Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels 1) MULKI KO SARAUTA? Na fertymerh xarah Danqareriyar motace tayi parking harabar gidan, yanayin parking din motar xai tabbatar ma ranta a bace yake da sauri ta fito ta nufi cikin gidan batare da ta kula da mutanen dake xubewa qasa wurin gaidata ba a babban falo ta taradda mahaifiyarta tare da maaikatan gidan , ta shagwabe fuska kamar xatayi kuka tace ammi kinga yaya Aliyu ya hanamin sakewa a party ya hanamin sukuni duk yabi ya takuramin saboda kawai nasan wadannan kayan shine yace sai na dawo gida.........sai hawaye sharrrrrrrr ammi ta dubi shigarta kafin ta maida kallonta ga aliyu dake shigowa falon tace Aliyu ko meye damuwarka akan shigar auta yace ammi da kanki kike wannan mgnr bayan kinsan wannan shigar bata kamace taba tana musulma, ammi ta bata rai tana kallon Affiya tace auta yi haquri kibarsa, jeki cnxa kayan ko ki dora jallabiya akai, affiya ta tunxure bakinta tayi kwafa tafice falon tana qunquni Aliyu ya xauna a luntsumemiyar kujerar dake falon yana kallonta yace ammi duk kece ke saganta yarinyar nan wlhy tace menene riba idan na hana mata yin abinda takeso a rayuwarta, yayi shiru ganin ta sauya fuskarta yace gobe xnje kaduna auren amir idan baffa ya sauko ki sanar dashi ta gyada kanta tace Allah ya kai lfy ya amsa da amin bayan ya maida idanuwansa ga t.v 2 TUSHEN LABARI Alhaji Ahmad merah wanda akafi sani da sarkin xamfara, yana xaune abuja tare da iyalinsa yana da mata biyu hjy xainab da hjy hadixa hjy xainab yayace a gurin hjy amina (mahaifiyar affiya da aliyu) tana da ya'ya biyu Aiman da rumaisa sai hjy hadixa dake da ya'ya uku duka mata asmau sumayya da firdausi (duk sunyi aure kasancewar sun girmi su aiman da rumaisa) gidansu qaton gidane kamr unguwa, gidane da yawanci mutane kewa laqabi da aljannah duniya kasancewar dukiyarda aka narka a gidan ga kuma sarauta * [8:54AM, 10/15/2015] Pherty: Alhaji usaman wanda akafi sani da president mahaifine a gun affiya da aliyu matarsa dayace hjy amina(qanwar hjy xainab mahaifiyar aiman da rumaisa) asalinsu shuwa'arab ne Alhaji Ahmad da Alhaji usman abokan junane shiyasa sukayi alqawarin aurad da ya'yansu batare da sanin juna ba kasancewar aiman na karatu a pheonix yarima aiman wnda akafi sani da prince a pheonix yana gab da kammala karatunsa na likita yafito amatsayin Dr.Merah wannan shine burinsa mutum ne miskilin gaske maiji da kansa maiji da qasaita da sarauta saboda miskilancinsa abinda bai shafe shi ba baya shiga kuma yana da kafiya da naci akan duk abinda yasawa gaba yana da tabbacin sai ya samesa mata da yawa na matuqar qaunarsa suna yawan kawo kansu garesa saboda kyawunsa da ynda yake tfyr da qasaitarsa 3 Bai taba shaawar ko daya daga cikinsu ba saboda ba halinsa bane neman mata acewarsa ma mata basa birgeshi sunfi bashi haushi shiyasa da yawa yake bata lokacinsa da tunaninsa a library yana karatu bai taba so ba, bai taba fadawa akan soba, bai san menene so ba bai dauki so da daraja ba ya daukeshi tamkar damuwa da bacin rai ne shiyasa baya sa kansa aciki yanajin haushin mutane dake bata lokacinsu akan soyayya suke bata tunaninsu da xuciyarsu akan so [9:04AM, 10/15/2015] Pherty: wani abune da xuciyarsa da gangar jikinsa sun kasa gasgasta masa muhimmancin so bai damu da kallon films ba musamman na india saboda haushinsu da yakeji yana gani aduniya ba mutanen dana kaisu xama wawaye kamr ynda suka maida kansu bayin mata aduniya yafi bawa kwallo da karatunsa muhimmanci haka duk tunaninsa da burinsa nakan kwallo da karatunsa sune ya dauka rayuwa sune yake gani kamar ginshiqin rayuwa hr yake ganin idan babusu rayuwarsa ta xama useless ba wai soyayya da kashi casa'in acikinta duk yaudara ne Hankalinsa da tunaninsa nakan laptop dinsa, xuciyarsa ta soma yimasa xafi saboda yakasa samun abinda yakeso ya duqufa neman hanyar da xai sami amsar assignment dinsa yaja dogon tsaki bayan ya kawar da laptop din daga gefensa badan ya haqura ba sai dan nemawa xuciyarsa sassauci daga xafin data dauka 4 Assalamu Alaikum ta fada cikin siririyar muryarta mai xaqin gaske, ya amsa sallamar sanin muhimmancinta batare da ya dubi mai sallamar ba saboda jin muryar macece bata damu da rashin nuna kulawarsa ba tasan sarai kowaye aiman merah taja kujerar dake kusa dashi ta xauna fuskarta dauke da murmushi [9:21AM, 10/15/2015] Pherty: tace sannu prince bai amsa ba bai kuma kalletaba kuma bashida niyar haka sai ya lumshe idanuwansa yana tunanin ummansa wanda ya xama dole yaje gida nigeria dan ganinta tace aiman kaqi ka kalleni balle nasami damar sanarda kai abinda k tafe dani nan ma shiru yayi idanuwansa a lumshe bata saduda ba taci gaba da fadin idan kudi kake taqama dasu mahaifina nadasu idanma kyawune nima inadashi amma meyasa kake wulaqantani meyasa kake nuna halin ko inkula agareni duk da dimbin soyayyar da bake ma sai alokacin ya ware manyan idanuwansa akanta sai da xuciyarta na buga saboda tsananin kyawun da yayi mata baqaramin tsaita hankalinta tayiba saboda mutuwar jiki da kasala dana saukar mata kallonta yake yanason gane wani abu atare da ita ba abibda ya fahimta illah ita farace kyakkyawa mai kaurin jiki gajera amma duk bata birgeshiba ya dauke dubansa gareta ya rasa da wace kalma xai mata mgn saboda baisaba da doguwar mgn ba ya soma kwashe manyan wayoyinsa da system dinsa ya tashi xai bar wurin itama tayi saurin tashi 5 tace koda baxaka aureniba ya kamata atleast ka bani lokaci na nunama irin soyayyar da nake ma kasoni koda na dan wani lokaci ne pls prince..... ta fada idanunta taf da hawaye saboda axabtuwa da take da qaunarsa sai alokacin yasami damar mgn yace kinga nayi kama da mutumin bnxane tayi saurin girgixa kanta yace kinga ina neman matane nan ma girgixa kanta tayi yaja dogon tsaki yace ke banxa dake kina a hakan kike neman da soyayya tace nice banxa aiman yace eh an fada idan k ba banxa bace meyasa kike kai kanki ga namiji tace laifine dan na nuna ma so aiman [9:51AM, 10/15/2015] Pherty: yace so? ta gyada kanta tana kallonsa yayi murmushin dana qara fito da kyawunsa karo na farko kenan a shekarun da ta hadu dashi a skul din data ga murmushinsa sai dai taganshi yana waya yana murmushi ko idan yana tare da abokansa hakan yasa taji matuqar farinciki a xuciyarta hr batasan lokacin da tasaki murmushi ba a tunaninta murmushinsa na nuna amincewa ne akan soyayyarta ya katse tunaninta ta hanyar fadin baki gayamin sunanki ba tace aiman shekara biyu da haduwanmu amma kace bakasan sunana.ba ya tabe bakinsa ya juya xai fice alamar ko ajikinsa tayi saurin shan gabansa tace tsaya kaji pls sunana Nabila Moh'd, ya gyada kansa kafin 6 yace nabila kiyi haquri aiman baisan meye so ba baya son kuma yasani, nayi matuqar mamakin yanda kika bawa soyayya muhimmanci har kike xubar da mutuncinki da darajar ki akan soyayya what a shameless ya fada yan tsina fuskarsa tare da kallonta a qasqance xn gayamiki kifita hanyar aiman kibar xuciyar aiman karki takuramin ki cnxamin ra'ayi pls dont mean to hurt you idan kuma xuciyarki ta tsananta akaina xn tausayamiki for only friendship shima bawai xamu kasance tare bane....nooo just xamu dinga gaisawane a hanya shina ba kullum ba da fatan my request will be accepted bai jira amsar tab ya juya ya fice [10:01AM, 10/15/2015] Pherty: itama xuciyarta cike da qunci ta fice kamar ta fashe da kuja dan baqinciki.... cike da isa da qasaita yayi parking din morarsa ya fito da sauri securities da fadawa suka soma xubewa qasa suna gaidashi idan da sabo sun saba sunsan waye aiman . yarima mutum ne dako gaisuwa wuyar amsawa take a bakinsa sanin da sukayi masa ko sun gaidashi ba amsawa yake ba shiyasa basu damu daya amsa ba ko kar ya amsa 7 ya shiga cikin gidan batare daya kulasuba ballantana ya amsa gaisuwarsu toilet ya nufa yayi wanka ya fito yana tsane kansa da qaramin towel cike da tunanin nabila yana mamakin yanda xamani ya cnxa aynxu inda mata ke bibiyar maxa saboda soyayyar bnxa ya lura matan ynxu basuda aji shi baxai so mace a rayuwarsa ba saboda rashin muhimmancinsu agaresa yaja tsaki cike da takurar haduwa da nabila ya tsani yarinyar sosai ya soma shirya kayansa cikin mintuna qalilan ya gama shirinsa ya nufi airport dan xuwa nigeria [10:24AM, 10/15/2015] Pherty: Tunda ya shigo gidan ma'aikata ke xubewa suna gaidashi sarki yayi mamakin dawowarsa dan bai sanar ba yace yarima kodai da matsala ne irin wannan xuwan baxata ba sanarwa ya girgixa kansa yana yatsina fuskarsa yace ba komai abba, nagaji 3wks kawai xnyi na koma, maimartaba ya gyada kansa kawai umma ma cike da mamaki take kallonsa tace yarima koda damuwa ne atare dakai yace nima i just decided to come today, inaso naxo naga umma na yafada yana murmushi itama murmushi tayi, rumaisa dake xaune gefe tana kallonsa ta yatsina fuskarta tace yaya maina nida ba'aso ba'ayi missing dina ba sai arufe idanuwa daga kaina batare da ya kalletaba ya janyo ice cream din datake sha ya soma sha yana fadin waya gayamiki hakan, inason ganinki sosai kin manta ke kadaice qanwata dana keda bayan firdausi ta tunxure bakinta alamar shagwaba, ya kalleta yaja hancinta yana fadin sorry sister bayan ya tashi tsaye yace umma xnje shan ice-cream rumaisa ta kwadaitamin da wannan ta gyada kai tana murmushi tace adawo lfy ya juya yana murmushi ya fice 8 Tafito sanye da doguwar riga ta shadda tayi matuqar fito da kyawunta wani siririn gyale ta yana a kanta kasancewarta yarinya mai son kwalliya yasa tafito sosai a makeken falonsu ta taradda mahaifanta xaune baffa yace kai kai kai auta wannan kwalliyar fa sai kace xaki gasar sarauniyar kyawawa murmushi tayi tana kallon Aliyu tace yaya zan samu kadan kaini nasha ice-cream ammi tace bayajin dadin jikinsa ta qarasa inda yake ta riqo hannunsa tace sorry cwt yaya batare da yayi magana ba yaciro makullin motarsa ya bata ta karba tana kallon baffa baffa xnje shan ice cream yace tor auta adawo lfy kisanardasu john acika mota uku da bodyguards su rakaki shan ice cream ta gyada kanta tafice * [10:55AM, 10/15/2015] Pherty: Tafiya suke ahankali motocinsu a jere a titi hr suka qaraso wurin tan daga cikin motar a xaune suka fito da sauri suka bude mata motar ta dade a xaune kafin ta fito da qafafunta masu dauke da xanen baqin fulawa da surkin ja ga mamakinsu suna qoqarin shiga aka tsaidasu wai baxasu shiga ba menene dalili ta tambaya fuskarta da alamar tambaya saboda MAINA DAN SARKI yan ciki ta gyara tsayuwarta tana kallonsu a wulaqance tace ni AFFIYA YAR PRESIDENT nace baxan jirashi yafito ba saboda dai dai nake dashi abinda yake taqama dashi nima inadashi ta juya ga mutanenta tace sujirata batare da tunanin komai ba ta kutsa kai ta shiga ciki 9 A hankali take taka matattakalar benen shop din tana tfy kamar bataso hr ta isa qofar tashiga bata ankaraba sai jinta tayi ta fada ajikin mutum shi kuma lokacin xai fito da sauri taja baya shima yaja baya suna kallon juna yace ke bakida hankali ne bakisan da mutane bane kike qoqarin fada masu a jiki, bakisan kibada haquri bane kallonsa take a wulaqance tace dani dakai waxai bawa wani haquri kana tunanin haqurina na xuwa akan kowane ya tsuramata ido cike da mamaki dan mace bata taba tsayawa tagayamasa mgn irin wannan ba yace ke wacece acikin garinnan mekike taqama dashi waye mahaifinki a fadin garinnan murmushin takaici tayi saanan tayi taku daya biyu uku ta juyo tana kallonsa fuskarta a murtuqe tace ni mace dayace tamkar da dubu acikin garinan bana taqama da komai face ilimina mahaifina ba kowa bane face bawa agun ubangijinsa a wulaqance ya jefeta da kayan dake hannunsa yace shiyasa naga kinxo maula anan kiyi haquri da wannan ya juya xai fice cike da bacin rai tasha gabansa ta xare siririn glass din dake manne a idanuwanta tana kallonsa cike da bacin rai tace kayi kuskure a rayuwarka ka kuma manta ko wacece a gabanka inaso kasani kuma kasa a ranka affiya tafi qarfinka nesa ba kusa ba ni ba ajinka bace kuma ba neman kai nake da kayaba , me kake taqama dashi MULKI KO SARAUTA? SARAUTA ya bata amsa yana kallonta [11:10AM, 10/15/2015] Pherty: yace kinga kuwa tayi wa mahaifinki nisa kuma kinsan ni nafi qarfin yinki bakida wata daraja da idanuwana xasu dubeki dashi ranta yayi matuqar baci xuciyarta ta soma xafi tace mahaifina yayima nisa kai kanka ballantana wata sarauta tak ta banxa...... tas kakeji ya dauke fuskarta da mari ransa a bace ta dafe kuncinta tana kallonsa dai dai lokacin da ya xare baqin space din dake idonsa kallo daya xaka masa kaga bacin rai a tare dashi amma duk da haka kyawunsa qaruwa yayi ya nuna ta da dan yatsansa yace sarauta ba sa'ar yinki bace ki koma inda kika fito kiyi tmbya akan sarautar merah ciki kuwa hrda tmbyr ko waye maina aiman ya maida glass a idonsa ya juya ya fice xuciyarsa cike da qunci itama sai ta rasa mexatayi sai ta juya tabar wurin 10 Suna isa harabar gidan ta fito da sauri kai tsaye dakinta ta nufa ta soma safa da marwa a tsakiyat dakin hannayenta goye a bayanta xuciyarta sai xafi take mata abinda bata taba karo dashiba wai namiji ya mareta sai takejin kanta wata iri kamar ba itaba wlhy sai ta rama sai tayimasa abinda baxai manta da itaba idanma sarauta ce itama ai tana da alaqa da ita shi wace sarautar ce yake taqama da ita taja dogon tsaki dai dai lokacin hawaye na xubo mata sai ta rama wlhy baxata barshiba yaci bulus ya daki banxa * [11:17AM, 10/15/2015] Pherty: Anashi bangaren suna isa gida wanka yayi ya shirya cikin qananan kaya ya nufi garden wurin shaqatawarsa ya xauna cike da damuwa xuciyarsa na quna sakamakon yarinyar daya hadu da ita fitsararriya ya lumshe idanuwansa a ransa tunani yake ko wacece wannan yarinyar data kira kanta affiya, metake taqama dashu waye mahifinta a fadin abuja da hr xata raina sarautar mera a iya saninsa da xamansa a skul ba a taba ci masa mutunci kamr irin na yau ba bai taba haduwa da macce marar tarbiya ba kamar ta bai kuma taba sanin akwai macen daxata masa rashin kunyaba kamar ita nan da nan idanuwansa suka cnxa launi xuwa ha saboda bacin rai dolene ya dauki mataki akanta dolene ya nuna mata kuskurenta domin sai yayi mata abinda baxata taba mantashi ba nan da nan ya soma samun nutsuwa a xuciyarsa daya tuna marin da yayi mata koba komai taji haushi yaga bacin rai atare da fuskarta shikuma yaji dadin hakan ya qara lumshe idanuwansa yana karanto fuskarta fuskarta mai laushi da tsantsi a qasan xuciyarsa ya furta she x also beauty. Hausa novel [8:22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels [10:31AM, 1/30/2016] Pherty: 11 Mulki ko sarauta Na fertymerh xarah Dariya yake sosai yana kallonta (wannan kenan idan kaga murmushinsa ko dariyarsa yana tare da ummansa ne) yace umma kidaina wannan mgnr amma kinsan rumaisa tanaso ta raina ni ne rumaisa ta qare tunxure bakinta tana kallon umma umma kice yadaina bana so kofa agaban qawayena xai daure fuska ko sun gaidashi hannu kawai yake daga masu baya amma baya amsawa sai su riqa cewa yayana bayada faraa basu taba ganin dariyarsa ba he x not friendly dan Allah umma kice ya gyara halinsa yace tor ni sa'ankine da xnje cikin qawayenki ina dariya umma tace kai yarima kagayamin idan qanwarka batayi farinciki dakai ba dawa xatayi [1:04AM, 10/20/2015] Pherty: Idan bata sami fuskarka ba tawa xata samu ya dauke dubansa gareta da alama mgnr ta soma tunxurashi, ta cigaba da fadin bakaga ya'yan gwaggwonka ba,Aliyu da affiya ba haka suke ba,aliyu yana bata lokacinsa saboda affiya, duk lokacin da kaje gidan xaka samesu tare inma nan gidan xasu xo tare suke xuwa yace wai umma affiya na nan kuwa? tace tor ina xataje bakason xumunci taya xaka gane tana nan ko bata nan yace ohhhhh umma kidaina min haka pls kullum muna tare da aliyu, ko jiya tare mukaje nagaida ammi amma banga affiya ba, kuma ban tambaya ba kada yarinyar ta xata na damu da itane ta tsura mishi ido cike da mamaki al'amarinshi yafara bata tsoro halinsa daban ne dana kowa a xuri'arsu 12 yace umma tayi girman rumaisa kuwa? tace girmansu daya amma rumaisa xatafita jiki, ya tabe bakinsa yace chab, tor dan Allah umma kigayawa sarki a hadata da ita da rumaisa amasu aure tunda sun girma tace kayi masu.mijine cike da mamaki yace umma kamar wadannan ace basu da samari haba dai umma yanda mutanen nigeria suka bawa soyayya muhimmanci suke bata lokacinsu da tunaninsu akan mace sannan ace ba mai sonsu tace ita rumaisa aliyu xata aura affiya fa? ya tambaya tace ita kuma yarima xata aura nan da nan ya daure fuskarsa annurinta ya kau idanunsa nayi ja abin yayi matuqar basu mamaki dan har tsoro sukaji [1:15AM, 10/20/2015] Pherty: tace yarima lfyrka kuwa batare da yayi mgn ba ya tashi yabar dakin, rumaisa ta kalleta umma yaya aiman fa idan ana negative yana positive, yana abu kamar ba mutum ba dan Allah umma xai tabbata baiyi aure bane? ta girgixa kanta tana fadin ina tsoron kada tunanina ya xama gsky amma mgnr aure duk tare xaa hadaku 13 yana fita dakin wurin jakadiya ya nufa ya xauna a kusa da ita yana fadin baba rakiya kigayamin soyayya dolece tace a'ah amma ai real ce ga kowa, ya girgixa kansa yace bandani baba, ni narasa gane yanda mutane suka dauki soyayya wata aba alhali maxan da matan duk suna yaudarar junansu ne, tayi sarin katsesa tunaninka kenan uban gidana amma ko wacce rayuwa ginshiqinta soyayya da aure ya tabe bakinsa baxaku fahimceni bane saboda kun taso cikin soyayya kunyi gini akanta, amma ni naxo ina neman alfarma gareki jakadiya jikinta na rawa ta sunkuya tace ni ranka shi dade, kafadi ko menene xnyima yace ynxu nakeji magana a bakin umma da gske affiya xaa aura min? [1:24AM, 10/20/2015] Pherty: ta gyada kanta tace eh! ai affiya ba ruwanta yarinyar akwai kirki yarima ya tsuke fuskarsa yace tor da ixinin wa nace ina sontane daxaa auramin ita inaso kigayawa sarki cewa bana sonta baxan aureta ba cikin tashin hankali ta russuna qasa tace Allah ya ja da ran dan sarki idan nayi ba dai dai ba a yafemin nace kodai bakada lfy ne ya soma taba jikinsa yana fadin kinga nayi ramane ko wlhy wahalar karatu ce tace ba wannan nake magana ba cike da rashin sanin abinda take nufi yace wacce rashin lfy ce baba rakiya tayi jim tanajin nauyin maganar 14 Tace al'amrin ka ke ban tsoro yarima bakason mace kuma bakason aure shine nace ko bakada lfy ne yayi murmushi cikin jin kunya yace sai marar lfy.ne kawai bayason aure ta gyada kanta yace tunaninki kenan amma ni garau nake tayi ajiyar xuciya tace taya kake tunanin xan yarda dakai? ya xuba mata manyan idanuwansa yace inaji saboda naqi aurene hr kike xargina da wannan tor shikenan na yarda a daura auren ta fadada murmushinta tace ynxu naji.mgn har nake ganinka a mutum [1:34AM, 10/20/2015] Pherty: yayi dariya sosai yace ashe ba mutum kike kallona ba kin dauka ni aljanine ta russuna tana fadin tuba nake ranka shi dade ynxu yarima nake kallonka ya tashi yana kallon agogon hannunsa yace lojacinki ya wuce kafin tayi magana tuni ya fice ta bishi da idanu tana kallonsa tana son komai nasa duk abinda xaiyi a natse yake yinsa yana da sauqin kai sai dai akwai nuna MULKI DA SARAUTA bashida hayaniya miskilin gaske ne shiyasa duka yaran gidan tafi shaquwa dashi saboda kirkinsa 15 Yanayi ne na damina garin ya limshe kamar xaayi ruwa iskace mai dadin gske take.kadawa ta fito a farfajiyar qaton wani boutique tanufi motarta tana qoqarin shiga ta tsinkayo motarsa na shigowa tayi mamakin ganinsa yau shikadai ba security ko daya atare dashi hakan yasa ta ja ta tsaya tana kallonsa dan xata rama wulaqancinta dai dai inda take tsaye yayi parking din motarsa ya fito ya nufi inda take tsaye ya xare madubin idanuwansa yana kallonta sama da qasa a wulqance [1:44AM, 10/20/2015] Pherty: yace ashe ke matsoraciyace fa baxaki iya tafiya ke kadai ba sai tare da bodyguards saboda ni ko? tayi murmushin takaici ta kawarda kata gefe batarr datayi magana ba bodyguards dinta dake gefenta sukayo kansa da bindiga tayi saurin dakatar dasu tace kubarshi, shine fa mutumin da ya mareni danaje shan ice cream 16 nan john yayi kansa a harxuqe ya saita bindiga a goshin aiman yana tsae yana kallonsu fuskarsa a sake babu wani alaar bacin rai ko raxana atare da shi kuma ba fargaba a xuciyarshi, illah hakan datayi bata birgeshi ba ko kadan cikin tsawa john yace kaci albarkacin madam datace ta yafema da sai nayi qasa da kai amma duk da haka kabata haqur.......yayi shiru sakamakon marin da aiman ya daukeshi dashi fuskarsa a yatsine yake kallonsa yace waya gayama ana min ihu aka karka sake mamaki ya cika john bakinsa a bude yake kallonsa yana kallon affiya yana jiran umarninta kawai ya daukesa da alburushi aiman ya harde hannuwansa a qirjinsa ya jingina da motarsa tare da lumshe idanuwansa yana tunanin yanda kwallonsu xata kasance ayau [1:50AM, 10/20/2015] Pherty: ta tsura masa ido sai taga yayi mata wani irin kyau da kwarjini abinda bata taba gani a sauran maxan ba yafita daban acikin maxa tayi saurin kawar da tunaninta tace sorry john kabarshi nixan dauki mataki da hannuna sai na nuna masa koni wacece a fadin garinnan sai na nuna masa qarfin MULKI yafi na SARAUTA ta juya tana kallonsa shima ita yake kallo jin ta ambaci sarauta tace idan ba tsoroba kashiga wannan motar ta nuna masa motarta inaso naje dakai inda xn hukuntaka baxan lamuntama ba sai nama hukunci dai dai da abinda kamin fuskarsa dauke da murmushi yana son sanin hukuncin daxatamasa shiyasa ya bude gidan baya ya shiga ya kishingida cikin isa da qasaita yana latsar wayarsa.. Hausa Novel [10:37AM, 1/30/2016] Pherty: [4:16PM, 10/21/2015] Pherty: MULKI KO SARAUTA Na fertymerh xarah Ta juya ga bodyguards dinta tace kushiga dayar motar kuhe gida xan sameku, ta shige ta ta motar taja ta fuuuuuuuuu tafiya sunkayi mai nisa batare da sun tankawa juna ba kafin ta juyo tana kallonsa fuskarta a daure tace kayi shiru ashe kai matsoracine ashe duk mulkinka isarka taqamarka duk na banxane tunda kake taqama da sarauta hmmmm kaga naci nasara a tarkona na biyu haka nake fatan samun nasara a tarkona na biyu domin in banbance ma tsakanin aya da tsakuwa murmushi yayi yana kallonta ta madubin motar alamar ko ajikinsa sam abinda tayimasa baiji haushiba illah birgeshi da tayi bai taba haduwa da mace qarama mai taurin xuciya kamar ta ba yace akowane lokaci nawa tarkon xai iya riskarki domin kixama acikin shiri nima xan banbance maki tsakanin affiya da aiman murmushi tasakeyi akaro na biyu ta juyo tana kallonsa kafin ta maida hankalinta kan tuqin da take tace kasan shi kudi ba abibda basayi duk da matsayin mahaifina a qasar nan, ni mace dayace daya mallaka a rayuwarsa a kaina xai iya rasa komai nasa dan ganin farincikina kanagani akwai wani tarko naka da xai sanyani fargaba gudan ni jinin mulki wacce ke ji da kanta fagen kyau ilimi kudi da kuma MULKI, kaga kuwa affiya ta xarce tunaninka ya kyalkyace da dariyar da bai taba yi ba koda kuwa agaban ummansa ne aransa yana son sanin wane irin mulki ne take taqama dashi amma girman kansa da ajinsa ya hana ya tambaya domin gani yake idan yayi hakan tamkar girmansa ya fadi ne agareta @) yace kina gani kudi na iya magance ko wace irin matsala a rayuwa, kin manta akwai abinda kudi baxasu iya maganinsaba,kamar yanda kike taqamar k mace dayace agun mahaifinki [4:32PM, 10/21/2015] Pherty: haka nima namiji dayane agun abbana,saboda tsananin son da yake min dayanada iko ko numfashi baxai barni nayiba sai dai yamin, kada kibari xuciyarki ta yaudareki gun jayayya da dan jinin SARAUTA maiji da qasaita qasaitaccen murmushi tayi dai dai lokacin datayi parking harabar wani danqareren gida mai kyau da tsada wanda mahaifinta ya bata domin ta riqa hutawa kawai aciki ta duba taga yanda securitis suke tasan xasu tambayeta inda tasamo yarima saboda kariyar lfyta shikuma yana kishingide hankalinsa a kwance taxo ta bude masa qofar mota ya dauki kusan minti talatin bai motsa ba bai kuma kalletaba harta soma tsarguwa da gajiya da tsayuwa sai taga ya xiro qafafuwansa waje ya fito yana gyara alkyabbarsa, ta nuna masu dan uwantane kafin subarshi ya shiga tfy suke cikin hadaddun falon masu ktau da tsari har suka iso wani bedroom ta bashi ixinin ya xauna saanan ta dubeshi tana murmushi tace 2 days kawai xakayi anan kafin na maidaka inda na dauko ka, ba komai xanyimaba kawai hankali xn koyama yanda xaka riqa respecting din mutane musamman irina, karkuma ka damu da motarka nasa a ajiye ma

Chapter 1 of 7