mijinta yadda yakamata shiyasa yake matukar santa tana kyautata masa matuka
Zaune suke akatafaren falonsu wanda yamatukar kayatu tana bashi kayan fruit abaki suna dan taba hira yadaga daya daga cikin woyoyinshi dake gefenshi yakira *annur* tareda fdn kana inane inason ganinka my son cikin Jin dadi *annur* ya amsada ganinnan my dady
Dady yadawo da knshi kan hajia hassana tareda fdn hajia waimeke damun son dinane ? naga yarame
cikin alamar damuwa itama tace wly naga hkn nima natambayeshi yacemin bkm naga almar bayamason hayaniya kwanan nan
Dady yabude baki zeyi magana kenan yaji sallmarshi
Atare suka amsa mishi yashigo wurin dady yanufa da murmushinshi ya kwantarda kanshi acinyar dady
Dady yadan shafa mishi kanshi tareda fdn my son naga karamene meke damunka ? pls karka boyemin
Murmushi *annur* yayi tareda dago kanshi cikin nuna alamar bakomai yace dady bakomai
Dady yadanyi murmushi tareda fdn Allah yasa hk ne yadago mishi kai tareda fdn waini yaushe my son zeyi aurene?......
Kubiyoni asannu zakusha lbr π
LUV U ALL ππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHI π
[7/12, 9:26 PM] Sis Grp: ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{7/7/2017} 1: 30 pm
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
PAGE1β£9β£
Cikin mamaki yajuyoda fuskar tashi ga dadyn nashi fuskarshi daukeda alamar tmby
Kamar dady yasan abinda yake sakawa azuciar tashi yadaura mishi bayani
Dady cikin nusuwa yace tareda kallon kofar gidan wannan gidan malaminane dayakeyimin saukar alqur'ani aduk abinda zanyi don samun haske
Shide annur yayi mamaki matuka da HK yafito tareda budewa mahaifinnashi murfin motar yafito cikin shigar alfarma zauren gidan suka nufa nande almajiran sukace masa yana cikin gidannashi daya daga cikinsu ya mike yashiga gidan yafada mishi yanada baki yace ayi musu iso cikin dakin har dakin yanuna musu sukashiga cikin sallama yana zaune akan katuwar daddumarshi yana rubutu da tawada a allo da fitilar kwai agefenshi
Yayi musu izinin suzauna Dan yagane adalin talakawane mutumin kwarai nande suka gaisa cikin girmamawa dasanin darajar junansu annur yasugunna yagaidashi ya amsa cikin jin dadi
dady yace mishi tilon dannawane Malam sunanshi sulaiman
Malam yace masha allahu Allah takwaranane ma allah yakara mishi albarka
Dady yaji dadin addu'ar tashi ya amsada amin
Malam ya cigabada cewa yaushe kadawo daga tafiyar?
Dady ya amsada kwanana 2 Malam nagode da addu'ur'i wlhy ina ganin cigaba Allah yakara kusanci da shugaban halitta
Malam ya amsada amin amin
Sukade cigabada tattaunawa akan cigaban da dady yake samu asanadin addu'ur'in da akeyi mishi shi kuwa dady se godia yakeyi taredayiwa mlm addu'a
Shiko annur kawai binsu yakeyida ido
Batasanda mutane adakin baban nataba kasancewar sun shigada takalmansu tadan ciki dakin
Sallama tayi tareda shigowa dakin abban nata
tanasako kannata cikin dakin idanuwannashi suka dira azukekiyar surar tata sanye take cikin atamfa me ratsin fari da pupple rikada siketne dinkin shoki yayi matukar fitoda surar jikinta dinkin tayane kanta mayafi black (hmmm yanda kukasan inkashe mata selfie) daidai kan hips dinta idanuwannashi suka sauka wani shokin yaji yaratsashi dasauri yakai idanuwannashi har zuwa kirjinta nanma wata duniyar yafada nanda nan yakai idanun nashi masu Neman gusar mishi da hankalinshi zuwakan fuskarta (hmmmmmm) ainanma kara gigicewa yayi Dan fuskar tata se sheki takeyi don kyau gawani annuri tana fitarwa
Cikin sauri tajuya dabaya zata koma don batasanda mutaneba aciki
Malamne yadakatarda ita da fadin ..............
*inajiran shawarwa warinku*
LUV U ALLππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
[7/12, 9:26 PM] Sis Grp: ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{7/7/2017} 4:pm
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
PAGE2β£0β£
Shigo mana me nasara
Dawowa tayi idanunta akasa tasugunna ta gaidasu kasancewar bawadaccen haske adakin batamasan kosu wayeba
Cikin jin dady ya amsa mata tareda tambayarta yakaratu
Ta amsada alhmdllh
Malam yace yatace sunanta *inteesar*
Dady yasa mata albarka
Taji dadin albarkar dayasa mt
Malam yadawo da idanunshi kanta cikin kulawa yace ya akayine me nasara?
Cikin ladabi tace abbah dama zan tambayekane akawo maka abinci?
Malam yace ehh takawoma bakinshi
Tacew tohnm tareda mikewa tafice
Ba afi minti 5 ba tadawo tadire musu katon tire me daukeda kuloli guda 2 da pleats 2 spoons 2 da juk medaukeda kofuna 2
Malam yasa mt albarka
Tafice abunta
Malam yace bismillanku kuci abincin
Dady yace alhmdllh
Malam yadawoda kanshi kan *suleiman* tareda fadin bismillah dan albarka
Haka kawai yatsinci kansada son cin abincin
Katuwar kular ya bude tuwone annadeshi aleda yadau pleat yasa Leda daya yabude dayar kular miyar kubewa danyace yasa yadau spoon yafara kai lomar tuwun hmmm nanfa yagigice da dadin girkin agaskia dande kada ace yayi santi daseyace betaba cin abinci me dadin wannanba be ankaraba yacinye tuwunnan tsaf ya ajiye pleat din tareda godia ga Allah yabude juk din yabude yazuba ruwan adan karamin kofin yasha shi kanshi ruwan dadinshi dabanne
Sukuwasu Mlm da dady sunata hirarsu kasancewar dady baya boyewa mlm komi
Yanata santin girkin harsuka kammala suka fito mlm yarakosu har kofar motarsu
Dady yaga wasu almajirai sunzo fitowa yakirawosu sukazo cikin ladabinsu
Yabude musu but din motar sukarinka fitoda buhun shinkafa babban buhu buhu 5 katondin Talia 10 da macaroni 10 shima se babban galandin mangyada galan 2 se manya shima galan 2 dady yabasu izini sushiga dashi cikin gidan
Shide Malam yasaki baki yasaba mishi irin wannan kyautar bayaso amma
Bayansun gama shigarda dakayan
Mlm yace agaskia hidimar nan tayi yawa karage
Dady yace ko daya aikawuce hk awurina
Mlm yayita godia dasa albarka
Dady yasa hannu a aljihu yaciro kudi yan dubu2 bandir 3 yabama mlm
Nanfa mlm yaki amsa
Seda dady yace ayi sadaka sannan mlm ya'amsa yayita samasa albarka
Suka shiga cikin motar *annur* yatada motar sukabar unguwar shikuma mlm yakoma gida yaci gabada rubutunshi a allow
Ahankali yayi hon cikin hanzari get man yawangale mishi get din yafaka motar a inda aka tanada don faka motocin gidan yabudewa dady yafuto yanufi bangarenshi shima *annur* yanufi nashi bangaren
Wajan karfe 12 nadare Kwance yake akatoton gadonnashi juyi kawai yakeyi amma zuciarshi cikeda tunaninta surarnan tatase gizo takeyi mishi
YASALAM! Waini meke neman samunane kullum cikin tunaninta meyasa bantabajin sha'awar wata diya maceba se ita? Abinda yaketa tmbyr kanshi kenan har wajan asubahi da hk yamike yadauro alwala yayi raka atanil fajir sannan yatafi masallaci yayi sallar asubahi yadawo yakwanta ba jimawa bacci yayi awon gabadashi
Ringing din phone dinshine yatasheshi daga daddadan baccin dayakeyi tareda daddadan mafarkinta
Cikin bacci ya kara wayar tashi akunnenshi muryar dayajine tabakanta mishi zucia cikin lokaci kankani yabata fuska cikin matsifa hadida bala'i yace................
*kubini asannu kusha lbr*π
*ina jiran shawarwarinku* ga number dina 08106462493
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{6/7/2017} 4:54 p.m.
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
PAGE1β£8β£
Dady yadanyi murmushi tare da fadin Allah yasa hk ne yadago mishi dakai tareda fadin waini yaushe my son zeyi aurene?
Cikin jin kunya yadan sosa keyarshi tareda kara sunkuyar da kanshi kasa alamar kunya amma azuciarshi tunanintane yafado mishi zucia ita kadai yataba jin yana fatan kasancewa da ita har abada muryar momyce tadawo dashi daga tunanin daya afka
Momyce ta amsheda alhaji kenan nima kullum cikin son inga jikokina nakeyi kumaga yarinyarnan Yar aminiyata hajia samira semuyi yar gida
Wani malolon bakincikine yatokare mishi zucia ko sunanta bayason a ambata mishi
Dady yace au hakane my son kunma shirya kanku kenan ?
Dasauri ya amsheda nifa dady banasonta wlhy batada tarbiy.........
Dasauri momy tatari numfashinshi tareda fadin toh wakakeso? Inde kaga baka auri yarinyarnanba toh bana rayene shirmen banza kawai tanakaiwanan tamike tabar flon tahaye sama zuciarta acushe
Dadyne yadawo dakanshi ga tilon dannashi tareda fadin fadamin kanada wadda kake sone my son?
Cikin jin kunya yace dady inada wadda nakeso amma bamu daidaitaba
Dady yace Allah yadaidaitaku
Annur ya amshe da amin
Nande sukaci gabada hirarsu cikin soda kaunar juna kafin DG misani se dady yahaye sama shikuma annur yanufi bangarenshi
Yauma kmr kullum juyi kawai yakeyi akatafaren gadon nashi kyakyawar surar tata se gizo takeyi mishi kullum tunanin nata kara yawa yakeyi azuciarshi {hmmmm nidai ina tunanin wani Abu π€} da kyar bacci yayi awon gaba dashi amma zuciarshi cikeda kaunarta
Yau kwanan dady 2 da dawowa da daddare bayan sallar isha'i dady yakirashi awaya tareda neman yashirya suje yarakashi ya amsa da toh
Cikin manyan kaya yashirya yafito se zuba kyau yakeyi da kamshi
Daidai lokacin daya fitoma mahaifinnashi yafito atare suka shiga katuwar mota me bakin gilashi annurne yake tuka motar shikuma dady yanayi mishi kwatance
Cikin mamaki yaga ya iso kofar gidan nasu dady yabashi izinin yafaka motar tashi
Hmmmmmmm koda abacci yatashi baze manceda gidannasuba cikin mamaki yajuyoda fuskarshi ga dadyn nashi fuskarshi daukeda alamar tmby............
Karku gaji kubini asannu kusha lbrπ
*kuyi hkr masoyana narashin jina wajan 2 mouth don Allah kusani a addu'arku *
Luv u allππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{23/7/2017} 8: 2 AM
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
PAGE2β£2β£
Zaro idanu inteesar tayi tareda fadin nashiga ukku meyakaini grp din manya hk gaskia fita zanyi
Khausar tace wlhy idankika fita koh hmmmmmm...........
Inteesar tasanme hmmm din aminiyar tata yake nufi don hk tace shikenan yi hkr zanzauna amma GRP dinna yayan masu kudine *ukti*
Khausar tace da talaka da me kudin wayayisu?
Inteesar tace Allah
Khausar tace tokingani karkifita pls
Inteesar tace toh shikenan
Khausar taci gabadacewa kiyi introducing kanki a GRP din harda pic dinki zaki tura
Inteesar takara zaro ido kirufamin asiri wlhy ko mgn baniyi a GRP din
Khausar tayi tayi da ita taki hk takyaleta
*Abangaren gidansu khausar*
Kwance yake zuyi kawai yakeyi adoguwar gujerar dake dankareren falon dayasha kayan alatu kudi sunyi ihu afalon.
Kullum tunaninta kara daduwa yakeyi azuciyar AHAMAD wlhy yanaji akasan zuciarshi inya rasata zeshiga wani hali yasalam dama HK son yake yahana mutum sukuni ya ubangiji ka taimakamin in sami kyakyawar bbyn nan wayarshi yadauko yafara kallon pic dinta koze samu sassaucin sonta azuciarshi hmmmmm wani turiri yakara tasowa nasonta ganin kirar jikinta agaskia Wanda yamallaki bbynnan bashi ba bakin ciki ko kallon wata wayar ya manna agirjinshi yana murmushin kaunah( nima hk nakewa Aunty Bilkisu murmushin so da kauna)
*BARI IN WAIWAYI INDA BANTABA WAIWAYABA S@UDI@*
Wata zukekiyar matace kyakyawa me karamin jiki ga diri komi yaji ajikinta tanada gashi matuka yala- yala irinna larabawa tana sanyeda kayan barci pink sun amsheta tana kwance amalelen gadonsu agefen damarta wani farin balarabene yana sanyeda kayan bacci bacci sukeyi bilhakki
Afirgice matarnan tafarka tana fadin wayyoni diyata karku tabamin ita kutaimaki rayuwata jininace wlhy ita kadai namallaka shikenan sunason kasheta wayyoni allah nah! dukcikin harshen larabci taken fadin hkn
Jin ihunnatane yafarkar dashi daga barcinshi afirgice yafarka yakamota yarungumeta ajikinshi yanayi mata addu'ur'i haryana samu tadawo daidai
Tana zubda hawaye tace cikin harshen larabci wlhy abbu hummaira diyata bata mutuba wlhy tananan daranta katashi yanzu muje anemomin diyata kar akashemin ita wlhy nima mutuwa zanyi tafashe dawani kuka meratsa zucia
Cikin muryar rarrashi yace haba aneesaty khalbi kwantarda hankalinki kisamu nusuwa pls
Takara fashewa da kuka nizanje innemota tafadi hkn tareda zare kanta daga jikinshi...............
*tirkashi abun babbane ni @DEH kubini asannu kusha lbr*
*Gaisuwar ban girmaga masoyana bazaku lissafuba akullum inasamun kiranku dasakonninku kuyimin hkr bawanda banasamun dmr replying amma kusani kuna ran sa'adah duk zanhadaku da ANNUR amannama kowa koda 1 million ne kuyi manage*ππ
LUV U ALWAYS ππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{21/7/2017} 6:43
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
PAGE2β£1β£
Wani irin rashin hnkl ne yake damunki Lpy zaki Kira mutum da sassafannan?
Adaya bangaren ta amsa cikin kissada iya salon mgn haba habibi danna kiraka lefine?
Wani uban tsaki yaja hadi da fadin ina sammanin kinada tabun hnkl fa'iza yana gama fadin hkn yakarajan wani tsakin hadida kashe wayar gaba daya kaitsaye bathroom yafada
Wani uban kara tasaki me daukeda kuka hadida jefi da wayar tata
bashiri hajia samira tasauko asaba'in kdn yarage taci tuntube wurin saukowa daga benan karasowa hadida rungume diyar tata fa'iza mekikewa wannan uban ihun da sassafennan?
Wani kuka nabakin ciki ta sake saki cikin kukan tace momy wlhy mutuwa zanyi! Wlhy momy mutuwa zanyi!! Nanma takara sakin wani sabon kukan
In hnkln hajia samira yafi dubu toh yatashi taka a diyar tata ta girgizata don atunaninta bata hayyacinta kee dawo hanklnk fadamin menene?
Cikin kuka taci gabada fdn wlhy mom idan banmallaki zuciarshiba idan bn aureshiba wlhy zaku rasani don rayuwata batada amfani shine rayuwata tana kaiwanan takara fadawa jikin uwar tata
Hajia samira tagane inda diyar tata tasa gaba kamota tayi tarungumeta ajikinta akunne take rada mata kwantarda hankalinki autata Ai kmr kinsamu abinda kikesone inde kinadani kibar zubda hawayanki inyasan wata besan wataba nande tayita kwantar mata da hnkl tareda wani mugun kudiri azuciyoyinsu *shin wani kudirine???*(kubini asannu zakusha lbr)
Kwance take adakinsu kasancewar gidan babu kowa ynx iya sunsami wata dabi'a tafita yawo itada hafsat tana danna wayarta tahaukn yanar gizo kawai taganta awani GRP sunan grpdin tama rasa gane meyake nufi $.$.$. harzata fita grp din taga Number din *ukti* sekawai tafasa fita tabi *ukti* dinnata ta prvt taci sa'a tana online suka gaisa tajefo mata tmbyr wai *ukti* naganni awani GRP ne?
Khausar tace nice nabada lambarkmki yaron shugaban kasane yabude grp din.....................
*kuyi manage da wannan*
*gaisuwa ga masoyana ina ganin sakonninku da wadanda bana samun dmr reply duk ina gdy Allah yabar kauna*
LVU U ALLππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπ
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{31/3/2018} 3: 47 pm
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIβπ»
*Am back*ππ» *ina masoya BOYEYYEN AL'AMARI gani nadawo muku da cigabanshi*
*Wayyoni wayyo allahnah ina zansa kaina masoya novels dina kuna nunamin kaunah wlhy kuna raina ina tabbatr muku ana mugun tare*ππ€π»
*Kut Dana mance dake ai gwara na mance komima kece sanadiyr cigaban wannan novel dakuke nunama kauna wannan page din nakine Mmn Jiddah ina yin ki over*β€
PAGE32β£3β£
Cikin hnzari yabita yariketa yana tofa mata addu'ar tareda lallashi ranarde azaune suka karasa kwana kowa hankalinshi atashe
*** ****
*Bari mukoma gida Nigeria*
**** *****
Yakasa gudanar da komi yinin yau ba dadi duk tunanin ta ya addabi zuciar gwarzon maza
Tashi yayi yashiga yadaura wanka yau ya kudiri aniar zuwa gareta
Cikin kananan kaya yashirya jeans blue riga white yayi matukr yin kyau tmkr akasar turai yafeshi jikin shi da turare yadauko mukullin motrshi yanajin wani irin nishadi
Futowa yayi kai tsaye bangaren mum yanufa
Tana gishin gide tana waya cikin harshen larabci dagaji da ummanshi ta saudia suke waya amma duk yanayin mum dinshi ya chanza
Seda yajira sukayi sallama sannan yagaidata ta amsa tareda manna mishi kiss akumatu
Cikin damuwa yake tambayrta mum menene naga duk yanayin ki ya chanza?
Cikin wani yanayi tace ummahnka ta saudia ce bata da lafia hawan jininta yatashi tanama kan gadon asibiti akan tunanin 6tr dinka
Cikin wani irin yanayi yace mum meya sameta ai 6tr dina tarasu
Kmr zatayi hawaye tace son kullum mum dinka ta saudia takasa hkrn rashin Humairah kullum cewa takeyi ita wlhy bata mutuba ta tabbatr tana rayeπ
Shima damuwrce ta bayyana atashi fuskar ji yakeyi dama ace 6tr dinshi bata mutuba da yayi mata gata gata me tsanani amma kash ! Allah yafi mu sonta ya amshi kayan shi
Zaunawa yayi yana lallashin mum dinshi domin kuka tashiga yi sosai da kyar yasamu hawayen dake ambalia afuskarta suka tsagaita
Yadauki waya da niyar yakira ummanshi ta saudia mumta dagatr dashi tareda fada mishi tasamu barci kabari zuwa anjuma ka kirata
Ya amsa da tohnm mum pls kar kisa damuwa kinji mum
Ta daga mishi kai cikin wani yanayi
Ahaka yayi mata sallama yanufi hanyr layinnasu tin kafin yakaiga shiga layin ya hangota sanye da uniform din islamiyya da jakarta arataye tana tafia ahnkali fuskarta dauke da murmushi dukda ba kwallia tayiba tayi matukr kyau
Faka motr yayi dai2 saitinta domin yau yashiryama tararta yagaji da Rashin barci
Burki taja tatsaya don ganin wani me karfin halinne yasha gabanta amma takasa ganin na cikin motar domin bakin gilashi da aka kewayeta dashi tasaba ganin hkn domin babu ranar da zata fito bata hadu da samariba batade sauraransune
Bude marfin motr yayi tareda ziro hadaddun kafafunshi irinna yan Hutu
Tin kafin yakarasa fitowa kamshin turarenshi ya ruda dukkan lissafinta
Karasa futowa yayi nanda nan idanuwansu suka sarke dana juna wani irin kallo suka shiga yima juna kowa yakasa kauda idanuwanshi
Kallon sani *Inteesar* takeyi mishi kmr ta Taba ganin fuskar tashi
Kallon juna sukeyi tamkr masoya kowa yakasa kauda idanuwanshi.......
*kude yi manage din wannan kubini asannu zakusha lbr*π
LUV U ALLππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIβπ»
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{4/4/2018} 3:35 pm
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHI βπ»
*Masoyanah masu yimin mgn da masu kirana dukna gode da kaunah*π
*Maman Shaheed nagode da novel dina yazama na farko dakika fara karanta littafin Hausa arayuwarki ngd da kaunar da kike nunamin*π
PAGE2β£4β£
Wani irin sako me wahalar misaltuwa *Annur* yafara aikama *Inteesar* ta kwayr idonshi
ita kanta tarasa gane dalilin dayasa taji wani Abu nabin jinin jikinta wani irin yanayi takeyi
Sun dau lokaci a haka
Wucewa yazoyi ya hangota Faka katuwar motarshi yayi yafito zuciarshi na wani irin bugawa isowa yayi inda suke yace cikin wani irin yanayi *Lafia inteesar kika tsaya naganki da uniform?
Afirgice suka dago atare kowannensu ba hk yasoba
Dagowar daza tayi wazata gani inba ya Ahamad ba dasauri cikin fara'arta tace ya Ahamad ina wuni?
Yace lpy q domin muryarta taratsa dukkan tsassan jikinshi
Yakara dacewa *Intee* time yawucefa me kikeyi anan baki tafi islamiyya ba muje nakarasa dake islamiyyan koh?
Tace tohnm ya Ahamad
Yawuce gaba yana yima *Annur* kallon uku saura gwata (nidai nace Ahamad adebi ahankaliπ€£)
Sauri takeyi tabishi abaya bata Ankara seji tayi jakarta ta islamiyya ta subuce tafadi
*Annur* dayake tsaye bakin ciki da tsanar Ahamad yayi mishi dirar mikia akahon zuciarshi. Yatsugunna yamika mata jakar ranshi adaure hakama fuskarshi adaure
Ta amsa tareda kallonshi cikin idanunta tace nagodeh tana fadin hkn tabar gurin tashige motar ya Ahamad yaja sukabar wurin
Yana tsaye ranshi adagule yama kasa daukar kafarshi bakin ciki ya cika zuciarshi wanene daze dauketa amota? Meye hadinsu? kode yana sontane?π’ yakasa lalubo amsa tambayarshi amma acan kasan zuciarshi tana fada mishi saurayintane domin beyi kama da saurayintaba
Da kyar ya iyajan jikin shi jiri na dibarshi yashiga motar yajawo murfinta ze rufe ya hango pos adan gefen motarshi nan tunani yafado mishi ya tabbatr da sanda jakarta tafadi yar pos din tafado
Fitowa yayi yadauki pos din yakoma mota yayi mata key
Kai tsaye gidansu yanufa yayi hon me gadi yayi saurin Bude mishi get din yana kwararo gaisuwa
Faka motar yayi aharabar gidan yafito yana tafia ahnkali zuciarshi ba dadi
Nanfa duk ma aikatan gidan sukazo suna kwararo gaisuwa kmr maroka ciro bandir din yan dubu daya2 yayi bandir hudu yamika musu Nanfa suka shiga jero godia cikin jin dadi kowa na yabon kyautrshi da kyaun halin shi (Nazunguro Mmn shaheed tare da fadin Halina yabiyo aiπ€π Saura kice karya nakeyiπ)
Be saurari dumbin godiar dasuke shararo mishi ba kai tsaye bangarenshi yanufa amma da kyar yake daga kafarshi
Yana shiga yahaye sama yafada bed room dinshi yanajin wani irin yanayi yafada katafaren gadonshi
Dakyar ya iya jan jikinshi yashiga wanka yafito yasa kaya marasa nauyi dai2 lokacin anfara kiran sallar la'asar yafito yatafi masallacin dake manne acikin gidansu
Tafia sukeyi bame yima wani magana shide Ahamad kishintane yadanne mishi kirji cande yace *wai menene hadinku da wanda naganku a tsaye?
Bata ankaraba se kawai jin tambar tashi tayi domin ta zurfafa atunanin tayi lattin zuwa islamiyya domin yau karfe biyu suke shiga makarantr yanzu tanada tabbacin karfe ukku tayi
Dawowa tayi daga duniar tunanin data afka tace *Ya Ahamad shine Wanda yataba bigeni kwana ki
Yadanji sanyi tareda fadin kin tabbata ba abinda ke tsakaninku?
Tace *eh bakomi ya Ahamad
Yadaura da cewa ammm pls karki kula kowa kinga ynxu karatu kikeyi koh?
Tace toh insha allahu ngd
Yace tayi mishi kwatancen mkrntr tasu tayi mishi yakaita yaciro dubu Dari yabata yace tahau keke napep yayi2 da ita taki amsa hakanan ya hkr yaja motrshi yabar harabar mkrntr
Karfe shida dai2 aka tashesu
Kai tsaye gida tanufo
Ta iso da sallamarta malam na zaune azauro tagaidashi ya amsa taredayi mata ban gajiya
Ta isa cikin gidan da sallamarta
Iya na zaune kan tabarma hafsa na kwance akan cinyarta tasa waka tanaji
Nashigo ko sallamarma sun kasa amsamin
Natsugunna nagaida iya ko amsa wa batayiba takara cokalo dangwalinta gaba2 tace *ke dan kan ubanki matsonan
Jikina har rawa yakeyi namatsa
Iya ta daga hannunta ta yarfamin mari
Seda na zauna domin marin yashigeni
Takara kaimin rankwashi tana fadin shigiya fuska kmr ta aljanu dan ubanki dazu hafsat tace ki wanke mata dan kanfanta da rigar mama kikace bazaki wanke ba waye ubanki yau senaci ubanki kuma kinjama kanki wlhy
Kuka kawai nakeyi domin ni yau hafsat batace nayi mata wankiba
Iya taci gaba da cewa *se an fara mgn kirinka tsun2 da kai kmr mumina to wlhy yau se kinyi wankin gidan nan duka harda nawa maza hafsat tashi ki kwaso kayan naki wlhy ko zatakai biyun dare seta wanke kayan nan maza tashi..........
*Ko a ina masoyi yake yafi makiyi don hk ina mugun sonku masoyanah*π
LUV U ALLππ
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIβπ»
ππππππππ
BOYEYYEN AL'AMARI
ππππππππ
{10/4/2018} 5:02 pm
πSA'ADATU BINTU ABDULLAHIβπ»
*Gaisuwar ban girma gareki YAR MUSA ngd da kulawarki wannan page din nakine kina raina ina kara tabbatr miki ana mugun tare* π€π»π
PAGE 2β£5β£
Mikewa Hafsat tayi da uban matsassan wando se uban fari takeyi da idanu kmr wata me kyau tace *wlhy ko zaki mutu sekin wankemin kayannan shegia mayyahπ tana fadin hkn tafada dakin nasu tana murgude murguden duwawuπ
Nidai bnce komiba ina tsugunne hawaye nazuba a gwayr idanunaπ₯
Iya nafadin kozaki mutu dan kuka sekin wanke kayannan *INTEESAR*
Futowa hafsat tayi da uban kayan kmrma duk kayannatane sukayi datti domin cike da katuwar jaka
Tawatsamin kayan tana kurma uban ashar *Narantse da Allah kikayimin wankin iskanci senayi miki Rashi mutumci domin wlhy sekin sake wani wankin yar iska kawai mebin mazaπ
Har zuciata naji Kalmar tadokarmin zucia hawaye yashiga sirnanomin
Iyama ta tashi takwasomin nata wankin itama tana zazzaga matsifa *To dangin mayu atashi ayimana wanki kuma yau zaki gamashi Allah yasa munafuncinki yakaiki ki fadama Mlm wlhy dana lahira yafiki jin dadi
Tadungureni haka itama hafsat tadungureni tana zabgamin ashar
Natashi nashiga yin wankina ko kayan makarantr ban cirebaπinayi ina kukan maraiciπ
Itako hafsat tashiga yin rawa cikin wakar gwanja tana gwaso uban shokiππ»ππ»
ita kuma iya nacewa kaga yata yar albarka yar arziki wlhy yi rawarki daga dunia se Kadunaπ kai amma da Adam a zango ze ganki daya daukeki kirinka mishi rawa wannan rawa haka π
( Nikaina wani yanayi nashiga ji nakeyi tamkar nima nataka rawar π)
Kwance yake amma wani Abu nayi mishi yawo azuciyarshi wani irin Abu yakeji yana taso mishi na kishinta da kaunarta agaskia se ynxu ya tabbatar dacewa son yarinyarne yayima zuciarshi shigr bazata
Dare yatsala amma yakasa barci komi bayayimishi dadi fadi yakeyi azuciarshi * Meye hadinsu dazaizo yatafinmin da ita kai ya Allah kasa ba sonta yakeyiba
Cikin damuwa yake fadin hkn
Gaba daya komi yakwance mishi zuciarshi na mishi tsuya na kishinta tmkr zuciarshi zata tarwatsewa
Ayau duk kwarewar barci asata yakasa satr *ANNUR* domin har ciwan kai yakeji
Se alokacin pos dinta daya tsinta tafado mishi wadda yamanceta amotarshi
Cikin daren yafito farfajiar gidan yalatsa mukullin motar yabude murfin motar me zaman banza nakasa da direba yadauko pos tin nata yana juyawa ahannunshi harya isa dakin kan gadonshi yafada yana shinshina pos din nata ahnkli yabude zip din pos din yadauko katuwar wayarta wadda dagani kirar iPhone ce dannawa yayi yaga ba passport yabudeta kai tsaye gallery yashiga hotunanta yafara arba dashi Wanda tayi fitinannan kyau tmkr dawisu tana sakin murmushi yayinda wushiryrta tafito dimples dinta suka lotsa alokaci daya setayi wani ja'irin kyau tamkar Zara acikin wata
Manna wayr yayi tareda tareda daga hannun shi sama yana rokon rabbih yamallaka mishi zuciarta
Nan da nan yabude tashi wayr yashiga aika duk wani pics nata
Seda yadade yana kallon pics dinnata kafin daga bisani yatashi yashiga bathroom yadauro alwala yashiga nafilfili dukkan rabin addu'arshi ta danganci *INTEESAR* ne domin dukkan komi nashi aynxu ya mallaka matane
Seda yayi sallar azubahi sannan ya kwanta yashiga yin barci me cike da mafarkanta sewani murmushi yakeyi dukda acikin barci yake hakan be Hanashi bayyana murmushinba dukda besan yanayi ba (Naso ace mmn abdullahi wato Kakus taga wannan murmushiπ)
Seda takai asuba tana wankin gashi Mlm be shigoba amasallaci yakwana yana karatu domin dama yakanyi hakan wani lokaci
Seda naci wankin tmkr zan mutu ko banda kowa aduniaπidanuwana har lumshewa sukeyi amma ko tausaya mata iya basuyiba domin shigewa sukayi suna sharara barcinsu
Seda nayi sallar subhi sannan nasamu na kwanta ina lazimina da carbi ahannuna nakwanta akan tabarma domin hafsat takwanta akan yar katifar
Harna kwanta natashi nadauko jakata domin na dauki wayata naduba time tareda duba miss calls
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 19