Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
9 / 9
itama ta falfalo danata azababben gudun ina waigawa baya na ganta daf dani saura kiris mata riskeni nan fa muka ci gaba da gudu ba sassauci tamkar bazamu tsaya a ko ina ba sai a bayan duniya A wannan lokaci ne na kamu da tsananin mamki ashe garin yana da matukar girman gaske ga tsawon tsiya tamkar ba zamu isa tsakiyar tasa ba a sannan ne wani tunani ya fado mini a rai nace hakika wadannan mutane basirarsu a toshe take in banda rashin tunani da rashin hikima yaza ayi su dade gaba dayansu su bar cikin garinsu su taru a can dakin bautar su basu bar maigadi ba ko guda daya yanzu inda sun bar masu gadin gari ai da sune zasu tona mana asiri har azo ayi mana rubdugu mu kasa aiwatar da wannan shiri namu sai da muka shafe kusan sa a daya da rabi muna falfala wannan masifaffen gudun sannan muka isa inda dakin bautar yake girman wannan dakin bauta ya kai kamu dari shida a fadi da tsawo tun daga nesa da wadannan masu gadin bakin su takwas suka hangomu sai suka daga makamansu sama suka rugo izuwa kanmu kamar hadin baki sai ni da luslaiya muka daka tsalle sama a saman na shaftarawa mutum hudu makogwaro da kaifin takobina ita kuwa luslaiya sokesu tayi mutum hudu da takubbanta guda biyu watoda kowacce arna guda ta soke mutum biyu take dakarun takwas suka zube kasa matattu maimakon mu diro kasa sai muka wilkila jikinmu muka dada. Yin sama muka fada kan saman dakin bautar muka ci gaba da gudu Abinka da mutumin daji gashi dai sunaji ana gudu akan rufin dakin bautar amma basu fasa ci gaba da bautar tasu ba domin a tunaninsu ubangijin nasu ne yake tayasu rasa Kwatsam ba zato ba tsammani sai gani sukayi tsakiyar dakin bautar ya rufto kasa a dadai gaban gunkin muka fado nine akan gaba luslaiya a bayana muna fadowa sai arnan dajin suka zare makamansu suka yunkura dazasu afka mana koda ganin hakan saina zube kasa gaban gunkin nayi sujjada da ganin haka sai gaba daya arnan dajin suka zubar da makamansu suma suka zube kasa sukayi sujjadar ina ganin haka saina taso da sauri na suri gunkin nasu da hannu daya na daka tsalle sama izuwa inda muka faso itama luslaiya sai ta dako tsalle ta biyoni saman rufin nan take muka juya da baya muka ci gaba da guda akan rufin dakin a sannan ne arnan dajin suka farga suka dago sujjadar koda sukaga babu abin bautar tasu sai suka suri makamansu wasu suka rinka daka tsalle suna fitowa ta inda muka shiga wasu kuma suka banko kofar dakin suka fito take muka ji an busa wani kaho mai karar tsiya wanda ke nuni da cewa an kawo hari Wohoho Bala'u ba dadi !! Nan fa muka ga dakarun Arnan dajin suna ta firfitowa tako ina tamkar tururuwai suna kawo mana hari daga kowanne bangare wasu suka rinka harbo mana kibiyoyi wasu masu suke jehowa wasu kuma kan rufin gidajensu suka haye suna rugowa izuwa garemu inda aka rincabe da masifaffen azababben yaki mai tsananin muni da tayar da hankali....... Tashin Hankali kenan Nima kaina Guyson nayi gaba sbd wannan gumurzu.. Marubucin yace mu hadu a Littafi na bakwai (7) domin jin cigaban wannan labari yawan comments dinku yana samana kwarin guiwa Compilied By Abubakar Saleh AlQuyraemey Whatsapp Number 08138873799 Visit www.rumbunlabarai.com For More Complete Documents An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 9 of 9