Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels MIJIN ARO Na Rahma Hassan Zaria Creat by Shuraih Usman Publish by http://hausaebooks.cf MIJIN ARO part1** Am bak again #Abduluk Bakin daki! shine sunan da Aneesa ta lakaba wa dakin da take takure a cikinsa tana tilawar kuka tun wayewar garin yau... a sakamakon shardadin da mahaifinta ya gindaya mata a wannan rana kafin ya fita zuwa aiki$ idan ta tuno da kalaman nasa takan sake tsinkewa da kuka saboda tsananin tausayin da takewa mahaifiyarta wanda a dalilinta ne komai ke faruwa... shin wai me mahaifiyarta tayi wa babanta ne da har baya tausayinta? shin ko tun asalai dama baya son tana ne lika masa ita akayi shine asalin. wannan wane irin zamn aure ne? ita yadda malamin islmiyarsu ya gaya musu ginshikin auratayya yace farko akawai soyayyaa da tausayi, to ita kam bata gani a gurin mahaifinta, shin meye dalili? ta tashi jiki a mace ta leka ta window ta hango mahaifiyarta a zaune a akan kujera ta tasa bahon kayan kanninta tana wankewa wanda kafin hakan wannan aikin ne da ita Aneesa ta daukarwa kanta, a ko wace safiya da ta idar da sallah subahi da shi take farawa, da ta gama shanyawa zata tafi. rijiyar kofar gidansu ta debo ruwa, in babu ruwan fanfo kenan saboda akwai fanfo gidansu. sai tabi dukkan manyan robobin xuba ruwansu ta cika, sannan ta shiga kitchen ta hada musu abin karyawa in koko ne ta dama ta rufe, idan tea ne ta dafa ruwan zafi ta zua flasks. daga baya tayi sharar tsakar gidan tsa da dakin mama, idan kuma maman taga aneesa tayi leetin zuwa sch sai tace bar wasu ayyunkan tayi ita. wannan kauna da tausayi da ke tsakanin uwa da 'yarta shine mahaifin baya so, shi acewarsa wannan ba aikin yarinya mai karancin shekaru kamar Aanasa bane wadda ko shekaru sha biyar bata gama cikawa ba. a safiyar yau din ne ya ya kirata ita da maman.... 5) Fatima me nagaya miki game da ayyukan da kike jibgama Aneesa a gidan nan? ina ce na hana? idanunsa kyar a kan mahaifiyar Aneesa. Ta risinar da kai kasa tace, yadda kace in daina sa ta na daina kuma ko dama bani ke sata ba, itace take taimka mini, wni tym din kafin in fito zanga ta kama ayyukan, ko dazu da ka dawo masallaci ka iske ta soma wanki ban sata ba, amma kayi hkr ba za asake ba. ya soma sababi, na dai gaya miki ba zai iwu ba Aneesa yace kuma ke kika haifeta, ba baiwa ba ce balle ace duk ayyukan gidan ita ce mai yinsa dubeta yarinya fara kyakkyawa mai garin jiki amma duk ta kekashe ta bushe saboda aikin wahala, tun bata yi aure ba ta iya ayyukan iyaye mata ta horu da wahala. idan kika haihu tamkar ita kika haifawa itace koman su bacci kawai ke hada ki da 'ya'yan, da mai saurin Nonuwa ce da yanxun sun xube sabida goyo, to wlh sam! ba zaiyuwa ba, na kashe wannan ayyukan kwata2. ya juya yana hci idanunsa akan Aneesa yace, ke kuma mai kunnen kashi. idan na hanaki aikin wahala ba kya bari ke a dole ga mai tausayin uwa to zauna anakasa miki rayuwa ki tun baki je gidan naki mijinba, in har zaki cigaba da rayuwar wahala to ba yadda z aayi namiji ya ganki yayi sha'awar ya so ki balle har ya aure ki. jiya duk an gaya min aikin da kika yi bayan dawowar ki makaranta, saboda haka yau zanyi maganinki ba zaki makarantar ba balle ki dawo kiyi bauta kulleki zanyi acan dakin har sai na dawo zan bude ki. ta soma zubda hawaye shar2 tace, Abba don Allah kayi hkr idan ta haihu ta sami lfy sai in daina tayata ayyukan.. Ya nunata fa yatsa, ke! ni kike gayawa ya kamata? to mu zuba ni da ke zanga wanda yasan ya kamata. shine musabbin da ya rufeta a daki yau abinci ma yace ta window za a bata. tana tsaye a window tana kallon maman tasu dake dauke da ciki wata biyar duk jinkinta a kumbere yake. 6) musamman kafafunta a dalilin hawan jinin da likitar dake mata awon ciki tace ya kamata. Aneesa tace mama ki bar wanki komai dare idan Abba ya dawo ya bude ni zanyi miki. Tayi murumshin karfin hali tace. ki kwantar da hankalinki nasan ke mai tasausayi ce da biyayya to kiyi wa mahiafinki biyayya. insha Allahu ba zaki tabe ba, ni kuma zan cigaba da bautar aure duk da larur da ta sameni ba zan ga za ba, in ma hakan ne zaiyi ajalina to alhmdulillah, ina murna da hakan. ranar. Aneesa wuni tayi kuka saboda tana tsaye a window tana kallon Mahaifiyarta yadda ayyuka sukayi mata yawa, ga wanki ga dora girkin rana gashi ice danye saboda tym din damina ne, duk tayi wujiga2 idonta yayi jazur saboda hura wuta ga hayaki. ko dama ta kammala abinci ta kawowa Aneesa kasa ci tayi duk da uwar yunwar da takeji tunda ko kokonta na safe bata sha ba, maman tayi2 ta sha taki, ga abincin rana ma taki ci. sai karfe uku da wani abu baban Aneesa ya dawo sai tym din ya bude ta ya bita da kallo yace. dbek harkiy y farinki ya da sabodaa. ni a rana ba kina aikin. wahalaa ita dai tayi shiru tayi saboda wahalar da yake kira ita a duniya bata ganta ba. saboda a duniya babu abinda da zai yiwa uwa ya biyata irin wahalat dawainyarsa da ta sha tun yana ciki har zuwa nakuwadr haihuwarsa da uwa uba rainonsa. musamman ma diya mace da tarbiyarta ke da wuya, tunda ko bacci takeyi sa kabi. kana gyara mata kwanciya. ya sake duban Aneesa yace, dauko abincin ki muje dakina ki ci don na lura baki ci ba. batayi musu ba don ta san halin babanta dole tayi yadda yace, ta bi bayansa da kwanon abincin, yaceoyazn ki inye abindan so nake ki maida jikinki kyanki ya dawo. haka ta dinga cusa abincin nan tamkar tana cin magani. kwana 2 yrufnesa ai, a kwana n 3 ne ya bar dakin abude yayi mata gargadi da kakkausar murya cewasaura ya dawo yaji tayi aikin da zai maida ta tsohuwa tunda kuruciyarta.. 7). Ita kam abin mamaki yake bata na yadda uba ke son raba 'ya da uwa da karfi da yaji abin da ba zai yiwu ba kenan. saboda ko hira yaki jinin yaga tana yi da Maman sai ya ja Uban tsaki yace, ke dai Fatima Allah ya kyauta miki baki da abokiyar hira ko shawara sai diyarki diyarma ta fari. wai nan kuma kunyarta kike ji har ba kya fadin sunanta$ sai dai kawai tayi murmushi abinka ga hakuarriya ba ita maida masa martani a matsayinsa na mijinta na lalle kuma uban yaranta. Yana tafiya aiki aranar Aneesa tayi saurin fitowa daga bakin dakin da lakabawa suna ta saka hannu ta soma wanke kayan kannenta da suka cire da safe . mama tayi saurin fitowa daga daki tana cewa a'a rufa min asiri ki koma ki zauna ki huta yadda abbanki yake so kada ya dawo kan tsautsauyi ya ganki yace ni na saki. mama ki kyale ni kawai ba zan iya ganinki yace ni na sa ki. mama ki kyale ni kawai ba zan iya ganinki kina wahala ke kadai bani ina zaune to meye amfanin haihuwata da kika yi? ai dole ne da ya jikan mahaifansa, ki kyale Abba da akidarsa ni ban san manufarsa ba ni dai Allah ya sani zanyi masa biyayya in dai bata sabon Allah bace, Amma ba zan iya yi masa biyayya ina kallonki kina wahala ba, ai ba haka addini ma yace ba. Dole mai Mama ta kyale ta taci gaba da wankin ta janyo kujera 'yar tsugune ta zauna tana wankewa tana daurayewa suna hira jefi2. can tace Mama wannan kumburin naki sai dada yawa yakeyi, babu wani magani da za su baki ne agurin awo ya ragu? tayi dan murmushi tace, sunce hawan jini ne ai naga ya miki, sun kuma bani takarda inyi hoto. amma naba Abbanku ya ki maida hankali ayi hoton, tunda bai bani kudin ba, kinsan ni kuma bani da kudi ahannuna, sai in wata ya kare anyi albashi na samu basukan da nake bi na atamfofinda na baya zanj in karbo naje hoton. Aneesa tace to Mama ko gurin Umman tudun wada zanje in amso kudin hoton tunda na san idan nagaya mata abinda za ayi da kudin za ta bayar. ta numfasa.. Naku akodayaushe: (Abduluk)MIJIN ARO 1**2 8) Karama kenan ( Sunan da take kiran Aneesa da shi kenan a dalilin 'yar fari ce) ni fa koda suke iyayena bana son kullun in yi ta dora musu wwahalar da ba dolensu bane, duk da dai iyaye za su iyayin dawainiya da larurar ciki ce bata shafesu ba, ki bari zan nemi rance a gurin Hajiya. aneesa tace ita ma hajiyan ko kin amsa aka maida mata ba zata amsa ba in dai taji abinda zakiyi da kudin. tace ai ba zan gaya mata ba, ai kokari da taimakon da Hajiya keyi a akaina da ku ko ita takawo ni duniyasai haka. Allah dai ya biyata da gidan aljannah. nace ameen. tana tsaye tana shanya kayan kwatsam sai ganin Abbansu ya shig gidan. ya tsaya yana mata kallon mamaki yace, lallai Aneesa wuyanki ya isa yanka tunda har zan hanaki abu kiki hanuwa, yau kan zaki gane kuskurenki. wuce ki koma dakin tare da zulumin abinda zai biyo baya. ya juya kan Fatima da sababin fadansa inda yake shiga ba nan yake fita ba ita dai shiru tayi tunda ta san halinsa, idan ta bashi hkr ba hkra zaiyi ba, idan kuma tayi masa shirun nan bata tsira ba cewa yake ta maida shi mahaukaci wato yayi tayi kenan. wata lafiyayyar bulala ya dauko daga dakinsa ya shiga dakin da Aneesa take ya shiga lallasa mata jiki tun tana ihu har ta gaza babu mai cetonta, da yake kanneta sun dawo sch sai suka kama kuka su ma, dan babbansu ne ya sulale ya nufi sassan wan babansu ya gaya masa. Allah sa baban can sassan na nan ya garzayo a fusace ya shigo sassan ya tsaya a bakin kofar dakin yace, wlh Ali idan ka sake bugun yarinyar nan sai ranka ya baci,, ni tun da na shigo nake jin ihu na dauka nmakwabta ne ashe a cikin gida ne. miko mmiko min bulalan. ya mika masa yana huci tamkar wadda yayi tseren mil dari. aa asa ydb hi aharzuke yace, kg ta ko dubi jkin yarinyar nan sai fidda jini yake tamkar ba kai ka kawo ta duniya ba, wannan zuciyar taka babu inda zata kaika Wata rana sai kayai da na sanin don irin wannan dukan wata ran zaka nakasa ta, babu gaira babu dalili, Allah ya azurtaka da yarinya mai ladabi da biyayya amma baka gani, wlh ka sani 'ya'ya amanr Allah ne, kuma ranar kiyama sai ya tambaye mu. Abban Aneesa ya nunata da yatsa yace wannan yarinyar kome nace kada tayi sai tayi mai taurin kan tsiya ni kuma nine maganinta, baban sassa yace ni ai har yanxun baka fadan laifinta ba, yace aiki na hanata yarinya duk tabi ta tsotse ta kwandare saboda bauta, idan subahi yayi ta soma aiki bata hutawa sai ta tafi mkrnta, idan ta dawo ko kayanta bata cirewa take fara aiki, ita uwar da yakamata tayi, sai ta kiyi ta kyale er haka, ko wace mace ai ita ke aikin gidan mijinta. Baban sassa ya hau salati ni ban taba ganin Uban da yake hana 'ya taimakawa uwarta ba, mu ga su can kullum fama muke da su taimakawa iyayensu sunki, kullum sun gwammace su yi wanka su nade a gado suna kallon iyayen na aiki. kai haka kake so Aneesa itama ta haye gado ta kwanta tana kallon uwarta tana aiki taki taimaka mata? haba Ali? to lallai ka sake tunani dan hakan sam ba zai yiwu ba, har ya sa kai zai fita sai ya dawo ya dubi Aneesa yace, ta so muje in sa a gasa miki jikinki nan da ruwan zafi, sai ki sha magani ki kwanta. Ya dubi dan uwansa rai bace yace kuma wlh kada ka sake taba lafiyar jikin yarinyar nan. Aiki kuma dole ta taya uwarta shi, tunda nau'I ne na koyi da akwa yara su horu kafin suje gidan aurensu.... 10) Baban sassa(Haka suke kiransa) ya damki hannun Aneesa suka nufi can sassansa zuciyarsa a kufule. yana kwalawa uwar gidansa kira. ke haanne! Hanne! ina kika ne? ban san me kike yi ba ina ta kira kinyi kunnen uwar shegu da ni. da saurinta ta fito daga ban daki hannunta rike da bokiti da kwandon wanka, daga wanka take amma duk ga kumfa nan ajikinta tabbacin bata gama wankan ba ta sheka ruwa ta fito saboda irin mafarutar da taji maigidan na kwala mata. tasan idan bata fito ba to fadan da ta tinxiro shi daga inda ya fito a kanta zai kare. ganin shi rike da hannun Aneesa ya sa ta gintse fuska. ai fa an tabo 'yar dan uwa, shi a dole sarkin zumunci. ita ta rasa wannan jarabar son 'ya'yan 'yan uwansa gara ka taba dansa, su kuwa 'yan uwa kowa kowa nasa ya sani, amma shi banda shi, balle Aneesa da uwarta da yake ji da su kamar me. a cewarsa in ba ayi zumunci a duniya ba dole za ayi a kiyama ita kam duk wanda baibi da zumuncinsa ta kanta da 'ya'yanta ba to ma'asalam ayi alahira, amma a duniya kowa ya ja 'ya'yansa yayi zumunci da su. Ya dubeta yace duba min nan ki ga aikin Ali na rashin hankali ace dan ka haifa ne za kayi wa wannan dukan kawo wukan, ina ga dan wani kuma, shi dai ya daki 'ya'ya tamkar jakai duka ai ba ya gyara tarbiya yaro, illa ma ya kangara shi. yanzun Aneesa guda nawa take? sannan meye laifin yarinyar nan? duk gidan nan ai ba da mai bin iyaye da jin magana irinta, amma shi baya gani. hanne ta dada tunzura abinda bata kaunar afada shi kuma kullum sai ya fada babu mai tarbiyar Aneesa duk cikin yaran gidan nan, wato na su 'ya'yan basu da tarbiyya. ta tabe baki tace, ai fa babu mai jin maganar iyaye irinta shi yasa naga tambarin dukan iyaye a jikinta, in da mai jin magana ce ai da kullum ba za a dinga jibgarta tamkar jaka har aje kwatarta ba. ya ja tsaki twiwwww! ni ba wannan na tambayeki ba, yanzun dai ruwan zafi nake so ki dibo ki gasa mata jikin nan. dubi shaidar bulala sai kace ba dan mutum aka daka ba, in banda rashin yi wa kai adalci, yaushe za'a ce yarinya ba zata yiwa uwarta bauta ba, sai dai tayi kwance tana kallon uwarta na aiki. 11) Ni gasu nan ina fama bamai yin cangal kodayake ba laifinsu bane ko yi akayi musu. hanne abin ya sake tinxurata tayi janyar dakinta tana cewa, bani da ruwan zafi kasan yaran sasan nan ko ruwan tea ba sa azawa a wuta balle a sami rahiwa, ga su can kwance. martani ta mayar masa jin haka yasa ya bar ta kanta ya kwalawa amaryarsa kira, ke Halima? hala barci kikeyi? ta fita daga dakinta sanye da hijab tace, gani sallaj nakeyi me ya faru? Tana kai ganinta jikin Aneesa ta saki salati, Lah ila ha illahu, me ya sami Aneesa? ya fada mata abinda ya faru ya kara da cewa in akwai ruwan zafi gasa mata jikinta dan Allah. Tace bari in duba kicin din in ma babu sai in dora. ta nufi kicin din wuf Hanne tayi ta fito daga daki ta nufi kicin din tana ce mata. kada ki kuskura ki debi ruwan zafin da na dora yara zanyi wa wanka, sai dai ki sa wani tunda ke wahalallace mai neman suna, ni kam ba zai yiwu ana aibunta mini 'ya'ya akan wannan mai tsayayyen idon ba ni kuma ni tausaya mata. Halima bata ce mata komai ba saboda tasan idonta tanka ta yanzun z aji kansu sai ta koma, ta hada wuta nan danan ta dora ruwan da zafinsa sosai ta juye suk je bayi ta gasa wa Aneesa jikinta sannan tace ta tube kayan ta tati wanka da sauran ita kuma ta fito. Halima halayyarta daya da na mai gidan tana da kirki da son zumunci, duk fadin gidan nan ita da maigidan ne masu kaunar Aneesa da mamanta kuma suna tausaya musu halin da suke ciki$ in dai Aneesa tayi ba dai2 ba ro kyas Hanne ke jira ta zayyanewa Mahifin Naeesa. idan ya shigo sasansu, shi ya sa tasu ta zo daya. asalain iyayen Aneesa Haifaffun zaria ne gaba da baya, unguwar alkali dake birnin zazzau. gidansu babban gida ne m- umheda ssa3, na farko shine nasu Aneesa, mai binsa na Baban sasa shine wasu ke cewa Baba amadu, sai na can kurya gidan kankkaninsu mahaifan iyayensu, wanda Alla yayi wa rasuwa shi kakkan nasu da uwar gidan sai mai binta ke raye a sasan tare da autan gidan Baba adamu da matarsa. 12) Sauran duk suna wasu gidajen nan kusa. Maihafin Aneesa shi kadai mahaifiyarsa ta haifa sai ta fita a gidan taje ta haifi wasu 'ya'yan a wani gidan. shi ya sa tun a wancan tym din ya taso cikin en uba wadanda baiki dadin su ba ko kadan kuma shi kadai ne yafi dagewa wajen yin karatun boko tare da taimakon dangin uwarsa wanda idan larurorin makarantarsa ya tashi can wurin kakkaninsa yake xuwa su tallafa masa. A haka har ya kammala secondary aka zo cuku2 shiga jami'a wadda a wancan tym din ba wuyar samu gareta ba dan ba zancen JAMB KO POST UME indai sakamakon yayi kyau to sai shiga jani'a tunda ba kowa keyi ba tym din ba. Allah ya taimake shi yayi jami'ar har ya kare wanda kafin ya kare Allah hada shi da Fatima wato mahaifiyar Aneesa da suke tudun wadan zaria. ko da zai tafi bautar kasa a calaba, magana ta soma yin karfi duk da dai an sami takun saka daga marikiyarsa mahaifiyar baban Sasa. tace wai ga 'yan mata nan birjiki a cikin zaria ga su ba zai zaba ba sai ya tsallake tudun ya dauko musu gogaggu. saboda tym din gani ake haifaffen cikin city iyayensa basa lamuntar ya auro 'ya daga tudun wada sai dai anan zarian. tsiarrau daga cikin dangi ne suka bada goyon baya tunda an bincika Fatima 'yar babban gida ce kuma gidan dattako. shi yasa aka yi baiko da sa rana amma sai ya kammalo bautar kasa ya dawo za ayi bikin ko da bai fara aiki ba. cikin yardar Allah yana kammala bautar kasarsa ya samu aiki da gurin da aka tura shi bautar kasar. a son samun mahifinsu ya dawo ya sami aiki nan zaria in an kai da nisa ko kaduna.amma sai ga yadda Allah tsara lamarinsa haka nan ya dawo calaba ya soma aikinsa har zuwa tym da akayi bikinsu.MIJIN ARO 1**3 Iyaye sunki yarda ya tafi da ita can calaba dole anan gida zaria ya barta aka kbe musu sasansu daban. aure ne na soyayya akayi. shi ya sa duk da kunya da kawai na wancan tym din amma bai hana ma'auratan gudanar da soyayyar mai karfi cikin zamantakewar auren su ba, wanda ko yaron goye ya zauna da su na 'yan dakikai zai gano hakan. ya kasance komai mahaifin Aneesa ya samu gida yake kawowa, shiyasa Fatima ta wadatu da komai najin dadi. duk da yana can calaba sai karshe wata yake xuwa, amma bata rasa komai, sai ya kasance duk yafi 'yan wuwansa samu matan yayyinsa na jin dadi wannan ne dalilin da ta samo kiyayya a zuciyar marikiyarsa da sauran matan gidan irin su Hanne. Halima ce kawai jininsu ya zo daya. kuma bai ga za da hidimta musu ba. amma sam ba su gani wanda yake mata ne kadai ya tsole musu ido suke hassada. kwatsam laulayin ciki ya saka Fatima agaba. atym din kuma Ali yana Calaba gashi ba wayar hannu balle gaya masa, hakan nan tayi ta fama da ciwo babu mai taimakata mata sai Halima itama a boye saobda surukuwarta ta sa musu ido har da gori wai don ta sami abin lasawa ne take xuwa ckin amai. ita kam don zumunci takeyi kuma mijinta ke turata aboyr saboda kada ran mamansa ya baci, amma a zahiri yana son a dinga shiga ana taimakwa Fatima saboda larurrta da ya sameta$ Da Ali ya dawo ya iske da halin da ake ciki. ya tasuaya mata matuka shi yasa da zai koma ya shawarci mahaifinsa da Yayansa akan zai tafi da matarsa gurin aikinsa, tunda sun ba shi gida, hakan kuwa akayi, ba su snara da marikiyarsa ba don hanawa za tayi shi yasa mahaifinsu yace suyi gam da bakinsu, sai ranar tafiya sannan suka shiga suka yi mata sallama. ai kuwa kuka ta saka wai ya nuna mata lyakarta din ba ita ta haifeshi ba. mhaifinsu shi ya kashe maganar da cewa da izinina zai tafi da matarsa din zaifi kulawa da lafiyarta acan. Tunda suka tafi Fatima bata zo zaria ba sai bayan da ta haifi Aneesa a Calaba, shi dai bai fasa zuwa duk karshen wata ba yana kawo musu abin da yake kawo musu ba kuma zuwan nasu bai hana marikiyarsa mitar ya guje su ba. da aka haifi Aneesa washegari a sako su a motar sa suka nufo Zaria don a kula da lafiyarta. iyayenta sun zo daukanta ba a basu ba sai da aka zo aka zauna da ita. 'ya'ya 3 Fati ta Haifa a Calaba sannan aka yo masa transfer zuwa zaria$ a tym din su Aneesa da kanneta basu cika jin hausa sosai ba sai yaren ibo da turanci da turanci saboda cudanya da sukayi dasu acan. shima nan ansha gori wai an gurbata tarbiyar 'ya'ya tunda basu iya yarensu sosai ba sai yaren wasu. zani ma basu iya daurawa ba dawowarsu aka koya musu.. Amma kuma bata lura ba bakinsu ya nuna da karatun addini gashi da sun ji kiran sallah suke zuwa suyi, ko da yake ta lura da haka fada ne ba zata yi ba, aibun su shi ya fi mata dadin fada, wanna bata rashin yiwa dan adam adalci bane. Su aneesa sun girma al'amura na canzawa, saboda kiyayyar da ake ma mahaifiyarsu ne sai ya koma kansu balle gasu tubarakallah masha Allah kyawawa irin uwarsu babu ma kamar Aneesa da ta dauko kyan uwarta dirin jiki kuma da fari na babanta, tunda shi farine , mahaifiyarsu kuma wankan tarwada, tym din tana Calaba cikin jin dadi da kwanciyar hankali sai ta zama kamr wata half cast. al'amuran sun cika gaba da canzawa har aka wayi gari irin soyayyar da mahaifinsu ke wa Fatima sai ta ragu, Rashin zaman lfy da kwanciyar hankali ya dinga wanzuwa a tsakanin ma'auratan wanda an rasa gano musabbabin hakan. ashe wanan hadin duk hadi ne daga marikiyarsa, da wasu 'yar surkulle da ake masa har kwakwalwarsa ta juye. idan a'amuran sun fara, Fatima ta taba zuwa ga mahaifanta ta fada sai sukace maza ta tashi ta koma dakin mijinta ko wace mace da ta gani hkrn zaman aure tae.. Shikenan sai ta daina zuwa gidan, sai tayi ta kuka tace ita ba yaji tayo ba, ta zo ne don su san halin da ake ciki ko za su kira shi don a daidaita matsalolin da ke knnuwa aurensu, saboda acan idan ta gayawa markiyarsa bata daukan abin da muhummanci, in kuma tayi magana to ita ake dorawa laifi ko da ita take da gaskiyya. duk da haka iyayenta da yake dattawan arziki ne sai basu goya mata baya ba suka ce ta tafi za su san abinyi. Gurin mutum daya awajen gidan nan take samun shawarwari da dukkan wani tallafi. in ka debe mutum2 a cikin gidan watau baban sasa da da amaryarsa Halima, tun far kon aurenta aka yi mata uwar daki da ita Hajiya Asma'u wadda kowa ke kira Hajiya, babu alakar jini a tsakaninsu amma zaka ranste ya da kanwa ne. tunda ta girme ma Fatima. gamuwar jini ne kawai yasa Hajiya ke ji da su. Gidan da Hajiya take katafare ne na saurata kuma na tsofaffin masu kudi, karamci da mutnci da sanin kimar dan adam da addini sunyi zaman dirshan a zuciyar Hajiya da jama'ar gidan, musamman mai gidan kafin rasuwarsa, ita kadaice macen aurensa da yaranta4, mata3 namiji1. Duk wasu hidaman Aneesa da uwarsu da kanninta Hajiya bata gazawa da yi musu tamkar gudan jinita, donta so baban Aneesa ya bata amma yayi mirsisi ya hana duk da take. kayr fari shima ita yafi so cikin yarans, ya dai yarda ta je ta wuni, idan ma zata kwana a can Hajiya ta aiko ba yahanawa, shiyasa ta hkr da nacin yabataita. naga kamar littafin nan bai

Chapter 1 of 7