Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels  JAMI'A... Episode 1 Da sauri ta tashi tana mai wani irin kallo tama rasa bakin magana, tashi suhaila tayi tace '' mardiyya Please karki fita neman mafita muke.., Suhaila wallahi ba haka nake ba , ce mai akai ni yar iska ce zai kalle ni da wannan maganar, kuma yafi ƙarfin ya faɗa min da bakin sa , sai dai ya turo wani me ya saka azzaluman mutane sun fi yawa a duniyar badai jarabawa bace to wallahi na hakura da ita shekara ma kamar kwana ce.., ta ƙarashe maganar ta , tana durkusawa kasa tare da sakin kuka. ta kifa kanta akan gwuiwar ta. Suhaila tace '' mardiyya .. bata ƙarasa ba ta ɗago a fusace tace '' bana bukatar jin komai daga bakin ki anya kuwa kina da hankali..?, jin ƙarar buɗe kofa da sauri suka juyi cikin daure fuska ASIM yace ''Come on, get out of my office — were you told this is a boxing ring?" da sauri mardiyya ta kalle sa kallon da ya watsa mata da sauri ta ɗauke idon ta daukan jakar ta , tayi ta fita jikin ta na rawa. suhaila bin bayan ta , tayi itama jikin ta na rawa duk da maganar tasa ba cikin daga murya yayi ba amma hakan ba karamin tasiri tayi ba a jikin su. kama hannun ta , tayi ta fuske suhaila bata yi zuciya ba ta , ƙara kama hannun ta tace '' mardiyya mutane fa suna kallon mu kar a yi zaton wani abun ne ya faru.., asanyaye ta saka hannu ta fara share hawaye tace '' nayi mai , kama da yar iska dan Allah kalle ni, ni ba shigar banza ba..?, dan na kasan ce bafulatana mazauniyar daji hakan baya nufin ban san mutuncin kaina ba.., Look mardiyya bafa cewa yayi kuyi zina ba ke kinsan abin da ake yi a cikin makarantar nan , mata nawa ne suke zubda ciki , bane man ta ba , bane man maza ba, ke gani nake duk wani me laifi a cikin makarantar nan an tara shi, auren contract ne ke kinsan da yadda baffa yake daukar nauyin abincin ki da ace shi yake biya miki registration wallahi ke kanki kinsan ba zaki ci gaba da zuwa ba , wannan dama ce randa kika gama ki fita da kwalin ki me kyau wanda zaki iya samin aiki, ki tallafawa yan uwan ki da iyayen ki. Sauri ta kalle ta , ji tayi kamar ta watsa mata ruwan zafi tace '' mutunci na fa..?, kin fi kowa sanin duk wacce tayi aure ta fito sunan ta ya canza darajar ta , ta canza..,, SUHAILA tace ''' muje hostel wannan maganar bata tattaunawa bace a nan ,, MARDIYYAH bata ce komai ba ta shige gaba, tana tafiya tunani ya dame kwakwalwar ta , ta rasa wanne za tayi., bata so ace wanna jarabawar ba ta wuce ta ba, ya mutanen rigar su za su ji..? dariya za suyi mata, karatun da ta kwallafawa rai ya rushe. sai ta biya rabin registration san nan zata zauna ta gyara jarabawar ta. tun da yau anyi bata samu ba. saboda motar da ta hau ta samu matsala direban ya tsaya gyarawa, tana zuwa ta , tarar an gama bada takardu wasu har sun fito, ba irin magiyar da batai musu ba , su bata , amma suka ƙi bata sai dai ta jira wata shekarar ,idan muna da a ron numfashi. Suhaila tace '' mardiyya baki da wata mafita sama da wannan.., suhaila wai kaddarar da Ubangiji ya ɗora miki ne kike so nima ta same ni na rasa gano ina kika dosa. dariya suhaila tayi tace '' wacce ƙaddara mardiyyah..? wallahi dani yayi wa wannan tayin na'am zan yi ke kinsan yawan yan matan da suke kawo mai hari amma yaƙi..,ke kin samu wallahi daba ya son ki bazai taɓa ce wa zai aure ki ba kika sani daga haka komai ya tabba kyakkyawa dashi hand some guy komai ya haɗa ga ilimi ga kudi gidan su babban gida ne ke da talauci har bada mardiyya dan Allah ki amince.., ko arzikin kallo bata samu ba sai ma ƙara gaba da tayi zuciyar ta na tsananin bugu shiga cikin hostel din su tayi. Suhaila da sauri. tace '' dan Allah ki yi hakuri ki dena kukan nan bakya ganin su ajeebo suna cikin hostel din nan dama su abin da suke buƙata kenan tun da bama daukar carry over su kuwa duk bin mazan su da kwakulalsu da ake yi hakan be hana su dauka ba ko baki ga suna kallon ki ba...?, ajiyar zuciya mardiyya ta sauke a wannan karon ma bata ce komai ba ta. cikin reception ta shiga, madam Sophia tace '' kawa sannun ki da zuwa.., fuskar mardiyya cike da rashin jin dad'i dakyar ta kaƙalo murmushi tace '' yauwa madam Sophia good morning.., Morning sister kamar baki da lafiya..?, Cewar madam Sophia. mardiyya tace '' kaina ke ciwo.., ayyah sannu exams ce ta saka ki ciwon kai ko madam Sophia ta faɗa tana dafa mata kafada. kai kurum ta gyaɗa mata domin ita tasan halin da take ciki iyayen ta basu da ƙarfi bata san ya za tayi ba da wannan kaddarar, ta take shirin kunno mata tasan cewa jikin ta yake so bawai son gaskiya yake mata ba , kuma amfani zai yi da ita, daga ya gama amfanar ta , shikkenan ta zama bola. Madam Sophia matsawa tayi tana shiga gurin da take zama mardiyya tayi gama suhaila ta gani da sauri ta , tashi zaune tace '' hy my mine.., Suhaila murmur tayi tace '' madam sannu da aiki.., Yauwa my mine ya jikin sister mardiyya...? Madam Sophia ta faɗa tana kallon suhaila..., Suhaila tace '' da sauki.., ta faɗa tana yin gaba tasan halin madam Sophia sarai sai ta , tsare ta , da hira. Madam grace ce tace '' sister ina kaunar mardiyyah wallahi duk lokacin da na ganta sai naji na jiƙe sharkaf.., wani kallo tayi mata , tace '' bana son jin wannan maganar mardiyya tawa ce.., wani kallo tayi mata , ta dauke kan ta. taci gaba da , danna laptop din da , take gaban ta. OFFICE. ASIM me ya saka kai haka mafita muke nema fa, kuma ni nasan yarinyar nan , bata da wata matsala.. mukhtar ya faɗa yana kallon ASIM. wani kallo ASIM yayi mai San nan yace '' ai shi ya saka muka ganta eleven clock a waje, look ASIM kamar baka san yadda yanayin karkara yake ba , da matsalar abin hawa kasani sarai mom ta , takura matar ka , take so ta gani ga jikin ta , da ya ƙara tsamari, yakamata kafin ,ta , tafi america a duba lafiyar ta , taga tayi aure ko daga baya ka sake ta, daman ai auren na contract ne.., ita kuma ka biya mata buƙatar, ta bana so rayuwar yarinyar nan ta hulakan ta , sanin kan kane gwamnatin da ta , dauke su wannan semester kudin su ya ƙare gaba dole ta nemo kudin da , zata biya mahaifinta bashi dashi ya kake tunani..?, kaga wannan yar iskar ba aure ne a gaban ta ba, ASIM ka rabu da AFIYAH wallahi idan da aure ne a gaban ta , da tuni tace ka fito kuyi aure..,kai dole sai classic ladies bayan, wayewa matsala ce..,kaga wallahi wa'yannan yaren hmmm, kace kai dole sai yare sun fi riƙe aure da mutunci, saboda kai ta Musulunta, to Allah ya saka ma ta musulunta ba kora bace da fatar a kuya..., Haɗe rai ASIM yayi yace '' ka gama..? to bara kaji wayan nan da kake gani masu saka hijabi wai su salihan bayi sun fi kowa iskanci dashi suke fakewa ya za a yi na auri local lady, zan yarda kawai nabi shawarar ka saboda na farantawa mom amma ko ita kan ta AFIYAH ba zata sani ba domin hakan babban kaskanci ne a gare ni naje na auro local lady sai wani sumi sumi take da hijabi cike da wari kalli AFIYAH idan ta bar nan kamshi har zama yake, mukhtar kasan ni mutum ne meson gayu bana kaunar kazanta , wa yakai ya'yan talakawan nan kwaɗayi da son abin duniya..?, hmmm ASIM ba zaka taɓa fahimta ba mukhtar ya faɗa yana kokarin tashi daga kan kujerar da yake knocking din kofar yaji anyi kafin ya bada amsa ta tura kofar ta shigo tana sanye da swiss lace kallo ɗaya zakai mai kasan me tsaɗa ne amma dinkin da akai mai tamkar ba tasan ciwon kudin kayan ba straight gown ce tsagar ma ta gaba aka yi ta , fuskar nan tata tasha make'up wara hannu tayi tana murmushi. ASIM da ya mai da mata martani yace '' AFIYAH your welcome., murmushi tayi ta ja kujera ta zauna , cire Glass din ta , tayi ta ajiye shi akan table din sa tana taunar chiwgum , tace '' beb nayi missing din ka.., zuba mata ido yayi yace '' baki ga mukhtar ba..?, ta gefen ido ta kalle sa tace '' mukhtar how per..?, mukhtar ba tare da ya kalle ta ba ya dauki wasu takardu yace '' fine.., yabar office din. taɓe baki tayi ta juyo tana kallon ASIM tace '' shine ko ka , tawo ka tarbe ni.., shafa sumar kansa yayi yace '' sorry wallahi abubuwa ne sukai min yawa kin sauka lafiya..?, wallahi lafiya qalau, ta faɗa tana kokarin shafa hannun sa dauke hannun sa yayi yana cewa kinsan bana so ko..?, ɓata rai tayi tace '' to shikkenan, ni a gani na tun da har mun san aurar junan mu za muyi muna da right din yin komai amma kai, sai ka din ga kawo wasu local abubuwa., ASIM haɗe rai yayi yace '' kin ga abin da ke ɓata ni dake kenan, AFIYAH addinin mu ya zo mana da komai wannan ba wayewa bace.., ASIM saboda son da nake maka nabar addinin mu na dawo naku Please nima ka dinga son abin da nake so mana ta ƙarashe maganar ta , tana jifan sa da wani irin kallo me cike da zallar so.. ASIM yace '' bazan iya yi miki biyayyah ba gurin saɓawa mahalicci mu.., okay no problem daman na shigo ne mu gaisa, zan koma school, makarantar nan taku tana burge ni ko a nan zan yi master degree dina ne..?, ASIM yace '' duk yadda kika yi..., Okay sai anjima ta , faɗa tana tashi bye yace mata , ta fita, tafiya take yi daddai da yake tana da kiba ga Ubangiji yayi mata a litta sai juya kugunta take yi da bom bom din ta , wayar tace tayi ringing da sauri ta buɗe jakar ta , ya ɗaga tare da karawa a kunne tace '' okay gani nan zuwa ina ma cikin makarantar taku.., tana gama fadar haka ta , kashe wayar ta ta mai da cikin jakar ta , ci gaba tayi da tafiya duk inda ta gifta sai an bita da kallo. wani office tayi knocking gurin shiru baka jin motsin komai sai na tsuntsaye. buɗe mata akai yi ta shiga tana shiga ya rufe tare da rungume ta , ta baya tana zuge zip din rigar ta , murmushi tayi ta juyo tana kallon sa cike da so da kauna, tace '' my,, kiss yayi mata a breast din ta , taya shi tayi ta cire rigar ta , tana cewa sam baka da , dama wallahi ko bari bakai ba na huta.. Samuel yace '' wanne hutu bayan gani zan jiyar dake dad'i.., murmushi tayi, tana ɗora hannun ta , a kan hantsar wandon sa, tayi wani murmushi tana ayyanawa a ranta dama ASIM ne gaban ta yadda take hango abar sa , tasan ba ƙaramin dad'i zai ba lashe bakin ta , tayi kamar wata mayyah, kiss yayi mata a kumatu yana balle hub din bra din ta. Nan da nan breast din ta suka bayyana damkar ɗaya yayi, yana cewa wallahi nayi kewar ki. zama tayi tana sakin wani irin nishi tace '' are you sure..?, zama yayi yana ƙoƙarin zura hannu a cikin pant din ta yace '' yess.., dariya tayi, tana cewa Samueeel. dariya shima yayi irin ta arnan nan yace '' na'am Linda., murmushi tayi tace '' i love U..., JAMI'A... https://www.arewabooks.com/chapter?id=68bc69bbf5fe9ce7a0c2509f Only arewa book. Episode 2 Knocking suka ji anyi musu da sauri, AFIYAH ta kalli Samuel tace '' wane..?, Samuel yace '' ina zan sani dan Allah maza ki mai da kayan ki, bata ce komai ba , ta , tashi tsaye ta mai da kayan ta zama tayi tana sakin a jiyar zuciya tare da yin Crossing ƙafar ta , daukan wayar ta , tayi tana operating din ta. Samuel gama gyara kansa yayi, sannan ya buɗe kofar Madam Elisha ce , riƙe da folder a hannun ta. ƙa ƙalo murmushin dole yayi yace '' welcome.., Cikin fara'a tace ''Greetings, how is work?" kujera ya ja mata yace ''We thank the Lord, here’s a seat for you feel free to sit.'' zama tayi tana cewa thanks,, komawa kujerar sa yayi ya zauna, AFIYAH tashi tayi tana cewa sai mun yi waya. Okay bye Cewar Samuel. AFIYAH tace '' bye,, ta murɗa handle ta fita, Wannan kenan. HOTEL. uban tagumi ta , zuba ta rasa me yake mata dad'i, tun da ta dawo daga gurin wancan dan iskan taji duniyar na juya mata. salatin da suhaila ta saki ne ya dawo da ita daga cikin tunanin da take, cikin sanyin murya da hausar ta mara fita tace '' SUHAILA me ya faru..?''. jikin SUHAILA a sanyaye tace '' yanzun nan naga anyi posting a group wanda gwamnati , ta dauke su scholarship kudi ya ƙare, daman iya na shekara biyu zata biya sauran biyun mutum ya biya da kansa.'' gaban mardiyyah ne ya , yanke ya faɗi tace '' innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, SUHAILA ƙarshen karatu na ya zo wallahi baffa bashi da kudin da zai iya bani na ci gaba da karatun nan , duk so na da nayi karatu ya rushe.'' SUHAILA buɗe baki tayi za tayi magana sai ga ramsi ta shigo da sauri SUHAILA tace '' innalillahi ramsi ina kika shiga mu ka ɗinga kiran wayar ki switch up ga exams har an fara.'' taɓe baki tayi ta ƙarasa shigowa tare da rufe kofar ta ajiye jakar ta kan gadon ta , tace '' wallahi ina lafiya qalau mun tafi yawon buɗa ido ne, saboda haka na kashe waya ta , bana son damu yan wahala har sun fara kenan..? guda nawa kukai ne ?.'' ta ƙarashe maganar ta , tana zama akan gado. MARDIYYAH ido kawai ta zuba mata , tama kasa magana suhaila tace '' gaki babbar yar wahala ke yanzu ko ciwon rasa jarabawa da ba ki yi ba...? .'' wata dariya tayi tana buga cinya tace '' in damu dan na rasa wannan shegiyar jarabawar..? to ku buɗe kunnuwan ku, tun da na lura ku bakwa fahimtar yaren jami'a kun ga wannan uwar wahalar da kuke sha kullum kuna yawo da paper a hannu to wallahi duk shirmen banza ne , ina da DR PATRICK a cikin makarantar nan zan fadi exams never wallahi.'' MARDIYYAH tace '' daman yana da kirkir..?, ni wallahi kallon da nake mai na mara mutunci ga yadda akan maki kadan yake kada mutane.., chiwgum din bakin ta , ta cire tace '' gaskiya MARDIYYAH ban ga ranar da zaki waye ba , au ke da sai ya dauki maki guda ya baki, ba tare da kin dauki jiki, kin bashi to wallahi kinga ba iya jarabawar saba idan kika je, kuka gana musamman ma yaji kin mai dadi wayyo Allah wallahi ke da daukan *CARRY OVER a BIRMU FEDERAL UNIVERSITY OF SCIENCE. har abadah.'' SUHAILA tace '' muna neman tsari da wannan rayuwar idan fa mukai aure mu cewa mazajen mu me..?, Kut to baku da hankali ke zaki bari kanki yayi murfi ne wallahi karya yake yace kin taɓa sanin wani wuyar ta kije a gyara ki tsaf musamman ma dinki gam zai jiki idan ya zo shiga ki ƙara farkewa yaga jini to me kuma yayi saura..? Ramsi ta faɗa tana kallon suhaila. MARDIYYAH tace '' ina neman tsari da wannan kazamar rayuwar, wallahi gwara na hakura da karatun da dai na saɓawa mahalicci na, wai dan girman Allah a wannen zamanin me kuka dauki zina anya kuwa kuna tunawa da mutuwa da hisabi da zaman kabari.'' wani kallo ramsi tayi mata tace '' to sannu uwar iya ta Sallah uwar da'awa a'a bamu sani ba sai yanzu da kika sanar mana.'' murmushi mardiyya tayi ta kwanta tana runtsai idon ta , fuskar ASIM ce , ta shiga yi mata gizo a saman idon ta da sauri ta buɗe gaban ta na yanke wa yana faduwa, tashi zaune tayi da sauri SUHAILA tace '' lafiya mardiyya me yake damun ki..? dan Allah karki saka damuwa a ranki duk wani abin da yayi farko zai ƙarshe Ubangiji be manta dake ba yana sane da ke.'' rungume SUHAILA tayi tana sakin ajiyar zuciya. ramsi tabe baki tayi ta shiga toilet, ba ta tsaya tambayar su ba , tun da tasan su basa rasa, damuwa kamar gidan haya ko wanne sati da irin matsalar da za su shiga tun da sun saka kansu a tukunya sun rufe, ai shikenan.'' cikin kuka mardiyya tace '' fuskar sa na gani a idona wallahi bana kaunar ganin, asim ba mamaki ma shi ne ya saka aka janye Wannan tallafin saboda cikar bakin burin sa.'' a'a MARDIYYAH kar kiyayya ta saka ki, ki aikata ba daidai ba kinsan shi zato zunubi ne. cewar suhailah. kwanciya tayi tana share hawaye tace '' Hakane wallahi Ubangiji ya shige mana gaba.'' SUHAILA tace '' amin ya Allah, mardiyya baki da wata mafita, sama da ki amince da kudurin su sir mukhtar mardiyya da wannan banzar rayuwar da su ramsi suke yi, gwara wannan auren kiyi addu'a ki nemi zabin Allah wallahi sai ki ga ya juye ya zama alkairi ko da ace ba da niyar alkairin yazo ba, Kura mata ido tayi ta girgiza kai tace '' suhaila bazan iya zama da wannan mutumin ba , wallahi wahala zan sha bashi da kirki yana wulakanta talaka baya ganin kowa da gashi, ya kike tunani zama dashi..? musamman ma yan uwan sa ba lallai iyayen sa, su amince dani ba saboda bamu da hali a gidan mu fa a memakon sadaki kayan daki ake mana kin ga talauci ya kai talauci. mahaifina karfin sa ya ƙare ya tsufa bani da wani gata sama dana Ubangiji, SUHAILA tace '' hmmm, Ubangiji ya dafa mana, amma mardiyya addu'a ba abin da ta bari, ni dai abin da nake so dake ki ce kawai kin amince.'' wani kallo tayi mata , na anya kuwa kina da hankali ta juya mata baya. Ramsi ce ta fito tana tsane kan'ta da towel tace '' me zata amince dashi..?, naji kuna wani zance tana da matsala ne..?.'' SUHAILA tace '' kuɗin ta, za a kawo take cewa sai ta gama makaranta shi ne nake bata shawara.'' taɓe baki tayi tace '' ɗan ina zata aura ba dai dan kauyen su ba..?, SUHAILA tace '' eh dan nan.., tab Allah ya kyauta, shi ya saka Ubangiji yayi gaskiya ba kowa Allah yake ganar da shi gaskiya ba , ke yanzu kina yar jami'a, ki auri dan kauye ya ci dake dame duk da dai a nan din ba maraba saboda naga ba wasu expensive abubuwa kike ci ba.'' Ramsi ta faɗa tana kunce towel din ta tsirara tayi haihuwar uwar ta , ba abin da ya dame ta , ta zauna ta shafe jikin ta da mayuka masu, tsada . kaf cikin su, ba wanda ya kula ta sai na dauke ido da suka yi da sauri ramsi tace '' to zan ja kunnen ku, ku lura da su Farisa sun shiga kungiyar tsafi gaba ki ɗaya yan dakin nasu.'' da sauri mardiyya ta , tashi zaune tace '' kungiyar tsafi fa, kika ce su a ina suka ganta ..?, wani kallo ramsi tayi mata , tace '' tab gaskiya na gaji ku kamar baku san a ina kuke ba , to ai yan cikin hostel din nan , kusan rabi suna cikin ta, baki ga bular hancin su guda biyu ba , kasan leben su ma akwai bula, wasu kuma ring ne a cibiyar su ai duk wa'yannan alamomi ne , da ke nuna mutum dan kungiya ne.'' MARDIYYAH tace '' to ina amfanin me take musu..?, kinga ko na faɗa miki ba ganewa za kiyi ba , dan haka kudai ku kiyaye, duk da na ga baku fiye cin abin mutane ba , to kuci gaba da wannan dabi'a ramsi ta faɗa tana saka riga me hannun shimi. to suka ce jikin su a sanyaye, mardiyya da , ta ƙara jin hankalin ta ya tashi gwara kawai ta amince da wannan auren, ko ta matsa daga cikin makarantar nan , wannan bala'i haka daga wannan sai wannan SUHAILA kuwa shiru tayi, ta zuba uban ta gumi, abubuwa da yawa suna yi mata yawo a tsakiyar ka, Ramsi wayar ta , ta ɗauka tana kunnawa ta fara charting tana sakin dariya, chips ta dauko tana ci ta kalle su tace '' bismillah.., kai suka girgiza mata dan murmushi tayi tace '' kun yiwa kan ku wallahi, ni ban ce ku dena cin abin hannu na ba, kowa ya sani, ni bana shiga kungiya in dai harkar a marke ce , to ina ciki.,nice sahun gaba.'' banza sukai mata , AMBASSADOR EL'BASHIR MANSUR TURAI. sunan da naga an rubuta da rubutu me launin gold a jikin wani kyakkyawan mansion. a guje wata mota baka kirar G wagon tayi horn security din gidan ya buɗe wa motar nan ta shigo ko parking be bata tsaya yi ba , ta

Chapter 1 of 10