Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 9
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels DILLALIN MUTUWA Littafi na Daya 1 Na Ibni Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com KUNDAN DILLALIN MUTUWA ΨPART 0-1 BARKA DA SALLAHΨ Duniya tanaxaune lafiya babu wani yake yake kotashin hankula tabbas tunyan yakin duniya akasamu raguwar zubarda jini kwatsam sai matar Sarki Musluhu bn Salfas dake mulkin kasa Duma tahaifi wata kyakkyawan yarinya wanda kyanta yagirgixa halintun duniya labarin kyanta yakarade duniya bakidaya tayadda saida yaxamo manyan sarakunan duniya da kananansu attajirai da jarumai da talakawa suka dinga yin takakkiya suna xuwa ganin wannan yaririya tabbas awannan lokaci anhakikance aljanu da mutane dabbobi da kwari naruwa dana tudu babu halittan da yakai wannan jaririya kyau inda dayawa mutane kemata ganin bamutum bace aljanace inda sukuma aljanu kemata kallo iblishiyace kawai ranan suna taxagayo aka shirya kasai taccen biki inda bakidaya sarakunan aljanu damutane saida suka hadu awannan rana bayan anci ansha makada sun saki ganguna mawakasuka fara rera wakokin yabo dana zambo nan wata kasuwa tabude shagali yabarke mata da maza sai tikar rawa akeyi bayan kowa yashagaltu danishadi gamida hulewa to alokacinne mai sanarwa yafara yekuwa yanacewa yaku taron mutanen duniya da aljannu naduniya Sarki Musluhu yace afada muku sunan jaririyarsa mai sanarw yadan tsaya bakidaya hankalin al umma yakar kata akansa kowa yakosa yaji wanii irin sunane yadace akira wannan jaririya sai mai sanarwa yaciba dacewa sunan jariyarmu sarauniyaDuma nagobe kuma sarauniyar kyawawan duniya ZINARIYA wohoho ai sai kida yabarake iface iface yagauraye ko ina tabbas jama a sunyi na amda wannan suna inda saida akai wata guda ana bushasha sannan akawatse tabbas kowani sarki kowani mai arxiki yakoma gida kaunar ZANARIYA axuciyarsa tofa ananne maikullawa yakulla Dillalan mutuwa suka fara sa farashi inda sarakunan duniya suka amsa jaruman fama sufara tayawa bala in yafarune daga fada Sarki Sif sin hau mai mulkin kasar birnin Sin wato chana watarana ana xaune ana fadanci fada tacika makil sai Boka Gaushan yakwarara ihu yamike yai zarya sau uku sannan yakurama kasa idanu tamrka mai neman allura Sarki Sif sin Hau yadubi Boka Gaushan yace yakai uban bokayen duniya inadalin wannan tashin hankali hakaBoka Gaushan yace Daukaka da girma daraja dakarfin mulki lallai sai yajuya duniya kamar waina fadarsa zata kasaita mulkinsa zaigagara sai andaina jin labarin kowacce masarauta saitasa Sarki yadakamai tsawa yace a inane awata fadar awace kasace wannan abun xaikasance mutukar ba afada tabace ba akasata bace tokuwa baxam bari yafaruba Boka Gaushan yace wannan abun zaitabbatane kuma zai farune afdar da gimbiya ZInariya tagirma idanko har tagirma amasarautan hartai aure zata haifi wani Gwoxon jarumi wanda zaibarma duniya tarihi tabbas shine zai juya duniya atafin hannunsa Dodon maxane kuma aradun makiya wanda duniya zataima lakabi da DILLALIN MUTUWA DANDANONE DILLALIN MUTUWA PART 0-2 Bakidaya labari yagauraye duniya cewa mutukar Zinariya tagirma akowace masarauta dake masarautun duniya to wannan masarautazata shaharagamida daukaka tagagari dukan masarautun duniya jin wannan albishir daga bakin hatsabiben bokayi da shu uman aljanu yasa bakidaya sarakunan duniya sudau damara gamidacin alwashi saisun mallaki Zinariya tirkashi lallaiza ayita kenan domin abin bai tsayaga mutaneba aa harda mutanen boye dominkuwa sarakunan aljanu sunyirantsuwa kan ce Zinariya afadarsu zata girma sa annan bokayeda attajirai gamida jaruman fama ma abuto daukanrayukan mazaje sunyirantsu cewa ahannunsu zinarya zata girma afadan Sarki Husulub kuwa wato mahaifin Zinariya fada tacika taimakil ana gudanar da sha aninmulki kwatsam sai ga wanibadakare yashigo fada yai Gaisuwa ga sarki sannan yamika wata jemammiyar fata sarki yakarba yamikama magatakarda shikuma yafara karantawa sako daga Sarkin yaki kasar Sin Shawn lallai Sarki Sib sin Hauwn yaturoni cewa inxo intafi da Zinariya da mahaifiyarta Yaxira domin basu cancanci zama afadar karsarkuba lallaikusani nasauka abayan garinku darundunar maxaje dubu dari takwas kunada cikakkiyar Sa o i ashirin da hudu kuyanke Shawara shin zakumikomana Zinariya da mahaifiyartane yaxira Salim alimne koko sai mun afkamuku dayaki munkarkashemazajenku mukame matanku matsayin bayi mukone kasar duma bakidaya murushe gedajenku tabbas jayayyada Sarki SifsanHawn yana nufin shafewar kasarku adoran duniya bakidaya dankari koda jin wannan mummunan albishir sai hankalin jama ayatashi shiga cikin dimuwa dadamuwa inda tuni wasu sunfashedakuka wasukuwa cewa sukeyi kawai amikasu domin raibiyu baxai janyo salwantar dubaben al ummaba bakidaya Fada tahargitse dakace nace Sarki Musluhu yai tsawaakai shiru sai yace yaku jama ata lallai masifatafadomana to amma zamuzauna amajalisa mutattauna domin musami mafuta take yammajalisu dari hudu da goma shahudu sushiga majalisa ciki harda dan aiken Sarkin yakinkasar SIN Bayan kowa yaxauna sai sarki Musuluhu yamike yace yaku yammajalisuna tabbas kuwannemmuyasan dalilin haduwarmu awannan wuri shin menene abinyi sa waziri yamike yace magana guda dayace kwata kwata adadin yawanjama ar kasarmu mu dubu arba inne wandamafi yawanci aciki matane in akai kididdiga tabbas maxaje akasarnan basufi su dubu shabiyarba sannan cikakkun mayaka basu wuce dububiyarba totayaya zamui jayayya da gogaggun jaruman fama nakasar Sin wanda macedaya acikinsu zata iyakawar damayakammu waziri yadaga murya yace shawarata kawai a mika Zinariya da mahaifiyarta take yammajalisusama dari uku sumaramai baya akancewa amika Zinariya Sarkin yakin kasar yamike yace ni aganina baikamata amikataba batare damujaba kodan gaba Kai Sarki Musluhu yadakamai tsawa yace kawainatara yammajalisatace don inji tabakinsu amma tuni na sallama Matata da yarta domin mulkina yafiyeminkomai aduniya tabbas zan iyarabuwa dakomai amma banda mulkina Zumbur Ginbiya tamike gamida kwarara ihu tace lallaikuncika ma abota sankai gamida son xuciya kuma lalaci dakaskanci yatabbata gareku tunda bazaku iya kare mutuncin sarauniyarkuba tirda wannan masarautaSarki Musluhu yace kekisani gudunda babu mafuta lallai kakwanta abitakanka yafi Gimbiya Yaxira tacekaryane lallai bagirma ga damusaba sai axaba shinbaka dalabarin Samarin birnin askandariyane Jama arkasan Du dari hudune sannan samari bakwaine kekaresu kuma ahaka suka gagariduniya tadaga murya tace tabbas idan jama arkasata damijina sunjuyamin baya tobana tunani mace kamata mai yan uwa maxaje goma shabiyu zasu bari acimutuncina nida Jaririyata bakidaya majalisan sai akafashedadariya bakomai yasa yammajalisa dariyaba face sanin yan uwannata wasu lusaraine sugoma shabiyu asalinsu sunkasance yayane nawani masunci wanda talaucitaimar kakagida abaya yakasance shidamatarsa yadade bai sami haihuwaba saidaga baya matarsa tarikahaihuwar yambiyu yambiyu har sau shida bakidaya maxa take haifa kuma bakidaya basuda wata sana datawuce kamun kifi kwatsam sai matar tahafi yamace ahaihuwa na gomasha uku inda tahafi yamace maitsananin kyau domin awannaan lokacin babu wata yamai kyau kamarta awannan nahiya koda labarin kyan yaxira yagauraye gari sai Sarkin dake mulkin kasar Duma yasa akawomai yaxira yaganta koda akawota yaga tsananin kenta sai yaceda masunci lallai wannan yartaka nama dana Yarima Musluhu kamu koda na mutu lallaishin mijinta tundaga rannan kulawarsu takomakarkashin fadan Duma susami waraka suzama manyanmutane ababen girmamawa ahaka yaxira tagirma agidan sarauta tana isa aure akadaura musu aure da yarima Musluhu sannan awannan lokacinne mahaifinsa yai murabus yadaura musluhu duniya takara zamama yan uwan yaxira sabuwa dawannan daliline suke matukar girmamata Sarki Musluhu yadakamata tsawa yace wadannan malalatanne cima zaunen masarauta sune zasu cecekidaga wannan masifa sai yakara bushewadadariya awannan lokacinne yan uwan yaxira goma shabiyu suka fice amajalisar inda akabisu dadariya ananunasu Gimbiya Yaxira tai niyyar bin bayan yan uwanta sai Sarki Musluhu yadakama dakaru tsawa yace kukamata kutsareta ita dajaririyarta yadubi dan aiken sarkin yaki yacemai kaje kagayama shugabanka lallai gobe dadare zamumikamai ZINARIYA DA MAHAIFIYARTA afusace Sarkin yakin kasar Duma yafuta amajalisar DOMIN JIN INA SARKI YAKI MARWA YANUFA SAINASUBURBUDI TALIYA MAIZAFIIIIIDILLALIN MUTUWA 0-3 Lokacinda yan,uwan laxira suka fice daga majalisan kasar Duma sai sunuFI bakin teku domin dama shin asalin gatansu bakidayansu suka jungum jungu akarasa mai maga acikinsu tabbas suna cikika tashi hankali da rashin natsuwa lokacin da shirun yaiyawa saidan autansu maisuna Asifu yace kai bafa zaiyubamunaji munagani adauki yar uwammu da yarta amikama axxalumin sarkinnanba babbansu yadakamai tsawa yacekai mahaukacine idanbaka hakuraba yaya zakayi shin kanada karfine kotabi acikinmu babu wanda ya iyarikewa tayayya zamu fuskanci sarakuna biyu dayaki kuma kasani koda munada karfi hana Sarki Musluhu yamika zinariya gasarkin kasar Sin Sifsinhaun to akwai sarakunan duniya masu farautarZinariya damahaifiyarta kawai saina kunsu masuna Sahib yace sam Asifu bamahaukaci bane tabbasdahankalinsa Axira tamana hallacci munkasance acikin bakinki da mummunan talauci gamida wulakancin akasar Duma amma daga ranarda mahaifiyarmu tahaifi Axira bakin cikinmu yaye haske yashigo duniyarmu to yau shine sabodatsoran mutuwa zamu toshemata nata haske tabbas inmukai haka munci amanarta kuma munci amanar iyayanmu yadagamurya yace ninasan banida karfin jarumta ko yaki amma inamai rantsuwa da kabarin mafimmu mutukar ina raye bazan bari Yar uwuta taxauna ahannun wanda batasoba aikodajin haka sai bakidayansu zuciyarsu takekashe suka hada hannayansu aguri guda sukai rantsuwa cewa kodazasu rasa rayuwarsu to bazasu bari Yar uwansu da yarta zinariya suzauna agurinda batasoba adaidai lokacinne su hango Sarkin yaki Marwan yatunkarosu nanfa sufara tsorata sunajada baya Asif yadakamusu tsawa yace haba yan uwana kuda zaku tunkari tawagar dakaru samada miliyan goma shine xaku rikujin tsoran mutum daya Asififu yadaga murya yace dukda yakecewa shi Sarkin yakine mutukar yaxonan da sabanin ra,ayinmu tokuwa zaisha mamaki kawai sai yakama kaikomo yana muxurai tamkar sadaukin maza koda sarkinyaki yakariso sai Asifu yatareshi yace meyakawoka shin axxalumin Sarkinka yaturone katafidamu Sarkinyaki yadafa kafadan Asifu yace dakyau haka akeson namiji dadakakkiyar xuciya inasone inyi magana daku bakidaya suka kewayeshi sarkin yaki yacedasu yaku wadannan yan uwanjuna hakika banji dadin hukuncin da sarki da yammajalisarsa suka yanke akan yar uwarkuba kuma kuma Shaidane amajalisar bakidaya nine nanuna rashin amincewata game da wannan hukunci Asifu yace to yanxu meyakawoka Sarkin yaki yace inasone intaimakeku kukubutar da Zinariya da mahaifiyarta daga hannun dakarun sarki Musluhu, babbansu yaceda Sarkinyaki Marwan yace akanme xaka bujerema Sarkinka dayake biyanka albashi yadauke maka duk wata matsala narayunta kataimakemu muda ba abinda yahadamudakai hasalima anyi lokacin da babu mutanendakatsana akasar Dumasama damu Sarkin yaki yai ajiyar xuciya sannan yace hakika Suduf kanada gaskiya ammakasani babu wani Sarkin yakidaxaiso azokasarsa dayaki domin hakantawayane kaskancine tabbas idan nabari sarkin yakin Kasar Sin yaxohar yankina masarautata yakarbi Zinariya Salim alim to duniya zataimindariya sai yadaga murya yace nikuma sambaxan bari hakan tafarufa Asifu yace dasarkin yaki to yanxu mekakenufi Sarkin yakiyace naxone mukulla cinikin mutuwa lallai sunake naxo muku dillalin mutuwa lallai idanmuhada karfedakarfe mucire tsoro mutunkari mutuwa gaba dagaba to itama saitaji tsoranmu Asifu yace nine farkon wandazaimaka mubaya alallai inataredakai totunda yaro yabada hadinkaiwaye zaiki bakidaya sukayi mubaya a take Sarkin yaki yace kusani kunkasance bakuda jarumta kumabaku iya yakiba to amma akwaihorona natafida gidanka lallai zambakohoron yaki na sa o, i biyar kafin shigan dare lokacinda Sarki Musluhu zaimikama Sarkin yakin kasar SinZinariya da mahaifiyarta lallai saikun sami karfinjiki da kwarin zuciyar daza ku iyafuskantar mazajen duniya take yafara basu horan yakecikin sa a uku yagama fahimmtar cewa Asifu bakaramin jarumibane kawaida rashin horone acikin raguwar sa abiyu kuma yakoyamusu harba bakada kwari tayadda zasu farmakimakiya daga nesa Ranata gushe duhundare yashiga saida mutane sukagama kaiwa dakomowa sushige gidajensu domin barci to asannanne sarkiMusluhu dadakarunsa,suka futo da Zinariya damahaifiyarta domin mikataga sarkin yaki Shawn wanda tuni shida dakarunsa sunyidafifi akofa garin Duma suna jirin isowar Sarki Musluhu lokacinda kofa tabude dakaruda sarki sukayo waje da xumman mika Zinariya to asannanne balbalin bala,i yasauka musu ruwan kibau masu cida wutane sushiga sauka kota ko ina kamarruwan sama take dakarun kowani bangare suruda gamida kidimewa inda mutanen kasar SINN sudauka mutanen kasar Duma sun munafuncesune aisai kawai su afkamusu dayaki nanfa kasuwar yaki Yakama annobar mutuwa tarika zarya tana wafce masu gajeran kwanA kwatsam sai yan uwa goma shabiyU gamida Sarkin yaki Marwan suma sutsudumaacikin filin yaki guri yakara damewa tabbas ansha fama kuma anyi gwagwarmaya inda Asifune yakwaci zinariya damahaifiyarta koda yatabbatar yar uwansa taxo hannunsa sai yadaga murya yai wani yare wanda Sarkin yakine yashiRya musu cewa dulokacin da aiwannan yare to sui kudu domin akwai wata kofar sirri dazasu sulale subar garin suyanki daji haka kuwa akayi kodasuji wannan yare bakidaya sai suka sulale afilin yaki inda subardakarun Kasar SIN dana Kasar DUMA natakashekawunansu sukuwa su sarkin yaki Marwan sunyi nisa acikin Duhundare saidasukainisa sukatsa sa suga babbansu haka banashidansu Tunkafin aibinkice Sarkin yaki yace sunmutu kuma a idona akashesu acankasar Duma kuwa mayakasunshiga hankalinsu sungane sunfadatarkoN YAKINE 719434938263 542:0 DILLALIN MUTUWA Part04 Koda rundunan Sarki Musluhu da rundunan Sarkin yaki Jawn sufa himci ceawa isu isune suke yakar junansu sai sudakata da yaki sufara Niman Zinariya da mahaifiyarta dankari ai sai anemesu akarasa Sarki Musluhu da sarkin yaki sutakarkare suka kwarara ihu mai ruda mazaje afilin yaki Sarkin yaki Jawn yanuna Sarki Muslahu yace karyaNE kakeyi munafiki mune zaka yaudara gamida cin amana lallai kasani kanada zabi guda biyu kodai kafutomanada Zinariya da mahaifiyarta kokuma mu baje kasarka mkakkashe jama arka mukame matayenku amatsayin bayi Sarki Musluhu yaceda Sarkin yaki Jawn yakai Sarkin yaki lallai kasani sambanida masaniya akan wannan harinsamame da akawo mana amma inaxargin yan uwar matata dakuma Sarkin yakina MArwan Sarki yaki Jawn yadakama Sarki Musluhu tsawa yasanya hannu acikinjakarsa yaciro wani madubin tsafi yashafeshi gamida ammbato wasu kalamai daga kalaman tsafi kawai sai gasu Sarkin yaki Marwan sunata sheka gudu adokar daji tamkar zasu tashi sama suna wannan gudune sunsa Zinariya da mahaifiyarta Axira atsakiya wannan shirine nabatarda kariya kuma tsarine nako amutu ku airai koda Sarkin yaki Jawn yaga halin dake faruwa sai yakwa tsatsa ihu yaceda dakarunsa yaku taron maxaje lallai aiki yasamemu domin ahalin yanxu Sarkin yakiki Marwan da yasace Zinariya da Mahaifiyarta sundauki hanyar dajin Safra lallai bubu bukatan sukai wannan shu,umin dajin domin komai zai iya faruwa kawai sai yasaki linxamin dokinsa yaidaji aguje dakaru suka bishiabayaa al,amarin Sarki yaki Marwan da yan uwan Zinariya kuwa saidagari yawaye yamma tayi Duhundare yashiga amma guda suke rumtumawa babu alamar tsayawa gari yadada wayewa koda rana tatake sai Sarkin yaki Marwan yafahimci cewa yan,uwan Axira sunfara gajiya yunwa takamasu harsuna neman futa ahayyacinsu sai yaja lin xamin dokinsa yatsaya suma suka tsaya domin suci abinci bayan sun farauto abina zasuci sai suka tashi wuta sugasa suci sukoshi kamar jiransu ake sugama kawai sai sai Suji anrafka ihu gamida tsawa mai tsananin karfi rana tagushe duhu yamamaye ko ina hankalinsu yatashi bakidayansu suka mimmike gamida zare makamai suna zazzare ido acikin duhu ca an akakara kwarara ihugamida tsawa take duhun yagushe haske yamamate ko ina kawai sai sukai arba da wata makekiyar runduna ta mayaka kimanin mazaje dubu goma dankari nanfa aka fara kallo kallo sai wata mace daga cikinwannan runduna tafuskanci Su sarkin yaki marwan tadaka musu tsawa tace yaku taron malalata Ni sarauniya Murdiya ina muku nasiha dakubani Zinari da mahaifiyarta Axira inkui hakan toshine zaku tsira dagagabar mutuwa kaiii Sarkin yaki Marwan yadakama Sarauniya Murdiyatsawa yace lallai kinyi kuskure dakike tsammani zaki rabamu Gimbiyarmu Zinariya tabbas itadi tamkar jinin jikimmune lallai zaki iya rabamuda ita amma bayan kinkashemu bakidaya wanda hakankuma bazai yuwuba Ran Sarauniya Murdiya yabaci tai tsawa gamida bada umurni da a,afkamUsu bakidaya hoho nanfa dakarun sukai kan su Sarki Marwan nanfa sukacameda yaki masifa ta auku sarkin yaki Marwan yasha mamaki ganin inda yar uwan azira suture gamida jandaga sai kashe makiya sukeyi tamkar manyan jarumai sai shima yabudema makiya balbalin bala i tamkar wutandaji haka suke kashedakarun Sarauniya Murdiya hankalinta yatashi tadakama mutanenta tsawa gamida cewa yaku dakaruna lallai ruwada wuta ababen bauta agaremu zasui fushidaku ace malata maxaje guda goma da jarumi daya sune suke yunkurin cin galaba agareku tabbas mutukar akai galaba akanku tokuwa tsinuwa da la,anazata tabbata agareku daga wuta ma,abociya ruruwa tirkashi ai saidakarun Sarauniya Murdiyya sufusata gamida da axama subude wtuar bala i da musifa har sukai Nasaran kashe mutum biyu dakacikin yan uwan Zinariya sukoma Saura mutum takwas tirkashi ai sai sarkin yaki Marwan yakwarara ihu yashiga cikin makiya yanna kashesu tamkar maikisan kwari agona yana kisa yanacewa yaku yan uwa takwas daku goma shabiyune kun rasa yan uwanku mutum biyu acikin birni sannan gashi kunkara rasa rayukan mutum biyu lallai mutukar kusake zaku muta abanxa tabbas inkunaso ku kukare rayuwar zinariya sai kundage sai kunyi koyida Jaruman kasar askandariya tabbdijan wani karfida jarumta yamotsa asassan jikinkinsu sukwarara ihu suka farma makiya dasara dasuka ragargaji nanfa lissafi yacanxa duk inda yan uwannan sugilma saikaga gawawwaki naxuba tamkar ruwan sama dole Asifu yafusata yarika wani irin yaki yanadatse kawunan mazaje gamida fede tunbinsu tabdi do kanwar naki koda sarauniya Murdiya taga cewa lallai idan acigaba dawannan yaki lallai zata rasa jama,arta bakidaya saita sabi wasu kalaman tsafi gamida surkulle kawai sai akwatsatsa wani ihu gamida tsawa take hasken rana yakara gushewa duhu yakara mamaye daji Sarkin yaki yadaga murya yace yaku jama,ata lallai mukasance cikin shiri dashirin maida martani koda Iskatagifto kusadakai to kakafta mata sara TAB KOWA YAKASANCE CIKINSHIRI DOMI AKWAI MATSALADILLALIN MUTUWA 05 Lokacinda Sarkin yakin kasar Sin Jawnsin dadakarunsa sukariso inda sarkin yaki Marwan da yan uwan mahaifiyar zinariya sugwabza yakida jama,ar Sarauniya Mandiya sai yaga gawawwaki birjik akasa amma baiga alamun wadanda suke nemaba sai hankalinsa yatashi yakwarara ihu yadaga murya yanacewa yaku dakarunkasar SIN lallaikusani abin harimmu suna gaba kadan tabbas inmukara azama zamu riskesu muyakesu mukarbi Zinariya damahaifiyarta mukaitaga Sarki SIFSANHAWNK, YASAki linxamin Dokiyaicikin dajisuma dakarunsa suka rufamasa baya gudune sukeyi maitaken yada kaninwani sam nagaba bayawaigen nabayansa kawai nagabansa yake hange duk indasu keta saikaga kura yalullube ko,ina namundaji suka shiga tashin hankali sukuwa Su sarkin yaki Marwanda Abokan tafiyarsa dakuma Zinariyada mahaifiyarta suma gudu suke tur kawa basassautawa kaidagani kasan suna gudune maitaken gudun mutuwa domin suna tsoran kada rundunan dakarun kasar SIN su riskesu sunacikin wannangudune sai sushiga wanidaji bakidaya dajin bashida kangado domin dajin bayadagaba bayada baya kuma wani abintashin hankali shine kosunyi gudu iya gudunsu amma sai sugansu agudaya inda kasan ankafesu agudaya hankalinsu yai mutukar tashi sukarasa abinyi sai Sarkin yaki marwan yai umurni da atsaya tsayawarsu keda wuya sai suhangi wani mazgegen jibgegen gwaggon biri yana tunkarosu dankari girman birinya wuce misali yakai girman giwa kawai sai arafka kururuwa dankakari aisaiga tawaga tawaga nagwaggon biri suna bulbulowa tako ina adadin yawansu yafi karfin irga bakidaya sunufo su sarkin yakiMarwam kowannensu narike dawasu maka makan guduma wanda aka sana antasu da itacen kirya bakake sidif tamkar kwari suci gabada tunkarosu jama,ar sarkin yaki Marwan yan,uwar zinarya suka fara shirin zare makamaidomin shandaga Sai sarkin yaki Marwan yacedasu aa lallai bazamu iya yakidasuba tabbas sunfi karfinmu yawansu yawuce misali Asifu yadubi Sarkin yaki yace yakai sarkin yaki Marwan toyanxu menene abinyi zamu tsayane su kashemu sarkin yaki yace mika wuya gamida Sallamawa mutukar muka xubarda makamanmu muka daga hannayemmu sama tobazasu kashemuba ahalin yanxu take sukamika wuya ai Biroyinnan naganin hakasai sukabarke dakara gamida nuna farin cikinsusuka tasa keyarsu subidasu tawata hanya saida sukai tafiyar sa,a hudu sannan suka isa wani makeken alkarya maitarin gine gine amma waniabin mamaki bakidaya jama,ar Birnin biroyine tabbas sunada mutukar tyaw domin yawansu yafi miliyantalatin tabbas yakan wadannan biroyi tamkar Fuskantar Birnin askandariyane dayaki aka tarkatasu bakidaya Sarkin yaki Marwan Asifu da yan uwansa bakwai agarkame awani katon keji wanda akayishi da zallar itace makarho wani abinda yadagama dakarun xumunci hankali shine sai akarabasuda Zinariya damahaifiyarta ganin haka hankalinsu yan uwan Zinariya yatashi Asifu yakwarma ihu sannan yafasheda kuka yanacewa shikenan Zinariya bata zauna ahannunmutaneba gashi zatai rayuwa dadabbobi Sarkin yaki yadafa kafadar Asifu yace kakwantarda hankalinka yakai Asifu lallai daga yau zuwagobexamur gurinnan kuma da Zinariya zamuwuce asifu yakalli Sarkin yaki Marwan yace tayaya zamukuta ahannun wadannan dabbobi sarkin yaki yace tabbas gobe zamu kubuta domin sarkin yaki Jawnsin da jama,arsa agobene xasu kariso sannan akwai tawagar mayaka daga sarakunan duniya har tawaga goma bakidaya sumaa agobane zasudiro wannanan birni kuma dukkansu sunkasance sunabin sawummune don sukwaci zinariya saboda haka dukansu zasuafkama biroyinnan dayaki lallaigobe za aiyaki maitsanani jinizai malala mutuwa zatai diba kasusuwa zasukakkarye tabbas gobene takubba zasui kuka to mukuma dawannan masifanda zata auku agobe da ita zamui amfani musilale mugudu abudayane zaibamuwuya shine mugano inda suboye Zinariya damahaifiyarta amma zamukokarta Lallai zamuganota KAI GOBEFA ZA,DIBOTA KUMA MUNANAN AGURINDILLALIN MUTUWA 06 Cincirundon mayaka kimanin miliyan gomane suka zagaye garin arnan dajinnan kuma tawaga tawagacesamada goma medaukeda Sarakunan yaki samada Goma daga kashashe dabandaban sannan kowace tawaga tana burin itace zata mallaki Zinariya nanfa dakaru suka farama junansu kallan raini suna kokarin afkama juna koda sarakunan yaki sukaga abinda kefaruwa sai suka tsawatar inda wani murjejen Sadaukin maza yafuto gaban mazaje yadaga murya yace yaku TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA . Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc, . A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja, . Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi . TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA . 1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31, 2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu, Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu, Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook, . Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar, Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa . Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99% Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg taran mazaje kusani duk yawanmu ananwaje muna farautan abudace itaceZinariya tokusani mutukarmuka afkama juna dayaki tokuwa bazamui nasaraba yaxama dole mufuskanci wadannan arnan daji idan muka yakesu muka sami Zinariya muka tabbatar tana wannan kauye toasannanne za,ayitatakare domin Zinariya kawai zata kasancene ahannu wandayai nasara bakidaya aka,amince dakaru suka xare makai sukai kururu gamida gunji zasu fkama wannan kauye to ananne sukasha mamaki domin ruwan kiyane yarikama Rundunar dirar mikiya tako ina nanfa jarumai suka rika fadikasamutacce akaci gaba ruwan kibya masuda miyagun makamai duk haka ake jefoso awannan sansancan sai aka tsagaita taharbo kibau kamar wani ana jiransu sufara natsuwa sai akafara jehu itacen wuta tako ina gabas yamma kudu arewasuka kawai sukeyi tamkar ruwan sama bakiya tawagar suka rude gamida damewa dawakai suka rika tutsu sunajefarda mahayansu wutatakama ko ina to awannan lokacinne arnan daji sukai wani futar burgu sunarike damiyagun makamai suna ihu gamida hargowa su afkama dakarunnan nanfa yaki yabarke sabuwar futuna takullu ashiga xubar dajini sassan jikin dan adam sukarika tashi sama ko ina karatsa agarinnan mazajene ke saukenama junansu balbalin bala iiii bakida birnin yaxama birnin yaki bakaji karan komai daga karam takubba sai hafuwar masu jini yarika kwarara Dillalan mutuwa sukarika kulla kasuwancinsu mutuwa tarika wafce rayukan masu kararrun kwana acikinkurku kuwa inda ake tsareda su sarkin yaki Marwan da sauran yan uwan Zinariya sutakwas lokacinda suji bakidaya gari yacika da hargowar mazaje sai sutabbatar balafiyakawai sai sukarya kofar sukai waje aguje kai tsaye gidan Sarautan kasar sunufa inda suka tarar nammma yaki ake xubawa idanu rufe suka fada gidan sarauta suka rikabinkican inda akaboye Zinariya sai sukai arangama da wani katon daki dakaru sunkewayeshi sai muxurai sukezubawa aikoda sukaga haka saisuka tabbatar cewa Zinariya da mahaifoyarta naciki kawai sai suka afkama dakaru masu tsaroda yaki maitsanani tuni sukarkashesu sannan sukarya kofar sushiga aisai sukai karo da Azira rungumeda yarta Zinariya Azira tanaganin yan,uwantasaitaruga aguje tarungumesu tafasheda kuka Sarkin yaki Marwan yace babu lokacin kuka lallai inbamui gaggawar barin gurinnanba tokuwazamu mutu bakidayanmu take suka bita wata asirtacciyar hanya sukafice acikin garin dankari ai suna fita dandaxon mazaje suka faso gidanSarautan aikoda Sukaga abinda yafaru Sai sarakunan yakinda sukarage suka hada baki suka kwarara ihu sukabi bayan su sarkin yaki atsiyace sukuwa Su sarkin yaki gudu suke tsulawa tamkar zasukure duniya kwatsam sai sukai arangama datarin dakaru agabansu koda sujya nanma sai sukai arba da maxaje kawai kota ina mazaje suka rika ketowa koda ganin haka Sai Sarkin yaki Marwan yadaga murya yace yaku yan uwan juna lallai yaumun fado hanun abokan gaba lallai acikimmu kalilanne zasu rayu fatanadai koma suwaye zasu rage kada suyarda arabasuda Zinariya lallai wasu acikinmu zasu rayune kawaidan kare rayuwar Zinariya cikin sirri yacezamu durfafi gabas mu afkama makiyanmu lallai kada muyarda mukoma baya duk wuya dukrintsi kawai sai yakwarara ihu yatunkar gabas makami tsirara suma skarufamai baya take yaki yaballe mutuwa tafara shawagi tabbas anci rayuka awannan yaki

Chapter 1 of 9