Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
dannasan *Ukti* zata kirani kar taji shiru Yan dube2 nashiga yi domin kuwa nan pos tace daukeni inda kika ajiyeni ๐Ÿ˜ณ Nan nashiga dubawa ina fadin innalillahi wa'Inna ilairraju'un domin bala'in *Ukti* nakeji dannasan nabani๐Ÿ™†๐Ÿฟ Duk iya duba wata har wajan danayi wankin bangankiba........ ๐Ÿ˜ณ ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI๐Ÿค๐Ÿป ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ BOYEYYEN AL'AMARI ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ {21/4/2018} 8:34 ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป PAGE2โƒฃ6โƒฃ Duk nabi nabircike domin nasan *Ukti* seta kusa cinyeni yau Hakanan nagaji da nemana nakoma na kwanta ina addu'ar Allah yasa ba bacewa tayiba Karar wayrshiceta tasheshi daga haddadn barcin dayakeyi tare d dumbin mafarkanta cike da shaukin so d kauna Jawo wayr yayi yana magagin barci bema lura da sunan me kiranba yakara akunne Daga dayan bangaren cikin so da kauna da iya kissa tace hello dear Jin muryar tatane bema gama gane wake mgnba yace cikin isa da muryr barci pls wake mgn? Daga dayan bangaren taji zafin jin duk da voice dinta amma yanason ce mata be gane me mgnba Amma kasancewar ba ayin fushi da Wanda ake so tace cikin kissa haba my only nicefa wadda kake kauna Cikin Bacin rai yace domin yadago me wayr ke banason rashin hnkl bana hanaki kirana da safeba kuma ubanwa yace miki ina sonki Nan hawaye yafara bin kuncinta tace cikin so da kauna haba my alawa pls kasoni wlhy in babukai bazan iya rayuwaba ๐Ÿ˜ฅ Cikin jin haushi yace ke jahilar inace wlhy kinci sa a kin kirani ina mafarkin abar kaunah yau dana nuna miki ni wanene kuma last warning wlhy karki kara kirana wlhy inma kina mafarki ki farka kona rasa matr aure bazan aurekiba mara hnkli kawai๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜‚ Yana kaiwanan yakatse wayr ranshi abace yana karajin tsanar yarinyr har can kasan hat dinshi๐Ÿ˜œ Wani irin kuka tashigayi tana rantse rantse wlhy *Annur* kai nawane kai mijin *fa'iza* ne wlhy kai nawane ni kadai kmr yadda nakasance an haliccenine dan kai Tana kaiwa nan tarushe da kuka Kukannatane yajawo hnklin *haji samira* wadda take kan daining table tanayin brkfst aguje tarugo tafado dakinnata tatura kofar tana fadin sha lelena waye yatabaminke meya sameki fadamin inji Nan takara rushewa dawani uban kukan tana kundumo ashar mum wai *Annur* haryana fadamin yana mafarkin wata yar iska matsiya ciyar yarinya mum ni wlhy so nake akasheta dazan ganta wlhy sena kasheta takara rushewa da kuka Wani irin tashin hnkli *hajia samira* tashiga tazaro uban ido daman idon yasha uban zara2 gashin ido tana fadin nashiga uku ni samira kadafa kwabata tayi ruwa tafadi hkn tare da karasawa tarungumeta Itako *Fa'iza** se uban kuka takeyi *Hajia samira* taci gaba dacewa karki damu inde boka dan tatsitsi se kaifin aiki da bakaken aljanu wlhy inde yana raye sekin aure *Annur* kin fanjama da dukiarshi kuma ki haifa mishi yara kizama fitilar gidan dan shugaban kasa kuma babban mutum wlhy sekin aureshi kisa aranki Murna *Fa'iza* tashigayi tanajin dadin yadda mum tayi Mata promise domin tasan wacece mahaifiyar tata itame fadi da cikawace Nan sukayi shawar sati nasama zasuje garin sakkoto inda boka dan tatsitsi yake can cikin wani kauyen sakkoto cikin wani dajin bameyi Kwance yake adaya Daga cikin kujerun dake katon falonshi Wanda yaji kayan alatu amma tunaninta ya addabi zuciarshi ji yakeyi tmkr zuciarshi tafito fili don sonta Daga wayarshi yayi yakira kanwar tashi tare dace mata tazo yana karamin falonshi Daga daya bangaren tace to ya *Ahmad* dama tashirya tsaf shirin zuwa gyaran kafa domin yau weekend ne tana sanye da Riga da siket dinkin yayi matukar yimata kyau seta fito tmkr ba itaba tayane kanta da mayafi Marun kasancewar dama akwai ratsin Marun ajikin atmpr haka takalmintama marun ne Ta iso bangarennashi kai tsaye karamin falonshi tanufa cikin sallamarta Yatashi zaune tare da amsa mata sallamar yayi mata izinin shigowa Tashigo tatsugunna tagaidashi cikin ladabi ya amsa mata tazauna adaya daga cikin kujerun domin ganin yadda yanayin dan uwannata yacanza Cikin wani yanayi tace Ya *Ahamad* duk ka rame wlhy jia muke mgn da mum da dad suke cewa kwana biyu dukka canza kmr bakaiba dukka rame mum tace ta tmbyeka kace mata bakomi wlhy Ya *Ahamad* duksun Shiga damuwar ganinka awani yanayi nadaban and nima kasani adamuwa wlhy ๐Ÿ˜ญ Taja dogon numfashi kana takara raunana fuska taci gaba da fadin pls Ya *Ahamad* dan girman allah kafadamin damuwarka pls Yace cikin wani yanayi wlhy swt sis ina cikin damuwa kuma kece kusan maganin damuwata Zaro idanu *Khausar* tayi tace ni๐Ÿ˜ณ Ya *Ahamad* Yazamo daga kan kujerar yayi zaman dirshan akan kafet idanuwanshi sukayi rau2 yaci gaba da fadin pls swt sis taimakamin zakiyi pls wlhy ina cikin wani hali.......... *Kubini asannu dan jin yazata kaya*๐Ÿ˜œ LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ BOYEYYEN AL'AMARI ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ {23/4/2018} 7:55 ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป *Allah yataimakeki mmn shaheed nima kina rainah*๐ŸŒน๐Ÿ˜ƒ PAGE2โƒฃ7โƒฃ Ya matso daf da ita yakamo hannayenta yaci gaba da fadin *Sis nasan kinason farin cikina nasan kinason naci gaba d rayuwa nasan kinason walwalata pls my sis kisamaminsu Khausar takara bude kunnuwanta danjin me yayannata yakeso agareta tace *Ina bukatr ganin walwalarka da nishadinka da farin cikinka saboda kaima kanason farin cikina pls Ya Ahamad ka gaggauta fadamin ta yadda zanyi nasamo maka duk wadannan abubuwan daka fadi wlhy zan sama makasu Yadaura dacewa *Ukti*dinki itace farin cikina dan girman Allah kisan yanda zakiyi namallaki zuciarta wlhy inasonta sonta ta jinin jikina yake *Khausar* tadago takalleshi cikin mamakin yadda duk yayannata ya susuce akan *Ukti* cikin farin ciki tace *Wow Ya ahamad naji dadih domin wlhy Ukti matar aurece wlhy Ya Ahamad ka aureta kahuta domin batada matsala gason addini am happy Ya ahamad๐Ÿ’ƒ Cikin farin ciki *Ahamad* yace *yauwa my lovely sis wlhy uwa uba gata da kyau kmr balarabia Murmushi *khausar* tayi domin yau tana cikin farin cikin *Ukti* zata zama matr yayanta *Ahamad* yadaura dacewa kinga lovely sis kiyi yadda zakiyi nasamu shiga azuciarta knji Tace *insha allahu big brother ai kamasa aranka kasamu Inteesar Wani irin lallausan murmushi yasaki me dauke da wani ni'imataccen farin ciki yace *Wow dole nayi miki tukuicin wannan alqawari naki Yamike tare dacewa kijirani ina zuwa Murmushi tabishi dashi tareda hango rnr aurennasu Kai tsaye bedroom dinshi yanufa yajawo durowar gadonshi cike take da kudi bandir2 harda kudin kasashen waje yadauko bandir biyu Tana zaune afalon yafito yamika mata kudin dubu Dari biyu Yadaura dacewa kiyi manage kiyi saloon Ta amsa cikin murna tare dacewa big brother jiafa kayimin trnfr a accnt dina ngd Allah yabaka *Inteesar* Cikin jin dadin addu'arta yace amn my sis Tamike tareda dura kudin ajakarta Yace ina zuwane haka? Tace zanje saloon ne awankemin kafa Yace ke kadai zakije? Tace zan bia ta gidansu *Ukti* muje tare inata kiran wayrta dama tin jia bata dauka bansan meya faruba Yace okay Allah yasa tana lpy Tace amn Yace sis inason itama ayi mata saloon din awanke mata kafa zanyi miki trnfr din 1 milyon ynxu zakije alert inbe isaba kiyimin mgn nakara miki pls agyarata sosai Tace angama big brother insha Allah za a gyarata sosai Yace yauwa adawo lpy Tace tanks dan uwa Taje tayima mum sallama tayi mata fatan dawowa lpy tafito harabar gidan tashiga farar mota me azabar kyau Me gadi yawangale mata get tafita tanajin nishadi azuciarta *** *** *** Wanka yayi yashirya tsaf cikin kananan kaya kasancewar yau ana zafi Farar T-shert ce tareda bakin jeans wanda sukayi mishi matukar kyau agogon danyar azurfa yasa atsintsiyar hannunshi yayi matukar fito datsantsar kyaun hannun nashi Nanfa yafito tmkr wani gwold domin ko makiyi ze tabbatr da guy din me tsadane Gashin kanshi yayi baki wuluk sajen dayayima fuskarshi kawanya yakwanta yayi luf hnklinshi akwanshe Fuskarshi na fitr da Annuri yafito se zuba kamshin tsadaddan turarenshi yakeyi Futowa yayi hannunshi dauke da mukullin motarshi Kai tsaye bangaren mum dinshi yanufa sallama yayi ababban falonta Kwance take akan kujera me zaman mutum uku wato 3siter sanye take da doguwar riga marun tayane kanta da black din gyale kasancewar akwai ratsinn black ajikin rigar fuskarta dauke da glass fari tayi matukr haduwa tmkr dawisu Tana kallon film din larabawa daka ganta zaka tabbatr film din yana nishadantar da ita domin har fara'a takeyi tana nishadi Sallamar tashice tasata dawo da hnklinta kan kofar shigowa tareda amsa mishi sallamar tana fadada fara'arta Shigowa yayi yatsugunna yagaidata Ta amsa cikin jin dadih tare da mishi izini yazauna Zama yayi tare dace mata (cikin harshen larabci) Mum Yakika tashi? Tace lpy qalau son wai kunyi waya da dad dinka kuwa jia yayi tafia jahar legos zasuyi meeting Yace no mum nibansanma yayi tafiaba Tace ai kasan abazata tafiar tazo mishi Yace okay Allah yadawo dashi lpy Ta amsa da amin Tacigaba dacewa wai ya mgnr shugowar motocin dakayi oder ne daga America? Yace ai mum inajinma senaje inason bude wani company ne na hada motoci dadai company dayawa nakeson budewa na hada abubuwa Tace Kai my son duk company dinka na America basuyi maka yawaba gaskia yakamata abarsu haka Yace toh mum addu'arki nakeso Tace Allah yataimaka Yace amin And mum inason insha Allah zan karasa saudia in duba Mum dina tacan Tayi murmushin jin dadih tace wow gaskia daka gyauta son Allah yataimaka Yace amin mum nizan fita Tace Allah yatsare Yace amin tareda mikewa Haryakai bakin kofa mum tace son inka dawo inason mgn dakai Yace tohnm mum Yafito yashiga bakar motarshi haryayi mata key seya tuna yabar pos din tata adakinshi kuma itace tushen fitr tashi Komawa yayi yadauko pos din tare dasa wayar tata aciki Yafito yafada motar tini me gadi ya wangale mishi get din yana shararo mishi addu'ar Allah yakaishi lpy Kudi bandir ukku yan dubu2 yamikama me gadin tare dacewa kuraba dukkanku masu aikin gidannan Jikinshi narawa ya amsa tareda kwararo mishi godia Jan motar tashi yayi kai tsaye layinnasu yanufa Adaidai kofar gidansu yafaka motar fitowa yayi yaharde hannayenshi akirjinshi Seda yakai minti biyu atsaye Can wani almajiri yafito Kiranshi yayi da hannunshi AL'AMARI yazo isowa yayi gurinshi tareda tsugunnawa yagaidashi amsa mishi yayi tare dacewa *dan Allah yarinyar gidannan zaka kiramin Almajiri yace toh yallabai wacce aciki๐Ÿค” *Annur* yadanyi tunani can yace *Inteesar* Almajirin ya wangale baki tareda cewa toh yanufi cikin gidan Iya na zaune tana saka danwake hafsat na zaune da gajeran wando ajikinta da yar riga iya mono tana latsa wayrta nikuma ina zaune ina wanke kwanonin da aka siya danwaken ina kikkifewa Sallama almajirin yayi tareda cewa wani me mota yana sallama da *Inteesar* Atare dukanmu muka dago hadda iya itama hafsat duk suka zaro idanuwa๐Ÿ˜ณ Iya taja wani uban tsaki tare dacewa........... *Takunce me bukatr shawarwarinku* *ina jiran shawarwarinku akan lambata 09036421950* *Nagode da kaunah* *Masu nunamin so karku damu ina kara tabbatr muku kuna rainah*๐Ÿ‘„ LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ BOYEYYEN AL'AMARI ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ {27/4/2018} 1:23 pm ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป *Masoyana da wadanda nasani d wadanda bansaniba ina tabbatr muku kuna rainah*๐Ÿ‘„ PAGE2โƒฃ8โƒฃ Ke dan ubanki yan iskan naki har gida suke biyoki dan tsabar iskanci๐Ÿ˜ก Hafsat ta amsa dacewa hmmm Iya ai dande ina rufa mata asirine amma wlhy nataba ganin wani dan iska yadauketa amota sunje Hotel๐Ÿ˜ณ Dagowa nayi arazane ina kallon Hafsat Hafsat tamatso kusa dani ta dunguremin kai tare da fadin ke dan ubanki karya nayi kika saukemin na mujiya๐Ÿ˜‚ Iya tahau tafa hannu innalillahi ke Hafsat Ashe iskancinnata haryakai haka amma ba laifinta bane laifin malam ne domn shine yadaure mata gindi gashi wataran zata kwaso mana abin kunya ๐Ÿ˜• Almajiridai be wuceba yana tsaye girgiza kai yayi domin yasan halinsu yan Sharrin da kuma yadda suke takura mata Iya ta kalli inda almajirin yake tace dan ubanka kaima kaje kace bazata zoba Almajiri yajuya sululup2 yawuce abinshi domin yasan bala'in hajara bakowa tabariba kuma agaskiya baze iya tunkarar babban mutum hakaba yace ance bazatazoba dan haka yawuce abinshi Shidai yana tsaye harya gaji da tsayuwar azuciarce yana tunanin ko batananne Dai2 lokacin yaga wata farar mota tafaka akofar gidannasu fitowa tayi idanuwanta suka sauka akanshi azuciarta tace wow guy dinnan ya hadu kmr aturai๐Ÿ˜œ Hanyar gidan tanufa tana tafe tana waiwayenshi Da sallamarta tashiga gidan Ina tsugunne ina jin bakin cikin wannan bakin Fentin da iya sukeson shafamin sallamartace tasani dago kaina nasauke mata dara2 idanuwana Nan iya tashiga wangale baki (domin iya akwai son kudi) Tana fading lale2 sannu da zuwa hajia khausar Cikin sauri tamike jikinta narawa tabata kujera Khausar tagaidata tare dacewa no iya basena zaunaba ina saurine Takalleni tare dayimin murmushi Iya taje tadebowa khausar ruwa akofin malam๐Ÿ˜‚tace hajia ga ruwa Khausar tace ngd iya nasha ruwa banjin kishi๐Ÿ˜œ pls alfarma zakiyimin Iya tawangale jajayen hakoranta tare dacewa haba hajia aiki fadi ko menene anyi miki mu asuwa za a nemi alfarma garemu Murmushi *Khausar* tayi tareda fadin *Ukti* nakeso tarakani zanje saloon๐Ÿ˜Š Jiki na rawa iya tace haba wlhy bkm hajia adawo lpy Takalleni tare dacewa ke mike kutafi maza adawo lpy (Shegiya naira)๐Ÿ˜‚ Namike nawanke kafada domin daman ban jima da fitowa daga wankaba nafada aikin wanke2 ๐Ÿ˜‚ Nashiga daki nacanza kayana nasa atampa doguwar Riga me ratsin red and blue nasa hijjab blue da takalmi blue Banyi wata kwallia ba powder kawai nashafa nasa man baki nafesa turare Nafito se zuba kamshi nakeyi *Khausar* takalleni tasakarmin murmushi Ita kuwa *Hafsat* wata uwar harara tawatsamin ๐Ÿ˜cike da bakin cikin kyaun da Allah yayimin *Khausar* tazuge Jakarta taciru dubu hudu tamikama iya Nanfa iya ta fisge kmr dambe๐Ÿ˜‚tashiga kwararo uwar godia harda hawayen muna funci wai takai shekara hudu bata rike dubu biyu tata takantaba๐Ÿ˜‚ Itadai Khausar kallonta kawai takeyi takara Ciro dubu biyu tamikama *Hafsat* Iya tazaci ita ake bawa har tana tuntube garin amsa๐Ÿ˜‚ Se itama *Hafsat* tayi wuf kmr zata ture uwar ta amshe bako godia๐Ÿ˜ฌ Tana fadin kai iya nifa banson haka haba anfa baki naki kina neman kwace nawa ta gatsine hanci๐Ÿ˜ Itadai *Khausar* daria abun yabata domin dabadan *Ukti* ba datayi musu daria Kamo hannuna tayi muka fito tacemin waike *Ukti* ina wayarkine inata kiranki Nace ammm....... Eh ..... Tana ...... Dai2 lokacin muka fito kofar gidan idanuwana suka sauna akan fuskarshi Shine dalilin dayasa nakasa bama *Ukti* amsa koda dama bansan mezance mataba Yana tsaye ya harde hannyenshi akirjinshi domin yau yadau aniar in be gantaba koze kai dare seya zauna zaman jiranta Kallonta yashigayi har yana neman rasa hnklinshi domin shi ma'abocin son hips ne ajikin mace segashi ita dukda zumbulelen hijjab din datasa be hana aga hips dinta ba domin ko ahijjab bayyana kamshi yakeyi Azuciarshi yakara godia ga uban gijin dayayi wannan halittar me tsananin kyau Nan dunkulelen sonta ya mulmula akahon zuciarci Acikin yan dakiku yagina mata katon gida me dauke da kayan shakatawa tareda falo 10 acikin babbar birnin zuciarshi๐Ÿ˜œ Kokarin dauke kaita nayi domin kallon nashi danayi yasa naji wani irin yanayi me wahalar misaltuwa Kara tsugunnar da kaina kasa nayi muna kokarin wucewa Khausar narike da hannunta Cikin sanyin murya yayi mana sallama Muka amsa amma nakasa dagowa nakalleshi Suka gaisa shida *Khausar* yace pls dan Allah inbazaki damuba ki aramin 2 mnt mana inason mgn da ita. Yafadi hkn tare da nunani da yatsa Kwarjininshi duk yafi yacika gurin da baki dayan Layin๐Ÿ˜œ *Khausar* tace cikin fara'arta dukda batasanshiba ai bkm gatanan. Tamatsa tabamu guri tashige motarta Yakalleni tareda sakarmin fara'arshi yace toh ina wuni ni nagaidaki Nadan karayin kasa da kaina Nace ai karami shike gaida babba kaga ni zan gaidaka dadinta mgnr nata tadaki dodon kunnenshi domin har zuciarshi yaji mgnr Yace ai naga kina nuna kmrma baki taba ganinaba and kinamn rowar face dinki Azuciata Nace kaji mutum to nasankane inbanda Daka bugeni ๐Ÿค” Amma afili nayi murmushi kawai Ya gano banason yawan mgn dukda shima miskiline amma yatsinci kamshi dason yimin mgn (shaukin love)๐Ÿ˜‚ Yace okay ammm...... Damade ajiyarki Nazo kawo miki Nadanyi Jim nadago nakalleshi da lumsassun idanuna nace ni ๐Ÿ˜ณwlhy ban baka ajiaba Yace hmmm kwantar da hnklinki irin wannan zaro idanu haka toh maidasu pls kar ayimin asararsu Nadanyi murmushi azuciarta na maimaita kar ayimin asararsu kuma๐Ÿค” meyake nufi da hakan? Yace Inadan zuwa Yabude murfin motarshi nakusa da direba Juyowa naga yayi nan nakara kasa da kaina domin banason mu hada ido inajin wani yanayi Kusa da ita yamatso tareda mika mata pos din yace amsa ajiarki Nadago da idanuwana mezan gani senaga pos dina ๐Ÿ’ƒ Nasa hannu na karba tareda tunanin toh ina yasamu Kmr yasan abinda nake tunani yayimin bayanin yadda akayi yasamu pos din Naji dadih nayi mishi godia Yace no bkm amma ina bukatr alfarma agareki Cikina yaduri ruwa nazaro idanu Wace alfarmar ? Kuma kaga *Ukti* tana jirana Yace yeah nasani amma pls kibata hkr kibani only 1mnt sena fada miki Nagyara tsayuwata nadaga mishi kai Yace bantaba tunanin haka kikeba banyi tsammanin haka halinki yakeba Nazaro idanuwana๐Ÿ˜ณ bakina na rawa nace......... *Masuyimin fatan alkhairi ngd masu nunamin hassada irinsu ta annabi (Khadijat) toh kumade ngd*๐Ÿ˜‚ LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ BOYEYYEN AL'AMARI ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ {9/5/2018}1:49pm ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป *Dumbin so da kauna nadauka namika muku kyauta soyayyarku a blood dina take YAN GRP DIN BOYEYYEN AL'AMARI FANDS ngd da kaunah rabbih yakara mana dankon LOVE*๐Ÿ‘„๐Ÿ’ƒ PAGE3โƒฃ0โƒฃ Yana shirin Yatarwatsa zuciar jarumin tareda addu'ar Allah ya mallaka mishi zuciarta Toh muma zamu saka a addu'ar tareda fatan Allah yabaka *INTEESAR* amin Acikin yan kwanaki biyu *Annur* ya susuce yafita ahayyacinshi domin hatta cin abinci yagagareshi tunanintane abincinshi kallon pic dintane mahadin gishirin numfashin shi gaba daya yazama bashida abokin hira se kallon hotonta tin mom tana tasashi gaba tana tmbyrshi abinda yake damunshi amma kullum shiru ba amsa kullum amsar dayace bakomi Gashi wannan karon alhaji yadade akasar waje be dawoba Gaba daya ita kanta mom dukta rude tafita ahayyacinta har wata rama tayi tilon shalelenta ba lafia domin itadai gani takeyi tmkr bashi da lafiane ๐Ÿ˜ญ *** *** SAUDIA *** *** Sanye take da milk din doguwar riga tasa baby hijjab baki tayi matukar kyau amma fuskarta cike take dam da damuwa Ahnkli take taka matattakalar kmr me ciwon kafa Tana takowa ahnkli tasa kafarta ana hudu nanfa tazame tafadi sedai karar faduwarta akaji Karar faduwar tata tajawo hnklin masu aikin gidan Da gudu suka rugu ganinta akasa yatada hnklinsu Dasauri wata yar dattijuwa takaraso cikin hanzari ta tallafota tana ihu Jin ihun nasu yatasheshi daga barcin dayakeyi domin yau weekend ne yana gida Fitowa yayi cikin hanzari akwance yaganta male2 rai ahannun Allah dasauri yakarasa gareta yana kiran sunanta Habibaty pls kitashi karki barni๐Ÿ˜ญ Sungumarta yayi yasa akafadarshi yafita harabar gidan cikin hanzari sojojin dake tsaronsu daya daga cikinsu yazo yabude musu daya daga cikin motocin gidan nanda nan yasata amazaunin baya yadaura kanta acinyarshi yanajinta ko numfashi batayi cikin hanzari sojan yashiga yaja motar Awani katafaren hospital suka faka motar tsayawa lissafa kyan hospital din bata lokacine domindai agaskia seda nasaki baki domin asibitin yakeru Dasauri yaballe murfin motar yafito yauko jiran abude mishi beyiba yasun gumota cikin hanzari yashiga cikin asibitin da ita Dai2 lokacin Dr khaleed yafito daga tiyata nan sukayi ido hudu cikin hanzari aka amsheta akayi emergency room da ita suka shiga suka fara bata taimakon gaggawa Hankalinshi atashe yake shi kadai yake sharce hawaye wani nabin wani domin bayason yarasata kmr yadda suka rasa farin cikinsu wato HUM@IR@H yanada tabbacin damuwar rashin HUM@R@H itace silar faduwar matar tashi yarasa yaushe masoyiyar tashi zata cire dmwr wadda takomaga mahaliccinta ๐Ÿ˜ญ Kuka yakeyi tmkr karamin yaro azuciarshi yana addu'arh Allah yasa kada masoyiyarshi tabarshi domin bazai iya rayuwa babu itaba Duk iya kwarewar Dr khaleed aiya aikin likitanci awannan fannin abin yaci tura domin duk iya yinshi yakasa dawo da numfashinta ๐Ÿ˜ญkwata2 tadena motsi Cikin hanzari Dr khaleed yafito yana sharce zufa Da hanzari Alhaji Muhammad yanufoshi yana tmbyrshi ya jikinnata nasan ta tashi ko Dr pls kacemin ta tashi? tmbyrshi yakeyi tmkr zautacce Cikin kwantr da ahnkli Dr khaleed yace karka damu ercalency pls kakwantar d hnklinka zata tashi yanxu zan kira wani Dr ibnu ma'azzam ne yataimakamin adawo da numfashinta (cikin harshen larabci suke magana) Girgiza kai kawai yayi yana zubarda hawaye Dasauri yadanna lambobin Dr ibnu mu'azzam yakirashi tareda rokonshi yazo cikin hanzari Cikin yan mintoci ya iso asibitin fuskarshi sanyeda glass Dan dattijone domin akalla zaikai 40 years farineshi Sol balaraben usul Yana isowa suka dukufa awurin kokawar dawoda numfashinta amma kash abunya gagara Akarshedai suka gane tariga tarigamu gidan gaskiya..... Kuka sosai Dr khaleed yakeyi Dr mu'azzam nabashi hkr shi kanshi Dr khaleed besan yazaiyi wurin tarbar Alhaji Muhammad dawannan zancenba Dr ibnu mu'azazam ne yayanke shawarar tunkararshi Da sallamarshi ya iso Inda yake yanata safa da marwa Daga ganin yadda fuskarshi take cikeda damuwa hkn ya tabbatrwa da alhaji Muhammad ba lafiya Dan haka yayi saurin tmbyrshi tamutu koh?๐Ÿ˜ญ Nasiha Dr ibnu mu'azzam yashiga yimishi Girgiza kai alhaji Muhammad yakeyi cikin wani yanayi numfashinshi na neman daukewa yace inta mutu kawai kafadamin karka damu Daurewa Dr yayi yace muyi hkr Allah ya amshi kayansh.... Begama jin abinda yake fadiba duhu yaziyarci idanunshi yafadi akasa sumamme........ LUV ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ BOYEYYEN AL'AMARI ๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘ {5/5/2018} 7:52 am ๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป PAGE2โƒฃ9โƒฃ Nashiga uku๐Ÿ™†๐Ÿฟโ€โ™€halina name? Menayi maka? Yayi wani murmushi tare dacewa eh kinsacen zuciata๐Ÿ˜˜ Ajiyar zucia tasaki sare da rufe fuskarta Nan yashiga mata kalaman soyayyah Itadai azuciarta tunanin yadda zasuyi soyayyah takeyi shinko beyi la'akari da ita talaka bace Cikin karfin guiwa yace pls kice kema kina sona? Tazaro idanu๐Ÿ˜ณtare dacewa kasan soyayyah tsakaninmu bazata yuba kagadai yadda nake banida komi niyar marasa........ Daka mata tsawa yayi tareda cewa karki kuma fadin hakan dominni ke nakeso baruwana da rashin arzikinku shin kinsan cewa shi so baruwanshi da talauci koda akan bola kike rayuwarki wlhy nidai inasonki Yasauke gwauron numfashi kana yadaura dacewa kece rayuwata wlhy inasonki pls ki yarda kisoni Nidai sebinshi nakeyi da idanu dukda bansan wayeba amma nasan iyayenshi masu kudine Dayaga nayi shiru seya tsugunna har kasa yace Dan Allah kisoni wlhy rashinki dai2 yake d rasa rayuwata tin farkon ganinki nakamu d kaunarki Waige2 nashigayi domin naga alamar mutuminnan zai taramin mutane Nace Dan Allah katashi atsugunne kada mutane su zaci ko wani abune pls katashi Kara tsugunnawa *Annur* yayi yace inhar bakice kina sonaba bazan tashi daga nanba Nazaro idanuna nace nashiga ukku๐Ÿ™†๐Ÿฟโ€โ™€ Dan Allah katashi Yace Dan Allah kice kinasona pls katashi zance Yamike tare dacewa toki fadi Da sauri nabar gurin nashige mota Dasauri *Ukti* taja motar tanata turo baki๐Ÿ˜‚ Shiko tsayawa yayi yadau lokuta atsaye sannan yaja tashi motar jiki babu kwari domin gani yakeyi kmr bana sonshi Nakalleta nace *Ukti* turo baki kikeyi to menayi miki? Tayi banza dani Niko *Ukti* ? Nanma tayi banza dani Nace pls *Ukti* kiyi hkr nabata miki lokaci Tace bakomi aiduk abinda kukeyi ina kallonku Nayi murmushi Tace *Ukti* gaskia guy dinnan yana sonki wlhy kuma yahadu Nace koh *Ukti*? Tace yes *Ukti* ammafa banason yature govenatinmu Nace kmry Tace yayanama yana ciki fah Nace cikin rashin fahimtar inda tadosa Bnganeba Tace Ya ahamad ma yatsunduma asonki wlhy *Ukti* Naja numfashi azuciata ina tunani dominni ban dau ya ahamad amatsayin masoyiba dominni gaskia aya nadaukeshi bana tunanin kunyarshi zatasa na iya soyayyah dashi Amma afili nace Allah yazaba mana abnda yafi alkhairi *Ukti* tace ameen amma insha allahu ya ahamad ne alkhairin Nidai murmushi kawai nayi Muka isa wurin saloon din aka gyara kowa nan take bani kudin da ya ahamad yabata yace takawomin Nakalli uban kudin data ajemin nace *Ukti* yazanyi da wannan kudin nidai kawai ki ajiye agunki Tayi2 dani na amsa naki amsa nace ta ajiyemin Tace toh akwai lokacin dazan baki kayanki Se wajan yamma muka dawo gida tasaukeni akofar gidanmu tawuce gida itama Kai tsaye gidansu yanufa zuciarshi dauke da tunani2 gaba daya zuciarshi cike take da damuwar anya zata soshi? Hon yayi akatafaren gidannasu cikin hanzari baba me gadi yazo yabude mishi get din yadanna kan motar Wurin da aka tanada dan parking yanufa yafaka motar Yafito kai tsaye bangarenshi yanufa Fadawa kan katafaren gadonshi yayi yakwanta rigingine yana kallon silin zuciarshi naraya mishi shin inya rasata yazaiyi da rayuwarshi Ya tabbata inya rasata bazai rayuba domin itace rayuwarshi Dawannan tunanin yadauro alwala yanufi masallaci Ana idar da sallah yanufo gida nanma bangarenshi yanufa Lambobin Baba talatu yadannan Cikin ladabi ta dauka tareda cewa ranka ya dade barka da hutawa Yace brkadai baba talatu Tace kana bukatr wani abune agaggauta yimaka Yace tumbinane yayi kasa asamamin abinci cikin sauri Tace angama yallabai Seda yafara ajiye wayar sannan itama ta ajiye Cikin Sauri tashiga kitchen tashirya mishi tuwan shinkafa miyar kubewa danya dominshi yanason abincin gargajia Da talia da miyar kwai wadda taji nama da kwai Tahada mishi da farfesun kayan ciki Da farfesun naman sa Dana kan akuya Tayi mishi drinks din gwanda Dana kwaiba Dana kankana da kunun aya Nan cikin minti uku tasa aka shirya mishi abangarenshi akan daining table Yana zaune afalo yanata aikin tunaninta ta iso ta tsugunna har kasa Allah yataimakeka angama shirya maka komi akan dainin table Yace okay sannu da kokari Yadauko kudi akusa dashi dubu

Chapter 15 of 19