wani yaro qashin bayansa yasamu matsala sakamakon daukar buhun shinkafa,za'a yi masa aiki ana buqatar one million naira,yanzu sun had'a seven hundred thousand Naira "
Wannan lokacin ma batare daya kalleshi ba yace"atura musu two million,please p.a kayi abinda yadace, banason magana"
p.a yanajin haka yayi gum da bakinsa (🤫)
Da yamma kamar yanda yasaba da gashi sai wani gajeren wando yashiga cikin swimming pool din gidan yana swimming,yadade sosai yanayi sannan yafara taka wata matattakala zai futo,yana futowa ruwan dabe gama barin jikinsa ba yake tsiyaya aqasa,yayinda lafiyaiyar farar fatar jikinsa take daukan ido tana wani irin shinning,yayinda gajeren wandon jikinsa yaffida shatin abubuwan sa muraran(🙈)
Kasancewar yashiga ruwa.
yana qarasa futowa wayarsa tafara qara,p.a ya matso da sauri yabashi,guard dinsa kuma sukai sauri suka sanya masa wata farar riga ta towel kawai shide hannunsa yabude musu sukuma suka zura masa rigar daga bayansa.
Wayar yakara a kunnansa, daga dayan bangaren baby tace"Hello Yaya"
Yasan cewa su Daddy basu da wata yar'uwa sai Yaya Mariya kuma batada qananun yara,haka Mummy batada wata alaqa da yara,hakan yasa mamaki ya kamashi jin muryar yarinya tana kiransa,cikin mamaki da rashin sani yace"wacece?"
Daga d'ayan bangaren Baby tace"oh kama manta dani Yaya? Baby ce,Babyn Niger,yaushe zakazo kakawo min chocolate din?"
Lokaci d'aya yatuna da yarinyar,yasaki wani irin murmushi sannan ya zauna yace"Baby waye yabaki number ta?"
"wajan Papa naje yabani,Yaya zakazo gobe? inaso inganka inaso kakawo min chocolate"
Cikin sauri Jawad yazaro idonsa yace"gobe gobe Baby? kinga nayi miki alqawari very soon zanzo,amma sai kinyi qoqari a school kinzo ta d'aya"
Cikin zumud'i tace"to zaka siyomin teddy?"
"harda jirgin sama metashi Babyna,zan daukeki mutafi Europe kiyi wasa"
Cikin farinciki yarinyar tace"to Yaya saikazo,I luv you bye bye"
Bata jira amsar sa ba ta kashe wayar,Jawad yasaki ajiyar zuciya yana murmushi,sannan yabawa p.a dinsa wayar tareda fadin "kiramin Daddy"
P.a ya kar6i wayar yafara neman layin Daddy cikin ransa yana mamakin yanda Yalla6ai Jawad yake son mahaifinsa,wani lokacin ko awa uku ba'a yi zaice akira masa shi.
*** *** ***
Niger Republic
Tsaf tagama shiryawa cikin baqar laffaya,laffayar ta tsufa amma ta goge ta sosai babu alamar datti ko tattarewa ajikinta,ta dauki kibiya ta tsaga dogon gashinta tarabashi abiyu,sannan tafuto tsakar gida wajan Babanta da Ammynta ta tsugunna agaban Bilkisu sannan tace"Ammiy dauremin"
Babu musu Bilkisu tasa hannu ta daure mata gashin nata sosai yanda bazai kunce ba,tamiqe tsaye tasake gyara laffayar sannan ta kalli Bilkisu tace"to Ammiy nikam nagama bani kud'in kayan gwanjon"
Bilkisu tace"kije ki kar6o kawai sai akai mata kud'in daga baya idan ansamu"
Cikin sauri tace"kai Ammiy dan Allah,ni wallahi banason naje nace mata tabamu kayan nan babu kud'i,nikam Allah ki kawo kudin natafi"
Tafadi hakan cikin sigar shagwa6a.
Cikin sauri Bilkisu tajata jikinta cikin sigar lallashi tace"kinga ya'isa haka,haba Inaas,kayan nanfa duk sati muke kar6a,kuma bamu ta6a cinye mata kudi ba,yau d'aya de fisabilillah kije ki kar6o mana,itama ai tasan za'a bata ko?,yi maza kije ki kar6o karkuma ki tsaya awani wajan"
Dan qaramin bakinta taturo gaba sannan ta amsa mata tatafi.
Bayan fitar Inaas,Farouq dayake zaune yana karatun qur'ani yasaki ajiyar zuciya bayan yagama kallon dramar tasu yace"Yaya kenan,kina mata irin wannan soyaiyar tayaya zaki barta tayi aure?"
Bilkisu ta zauna ta fusukance shi tace" nikaina ina tunanin wannan ranar wallahi,nikam Farouq auren nan dolene ne sai anyi?"
Farouq yace"aure ba wajibi bane Yaya, amma sunnah ce mai qarfi"
"to gaskiya banajin Inaas zatayi aure, gara tabarshi tunda kaima yanzu gashinan kace ba dole bane,banaso tayi nesa dani,shiyasa nake Addu'ah Allah ya bayyana min d'ana inbatashi insa abata agaba inta kallonta" (🤭)
(tab jama'ah gida nawa za'a raba mana Jawad dinmu ne? 🤔Mummy zata nemo masa mace,Daddy yanaso yabashi auren 'yar amininsa, gakuma oga kwata-kwata itama tana so tabashi Inaas 😂, masoyan me debe kewa suma saisu kawo tasu shikkenan yacika sunnah hudu cif 😂😃💃🏼)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,yanzu muna posting free page ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻💝 *ME 'DEBE KEWA*💝
('yar me gwanjo)
Writing By Amnah El Yaqoub
Dedicated to Bilkisu's name
11&12
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,yanzu muna posting free page ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
https://chat.whatsapp.com/LJeNOKMt7ZvJ7Hlu7btQw9
___
Cikin tausayawa Farouq ya girgiza kansa yace"uhm"
Cikin ransa kuwa yana mamakin soyaiyar d'a da uwa wato har yanzu bata cire ran zataga d'anta ba,tsawon shekaru talatin da bakwai tana sa ran ganin d'anta.
Da daddare dukansu su ukun suna zaune afalo yayinda Abban Inaas yake qoqarin had'a sababbin kayan kallon da Inaas tabada kudin albashinta na farko aka siyo musu.
Wani yaro ne yayi sallama daga tsakar gida yace"wai ana sallama da 'yar me gwanjo inji Is'haq"
Sunan Is'haq din karaf a kunnan Bilkisu,tasan yaron sarai,a'unguwar yake gidansu babu nisa da nasu gidan, iyayensa aikin gadi suke agidan wani me kudi.
Kai tsaye ta d'aga murya tacewa yaron"kaje kace bata nan"
Farouq ya kalleta da sauri Sannan ya kalli Inaas dake zaune tanata zumudi ayi ahada musu kayan kallon yace"ke tashi kije"
Inaas bataso zuwa ba,amma sanin halin Abban nata sarai zai'iya wanka mata mari shiba kamar Ammiy bane hakan yasa tamiqe babu musu tafita ranta duk babu dadi saboda gaba daya hankalin ta yana kan kayan kallon nan,so take ahada musu suma sufara kallo irinna mutane.
Inaas tana fita Bilkisu ta kalli Farouq tace"nifa yaron nan banaso ka d'aure gindi yaci gaba da zuwa qarshe yarinya tafara sonsa kazo min da maganar zamu bata shi,harga Allah banaso ta aureshi shiyasa duk lokacin dayake turowa kiranta nake bashi uzuri,ko kad'an banason tayi irin rayuwar danayi,ai Ina shiga gidansu,su kansu gidan nasu sai suyi sati basu d'ora tukunya ba,ina tsoro itama kartaci gaba da sauraron sa azo ayi aure qarshe itama miji ya gudu yabarta kamar nawa mijin"
Farouq yayi ajiyar zuciya yace"Yaya babu fa wanda yasan mijin da yarinyar nan zata aura sai Allah,aure ai nufin Allah ne idan shi dinne Allah yarubuta zata aura babu yanda zamuyi duba da yanda yake wannan nacin zuwan kullum,da talaka da me kudi duk abu d'aya ne,zata iya yiyuwa ma talakan yafi me kudin daraja awajan Allah,kiyi mata Addu'ah kawai"
Bilkisu tayi shiru batace dashi uffan ba,sai karkad'a qafa take alamun ranta de baiso ba.
Adede lokacin Inaas tadawo domin kuwa suna fara zancen tabashi uzuri tace masa yadawo daga baya yau tanada uzuri,saboda sai maganganu yake mata amma hankalin ta gaba daya yana gida wajan kayan kallo.
Zama tayi fuskarta d'auke da fara'ah ganin kayan kallo sun tashi ga mutane nan tana ganinsu tar-tar atashar Tauraruwa tv.
Tajuya ta kalli Bilkisu tace"Ammiy Ina sake tara wani kudin, zan sauya miki kayan daki"
Bilkisu tace"hakama kinyi qoqari Inaas,Allah yayi miki albarka,nasan da yayanki yana nan bazai bari kiyi komai ba amatsayin ki na mace,shine zai kula dake..."
*** *** ***
Tun bayan kiransa da doctor yayi yasanar dashi rashin lafiyar Daddy jiya, hakan ne ya hanashi sukuni saida ya diro qasar yau
Acikin private jet din gidansu me sunan mahaifinsa yazo,tun miqewarsa daga cikin jirgin zai futo gaba d'aya ma'aikatan jirgin suka fara rissina masa cikin girmamawa.
Yana futowa yashaqi is'kar Nigeria ya lumshe idonsa,rabon sa da qasar tasa kusan shekara daya da wani abu kenan, yayi bala'in kyau cikin suit ruwan toka,fatarsa tayi luwai luwai gawani glass da yasa me launin jan duhu wanda yasake qawata farar fatarsa,fuskarsa kamar kullum babu fara'ah kana ganin fuskar kasan cewa babu wasa,sajen dake fuskarsa yasake futo masa da zahirin kyansa,guards dinsa dake tsatstsaye cikin sauri suka fara gaida shi saide baice dasu komai ba sai hannu daya daga musu kawai,kai tsaye yanufi manyan motocin da sukazo daukar sa guda takwas wanda kowacce number motar take dauke da sunan J.MEKU'DI tundaga number one har zuwa number eight,kai tsaye aka bude masa motar tsakiya wadda take daukeda j.mekudi number 6,yashiga bayan motar ya zauna sannan suka dauki hanyar gida,kafin su qarasa gida sai kallon agogon hannunsa yake yana ganin kamar ba tafiya sukeba,fatansa daya ya ganshi agida gashi ga Daddy yanaso yaga halin dayake ciki,cikin damuwa ya furzar dawata irin is'ka daga bakinsa.
Motocinsa suna tsayawa 'yan jarida sukaiwa wajan caaaa,suna qoqarin yanyame jikin motar,yayinda get din gidan yake budewa da kansa har motocin suka qarasa cikin gidan,guard guda biyu suka qaraso da sauri suka bude masa motar,yan jarida suna ganin futowar sa suka matso kusa da get din,lokaci d'aya security suka fara dakatar dasu.
Magana yake ta hanyar d'an qaramin farin Bluetooth din kunnansa,yajuya bayansa yabawa get din gidan baya kad'an,masu bashi kariya suna tsaye sai zare ido suke duk da idanun nasu yana daukeda baqin gilashi,hannun kowa dawata irin bindiga.
Daga cikin wayar dayake yi ne aka sanar dashi cewa angano mutane guda hudu dasuka hada kai da ma'ajin kamfani suka saci wasu kudad'e kimanin million arba'in a kamfanin sa dake Kano state,fuskarsa babu annuri yace"daga kan manager na campany dasu mutum hud'un gaba daya atuhumesu sudawo da kudin sannan asabunta kujerar su da wasu ma'aikatan a sallamesu,sannan kayi magana da P.a yaduba jadawalin lokutan danake free,yasamun ranar dazan zauna dasu"
Wayar yakashe yacire Bluetooth din yabawa p.a wanda ya matso da sauri ya kar6a,sannan yad'aga kansa ya kalli 'yan jarida yajuya bayansa yayiwa p.a dinsa magana yace"abarsu su shigo"
Dama jira suke,ana basu dama kuwa suka qaraso dayawa daga cikinsu suka fara fadin "Yalla6ai,Yalla6ai"
Kafin daga bisani wata daga cikin su tadaga murya tace"yalla6ai ko zaka iya bamu minti biyar?"
Hannunsa guda daya yazura acikin aljihun wandon sa sannan yace"nabaku minti uku"
Cikin sauri ta kalli camera man d'insu sannan tafara magana tana fad'in"masu sauraren mu kuna kallonmu kai tsaye daga gidan hamshaqin d'an kasuwa wato J.mekudi,wanda kukafi sani da Jawad Aliyu Mekudi,ayau muna sanar daku zuwan Babban d'an kasuwan mafi qarancin shekaru acikin jerin manyan 'yan kasuwa na wannan qasa"
Tayi sauri tajuya ta kalli Jawad tace"ranka yadade Jawad,a shekara sau daya kake zuwa Nigeria,idan kayi zuwa biyu saida dalili,kwatsam sai gaka a Nigeria yau,shin wannan zuwan naka na bazata ko zaka fada mana dalilinsa? kazo ne domin gina wani kamfani kokuma kazo ne domin tsoratar da abokan kasuwancin sa?"
Kai tsaye Jawad yace"nazo ganin mahaifi nane, baida lafiya"
Wani daga cikin maza yayi sauri yace"yalla6ai yaushe zaka bamu dama mu tattauna dakai agidan radion mu?"
Agogon hannunsa ya kalla ganin minti hud'u tayi,ya kalli me tambayar yace"next time"
Abinda yace kenan daga haka bai sake cewa komai ba yajuya cikin takunsa na qaqqarfan namiji ingarma yayi ciki,yanajin yanda 'yan jaridar suka dinga fad'in "Yalla6ai,Yalla6ai" amma bai juyoba.
Tafiya yake yana kallon gidan nasu wanda yake gida gari guda ga grass carpet amalale ta ko'ina,saikayi tafiya me nisa kafin ka qarasa apartment din gidan, manyan Sojojin dasuke shawagi agidan hannun kowanne yana riqe da bindiga d'aya bayan d'aya suke qarasowa wajansa suna masa barka da zuwa.
Ya waiga ya kalli gefen damansa yatuna lokacin dasuka dawo Abuja da zama,yatuna lokacin dasuke buga ball shida Daddy da Mummy cikin farinciki ba kamar yanzu ba da bashi da lokacin kansa.
Yana qarasawa had'ad'd'an falon nasu ma'aikatan dake goge-goge sai ganinsa sukai cimbau,cikin sauri suka fara gaida shi amma bai amsa ba,ko kallonsu ma baiyi ba yayi sama yana tafiya gudu-gudu sauri-sauri harya qaraso cikin dakin Daddy,a kwance ya hango shi akan had'ad'd'an gadonsa,Fu'ad yana zaune agefensa yayinda Mummy take tsaye,tana ganinsa tasaki murmushi tace"Jawad..."
Cikin sauri ya qarasa wajanta ya rungume ta tareda lumshe idonsa na tsawon wasu second,sannan yad'ago fuskarta yace"Mummy kina lafiya?"
Cikin farinciki tace"kafin kazo de ina jinya,amma yanzu dana ganka na warke Jawad"
Murmushi yasaki sannan yayi kissing hannunta,yanufi wajan Daddy,kafin ya zauna a gadon saida yacire jacket d'in jikinsa ya ajiyeta akan had'ad'd'iyar kujerar dake ajiye agefen gadon Daddy,yabar iya tacikin kawai, hakan yasa dantsan hannunsa yasake futowa muraran a murd'e kamar zai fasa rigar tasa,ya qaraso gadon ya zauna yakama hannun Daddy yariqe daduka hannunsa biyu damuwa qarara ta bayyana akan fuskarsa.
Kafin yayi magana Daddy yace"meyasa kazo?"
Jawad yace"Daddyyyyy" yaja sunan,sannan yaci gaba da fad'in"Ina tunanin ajiye aikina Daddy,saboda bana samun lokacin zama dakai,bana baka kulawar data dace amatsayina na babban d'anka"
"naji sauqi Jawad,kuma koda bayan raina karkayi watsi da ayyukan ka,kaci gaba da abinda yadace,kaci gaba da kula da dukiyar ku,kaja qaninka jikinka"
Jinjina kansa yayi alamun amsawa sannan yakai dubansa wajan Fu'ad yace"meyake damunsa ne?"
Fu'ad yad'an sosa tulin sumar kansa irinta samari yace"Yaya babu komai fa,zazza6i ne,kuma Alhamdulillah dasauqi sosai"
Sai alokacin yasaki wata irin ajiyar zuciya,yasaka hannunsa yadauki file din Daddy na rashin lafiya yafara gani,sannan yasa Fu'ad yakira masa likitan sukai magana dashi kasancewar duka nasa wayoyin suna hannun p.a
Saida Daddy yayi bacci sannan Mummy tace"Fu'ad ka raka yayanka daki shima yahuta tunda Daddynku yasamu bacci"
Fu'ad yamiqe ya kalli Jawad yace"yaya muje"
Jawad yayi masa wani irin kallo irin shine babban nan harda cewa muje,sannan yawuce yayi gaba shima Fu'ad din ya mara masa baya suka futo,Hajiya Zaliha ta tsugunna tayi kissing goshin mijinta, sannan taja masa blanket tafuto daga dakin itama.
Yana shiga dakinsa wani qamshi me dadi yabugi hancinsa alamun Mummy tana sawa ana gyara masa dakin duk dadewar dayake baya qasar,babban falo ne isasshe wanda aka qawatashi da kayan more rayuwa kamar ba dakin namiji ba,sai wani qaton daki me fad'in gaske wanda kake hango hadaddan gadonsa acan qarshan dakin,photunan sane birjik adakin wanda yayi su lokacin yana karatu,wasu yayi su ne da maza, wasu kuma da mata wanda photon yake nuni da matan duk sun maqale ajikinsa.
Wajan ajiye glasses yanufa kasancewar sa ma'abocin saka glasses hakan yasa shi kansa wajan ajiye glasses din wani ado akayi wa wajan hawa-hawa kowanne step Kala-kalar glass ne na zamani, ajiye glass din yayi sannan yacire agogon dake daure a hannunsa ya qarasa inda yake ajiye agogo gasunan agogon kana ganinsu tacikin glass a zahiri kamar ka meqa hannunka ka dauka,amma babu hali saida ya danna wani dan qaramin remote sannan wajan agogon suka bude yacire na hannunsa yasaka shi aciki, agefensa wajan ajiye turare ne kamar shagon saida turare domin kuwa ajikin bangon dakin akayi wata yar kanta anyi mata gida-gida irin yanda shagon masu saida turare suke yi,haka aka ware masa su gasunan kala kala sai wanda yaza6a,agefen hannun hagunsa wajan ajiye takalman sane suma birjik anyi musu kanta kamarta turare an ajiyesu a jejjere,shi kansa zai iya cewa wani takalmin ma ba lalle yata6a saka shi ba.
Wanka yayi ya shirya cikin qananun kaya nashan is'ka,yana futowa yaga p.a dinsa afalo da alama waya ce zai kawo masa, a wannan lokacin baya jin zai iya magana da kowa,lokacin Daddy ne kawai.
Danhaka yabashi umarni yakashe duka wayoyin sa.
Mummy tana ganin futowar sa tasaki murmushi tana jin qaunar Jawad d'in har cikin ranta,cikin farinciki takamo hannunsa suka qarasa dining tafara bashi abinci cikin kulawa,saida suka gama sannan suka koma d'akin Daddy har Fu'ad,acan suka zauna tare dashi harya farka yaji jikin nasa yasamu kuzari sosai,bai nemi su fita daga d'akinba yabarsu sukaci gaba da zama dashi yanajin wani irin farinciki yau gashi ga matarsa gakuma duka 'ya'yansa maza suna tare dashi,hakan yasa yakejin dad'i sosai har fuskarsa ta nuna hakan.
Misalin qarfe tara na dare yana zaune afalon su yana vedio call da computer sa dake gabansa, yayinda Mummy take gefensa tanajin dad'i yanda ahalinta ya had'u ga 'ya'yanta nan agabanta tana ganinsu tanajin dad'i kamar yanda take muradi koda yaushe, Fu'ad kuma yana kwance acikin kujera yana daddana wayarsa,yayinda tangamemiyar plasma ta falon take aiki Mummy tana ganin labarai kamar yanda al'adar gidan take da wahala kaga suna kallon shirme.
Ita kadai ce hankalin ta yake kan kallon,lokaci zuwa lokaci tana kai dubanta wajan Jawad wanda yake vedio call d'insa cikin nutsuwa,kayan jikinsa ta kalla ba shigar dazu ce ajikinsa ba,wannan karon wando ne three quarter ajikinsa sai riga marar hannu wadda ta bayyana masa manyan dantsan hannunsa ma'abocin d'aga qarfe.
Coffee d'in gefensa yad'auka yayi sipping kad'an,sannan yaci gaba da magana ta computer tasa.
P.a ne yashigo falon ya russuna yayiwa Mummy barka ta amsa da fara'ah a fuskarta,sannan yasake rissinawa yabawa Jawad waya,fuskarsa babu walwala kokad'an ya kalli p.a yace"P.a kamar nace kakashe wayoyin nan ko?"
Cikin ladabi yace"Yalla6ai naga wayoyin suna qoqarin wuce awa uku ne a kashe,Ina tsoro karmu rasa wata damar ta wani kiran me muhinmanci"
Ajiyar zuciya yasaki sannan ya lumshe idonsa yabude ya dauki wayar bayan yabawa baturen dasuke vedio call dashi haquri akan yabashi minti d'aya.
Jawad yana waya,yayinda p.a yake shafa iPad din hannunsa cikin qwarewa,saida yagama wayar yabashi sannan cikin ladabi yasake kallon Jawad din yace"yalla6ai Mr.Joshua yaturo saqo ta Email yana gayyatarka a matsayin babban baqo zuwa wajan taron dazai qaddamar na had'akar kamfanin sa,yaji labarin kashigo qasar"
"kafada masa nadauki nauyin d'akin taro da abinda kowa zaici yasha awajan"
Cikin sauri p.a ya rissinar da kansa alamar amsawa,daga nan Jawad yadauki computer sa yaci gaba da vedio call d'in yatashi yabar falon yakoma sama wajan Daddy,anan yatarar dashi har yayi bacci,hakan yasa shima yakoma yayiwa Mummy saida safe sannan yawuce d'akinsa ya kwanta.
Cikin dare ya farka cikin mawuyacin hali na tsananin sha'awa,daqyar ya'iya tashi ya lalubo maganin sa yasha,kamar yanda ya kusan zame masa jiki baya daukan tsawon lokaci batare da yasha maganin ba.
Kan gadon yakoma yaja fillo yayi masa wata irin mahaukaciyar runguma fuskar sa sharkaf da gumi,sannan wani irin baccin wahala yasake daukan sa.
Washegari sassafe suka fara motsa jiki shida Fu'ad awani d'an qaramin waje da aka qawatashi da kayan motsa jiki kala kala,dayake asama wajan yake hakan yasa suke hango komai dake wakana a gidan,shide Fu'ad yagama nasa waya ce a hannunsa yana chat yayinda hannunsa na dama yake riqeda cup din coffee yanasha ahankali, amma shi oga Jawad kamar ansake zigashi,kasancewar babu riga ajikinsa hakan yasa murd'ad'd'un dantsan hannunsa suka sake bayyana,fatarsa sai sheqi take,saida yagaji dan kansa sannan yakoma kan kujerar dake gefe ya zauna yana maida numfashi,d'an qaramin gajeren wandon jikinsa tagaba yabaiyana abubuwan sa muraran. (🙈)
Saida ya nutsu sannan ya kalli Fu'ad wanda hankalinsa kacokam yakoma kan chatting din dayake,yabugi kafad'ar Fu'ad d'in sannan yace"muwuce"
Babu musu Fu'ad yatashi sukai ciki.
Awajan yin break gaba d'ayansu su hud'un harda Daddy wanda yaji sauqi duk suka had'u suka zauna,Mummy tatashi zata zubawa kowa abincin sa Jawad yayi sauri yatashi yahanata zubawa,yadauki plate d'in kowa yana zuba masa.
Fu'ad ya kalleshi da farinciki yace"abun mamaki yau Yaya ne atare damu"
Jawad ya kalleshi yace"yes kuma ba saboda kai ba,saboda iyayena nad'auki hutu nad'an wani lokaci domin na zauna tareda Mummy da Daddy na"
Gaba d'ayansu suka saki murmushi Fu'ad yace"dama aini zuwana na musanman ne,bazaka had'a zuwana danasu ba"
Mummy takai masa hannu zata murde masa kunne ya kauce yana dariya.
Cikin farinciki suka kammala break din nasu suka bar Mummy awajan yayinda suka futo compound din gidan duka su ukun Daddy yana tattaki ko zaiji dadin jikinsa, tafiya suke ahankali suna zagaya gidan Daddy yana musu zance cikin hikima duk rabin zancen nasa yanayi ne akan yanda zasu had'e kansu karsu yarda wani abu yarabasu, saida suka gama zagaya gidan sannan suka zauna a wasu fararen kujeru had'ad'd'u wanda suka sake qawata grass carpet din wajan,Daddy yaci gaba dajan yayan nasa da zantuka har suma suka saki jiki fira tayi fira sai dariya suke kwasa gaba dayansu.
Sun dauki lokaci awajan a zaune me aiki takawo musu madara dafaffiya acikin jug na glass,da kofuna guda uku akai,bayan tatafi Daddy yazuba musu madarar da kansa sannan yafara bawa Jawad sai Fu'ad,haka ya dinga basu madarar da kansa kamar wasu qananun yara,zuciyar Jawad wasai yanason irin wannan yanayin wanda zai kasance da iyayensa cikin walwala.
Man Sulaiman ne ya qaraso wajansu cikin girmamawa yafara gaida Alhaji.
Daddy yana ganinsa yabashi hannu sukai musabaha sannan yace"Man Sulaiman tunda kadawo bamu had'u ba kasan nima jikina babu dadi"
Malam Manu yayi murmushi ya kalli su Jawad cikin sauri ya russuna qasa da nufin gaida Jawad d'in,Jawad yana ganin haka cikin sauri shima yatashi ya ruqo kafad'un Man Sulaiman ya hanashi gaidashi saboda yanda yake ganin girman mutumin,uwa uba baya iya tsayawa yayi doguwar magana dashi zaiji gabansa yana fad'uwa,cikin girmamawa yace"Subhanallah Uncle yahaka?"
Cikin tsananin qaunar Jawad d'in wanda tun yana yaro Allah yasanya masa qaunarsa,Man Sulaiman yace"babu komai Jawad,Allah yayi maka albarka"
Jawad ya amsa azuciyar sa,yanajin dad'in duk lokacin daya had'u tsohon direban na Daddynsa bashida aiki sai sanya masa albarka.
Bayan Fu'ad ya gaida Man Sulaiman Daddy ya kalleshi yace"yaya mutanan gida? ya'ake ciki dangane da iyalinka?"
Cikin sanyin jiki Malam Manu yace"Alhaji saide ka tayani da Addu'ah,tatafi qasar su,amma anfada min abinda tahaifa namiji ne,bansani ba itada yaron suna raye ko rai yayi halinsa,na shirya naje har garin nasu,saide an tabbatar min cewa sun tashi daga garin"
Daddy ya girgiza kansa ransa babu dad'i yace"kayi haquri"
Abinda ya'iya fad'a kenan,saboda rashin iyali ba qaramin abu bane, baisan kalmomin da zaiyi amfani dasu ya lallashe shiba,Malam Manu yace"insha Allahu Alhaji nagode"
Yajuya ya kalli su Jawad yace"Jawad,Fu'ad,ku tayani da Addu'ah kunji?"
Jawaad dabai gane kan zancen nasu ba yagyad'a kansa alamun amsawa.
Malam Manu yana tafiya Daddy ya kalli Jawad da fu'ad yace"Abun tausayi,yabani labarinsa tsautsayi da talauci yasa yabar garin su,yabar matarsa da tsohon ciki,yafad'a min yanajin kunyar had'uwa da'ita,nikuma nayi masa nasiha nasa shi yaje ya taho da'ita idan tana raye,to kunji yaje itama bata nan tatafi qasar su dama ba 'yar Nigeria bace"
Tsananin mamaki ya kama Jawad,tayaya mutum zai tafi yabar mace da tsohon ciki Daddy yakira hakan da talauci? wanne irin rashin tawakkali ne wannan? cikin damuwa ya kalli Daddy yace"yagudu yabarta? wannan ganganci ne da rashin tawakkali,but Daddy why all this?"
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,yanzu muna posting free page ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻💝 *ME 'DEBE KEWA*💝
('yar me gwanjo)
Writing By Amnah El Yaqoub
Dedicated to Bilkisu's name
13&14
https://chat.whatsapp.com/LJeNOKMt7ZvJ7Hlu7btQw9
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,yanzu muna posting free page ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
___
Daddy yace"qaddara da talauci ai babu abinda basa sawa Jawad,talauci masifa ne,musanman awajan mata,kaga talauci yanasa mace takoma neman maza,talauci yanasa wasu yaran su fara sata,annabi da kansa ya nemi tsari da talauci,mutane dayawa idonsu yana rufewa akan neman kudi,abunda basu sani ba shine shi talauci da arziqi duk na Allah ne,idan ubangiji ya qaddara zakayi kudi to zakayi,kamar ajali ne muddin idan yazo to babu makawa,shiyasa a kowanne lokaci nakeso ka kasance kana taimaka wa mabuqata inde kanada hali,taimakon dakake saika ga ta hanyar wannan taimakon kasamu aljanna"
Jawaad yayi shiru yana jinjina kansa amma yana mamakin wanne irin talauci ne zaisa karabu da matarka duk irin zaman da kukai na aure?.
P.a d'in Jawad ne ya qaraso wajan kamar kullum hannunsa d'auke da takardu dakuma wayoyi,tun daga nesa Fu'ad ya hango shi yasosa girarsa guda d'aya sannan yayi qasa da kansa yana dariya yasan cewa inde anga p.a to anga aiki (😂)
Yana qarasowa yagaida su sannan ya kalli Jawad yace"yalla6ai mun kar6i saqon gayyatar kane zuwa wajan bud'e sabon masallaci wanda katura musu tallafin gini"
Cikin 6acin rai Jawad ya kalli p.a yace"kamarya kenan? waye yace musu nine na basu kudin? meyasa aka fad'a musu?"
Daddy yayi murmushi ya girgiza kansa sannan ya kalli p.a yace"kace dasu zaizo"
Cikin sauri Jawad ya kalli Daddy yace"Daddy ban son zuwa"
Daddy yace"kayi haquri mana,ka daure kaje ko awa d'aya ne kabasu"
Jawad yajuya ya kalli p.a wanda yayi tsumu-tsumu a tsaye,sannan yace"ranar yaushe ne zan halacci taron Mr.Joshua?"
P.a yace"duka rana d'ayane da wannan Yalla6ai"
Jawaad ya runtse idonsa yace"ka kwa6a min aiki p.a, please jeka"
Babu musu p.a ya juya yabar wajan.
Suma basu tashi daga wajan ba saida sukaga Daddy yadan warware yaji dad'in jikinsa sosai sannan suka dawo ciki.
Jawad kai tsaye dakin sa ya shige yayi wanka yadauro alwala domin tafiya masallaci,bayan yadawo daga masallaci yaga har lokacin Mummy bata falon,hakan yasa kai tsaye yawuce d'akinta,adede lokacin ta'idar da sallah tana zaune akan sallaya tana karatun Alqur'ani,jingina yayi da jikin qofar yana sanye da Riga da wando qanana amma rigar yadora mata 'yar sama yabar 'yar saman abud'e bai rufe botir d'inta ba,yahard'e hannunsa a qirji,yacire glass din idonsa yasoke shi agaban rigar jikinsa ta ciki sannan yazuba mata ido yana kallonta ganin har lokacin batasan yashigo ba.
Yadade a tsaye har ta gama karatun sannan ta daga hannyenta sama tafara Addu'ah a baiyane cikin yaqini tace"ya Allah ka aurar min da Jawad dina,Allah yasa muna raye muga jikokin