bubbugata๐คฃ
Aifa tayi nisa batajin kira se kara kaiwa fillo runguma takeyi (nidai nace ayi hkr kar alalata fillo๐คฃ)
Kara kai mata duka tayi da karfi afirgice ta farka tana murza ido ta sauke idon akanta cikin matsifa ๐คฃsunayin ido biyu tahadiye matsifar tata tare dacewa haba masoyiya yazaki tasheni inata mafarkinshi
Haฤe rai tayi tareda cewa *haba my baby kinsan inada kishi fah waye yake neman sacemin zuciarki๐ฅ
Murmushi fa'iza tayi tareda jawo hannunta tazaunar da ita kusa da ita tace *kai my nice kin mance my guy annur wannan dan shugaban kasan
Mtwssss...........!
๐คฃ *Boyeyyen al amari fans kunji wani zunubi*๐๐ค *iska na wahalar dame kayan kara* ๐คฃ๐คฃ
LUV U ALL๐๐
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
๐๐๐๐๐๐๐๐
BOYEYYE AL'AMARI
๐๐๐๐๐๐๐๐
{25/6/2018} 9: am
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
*Rahama abdullahi kina nan acikin nan dina*๐๐ฝโค
PAGE3โฃ5โฃ
Diyana taja uban tsaki tareda cewa *kai my baby nifa wlhy kinsan inada kishi kosu muktar dakike hulda dasu kinsan baso nakeyiba so nake naci gaba da mallakarki ni kadai har abada
runguma fa'iza takai mata tareda manna mata kiss *kinsan yadda nake jinki anan dina (tanuna mata saitin zuciarta) shima hk nake jinshi burina kawai na mallakeshi narinka juyashi tamkar waina atanda
bata fuska diyana tayi tareda daga kafada tace *knga dear ni bashi bane damuwata
kwanto kafadarta fa'iza tayi tareda manna mata kiss akuncinta na hagu tace *ni nasan damuwarki ๐
nan tajawota suka afka wata duniyar........
***
diyana kawar fa'izace ta fatsikanci sun hadune a London daganan suka kulla alaqa
diyana iyayenta masu kudine sosai sun tara dukia tamkar zasu tada fillo dasu su hudu iyayensu suka mallaka mata biyu maza biyu diyanace auta iyayenta sun shakwabata sosai sun daura mata son dunia tmkr zasu hadiyeta da kaunah
diyana bata da wani kyau bakace wuluq amma taji bilicin tini takoma kalar amai yellow๐คฃ itadin tsiririyace bata da wani shape atsaye take kikam๐ฑagirme zata girmi fa'iza dashekara biyar
wannan kenan.....
** ** **
Yau kwanansu uku da dawowa daga saudia be leka koda gidanba sedai sunata waya da mom da dad dinshi
kwance yake akan kujera me mazaunin mutum uku wato three seater yana danna remote control din tamfatsetsen t.v din daya mamaye bangon falon yanayi yana kora hollandia milk
kallon yakeyi ammafa dukkan sassan jikinshi da zuciarshi da numfashin shi duk suna gareta.... tunani yakeyi waishi wannan wanni irin sone yake mata..... wayarshice tahau rurin neman agajin gaggawa jawota yayi yakara akunne cikin ladabi yace *ina kwana daddy
daga daya bangaren ya amsa da lafia qalau son i miss u tinda kuka dawo daga saudia bakazo na gankaba my son hp kana cikin koshin lafia
ya amsa da lafia qalau daddy insha allahu yau zan shigo zuwa anjuma
Allah yakawoka lafia my son๐
ya amsa da amin tareda tsinke wayar kittt....... yaci gaba da aikin tunanin kyakyawar tashi(sunan daya raฤa mata kenan acikin birnin zuciarshi)
** ** **
tin anasa idanun ganin malam har yau satinshi uku ba aji duriyarshiba hankalin *inteesar* yafi na barawon asuba tashi ๐ฑtazama tankar zautacciya domin tashin hnkli bata iya cin abinci bata iya barci kullum se kuka๐ญgashi iya taga wayarta ta amshe ta nakaฤa mata dankaren duka ta balla simcard dinta tabawa hafsat wayar domin acewarta hafsat dince tadace da rike waya ba yar zi........ ๐ณ๐ค
suko iya abangarensu duniya sabuwa jinsu suke tamkar sun shigo wata duniyane domin basu da aiki itada hafsat se barci ga jakarsu acewarsu *inteesar* itake komi na gidan har ruwan wanka seta kai musu bandaki
abindai abun tausayi๐ญ
** ** **
da yamma yashirya tsaf ya yaje gidansu
kai tsaye falon dad yanufa mom ma tana falon azaune kusa da dad yakarasa ya gaidasu cikin girmamawa suka amsa
dad yace *Son se ramewa kakeyi mun tambayeka kace bakomi intayi wari maji koh?
hmmm dad bazaku ganeba wlhy sontane ke dawai niya da zuciata ๐ณazuciyarshi yafurta hakan amma afili seyace *Daddy bakomi kawai canjin yanayine
murmushi kawai dad yayi yakawar da maganar dacewa jibi inason zamuje wani taro dakai a India kashirya
yadan sosa keya tareda cewa to dad insha allahu zan shirya daganan zan duba kamfanonin dake indian
itadai mom tana jinsu batace komiba tana daddanna wayarta
washe gari suka shirya tsaf se india........
** ** **
hajiya jimmalace zaune akan tabarma hannunta rike da mafici tana fifita iya akusa da ita tace *ni hajiya mijifa yafi sati hudu baya garinnan duk hankalina yatashi domin kayan abincinmu yakare wlhy niba damuwata mijinba aah yan kwabben dayake bani gashi yanzu se buga2 mukeyi wlhy ba wani kawo light nifa kin sanni dason kudi
hajia jimmala ta kyalkyale da dariya tareda cewa *kumafa hkne nasanki idonki idon naira hajara me idon naira๐คฃto yanzu yakikeso ayi?
to ai mafitar nake nema shiyasa na kawo miki maganar yazanyine nairori surinka hada kai adakina๐
hajia jimmala takai mata hannu suka tafa * tace to mizai hana kikaisu yaran naki aikatau?
LUV U ALL๐๐
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
๐๐๐๐๐๐๐๐
BOYEYYE AL'AMARI
๐๐๐๐๐๐๐๐
{1/7/2018} 7 :33 am
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
*Masoyana ina tabbatar muku da bazarku nake taka rawata.........*๐๐ป๐
PAGE3โฃ6โฃ
*****Zaro idanuwa hajara tayi tareda cewa *Hajiya kidena musu jam'i kinsan acikinsu akwai wadda ba diyataba sedai ki kaita dama wlhy na tsani nabude idanuwana na ganta agidana
Hajiya jimmala tace *Kai hajara kuma knsan allah wlhy ita wannan wadda kika tsanar tafi wannan diyar taki kyau da hankali wlhy yarinyar kamar ita tayi kanta dan kyau ga mazaunai ta ajiye sekace diyar larabaw......
Iya taja wani uban tsaki * hajiya wannan ai cin fuskane kikemin toh ni wlhy gani nakeyi bawani kyaun data fita ga kyakyawata hafsat
hajiya jimmala takwashe da dariya tareda cewa *haba hajara wannan me muni kmr asata arami arufe dan muni ai wlhy kima fadi gaskia ๐คฃ
Iyakar shaka *iya* tagama shaka ji takeyi kmr ta kashe hajiya jimmala da mari ๐ก
itako hajiya dataga haka tace allah yabaki hakuri๐
sannan tadan sace daga bacin ranta tace *Hajiya ya maganar tamu wlhy nifa ko wani irin aikine akaita bawai ina kaunarta bane
Hajiya jimmala tace *Aike nasanki da rashin imani toh amma hajara yakike gani in mahaifinta yadawo yazaki kare dashi in yaji abinda kikayi?
Taba fuska tayi tareda cewa *toh ni ina ruwana iyakadai fadane kumafa abokan tafiyarshi sun dawo tin tini sunma bamu labarin cewar su bemajeba ke yanzu dai anata addu'arh allah ya bayyanashi
Hajiya jimmala tace *toh amin dai
Nan suka rabu akan zata samarwa *inteesar* din aikin zuwa jibi insha allahu
** ** **
Shiko Gogan akasar India sun halarci meeting din satin dady daya yadawo gida nigeria shiko *Annur* seda yayi sati uku agarin yagama aikace aikacenshi kana daga bisani ya cilla America domin yadubo companinshi na motoci dake kasar American
adaddafe yake gudanar da aikinnashi amma zuciarshi cike take da kaunarta da begenta gashi yayi ragon azanci be amshi lambartaba ๐ฅako wanni dare yakan kasa barci ga yawan mafarkinta yanayi tana miko mishi hannu akan ya taimaketa ๐ญ duk ranar dayayi mafarkin yakan wuni jiki ba kwari gashi yadauri aniyar yin 3 weeks a America domin yanason ya kammala komi nashi......
** **
kwance take afaffadan gadonta daga ita se pant da brezia ๐คฃtana danna wayarta cikin zullumi
Amma ji takeyi yau gaskia bazata iya jurewaba ta kwammace ta kira lambar tashi taji ko aikin bokansu yayi kuwa
Sadakarwa tayi ta danna kira
yana kwance afaffadan gadonshi awani kayataccen gidanshi dake American
daya daga cikin wayoyinshi dake kusa dashi tayi ruri dayake ba barci yakeyiba kawai aikin tunaninta yakeyi
jawo wayar yayi yakara akunnen nashi
kwantar da murya tayi cikin kissa tace *Ranka ya dade taurarona ya....
tana fara magana yadagota yagane itace cikin bacin rai yace *Ke dallah wacece nifa kinsan banson rashin hnkli
Ranta yadan tsotsu amma tadaure tace *Sarauniyarkace me fatan haifa maka yara......๐คฃ
Wani uban tsaki yayi tareda cewa *a gidan uban waye zaki haifamin yara to wlhy in kina mafarki ki farka domin nafi karfinki kuma wannan bashi bane karo na farko danake miki warning akan kidena kiran lambata toh wlhy wannan ne na karshe inba kinason na ballakiba toh ki kiyayeni kar kisake kiran lambata domin na tsani jin koda me kama da voice dinkine
yana gama fadin hkn ya katse wayar........
Kuka ya kwace mata acikin zuciarta tace *Duk randa kashigo hannu wlhy sena rama......
Tana gama fadin hakan tamike tana sharar kwalla tanufi dakin mommy
Bako sallama ta afka dakin tana kuka
mommyn na zaune abakin mirrow tana kwalliya da sauri tamike tareda tarbota tana tambayar waya taba mata ita
cikin kuka tace mommy aikinnan beyiba mukoma asake wani yanxu na kirashi ya wulakantani mommy ki agazamin....... ๐ญ
Mommy tace kiyi hakuri insha allahu zamu shirya mu koma dear kirinka hakuri ze shigo hannu sekin rama abinda yamiki
Nan tashiga rarrashinta da kyar tasamu tahakura tareda alqawarin next week zasu koma gun bokan
(Nidai nace allah yasa mufi karfin zukatanmu ๐ญ๐๐ผ)
** ** **
Tsaye take tanata faman kwankwasa tantsamemen get din takai minti biyar tana kwankwasawa
Wani sojane yaleko Yana ganinta yaganeta domin tasaba zuwa gidan cikin girmamawa suka gaisa yabude mata get din tashigo nan suka rinka gaisawa da sauran sojojin da masu aikin gidan
Wayarta tazaro takira lambarta tareda tambayarta ta wacce hanya zata shigo
Daga daya bangaren tace *kishigo ta kofar kichin domin Hajiya tana falon kasa
Tace *toh ai shiyasa na tambaya Ganinan zuwa
Kofar kichin din tanufa masu aiki duk sunata hidima baba talatu tana zaune akan wata kayatacciyar kujera tana bada umarnin abinda za ayi
Da sallamarta tashigo duk masu aikin sunata koro mata gaisuwa
Baba talatu tace sannu da zuwa hajiya jimmala
Gefenta hajiyar tazauna suka gaisa nan aka gabatr mata da kayan sha dana tanฤe2
Gaisawa sukayi sosai nan suka shiga hira kasancewar sudin kawayene tin suna yara
Hajiya jimmala takai glass cup din bakinta tazuki sansanyar Hollandia kana tadaura dacewa *Nikam hajiya talatu da hajiyarku nason karin me aiki dana kawo muku
Baba talatu tace *Kinsan hajiyata da wuyar sha'ani batason kazanta ko daya kinsan larabawa da kyankyami kingama dazu tagama fada akan lantana me gyaran falonta akan kazantarta tace yau ta hada kayanta ta bar gidannan wlhy ai ta tsani kazanta hakama yaronta bayason kazanta
Hajiya jimmala tace *Wlhy hajiya talatu sekinga yarinyar akwaita da tsafta
Baba talatu tace *Toh allah yasa ta yarda kin san hajiya da wuyar sha'ani
Tace toh dan allah ki lallabota dai itama seta dangwali arziki
Dariya tayi tace toh tareda mikewa tanufi hanyar dazata isar da ita zuwa falonnata
kwance take akan kujera me zaman mutum uku hannunta rike da remote tana sanye da doguwar riga ta atampa me ratsin red da yello anyi mata aiki agaban rigar kayan ba karamin amsar jikinta sukayiba tayi matukar kyau dukda ba wani makeup me hayaniya tayiba
Da sallamarta tashigo cikin falon
Dan dagowa tayi tareda amsa sallmar
zubewa tayi akan karfet din tace *Ranki ya dade barka da hutawa
Yauwa ya aikin hope basamin kazanta pls kirinka matsa musu suna wanka sau uku arana
Toh ranki ya dade angama
shiru yadan ziyarci gun kafin daga bisani hajiya tace Wani abunne ko da wata matsalarne?
tace ranki ya dade dama nace tinda lantana ta tafi shine nace koh kina bukatr wata jimmala tasamo mana wata
kin sanni da kyama kuma kinsan *Annur* da rashin son kazanta inde tanada tsafta ba matsala akawota ๐
Da fara'arta tace toh ranki yadade allah yakara girma
Mikomin jakarnan tanuna mata jakar dake gefenta da yatsa
cikin hanzari ta miko mata jakar
Zugewa tayi tadauko dubu hamsin tamika mata tareda cewa kibawa ita watake dasuna?
Jimmala take ranki ya dade
Tace to kibata
cikin giemamawa ta amsa tanata zabga godiya sekace ita aka bawa..........
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
๐๐๐๐๐๐๐๐
BOYEYYE AL'AMARI
๐๐๐๐๐๐๐๐
{9/7/2018} 7: 35 am
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHIโ๐ป
*Gaisuwar ban girma tareda alawa ga masoyanah๐ina tabbatar muku da koh a ina masoyi yake yafi makiyi.........*๐
PAGE 3โฃ7โฃ
Mikewa tayi tanufo kichin din ta zayyanawa *Hajiya jimmala* yadda sukayi da hajiyar ta mika mata dubban kudaden da hajiyar tabada abata
Jikina bari hajiya jimmala tanufi falon hajiyar ta sunkuya tafara zayyano dubban godiya ji takeyi tamkar tabiya mata hajji
hajiyar yatsina fuska tayi tace bakomi kawai ta tashi tawuce (nidai nace me hali baya barin halinshi๐ค)
Jikina bari hajiya jimmala tafice afalon tasanar da baba talatu insha allahu gobe gobennan zata kawota seda tayi sallar la'asar abangarensu baba talatu taci tasha tayi hani'an sannan tawuce harda guzurin wani tayi....... ๐
** **
Kwance yake afaffadan gadonshi yanata juyi abun duniya dukya isheshi ๐ayau ji yakeyi feeling din nashi yafi na kullum ๐ joystick dinshi ta tashi sosai babu abinda ke mishi gizo se surar jikinta dukda matan turawar dake kawo mishi hari amma sam bayajin feeling akan ko wacce mace se ita......... ji yakeyi kmr adire mishi ita amatsayin matarshi ayau akan gadonshi......... hmmmm wlhy dataji jiki.......๐ Dan madaidaicin agogon dakin yabuga alamar karfe biyun dare.......... mikewa yayi yajawo durowa yaballi maganinshi yasha...... seda yadan kwanta kimanin 5 mnt sannan komi yafara lafawa agareshi....... kai tsaye mikewa yayi yanufi bandaki yadauro alwala yafito yashimfida dadduma yafara jero nafilfili..... addu'arh yakeyi allah ya mallaka mishi ita allah ya tsareshi daga zina........ seda yayi sallar asuba sannan ya kwanta wani barawon barcine yasureshi.......
** **
Bakina da hannuna bazasu iya misalta muku irin tashin hnklin da *Inteesar* tashigaba kwata2 tafita hayyacinta tazama tmkar zautacciya zuciyarta na mararin mahaifinta idanuwanta na bukatar ganinshi ๐ญakullum bata iya barci ga gori da wulakanci da iya da hafsat suke mata..... ga aminiyarta *Khausar* tagujeta bata nemanta gashi iya bata barinta fita ballan tana taje taganta tagaya mata damuwarta taji dan dadi (itako khausar fushi takeyi da ita saboda bata kirataba kuma batazo gidansuba shiyasa tayi alqawarin bazataje gidansuba harse itace tanemeta saboda ita aganinta itace tadamu da *Inteesar* ita bata damu da itaba shi kanshi yaya ahamad yayi2 da ita taje takiya gashi yakai sau uku yana zuwa kofar gidansu anace masa batanan...... duk kaidinsu iyane da yarta hafsat)
Yau made kmr kullum tagama aikin gidan takunce kanta adaki tanata zabta kuka kmr ranta zai fita..........
Sallama hajiya jimmala tayi nan iya tafito daga dakinta tana gyara zani tace maraba lale da hajaju....... suka shige daki iya tashimfida mata tabarma tazauna takawo mata ruwa me sanyi....... agefenta iyan tazauna aifa nan hajiya ta laburta mata ansamu aikin insha allahu da kudi me tsoka
Rangaฤediyar guฤa iya tayi tareda mikewa ta taka rawa sannan tamikowa hajiya hannu suka tafa ji kake rasss.......... hajiya tace ahado mata kayanta su tafi takaita nan iya tamike cikin murna tashiga dakin nasu
Tana kwance ta kudindine kanta idanuwanta sunci kuka kantane keta sarawa iya tashigo dakin wani uban duka tayi mata abaya afirgice tadago kanta hnklinta atashe takalleta idanuwanta sun zama tamkar gauta don ja
Cikin tsawa tace *ke mike dan ubanki ki haฤo tsummanki agana masgo dinki ki fito ku tafi da hajiya jimmala
Tsintar bakinta tayi tana cewa cikin sanyin murya *ina zamuje?
Kai tsaye iya tabata amsa *gidan ubanki zakuje mara kunya kawai fitsararra...... nan tashiga hada kanta da bango tana zabga mata ashariya....... nan da jini ya fara zarya agoshinta.......seda hajiya taleko ta kwaceta dakyar....... aiko tace ko kaya bazata daukaba seda na jikinta kawai....... haka ta wanke fuskarta suka fito da hajiya jimmala itako iya se zaginta takeyi tana fadin saura inkinje ki nuna musu bakin halinki
har suka fito suka tari keke napep *Inteesar* nayima gidansu kallon karshe gidan data fito gidan da farin cikinta ke ciki amma tarasashi nan da nan hawaye suka fara kai komo a kuncinta ๐ญ
Hajiya jimmala ce talura da hawayen datakeyi ta tsaida me napep din tareda cewa ki rufamin asiri kiyi shiru dan allah haka zamu shiga gidan dake kina kuka gaskia kiyi shiru
Da kyar tasamu ta tsayar da hawayenta takoma kukan zuci...... ๐ญwanda yafi na hawaye zafi
Awani katafaren gida me keke napep din ya tsaya suka fito hajiya tabiyashi sannan suka shiga gidan
Yanayin yadda inteesar taga gidan har get uku gashi ko ina inka gifta sekaga sojoji nan zuciyarta ta tsinke ta tabbatr da gidan yankankai aka kawota nanfa zuciyarta tashiga dukan tara2 tana kakalo kuka hawayen yaki zubowa sunayen allah kawai take jerowa azuciyarta....... hmmm bata ankaraba se kawai tagansu awani kayataccen kolido se gasu awani hadadden kichin kutsa kai sukashi cikin kichin din hannunta cikin na hajiya jimmala
Yauma kmr kullum masu aiki nata hidima a kichin din suka shigo kichin din nan masu aiki suka fara gaidata suka sanar da ita baba talatu tana bangarenta
Bangarennata suka nufa shima me kyau dashi yamafi gidan wani me kudin keruwa
Da sallamarsu suka shiga falonta tana zaune akan kujera tana amsa wayar uwar gijiyarta suka shigo da sallamarsu suka zube akan karfet din falon
Seda tagama wayar sannan tajuyo garesu suka gaisa da hajiya jimmala amma idanuwanta nakan *Inteeaar* kallonta takeyi sosai azuciarta tace ikon allah toko kamace dai......๐ค hajiya jimmalace tadawo da ita daga duniyar tunanin data afka *Talatu game aikin nakawo muku kinganta nan batajin jikinta akwaita da aiki
Gaban *inteesar* yayi wani mummunan bugawa dataji ance game aikin wato aikatau aka kawota..... ๐ค
Wata kaunartace tashiga baba talatu ta tabbata yadda taga yarinyarnan akwai wani *BOYEYYE AL'AMARI* atare da ita......... *Eh hajiya naganta kyakyawa da ita yasunanki? tafadi hakan tareda maida kallonta gun inteesar
Cikin sarkewar murya tace * inteesar
Masha allahu suna me dadi
Hajiya jimmala tace *Yaza ayi kinsan gari na ruwa talatu ni ynxu saurima nakeyi
Toh amma sedai hajiya tana gun oga kinsan in yana gari bata da time din kowa amma bari nakirata na sanar da ita......... tadauki wayarta ta danna lambobinta takara akunnenta bugu biyu ta dauka nan tasanar da ita
Tsintar bakinta tayi tanacewa bakomi kuzu ku sameni abangarena afalon sama
Da mamakin baba talatu tasanar dasu suka mike sukanufi falonnata da sallamarsu suka shiga
Tana waya da shalelennata cikin nishadi da kewar juna
Zubewa sukayi akasan karfet din tinda suka shigo idanuwan hajiya nakan *Inteeaar* kallon sani take mata kuma tanajin wani abu nabin dukkan ilahirin jikinta...... basu gama wayarba ta tsinke wayar tajuyo da kallonta sosai kan *Inteesar*...... gaisuwa suka shiga jero mata ajere........... amma ina duk ilahirin tunaninta yana kan *inteesar* waddda tuni ta sunkuyar da kanta itama tanajin wani abu nabin jinin jikinta.........
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHI โ๐ป
[12/7, 10:07 AM] mmn usman grp: ๐๐๐๐๐๐๐๐
BOYEYYE AL'AMARI
๐๐๐๐๐๐๐๐
{18/7/2018} 7: 59 am
๐SA'ADATU BINTU ABDULLAHIโ๐ป
*Kuyi hkrn rashin jina na 2 days abubuwane sukamin yawa............* *amma ina tabbatar muku kuna rainah.............*one love*๐
PAGE 3โฃ8โฃ
Tunani takeyi tamkar ta taba ganin fuskarta amma takasa tunano inda tasanta........ Baba Talatuce takatse mata tunaninta cikin girmamawa tace *Ranki ya dade game aikin ankawo......... firgigit mommy tayi cikin sanyin murya tace *Okay Yasunanta?
Baba talatu tace *Inteesar sunanta ranki ya dade
Mommy takasa barin idanuwanta akan inteesar cikin sanyin murya tace *Ba damuwa talatu ki fada mata tsare tsaren aikinmu zan biyata dubu talatin awata
Godiya suka shiga kwararo mata sannan suka mike tadauko dubu ishirin tamikawa hajiya jimmala nan da nan ta amshe tashiga kwararo godiya ....... har suka bar falon bata dena kwararo gafiyaba haka itama mommy bata dena kallon *inteesar* ba wani irin abu takeji game da ita amma kash takasa gane menene........
** ** **
Zaune yake agaban *khausar* yanata kuka sekace karamin yaro dukya rame yayi baki......... Cikin kuka yace plx sister ki taimakamin kije gidansu plx sister jia ma naje ancemin bata nan wlhy zan iya mutuwa inna rasata plxx help me๐ญ
Mamakin yadda yaketa kukanne dukya kashe mata jiki nan da nan itama hawaye suka fara ambaliya a idanuwanta *plx Brother kayi hakuri zanje insha allahu
Godiya yashiga kwararo mata cikin jin dadi
mikewa tayi tanufi bangarenta tadauko mukullin motarta taja tabar harabar gidan
Kai tsaye akofar gidansu tayi parking tafito tashiga gidan
Tin daga zauren gidan data gani hakan yasa taji wani bakon yanayi yaziyarceta domin bata taba ganin gidan ba almajiri ko dayaba se yau...... da sallamarta tashiga cikin gidan
Iya na zaune atsagar gida tanacin naman kaza ๐ita kuma hafsat batama kwana agidanba kwatsam taji sallamarta amsawa tayi cikin wani yanayi๐
Karasowa tayi ta gaida iyar cikin girmamawa
Amsawa iyar tayi tareda tambayarta yagida?
Ta amsa da lafiya qalau
Aiko se iya tayi charab tace *Hmmm ke yar nan aiko kawar taki bata gida taje yawonta na karuwanci
Cikin sauri tadago tare dacewa *wani irin karuwanci
Nanfa iya tashiga share hawayen munafurci *hmm kibari yar nan ai cikima tayi shiyasa tagudu tabar gidannan taje gun wanda yayi mata cikin gashi sanadin hakan ubanta yagudu yabarmu agidannan......
Jinta kawai *Khausar* takeyi domin tasan duk karyane toh amma ina taje ita *Ukti* dinnata๐ค gaba daya khausar tashiga wani yanayi nan tashiga rokon iya harda kukanta akan tagaya mata gaskiar lamarin......... amma kash iya tadage akan ciki inteesar din tayi......... ahaka khausar tabaro gidan badan ta yardaba kai tsaye makwabtan su iya tanufa wani gida me kallon nasu da sallamarta tashiga gidan
Wata tsohuwa na tsugunne tana alwala ta amsa sallamar tareda binta da idanu
gaidata khausar tayi tsohuwar ta amsa tareda bama khausar kujerar zama
khausar tazauna tafuskanci tsohuwar tace mama nasan baki sanniba amma dan allah mama ko kinsan wata yarinya anace mata inteesar
Tsohuwa tace toh toh nassn inteesar yarinyar kirkice ai amma kinsan wannan marikiyar tata muguwace naji labarin malam yabace ankai inteesar aikatau ince dai ko ke yar uwartace koh? (kunsan wasu tsofaffi da surutu fadi ba a tambayekaba)
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un๐๐ฟโโkhausar ta ambata hawaye nafin kuncinta๐ข cikin sauri tamike tabar gidan tsohuwar nata kwala mata kira amma ina bata cikin hayyacinta
Kai tsaye gun motarta ta nufa cikin sauri tafigi mottar hankalinta atashi idanuwanta nata barin kwalla๐ญ
** ** **
Dukkansu atsaye suke agaban bokannasu suna bashi bayani Hajiya samira ce tadaura dacewa *Boka nifa abun yana bani mamaki nasan aikinka kmr yankan wuka yake amma ka kasa aiki akan yaronnan anayi tamkar ba'a yiba
Wata uwar dariya bokan yayi tareda cewa ai ansamu matsalane adawowarshi be sauka agidan da kukasa layoyinba ko kafarshi be bari yataka gidanba shiyasa aikin ya warware
Marairaice fuska fa'iza tayi tareda cewa *ka taimakamin boka wlhy inasonshi sonshi ajinina yake
Bokan ya kwalkwale da uwar dariya yace *Karki damu yarinya........ nan yashiga wani kirari irin nasu na yan tsubbu cikin minti biyar sega wata kwalba tafaฤo akan hannun bokan nanma yakara tin tsirewa da dariya kana yamikawa fa'iza turaren yace duk randa zasu hadu dashi tashafe jikinta da turaren kuma ta tabbatar yaji kamshin turaren inhar yaji kamshin turaren shikenan ze zama rakumi da akala
hannu na rawa fa'iza ta amsa tashiga jero godiya nan suka aje mishi uban kudade kana suka kama hanyar inda sukayi parking din motarsu
** ** **
zaune yake akayataccen office din baturen dake wani katafaren asibiti akasar America cikin harshen turanci suke magana yana zayyano mishi yaddda yakejin mararshi na kullewa.......nan likitan yasa akayi mishi gwaje2 toh abu na kudi cikin kankanin lokaci result yafitoh likitan ya tabbatar mishi da yanada matsananciyar sha'awa sperm yatarun mishi amara yana bukatar mace yayi gaggawar nemawa kanshi mafita tin kafin abin yakaishi ga kwanciyar asibiti
Shide *Annur* kallon likitan kawai yakeyi amma zuciarshi na tunanin tohshi wace mace zai tare da ita mace dayace kullum take tada mishi feeling ko tunata yayi seyaji sha'awarshi tamotsa ita yake fatan mallkawa sirrikanshi........... sosai yayiwa likitan godiya sannan yawuce gidanshi cike da tunani nan ya zartar kawai gobe gida zaije idanuwanshi nakwadayin ganinta....... nan yasa masu tsaronshi suka fara shirya mishi komi nashi a pilot dinshi
Haka kawai ya tsinci kanshi cikin nishadi nan yakira mommy awaya yasanar da ita gobe zai diro nigeria
Mommy taji dadi sosai nan tashiga mishi addu'ar allah yakawoshi lafiya
cikin farin ciki yakatse wayar yakira umminshi ta saudiya nan suka shiga hira ita kanta tayi mamakin yadda taji *annur* din nata cikin farin ciki se itama ta tsinci kanta cikin farin cikin
** ** **
su *inteesar* anzama yan gida acikin kwanaki kowa yazo gidannan zai gane ansamu canji sosai domin *inteesar* ba bayaba wajen iya gyaren gida ga tsafta uwa uba iya girki tinda tayima Mommy wani drinks mommy tasha taji bata taba shan drnks me dadi ba kmrshi aiko nan mommy ta tambayi baba talatu wayayi baba talatu tace *Inteesar* ce aiko nan mommy tace taji dadi sosai tace daga yau ita zata rinka mata girki da wadannan lemukan masu dadin gaske nan mommy tabada kudi dubu hamsin direba da baba talatu sukaje kasuwa suka siyo mata kaya masu matukar kyau atampopi da shaddoji da dogayen riguna aka bada dinki seda aka dinko sannan baba talatu tawaba *inteesar* din aiko tarinka godiya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 17 Chapter of 19