Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 9
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels WACE CE NI? 2 HAFSAT C. SODANGI 1 Hakkin Mallaka (M): Hafsat C. Sodangi Shekarar Bugu a: 2009 GODIYA Godiya kullum gare ta tare ya Ubangiji kai ne masanin. yau da gobe, abin da yake bayyanc da wanda yake 6oye, kai ne gwani mai hikima bisa dukkan abubuwa, garcka muke bauta ya Allah kuma a garcka muke neman taimako. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban dukkan halitta Annabi Muhammad (S.A.W) da Alayansa da da Shabbansa da wadanda suka bima tafarkinsu na gaskiya har zuwa ranar tashin alkiyama amin. Godiya mai dinbin yawa garcku aminnaina makaranta littattafaina na kusa dana nesa wadanda kullum nake saduwa da shawarwarinku na gode kwara da kaunarku. SADAUKARWA Sadaukarwa gare ku makaranta littattafaina na gode da kaunarku Allah ya bar zaminci a tsakaninmu. TUKWAICI Tukwaici littafin na Rabi'atu ne Rabi'atu Barau Pataskum Ubangiji ya baki zaman lafiya tare da angonki. 2 WACE CE NI? Shirun da Umman ta ce in yi shi din an yi na ja bakina na tsuke na zuba ido ina kallo tare da sauraron abin mamakin dake afkuwa. Gaba daya yanda na yi zaton baba zai yi hadin aurcn nashi ba haka yayi ba. Na jinjina al'amarin amma cikin zuciyata tun da ban isa in furta komai ba Umma ta cc inja bakina inyi gum sai dai hakan ba yana nufin har zuciyata ma za'a tilasta mata yin gum din ba ne don haka ita kam tana ta faman kai kawonta. Aure zai a hada ki ke da wanki uba daya. Abin da na ji ta tana fadi kenan kafin in samu sararn yin nazarin da zan iya tayata jimamin lamarin sai na uwota fana cewa wannan zumincin da Baba yakc shirin yi da yawa yake. Na yi maza na dakile tunanin nata ta hanyar kara mai da hankalina wajen sauraron abin da ke faruwa a falon don kartayi şhareshirgi wajen gayawa Baba magana don kawai ta ji ina sauraron abin da ke fitowa daga cikinta. Na daga ido na kalli Baba a inda yake zaune sai dai maimakon in jiwo abin da yake fadi a lokacin tun da ina ganin laibansa yana motsi alamar magana yake yi wai sai na sake jin kalmar daya furta ta hadani aure da yaya Alamun tana ta faman kai kawo cikin kunmuwan nawa to da wani dubah ne a tsakanina da yaya Alamu? tambaya mai ma'ana kenan da ná ji ta 5 fito daga cikin zuciyarta wanda ya ji dalilih sanyami na share mai da natsuwata zuwa gareta don inji abin da zata sake yagan mu amma baki bace Baba baitamna tasan bazan saurarita ba zan har wanan in dai har aure zai hadata tsakaninna da yaya Almu tokuwa ba ko shakka ni dashi din da anne ina nufin ba dukkan mune yayan Baba ba gabana ya yanke yayi mummunan faduwa a lokacin da nayi kokarin yin tunanin to cikin mu wanan wanda ba nashin bane nice ko shine? Na maida kallona wurin yayi almu don ganin shi a wani hali yake ne jin wannan rikirkitacen bayani da Baba yayi kanshi a sunkuye yake babu wata àlamata damuwa a tare da shi to ko jisan komai ne? Tun bayar dana kina yiwa kaina kenan kai da muyi in yi tabai saninwani abu matalula danya taba gaya mun musamman da yake nasha gwabin mushi uwar yin abanci yake musaman kai to ummana da ta taba gaya min don tamafi yaya Almu jin takaicin wanan kalmar da ake gaya mishi sai dai komai ta kalleni cikin bacin rai take ta ce mun wake kinyi a wurin ni Baban gidan ne mai nuna miki 'yan ubancin? In ce ch mana in ba shi ba mene ne? Na sake dawo da tunanin cikin dakin nace wata kila dai shima yaya Almu jina yake yi a gama yin magana. Ya yi tambaye kamar yanda nima nake shirin yi don haka sai nima nayi maza na sunkuyar da kaina kasa kamar yanda naga kowa yayi na kwaikwayi irin ladabin su don kar ni kadai a ganni ina zazzare ido a 6 tsakanin Jama'a Kamar yanda na fadi shi Junaidu Rahma zan bashi Kubra in hadata da Zubairu Kabiru da Rashida Aina'u da Mujibu shi ma dana ne nan gidan babu wanda bai san mahaifinshi aminena ne ba zan yi hakan ne don kara karfin zumunci sai kuma Basira da na ce zan bai wa Rabi'u, shi ma dan'uwanku ne ba sani na tsaya yi muku bayani a kan shi ba." Na kara karkade kunnuwana na bude su sosai don in ji da kyau shi yaya Almu da wa baba zai ce zai hadi shi. Ban j1 ya ambaci Lamido ba sai kawai na j1 yana fadin Ko da mai magana a cikin ku? Na yi maza na daga yatsa don neman a bani1 izinin yin magana cikin zafin nama amma ta cije dan yatsan nawa tamkar zata balle shi daga jikin yan' uwan nashi ta dan zuwansa da hannunsa nawa a cikin na dago ido cikin razana da ganin abin da tayin na kallcta mu zurai take yi mun don haka na hakura na sunkuyar da kaina na yi shiru. Na ce ko akwai mai wata magana?" Baba ya sake yin wata tambayar, shiru babu wanda ya tanka. Sai ya sake cewa, "Ina Jinaidu yake ko ba kwa jin maganar da nake yi ne da ku?" Yaya Junaidu ya gyara zama cikin karin nutsuwa ya ce, 'Baba maganar ta mu ba ta wuce ta godiya ba bisa dinbin alherinka da tausayawarka a gare mu gaba dayanmu da mu da kannenmu mata da ka yi wannan hukunci akan mu mun karbe shi da hannu bibbiyu, mun kuma yarda 7 mun amince cewar wannan zabi da ka yi mana shi ne abin da yafi dacewa da mu, don haka muna nmaka fatan Ubangiji ya kara maka lafiya da yawan rai mai albarka ya baka ikon aiwatar da wannan kuduri na ka. Mun gode Allah ya kara maka imani." Gaba daya aka masa amin, amin. Dadi ya kama baba sai wani murmushi ya ke yi ya kalli 'yan'uwanshi da abokanshi da ke zaunc ya cc, To kun ji jawabin Junaidu tun da gaba daya kowa ya gamsu, to in kun yarda ku ba ni izinin sallamar yaran, don su tafi." Kan wani ya yi magana sai Umma Karama ta yi maza ta ce, Bafa an gamsu ba an dai yi shiru ba ga wasu nan suna kuka ba?" Lokacin ne na san ba ni kadai ce nake jiwo kukan da ake yi kasa-kasa ba, cikin raina na ce, wato dai dama kowa yana jin kukan biris kawai aka yi da mai yin shi. Umma Karama tana fadin haka sai wurin ya yi tsit aka yi shiru aka daina kukan da aka jima ana yi. Cikin nutsuwa baba ya sake yin magana ya ce, "Ina Kubra take? Ta yi maza ta ce, 'Gani Baba." "Wace ce mai kuka a cikin ku? Wace ce ba ta gamsu da hukuncin da na yi a kanta ba? Ta yi magana zan ba ta 'yancis in ba ta wanda take so." Gaba daya aka yi shiru ya ce mata, "Duba mini ki gani wace ce take da hawaye a idanuwanta?" Anti 8 Kubra ta yi 'yan dube-dubenta ta kalle shi cikin nutsuwa ta ce, "Babu kowa Baba." Ya ce, "To na gode." Zai soma sanya mana albarka, Umma Karama ta ce,Tun da an rasa mai cewa komai ni ina da maganar da zan yi." Ya ce, "To dan saurare ni kadan." Ya kalli Umma Amarya.ya ce mata, "Maryam kin ji duk bayanin da na yi." Ta ce mishi, "Eh na ji." "To kina da wata magana ne?" "Babu babu, sai ta fatan Allah ya baka ikon aiwatarwa da kan ka." Ya ce, 'To na gode, tashi ki taf." Umma ta yunkura ta kama hanyar fita ta yi waje abinta. Ya waiwaya wajen Ummana ya ce, "Ke fa kina da abin da kike son fadi ne?" Ta ce mishi, "Babu." "To ke ma na sallame ki, gaba daya wanda ya san ba shi da wata magana na sallame shi ya tashi ya tafi, in kuwa yana da ita to ya zauna zan saurare shi zan kuma share mishi hawyenshi." Gaba daya aka tashi aka yi ta fita, sai ni da Umma Karama ne muka gyara zama za mu yi tambaya. Ban san yanda aka yi ba ina waige-waige masu wuce ni suna fita, sai kawai na ji an figo ni ta baya ana jana da karfi a kan dole ba akan na yarda da 9 jan da ake mini ba na bi, saboda irin wawan shakar da aka yi mini. Har muka shiga falon Umma bi kawai nake y ba tare da na gane wanda ya yi mini irin wannan rikon ba, sai da muka shiga aka sake ni, na waiwaya na ga ashe ita ce da kanta. Na tsaya ina kallonta cikin måmaki na ce, "Umma ke da kan ki ne kika yi mini irin wannan shakar kamar za ki kashe ni?" Ba ta tanka mini ba, ta wuce na bi bayan ta ina yi mata magana. "Umma saboda na ce zan tambayi Baba maganar da na ji ya fada na zai hada ni auren da ban san dalili ba ne ya sa kike mini muzurai har.. Ban samu karasawa ba saboda kidimamman marin da Umma ta kifa mini a fuskata. Bin Umma da kallo na yi cikin kaduwa da mamaki ban taba jin ta zagen ba, balle a kai ga zunguri, balle a kai ga irin wannan kidmaman mari da ta kifa mini, ban taba jin ta yi mini mai karfi ba. Na sa hannu na kara shafa barin fuskata da ta mara tuni yatsunta sun riga sun kwanta a wurin. A hankali na juya na fito na bar mata wurin na sake dawowa tsakar gidanmu mai yawan kai kawon jama'a, saboda yawan mutanen da ke cikin gidan. A yau babu kowa na, biyo ta sashin mu wato sashin yan mata, saboda yawan cushewar da ake yi a cikin shi wuni ake yi ana saka sauti a cikin shi 'yanmata suna taka rawa. Kai wani lokacin ma har cikin dare za ka jiwo sautin yana tashi, har sai yaya Junaidu ya aiko ya ce yana 10 rokon arzikin abar su haka nan su huta. Amma yau tsit wurin yake babu wani motsi alamar dai bulalar Baba babu yau ta fyadi kowa da kowa. Na gama kwana-kwanar kaucewa idon mutane da nake yi, na yi sa'a babu maigadi baya da bakin get, don haka na yi maza na tura kofar na yi waje. Sai kawai ga Yaya Junaidu da Yaya Kabiru suna tsaye suu biyu sun jingina da jikin bangon gidan. Wata kila wani abin suke tattaunawa, wata kila kuma suma bulalar ta baba ce ta fito da su waje. "Ina za ki yanzu da daddaren nan Adawiya?" Fuskarshi cike da mamaki, ya yi mini tambayar. Na ce mishi, "Ba ko ina." "Ba ko ina? Ni kike cewa ba ko' ina? Dama kina fitar dare ne ba a sani ba? Za ki gaya mini inda za ki ko sai na kai ki gaban Baba?" Nan da nan na tsorata na soma yi mishi kuka na ce, "Ka yi hakuri yaya Junaidu." In yi hakuri? In yi hakuri fa kika ce Adawiyah? wuce mu shiga cikin gida. Wuce mu shiga kar mutancn da ke wucewa su ganmu tare da ke a nan. A gaba suka tasoni zuwa dakinsu. Muna shiga na durkusa a kasa ina kuka tare da basu hakurin kar su hadani da Baba. "Ina za ki yanzu da kika fita?" Tsoratar da na yi ya sa ban iya boyewa ba na ce, "Za ni gidan wata kawata ce in kwana." Ya zuba 11 mini ido cikin nutsuwa ga alama dai ya yi mamakin maganar tawa, amma dai sai ya shanyc ya ce, 'Me ya sa za ki yi haka Adawiyya?" Ina kuka na bashi labarin duk abin da ya faru tsakanina da Umma, har da marin da ta yi mini, ya haska wurin da kyau ya' duba ya ce, "Ki yi hakuri kin kure hakurin ta ne Adawiyya ban ga dalilin da zai sa ki yi ta kokarin sai kin yi mata magana da kika san ba ta son ji ba:" Na sake daga ido na kalle shi na ce mishi, "Yaya Junaidu me ka ji Baba ya fada a kaina?" Ya ce, "A kan ki kuwa? An ya bab ya ambaci sunan Adawiyya a wurin nan? Kai Kabiru ka ji abin. da Baba ya fadi a kan ta?" Yaya Kabiru ya dan ja tsaki dan kadan, ya ce, Ai ni ba na zaton na saurari wata magana, ambaton Rashida da na ji an yi ko kai ma abin da ya sa na ji na ka da na Zubairu don an fade ku ne kafin nawan ban da haka kuwa da ban ji komai ba. Yanzu dai ke Adawiyya shiga gida ki kwanta in ba haka ba kuma zan gayawa Baba abin da kika shirya yi." Na yi maza na mike na nufi cikin gida zan koma wurin Umma sai kawai muka yi kacibis da Yaya Almu a hanya, har na gota na wuce shi ban tanka mishi ba, saboda na yi kwanaki bana magana da shi. Sai na ji ya ce mini, "Ji mana 'yanmata, zo mana." Ban kula shi ba na ci gaba da tafiyata sai na ji 12 ya ce, "Au ko da yake ma bai kamata in tsaida ke haka kawai ba tun da na ji baba ya fadi wanda zai ba da ke gare shi ko?" Da sauri na juyo na zo gare shi na kalle shi cikin kosawa na ce mishi, "Kai ma ka tayani jin Baba ya ambaci sunana a wurin nan ko?" Bai motsa daga yanayin tsayuwarshi ba, hannayenshi zube cikin aljihunshi yana kuma kallona cikin nutsuwa babu kuma alamar wasa a tare da shi ya ce, "In dai ba jin kunne na yi ba kamar na ji hakan." Na yi maza na ce mishi, "To wa ka ji za a bai wa ni?" Ya ce, "Aa to nan kuma daya yaushe tsaya ina sauraron sunan wani kato? Ai ana cewa uwa za a bai wa Lamido sai na yi maza na ntoshe kunnena an sake jin wani zance ba, cikin zuciyata dai ina tayin godiya, don kuwa ni dama ita na yi ta roko ina ta fatan a ba ni ita." Na daga ido na kalle shi, babu alamar wani abu a tare da shi, don haka ban yi tunanin komai ba na ce, "Wace ce ita uwa din Yaya Almu? Ya ce, "Wata ce gidan su yana can baya haka ko da kina zato ke uwar yake nufi?" Na yi maza na ce mishi, Eh yaya ąlmus ai na dauka. ni ce." 'A'a to ki yi zaton ke ce Rabi, ke kina sona ne?" Na yi maza na dago ido na kalle shi na ce, "So kuma yaya Almu? Wane irin so? Ya ce, 'A'a to ai shi na gani, in ba haka ba ya 13 ya za ki yi tunanin za a hada irin wannan kwamacalar? Ai ba zai yiwu ba, ai ba a yin haka. A ina kika taba ganin wa ya auri kanwarshi?" Na ce, "To bayanin kawai da na so ji kenan daga wurin Umma shi ne ta je tana marina." Wani sabutaccen murmushi ya saki, sai kuma ya yi maza ya tsuke fuska, wata kila saboda ganin irin kallon da na yi wa murmushin na shi. "Kar ki yi wa Umma karya ita ba ta maris. sai dai nasiha da rarrashi." Na ce mishi, "Yau ta maren kalli ma yanda wurin ya tashi." Na juya mishi gefen fuskar tawa yaa ce, "Ni ba zan gani ba sai dai ko in shafa da hannuna." To shafa ka ji." Har ya miko hannun zai shafa, ban san tunanin me ya yi ba sai kuma na ga ya maida hannun nashi ya kalleni ya saki wani lalausan mnurmushi ya daga tafin hannun nasa yana kallo ya ce,Wannan hannun ba zai sake taba wani jiki ba sai na uwa, don haka ba zan iya shafa gefen fuskarki don jin marin da kike cewa Umma ta yi miki ba, saI gobe in na je wurinta na nemi izinin yin hakan tukunna, kin san ni fa zan zamo mai gaskiya wajen matata, in yi ta sonta in manne mataa ko'ina ta sa kafa in.a biye da ita yanzu ni in ban da na ga Umma tana zarewa masu son yin magana ido ai ni da na nemi izini na fadi abin da ke cikina." Na juya kawai na kama hanya zan shiga sashin Umma, don dama kusan da wurin muke saboda na 14 tsani jin kalaman Yaya Almu a kan matar shi. A Zuciyata na ce, an tashi daga Aina'u an koma kan Uwa. Yana biye da ni yana cewa, To ni in da don tani ne ai da na tattara na koma dakin uwa na yi zamana in ya so in an daura sai kawai a je can a dauko mu tare." Na ce, 'A'a haba abar musu kai dai kawai. "A to su Ummna ne ba za su yarda ba, amma don tani ai a bar musu ni din kawai shi ne daidai in muka komam can inda za mu koma babu mai zuwa mana zirga-zirga a gida in muka 'shige dakinmu muka maido, kofa muka rufe babu mai damun mu sai kawai mu yi ta kwasar amarci muna morewa in yi ta manne mata babu mai sa ido, balle ya ce don me? Kin kuma san duk g:dan nan babu wanda zai kai ki sa ido shi ya sa ma na yi nurna da na ji har da ke cikin auren he z a barki a gida ba, balle ki samu damar yi mini zirga- zirga kina sa mana ido, kina ganin abin da nake yi kina zuwa kina bada labarin na zama ta ce." Na ce, 'Uhun! Don tani yaya Almu sa ranka a inuwa........... " Kan in gama fidda abin da na gutsa sai ga Baba maigadi da gudu yana cewa yaya Almu, "Yalla6ai ku nake nema ga fa Hajiya Karama can tana zuba akwatina a mota, kuma direba ya ce mini wai Alhaji ne ya taso shi ya cc mishi wai ya zo ya kai ta Katagun. Da sauri Yaya Almu ya juya ya nufi waje yana 15 cewa, Katagun da tsohon daren nan? Nima na karasa falon Umma cikin faduwar gaba, don in gaya mata abin da ke faruwa. Ita ma ta je ta bai wa Baba hakuri. Ita da Umma Amarya na samu kuka take yi, Umma Amaryar tana ba ta hakuri. "To ki tafi akan me?" Umma ta ce "Zan tafi ai ya san duk abin da yake yi me ya yi tsanani a tsakaninsu yau da har zai ce ya saki Hajiyą Karama a kan shi?,. In ban da kawai yana nema ya jawo mini wani sabon al'amarin in ta ce ba ta yarda da auran Adawiyya ba, sai ya sake ta?" Kuka mai tsanani Umma take yi ga ta cikin hijabi rike da jakarta a hannu, abin da na tabbatar shi ne in ban da Umma Amarya ta tare ta da ban same ta a dakin ba. Waje na yi da gudu nima kukan nake yi mai tsanani, Umna tana shirin barin gidan Baba. Abin da bai taba faruwa ba, ban taba gani ba, ban taba ganin 6acin ranta ba in dai na dangane da baba ne sai yau. Na nufi wurin baba don in roke shi, yaya Junaidu na samu a durkushe a gabanshi yana cewe, Ni da.Umma mu muka fi kowa kusa da Adawiyya a gidan nan baba mun roke ka ka janye wannan hukunci da ka zartar akan Umma Karama." Baba ya ce, To Junaidu ai abin da ta nemi a yi mata ne aka yi mata." Yaya Junaidu ya sake sunkuyar da kan shi kasa ya ce, "Baba ai kuwa kai ne ka ke yawan gaya 16 mana cewar ita macc ba biyce mata ake yi ba. Sannan kullum a ce ita Umma Karama kowannc lokaci a kan Adawiyya nc ake zartar da irin wannan hukuncin a kan ta ina ganin kamar hakan bai yi dadi ba, don haka nake rokonka a madadina ni da Umma daga yanzu duk abin da ta ýi na laifi in dai akan Adawiyya ne to muna rokon arzikin a yafe mata, kar a sake yi ma ta wani hukunci." Kan Baba ya yi wata magana sai ga Yaya Zubairu ya shigo da saurin shi bai wani tsaya gaisuwa ba ya ce, "Baba Umma fa ta fito." Da sauri Baba ya tambayc shi, 'Wacce?" "Umman gidan nan. Baba ya yi maza ya mike tsayc ban san me ya tuna ba sai kuma na ji ya ce, To ta fito mana, ta fito ita ma ta tafi ta tafi kar wanda ya hana ta tafiya." Yana fadin hakan ya yi waje da saurin shi gaba daya mu ma muka biyo bayanshi. Tuni Umma har ta kusa isa bakin gct ita kam da kafa za ta bar gidan ba ta kuma dauki komai ba. Da gudu na bi bayan ta zan bita mu tafi tare. Baba ya daga murya kadan ya kirani, "Ke uwata zo nan." Na yi maza na juyo zuwa gare shi ya kalleni cikin nutsuwa ya ce, "In za ta tafi sai ki bi ta? Ke ta ta ce, ko ta wace?" Ban yi magana ba kuak kawai nake yi. Shiga gida ban son ganinki a nan." Na yi maza na bar wurin ina tafiya ina jin Baba yana cewa 17 "Kar wanda ya ce zai hanata tafiya ta je kawai ku bar ta ta tafi." Falon Ummana na dawo na zauna ni kadai ina ta kuka na rasa inda zan sa kaina in ji dadi. Me ya faru haka? Me ya yi tsanani da har zai zo ya tayar mana da hankalin gidanmu, mài dadi lokaci daya? Na dai ji Yaya Junaidu yana fadin shi da Umma su ne suka fi kusa da ni, to sun yafcwa Umma Karama komai ta yi mini, kar a sake cewa za a yi mata wani hukunci ban gane komai ba, ban gane abin da wannan bayanin nashi yake nufi ba, ko ba komai dai ba a gaya mini ba, dama na sani ni da Umma bab wani dasawa muke yi ba a bayyanc yake Umma ba ta iya kallona ta yi murmushi, in tana yi kuma ta ganni za ta tsuke fuska, kuma za ta yi shari'a tsakanina da wani to lallai ne ni ce mara gaskiya. To amma hakan ba yana nufin na san komai a game da tsakanin namu ba ne, in ban da yanzu da nake jin yaya Junaidu yana cewa ita Umma Karama kullum aurenta kan samu matsała ne a kaina. Na daga ido na kalli hotona da Ummana wasu hawayen masu tsanani suka ci gaba da zubowa shar! Shar!! Shar!!! Ina cikin haka ne kawai na ji an tura kofa in daga kai sai na ga Ummana, Yaya Almu da Yaya Junaidu suna iye da ita, tana shigowa ta nemi wuri ta zauna. Yaya Junaidu ya matsa kusa da ita ya zauna a kasa yana mata magana cikin nutsuwa, Uma tana sauraron shi. Sai da ta j1- ya yi shiru sal ta ce mishi, 18 "Kafa san komai Junaidu ka san irin gwagwarmayar da na yi zan so Adawiyya ta yi irin wannan rayuwar ne? Ba ni fa da kowa sai ita, ita kadai ke gareni." Muryarta ta ci gaba da rawa alamar a kowanne lokaci za ta iya sake fashewa da wani sabon kukan. "Ko ba a yi wannan abin ba Rabi'atu ba farin jini za ta yi ba, tun ba laifinta ne kawai zai zamo matsala a gare a ba, za ta yi ta fuskantar matsaloli ne kawai ta ko'ina wadanda ba ta san dalilin

Chapter 1 of 9