin gida biyu yaijifada gawar kadan, yarungumi yariyar yaiwaje dakyar yasamo kanta yarinyar tafarfado takalli sadauki bilham tace na gode yaya Allah yabiyaka da mafificin lada Sadauki Bilham yace waceceke kuma wanene Allah dakice yabiyani Yarinya tace sunanaZulaiha yar sarki Zubuir kuma Allah shine abin bauta guda daya wanda bashida da, ko mata ya,uwa ko abokai domin shime mahaliccin kowa dakomai kuma shine ke taimakon kowa akowani lokaci Sadauki Bilham yace tomeyasa baitai makekiba alokacin da kika fada ruwa Zulaihatai murmushi tace shi Allah yafi karfin idanu suganshi kawai aduk lokacin dakashiga damuwa kanemi taimakonsa to xaisanya wani halittan jinsinka ko wani jinsin yataimakeka tace kamar kai, nina kasance barayine suka satoni daga kasarmu suka haudani jirgin ruwa domin sukaini kasan bangus susayar shine naketa rokansa yataimakeni kwatsam sai Allah Yaturo wasu yamfashi suka,afkama barayinnan da yaki sukai ragas kowo yamutu nikuma nafada ruwa kada yaso cinyeniSai Allah ubangijina yatoroka kataimakeni kakashe kadan Sadauki Bilham yaxubama Zaliha idanu yace yarinya xancanki yaratsani lallai inajincewa ubangijinki shine uban gijin gaskiya to amma inaso kirokeshi yataimakeni inyi nasara akan Sarki Rama bn Rammma indai nai nasara tonikuma xan musulunta Yarinya Xulaiha tace kawai kadauka kayi nasara domin ubangijina baya barcitace yakai Dillalin mutuwa lallai kashirya Domin gobe xaka gudanar dakasuwancin dabakataba irintaba xakaciribar dabaka tabacibasannan xakabar tarinda sai yaxama abin karantama yambaya TO ABOKAI zan shakunun gyada DILLALIN MUTU ;;0;,44 Koda Sadauki Bilham yaji Kalaman Zulaiha bintu Xubair sai yamike yace to xankoma tantimmu domin nabar yan uwana sunabarci Zulaiha tace to muje take sukama hanya domin xuwa tantinsu, Amma,al,amarin su Sarauniya Nurul amati lokacinda suka tashi abarci basuga sadauki Bilhamba sai hankalinsu yatashi Gimbiya Salbiya tace mulekawaje ko yafuta nemamana abincine dankari ailokacin dasuka futo saisukai kicibis da dakarun Sarki Rama bn Rammama sunyi sahusahu yawansu yafikarfi irga tabbas komai jarumtar mutum ko,aljan indai yai idobiyu da wannan kasaitacciyar runduna tofa sai xuciyarsa tabuga domin atarihin yaki babu wata runduna ko tawaga datataba yawan Wannan runduna aikoda matannan sukai arangama dawannan runduna sai sukaraya sannan sukoma cikin tantinsu sukai tsurutsuru Sarauniya Nurul amati tacekai yan,uwana nifa xuciyata tana nunamin cewa alokacin da muke barci Sadauki Bilham yayi kuskuren afkama abokan gabarmune sunkamashi Sarauniya Nurul makati tace nima abinda nake tunani kenan Gimbiya Salbiya tace aa lallai Sadauki BilhM shi afagen yaki kama kifine Minjirya acikin ruwa baya kamo lallai komai yawon taran abokan gaba baxasu iyakamashiba saidai insunkasheshi amma badai kamuba dankari wadannan kalamai suntashi hankulan Amati da Makati atare sukamike sukalli juna Sai Sarauniya tace yanxun menene abinyi Gimbiya Salbiya tace mushirya mutunkari makiyammu lallai rashin ganin Sadauki Bilham baxai samujanye awannan yakiba xamu gwabxa mudasu amuTU ko airai baza muja bayaba Sarauniya Nurul amata tadafa kafadan Gimbiya Salbiyya tace dakyau mace mai kamar maxa najidadin kalamanki kuma kinkarfafamin guiwalallai xamutunkari makiyammu musauke musu balbalin bala,i kuma xamui yakine dan mukashe bawai dan akashemuba Sarauniya Nurul Makati tace dakyau yar uwata lallai yaki gadonmune nasa ajinmmu take mu yayane wanda akasamu dagagalaba tabbas mujarumaine kuma sujarumai afilin daga sukashe ko,akashesu domin al ummansu kawaisai sukadaura damaran yaki sukaiwaje domin karawa da abokan gaba lokacin dasukai gaba dagaba da Dakarun Sarki Rama bn Rammama sai akama hararan juna Can sai Sarki Rama yafuto gaba yakalli yammatannan yakece dadariyatamkar yaxare saida yaidariya ta,isheshi sai yamurtuke Fuska kamar yahango mutuwarsa yadakama matannan tsawa yace kai sakarkaru lallai kusani Yaki yakare domin Shugabanku Wanda kukema lakabi daDillalin mutuwa yaxubar damakaman yaki yagudu tunjiya domin yaga kasuwancin bariba lallai inyabaje kolinsa bafaduwa kawai xaiyiba mutuwa xaiyi yakara kecewa dadariya sannan yanunasu da yar yatsa yace kai tsinannu lallai kunada xabi biyu kodai ku sarekawunankuko kuma kuxube abisa guiwowinku ni Insare kawunanku da kaina dankari maganganun sun harxuka Yammatannan alokaci guda kuma atare sukwarara ihu GimbiyaSalbiya tace kai bakin axxalumi lallai kayi kuskure dakke tunanin Dillalalin Mutuwa xai gujema mutuwashifa da mutuwa maisiyane damai siyarwa lallai tsakaninsu babu maicewa,aa taceda inatunanin kunkasheshine amma dakace yagudene saina tabbata yaje tohowaneda mutuwarkane tabbas xaidawo kuma awannanlokacin baxaka tsiraba daga kaifin takobinsa domin Mutuwa taxamemaka Dole ran Sarki Rama yabaci yakwarma ihu yacekai Dakaru ku,afkama matannan da yaki lallai bana bukatansu araye Dakaru sukwarara ihu gamida gunji sukai kam matannan suma matannan suka Kwarara ihu sukarci kasa da takubbansu suka afkama ma abokan gaba kayya ai tuni kasuwancin mutuwa yakullu afara asaran rayuka jini yarika feshi ako,ina Sarauniya Nurul amatai tatasa maxaje da sara da suka kamar guguwar annoba haka take tura makiya lahira duk inda tajuya saikaga kawuna naxuba kamarrun Sama haka Ginbiya Salbiya taxamema makiya alakakai domin duk inda tagilma abin bakyausaidai kaga maxaje na faduwa jini na kwarara saidakaru sutaru sukewayata suimata kure daniyyar xasuimata rufdugu amma da taigunji takai kora dama dahagu saikaga filiyasamu tatura maxaje lahira tabbdijam ruwa biyu mai wuyan Sha,ani domin Sarauniya Nurul makati takoma bangaran mahaifiyartane tarikida taxame wata jibgigiyar dodanniya tarika aman wuta tana kone makiya tanatake maxaje kaiyyamasifa kwance takekuma maitasota tsinannene take filin yaki yahargitse yadagule mutuwa tarika xaryatanadiban masukaran kwana tana watsasu kiyama Matannan uku suka sa makiya agaba kisasuke ba Shara,a masifa suke saukema abokan gaba aikoda Sarki Rama yaga irin kisan gilla gamida kisan kiyashida Matannan kema jama,arsa yagacewa ananeman aitaron tsintsiya bashara sai yadaddage yakwarara ihu yaima jama,arsa tsawa yanacewa kai tsinannu fandararru shinkuna maxaje shine xaku bari matasui galaba akanku lallai wuta tana fushidaku tauraruwa Zahalu na dabda tsinemuku aisai dakaru sukatunxura gamida hassala sukatunxura gamidanuna bacinransu sukaica akan matannan sukataru sukaima matannan Kuri sunadabda kashesu sai sukaji ankwarara ihu maitsananin Karfi wanda saida dakaru sukatsaya cik sannan suka juyo domin ganin ma,abocin ihun Saisukaga Sadauki Bilham rikeda Takobi yanawani gurnani Sarki Rama yacekai maxaje kukasheshi Sukaikansa Yarinya Xulaiha tacekai Dillalin Mutuwa katunkari Sarki Rama lallai shine abin harika ayau Xaimutu, yakwarma ihu yaikan makiya saida sukusa haduwasaiyadaka tsallekamar tsunntsu yatashi sama yarikataka kawunan maxaje haryakai ga sarki Rama aikafin ya ankara tuni Saduki Bilham yakwarma ihu yaitsalle gamida alkafira yaxabgama Sarki Rama takobi awuya Tuni yatsinke kansa kan yaisama gangarjiki yafadi Kasa Dankari aituni yaki yatsaya cik tamkar bamai rai afilin yakin, KAI NATSORATASAINASHA SHAYI ;;;;;;DILLALIN MUTUWA 0;;;;;;;45 Lokacinda sadauki Bilham yasare kan Sarki Rama bini Rammama sai yaki yatsaya cik guri yaishiru tamkar babu wani mairai afilin yakin kan Sarki Rama yaisama Gangar jikinyafadi kasa alokacinne Dakarun Sarki Rama sukaxubar da makamansu akasa kan Sarki Rama yaci gaba dajuyawa asararin samaniya sannuahankali yayokasa lokacin dakan Sarki Rama yadira akasa sai bakidaya dakarun Sarki Rama Suka durkushe abisa guiwowinsu suna masu mika wuya gamida sallamawa Dillalalan mutuwa Suka mike gamida kwarara ihu da murnan cinnasara suka ruga agujesuka rungume Sadauki Bilham suna kukan murna bayan sunsami natsuwa sai Sadauki Bilham yace yaku Dillalan Mutuwa hakika sanin kankune Wannan yaki yafikarfimmu bamuda wani karfi ko Ixxa da xamui nasara akan sarki Rama bn Rammama to amma gashi yau munyi nasara munkai Sarki Rama kasa jama,arsa sunmika wuya shin kokunsan Jagoran wannan nasara Sukai shiru domin sukansu abaya sundebi tsammani dacigaba darayuwa domin gayyyar maxaje da sarki Rama yayi yazarce tunaninsu koda Sadauki Bilham yaji sunyi shiru saiyace Allah uban gijin musulunci shine yabamu wannan gagarumar nasara take yanayyana musu abinda yafaru tsakaninsa da Xulaihbnt Zubair da alkawarin da yadauka cewa mutukar yai nasara toxai musulunta take yabiya kalmar Shahada aiko bata lokaci Abokansa basuyiba kawai saisuma sukace lallai dabadin taimako da agaji na ubangijin musulunciba dabamu kasance arayeba take suka biya kalimatusshahada suma suka musulunta Take Sadauki Bilham yadaga murya yace yaku Jama,ar Daular rumawashimene abin bautanku daga yau, aibakidaya sai suka amsa babu abin bauta dagaskiya sai Allah uban gijin musulunci kumashine abin dogarammu akoyaushe take murna dafariciki yabarke abirnin Rum inda akai bikimmurna natsawon Sati guda sannan Yarinya Zulaiha bnt Zubair saida tai kwanaki talatin tanamusu wa,axi tana karantardasu addinin Musulunci Akaraba Daular rumawa gida biyu Saraniya Nurul Makati tacigabada mulkan bangarem Mutani itakuma Sarauniya Nurul Amati taci gaba da Mulkan Jama,ar aljannu sai Dillalan Mutuwa sukai bankwana da jama,a Daular Rumawa sukanufi kasarsu Birnin Kisra saida sukai tafiyar Kwanaki dari da,ashirin sannan suka isa Katangar Birnin Kisra kayya lokacin dasuka isa kasar Kisra sai suka sha mamaki domin sunyi toxaline da jama,arkasansu bakidaya kwansu dakwarkwatansu sunyi dafifi akofar kasar Kisra tsammanin Dillalan Mutuwa jama,ar kasansu suna zaton cewa Jama,arsu sunxo tarbansune amma lakacin dasuka isa dabda jama,arsusaisuga babu fara,a kowalwala ataredasu sannan kowani mutum yanarikeda karamar wuka ahannunsa nanfa Sukai cirkocirko ana kallonkallo sai Sarki Karmusu yafuto gaban jama,a yafuskanci Dillalan mutuwayaceyaku Dillalan Mutuwa lallai kunyi babban nasara amma mu agaremu faduwace tabbas danasan nasararku ahaka xataxo daban turakuba domin danasarku gwara mutuwata Gimbiya Salbiya tace yababa shin ashe bakaine jama,arka suka kaurace makaba gamida juya makabaya kana kokarin kashe kanka saboda bakin ciki da takaici sai Sadauki Bilham yabaiyya shida abokansa yaceceka daka gabar mutuwa yaimaka rantsuwa gamida daukan alkawari cewa xasu kawo karken Sarki Rama bn Rammama domin sukawarmaka dadamuwarka dayake yi nabaraxanar turaka kiyama to akammeye munje yaki munyi nasara maimakon kutarbemu da murna sai ku fuskancemuda tashin hankalilallai kunkasannce marasa adalci agaremu Sarki Karmus yadaka musu tsawa yace ke mararkunya kisanimu muntsanekune saboda kuncanxa addini kunbar addinin iyaye da kakanni waikun kama bautan Allah daya Yadaga murya yace lallai kusani bamu baku dukda bamuda karfin yakidaku tokusani bakidaya jama,armu yaroda babba muntanaji Wukakemmu domin mutukar kuce xakushiga wannan birninnamu tofa bakidayammu sai mun kashe kawunammu dankari aikoda Sadauki Bilham yaji wannan batu nasarki Karmus sai yace bakomai lallai baxamu yakekuba kumabaxamu shiga kasarkuba amma yaxama dole kubar duk wani mutun da yakeda ra,ayin bimmu mutafi tare Sarki Karmus yace mun amince take yaceda Jama,arsa duk mairayin bin Dillalan mutuwa to yabisu amma kusani mudaku munrabu rabuwa taharabada take wani yankina jama,a suka futa subi Dillalan Mutuwa sukada sukai gabashin duniya inda suka shiga kungurmin daji tsakiyar aljannu da miyagun dabbobi Masu cin namar mutane suka kafa birninsu maisuna Nurul saba sukaci gabada rayuwansu to awannan lokacinne Sadauki Muraisu Dillalin mutuwa jikan Sadauki Bilham Dillalin Mutuwa yakalli Masif yace yallabai tokaji tarihimmu dakuma asalimmu Masif yace tomenene alakanka dawannan yarinya yaya akai tabaroyankinku tashigo duniyarmu harkaima kataho nemanta Sadauki Muraisu yace wannan yariya dakake gani Budurwatace kuma yar kanwarmahaifiyatace Juda Munkasance muna mutukar san juna tun munayara kanana alokacin ni ShekarataTara ita kuma tanada shekara shida bama raboda juna to akwai wani dan uwammu Maisuna Zairub wanda shikuma dane ga Kanin Babana Shima yakasance yana mutukar son Marsiya amma ita tatsaneshi fiyeda kima wannane yasa Zairuf bashida abokin gaba saini tun muna yara yake kokarin kasheni amma baya nasara dukda yagirmeni Sadauki Muraisu yace kasani yakai Masifalokacin muna yara saida Dan uwana Zairub yashiryamin Tarkon mutuwa har sau uku amma ina tsallakewa, Masif yace yakai Sadauki Muraisu Dillalin mutuwa shinko xaka iya sanardamu Tarkunanda Dan,uwanka Zairub yadana maka SadaukiMuraisu yace aiwannan babban labarine amma Kafin Inkabaku Lari akawo Shayi Maixafi TONIMAFA XANSHIGA RUMFAR SHAYIDOMIN IN WARTSAKE muhadu arunfar Shayi domin jin cigaban labarin¥;;;;;# TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg DILLALIN MUTUWA;;;;;0 46;;;¥Bayan ankawo Shayi kowa yasha yanatsa sai attajiri Masif yadubi sadauki MURAISU yace yakai Dillalin Mutuwa ahalin yanxu ankammala shanshayi kai mukejira domin muji irin tarkunan,da dan,uwanka Zairuf yashirya maka Sadauki Muraisu ya ,ajiye kofi sannan yace tabbas naxamema dan,uwana alakakai yarasa yadda xaiyi yakauda HankalinMasoyiyata Marsiya akaina sabodahaka yai rantsuwa da girman Allahshine ajalina yakuma tabbatarmin da hakan cewa lallai inshirya ko,agida ko,adaji lallai sai yayi sanadiyan mutuwata kikuma nace masa lallai baxaka iya kasheniba face abinda Allah yaso akaina to akwai wani Shu,umin Xaki da yagallabi jama,armu ayankimmu wanda akema lakabi daBakin Xaki shidai wannan xaki rikakkenne yagirma kuma yayi shekaru dayawa har kwankwamai sunhau kansa sannan yakasance yanakashe mana jama,a ba,adadadi ansha shirya Farautansa amma sam ba,aganinsa amma inda yabayyana mamutum daya kobiyu koko taran jama,a tofa kaf sai yakashesuwannan xaki yaxamemana annobadomin yagagara atarihin xakin babu wani wanda sukataba idobiyu da xakinnan batareda Xakin yakasheshiba to watarana Bakin Zaki yaritsa Dan uwana Zairub adokar daji dake shima shu,umine sai suka kasa tsere da Xakin inda Zairuf yanufiwani,wawukeken rami wanda ramin yakasancene mai tsananin fadi dakuma Xurfi mutukar wani halitta yafada raminnan indai ba aljani bane tokuwa yahalaka kenan to lokacinda,Xairuf yaxo bakin raminnansai yatsaya yajuya yafuskanci Xakinnan inda xakin yarika nufushi cikin ixxa datakama yana hangame baki saida yarage Saura kadan Zakin yacimma Xairub kawai sai xakin yadaka tsalle danufin Dakama Zairuf wawa cikin xafinnama gamida kwarewa yagoce gefe guda kaitsaye Xakin ya auka cikin Raminnan Zairuf yaleka Cikin Ramin Sai yarikajin ruri gamida kugin Xakinnan yana kaikawo acikin katon raminnanSai Zairuf yabushe,dadariya yanufigari aguje yaxo gurina yasameni ina badawakai abinci yacemin kai Muraisu xomuje kaikallon abin mamaki banmai gardamaba nabishi muka shiga cikindaji har mu,isa bakin katon raminnan sai yacemin muje kaleka ramincan xakasha mamaki muka nufi ramin tundaga waje inajin Gurnanin xakin nakalli Zairub nacedan,uwana menene acikin Raminnan sai yacemin kabari xaka ganidaidanunuka kabani labari muna isa Bakin Ramin saina leka kayya ala wadan mayaudari aikawai sai yatattara karfinsa ya angixani cikin raminnan yaitafiyarsa Tsananintsawon Raminnan saida naida kikaAshirin kafin inkaiga kasan Ramin Dif nadira agaban bakin Xaki dankari lallai labarin bakin xaki nakeji amma yau gani gashi wani Murgujejen xakine girmansa yayi girman namijin Saniya yanada wasu kwalakwalan idanu jajur kamar garwashin wuta dankari nida akemin kirarida Dutse baka Fargaba amma danaga Xakinnan saida nakaraya xuciyata tabuga nacira raida rayuwa tabbas nasan banida wata mafuta face inmutu acikin Ramin Xakinnanyakaremin Kallo araine domin kwatakwata alokacin banwuce Shekara goma sha ukuba saikawai yahangame bakinsa wanda yake cike da hakwara cakware kamar gonan kibiya dankari aganin mummunan bakin Xakinnan yafikomai furgitarwananfa nakara sallamawa jiran mutuwa kawai nakeyi shiko Xakin sai yatunkaroni cikin takama da ixxa kaikace wani Mutunne kai can xuciya takamamin wasuwasi tanacemin kai lallai magabata nacewa maxa basa mikama makiya ransu asauki lallai kamotsa yayin karambatarka da makiyanka komai yawansu shine cikan jarumta Sannan natunamaganan kakana Sadauki Bilham Dllalin Mutuwa watarana yakama hannuna yagirgixa yacemin yakai muraisu lallai kada kayarda kasallamama mutuwa kafuskanceta kugoga domin mafitarin yawa bagurinka aka turotaba saitaima rauni tawuce yadafa kafadata yacemin yarokasani ita Mutuwa dolece Kawai naji tsoro yafuta araina naji wani karfi yashigeni natakarkare nakwarara ihu Xakinnan yafusata yadako tsalle daniyyar danneni amma nakauce yadira akasa, kasa tai girgixa afusace xakin yajuyo yakifo aguje nanfa nafuta aguje inda muka shiga kewaya Raminnan agije tabbas shikansa,Xakin yasha mamaki domin saida muka uni muna kewaya ramin ammayakasa kamani har xakin yagaji yatsaya yana haki kamar ransa xaifuta amma da yakalli Muraisu Sai yaga yaron na masa dariya kayya Xaki yafusata gamida hangula yadaka wani uban tsalle tuni yadanne ni take xakin yairuf daciki akaina yakiman komai burinsa tsananin Nauyi yakasheshi muraisu naji kamar Duniyace tadannenii kodamar ihu bansamuba nunfashin na yafara daukeya duhu yafara bayyana afuskansa nadaina ganin koma aikoda naji masifa gamida kamshin mutuwa Sai Allah yafadomin araina takena nakama karanto ayoyin ubabgiji gamida ambaton Sunayen Allah masu girma tabbas Allah baya barci ai Sai wani masifaffen xafi yaratsa sassan jikin Zakinnan yaji kamar anjefashi ajahannama xakin yai ruri yaitsalle yatuma agefe guda yana xare idanu harwani tururi yakeyi ahaukace xakin yakaradaka tsalle kawai nima Muraisu nadaka tsalle muka haduda xakin asama kaiyya aki sai dan gado aiasamman nasanya wata karamar Wuka nasoke idon Xakinnan Idon yafashe tsananin xafi Xakni yatumu dakasa yahaukace mukara tunkaran juna muna haduwa Muraisu yadaka tsalle yahaye bayan Xakinnan nashaki wuyan xakin nanfa muka fara Dambarwa Dakarfin tsiya Muraisu yasa wukarnan awuyan zakin naimasa yankan Rago kawai sai Xakin yadurkushe akasa yakama birgima yamace nadaga kaina Sama sai nagafa babuta indaxa,niyi ya iya futa awannanramin domin ko hasken rana banagani dankar taleko takoma kenan Gashidai nakashe xakin amma da,alama nima acikin Ramin xan mutu domin babu hanyar Futa KAKARAKA KAKA KUJIRANI INJE RUMFAR SHAYI DOMIN NAJIYO KAMSIDILLALIN MUTUWA 47 Sadauki Muraisu yaci gabada badalabari yace alokacin danakashe bakin Xaki nadaga kaina sama sai hankalina yatashi mutuka domin tsananin xurfin raminnan ko hasken rana bana,iya hangowa naciji lebe wani takaici yarufeni saida nakwana biyu awannan mahaukacin ramibaci basha nafara tagayyara hankalina yafara gushewa amma awannan hali bandaina ibadaba kuma bandaina Rokon Allah yakawomin mafutaba arana ta ukune hankalina yatashi nafara tunanin xan mutu awannan rami inaji inagani wani takaici yamamaye raina na Fasheda kuka nadurkushe bisa guiwowina can wasu kalamai na kakana Sadauki Bilham Dillalin mutuwa sukafadomin araina natuna watarana yana koyamin Karatu yashafa kaina yace yaro lallai akowani irin yanayi akowani irin hali katsinci kanka kada kacire raida rayuwa lallai kasa,aranka cewa Allah xai,iya kawoma tallafi aduk inda kake take naji wani kwarin Guiwa yashigeni Nakara fantsama cikin kalaman Kakana Bilha watarana Muna Fada da yayana Yarima Sarwan dake yamin taxara yasani Kuka nanufi

Chapter 8 of 9