Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 7
ita, ba abinda xai sameta 19 ya tashi yayivtaku ahankali daga inda yake xaune hr inda take tsaye yaxo dab da ita yace well gsky kinyi qoqarin sato dan sarki ki buya ta hanyar amfani da basirarki da wayonki, mace bata taba birgeniba sai ke domin kece mace ta farko dana soma haduwa da ita fitsararriyar mace irinki mace marar tsoro (i lyk d game) sai dai abinda xan miki nan gaba baxakiji dadinsaba tace ba'anan gixo ke saqa ba wayarka nakeso kabani domin ban amince da ka kira kowa ba [4:52PM, 10/21/2015] Pherty: batare da yayi mgn ba ya juya ya kwanta a luntsumemen gadon yace kinsan dan jinin sarauta baisan komai akan wahalaba bai iya komai ba da fatan kin shirya hakan ta juya ta fice batare da tayi magana yabi dakin da kallo yanayinsa ya birgeshi bai cika hayaniyar kayaba komai a natse ya tashi ya nufi inda yake tsammanin nan ne toilet ya shiga yayi wanka kusan minti hamsin da shigarsa kafin ya fito dai dai lokacin ta shigo dauke da qaton tire cike da kayan marmari ta dire akan wani qaramin dianing ta juyo tana kallonsa yana tsane jikinsa da towel faffadan qirjinsa ta tsurawa ido tana kallo mai cike da yalwar gashi ya kwanta lub a qirjinsa akan tsantsinsa sai sheqi yake, tayi saurin dauke idanuwanta akansa tace waya baka ixini kayi wanka? batare da yabata amsa ba yaje ya rufe qofar dakin ya juyo yana kallonta yace au kinga kin manta baki sanardani karnayi wanka ba kuma nayi, taja dogon tsaki ta dauke kanta daga garesa yace kinga ko yanxu am d winner an u ar d looser, saboda kin daukoni kin kawoni gidanki kinamin hidima tabbas bakida banbanci da kuyanga agareni ke baiwatace ta juyo idanunta jajir saboda bacin rai ga kalamanda yayi mata ba'a taba wulaqantata ba kaar yau wai itace baiwa kuma kuyanga ya duba kan mirrow kakakaf ba irin man da yake shafawa ya tabe bakinsa yana kallonta yace madam wannan kallon fa na menene ko ba gwarxon namijine a gidanku 20 ta gyara tsayuwarta hannuwanta a qugunta tace har yanxu banga wanda yakai yayana haduwa ba domin ya fika a fagen komai yace shiyasa naga kin nace da kallona kinkasa dauke idanunki akaina.....bana cire kaya na maimaita fa. taje ta bude sirf ta ciro masa wasu hadaddun riga da wando nasu kyau da tsada ta bashi, na yaya aliyu ne da baffa ya siya masa a wata tafiya da yayi canada shikansa kayan sunyi matuqar birgeshi amma sai ya yatsina fuskarsa yace wadannan kayan sai kace mai aikin dako bata kulashiba bata kuma nuna damuwartaba amma taji xafin mgnr ya shiga toilet bai jima ba ya fito kayan sunyi matuqar karbansa sun qara fito da kyawunsa a xuciyarta ta yabahakan har batasan sanda ya iso dab da itaba yasa hannu ya shafi fuskarta tayi firgigit yace kallon ya soma isata fa madam [5:15PM, 10/21/2015] Pherty: taja tsaki saanan ta sauke farantin data shigo dashi qasa duk suka xauna a lokaci daya ta soma gyara fruits din tana ajiye masa a gabansa amma ga mamakinta ko kallonsu baiyiba yace baa sabamin da hakaba ban taso da wannan halayya ba an sabamin a duk lokacin danake cin abinci ko kuma ake bani ana min hira da labarai masu sanya nishadi kuma ko wace rana da labarin da xaa min ta jinjina kanta a ranta tana qiyasata irin sarautarsa da qasaita ita a xahirin gsky batada wani lbr da xata bashi.... kafin tayi mgn tuni wayarsa ta soma qara ya dauki wayar ya duba ganin maimartaba ne yasa yadanvtaso daga kishingiden da yake ya kara wayar a kunnensa yace abba, daga can bangaren anka soma mgn 21 yarima kana inane, yaxaka fita ba securities yayi shiru kafin yace abba gani hanyar xuwa kaduna gurin...... ya katse sa cikin tsawa da izinin wa? meyasa xaka fita kaikadai kabar matakan tsaronka, tor ka juyo da motar kadawo duk kasa hankalina ya tashi ya tsinke wayar yayi shiru yana kallon wayar kafin ya dubeta yace sai kitashi ki maidani inda kika daukoni ta kyalkyace da dariya tace ai ba inda xakaje sai kayi kwanakin dana dibar ma batare da yayi magana ba ya tashi ya fita daga dakin tayi murmushi tace ko kaje aikin banxane dan baxasu barka fitaba sai da ixinina baifi minti biyar ba yadawo ya dubeta karo na farko a tsayin rayuwarsa da yasan ya dubi mace da kalar tausayi yace inason mahaifina bana son bata masa kamar yanda bayason bata mini, mahaifina yanada daraja agareni tayi banxa kamar batajinsa ya xuba hannayensa a aljihunsa yana kallonta yana furxar da iska a bakinsa yace amma kinsa xamana dake gida daya ya haramta ni ai ba.muharraminki bane daxaki tsareni a gida Allah ya hana mace da namiji su kebe guri daya idan ba muharraman juna bane so koba danni ba ki tashi muje kodan fadar Allah ta tashi ta fice yabi bayanta a ransa yana sonvtuna irin abinda xai mata ya rama dan baxai kyaletaba sai ya rama. WANNAN KENAN? Hausa novel 30 January at 10:39 · fertymerh [8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels [5:29PM, 2/2/2016] Pherty: 22 MULKI KO SARAUTA Na fertymerh xarah Da sauri ya nufi cikin tafkeken falon abbansa ya samesa kishingide ga fadawa duk sun cika falon ya xauna a qasan carpet tare da tankwashe qafafuwansa duj fadawan suka xube qasa suna gaidashi cikin girmamawa bai amsa ba bai kuma da niyar amsawa illah hannu daya daga masu, duk suka juya suka bar falon al-adarsu kenan idan yarima ya shigo inda sarki dole kowa xai fita daga falon ya matso kusa da mahaifinsa ya riqo hannunsa yace ynxu dan Allah abba daace da gske ina hanyar kaduna haka xakasa na dawo komai nisan danayi sarki ya gyada kansa hade da lumshe idanuwansa yace ko laifine dan na nuna fmdamuwata akan ka, inbanda wautarka menene na fita ba security ya gyada kansa kana ya kawar da mgnr ta hanyar fadin gobe xn koma phoenix skul na buqatata muna gab da exam yace ummanka bata gayama mgnr aurenka ba? ya tsurawa abban nasa manyan idanuwansa xuciyarsa na bugawa a duk lokacin da aka ambaci aure yace wa xaiyi aure ne abba? yace yarima xai yi aure yace abba ka manta bnda wadda na tsaida yace koka tsaida ko baka tsaidaba dole xn.ma aure kafin kadawo xakaxo ka riski matarka 23 Nan da nan annurin fuskarsa na kau ya bata fuskarsa yace abba as my age am too young, early marriage sai kace mutumin qauye, kabarni nakai 30yrs an above lokacin na mallaki hankalin kaina amma abba i cant control any girl yanxu, xn iya kamuwa da hawan jini, abba bakasan mata tension bane? [5:54PM, 10/21/2015] Pherty: sarki kallonsa yake cike da mamaki yace yarima aure ne bakaso? yace banaso abba yace tor sai anyi yace amma abba..... ya katsesa yace sai fa anyi kuma duk lokaci daya da yan uwanka inyaso ka kashe matar yar'uwarkace koda amanarta kaci ya tashi ransa abace yabar falon kai tsaye dakin ummansa ya nufa yanda ya shigo dakin fuskarsa a daure ba walwala ya sanya duk masu aiki,bayi, da kuyangu dakin suka fice da sauri jikinsu na rawa yace umma banason wani aure da xaamin kiyi gaggawar tsaida abba domin komai xai iya faruwa da auren har yau banga wacce nakeso ba banga wacce ta dace na soba ba kuma xn xauna da wacce banaso ba (magana yake cikin sanyin murya ba hayaniya dabiarsa ce ko fada yake baxaka gane ba saboda bai saba fada ko daga murya ba) tayi shiru tana kallonsa tace shikenan xnyi masa mgn xuciyarsa ta danyi sanyi, sai dai bai nuna haka ba ya juya ya fice 24 Parking tayi ta fito rataye da jakarta ta shiga super market din duk akan idonsa yana ganinta tana sanye da riga da wando na pakistan wani sirirn mayafi ta yafa akanta ta sanya wasu irin takalmi masu tsinin gske da kyar ma take tfy akansu yasa daya daga cikin mutanensa su xuba kwarfar ayaba a qasa dai dai inda take fitowa haka kuwa akayi ta jima kafin ta fito ana biye bayanta da kayan da ta siyo tana tafe tana latsar waya,gab da xata isa motarta cikin rashin sa'a suuuuuuuuuuuu tayi ta fadi dum sai da tasaki qara da sauri ya fito daga cikin motarsa xuciyarsa wasai sai faman murmushi yake mutane suka iso wurin wasu mata na kama mata ta tashi amma duk taji ta muxanta irin tfyr da take tana kuri ta fadi gashi duk jikinta ya lalace da dirty hartana kyamar kanta ya kwashe da dariya yanatafa hannayensa ta juyo ta tsaida idanuwanta akansa dariya yake sosai har lokacin bai daina ba , ta qara bata fuskarta ta bude notarta a xuciye xata shiga yace wait wait, anyi biyu saura na uku shi xaifi ciwo akan wannan, ynxu muna (2-1) ta gyara tsayuwarta tana kallonsa sai ynxu ta gane sharrinsane tace har abada baxan barkaba nima wanda xanma sai kaji ciwonsa fiye da wanda kamin a yau, sai na nuna ma qarfin MULKI yafi na SARAUTA ya tsaida dariyarsa yana kallonta yace tor shikenan mu xuba nidake agani waxaiyi nasara MULKI KO SARAUTA ya juya ya fice yana murmushi mutumin da ya biyota da kayan datayi sayayya yace ki bude booth hjy nasa miki kayan a harxuqe take kallonsa cikin tsawa tace banaso ko dole ne, ta shiga motarta ta tada ranta abace wlhy baxata barshiba sai ta rama, taja motar da qarfin tsiya fuuuuuuuuuuu [5:32PM, 2/2/2016] Pherty: [4:04PM, 10/22/2015] Pherty: Mulki ko Sarauta? Na fertymerh xarah Tana isa gida ta soma safa da marwa a tsakiyan dakinta hannunta na goye a bayanta ta qudira a ranta baxata barshi ba sai ta rama tayi kusan minti talatin a tsaye tana tunani kafin dabara ta fado mata ta dauki key din motarta ta fita hotel din datasaba ganinsa ta nufa kai tsaye ta nufi inda ogan ta fadi buqatarta ya xare idanu yana kallonta yace madam DAN SARKI fane tace ni kuma YAR PRESIDENT ce sarauta tafi mulki ne, kada ka rainamin da wayo, ta bude jakarta ta xaro bandir na yan dari biyu ta ajiye agabansa tace ba shawara nake nema ba umarni nake ba ka matuqar bakamin abibda nace ba wlhy kaji na rantse u will end up ur lyf in prison gabansa yayi matuqar faduwa hankalinsa ya tashi yaji dama baya wannan aikin, ta tashi tana kallonsa a wulaqance ta dubi agogon hannuta am expecting ur call, daga nan xuwa karfe goma dan nasan lokacin xai iso, ta jefa masa complimentary card dinta ta juya ta fice 26 Akai akai take kallon agogo jikinta har rawa yake akirata kusan awanni uku tana xaune kamar a mafarki taji wayarta na ringing ganin baquwar number ne yasa ta dauka da sauri Hajiya an kammala aikin, ta tsinke wayar ta tashi cike da farinciki da kira John take sanardashi dama yanada haushinsa tun ranar da ya maresa su uku sukaje hrda yarinyar john kaivtsaye dakin da ya sauka suka nufa, ta tafa hannayenta tare da wata irin dariyar farinciki ganin yanda yake barci haiqan [4:45PM, 10/22/2015] Pherty: ta juya tana kallon yarinyar da suka xo da ita bayan ta ciro wayarta ta kwanta a jikin yarima, affiya na daukarsu pic ta rungumoshi nan ma ta dauka, dama kala biyu takeson yi tayi dariya sosai tana kallon pics din sun dauku yanda takeso suka juya suka fice, sukaje suka wanko ta miqawa john tace kaje ka nemi gidan sarautar mera ka tabbatar da cewa wannan saqon ya isa hannu maimartaba shi nakeso kabawa shinakeso yagani. john ya karba ya gyada kansa ya fice ita kuma tayi shigewarta inda amminta 27 Duk inda ransa ke baci ya gama baci hankalinsa yayi matuqar tashi sai safa da marwa yake cike da bacin rai yace ashe kai yaron banxa ne yarima, ashe xamanka a waje yasa kamanta tarbiyarka har kake son batamin xuri'a da SARAUTA hankalin umma a tashe yake itama tana cike da mamakin ganin wadannan pics bakamar yarima da yake gani tamkar a mafarki bane danshi a iya rayuwarsa bai taba neman macce ba yanda ya tsani mata tayaya xaiyi hulda dasu irin wannan sarki ya cigaba da fadin kafita xakka a cikin ya'yana,kana wannan dabi'ar kake kiran bakason aure kuma kake jiran sarauta ta, angayama mutanen banxa ke gadon sarauta kome? (cikin kwallah sarki)yace yarima kodan kaga kai kadaine namiji gareni, kaga irin sonda nakema yasa kanemi ka taxartani a idon duniya hankalin yarima ya tashi, tunda aka haifesa bai taba shiga tashin hankali kamar yau ba,shi a rayuwarsa baisan wani abu tashin hankali ko damuwa ba sai wannan karon kuma ya kasa kuka kamar yanda yaga mahaifinsa nason yin hawaye,saboda shi a rayuwarsa ya dauka mutuwar mahaifa kawai ake ma kuka bayanshi baisan wani dalili daxai sa ya xubar da hawayensa ba sai ya matso ahankali kusa da maimartaba yace abba am confused, inaji fuskana ne aka dora amma ni bansan nayi wannan ba, ban taba neman macce ba i hate gals in my........tas sarki ya daukesa da mari yace karka maidani wani shashasha dai baisan abinda yakeyi ba, idanu jawur yake kallon mahaifinsa, karo na farko a rayuwarsa tun tasowarsa da sarki ya sanya hannunsa garesa, bama shiba ita kanta umma a tsorace take da sarki yaune rana ta farko daya soma dora hannunsa ajikin aiman da sunan duka tun haihuwarsa hakan yayi matuqar tunxura yarima ya tashi xai bar dai dai lokacin wayar yarima tayi qara alamar msg ya shigo dayake wayar na hannun sarki sai ya buda ga abin da'aka rubuta hhhhhh wannan kenan, Nasan duk yanda akayi ranka na baci hankalin iyayenka ya baci but x not my wish inga na bata ran iyayenka, only you kai nakeso naga ranka ya baci kamar yanda kake son ganin nawa ya baci, ninasa akayima wadannan pics, we shall meet in nxt episode. [5:09PM, 10/22/2015] Pherty: Sarki ya kallesa yace ban fahimci komai ba, kodai da gske ne baka aikata ba wannan msg ya nuna kamar sharri ne aciki yarima ya tashi fuskarsa a murtuqe batare dayayi mgn ko ya kallesa ba ya fita daga falon 28 Gidan ya bari ya nufi hotel din dan yana kyautata xaton dasa hannunsu dama tasan xaixo shiyasa ta tsaya jiransa tana ganin motarsa ta shigo harabar hotel din, tafito daga cikin tata motar idanunta boye a cikin dark space tana taunar cingam tanufi inda ya tsayar da motarsa ya fito batare da ya kalletaba ya nufi cikin hotel din kamar yanda yayimata haka ta masa tace hey wait wait, nice nasa su, to ma mexakaje kayi masu dukansu xakayi ne kome? ya juyo yana kallonta ya tabe bakinsa ya qaraso inda take tsaye yace fyn an gud, kinfa yi qoqari gsky, wannan karon na yaba maki sai dai baki birgeni ba kuma baki batamin rai ba kamar yanda kike xato, abinda na fahimta da bacin rai a rayuwa shine ka nemi abu ka rasa ko kuma kasanya soyayyar iyayenka shine nasani bacin rai bawai wannan wasar da kike ba, jinjina maki danayi kuma kinci lagon mahaifina hr ya yarda, but by main looking 2ru my mothers eye nagane bata yarda ba bata amince da xan iya aikata hakan ba shiyasa nima bn damu ba illah mamaki kawai danayi tayi murmushi tana yatsina fuskarta tace watever it's kai kasani nadai rama, aduniya bnga wanda xai tabani na kyalesa ba banga wanda xai raina qarfin MULKI na ba yace ynxu ma aka fara nima baxan kyaleki ba tabbas karo na uku baxakiji da dadi ba idan kina tunanin na baya wasa ne tor wannan na gske ne kuma you must regret, sai kinyi dana sanin hada qarfinki da jinin SARAUTA Tace am waiting for you, bana tsoron duk wani tarko naka saboda ina taqama da MULKI na, yanxu mun2-2 . yace xn gani tsakanin nidake waxai yi nasara MULKI KO SARAUTA? tace MULKI... yace tor shikenan mu xuba mugani, ya juya ya shiga motarsa ya fice itama tashiga tata tabar hotel din. Hausa Novel [5:35PM, 2/2/2016] Pherty: [5:26PM, 10/22/2015] Pherty: MULKI KO SARAUTA Na fertymerh xarah Ya fito a gurguje yana gyara alkyabarsa sauri yake yaje partyn kafin lokacin dagawar jirginsa yayi in banda partyn amininsa ne kuma yaxama dole agaresa da baxai jeba ta fito sanye da doguwar riga mai kyau da tsada, fararen duwatsu ne a gaban rigar tayi matuqar fito da kyawunta a hankali take jan motarta cikin isa da qasaita harta iso wani qaton harabar hotel inda yake cike da mutane tayi parking din motarta ta suri jakarta qarama ta fito, tun daga nesa akayo mata caaaaa..... da idanu ana kallonta da sauri na'imatu tavqaraso gareta wadda itace amaryar, rumaisa na bayanta na'ima tace nayi fushi bida angona sai yanxu xaki xo tor ki koma sorry naima kinsan halin baffana musamman ma idan yana gari [5:47PM, 10/22/2015] Pherty: tayi murmushi taja hannunta ita kuma ta riqo hannun rumaisa suka isa cikin qayatavcen wuri da aka qayatashi yayi kyau kamar a wurin turawa ta gaisa da ango suka danyi barkwancinsu da suka saba kafin su xauna, dayake an jima da fara events sai bata sami ganin komai da yawa ba ta dubi rumaisa tace ni xakima wulaqanci ko, da kikasan baxaki xo ba dan me xakisa na xauna jiranki, rumaisa ta tabe bakinta idan da sabo ta saba kullum suka hadu ko a gida ko a waje sai sunyi fada tace yanxuma har cikin mutane sai kin nuna halinki, inbanda iskanci jiya miss call nawa kika gani meyasa baki dauka ba ko kuma kika kirani affiya tace baxan dauka ba kin batamin rai xaki wani kirana tor idan ma na dauka mecakice danine? rumaisa tace kinsan ni kurmace ba abinda xance dake amma wlhy sai kinsan kinyi da rumaisa taja dogon tsaki tace ba abinda xakiyi dani amma kibari agama event din yau hr wurin maimartaba xamuje, ke kima tashi daga kusa dani ta kawar da kanta gefe tana kallon yarima da ya shigo yanxu ta tabbata aranta hr ga Allah aiman baisan affiya ba kamar yanda affiya bata san aiman ba, tana mamakin yanda suke jini daya, family daya, amma basu san junaba saboda basu taso tare ba kuma rabon aiman da affiya tun suna j.s1,tun da yaje pheonix bai dawo ba har shekara uku kuma tun da yadawo basu taba haduwa ba saboda kullum yana dakinsa idan baya karatu yana kallon ball ko kuma game sai taji tana son ta hadasu tunda daman aure xaa hadasu amma tanason susan juna su fahimci juna tun yanxu Ta xunguri affiya tana son ta nuna matashi a matsayin yayansu aiman da basu taba haduwa ba tace affiya kinga wani abokin yaya maina he is handsome an beauty nasan xaku dace sosai ta dago daniyar taga ko waye rumaisa ke yabawa haka caraf suka hada ido dashi, sai da xuciyarta na buga tayi saurin dauke dubanta garesa tana yatsina fuskarta [11:25PM, 10/24/2015] Pherty: bata ankaraba sai ganinsa tayi agabanta hannunsa dauke da loudspeaker ya nunata da yatsa yace naji kina mgnr xaki xubarmin da ciki idan bakyaso ni inaso karki kuskura ki soma idan ba hakaba kotu xata rabani dake jikinta na rawa ta tashi dafe da qirjinta ga jamaa duk an xuba mata ido,shikuma yana tsaye ya xuba hannayensa a aljihunsa yana murmushi tace ciki....ni ya gyada kansa yana kallonta da hannunsa yayi mata alamar 3-2ya juya ya fice yana murmushi sum tayi ta fadi sumammiya ajikin rumaisa data riqeta cike da mamakin aiman tor daman sun san junane yaushe hakan ta faru ina suke haduwa,tabbas baxata sanar a gidaba harsai ta tabbatar tace na'ima dan Allah ku kama akaita gida ahaka taro ya watse aka sanyata mota suka nufi gida da ita shi kuwa gogan ko ajikinsa yana jingine a motarsa sai faman fusgar da iska yake a bakinsa yana wani dauke kansa hr suka wuce da ita. abinda na bashi mamaki bai wuce ganin hrda rumaisa cikin masu kaita gidaba koda yake tare ma yagansu axaune, may be sunsan junane kokuma su qawayene,dama haka mata suke da shisshigi ya shigar motarsa yajata da qarfi kamar xai tashi sama fuuuuuuu... Yana isa gida trolley dinsa ya dauka da laptop da manyan wayoyinsa da duk wani abu da yake buqata yabar gidan ganin lokacin tashin jirginsu ya kusa bai ko nemi sarkiba saboda hr ynxu yana fushi dashi kai tsaye airport ya nufa cikin qanqani lokaci jirginsu na daga Tunda ya.iso pheonix ya soma kiran layin ummansa, tana dauka yake gayamata shi har ya iso skul kuma ta gayawa tsoho karma ya nemeshi, bai jira cewartaba ya tsinke wayarsa. [12:04AM, 10/25/2015] Pherty: yaya mamakin samun nabila gidansa dakuma yanda akayi hrta sami shiga ta tare masa a gida alhali security nagidan har yaje xai tara security ya tambayi dalilinsu nabari mace ta xauna masa a gida sai kuma ya fasa acewar bayason hayaniya ko dogon turancin daxasu tsaya yimasa sannan ma idan ya tambayesu dalili tamkar ya xubar da ajinsa ne qasaitarsa ta xama ta bnxa itada ta kawo kanta idan ta gaji xata fita tana ganinsa ya shigo ta taso da karairayarta xata rungumesa,yasa hannu ya tureta ta fada a saman center table sai da qugunta ya bugu tace wash yaja tsaki ya fice fuskarsa a murtuqe shiru tayi bata damu ba amma tasa aranta sai ya sota kuma ya aureta ta dauki aniyar biyarsa gida nigeria domin ta cimma burinta kuma xata shanye duk wani wulaqanci daxai biyo baya daga garesa bayan qugunta yadaina xogi ta tashi tabishi har dakinsa yana qoqarin cire kayan jikinsa,ya dubeta cike damamaki karo na biyu a rayuwarsa da ya kebe da mace a daki bayan affiya ya gyara tsayuwarsa bayan ya maida rigar ya kafeta da narkakkun idanunsa dake rikitata yace ashe ke marar hankalice bansaniba ke wacece daxaki shigomin daki ba ixini ba komai angayamiki ko ummana na shigomin daki kasafai ballantana ke banxa bullshit hannunta a qugunta take kallonsa tace laifine prince dan na nuna qaun..........tas kakeji ya dauke fuskarta da mari kusan sau uku ina magana kina magana,ina baki umarni kina gardama dan kin rainani,fuskarsa a daure ya nuna mata hanyar waje yace get out of my room,kika sake gigin shigomin daki sai na karyamiki qafafu stupid a tsorace ta fice daga dakin jikinta na rawa hannunta dafe a kuncinta, ya soma safa da marwa yana yayyafe hannunsa da ya mareta gani yake ma taci amanarsa da hannunsa yakai a jikinta hr shikemata Allah ya isa yaja numfashi ya furxarda isaka daga bakinsa shi ala dole ransa bai baciba bai yarda da bacin raiba wai haushi tabashi yana mamakin yanda mata k bibiyar maxa,tor shi mema xaiyi dasu meye nashi da mata da suke matsar da kansu akansa.... Sunayin parking a harabar gidan suka fito da ita securities hankalinsu na tashi ganin yanda suka fito da ita a falo suka tadda president da ammi da aliyu duk suka tashi lokaci daya suna tambayar meya faru na'ima tayi masu bayanin komai dan rumaisa bata shigoba tanadaga waje tana tsoron su ammi su tambayeta, dai dai lokacin ta farfado nan da nan ran maxa na baci,ya rasa meke masa dadi a duniya ya riqa safa da marwa acikin katafaren falonsa kafin ya juyo idanu jawur yake kallonta dai dai lokacin qawayenta na fice da sauri yace ciki ciki affiya,waya maki cikin,menene dangantakarki dashi,waye ubansa a duk fadin garinnan dame kuma yake taqama? hawaye na xubo mata tasoma girgixa kanta cike da tashin hankali tace Allah baffa bansaniba.......ji kake gau ya dauketa da mari aliyu ya riqota cikin tashin hankali abinda bai taba gani.ba baffa yasa hannu akan autarsa jikin ammi nayi sanyi sosai kuka take kamar ranta tunda taxo duniyabata taba tsintar kanta cikin irin wannan yanayinba kin mantane kin manta duk gatandana ke baki bn manta tarbiyar dana baku ba meyasa kikaci amanata auta, meyasa kika nemi toxarta ni a idon duniya tana kuka tasanardashi komai sai dai bata fadi dan sarki bane gudun baffanta yaje bincike aje ahanasu bata rama ba waye mahaifinsa tace nima bansaniba tor meyasa kuke haka ynxu me gari ya waya tana kuka tace wlhh sai na rama baxan kyaleshi ba ta tashi ta haura step ta nufi dakinta tana kuka sosai [12:10AM, 10/25/2015] Pherty: Tun daga ranar take nemansa ruwa a jallo ta baxa securities dinta ako ina suka gansa su xomata dashi duk inda takesa ran ganinsa ta duba bata ganshiba babu sa babu alamarsa batasan daliliba hakan ya qara qufular da ita sai take ganin kamar da gangan yanemi toxarta ta a idon duniya tunda gashi an nemesa ansa kamar walqiya tayi kuka kamar ranta hrta gode Allah ta tabbata baa taba cin xarafintaba irin wannan ta qudirava ranta baxata barshiba sai ta rama aduk lokacin da suka hadu sai ta nuna masa qarfin MULKI yafina SARAUTA. Hausa novel 2 February at 22:16 · fertymerh xarah n... More [8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: [9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [5:26PM, 10/22/2015] Pherty 🎤 👯 : 2⃣9⃣MULKI KO SARAUTA💞 Na fertymerh xarah 💞 Ya fito a gurguje yana gyara alkyabarsa sauri yake yaje partyn kafin lokacin dagawar jirginsa yayi in banda partyn amininsa ne kuma yaxama dole agaresa da baxai jeba ta fito sanye da doguwar riga mai kyau da tsada, fararen duwatsu ne a gaban rigar tayi matuqar fito da kyawunta a hankali take jan motarta cikin isa da qasaita harta iso wani qaton harabar hotel inda yake cike da mutane tayi parking din motarta ta suri jakarta qarama ta fito, tun daga nesa akayo mata caaaaa..... da idanu ana kallonta da sauri na'imatu tavqaraso gareta wadda itace amaryar, rumaisa na bayanta na'ima tace nayi fushi bida angona sai yanxu xaki xo tor ki koma sorry naima kinsan halin baffana musamman ma idan yana gari [5:47PM, 10/22/2015] Pherty 🎤 👯 : tayi murmushi taja hannunta ita kuma ta riqo hannun rumaisa suka isa cikin qayatavcen wuri da aka qayatashi yayi kyau kamar a wurin turawa ta gaisa da ango suka danyi barkwancinsu da suka saba kafin su xauna, dayake an jima da fara events sai bata sami ganin komai da yawa ba ta dubi rumaisa tace ni xakima wulaqanci ko, da kikasan baxaki xo ba dan me xakisa na xauna jiranki, rumaisa ta tabe bakinta idan da sabo ta saba kullum suka hadu ko a gida ko a waje sai sunyi fada 3⃣0⃣ tace yanxuma har cikin mutane sai kin nuna halinki, inbanda iskanci jiya miss call nawa kika gani meyasa baki dauka ba ko kuma kika kirani affiya tace baxan dauka ba kin batamin rai xaki wani kirana tor idan ma na dauka mecakice danine? rumaisa tace kinsan ni kurmace ba abinda xance dake amma wlhy sai kinsan kinyi da rumaisa taja dogon tsaki tace ba abinda xakiyi dani amma kibari agama event din yau hr wurin maimartaba xamuje, ke kima tashi daga kusa dani😡 ta kawar da kanta gefe tana kallon yarima da ya shigo yanxu ta tabbata aranta hr ga Allah aiman baisan affiya ba kamar yanda affiya bata san aiman ba, tana mamakin yanda suke jini daya, family daya, amma basu san junaba saboda basu taso tare ba kuma rabon aiman da affiya tun suna j.s1,tun da yaje pheonix bai dawo ba har shekara uku kuma tun da yadawo basu taba haduwa ba saboda kullum yana dakinsa idan baya karatu yana kallon ball ko kuma game sai taji tana son ta hadasu tunda daman aure xaa hadasu amma tanason susan juna su fahimci juna tun yanxu 3⃣1⃣ Ta xunguri affiya tana son ta nuna matashi a matsayin yayansu aiman da basu taba haduwa ba tace affiya kinga wani abokin yaya maina he is handsome an beauty nasan xaku dace sosai ta dago daniyar taga ko waye rumaisa ke yabawa haka caraf suka hada ido dashi, sai da xuciyarta na buga tayi saurin dauke dubanta garesa tana yatsina fuskarta [11:25PM, 10/24/2015] Pherty🎤 👯 : bata ankaraba sai ganinsa tayi agabanta hannunsa dauke da loudspeaker ya nunata da yatsa yace naji kina mgnr xaki xubarmin da ciki idan bakyaso ni inaso karki kuskura ki soma idan ba hakaba kotu xata rabani dake jikinta na rawa ta tashi dafe da qirjinta ga jamaa duk an xuba mata ido,shikuma yana tsaye ya xuba hannayensa a aljihunsa yana murmushi tace ciki....ni 😳 ya gyada kansa yana kallonta da hannunsa yayi mata alamar 3-2ya

Chapter 2 of 7