Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 9
farin ciki sannan ya dubeshi cikin nutsuwa yace ina alfahari dakai ya abbana ba don komai ba sai saboda kai mutunne mai ki -fadi! A iya sanina tun tasowata daga kuruciyata kawo i yanzu baka taba fadin abinda bai faru ba don haka nayi imani akan cewa sai hakan ta faru idan kuma hakan bata faru ba to wani babban abin al ajabi zai biyo baya ni yanzu abinda nake so dakai shine ka taimaka ka karasa mini wancan labari naka lallai ina so naji yadda karshen gasarku zai kasance kuma ina son na san matsayin jaruma luslaiya da na mahaifiyata ta gida lokacin da yarima kamsus yazo nan a zancensa sai sarki alkasim ya sunkui da kansa kas jikinsa yayi sanyi tamkar an zare dukkan lakar jikinsa daga can kuma sai ya dago kai ya dubi yarima kamsus a lokacin da idanunsa suka ciko da kwalla ya dafa kafadarsa yace yakai dana ba komai ne yasa kaga ina ta ja maka rai ba akan wannan labari ba face na tsani tuno da baya kuma na tsani duk abinda zai sakani zubar da hawaye saboda zubar hawayen jarumi babbar illace a cikin jarumtakarsa da nasararsa koda kuwa yafi kowa karfi da sa'a yanzu take zan yi kokari in gama baka wannan labari amma ka nutsu sosai ka fahimci babban darasin dake cikinsa saboda bana son ka aikata irin kuskuren dana aikata a rayuwata ka sani cewa wani lokaci yana da kyau mutum ya hakura da son zuciyarsa don gudun bacin zuciyar a gaba '' koda sarki Alkasim yazo nan a jawabinsa sai yayi doguwar ajiyar zuciya sannan yaci gaba da baiwa yarima kamsus labari kamar haka... ++ +++ ++++ +++++++++++ '''LOKACIN DA JARUMA LUSLAIYA taji na ce sai dai mu fita tare daga cikin wannan rami mai mugun zurfi, kuma akan igiyarta sai hankalinta ya dugunzuma ainun ta yi shiru tana kallona kawai ta kasa cewa komai ashe tunanin hanyar da zata cutar dani take yi kawai sai tayi wuf ! Ta kama igiyar tata da nufin ta fara hawa amma sai nima na kama igiyar na tsaida ita nace nine zan fara hawa Da jin haka sai nayi murmushi nace Abinda yasa nace nine zan fara hawa shine idan muka yi nisa a lokacin da muka jigata zaki iya cutar dani ki dokoni kasa tunda kina samana Al amin Ahmed Misau Guyson ko shagala sunana kenan daga zauran Labarai cikin fishi luslaiya tace to mene ne tabbacin cewa kaima ba zakayi min haka ba? Nayi murmushi nace ai ni kin san cewa na kamu da tsananin sonki kuma na ceci rayuwarki a baya don haka babu yadda za ayi nayi wani yunkuri na hallakaki duk da cewa ke kin tsaneni fiye da yadda kika tsani mutuwarki, luslaiya ta dubeni a fusace tace, wannan imaninka kenan ba nawa ba A rayuwata ban da iyayena da suka haifeni ban taba yarda da kowa ba ba zan taba yarda da cewar ka fara hawa kan wannan igiya ba saidai mu ci gaba da yaki anan har dayanmu ya sami nasarar kashe daya kayi sani cewa ban dawo nan cikin wannan rami domin komaiba sai somin na yanke kanka na tafi da shi izuwa ga mahaifina domin ya tabbatar da cewar munyi wannan gasa kuma na sami nasara a kanka koda jin wannan batu na luslaiya saina bushe da dariya sannan na dubeta ina mai murtuke fuskata kuma na daka mata tsawa duk da cewa luslaiya bata san tsoro ba saida naga alamun razana akan fuskarta take na gamsu cewa lallai namiji yana gaba da mace komai karfinta da isarta kuwa.... . Bari na dakata anan nima sbd wannan tsawa da sarki Alkasim yayi na firgita na kasa ci gaba.. Al amin Ahmed Misau Guyson sunana kenan Mutum Da Aljan Littafi Na Shida (6) Part A. . Al amin Ahmed Misau . post:Abubakar Ahmad # Adon_masoya Labari ya isowa guyson cewa... . Lokacin da sarki Alkasim yaji tambayar da yarima kamsus yayi masa sai yayi murmushi yace ni kuwa dadina dakai gajen hakuri ai a cikin kankanin lokaci zan gama baka wannan labari kuma zaka sha mamaki idan kaji yadda karshen gasarmu yake kasancewa ni kaina yanzu bana son na tsaya akan wannan labari da nake baka face na je karshensa ko muna kan hanyane zan cigaba da bakashi yanzu dai tunda mun kammala cin abincin zaifi kyau mu tashi mu kimtsa tunda mu kadai ake jira ba tare da wata gardama ba sai yarima kamsus ya mike tsaye nan da nan shida sarki suka gama kimtsawa suka hau bisa dawakansu suka jagoranci dubunnan daruruwan jama'ar dake cikin wannan tawaga tasu suka durfafi hanyar da zata kaisu birnin sarki masarul anjana ana fara wannan tafiya sai yarima kamsus ya jera da sarkin yaki ya ki yarda wani abu ya shiga tsakaninsu burinsa kawai shine sarki ya cigaba da bashi wannan labari na gasarsa da jaruma luslaiya bisa mamaki sai yaji sarki yayi shiru har ya zamana cewa tafiyar tasu ta fara dan nisa don haka takai tsawon rabin sa'a Al'amarin da ya jefa yarima cikin tsananin damuwa kenan yayi kamar ya yiwa sarki magana amma sai yayi shiru A dai dai wannan lokaci ne suka iso wani kauye na Aljanu dake cikin nahiyar kasar sarki Masarul Anjana nan fa gaba dayan jama'ar dake cikin tawagar suka cika da tsananin mamaki dukkaninsu suka zama kamar 'yan kauye domin basu san sa adda suka wangame bakunansu ba suka kama kalle kalle saboda gani sukayi kamar mafarki sukeyi ba a zahiri suke ba gaba dayan gidajen dake wannan kauye sunkai kimanin guda dubu uku da doriya kuma dukkaninsu iri dayane kuma an ginasu ne da tubalin zinare ko ina a cikin kauyen babu inda mutum zaiga wata kazanta an shimfide ko ina da dutsen jauhar Abinda yafi daurewa kowa kai shine babu kura ko wata iska mai karfi dazata dami mutum a garin face wani irin yanayi mai dadin gaske wanda babu zafi kuma babu sanyi irin wannan yanayine yake sawa fatar jikin mutum ta rinka sheki laushi da haske tamkar jariri gaba dayan Al'ummar wannan kauye suna ta kai kawo suna tafiyar da harkokinsu babu wanda ya kula su sarki Alkasim sai dai kaga suna ratsawa ta cikin jikkunansu suna wucewa abinsu Al amin Ahmed Misau Guyson sunana kenan daga zauran Labarai. Sarki Alkasim bai san sa'adda ya ja linzamin dokinsa ba ya tsaya a kofar wani katafaren gida mafi girma da kawatuwa a garin kai da gani kasan cewa wannan gida mallakar shugaban kauyen ne koda ganin tsayuwar sarki sai kowa ma ya tsaya faruwar hakan keda wuya saiga wani narkeken Aljani ya fito daga cikin wannan gida a cikin shiga irin ta masu mulki, fadawansa a biye dashi, da isowarsa daf da sarki Alkasim sai ya risina kamar zaiyi masa sujjada sannan ya dago kai ya dubeshi yace '' Lale marhaban da sadaukin sadaukai , sarki Alkasim na birnin misra inayi maka barka da zuwa kauyen LAUSAS sunana DAMZURUL MASWAD nine shugaban mazauna wannan kauye na lusas daga nan zuwa babban birnin kasarmu wato DILHAR inda maigirma Sarki masarul Anjana yake tafiyace ta kwana goma sha uku kacal Kayi sani cewa sarakunanku na bil adama guda dubu dari takwas da saba in da ukune suka rigaka isa fadar sarkinmu kuma akwai wasu da yawa a bayanka idan kana so zaka iya hutawa a cikin garina har tsawona Sa'a uku sannan kuci gaba da yin tafiyarku koda shugaba damzurul maswad yazo nan a jawabinsa sai fuskarsarki Alkasim ta fadada da murmushi yace zanyi farin ciki da hakan nan take wasu hadiman Aljanu suda yawa suka baiyana tsulum ! Suka kamawa kowa abin hawansa aka sauka nan dai aka tafi da ababan hawan izuwa wani wuri daban sannan aka wangame katuwar kofar wannan babban gida take shugaban damzurul Maswad da fadawansa suka yiwa su sarki Alkasim jagora izuwa cikin gidan saboda zurfin wannan gida da fadinsa da kuma kayan kawar da aka shirya masa hatta sarki Alkasim da yarima kamsus dimaucewa sukayi suka zama cikakkun 'yan kauye cikin kankanin lokaci aka kai kowa masaukinsa kuma aka basu abinci da abin sha nasu na biladama kuma na alfarma harda irin wanda shima kansa sarki Alkasim bai taba dandanarsa ba Abin da yafi baiwa kowa mamaki shine ganin yadda a cikin dakiku kadan aka kai dukkan tawagar izuwa cikin dakunansu kuma mutum bibbiyu aka rinka hadasu wadansu kyawawan yan matan Aljanu ne wadanda kamar su sukayi kansu don kyau suka rinka yi musu hidima da yawa daga cikin mutanan wannan tawaga ta sarki Alkasim basu san sa adda suka kama sambatu ba suna cewa aisu inda sun san cewa akwai irin wannan aljannar duniya da tuni sun baro komai da kowa nasu sun dawo wannan gari da zama koda kuwa zasu yi aikin bautane a cikinsa wasu kuwa sai suka kama kuka saboda bakin cikin sanin cewa babu aure a tsakanin MUTUM DA ALJAN inda daga cikin inda da halin hakan da kowa ya auri daya daga cikin wadannan kyawawan kuyangi masu yi masa hidima lokacin da yarima kamsus yaga an hadasu tare da shi da sarki a cikin wannan kasaitaccen babban daki mai dauke da shimfidu kujeru da gidaje na alfarma sai ya kamu da tsananin farin ciki da shigarsu cikin dakin sai sarki Alkasim ya nufi wani luntsumemen gado ya fada kansa ya baje saboda tsananin taushin gadon take ya fara lumshe idanu alamar cewa barci na son satarsa koda ganin hakan sai yarima kamsus ya tasheshi zaune sannan ya dubeshi cikin alamun matukar damuwa yace haba yakai abbana yanzu ashe duk barcin da ka keyi jiya a cikin dare bai ishekaba? Kada ka bamu kunya fa tun yanzu nan kauyene kawai a cikin garuruwan kasar sarki masarul anjana'' koda jin wannan batu sai sarki Alkasim yayi zumbur ya mike tsaye yana mai mitsitstsike idanunsa sannan ya nufi kan wata doguwar kujera yana rike da hannun yarima suka zauna tare suna masu fuskantar juna sarki Alkasim yayi gyaran murya sannan yace yakai dana hakika wannan duniya fadi gareta kuma abin cikinta yawa gareshi tabbas na daina raina kowa da komai domin komai na iya faruwa cikin bazato amma duk da haka na yarda da kaina nayi imani cewa ni zakine abin tsoro zan iya jada duk wani mai ji da kansa don haka har abada zuciyata ba zata karaya ba akan mutum da Aljan domin sai an buga sannan ake sanin na kwarai. Inaji a jikina cewa a tsakaninmu ni dakai dayanmu zai cika burin sarki masarul anjana na sauya rayuwar 'yarsa lokacin da sarki Alkasim yazo nan a jawabinsa sai yarima kamsus ya bushe da dariyar farin ciki sannan ya dubeshi cikin nutsuwa yace ina alfahari dakai ya abbana ba don komai ba sai saboda kai mutunne mai ki -fadi! A iya sanina tun tasowata daga kuruciyata kawo i yanzu baka taba fadin abinda bai faru ba don haka nayi imani akan cewa sai hakan ta faru idan kuma hakan bata faru ba to wani babban abin al ajabi zai biyo baya ni yanzu abinda nake so dakai shine ka taimaka ka karasa mini wancan labari naka lallai ina so naji yadda karshen gasarku zai kasance kuma ina son na san matsayin jaruma luslaiya da na mahaifiyata ta gida lokacin da yarima kamsus yazo nan a zancensa sai sarki alkasim ya sunkui da kansa kas jikinsa yayi sanyi tamkar an zare dukkan lakar jikinsa daga can kuma sai ya dago kai ya dubi yarima kamsus a lokacin da idanunsa suka ciko da kwalla ya dafa kafadarsa yace yakai dana ba komai ne yasa kaga ina ta ja maka rai ba akan wannan labari ba face na tsani tuno da baya kuma na tsani duk abinda zai sakani zubar da hawaye saboda zubar hawayen jarumi babbar illace a cikin jarumtakarsa da nasararsa koda kuwa yafi kowa karfi da sa'a yanzu take zan yi kokari in gama baka wannan labari amma ka nutsu sosai ka fahimci babban darasin dake cikinsa saboda bana son ka aikata irin kuskuren dana aikata a rayuwata ka sani cewa wani lokaci yana da kyau mutum ya hakura da son zuciyarsa don gudun bacin zuciyar a gaba '' koda sarki Alkasim yazo nan a jawabinsa sai yayi doguwar ajiyar zuciya sannan yaci gaba da baiwa yarima kamsus labari kamar haka... ++ +++ ++++ +++++++++++ '''LOKACIN DA JARUMA LUSLAIYA taji na ce sai dai mu fita tare daga cikin wannan rami mai mugun zurfi, kuma akan igiyarta sai hankalinta ya dugunzuma ainun ta yi shiru tana kallona kawai ta kasa cewa komai ashe tunanin hanyar da zata cutar dani take yi kawai sai tayi wuf ! Ta kama igiyar tata da nufin ta fara hawa amma sai nima na kama igiyar na tsaida ita nace nine zan fara hawa Da jin haka sai nayi murmushi nace Abinda yasa nace nine zan fara hawa shine idan muka yi nisa a lokacin da muka jigata zaki iya cutar dani ki dokoni kasa tunda kina samana Compilied By Abubakar Saleh AlQuyraemey Whatsapp Number 08138873799 Visit www.rumbunlabarai.com For More Complete Documents cikin fishi luslaiya tace to mene ne tabbacin cewa kaima ba zakayi min haka ba? Nayi murmushi nace ai ni kin san cewa na kamu da tsananin sonki kuma na ceci rayuwarki a baya don haka babu yadda za ayi nayi wani yunkuri na hallakaki duk da cewa ke kin tsaneni fiye da yadda kika tsani mutuwarki, luslaiya ta dubeni a fusace tace, wannan imaninka kenan ba nawa ba A rayuwata ban da iyayena da suka haifeni ban taba yarda da kowa ba ba zan taba yarda da cewar ka fara hawa kan wannan igiya ba saidai mu ci gaba da yaki anan har dayanmu ya sami nasarar kashe daya kayi sani cewa ban dawo nan cikin wannan rami domin komaiba sai somin na yanke kanka na tafi da shi izuwa ga mahaifina domin ya tabbatar da cewar munyi wannan gasa kuma na sami nasara a kanka koda jin wannan batu na luslaiya saina bushe da dariya sannan na dubeta ina mai murtuke fuskata kuma na daka mata tsawa duk da cewa luslaiya bata san tsoro ba saida naga alamun razana akan fuskarta take na gamsu cewa lallai namiji yana gaba da mace komai karfinta da isarta kuwa.... . Bari na dakata anan nima sbd wannan tsawa da sarki Alkasim yayi na firgita na kasa ci gaba.. Al amin Ahmed Misau Guyson sunana kenan Mutum Da Aljan Littafi Na Shida (6) Part C. , typing by.. Al amin Ahmed Misau Guyson ko Shagala Boy call 08064594218 For more info. Doka ' ban yarda a juya wannan post dinba in ba tare da izinina ba... . Labari ya isowa guyson cewa.. . Kafin wannan macijiyar ta kawo mini wani harin tuni na zare addana na mike tsaye zumbur nan fa muka kacame da masifaffen yaki ya zamana cewa macijiyar na kawo mini sara da cizo ina gocewa cikin zafin nama ina kai mata sara da suka duk da cewa na yiwa wannan macijiya rauni akanta jini na zuba saida muka shafe sama da sa a guda muna gumurzu da kyar da sidin goshina shammaci macijiyar na dakatsalle sama na sare mata kai ta sulale kasa matacciya A wannan lokaci a jikina akwai raunika sama da guda ashirin wadanda macijiyar tayi mini nan take jiri ya rinka dibata sakamakon jinin dake zuba a jikina na rinka layi tamkar wanda yasha barasa ya bugu daga can kuma saina yanke jiki na fadi kasa sumamme++ wow Sarki Alkasim kaga Rayuwa namijin fama Nima Guyson kunsan fa nasha wahalar nan fa ehem Al amarin jaruma luslaiya kuwa lokacin da ta nausa cikin daji cikin tsananin farin ciki sai data shafe kusan rabin sa a tana tafiya sannan ta tsaya cak nan take ta gane cewa tayi babban kuskure da ta baro wancan wuri inda ta baroni macijiya zata hallakani kamata yayi ta tsaya taga yadda macijiyar zata hallakani domin ta sami damar cire kaina kafin macijiyar ta hadiyeni koda gama ayyana hakan saita juyo da sauri ta falfalo da azababben gudu zuwa inda ta baroni lokacin da jaruma luslaiya ta iso inda ta baroni saita tsaya cak tayi turus ta kasa motsin komai saboda tsananin mamaki gangar jikin macijiyar ta gani kawai babu kai ga jini male male a wajan kuma babu ni babu alamata saboda ganin wannan abin mamaki jaruma luslaiya bata san sa adda zancen zucinta ya fito fili ba tana cewa ''ta yaya Alkasim ya iya kashe wannan macijiyar ''?? Kwatsam ! Saijin dariyata tayi a bayanta a firgice jaruma luslaiya ta juyo da sauri take tayi arba dani a tsaye ina rike da kan wannan katuwar macijiya duk jikina tabone na raunikan da macijiyar tayi mini na shafesu da magani jaruma luslaiya ta kura mini idanu kawai tana mamaki ta kasa cewa komai A sannan ne nayi mata wani dan guntun murmushi nace shin kin mantane cewa manyan mazaje basa faduwa kasa da sauri? Kinyi babban kuskure har da kike tunanin cewa wannan macijiyar zata sami nasarar hallakani shin kin aro idanun mujiyane shi yasa kika cigaba da tafiyarki kika barni A nan? Zaifi kyau muci gaba da yin wannan gasa tamu yanzu domin hutun jaki da kaya zamuyi idan mun zauna a nan cikin alamun karayar zuci da sanyin murya jaruma luslaiya ta dubeni tace tayaya zamu cigaba da tafiya a wannan duhun dare haka alhalin inda zamuje yana da nisan gaske? Hanzarin me kake yine hakahar da kake son mu cigaba da yin gasar yanzu? Koda jin wannan tambaya saina murrtuke fuskata nace ke menene dalilin da yasa kike yin hanzari a baya? Na sani cewa kin kagu ne kiga na hallaka sai kuma gashi na cika taurin rai batum duhun dare ba uzuri bane cikin wannan tafiya tamu tunda yanzu nan kika dawo daga tafiyar kimanin rabin sa'a, kada ki manta cewa akwai gagarumin aiki a gabanmu na sato gunkin da arnan daji suke bautawa, sannan kuma akwai gasarmu ta karshe wato ta farauto dabba mafi karfi da hadari idan kuma kin sare ne ba zaki iya ci gaba da gasar ba to ki fada naji shikenan ya zama nine na lashe wannan gasar ina gama fadin haka sai nayi wurgi da kan macijiyar na soke addana cikin kufenta naje na karyo icen bishiya na hada fitila sannan na dubi jaruma luslaiya nace muje zuwa ba tare da wata gardama ba sai jaruma luslaiya ta bini a baya muka nausa cikin daji babu abinda ya baiwa jaruma luslaiya mamaki face ganin yadda na rinka yi mata jagora a cikin wannan tafiyar tamkar nasan hanya alhalin itace ta san ko ina a cikin dajin kuma itace ta san inda zamubi harmu isa inda birnin arnan dajin yake haka dai muka cigaba da tafiya muna ratsawa ta cikin duhuwoyi kwazazzabai da duwatsu da koramai da fadamomi wani lokacin ma wadansu fadamomin akwai mugayen halittu a cikinsu irin su kadoji amma ko kallonsu bama yi saidai mu wce ta gabansu ba tare da sun kawo mana hari ba sai da muka yi dan nisa a cikin tafiyar lokacin da dare ya raba sosai sannan na rage sauri a cikin tafiyar tawa ita kuwa jaruma luslaiya saita rinka kara saurin nata har tazo ta giftani ya zamana cewa tazarar da ita takai taku shida koda ganin haka sai nayi zargin cewa akwai wani mugun abu a kusa wanda jaruma luslaiya take son na fada cikin sharrinsa don haka nima saina kara saurin tafiyata har na risketa muka jera kafada da kafada kwatsam ba zato ba tsammani sai mukayi kicibis da wani katon tsauni a gabanmu tunda nazo duniya ban taba ganin tsauni mai tsawo da fadinsa ba saboda tsananin tsawon tsaunin bama iya hango abin dake kansa shidai wannan tsauni ya tare hanyar da zamu wuce gaba daya don haka indai zamu wuce sai daimubi ta kansa kawai sainaga jaruma luslaiya ta dubeni tAce Akan wannan tsauni birnin Arnan dajin yake idan ka kasa kunnanka da Kyau zaka jiyo sautin kida na tashi a can saman wannan tsauni kwana suke suna bautar gunkin nasu don haka yanzu komai jarumtakarmu da karfin sihirinmu ba zamu iya sato uban gijin nasu ba saidai mu bari gari ya waye a lokacin da suka baro dakin bautar suka shiga gidajensu suka kwanta suna barci A WANNAN LOKACINE zamu iyaamfani da dukkan karfinmu zafin namanmu da karfin gudunmu wajan samun nasara Lokacin da jaruma luslaiya tazo nan a zancenta sai na gyada kai alamar cewa na yarda da duk bayanin nata amma sai nace yanzu tayaya zamu iya hawa wannan tsauni har mu sauko daga kansa lafiyakoda jin wannan tambaya sai jaruma luslaiya ta dubeni cikin murmushi ta nuna kanta da dan yatsa tace kayi amfani da kwakwalwarka ka sani cewa koyaushe ana son jarumi ya zamo mai tunani basira da kiyasta al amura tun kafin lokacinsa yazo akwai hanyar da ake bi a hau wannan tsauni amma ba zata hawu ba a wajanmu zomuje kaga zahiri tana gama fadin haka saita jani muka nufi kudancin tsaunin saida mukayi tafiya ta kusan rabin sa a sannan naga luslaiya ta fara yin sanda nima saina yi koyi da ita koda muka iso wani wuri saita tsaya cak ta leka da kanta kadan bayan tsaunin sannan ta juyo da sauri ta yafitoni da hannu tana mai yi mini inkiyar nazo na leka cikin hanzari na isa bayan luslaiya na leka inda ta leka kwai sai na hango dakarun Arnan daji kimanin su miliyan daya zazzaune akan wata matattakalar bene da suka gina bisa tsaunin kowannansu na rike da muggan makaman yaki ita dai wannan mtattakalar bene tayi sama ne har izuwa karshen wannan tsauni su kuwa dakarun dake tsaron wannan matattakala ban taba ganin girda girdan karti masu tsawo da kaurin jiki irinsu ba kai da gani ba tambaya ka san cewa kura zata ci mutum ma ana dolene su kasance sadaukai masu karfin gaske don haka karo dasu ba wasa bane kawai sai nayi doguwar ajiyar zuciya na dubi luslaiya nayi mata inkiyar mu koma can baya ba tare da wata gardama ba kuwa sai jaruma luslaiya ta bini muka koma can bayan muka tsaya muna nazarin tsaunin muna tunanin yadda zamu hayeshi Abinda ya fara fado min a rai shine hawa wannan tsauni yana da matukar hadari domin idan muka yi nisa akansa duk sa adda mutum ya gaji ya subuto kasa sunansa gawa 'shin tayaya zamu hau wannan tauni cikin nasara da sirri ba tare da mun fuskanci wata matsala ba? Koda gama aiyana hakan sainasa hannuna na kwakuli jikin tsaunin bisa mamaki sai naji da dan taushi alamar cewa zai iya huduwa saboda dankararriyar kasace koda ganin haka sai na dubi jaruma luslaiya nace zamuyi amfani da wukake biyu wajan hawa wannan tsaunin duk abinda nayi ki yi koyi dani ina gama fadin hakan saina zaro wukake guda biyu a jikina masu tsini da kaifi nan take na fara caka wukaken a jikin tsaunin ina zarewa ina zakawa a sama nan da nan sai gashi na fara hawa can sama koda ganin haka sai itama jaruma luslaiya tayi koyi dani kafin cikar sa a guda mun kai tsawon rabin tsaunin A dai dai wannan lokacine matsananciyar gajiya ta riskemu bisa dole muka tsaya muna hutawa muna haki kamar ranmu zai fita in ba don sautin kidan da arnan dajin keyi ba da tuni asirinmu ya tonu anji sautin caka wukakenmu da kuma numfarfashinmu Luslaiya ta dubeni fuskarta a murtuke tace duk da cewa na tsaneka kamar yadda na tsani mutuwata dolene na jinjina maka bisa wannan basira taka nayi mamakin yadda akayi ka tuno da wannan hikima ta hawa kan wannan tsaunin sa adda naji wannan batu sainayi murmushi nace ai sainan gaba ma zan burgeki tabbas zaki gamsu cewa ni jarumi ne na kwarai abin kwatance kuma da kanki zaki sallama mini cewa na fiki jarumtaka jaruma luslaiya ta kau da kai ga barin kallona ta ci gaba da hawa saman tsaunin ba tare da ta sake tanka mini ba nima saina cigaba da hawa tsaunin sannu sannu bata hana zuwa saidai a dade ba aje ba lokacin da muka iso saman tsaunin saina leko da kaina kadan koda idanuna sukayi arba da miliyoyin gidajen arnan dajin sai zuciyata ta buga da karfin gaske irin bugawar da bata taba yi ba ba komai ne ya haddasa mini hakan ba face ganin tsananin yawansu a wannan lokaci mazansu da matansu suna can cikin dakin bautar tasu daga can nesa muke jiyo sautin kade kaden nasu da muryoyin surutunsu sai da muka tsaya muka sake hutawa sosai har izuwa tsawon dakiku masu yawa sannan na dubi jaruma luslaiya cikin alamun rashin yarda na ce yanzu mecece hikimarki ta cewa muje mu sato gunkin Arnan dajin nan a yanzu lokacin da suke cikin dakin bautar gaba dayansu tayaya zamu iya ratsawa ta cikinsu har mu isa inda gunki yake kuma mu iya daukoshi sna ji suna gani mu tsira? Sa adda jaruma luslaiya taji wannan batu sai tayi murmushi tace ai idan ba a wannan lokaci ba babu lokacin da zamu iya kusantar inda dakin bautar yake sannan kuma ai ba ta cikin kofar zamu shigaba mutum takwas ne ke gadi a bakin kofar wannan daki na bautar muna isa garesu zamu yakesu ne mu kashesu farat daya maimakon mu bude kofar dakin mu shiga zamu haye saman dakin ne muyi ta gudu har mu iso tsakiyarsu tsakiyar dakin zamu fasa da takubbanmu mu rufa ciki a dai dai lokacin inda gunkin yake Zamu fada a sannan ne fa zamuyi amfani da dukkan zafin namanmu da karfin damtsenmu mu cire gunkin nasu mu tarwatsa su mu dako tsalle sama mu fito inda muka shiga kada ka kuskura kafafunka su duro kasa ta kan rufin dakin gidajensu zamu cigaba da gudu har mu iso karshen tsaunin.... Mutum Da Aljan Littafi Na Shida (6) Part D. . Al amin Ahmed Misau Guyson Ko shagala boy ke magana Call 08064594218 For more imfo Doka ban yarda da duk wanda yake edit na post dina ba indai bada izinina ba.. . Labari ya isowa Guyson cewa.. . Kada ka kuskura kafafunka su duro kasa ta kan rufin gidajensu zamu cigaba da gudu har mu iso karshen tsaunin.. Koda luslaiya tazo nan a zancenta sai tayi shiru ta kura mini idanu kawai ni kuwa saina dubeta a fusace nace to yaya kika yi shiru? Kin fadi yadda zamu iya sato gunkin amma baki fadi yadda zamu iya sauka ba lafiya daga kan wannan tsauni kuma baki fadi yadda zamu iya tsallake irin mugayen haren da zasu kawo mana ba a lokacin da muke kokarin guduwa da abin bautar tasu koda jin wannan batu sai luslaiya ta dubeni cikin murmushin mugunta tace a ina ka baro basirar taka da jarumtakar taka? Ai sune amsar wannan tambaya taka kaine ya kamata kayi tunanin hanyoyin da zamu bi mu kai ga nasara dajin haka saina gyada kai nayi murmushi nace zan samo mana mafita muje zuwa kawai kafin luslaiya ta kara cewa wani abu tuni daka tsalle sama na dira akan tsaunin na zare takobina na falfala da azababben gudu izuwa tsakiyar birnin ina cikin falfala wannan azababben gudu nawa kawai sai motsin luslaiya naji a baya na

Chapter 8 of 9