Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
Ya Taka Wuta!...19 ' ' Ranar d su Nuraddin suka gama jarabawa ta karshe ranar wata juma'a ce da aka wuni ana tafka uban ruwan sama. Dama tun tashin Nuraddin da asuba ya fuskanci garin ya bata rai murtuk baya fara'a sai tartsatsin walkiya gami da rugugin aradun tsohuwar daminar dake barazanar barka sararin samaniya gida biyu. Ba'a ko idar da sallar asubahi ba, aka barke da ruwa. Haka shiyasa mafi yawa daga cikin dalibai sai da lema suka tafi dakunan jarabawarsu, wasu kuwa da rigar leda. Har suka gama ba'a daina tafka ruwan ba sai dab da sallar juma'a sannan ruwan ya tsagaita. Tun a ranar wasu dalibai suka fara tafiya gidajensu, makarantar ta kaure da hayaniyar dalibai sunata yaga fararen kayan makarantar su cikin murna domin a cewarsu wai yau Allah ya rabasu da likkafani, yayin da wasu kuma ke ta bakin cikin rabuwa da juna. Nuraddin tare da 'yan tawagarsa kowanne dauke da jakankuna suka fito daga makaranta sunata hira cikin jimamin rabuwa, gami da musayar adireshi. Nuraddin bai tafi ba sai da yayi sallama da kowa sannan sai ya juya a hankali domin yiwa makarantar kallon karshe. A wannan lokacine yaji wata murya tayi kiran sunansa. Nuraddin ya juya domin yaga mai kiran. Musa maigadi ne. "Nura dama zuwa nayi muyi sallama gashi yau zamu rabu". Nuraddin yayi murmushi yace. "To ai rayuwa kenan baba maigadi, yanzu da masu zagina suna cemin gagararre, damasu sona duk ba gashi yanzu zamu rabu ba." "kwarai kuwa Nuraddin" ya fada ba tare da nuna alamar tayiya daga wurin ba, ga dukkan alamu akwai abinda yake son fada. "Nuraddin". Maigadin ya kuma kiran sunansa. Na'am baba maigadi. Ya amsa. Daman shawarace nake son baka. Yace kana ya danyi shiru. "yarinyar nan mai zuwa ziyartarka a mota, ka riketa da kyau masoyiyarka ce kaji". Maigadin yace. Nuraddin yaji dadin maganar. "Nagode baba, in Allah yaso zanyi duk abinda kace". Sannan ya juya ya nufi hanyar da zata kaishi tashar mota. Ya fara tafiya kenan dauke da jakunkunansa biyu, acikin harda wacce Badawiyya ta bashi sa'ar da zaizo, sai yaji wani ni'imtaccen tattausan hannu ya dafa masa kafada. "haba Nuraddin, bazaka tsaya ko sallama muyiba kafin ka tafi"? Nuraddin ya juyo tun kafin ya juyo yasan duk duniya babu mai wannan murya sai 'yar sarkin Aljanu AMAL. Nuraddin yayi mata murmushin karfin hali. "Nadauka bazaki zoba". Yace a bayyane, acikin zuciyarsa kuma yana cewa lallai na daukowa kaina jaraba. "Haba dai, kaima kasan babu abinda zai hanani zuwa, kadai fadane kawai dan kaji dadin bakinka". Amal nagama fadin haka sai ta daga hannunta sama, mamakin Nuraddin saiga fararen kujeru na azurfa sun fado daga sama Amal a ajje kujerun sannan ta dubeshi cikin girmamawa ta so da kauna tace. "Zauna sonake muyi hirar karshe kafin ka tafi". Nuraddin ya dubi gefen hanya a tsorace. Daga inda yake tsaye, yana iya hangen kofar makarantarsu, inda dalibai keta bulbulowa suna shirin tafiya gida, nuraddin yasan takan wannan hanya da ta ajje kujeru dalibai zasu wuce, amma yanzu ya fara imani da cewa babu mai iya ganinsu. Nuraddin ya ajje jakankunan dake hannunsa ya zauna. Amal ta dubeshi cikin kunya tace. "Nuraddin ina son ka sani cewa zuciyata ta gama mutuwa da kaunarka, hakan cema tasa na kaika har gaban iyayena, inda ka dauki alkawarin aurena a gabansu. To gashi dai yau Allah ya kawomu ka gama makaranta. Don haka nake rokonka da cewa dan Allah da zarar kaje ka sami iyayenka ka musu bayani kamar yadda na yiwa nawa iyayen". Amal ta dan numfasa tana dubansa kana taci gaba da cewa. "Daga yau Nuraddin bazaka sake ganina ba sai bayan wata uku zan zo har gidanku naji yadda kuka yi da iyayenka". Nuraddin ya dubeta cikin zargi. "mezai hanamu haduwa da juna har tsahon wata uku? Ya tambaya lokaci guda kuma yana tunanin alkawarin da tayi masa na bashi kudin sayen mota. "Saboda nasan sai kasha gwagwarmaya wajen shawo kan mahaifanka akan su barka ka auri aljana. Bana son kayi musu karya ka sanar dasu koni wacece. Na baka tsahon wata ukune domin kayi duk yadda zakayi ka shawo kansu". Amal ta sake yin shiru akaro na biyu tana dubansa. "Duk abinda kake so masoyina, ka lalubi aljihunka da niyar daukar zaka same shi aciki. Tayi kamar zata mike tsaye sai kuma ta koma ta zauna. "Ni zan tafi sai na dawo jin yadda kuka kare dasu, kada kuma ka damu za muke hirarmu kamar yadda muka saba acikin mafarki. Rufe idanunka na kaika gida". Amal tace dashi batare da ta mike daga kujerar data ke zaune ba. Adaidai lokacin da wannan ke faruwa, wata katuwar marsandi taja ta tsaya a kofar makarantar. Daga inda suke zaune Nuraddin yana iya hango motar haka ma Amal. Kofar motar ta bude, Badawiyya ta fito cikin fara'a ta nufi inda masu gadi suke zaune. Nuraddin yaji zuciyarsa ta harba, tabbas Badawiyya shi tazo dauka. "Badawiyya ce ko"? Amal ta fada a fusace. "Itace". Nuraddin ya fada Bakinsa a bushe kamar mai azumi. "Wannan maiyar yarinyar mai nacin tsiya saina gurguntata idan bata kyalemin kaiba". Ta kuma fadi a fusace" Aljani ya taka Wuta!...20 ' ' Nuraddin yaji kaman ta watsa masa ruwan wuta a fuska saboda zagin Badawiyya datayi. "Rupe idonka mutafi". Amal ta sake cewa dashi. Nuraddin yaso yaki, amma babu yadda ya iya don haka sai kawai ya rufe idanunsa, yana ji, yana kuma ganin Badawiyya. Juyin farko da Nuraddin yayi, sai kafarsa ta zunguri tsohuwar akwatinsa ta da, wacce suka sha jayayya shida Badawiyya akanta sa'ar da zai tafi makaranta. Nuraddin yayi mika gami da salati, sannan ya dubi tsohon dakin kwanan nasa rufin azara, wanda ke kokarin rubzowa a kowanne lokaci. A saman dakin yanar gizo-gizo ce ko'ina kai har jikin bangon dakin, haka nan duk indaka taba a dakin sai kura tayi sama buu!! Nuraddin yayi tsaki sannan ya zuro kafarsa kasa. Kura ta sake yin sama sakamakon motsin da tsohon gadon yayi. Wani katon gizo-gizo ya kawowa Nuraddi cafka, cikin sauri ya dauke hannunsa gami da murmushi, kana ya mike tsaye yana kallon gizo-gizon a zuciyarsa yana cewa, idan ba tsoroba ka kama Amal mana, sannan ya dada cewa, kai Allah dai ya kowomin karshen wannan jaraba. Tunanin abubuwan da suka faru a yammacin jiya suka fara dawowa zuciyarsa. Abu na farko daya fara dawo masa shine tunanin Badawiyya. Har sa'ar da Amal ta kawo shi gidansu cikin 'yan dakiku jikinsa bai daina rawa ba, haka nan kuma a karo na farko tun sa'ar da suka fara haduwa da ita sai Nuraddin yaji gaba daya ya tsani Amal 'yar sarkin Aljanu, badan komai ba kuwa sai dan irin mummunan furucin da tayi wai zata nakasa abar kaunarsa Badawiyya. Nifa wannan jaraba ta fara isata. Yace da kansa sa'ar da ya mike tsaye yana duban tarin tarkacen kaya masu tarin kura dake dakin. Sannan sai ya lalubi aljihunsa. Kudi dumus! Suka gaishe da tafukan hannunsa. Ga mamakin Nuraddin sai yaji a karo na farko, ya ta6a kudin bai burge shiba. "salamu alaikum, har yanzu baka tashi ba". Nuraddin ya juya a firgice ya dubi mahaifiyarsa tsaye a kofar dakin tana dubansa, akwai wani irin yanayi dake fuskata dayasa Nuraddin ya fara tunanin lallai akwai labari a bakinta. "wallahi.... Baba gajiya ce ta hanani tashi. Ina kwana". Mahaifiyarsa tace, sannan ta dubeshi ido da ido tace. "kayi bakuwa". Nuraddin yaji zuciyarsa ta harba ras! "wakenan"? Ya tambaya baki na rawa. "wakake tsammanin zata zo gidan nan namu da sassafe nemanka inba Badawiyya ba"? Nuraddin yayi ajiyar zuciya. Tunda ya dawo gida baiji maganar data faranta masa rai ba irin wannan. "Baba ya fitane"? Mahaifiyarsa tayi dariya. "kai dan Allah in zaka fito ka fito ni banason gulma, Baban naka da yake fita tun asussuba kuma.... Maganar ta katse sakamakon sautin tafiyar da sukaji an Nufo dakin. "salamu alaikum". Badawiyya tace. Sannan taci gaba da cewa. "Ummi idan barci yake rabu dashi in anjima na dawo". "idonsa biyu, gashi zaune yana jinki". Karfe tara saura kwata Nuraddin ya fito dagaNuraddin yaji kaman ta watsa masa ruwan wuta a fuska saboda zagin Badawiyya datayi. "Rupe idonka mutafi". Amal ta sake cewa dashi. Nuraddin yaso yaki, amma babu yadda ya iya don haka sai kawai ya rufe idanunsa, yana ji, yana kuma ganin Badawiyya. Juyin farko da Nuraddin yayi, sai kafarsa ta zunguri tsohuwar akwatinsa ta da, wacce suka sha jayayya shida Badawiyya akanta sa'ar da zai tafi makaranta. Nuraddin yayi mika gami da salati, sannan ya dubi tsohon dakin kwanan nasa rufin azara, wanda ke kokarin rubzowa a kowanne lokaci. A saman dakin yanar gizo-gizo ce ko'ina kai har jikin bangon dakin, haka nan duk indaka taba a dakin sai kura tayi sama buu!! Nuraddin yayi tsaki sannan ya zuro kafarsa kasa. Kura ta sake yin sama sakamakon motsin da tsohon gadon yayi. Wani katon gizo-gizo ya kawowa Nuraddi cafka, cikin sauri ya dauke hannunsa gami da murmushi, kana ya mike tsaye yana kallon gizo-gizon a zuciyarsa yana cewa, idan ba tsoroba ka kama Amal mana, sannan ya dada cewa, kai Allah dai ya kowomin karshen wannan jaraba. Tunanin abubuwan da suka faru a yammacin jiya suka fara dawowa zuciyarsa. Abu na farko daya fara dawo masa shine tunanin Badawiyya. Har sa'ar da Amal ta kawo shi gidansu cikin 'yan dakiku jikinsa bai daina rawa ba, haka nan kuma a karo na farko tun sa'ar da suka fara haduwa da ita sai Nuraddin yaji gaba daya ya tsani Amal 'yar sarkin Aljanu, badan komai ba kuwa sai dan irin mummunan furucin da tayi wai zata nakasa abar kaunarsa Badawiyya. Nifa wannan jaraba ta fara isata. Yace da kansa sa'ar da ya mike tsaye yana duban tarin tarkacen kaya masu tarin kura dake dakin. Sannan sai ya lalubi aljihunsa. Kudi dumus! Suka gaishe da tafukan hannunsa. Ga mamakin Nuraddin sai yaji a karo na farko, ya ta6a kudin bai burge shiba. "salamu alaikum, har yanzu baka tashi ba". Nuraddin ya juya a firgice ya dubi mahaifiyarsa tsaye a kofar dakin tana dubansa, akwai wani irin yanayi dake fuskata dayasa Nuraddin ya fara tunanin lallai akwai labari a bakinta. "wallahi.... Baba gajiya ce ta hanani tashi. Ina kwana". Mahaifiyarsa tace, sannan ta dubeshi ido da ido tace. "kayi bakuwa". Nuraddin yaji zuciyarsa ta harba ras! "wakenan"? Ya tambaya baki na rawa. "wakake tsammanin zata zo gidan nan namu da sassafe nemanka inba Badawiyya ba"? Nuraddin yayi ajiyar zuciya. Tunda ya dawo gida baiji maganar data faranta masa rai ba irin wannan. "Baba ya fitane"? Mahaifiyarsa tayi dariya. "kai dan Allah in zaka fito ka fito ni banason gulma, Baban naka da yake fita tun asussuba kuma.... Maganar ta katse sakamakon sautin tafiyar da sukaji an Nufo dakin. "salamu alaikum". Badawiyya tace. Sannan taci gaba da cewa. "Ummi idan barci yake rabu dashi in anjima na dawo". "idonsa biyu, gashi zaune yana jinki". Karfe tara saura kwata Nuraddin ya fito daga wanka ya shigo dakin inda har yanzu Badawiyya ke zaune tana jiransa. Bai damu da shafa mai ba ballantana taje gashi, sai kawai Nuraddin ya zauna kusa da ita. "Badawiyya haka da sassafe? Ai dama kin hakura nima da yamma nake son zuwa gidanku. Badawiyya ta jefeshi da murmushin ruwan bege, ta dauke kai gefe guda. "Kai kenan NURI DARLING, amma ni bazan iya kaiwa har yamma banga fuskarka ba, bayan kuma nasan ka dawo kana gida. Jiyafa har makarantarku mukaje daukoka bamu sameka ba". Nuraddin yaji kirjinsa yayi kunci sa'ar daya tuna da abin da ya faru yammacin jiya. Lokaci guda saiyayi kokari yasa alamar mamaki a fuskarsa yace. "Gurina fa kika ce? Kina nufin kice jiya kina cikin makarantarmu"? "kwarai kuwa". Badawiyya tace gami da tafa cinya tana yi masa murmushi. "Ni da direban gidanmu muka je zamu daukoka, tun da safe ma muka yi niyyar zuwa, to ruwan saman da akayi ta tafkawa, shiya hanamu tafiya shine mama tace mu bari sai an dauke ashe da rabon sai mun makarane, muna zuwa maigadi nan na makarantarku yace yanzun nan kuka rabu dashi, har tasha muka biyoka bamu ganka ba". Tayi shiru tana dubansa, tana wasa da tsohon mayafin dake shimfide akan gadonsa, wanda ko shi Nuraddin daya saba zama cikin dakin yasan mayafin Wari yake yi. Nuraddin ya girgiza kansa yana nuna takaicinsa a fuska. "Ayyah na wahalar dake, wallahi abinda ya faru ina fitowa saiga motar gidansu wani dan ajinmu to su suka daukoni suka kawoni har gida". Badawiyya ta bude baki cikin mamaki tace Amma ummi kuma danazo cewa tayi dani a motar haya kazo". Gaban Nuraddin ya fadi saboda jin karyarsa zata tashi, domin lokacin daya dawo jiya cewa yayi da mahaifiyarsa a motar haya yazo tuda dai babu yadda za'ayi yace da ita aljana ce ta kawoshi. Abinda nace da ita kenan Nuraddin yace yana kokarin tuno da wata sabuwar karyar. "kinsan Ummi ce bata fiye son shige shige ba, kullum takanyi min fada akan wai na iya talaucina, to kinga gadai jiya hanyace kawai aka ragemin amma idan na fadawa ummi hakan zai iya zama laifi shiya sa na 6oye mata" wanka ya shigo dakin inda har yanzu Badawiyya ke zaune tana jiransa. Bai damu da shafa mai ba ballantana taje gashi, sai kawai Nuraddin ya zauna kusa da ita. "Badawiyya haka da sassafe? Ai dama kin hakura nima da yamma nake son zuwa gidanku. Badawiyya ta jefeshi da murmushin ruwan bege, ta dauke kai gefe guda. "Kai kenan NURI DARLING, amma ni bazan iya kaiwa har yamma banga fuskarka ba, bayan kuma nasan ka dawo kana gida. Jiyafa har makarantarku mukaje daukoka bamu sameka ba". Nuraddin yaji kirjinsa yayi kunci sa'ar daya tuna da abin da ya faru yammacin jiya. Lokaci guda saiyayi kokari yasa alamar mamaki a fuskarsa yace. "Gurina fa kika ce? Kina nufin kice jiya kina cikin makarantarmu"? "kwarai kuwa". Badawiyya tace gami da tafa cinya tana yi masa murmushi. "Ni da direban gidanmu muka je zamu daukoka, tun da safe ma muka yi niyyar zuwa, to ruwan saman da akayi ta tafkawa, shiya hanamu tafiya shine mama tace mu bari sai an dauke ashe da rabon sai mun makarane, muna zuwa maigadi nan na makarantarku yace yanzun nan kuka rabu dashi, har tasha muka biyoka bamu ganka ba". Tayi shiru tana dubansa, tana wasa da tsohon mayafin dake shimfide akan gadonsa, wanda ko shi Nuraddin daya saba zama cikin dakin yasan mayafin Wari yake yi. Nuraddin ya girgiza kansa yana nuna takaicinsa a fuska. "Ayyah na wahalar dake, wallahi abinda ya faru ina fitowa saiga motar gidansu wani dan ajinmu to su suka daukoni suka kawoni har gida". Badawiyya ta bude baki cikin mamaki tace Amma ummi kuma danazo cewa tayi dani a motar haya kazo". Gaban Nuraddin ya fadi saboda jin karyarsa zata tashi, domin lokacin daya dawo jiya cewa yayi da mahaifiyarsa a motar haya yazo tuda dai babu yadda za'ayi yace da ita aljana ce ta kawoshi. Abinda nace da ita kenan Nuraddin yace yana kokarin tuno da wata sabuwar karyar. "kinsan Ummi ce bata fiye son shige shige ba, kullum takanyi min fada akan wai na iya talaucina, to kinga gadai jiya hanyace kawai aka ragemin amma idan na fadawa ummi hakan zai iya zama laifi shiya sa na 6oye mata"' Aljani ya Taka wuta!____21 ' ' Badawiyya ta gyada kai cikin fahimta. Sannan ta zura masa idan kawai tana kallonsa mar zata hadiye shi, idan shima ya kalleta sai tayi masa murmushi kawai ta sunkuyar da kanta kasa. Hakan ita tasa Nuraddin ya gane cewa lallai akwai abinda take son fadh dan haka sai yace. "Meke damunkh ne darling"? Naga dazun nan kike magana, gashi kuma lokaci guda kinyi shiru. Badawiyya tayi masa murmushi har fararen hakoranta suka bayyana baki daya. "Ba...babu komai". Tace tana tafa hannayenta biyu, sannan ta kalle shi ta sake sunkuyar dakai. "Haba Badawiyya duk wanda ya kalleki yasan akwai wani abu dakike son fada amma kin kasa. "Ya danyi shiru yana mayarda numfashi kana yaci gaba. "Ko wanine yayi min juyin mulki"? Badawiyya ta harareshi gami da dafe kirji tace. "Na shiga uku! Kada Allah ya nuna min ranar rabuwata dakai Nuri, haba dai wacce irin magana ce wannan kake yi marar dadin ji, in banda abinka duk duniyar nan waye ya isa yayi maka juyin mulki a gurina"? Nuraddin ya fashe da dariya yace "ke da wasa fa nakeyi ai kece kin yimin shiru idan wani abune fadi mana mu biyu nefa kawai adakin, ko kunyar dakin kike ji kada yaji abinda zaki fada"? Badawiyya ta girgiza kai, sannan ta muskuta cikin jin kunya tace. "Babana ne yake son ganinka akan maganar aurenmu". Nuraddin yaji jikinsa ya dauki rawa sa'ar da yaji kalamanta. Bawai don baya son auren bane yasa cikinsa kaduwa, sai dan tunanin alkawarin daya dauka na auren Amal agaban sarkin aljanu mai hancin karas, sai gashi kuma yanzu Badawiyya tazo masa da zance wai mahaifinta na son ganinsa". "Yaushe yake son ganin nawa"? Nuraddin ya tambaya ya murmushin karfin hali. Badawiyya ta mike tsaye ta kashe masa idanu da tattausan murmushi, sannan ta sunkuyo kansa har saida ya fara jin hucin daddadan numfashinta a fuskarsa tace dashi cikin murya tattausa. "yanzu zaka shirya mu tafi, yana gida yana jiranka kuda da amincewarsa nazo gurinka ya umarcen mu tafi tare". Wannan shine karo na farko da Nuraddin ya fara shiga cikin gidansu Badawiyya tun sa'ar da suka gama makarantar firamare. Duk kusan danginsu Badawiyya babu wanda baisan soyayyar dake tsakaninta da Nurinta ba, wasu da dama su nuna kyamarsu akan lamari tunma farkon soyayyar, domin a tunaninsu bama karamar faduwa bace ga kyakyawar yarinya kamar Badawiyya 'yar mai hali ta rasa wanda zata makalewa sai wani jikakken tsumma a randa waishi Nuraddin. Amma sa'ar da suka fahimci irin tsananin soyayyar da Badawiyya keyi masa, sai duk suka ja bakinsu alaikum sukayi shiru, musamman ma kuma da suka fahimci cewa, Alhaji Danbaba, da matarsa Hajiya Falmata suna matukar kaunar Nuraddin din. Lokacin da aka shigar da Nuraddin cikin gidan sai ya zama sauna saboda kalle-kalle da waige- waige. Ada can ma da suna yara idan sun shigo gidan ba'a barinsu su shiga falon shakatawar Alhaji Danbaba. Tunanin farko da ya fara zuwa zuciyar Nuraddin shin in Allah ya yarda saina gina mana gidan da yafi wannan sau ashirin nida Badawiyya, sannan saiya shafi aljihunsa yaji kudi dumus aciki, Nuraddin yayiwa kansa wani dan marayan murmushi sannan yace acikin zuciyarsa, uhm su Amal manyan gari ga kudi ga munanan iyaye. Alhaji Danbaba ya muskuta a hankali akan daya daga ciki kujerun alfarma da suka yiwa dakin kawanya sannan ya dubi Nuraddin wanda ke zaune ya sunkuyar dakai kasa yana wasa da 'yan yatsun hannunsa. Kofar ta bude sannan Hajiya Falmata ta shigo dakin Badawiyya na binta a baya. Duk kusan jikin mahaifiyar Badawiyya lullube yake da farin mayafi. Suna shigowa dakin sai Badawiyya ta zauna kasa kusa da Nurinta, ita kuma Hajiya Falmata ta wuce kai tsaye ta zauna da mai gidanta Alhaji Danbaba. "Muhammadu Nura". Alhaji Danbaba ya kira sunansa. "Na'am Baba" Nuraddin ya amsa. "Daman ba wani abune yasa na kiraka ba sai don ina ganin lokaci yayi da ya kamata soyayyar nan taka da Badawiyya ta zam mai ma'ana, ko ba haka ba Falmata"? "Gaskia fa Alhaji". Hajiya ta amsa sannan Alhaji Danbaba yaci gaba da dogon Bayani. "To, Nuraddin kaga dai tun kuna makarantar firamare kake tare da ita, tun kuna abotarku ta yarinta har abin ya zama da gaske kuma har abin ya kawo da ita yanzu Badawiyya ta isa Munzalin aure. Kaga manemanta suna damuna da sunturi ana zuwa neman aurenta, zaiyi wuya ace kwana ukun duniya suzo su wuce ba'a zo mana da zancenta ba, duk da yake ita Badawiyya din bata zuwa gurin kowa, to amma gaskiya yawan suntirin da jama'a suke kullum a kofar gidan nan ya ishemu". Alhaji Danbaba ya sake yin shiru karo na biyu sannan ya daga kai ya dubi matarsa yaci gaba. "shin to nake ganin gara ka turo iyayenka mu kare magana, ko kuma kace da mahaifin naka ni zanzo na sameshi mu tattauna. Ah.. Kuma inaso ka kwantar da hankalinka kada ka bari tunanin rashin karfi na mahaifanka ya dameka, duk da kai yarone karami wanda yanzune ma ka kammala karatunka na sakandire amma wannan bazaisa na hanaka komai ba saboda wallahi ina kaunarka matuka HASKE ko DUHU? ALJANI YA TAKA WUTA CIGABAN LABARI {P.22} Ranar d su Nuraddin suka gama jarabawa ta karshe ranar wata juma'a ce da aka wuni ana tafka uban ruwan sama. Dama tun tashin Nuraddin da asuba ya fuskanci garin ya bata rai murtuk baya fara'a sai tartsatsin walkiya gami da rugugin aradun tsohuwar daminar dake barazanar barka sararin samaniya gida biyu. Ba'a ko idar da sallar asubahi ba, aka barke da ruwa. Haka shiyasa mafi yawa daga cikin dalibai sai da lema suka tafi dakunan jarabawarsu, wasu kuwa da rigar leda. Har suka gama ba'a daina tafka ruwan ba sai dab da sallar juma'a sannan ruwan ya tsagaita. Tun a ranar wasu dalibai suka fara tafiya gidajensu, makarantar ta kaure da hayaniyar dalibai sunata yaga fararen kayan makarantar su cikin murna domin a cewarsu wai yau Allah ya rabasu da likkafani, yayin da wasu kuma ke ta bakin cikin rabuwa da juna. Nuraddin tare da 'yan tawagarsa kowanne dauke da jakankuna suka fito daga makaranta sunata hira cikin jimamin rabuwa, gami da musayar adireshi. Nuraddin bai tafi ba sai da yayi sallama da kowa sannan sai ya juya a hankali domin yiwa makarantar kallon karshe. A wannan lokacine yaji wata murya tayi kiran sunansa. Nuraddin ya juya domin yaga mai kiran. Musa maigadi ne. "Nura dama zuwa nayi muyi sallama gashi yau zamu rabu". Nuraddin yayi murmushi yace. "To ai rayuwa kenan baba maigadi, yanzu da masu zagina suna cemin gagararre, damasu sona duk ba gashi yanzu zamu rabu ba." "kwarai kuwa Nuraddin" ya fada ba tare da nuna alamar tayiya daga wurin ba, ga dukkan alamu akwai abinda yake son fada. "Nuraddin". Maigadin ya kuma kiran sunansa. Na'am baba maigadi. Ya amsa. Daman shawarace nake son baka. Yace kana ya danyi shiru. "yarinyar nan mai zuwa ziyartarka a mota, ka riketa da kyau masoyiyarka ce kaji". Maigadin yace. Nuraddin yaji dadin maganar. "Nagode baba, in Allah yaso zanyi duk abinda kace". Sannan ya juya ya nufi hanyar da zata kaishi tashar mota. Ya fara tafiya kenan dauke da jakunkunansa biyu, acikin harda wacce Badawiyya ta bashi sa'ar da zaizo, sai yaji wani ni'imtaccen tattausan hannu ya dafa masa kafada. "haba Nuraddin, bazaka tsaya ko sallama muyiba kafin ka tafi"? Nuraddin ya juyo tun kafin ya juyo yasan duk duniya babu mai wannan murya sai 'yar sarkin Aljanu AMAL. Nuraddin yayi mata murmushin karfin hali. "Nadauka bazaki zoba". Yace a bayyane, acikin zuciyarsa kuma yana cewa lallai na daukowa kaina jaraba. "Haba dai, kaima kasan babu abinda zai hanani zuwa, kadai fadane kawai dan kaji dadin bakinka". Amal nagama fadin haka sai ta daga hannunta sama, mamakin Nuraddin saiga fararen kujeru na azurfa sun fado daga sama Amal a ajje kujerun sannan ta dubeshi cikin girmamawa ta so da kauna tace. "Zauna sonake muyi hirar karshe kafin ka tafi". Nuraddin ya dubi gefen hanya a tsorace. Daga inda yake tsaye, yana iya hangen kofar makarantarsu, inda dalibai keta bulbulowa suna shirin tafiya gida, nuraddin yasan takan wannan hanya da ta ajje kujeru dalibai zasu wuce, amma yanzu ya fara imani da cewa babu mai iya ganinsu. Nuraddin ya ajje jakankunan dake hannunsa ya zauna. Amal ta dubeshi cikin kunya tace. "Nuraddin ina son ka sani cewa zuciyata ta gama mutuwa da kaunarka, hakan cema tasa na kaika har gaban iyayena, inda ka dauki alkawarin aurena a gabansu. To gashi dai yau Allah ya kawomu ka gama makaranta. Don haka nake rokonka da cewa dan Allah da zarar kaje ka sami iyayenka ka musu bayani kamar yadda na yiwa nawa iyayen". Amal ta dan numfasa tana dubansa kana taci gaba da cewa. "Daga yau Nuraddin bazaka sake ganina ba sai bayan wata uku zan zo har gidanku naji yadda kuka yi da iyayenka". Nuraddin ya dubeta cikin zargi. "mezai hanamu haduwa da juna har tsahon wata uku? Ya tambaya lokaci guda kuma yana tunanin alkawarin da tayi masa na bashi kudin sayen mota. "Saboda nasan sai kasha gwagwarmaya wajen shawo kan mahaifanka akan su barka ka auri aljana. Bana son kayi musu karya ka sanar dasu koni wacece. Na baka tsahon wata ukune domin kayi duk yadda zakayi ka shawo kansu". Amal ta sake yin shiru akaro na biyu tana dubansa. "Duk abinda kake so masoyina, ka lalubi aljihunka da niyar daukar zaka same shi aciki. Tayi kamar zata mike tsaye sai kuma ta koma ta zauna. "Ni zan tafi sai na dawo jin yadda kuka kare dasu, kada kuma ka damu za muke hirarmu kamar yadda muka saba acikin mafarki. Rufe idanunka na kaika gida". Amal tace dashi batare da ta mike daga kujerar data ke zaune ba. Adaidai lokacin da wannan ke faruwa, wata katuwar marsandi taja ta tsaya a kofar makarantar. Daga inda suke zaune Nuraddin yana iya hango motar haka ma Amal. Kofar motar ta bude, Badawiyya ta fito cikin fara'a ta nufi inda masu gadi suke zaune. Nuraddin yaji zuciyarsa ta harba, tabbas Badawiyya shi tazo dauka. "Badawiyya ce ko"? Amal ta fada a fusace. "Itace". Nuraddin ya fada Bakinsa a bushe kamar mai azumi. "Wannan maiyar yarinyar mai nacin tsiya saina gurguntata idan bata kyalemin kaiba". Ta kuma fadi a fusace. ALJANI YA TAKA WUTA CIGABAN LABARI {P.28} Ya kama kofar kenan zai bude sai yaji an kyalkyale da wata irin mahaukaciyar dariya mai kama da sautin muryar jaki. "Karyar ka tasha karya mayaudari"! Muryar ta fada "hahahahahaha"!!! Nuraddin ya waigo a firgice. Nan da nan sai yaga kyakykyawar fuskar Amal ta fara lotsewa tana damewa ta koma kamar mulmulallen dutse, a hankali kuma sai zoko-zakon faratanta suka fara zazzagowa daga cikin kyawawan yatsun budurwa Amal. Cikin minti guda ta rikide ta koma masa tamkar ranar da suka fara haduwa da ita. "karya kake mayaudari"! Muryar ta sake fashewa da mummunar dariya, sannan sai wani farin hayaki ya turnuke dakin. Nuraddin na tsaye cikin kaduwa sai kawai yaji kafafunsa sun kasa daukarsa, lokaci guda yaji duk sunyi yaushi sun koma kamar tsumma, nan take ya fadi kasa sakayau ba nauyi. Ba'a dade ba sai hannuwansa suka fara shanyewa a hankali-ahankali har suka koma 'yan siri-siri babu kwari sunyi yaushi kamar lawashin albasa, wata kumfa-kumfa sai fita take daga bakinsa sannan kuma sai ya fara fitsari da kashi a kwance a take gurin. Farin hayakin nan ya yaye dakin ya zama wayam, babu duriyar Amal haka nan kuma babu hayakin sai dan sauran kututturen dan abinda ya rage a jikin Nuraddin dake nannade. Adaidai lokacin da duk wannan ke faruwa sai aka kwankwasa kofar dakin, Badawiyya amarya ce ta gaji da jira, domin tuni sun karaso, aka ce da ita mijinta suna ganawa da wata mace shine to ta biyo sawunsa. Koda Badawiyya ta leka sa tace "NURI DARLING a ina kake ne, duk nan kaifa muke jira ya mamallakina". Nuraddin ya jita, amma bazai taba iya amsa mata ba. Da farko har ga Allah hankalin Badawiyya bai kai ga inda Nuraddin yake ba, domin abinda take tsammanin gani shine. Nuraddin tsaye sanye da kyawawan kayansa na angwanci tare da budurwar da aka ce suna ganawa. Dan haka koda Badawiyya ta sake matsawa cikin dakin sai ta dada cewa. "Nuri darling fito mana nawa". Akwai alamun murmushi akan fuskarta. Shiru ta sake gaishe da kunnuwanta bai amsa mata ba. Mamaki ya rufeta domin tabbas ance Nuri na cikin dakin tare da wata budurwa, haka nan tayi imani da cewa in har Nuri yana cikin dakin babu yadda za'ayi ta kira shi har sau biyu bai amsa mata ba. Lallai kam baya dakin Badawiyya ta dada nanatawa zuciyarta. Ta tuna wata rana da NURI DARLING dinta ke cewa da ita. Badawiyya duk duniya ban taba ganin macen da nake fahimta kamarki ba. "me kake nufi"? Ta tambayeshi cikin shagwaba. "Nuri yace "Abinda nake nufi shine, ko inuwarki na gani Badawiyya zan iya ganeki, ko motsin sautin tafiyarki naji a bayana zan iya gane cewa kece ba tare dana juya ba. Ke barima

Chapter 4 of 6