Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 8
shi a lokacin gani yake tanfar cikin wata bakwai ne dani. Kwana biyar bayan danben namu na tashi da daddare cikin matsanancin rashin lafiya mai tsanani ciwon baya da ciki mai gigitarwa na kira Baba Talatu dake taya ni kwana tayi maza ta farka tana tambayata yaya dai uwardakina ruwa zan baki ko me? Don tasan ina da dabi'ar yawan shan ruwa na ce Baba yau kam ina jin haihuwa zan yi don wannan ciwo ya tsananta nan take ta kama salati tana kuka wai zai haihu loka ci bai kai ba na ce mata kiyi fatan mu rabu lafiya kawai, tsawon daren idonmu biyu bamu runtsa ba tayi juyin duniya wai zata je ta taso yaya Almu ta ce mata ban yarda ba Baba mutumin da baya magana da kowa kyale shi kawai zata fara yi min fa da nayi 111 maza na kama yi mata kuka dama kuma wahala ta ishe ni gashi babu Ummana a kusa babu kuma umma amarya nan da nan ta shiga bani hakuri sai ni ce nake ce mata shafa min baya Baba shafa min nan shafa man can cikin zuciyata nace kai Umma amarya dai ta iya tarairayar mai nakuda. A haka muka yi ta fama har sai wajen asuba sannan na haifi wani dan kankanin yaro bai ko kusa da girman Abdulhakam ba, Baba Talatu ta dauke shi cikin murna da godiyar Ubangiji tana fadin ikon Allah bakwaini ne amma kuma lafiyaiye na ce mata ba bakwaini ba ne Baba ke dai kawai karami ne nayi mishi addu'o'i na kuma diga mishi ruwan dabino, a baki, kamar yanda naga Umma Amarya ta yi wa dan uwanshi, ina zaune ina jiran biyowan mahaifa addu'o'i iri-iri nake ta karantowa ina kuma neman sauki wurin Ubangiji yayin da Baba Talatu keto son in barta ta j1iga ni wai mahaifa ta fado ni kuwa naki saboda tsanin da jikinnawa yayı zuwa can sai kawai na sake jin wani yunkurin kankace meye wannan sai ga wani yaron ya fito har kuma da mahaifar gaba daya shima yana fitowa hakan ya kama kamar yanda dan'uwanshi yayi da gudu Baba Talatu ta yi waje har tana sulewa kofar yaya Almu taje tana 112 duka tana fadin fito Babangida fito yau kaga alherin da ya sauka a gidanmu. Ina jin shigowarsu na shige cikin toilet nasa key na kulle nayi wanka na zuba ruwan zafi da detol na shiga ciki na zauna nayi ta matse cikina lokaci mai tsawo kafin na kintsa kaina na fito na zauna ina shafa mai na amsa gaisuwar Lailatu na kuma ce mata hada min tea ki bani ta ce to ta hado min, na karba na sha na gyara kwanciyata lokacin ne yaya Almu ya shigo bayan ya gama da yaranshi sannu Rabi na ce mishi yauwa, babu dai mas'ala ko? Na ce mishi eh, Baba dasu Umma suna gaishe ki na ce to ina amsawa ya zauna anan yana yi mun magana kan haihuwar da nayi a gida na.ce ai ba komai gida da asibiti duk Allah ke rabawa. Washe gari da sassafe sai ga Umma karama ita Baba ya turo tazo tayi min zaman biki nayiwva Baban tudu waya na ce mishi a turo mun wata daga katagun, nan da nan ya turo min Baba Marka suka hadu da Baba Talatu su suka tsare min komai suka tafiyar dashi yanda ya kamata, Umma karama kuwa tan far ba zaman jego tazo mun ba bini-bini tana wurin Lailatu ko me suke kulluwa oho, ni dai cikin zuciyata cewa nake yi kuje kuyi tayi yanda Ummana tafi karfinki haka nan nasan 113 nafi karfin Lailatu cikin yardar Allah don haka ba kwa ga bana ban iya cewa ga irin cincirindon jama'ar da suka rinka zuwa da irin hidimar yaya Almu da suka rinka cikin yaya Almu bai kwatantuwa kan wannan haihuwar yini yake yi yana kaiwa abokanshi masu zuwa yi mishi murna yara suna gani su kuma sai su rinka cewa a'a Adawiyyah kuma haihuwa ta samu ni wancan babban ya ma shekara kuwa? Shi kuma yana dariya yana fidin a'a haba ya shekara mana wannan watan ne ya cika shekara guda sai kumna su kwashe da dariya suna fadin to ga biyu kuma hidima sosai yaya Almu yayi don a wannan haihuwar ne baba ya sakan mishi lamarin gidanshi sauran duk abubuwan da ake yi a baya baba ne mai bada kudin yin komai ko kuma yayiwa yaya Junaidu umarnin ya bayar. Yanda Baba ya tura sunan Abdulhakam katagun ya bar wa Baban tudu zabin sunan da za'a sanyawa jariri haka shima yaya Almu ya tura radin sunan katagun sai dai sh Da hannunki bibiyu kiyi mishi riko irin Wanda kikaga nayiwa mahaifina shi ita kuwa kuwa kishiya ba ruwanki da lamarinta a Kullun dai ki tabbatar kin Mata adalci,in baki mancema nama ai gaisawa suna da Karin maganar da suke cewa wai kowane tsuntsu kukan gidansu yakeyi,nace hakane imma nayi Mata sallama na like nake nayi sallama Dasu imma amarya da umma karama natafi naje na samu Yaya almu Dake ta faman jirana muka Kama January komawa kaduna badon hidimar ta Kareba saidon damamu kiranmu akayi muka lailatul da anti rahamane suke tsaye akan dukkan alamarin, Akan hanyarmu ta komawa gida Ina kwance jikin mijina abayan mota yayinda direba ke janye damu,Yaya almu ya ratsa hannayenshi ya Kara rungumo kafadata yace na gode Miki Rani da Kika zamo uwargida ta kirki a gareni,na gode Miki da Kika TSAYA wajen ganin na samu Zaman lafiya a tsakanin iyalina da gode Miki da Kika tashi shigowa gida baki shigo hannu haka ba sai Kika riko gishirin miyar umma kika tahomin tare dashi,na daga Kai ahankali na kalleshi cikin fara'a da murmushi nace mishi banyi nasarar yin hakan ba Yaya sai danayi nasarar yin dace da arziki da rufin asirin da Ubangiji yayi min wajen hadani da miji na kwarai bawa daga cikin bayinsa salihai,na godewa daya Sanya ka zamo Miki gareni Kuma uban yayanmu,Dadi ya kamashi ya Kara kankameni ajikinshi,taimakeni Rani taimakeni mu sake samun wasu mahaddatan acikin yayanmu,nace da iko Allah Yaya saidai aikin ba nawa bane ni kadai Dani da Kai da lailatune zamuyi hakan,Yaya almu ya kelkele da safiya jindadin kalamin da nayi mishi. Sai anjima mu sake haduwar cikin wani laittafin nawa da yerdar Allah Mai suna ayi dai mugani. Fatan Alheri gareku dukkan KU na gode. Hafsat chindo sodangi. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 8 of 8