Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 7
tunda ke har kin sameni nan ma shiru tayi masa meyasa kike kishinta murmushi tayi tana kallonsa yace ko kina sona ne? ta gyada kai hade da rufe fuskarta da tafin hannuwanta ya tsaya yana kallonta kafin ya sumbaceta a goshinta yana fadin i lyk ur dress yau kinmin kyau ya kwantar da ita hade da xira harshensa a bakinta wani abu takeji tundaga tsakiyar kanta hr xuwa tafin qafafuwanta tayi qoqarin janye jikinta daga nashi cike da tashin hankali ya saketa hade dabinta da ido da xuciya yana karantar weakness dinta tanada qarfin hali,tsiwa, ga ajan aji bugu da qari tana da taqama da kudi da MULKI amma batada power a fannin soyayya lokaci na farko da ya janyota xuwa jikinsa ya rungumeta ya sanya hannu cikin sumar kanta cikin wani salo na kwarewa da sanin weakness din duk wata lafiyayyar macce banda karkarwa da rawa da jikinta keyi cike da tsoro da fargaba da raxana na rashin sabo sai dai duk wata gaba ta jikinta ta karbi saqon da DAN JININ SARAUTA ke aikawa ta cikin gashin kanta xuwa sassan jikinta to such an extent dat lamarin yaxo wani limit beyond her capability to ignore..... karo na farko a rayuwarta data tsinci kanta a wata duniya ta daban dabata taba tsintar kanta aciki ba............... 81 kukan da take yadawo dashi daga cikin hayyacinsa, da ina yaje? hankalinsa da tunaninsa bai taba bashi akwai ranar da xai kusanci mace ba musamman affiya itama saboda shagwabarta da yanda take shigewa jikinsa ne bai taba sanin irin baiwar dake tattare da mata ba kenan although duk da yaji ana fadin matan kala kala ne kowacce da baiwarta but bai taba sanin haka mata sike ba sannan bai taba jin farinciki kamar irin na ranar yau ba gsky affiya tayi masa baxata hr yakejin baxai iya controlling din kansaba akaro na biyu(another taste of passion) [4:09PM, 12/25/2015] Pherty: bai taba sanin shi mabuqaci bane sai a daren ranar amma yana matuqar tausayinta karo na biyu kenan kukan da take hr acikin xuciyarsa yakejinsa amma dole ya kyaleta tayi mai isartabkafin ya soma rarrashinta (to fah yace bai iya rarrashin mace ba koya akayi yake rarrashin ynxu) ya qudira aransa koda baxai sotaba xai kwatanta xai kula da ita xai bata kulawa dai dai gwargwadon iyawarsa dan ganin farincikinta kamar yanda tasashi ayau(yarima an shiga layi) A gurguje pls 82 Tun daga lokacin yake bata kulawa yake qoqarin ganin yayimata abinda duk takeso yakan xauna ya bata lokacinsa akanta kamar yanda take biya masa buqatarsa batare da nuna gajiya ba aduk lokacin daya buqata duk da dauriya kawai takeyi xaman nabila a gidan ganinta yake kamar fanko batada wata sauran qima a idonsa tunda ga affiya gani yake duk tafi matan dayake gani a duniya duk da hr ynxu yaqi yardarwa xuciyarsa cewa yana sonta lokacin da tagane affiya matarsa ce kusan hauka tayi gidan bai damu ba duk da baiso tagane cewa matarsa bace shikam ya kasa gasgasta dalilin dayasa ya shaqu da ita hr bayason ganin bacin ranta bai yarda ya kamu da sonta ba lokutta da yawa sukan fita suyi yawo tare a qasa fadawansa na biyedashi a baya yana nuna mata gari wani sa'in ma akan doki suke yawon ko suje yin tserar doki tare tana daga gefe tana kallonsa da abokansa da haka hr sukayi watanninsu aiman ya kammala karatunshi duk da ita ynxu tasa qafa amma yanajin dole xasu riqa xuwa tare dan baxai barta ita kadai tana xama a pheonix ba cikin lokaci qanqani suka shirya suka dawo gida nigeria hrda nabila [7:51PM, 12/27/2015] Pherty: [11:11AM, 12/27/2015] Pherty: NIGERIA tym dinda jirginsu na sauka yana rungume da ita suka fito lokaci daya taga ya saketa juyawar da xatayi taga dogarawa su waxiri da sauran manyan fada a tsatsaye suna jiran saukowarsu ga motoci birjik sun kusa kai ashirin a airport din sun cika filin jirgin ma xnce daganinsu kasan na sarki merah ne juyowar da xatayi ta kalli aiman cikin sakan daya taga yarima hr ya rikide ya koma yarima merah mai ji da mulki, sarauta da kuma qasaita..... A tare suka sauko hr xuwa inda Aliyu da rumaisa suke tsaye wannan karon da ammi akaxo da gudu affiya ta nufeta ta qanqameta miss u ammina ammi ta nuna mata yarima dake shiga motarsa da sauri ta saki ammi ta nufi motar tuni ya shige motarsa gab da xata tashi ta juyo tana kallonsa tayi rau rau da fuska shine baxakamin mgn ba da ammi bata nuna min kai ba shikenan sai kabarni kayi tfyrka yayi shiru tamkar baiji taba dai dai lokacin motar ta tashi tace shikenan mundawo nigeria xaka fara nuna min mulki da qasaita kafara nunawa mutane cewa dama ba sona kakeyiba ko ya janyo hannunta ya saqala anashi kafin ya juyo yana kallonta yace banayi maki alqawarin baxan sake nunawa kowa ba sonki nakeyiba kin manta girman alqawari ne 83 Akwai wani mutum da ya tabayiwa annabi s.a.w alqawari amma tun kafin yaxama manxo yayi masa alqawarin xai kawo mashi wani abu (nidai na manta ko menene wlhy) sai sukayi alqawari da annabi cewa xasu hadu anan wurin ya kawo masa bayan kwana uku ashe mutumin ya manta daya tuna da gaggawa ya tafi domin cika alqawarin daya dauka, yana xuwa ya sami annabi xaune inda yabarshi sai annabi s.a.w yace haqiqa wannan matashi ka wahalar dani domin kuwa ina nan inda kabarni tun kwana uku ina jira kinga wannan kisa tana nuna mana girman alqawari da tsayawa akan cika shi, kinga manxo s.a.w tun kafin yaxama annabi yake tsayawa yana cika alqawari domin ya sauke nauyin dake kansa ko ban soki ba i will b with u forever u ar such a nyc sister affiyaa(chab wai ko sister) ya rungumota xuwa jikinsa ya kaimata kiss a wuyanta yana fadin karki damu dan na cnxa fuska a nigeria aike baxan canxamiki ba.... A gurguje pls Bayan sati biyu da dawowarsu akayi bikin bikin bude asibitin yarima da maimartaba ya bude masa da yawa mutane sun hallara gun biki masoyan affiya da aiman, wannan karon ma babu gayyata sai da halamcy taxo inka debe wadanda akaba katin gayyata, serdy, xarah dange, miss aysher,chuchu, mamu, kausar,shuwa, baby aysher, kdeey,jabo,fido, ammi,m.shakur,humy e.t.c da duka daukakin mutanen hausa novel wadanda ban ambata ba da taskar marubuta. Ana cikin hidimar bikinne affiya ta soma laulayin ciki karkuso ganin murna a family din nan take sarki ya yanta mata baiwa daya daga cikin bayi sauran tukwici kuma sai ta haihu aiman baxaa iya gane farincikinsa ba cos a baki yake baiso cikin ba as his age yanda yake gani yama xaace ya haihu shida ko mata baison asan yanada ita sai ya qudira aransa data haihu xaibawa umma kyautar yaron ya dauki affiya su koma pheonix dan baxaije dashiba amasa dariya 84 Kulawa take samu sosai fiye da da daga sarki haka suke xaune da nabila kamar wasu kishiyoyi [11:20AM, 12/27/2015] Pherty: rumaisa abin hr mamaki yake bata tace affiya wai ko xamanku a pheonix yaya maina yayi aurene tace meyasa kika wannan tambayar tace wannan dake xaune a gidannan wacece ita tace oho tun acan suke tare wai tanason ya auretane tace shine dan batada kunya tabiyosa hr gidan ubansa kuma ahakan takeso ya aureta affiya ta tabe bakinta tace ba laifinta bane laifinsane daya kasa tsawata mata tabar gidan tace amma kuwa xn sanarda sarki da umma dan cewa yayifa wai qawarkice kibarsu muga iya gudun ruwansu idan dai na haihu batabar gidanba xn wulaqantata dan xnsa afiddata sai dai nima yasa akoreni mtsew... ya koreki akan wane dalili akan karuwa dai dai lokacin nabila ta shigo kallo daya tayi masu tayi shigewarta dama ta kwana da sani duk bsu kaunarta duk suka bita da kallo kafin su maida dubansu ga juna rumaisa tace tanafa da kyau affiya anya baxata iya yaudararsa ba affiya tace kema da wani xance kike mace nawa ya gani mata nawa nayi hulda dashi wannan ma dame xata yaudaresa me take dashi kyau banxa dme take taqama MULKI KO SARAUTA ko daya rumaisa tabata amsa a sanyaye tace Allah ya shige mana gaba tace amin A gurguje pls (afuwan) BAYAN WASU WATANNI Cikin affiya ya shiga watan haihuwa [8:23PM, 12/27/2015] Pherty: ganin haka yasa mai martaba yace jakadiya ta koma sashen affiya da xama ranar jumaa da dare ta haihu a asibiti, ta haifo santalelen yaronta kamar yarima yayi kaki ya xubar gsky kamar ta baci sosai bama fuska ba hr yatsun hannuwansa dana qafafunsa duk iri daya ranar maroqa sun kwana kida busa sarewa da kide kide irin nasu na sarauta yarima mai claiming as his age ace yana da yaro sai gashi yana xirga xirga dakin umma inda aka maida affiya yaqi daukan yaron amma a sace yake kallonsa idan affiya tace ya dauki yaron sai ya daure fuska yana dauke kansa wai shi ba yaronsa bane 85 sanda aka kaiwa sarki yaron yayi masa huduba sosai kafin ya miqowa yarima yaron yace asawa yaronka albarka nan da nan ya daure fuska ya karbi yaron kamar bayaso yana kallonsa sonsa na shiga xuciyarsa he x beauty ya furta a hankali hr cikin xuciyarsa yaji sanyi da qaunar yaron ganin kamaninsa sak gareshi sai yayi masa addua yaba sarki ya fice da dare ya kasa barci yana son ganin yaron da kayan barci ya nufi dakin umma tym din affiya na toilet umma na hadawa affiya farfesu baima umma mgn ba batama ga shigowarsa ba ya nufi inda yaron k barci ya shafi fuskarsa hade da kaimasa sumbata dai dai lokacin affiya tafito toilet xumbur ya tashi yana daure fuska ya duqa kamar mai neman wani abin affiya tace yaya mekake.nemane sai alokacin umma ta juyo tana kallonsa da mamaki tace yaushe kashigo dakin inaji ko sallama bakayiba ko? ya yatsina fuskarsa bai tankasuba ya cigaba da dube dubensa kamar da gaske umma ta qaraso tana fadin mekake nema ko ka yarda wani abin ne ya tashi c'mon umma ba wani abu bane karki damar da kanki tor mekake nemane yanxu da dare haka, ya dafe goshinsa da hannunsa oh gosh.....sai kuma ya fice batare daya sake dubansu ba Bayan kwana biyu da haihuwarta duk sun hallara a qaton falon sarki duka family biyu both yan mulki da sarauta sakamakon kiran gaggawa da sarki nayi cikin isa da qasaita sarki k kallon nabila cikin rashin sani 86 Yace gashi kowa ya hallara kamar yanda kika buqata bansankiba bansan daga inda kika fito ba kuma bansan dalilinki na taramu anan ba gabaki daya falonn suka maida kallonsu ga nabila yarima,affiya da rumaisa kallonta suke cike.da.mamaki da tsoro domin suka dai suka san da xamanta inka cire masu aikin gidan shesshekar kukan nabila ya dawo da hankalinsu gareta duk jikinsu yayi sanyi ba kamar maina ba da hankalinsa yayi matuqar tashi sarki yace inaji kin taramu nan ne danki mana mgn ba kuka ba ta tsaida kukanta kanta a sunkuye tace ranka shi dade ni budurwar aiman ce tun muna pheonix ajinmu daya duk uwayen suka maida kallonsu ga yarima wanda yayi saurin sunkuyarda kansa qasa cike da tashin hankali ta cigaba da fadin munyi rayuwa dashi tun kafin aurensa da affiya hr xuwa ynxu data haihu muna tare 87 xamana dashi xamane na amana da soyayya duk qoqarina akan ya aureni yaqi ya yaudareni yaci amanata kuma yaqi aurena bayan da xanyi ko in boye dole sai na sanardaku domin kuwa ina dauke da cikinsa wata uku [8:56PM, 12/27/2015] Pherty: xumbur yarima da rumaisa suka miqe yayin da affiya ta sunkuyar da kanta qasa ta fashe da kukan baqin ciki duk iya qoqarinta akansa da irin soyayyar da take.masa ashe a banxa yana.bibiyar wata rumaisa tace qarya kike munafuka duk wani shirinki na banxane kuma baxaiyi tasiri ba dan baxai aure kiba, kowa anan da kike gani yasan halin yaya maina ansan abinda xai iya da wanda baxai iyaba auren sarauta sai jinin sarauta haka auren dan mulki sai jinin mulki kigayamin dame kike taqama MULKI KO SARAUTA? idan kuma kina tunanin wannan abinda kikayi mafitace kika nemawa kanki na aurensa to kinyi a banxa dan baxai aurekiba koda da gaskene ya aikata ta fashe da kukan baqinciki da toxarcin da akayiwa yayanta ta dauki yaronta zaid jikin aliyu ta fice tana kuka jikin umma da ammi nayi sanyi ba kamar na sarki da hr rawa jikinsa keyiba dan wannan toxarcine ga masarautarsu nabila ta cigaba da kuka tana rantse rantse cikin jikinta nashine……… 88 Bata qarasba taji saukar marin dana gigitata kafin kace me bakinta da hancinta sun soma fitar da jini nan take president ya daukesa da mari yace kai din me kai din bnxa hr ka isa ka toxarta mu kagayamin kakakaf xuriarmu waya taba haka meyasa ka kasa haqura da matarka ko kuma ka qara aure sai ga yarima ya fashe da kuka kukan danayi matuqar tsoratasu hr abin yabawa sarki mamaki umma kamar ta tayashi kukan takeji a ransa sai fadi yake innalillahi wa inna ilaihir rajiun domin kuwa ya tuna ayar Allah inda tayi nuni da cewa idan musiba ta sameku ku yawaita kiran WA'IZA ASABATHUM MUSIBATUN QALU INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN Aliyu ya riqosa yana fadin cool down yarima kayi magana mana ba kuka xakayi ba cikin wata irin raxannaniyar murya datayi matuqar tsorata kowa a falon sai da sarki ya tashi xaune lokaci daya falon ya amsa muryarsa datayi amo da lion voice who d hell is she, metake dashi, waye ita , mexanyi da ita, metake taqama dashi da har xaa mareni akanta ? duk falon akayi tsit kowa xuciyarsa cike da fargaba sai da sukaji tsoronsa(saura qiris wayata ta fadi dana dakata anan) a ransa jiyake kamar ya damqota ya shaqeta yakeji baitaba jin tsanartaba sai yau bai taba jin tsanar mace a xuciyarsa ba fiye da yau wannan yana daya daga dalilinsa naqin amincewa mace tor gashi duk kauce kaucensa ta rutsa dashi dama kana taka Allah na nashi 89 Affiya ta tsananta kukanta sosai ta karbi jaririnta hannun ammi ta fice tana kuka kai tsaye sashenta ta nufa ta hada kayanta da duk abinda take buqata tabar gidan batare da sanin kowa ba wayyo Allah [9:13PM, 12/27/2015] Pherty: Airport ta nufa ta shiga jirgin england tana kuka sosai kamar ranta tana tsaye bakin qofar jirgin ta juyo tana kallon nigeria tabbas tasan tayi bankwana da nigeria tabar dimbin masoyanta da kewarta batajin kuma xata dawo acikinta ta rumtse idanunta tana hawaye sosai kafin ta ware su akan jaririnta xan xamewa yarona uwa ta gari nabashi tarbiya gwargwadon iyawata,inbaka kulawa fiye data mahaifinka duk da baya qaunarmu nima a ynxu bana sonsa bana sonsa bana sonsa xuciyata tabarshi ba wanda takeso a yanxu sai yarona sultan Allah ka albarkaci sultan ka raya sultan abisa tafarkin musulunci amin ta sumbacesa tana hawaye ta juya ta shiga jirgin……………… Anan xn dakata muhadu a part two (amma a kasuwa) dan jin ya rayuwarta xata kasance a england,xata dawo gida nigeria ko baxata dawo ba? gskyne abinda nabila ta fada kokuwa qaryace? yarima xai aureta kuwa? a wane hali yarima xai tainci kansa idan ya wayi gari babu affiya da yaron dayake matuqar kauna axuciyarsa?xaiso affiya kuwa ya janye qudirinsa na qin mata a xuciyarsa? bama shi kadai ba duka family yaxasu kasance idan babu affiya a tare dasu? duk wadannan amsoshin suna cikin MULKI KO SARAUTA..2 80 Shin addini yayi gsky da yace ba lallai bane ka sami duk abinda kakeso ba arayuwa ka xauna lfy kamar yanda ta faru da SERLYMERH (makauniya)...... Yaushe ne soyayya takeyin tasiri a xuciya ta wanxu batare da sanin juna ba wanda daga humayd hr afra baxasu iya fassarata ba a littafin AFRA HUMAYD..... Soyayya ba lallai ta faru a sanda akaso faruwarta ba ita wata irin abace daba ruwanta da lokaci matsayi da dangoginsu abuce wadda k faruwa a duk sanda taso ta gudanar da tunani ta sarrafa gngar jiki kamar yanda tayiwa ZARAH da Dr.Saifullahi Bakori Ta taso cikin tarairaya gata da shagwaba a gidan arxiki mulki da bunqasa , babu abinda tasani sai taqama isa da wulaqanta dan adam haduwarta da Bilal ya sauya mata raayi inda duk isarta mulkinta dataqamarta suka xube a qasa IHSAN Haduwar kan hanyace ta xamo haduwar xuciyar Abdulsalam da Falmata ,aminci, tausayi, soyayya, ha'inci da xalunci sune sukayi gingimemen gini a rayuwar ALMAJIRA Abin tambaya acikin rayuwar JIDDAH meyasa kowacce bata auri wanda takeso ba amma ta samo soyyaya a gidan aurenta mami da jidda Soyayya ko sadaukarwa wanene yafi rinjaye a rayuwar AFNAN tsakanin Adnan da Affan Pherty tace xata iya fassara ta ta soyayya da defination mai yawa a LABARINA wanda neither Dr.fulani Gafai nor Marhoom experience it. Dariya take sosai ba kakkautawa kafin ta tsaida dariyar tana kallonsa tace ka ceto ni daga cikin wani hali dana shiga duk da cewa kaine sanadin haukata kuma kaika dai nakeso nake kishi baxan iya kwatanta ganinka da wata macce ba.... Humayd Danbatta yayi murmushi hade da rungumota yace ba wadda nakeso nake qauna a duniyarnan kamar ke bakida kishiya ke kadai kin isheni rayuwa kuma bake ba hauka har abada ina sonki HERLYMERTU Menene sirrin pherty, miss aysher da serdy daya janyo suka xamo taurari masu haske da walqiya a xukatan xaratan maxajensu koda yake sun auresune bisa tubali na soyayya SADTEEYASH TAGWAYEN MAXA ne,kamanni daya amma mabambanta a halayya da dabi'a duk da kasancewarsu gida daya amma they ar ol acting according to their experience,xamansu da Hamida ta sauya tunaninsu daga marar kyau xuwa mai kyau.... Daga inda pherty take xaune ta maido hankalinta ga jinin sarauta inda taji yana roqon Affiya kiyi haquri na tuba kece rayuwata qasaita ta a waje take baa gida, idan a gidane affiya keda qasaita ita keda ragamar komai nawa. ta juyo tana kallonsa da murmushi tace wane daga ciki MULKI KO SARAUTA? ya gyada kai yana murmushi……Dukansu ALHAMDULILLAH Luv u ol my fans Hausa novel An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 7 of 7