Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 9
Mutuwa goma Sha uku sun bayyana atare kowannesu yajike da jini tamkar sun futo acikin kogin Jini takubba n hana yansu suna digan jini tafiya suke atare cikin jinkai da Girman Ixxa suka kariso gaban Sarki Duksuru sujeru da Sadauki Bilham Sadauki Bilham yace kaida karun fama yaku ma,abota kisa bashara,a Shin ina kubaro Makiyanku atare kuma,alokaci guda sukace lallai makiyammu muturasu kiyama tabbas Mukulla ciniki Da mutuwa tasiya kuma mun Siyar mata hankalin Sarki Duksuru yatashi xuciyarsa ta hassala yakwarana Ihu yaxare takobi kawai sai yasokama cikinsa yafadi yana Shure Shuren Mutuwa Dillalan Mutuwa sukai gaba Sai yakwala musu kira yace yaku maxajen fama atare Suka waigo sai yabude bakida kyar yace tabbas ku jarumaine Masana Sirrin yaki amma ina tabbatar muku baxa kui nasara akan babvan Sarki Ramu bn Rammmamaba tabbashidin Shaidanine kawai sai yabingire akasa matacce Sadauki Bilham da abokan tafiyarsa suka Fuce agarin Sarki Duk suru Saida Sukai tafiyar Sa,goma tsakaninsu da garin Sannan su yada Zango sukafa tantuna domin Suhuta Suci gaba da tafiya Acan kuma Fadar sarki Ramu bn Rammama kuwa yana ganin Duk irin Balbalin bala in da Dillalam mutuwa suka saukema Sarki Duksuru da jama,arsa Tacikin Madubin tsafinsa Sai yamike gamida barka wani Sakaran ihu yakama kai kawo acikin Fadarsa saida yaikaikawo saudari sannan yatsaya yakama simi dabaki yana ambaton wasu kalamai natsafi gamida tsatsuba take fadar tafara girgixa kamar xata kife hankalin jama,ardakecikin fadan yatashi can akwarma wani ihu dankari sai kasa tatsage wata yar dunkulalliyar curarriyar wadanniyar aljana tabayyana kajeriya kamar akifeta akwando mai Ido daya tafuto takarkashin kasa, kasa takoma tahade Aljana tai sujjada ga Sarki Ramu tana mai cewa Girma da daukaka sutabba agareka Shugaba ina dalilin wannan kira Sarki Rama yace yake aljana Dakila Mutuwa mai ido Daya lallai kisani wani Shaidanin yaro da abokansa yatsokano tsuliyar Dodo lallai sai yasan yataba wuta Kije kidibi Tawagarki domin kitarwatsa Dillalan mutuwa lallai kisani ina Bukatar kikawomin Kawunan DILLALAN MUTUWA goma Shahudu agabana ALJANA DAKILA taigaisuwa tabace tana babbaka dariya tana cewa lallai kakwantar da hankalinka Shugabana nine xankawo karshen DILLALAN MUTUWA domin IDAN SU DILLALAN MUTUWANE TO NINE AKEMA LAKABIDA MUTUWA MAI IDODAYA KAI ABOKAI ZAFA AYITA DOMIN SHAYI MAI XAFI YA ISODILLALIN MUTUWA 0-18 Bayan gari yawaye hasken rana yagauraye ko ina Dillalan mutuwa sunkarya sai suka motsa jini natsawon Sa,a biyu sannan suka haudawakansu lokacin dasuka haudawakai Sai sadauki Bilham yadauko wata jemammiyar fatar damisa maidaukeda taswiran daular romawa bakidaya yaiduba akan taswiran sai yanannadeta yamayar adamarasa sannan yadubi abokan tafiyarsa yace yaku abokaina lallaikusani akullum aikine kekaruwa mana tabbas muna kashe makiyane suna kara yawa lallakusani munyi nasara akan garuruwa biyu da muwuce sannan ahalin yanxu zamutinkari garuruwa biyar masu mutukar hadari kowanigari danashi Sarkin sannan kowaniSarki danashi kalar masifarda yatanaazar mana lallaikusani abokainamunfoto wannan yakine dominkare martaban kasarmu dakimarta,yadaga murya yaceyaku abokaineshinko xaku iya tunamin karatun farko a,ajin koyan yaki bakidayansu kuma atare sukama cewa lallai mutum bayacika mutun sai yaxama masallama rayuwarsa domin al umman kasansa sannan mutun jarumi na gaske shine mutumin da yadau takobi yakashe ko akasheshi dominKasarsa kawai sa Sadauki Biham yakwarara ihu yace tabbas karatunku daidaine abokai kuxo mujemui yaki dan al ummammu domin cigaban kasarmu yasaki linxamin Dokinsa dokin yai rimi gamida haniniya yafuta agujee tamkar futan kibiya yayin da maharbi yacillata Sauran abokansa sukarufa masa baya gudu sukeyi mai suna gudun mutuwa kaikace duniyar xasu xagayeta surfafa gudu suke inda suka fada wata dogowar sahara mai tsayin gaske babu bishiya badutse babu tsirai babu ruwa sai wata iska maitsananin xafi da kona mako garo tabbas sun galabaita awannan Saharatamkar ransu zai futa saida sukashafe kwanaki dari da sittin aciki wannan mummunan yanayi dukkansu babu wanda bai sumaba inkaciresadauki Bilham arana nadarida sittin datara alokacinne sufara hango katangan birni na uku dogowar katangane wanda aka ginatada bakin Dutse mai kyalkyali sannu ahankali suka isa jikin Katangar wani abin mamaki Shine sai suka tarar da kofar Birnina uku abude babu masu gadi akofar kodaganin haka Sai sadauki Bilham yace yaku abokaina lallai akwai mugun shiri da mugunnufi awannan gari amma babu fashi kubiyoni sai yafada cikin Birnin suka rufamai baya dankari aikoda suka shiga cikin Birni na uku Sai sukara sham mamaki domin Birnin wayam yakeji babu alamar mutane acikin garin wani abin mamaki shine ilahirin kofofin gidajen garinabude suke amma babu alamarcewa akwai mutane aciki Gimbiya Salbiya tadubi Sadauki Bilham tace yakai Dillalin Mutuwa koka fahimci wannan Shiri Bilham yaidariya yace wannan shiri Shine ake nufi Shigo shigo bazurfi inka shigo abakin ranka yace kusani makiyarmu basa kusadamu ayanxu amma natabbata makiyammu basa kusa saboda haka mushiga kasuwansu muci abincinsu mukoshi musha daga ababenshansu sannan bayan munsami natsuwa sai mufuskanci makiya domin mushayardasu gidauniyar mutuwa lallai sun shirya mana kaidi toda sannu zamu maida musu dakaidinsu take subazama sukaci suka koshi sannan suka hau dawakansu sukanufi hanyar fucewa awannan birnin har suka kure iyakan birni na uku basu hadu dako kazaba amma lokacinda suka futa agarin bakidaya to ananne sukai arangama da dandnxon maxaje fiye da irga bakidaya sunja daga gamida yin Runfa suna jiran karasowar Dillalan Mutuwa tabbdi jam aikoda Dillalan mutuwa suka fuskanci Dakarun Birnina uku Sai akama kallon kallo ana hararan juna Sai Sarauniya Birni na uku taketo Cikin dakarunta sukadare tafuto gaba takarema Dillalan Mutuwa saita kece dadariya akarke tadaure fuska tadakamusu tsawa tace kai tsinannu lallaikusani kunxo iyaka tabbas yau,itace ranan mutuwarku lallai dayanku baxai tsiradaga kaifin takubbammuba Sadauki Bilham yadube sarauniya yakece dadariya akarshe yace kesakaryar lallai kisani mu balbalin bala iine kuma mu annobane gamakiya yadaga murya yace keda malalatan dakarunki Sa,abiyune kacal yarage muku kubar duniya hoho dakaru sufusata gamida hassala sarauniya takwarma ihu tadakama dakaruntatsawa tace maxaje ku,afkama tsinannunan kushesu dakaru suka kwarma ihu gamida kururuwa sukaikanDillalan Mutuwa afusace wohoho sadauki Bilham yadaga Murya yaceina Dillalan Mutuwa Kushirya shirin daukan rayukan makiya lallai kufara kasuwancin mutuwa karkubarwanikai facekun sareshi kada kubar wani tumbi facekun farkeshi dankari suka xare wasu kananan takubba suka barka ihu su afkama makiya hoho fashi barnan aiki nanfa mutuwa tafara kaikomo tana wafce rayukan maxaje Dillalan mutuwa sufara aikinsu kisa ba shara,a kamar barnan iska haka suke tura makiya kiyama sara da suka suke kaiwa tamkar shaidanu idan sukai kora sai sukashe dakaru dubu biyu insukai wani wawura saikaga fili yasamu wohoho Sadauki Bilhamu ya afkama makiya tamkar wani Shaidani faskara kan maxaje yakeyi kamar mai fashi kwakwa tsarge mazaje yakeyi kamar rama hoho Turma armad suka jadaga gamida yin runfa sukarika tura mazaje lahira saikaga dakaru sun yanyamesu gamida lullubesu amma daxaran TurmadArmad sunyi wani wawan kora saikaga kawuna natashi sama jikkunanaxuba kasa Gimbiya Salbiya kuwa har wani tsalle takeyi gamida katantanwa asararin samaniya tana saukema makiya bala ii tagefen Anwar da Marwan kuwa abin bakyangani domin wani irin masifaffen yaki sukeyi idan anwar yagabxama sara sai Marwan yasokeka yaki yakaxanta yaimuni jini yarika kwararaDakarun Birni na uku Sukaji masifa da bala i suka rude gamida furgicewa kawai sai suka Zubarda makamansu gamida durkushewa,bisa guiwowinsu suka Sallama Sarauniya birni na uku takwarara ihu tabdijam aikafin tarufe bakinta saiga kanta akasa yana gungure tuni Bilham yasarekan NAFURGITADILLALIN MUTUWA 0-19 Lokacinda sadauki Bilhamu yasa takobi yasare kan sarauniyan birni na uku saida karun Birni na uku suka zubarda makamansu gamida mika wuya dankar to alokacinne kuma akwarara wani ihu gamida kururuwa take yanayin sama yacanja yaxama jajur tamkar xa,aruwan wuta akara barkaka ihu kawai Sa aljannu suka rika Sauka daga sararin samaniya kamar yayyafi aljannun sunkasance masu mummunan kama cikin dammaran yaki kai inka gansu sai karantse duniya zasu kifar sukaci gaba dasauka saida sukai kimani miliyan biyar sukai sahu sahu sufuskanci su sadauki Bilham inda suma sukasance cikin shiri shanfama can sai akara sakin wani sakaran ihu gamida kururuwa wata guguwa tatunnuke gurin baka kirin can guguwar talafa komai yadawo daidai kawai Sai wata gajeriyar aljana tabayyana tsanani gajartan aljanan batafi akifeta da kwandoba tana rike da wwata zabgegiyar takobi wanda tsawon takobin yayi tsaon aljanan hudu amma tana rikeda takobin tamkar tarike Sillan kara aljana takarema susadauki Bilham Kallo saita fasheda dariya tamkar taxare saida tayi dariyar ta isheta saita daure fuska tamkar wanda aka aka aikomata sakon murtuwar dangita takwarara ihu gamida dakamasu tsawa tana cewa yaku kananan jarumai hakika kunyi mana barna tundaga Birnin farko har ixuwa birni na uku tokusani lalllai yau komai yaxo karshe domin ni aljana Dakila Mutuwa mai taken Mutuwa mai idodaya tadaga murya tace kai,yara Shin xaku yankomin kawunankine koka saina farmakeku nai muku kisan gilla insare kawunanku inkaima babban sarki Sarki Ramu bn Rammama Sadauki Bilhamu yai murmushi yadubi aljana yace ke Sakarya lallai kisani jarumtarmu Dillancin mutuwarmu bai tsaya kan mutaneba kawai Lallai idan har ajannu sukai yunkurin shiga sha,animmu tobamakawa sai mun gudanar da kasuwancimmu akansu aljana tafusata takwarara ihu takama kumbura tai,dam kamar zata fashe tai tsawa ga jama,ar aljannu tace kai banu Junnu kufarmaki wadannan tsinannu mutanen tasama takasa lallai sa,a guda nabaku kusaromun kawunansu bakidaya wohoho aisai Dakarun aljannu sukai gunji da karaji,sukai kan Dillalan mutuwa wasu takasa wasu sukai fiffike sukai kansu tasama Hodijon sanin aiki rage wahalane Sadauki Bilham yace yauku Dillalan mutuwwa kushirya shirin kasuwancinku kununama aljannu kowa kusamar takobinku gojine dankari sai sukai kuwwa suka rabu gida biyu bakwai sukai baya bakwai sukai gaba guda bakwai nagaba suja daga suna sauraran isowar aljannun bakwan baya sai suka fallo aguje suka dafa bakwan gabansu suka haye kafadunsu suka daka tsalle hoho ai sai suka tashi Sama tamkar tsuntsaye suka tunkari aljanun dasuka harosu tasama nan sukacame da masifaffen yaki asama dankari cin hakin sama Saibabban tsuntsu kaxamin yaki yarincabe asama haka mummunan yaki ya kaure akasa bala ii lallai aljannu sunyi mugun gammo domin Turmad Amad Unad umad Kumar Kamar sadaukiBilham da mahat sun farma aljannun kasa suna musu kisan kiyashi duk inda suka gifta saidai karika jin ihun aljannu suna kamawa da wuta kamar karmami haka Sadauki Bilham yake babbaka jama,ar aljannu kisa yake tamkar Damusa akasuwa awaki karyawa sarewa fekewa gamida tattake dakarun aljannu masifa tai masifa akarasa suwaye aljannu kuma suwaye mutanen jini yarika malala gawawwaki suyawaita mutuwa tarika Shawagi tana dibar rayukar aljannu tana watsasu kiyama wohoho acan Sarari Samaniya kuwa aljannu sun gane dan adam bala iine domin marawan Anwar kamwar marsuf Hunam Samsan da gimbiya Salbiya sunrikita Jama,ar aljannu da sara da suka sai kakkabo aljanu kasa sukeyi tamkar ana girgixan nunanniya mangwaro bala yai bala ii masifa tai masifa jini yarika zuba tasama tamkar ana ruwansama sassan jikin aljannu yarika watsewa gamida konewa kaico haka Gimbiya Salbiya ke ragargaxan jama,ar aljannu tana musu Falle falle tana watsosu kasa hoho yaufa aljani yataka wuta sai tsalle aikoda Aljana dakila taga irin barna da Dillalan Mutuwa kema Jama,arta saitafusata takwarara ihu taikuwwa gamida tsawa tai girgixa take takasu irinta goma Shahudu bakwai sutashi Sama bakwai suka falfala aguje sutunkari su Sadauki Bilham dankari lallai gaba da gabanta ai cikin Kankanin lokaci aljana Dakila tatasamma dillalan mutuwa tarikitasu tarudasu takure musu tunaninsu tanuna musu tsagwaran Shaidanci da hatsabibanci tuni takama Dillalan mutuwa goma Sha uku tadaure aka jefasu acikin wani katon ragan aljannu amma sai sadauki Bilham yaxamemata karfen kafa yarika,saukemata miyagun sarada suka yariki tata saida yaimata miyagun sara guda uku jini yarika xuba aguraren da yasareta aljana tafusata takwarma ihu tanunashida tsinin takobi tace kai tsinanne lallai kai jangwarxone kuma ka cancanci akiraka Dillalin mutuwa domin rabonda wani mahaluki mutum ko aljan yaimin tabo afilin yaki yau sheru dari hudu kenan amma gashi kai kamin raunuka harguda hudu bataredanama rauni kodayaba takara kwarma ihu tace lallai yau saika mutu mutuwa irinna wulakanci tasheko aguje sukara kacamewa da yaki saida sukai sa,a uku suna gogawa babu wanda yainasaran koda kuskuren,wani ran aljana yabaci taigirgiza takara girma da fadi takawoma Bilham wani wawan sara tasameshi agadan bayansa tsananin xafi yakwarma ihu takara dabamar takobi akirji kirjinsa gurin yadare yai fari sal sannan jini yabarke tamkar anyanka rago Bilham yadurkushi akasa aljana dakila taja baya tajijjiga takobinta tace hakika nayi nufin sare kankune abirni na Hudu amma kai yanxunnan xan sare kanka Tasheko aguje tanakwarara ihu Sauran Dillalan mutuwa dasuke daure arangan karfe hankalinsu yatashi sufara xubda hawaye Bankwana GASKIYA NIMA NAKARAYA NAFECE DILLALIN MUTUWA 0-20 Lokacin da aljana Dakila tafalfala aguje danufin datsema Sadauki Bilhamu kai saura kirista isa gareshi saiwata guguwa tai awan gabadashi dankari aljana dakila takwarara ihu tabi guguwarnan da masifan gudu tana kaisara dasuka Guguwar tairimi tai Sama aljana Dakila takarafaka kururuwa tai girgixa itama taxama guguwa tabi guguwarnan amma saitanemi guguwar tarasa dole tadawo kasa tace atafida abokan tafiyarsa Birni nahudu akatasakeyasu zuwa birni na hudu saida sukaikwana bakwai sannan suka isa binni na hudu atsawon kwanaki bakwannan aljana Dakila tahana abasu abinci akaratsadasu tacikin Birnina hudu wani kasai taccen birnine na aljannu bakidaya babu bil,adama kodaya wasu gabxa gabxan aljannune masu kama da Duwatsu suke kara kaina acikin birnin aikoda Dillalan mutuwa sukaga wayannanmakamakan aljannu Saixuciyarsu tabuga Turmad yadubi yan uwansayace ku abokai lallai gwagwar mayarmu taxo karshe tabbas awannan birni xamumutu Armat yace kayya dan uwa hakika xancenka hakane domin baxamu iya arangama da wadannan aljannuba Anwar yagirgixa kai yace aibawadannan aljanu keban tsoroba Face wannan shu,umar gajeriyar aljanan maikama da turmi lallai hatsabibiyace kuma @shaidaniya Marwan yakarba yace aitunda kaga shedaniyar aljanannan taigalaba akan Sadauki Bilhamu DILLALIN MUTUWA to lallai mukam saida tsananin nisan kwana koda Gimbiya Salbiya tagama jin hiran abokan tafiyarta Saita busheda dariya tamkar wanda taxare can tadaure Fusaka tadubesu tace haba maxajen Fama lallai baikamata wadannan maganganu nakaraya da nuna tsoro surika Futowa abakunankuba tacigaba dacewa lallai yammaxa basa mika wuya ga makiya tabbas inaji ajikina Xamu kubuta Sannan burinmu zaicika naganin bayan Sarki Ramu bn Rammamabakidaya suka tsuramata idanu suna mata kallon mahaukaci Sadauki Unad yace haba gimbiya Tayaya zamu iya gwabxa yaki da,wayannan makamakan aljannunnan masu kama da bishiyar Kuka gashi bamusan inda Sadauki Bilham yafadabaUmada yamike afusace gamida kwarara ihu yakalli abokan tafiyarsu yace kaico lallai yammaxa kunbadani aiba,asammaxa da karayaba kotsoroba lallai ni ina tareda Gimbiya Salbiya tabbas zamu kubuta ahannun aljana Dakila adaidaiwannan lokacinne aka watsasu aciki wanikaton daki mai tsananin Duhu wanda basa iyaganin koda tafifin Hannunsu sai suji Muryan aljana Dakila tanacewa kusha xamanku awannan gida lallai nai rantsuwwa da gajartata baxan yanke kawunankuba har saina kamo SadaukiBilham Dillalin Mutuwa zanhadaku insare kawunanku inkaima babban saarki Ramu bn Rammama Shiko al,amari Sadauki bilhamu kuwa tunda guguwannan tasureshe bata tsayaba saida tai dogon tafiya maitsayi kwanaki biyar sannan ta ajeshi awata katuwar masarauta atsakiyar fadan tsulun sadauki Bilham yatsinci kansa atsakiyar katuwar fada cike da aljannu suna xaxxaune cikin furgici da rudani Bilham yai duba gadaukacin aljannun dake cikinFadarsai yaga bakidaya suntsuromai idanu idanu kamar xasu cinyeshi shibaice,dasuba suma basu tankamasaba can Sai wani aljani yabayyana yai gaisuwa ga Sarauniyar aljannu yace ranki yadade nine nakawo wannan mutumin domin Xaimana maganin matsalarmu Sarauniya tamike tadubi aljani tadaka mai tsawa tace kai wawa tayaya abinda yagagari aljannu dan,adam xai iya maganinsa lallai kai gaggawan daukeshi daga gabana tunkafin insarekansa aljani yace ranki yadade lallai shi bakamar sauran yan,adam yakeba tabbas shi mutumne amma Shaidanine balbalin bala iine kuma annobar yakine domin shine wanda akema lakabida sadauki Bilham Dillalin mutuwa sarauniya takara dakama aljani tsawa tace mahaukaci idan yana dillancin mutuwarsa acikin mutane saikakawo shi cikin aljannu lallai kayi wajedashi kuma banaso inkarajin kalma daya daga bakinka kaima saina Saremaka wuya jin haka Sai sadauki Bilhamu yamike yakalli Sarauniya sai yace shin kin dauka shidan,adam sa,an aljanine lallai kisani akullum akoyaushi dan,adan shine kegaba da aljan yadaga murya yace lallaikisani shidan adam wutane kuma aduk lokacin da aljani yataka wuta to sai tsalle wohoho ran aljannu yabaci suka hassala dajin kalaman jin kai da ixxa daga bakin Sadauki Bilham sai wani katon aljani yakwarara ihu yaxare takobi yayokan Bilham yanacewa kai banu adam karya kakeyi kaxo har fadan aljannu kaxagemu agabar sarauniyarmu ahassale aljani yakawoma sadauki Bilhamu sara sadauki Bilham yagoce caraf yariki hannun aljani yakife aljani damari tsananin zafi aljani yakwarma ihu bilham yasa kafa yabankeshi aljani yai Sama yaje yabugu da wani ginshikin nafadan take yadagargaje afusace wasu aljannu biyu suka xabora sufara kaimar sara Bilham yacafki wuyandaya yafige makogwaransa jini yai feshi afadan yabata fuskan Sarauniya wohoho ai saidakarun aljannu sukai kuwwa sukai dauki Kan Sadauki Bilham kaiya rashin Sani yafi dare duhu domin dasun san masifan daxata samesu tabbas baxasu tunkareshiba suka afkamar da yaki inda shikuma yazare wasu yankananan wukake guda biyu yarika tsalle gamida katantana yana Soke wuyan aljannu suna Faduwwa matattu kaii koda akai dakika ashirin kacal ana gumurxu sai sarauniya ta irga gawawwakin Jama arta sama da dari akasa dankari ai saita mike takwarara ihu gami dadaka tsawa cik yaki yatsaya aljannu sukaja baya sunama Sadauki Bilham kallon abin tsoro Sarauniya takaremasa kallo tace kai bamutum bane lallaikai Shaidanine acikin mutane kasani duk jarumtan aljani da sadaukantakarsatosai yadauki sa,aguda kafin ya iyakashe dakarena gudadaya ammakai kakashe min dakaru samada dari adakika ashiri tadafa kafadarsa tace lallaikane maganin matsalarmu domin,tunkaran matsalarmu SAI,DILLALIN MUTUWATALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg DILLALIN MUTUWA Littafi na uku 3 Na Ibni Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com DILLALIN MUTUWA 0-21 sarauniyar aljannu sarauniya Amkayatul badariya tadubi Sadauki Bilhamu tace yakai sadaukin maxa lallai kasani mumunkasace daga jinsi fararen aljannu sunan wannan yankinnamu wadil Jabal nice saraunyar aljannun wannan yanki munaxaune zaman lafiya nida Jama,ata kwatsam sai wata shaidaniyar macijiya tashigo Wadil jabal tarika SariN jama,ar aljannu duk wanda tasara baya kara kwana duniya al,amarin yata axxara yatsananta har Jama,ata sukawo kukansu Gareni koda naji halin da al,ummata tashigasai hankalina yatashi nasa akiramin Sarki Bokayen kasata kodana sanardashi labarin bakuwar macijiya sai yakwarma ihu yacemin bala i yatunkaromu sannan masifa ta fado mana lallai saida mui kaura mubar wannan yanki domin Shaidanu na bukata wannan yanki na fusatanadakama boka ayyana tsawa nacemar kai wawa mekake fada muikaura mubar yankinnamu da mugada iyaye da kakanni shine xamu tashi mubarma wasu tsinannu tokasani lallai koda xamukare bazamu bar kasammu ta gadoba Boka Ayyam yace ranki yadade sudin bakanana aljanubane tabbas su hatsabibainedaga tsinannun halittu daga halittunn duniya lallai kadamutunkaresu domin xasu sharemu daga dorankasa Nafusata nakife Boka damari yagigice yasaki futsari awandonsa nakalleshi nace kai wawa kanatsu kabani cikakken labarin halittuShin mutanene Ko aljannu Boka ayyanu yace ranki yadade kisani su wadannan Tsinannu wasu bakakenaljannune dasukai kaura daga daularWakil Wakil inda sarkin bakaken aljannun duniya kemulki to kauwarsace Sarauniya Marliya tai hijara daga yankin sakamakon sabanida Suka samuda dan uwanta Sarkin Bakaken aljannu shine suka gwabxa yaki na tsawon shekara arba in tabbas sunyi kaxamar yaki wanda akaci rayukan aljannu samada milyan dubu koda bala i yai bala ii kuma kowwani bangare yaki janyewa domin sunyi rantsuwa Saidai suda jama,arsu sukare bakidaya koda xubda jini yaiyawa sai manya manyan,sarakunan Bakaken aljannu nanahiyar suka Sabaki,inda akashirya taron Sulhu wanda akarshen Sulhun baima aljana Marliyaba saita dibi Jama,arta tayo nahiyarmu toshine ta turo wasudaga cikin jama,artadomin sutsoratamu,mut ashi awannan yanki namu na wadul Jabal koda naji Wannan labari Sai nairantsuwa da abin bautanmu muma bazamubar kasarmuba koda nida Jama,ata zamu kare tuninasa aiyekuwa nahada xakakuran mafarauta nacedasu lallai kamai rintsi komai wuya nai musu umurni dasushiga daji Sufarauci macixan dakemana kisan Gilla dakaru Sukaiyi waje cikin kwari guiwa gamida jinkai domin suma hatsabibaine suna isa Bayan gari Sai sukama neman macixannan amma sama kokasa basugansuba sai ran shugaban wannan tawaga mai Suna Imkan yabaci yabude jakarsa yadauko wani garimmaganiyaxuba atafin hannunsa yakama karanto wasu dalamusan tsafi dankari lallai tsafi gaskiyar maishi take garinmaganin yakamada Wuta Sadauki Imkan yasabaki yahure Wutar tamutu ai tana Mutuwa sai hayaki yagauraye dajin bakiyansa tilasdole kawannaki Kawai Saiga macixannan na bayyana sukataru aguri guda akarshe suka rikida sukoma Suffansu na aljannu susu arba in inda suka Fuskanci Jama,ata sukumaSu darine nanfa akafara hararan juna Shugabar bakaken aljannunnan takwarara ihu gamida dakama Imkan tsawa tanacewa kai tsinannemenene yasa kake busa mana abinda bama kauna,Afusace Sadauki Ikran yace Saboda ku matsoratane kunbuya acikinwata suffa kuna yakarmu aljana tabusheda dariya tace kaiwawa hakan gata mumuku domin kutsorata kukara gaba Imran yace kekaramar Shaidaniya lallaikisani keda uwargiji yarki baku isa kutashemu ayankimmuba aljana tafusata tai umurni da cewa su afkama Jama,ata da yaki bakidayansusuka fasa ihu gamida kururuwa suka tunkari Juna yakimai tsanani yakaure atsakaninsu,tabbas anyi haduwar hatsabibai domin saida akwashe Sa,a bakwai ana dambarwa akarshe bakidaya da jama,ata da jama,ar bakaken aljannu akai kare jinbiri jini akarshe sukai ragas sukai mutuwar kasko aifaruwan hakan keda wuya nida Jama,ata mu isa guri domin inga dambarwan da akayi kayya lallai masifa akwance take dukko mai tasota Tabbas tsinannene domin daukacin Jama,ata sunjewannan guri wanda Kuma Shine babban kuskuremmu domin saida muma hallara awurin kawai sai muji ankwarara ihu gamida wani tsawa maikada hantar aljan bakidayammu Saida muka futa ahayyacimmu jama,ata suka rude kawai Sai wata murtukekiyar macijiya tabayyana tsananin girmanta da muninta inkai ido biyu da wannan macijiya bamakawa Saika mutu macijiyarnan tarika feshin wuta tana babbake jama,ata tamkar Karmami bakida tahargitsa al ummata saida takashe Samada aljannu dubo goma sannan takoma gefe tacoge sai jama,arta suka kewayemu susamu atsakiya tsananin yawansu Saimukoma tamkar allura acikin taiku bayan sungama ritsamu sai MACI jiyarnan tai wani Girgixa take tarikida takoma wata mummunan aljana ganinwannan mummunan aljana yafi bayyanar macijiyarnan bantsoro aljana takalleni tabushedadariya taceyake Sarauniyar Fararan aljannu lallai kinyi Kuskuredakika kashemin jama,ata tabbas banyi niyyar kasheku bakiyankuna amma tunda kuka kashemin har dakaru arba in lallai kuje kui shirin yakidani nabakukwanaki arba in kui iya shirinku kuma kunada dama daxuka xagaya duniya kunemi taimakon koma waye mutum ko aljani ammadai kusani nanda kwanaki arba in Babu wanda Zairayu acikinku tabbas duk Sai kummutu Sarauniya Amritul badariyya taceda Bilham tofa duk Sarkin mutunkara da wannan batu saiyaimana koran kare tareda Mummunanan kashidi tace yakai DILLALIN MUTUWA INAROKONKA,DAKATAIMAKEMU KATUNKARI KASUWAR MUTUWA DANKARI SHIN sadauki Bilham Dillalin Mutuwa Zaikarbi wannan cinikin MUTUWAR BARIDAI INSHA SHAYIZauran littattafan yakiDILLALIN MUTUWA,0-22SADAUKI Bilhamu yakalli sarauniya Amkayatul badariya yace yakewannan sarauniyar aljannu lallai kisaninafitone domin yakarBabban Sarki Ramu bn Rammama dayake barazanarbaje kasarmu damutanecikinta kuma ahalin yanxu abokainana hannun aljana Dakila acan Birni na Hudu tabbas hakalina bashi ataredanidomin ina yawan tunanin Shin yanuwana suna rayene koko aljana Dakila tasarekawunansu Sadauki Bilham yadaga murya yace lallai kusani nibaxan iya taimaka mukuba lallai kumike kufuskanci Matsalarku nima Kuma xan Fuskanci matsalata kawai Sai yajuya yanufikofar futa daga yaitafiyasa koda Sadauki Bilham yaitafiyasa sai Fada taitsit akarasa maicewa komai jama,ar Fararan aljannu sushiga cikin tashin Hankali indahar wasu sun fara xubdda Hawayen bankwana daduniyaKoda Sarauniya Amkayatul Badariyya taga irinhalinda jama,arta sushiga nahalin tsoro da furgici gamida Karayar Zuciya Sai tahassala xuciyartatabaci sai takwarara ihu sannan tamike bakidaya Jamar Fadan suma Sai sukamike Sarauniya AmkayatulBadariya takarema jama,arta kallotsaf saita fara magana cikin Fushi tanacewa yaku jama,ar fararen aljannu lallai nuna karaya da gaxawa sam banamubane kusani iyayammu da kakanninmu Sunyi kaurin Suna afagen yaki shin muba jininsubane wannan magana saita xama kamar sarauniya tama jama,arta alluran Jarumta bakidaya suka sami natsuwa sukuma zuba mata,ido domin maganar taratsa zukatansu Sarauniya amkayatul Badariyya taci gaba dacewa idan harmu jininsune tobaikamata mujitsoran wani Mahalukiba domin iyayammu dakakannimmu sune akema kirari da ajalin maza wakilan Mutuwa kwarin guiwa yafara ratsa xukatanSu tsoro yafara futa axuciyarsu Sarauniya tacigaba dacewa tarihi yanuna kakannimmu sunyi yakida Bakaken aljannu natsawan shekara dubuyaki mai tsanani yakinda saida akashe rayuka samada miyan dubu arba in dukda jama,Bakaken aljannusunninka kakannimu saudubu amma akarshe saida iyayammu sukai rinjaye akansu sukacisu dayaki sukori bakaken aljannu daga tsakiyar Duniya suturasu Bangon Duniya tadaga Murya tace shine mu yanxunamatsayimmu na yayansu jininsu ababen alfarinsu zamuci amanarsumubari tsinannu sudawo yankimmu maicike danatsuwa da zama lafiya, Jama,ar Fararen aljannu suka sami kwarin Guiwa daga kalaman Sarauniyarsu tsoro yafuta axuciyarsu sufara ihu gamida xare makamaiSuna furta maganganu na Jarumta koda Sarauniya,amkayatu Badariya taga Jama,arta tasami kwarin guiwa Saitadaga murya tace yaku jama,ar Fararen aljannu lallai saurakwanabiyu yarage Tsinannun bakaken aljannunnan suka afkamana saboda haka kowa yajegida yai cikakkiyar Damarar yaki gamida Shan duk wani jiko da tsumin Maxa natsawo Kwana daya domin Zamu Fuskanci Bakaken aljannu domin tarihi Zaimaimaita kansa nanda cikar kwanaki Biyu Ranabata karya Jama,ar Fararan aljannu suntaru akofar Sarauniya amkayatul Badariya cikin shinri yaki adadin yawansu yakai kimanin miliyan dari kai inkagansu sai kaixaton aljannun duniya aka tattaro suna tsaitsaye sai muzurai sukeyitamkar sacibabu can Sarauni tafuto itada makusantanta cikin shigar yaki sunyi wata Shahararriyar Shiga kai inkagansu saikadauka sune wakilan mutuwa tatsayaagaban Dakarunta takwarara ihu gamida Kururuwa bakidaya Jama,arta sukadauki ihu gamida ruri saitadaga hannayenta biyu guri yai tsittafara magana cikinnuna isa tanacewa yakutaron maxaje lallai kusani Mutuwa tayi kira mun,amsa tabbas wannan yakine maitaken ajalin maxa dukda cewa musan jarunta gamida hatsabibanci Sarauniya Marliya itada bakar rundunananta tobaxamu bari axohar yankimmu nahiyarmu kasammu acimu dayakibalallai saidai ai uwarwatsi wanda xaimutu yamutu wanda xairayu yarayu tadaga murya tace shin xaku gudene cikin tsoro abiku akarisaku koko xaku fuskanci mutuwa gaba da gaba dankusan Juna Jama,ar aljannu suka dauka lallai xamu fuskanci mutuwa mukulla kasuwanci da ita harsai munxamo Dillalan Mutuwa Sarauniya amkayatul Badariyya taimurmushi tadaga murya cikin tsiwa tace yaku dakarun fama bakidaya muje Filin yaki maitaken Mahadar Mutuwa domin mufuskanci makiyammu mugwabxa tahaye ingarman dokinta maikama da giwa taimar kaimi taxabureshi tai gaba jama,arta subita duu kamar gudan xuma saida sukaitafiyar kwana daya sannan su isa filin yakin wato mahadar mutuwa aikoda isansu Sai suka Sha mamaki inda wasuma tsoro yakamasu tunkafin afukanci Juna bakomai yabadakarun Fararen aljannu mamakida tsoroba face ganin wata kasaitacciyar mahaukaciyar rundunan bakaken aljannu sunyi sahu sahu cikin mummunan shiri da mummunan kama tabbas iya iyalissafinka baxaka iyakimanta yawansuba balle ka iya irgasu nanfa runduna tafuskanci Runduna aisai Sarauni amkayatul Badariya da Jama,arta suka xama kamar kiyashi daya atsakiyar Tururuwwa Sarauniyar bakaken aljannu Marliya tadubi Sarauni amkayatul Badariyya takece dadariya tace lallai kunhaukace kuma sharafar mutuwa dadebeku takawoko ga ajalinku takwarara ihu taiwasu kalaman yaki takewaniyanki na Bakake aljannu sukwarara ihu sukaikan Fararen aljannusuna Ihu Itama sarauniya amkayatul Badariyya tai kuwwa ga jama,arta tace kutari makyanku kutuna musu shekaru dubababe baya cewa iyayankune suka kori iyayasu awannan fili dankari sukwarara ihu gamida hargowa sutunkari makiya nanfa sukahadu atsakiya sukai Kwaram Karfi yahaduda karfi karfe yagogi Karfe nanfa afara cinikin Rayuka mazaje sufara sarewa gamida datsawa suna farke cikin makiya tabbas Bakaken aljannu Sunsha mamaki domin akaran Farko na wannan yaki bigi

Chapter 4 of 9