Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yake sauqar mai da Sha,wa mai qarfin da fiddashi hayyacinsa Cikin tsotsar lips dinshi da Dan rawar sanyi ya qarisa gidan...... Fatan alkhairi a gareku masoyana INA jin dadin irin😍😘 kulawar da kuke bani By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA MI WASMITI page 5⃣6⃣to5⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikin takun mishkilanci ya qarisa cikin parlon Ido ya Dan wore gami da qarewa parlon kallo Cikin Dan mmk Yace kamar ba Wani bani Adam dake Rayuwa a ciki parlon Baki ya kuma tabewa gamida Dan buda hannu da Dan daga ka fada alamar ko oho shi dai bai shafeshi ba Kai tsaye Bakin qofar bedroom dinta Ya nufa A hankali ya rinqa Dan buga qofar Har zuwa Dan woni lkci baiji motsinta ba Gashi sai wolqiya da iska dake kadawa tako INA Cikin fara harzuqa ya murda marfin qofar gamida turawa da qarfi Tsayuwa yayi can a tsakiyar dakin Yana yan dube dube A ranshi yake cewa toh ina ta shiga Yarinya sai shegen kadifiri Kofar mashigar toilet nata ya nufa Da sauri ya tsaya gamida qara zubawa gefen gadon ido Can ya hanqota a kasa konce kan carpet ta wani duqunqube sai karkarwa takeyi Da Dan sauri ya isa gun cikin Dan mugunta yayi murmushi gamida Sa qafarsa ya cureta Taba tan da yayi da qafarsa hakan yayi dai2. Haskawar wata iriyar walqiya mai tsananin haske a take kuma tsawa mai qarfin ta ratsa dukkan illahirin fadin garin Ruwan kuma mai qarfin kamar da bakin qoriya ya kece Abin yayiwa Aysha yawa ga firgici zazzabi ga tsoron kadaici ga abin da take tsoro kamar mutuwarta tsawa yana firgitate fiye da zaton mai karatu Shiyasa cikin Tsananin firgita Ta miqe Da qarfi ta fada jikin Yusuf din Tasa hannuta bibbiyu ta qaqumo bayan shi qirjinta ta manna kan nashi qirjin cikin kidima gamida tura kanta cikin wuyan shi Cikin wani irin baqon yanayi Yusuf ya nemi qarfinsa da kuzarinsa ya rasa gaba day sassan jikinsa sun mace ba wani abinda ya rege a jikinsa maiyin aiki sai zuciyarsa Hatta numfashin Sa da jinin jikinsa sun dauke Na Dan woni lkci So yake ya taqarqara ya samu ya hanka data Amman ba qarfin yin hakan Cikin yanayi da ya hade mai Ga yanayi Na sauqan ruwan dama yanayin da yafi komai tayar mai da Sha,awa Ga qirjin mace da yake ji cikin NASA qirjin A take ya fara fita haiyacin sa Lkci guda ya fara rawan sanyi lips dinsa suka rinqa motsawa a hankali Cikin kidi memmeyar Sha,awa Ya kamo lips dinshi Na qasa ya rinqa tsotsa cikin fitar haiyaci A hankali yaji sautin numfashinta Na sauqi kan wuyanshi Dumin jikinta ya rinqa ratsashi Kamar A mafarki Ya tuna wacece a jikinsa Cikin tsananin jarumta Ya tatara gaba Daya sauran qarfin shi ya hanka data kan gado Cikin juya mata baya Dan gudun kar ta gano halin da yake ciki Ya fara surfa mata masifa Can kuma ya juyo yana nunata da Dan yatsa cikin hada fuska 😑yana fadin Waike wacce irin fiti nenniyar yarinya CE Shin baki da hankaline Dan tsabar raini zaki woni shaqoni Da gangan ko so kike ki kasheni ne Toh wlh ki bude idanki da kyau ki ga waye a gaban ki Ni Yusuf nake Ba Ahmad bane ma rainin wayonku da zakuyi ta cakudashi Ita kam tunda taji ya hanka data ta dawo cikin haiyacinta ta kifa kanta kan guiwowinta ta rinqa sheshsheqar kuka A hatsale ya matso gab da ita dai lokacin da kiran Ummi ya shigo woyarsa Cikin nuna mata yatsa yace Ki rufewa mutane baki kinsa Sam ni bansan muna furci kekuma kince ke uwar muna furci CE wlh kika kuskura kikamin ba dai dai ba babbalaki zanyi ko a jikina Nan dai ba Nigeria bane bare kina da masu goyon bayanki Woyar ya miqa mata gamida Cewa (Da jabu leqquru do Ummi on yidi volugo be ma lutti a wanna am nafi kaku ) Ingo karbi phone dinnan Ummi ce ke son yin mgn dake saura kuma kimin muna furci Hannuta har rawa yakeyi ta karba gamida karawa a kunneta Cikin kewar juna suka kira sunan juna Na,am Ummi Aysha tace Sai kuma kawai ta saki kuka mai cin rai ciki kuka Tace Ummi Banda lfy Ummi zan mutuwa Ummi kince wa Hamma Yusuf Ya dawo dani gida ni Na gaji Cikin lallashi tace kiyi haquri Aysha ki nitsu ki saurareni mana ki daina kukan . Toh tace gamida da bayahannuta ta qoqe fuskarta da ta cika da qollah😭 Kina jina ko Aysha in dai zakinayin kukan in an kirki to ba mai kiranki Dan nima yanxu haka a boye Na kiraki Dan Bappa yaya yace kada aita kiranku Dan zaki rinqa yiwa mutane korafe korafe . Cikin shan majina tace Shike nan Ummi yanxu ni kam haka Zanyi ta rayuwa ni kadai cikin uquba😭 Dan Allah Ummi ki taimaka kamin kince a dawo Dani Cikin jin dadin zanceta yace nima den Na huta wlh in sun yarda a satinnan zai maida musu kayansu Ko nima Na samu Na huta da jarabar tsiya duk anbi an matsamin da kiraye kiraye Kowa sai yace min fatan dai tana lfy wato ni kam ko oho in naga dama Na muuu bai da mesuba Mayya kawai Ya fadi a fili dai2/ lkcin da ya fizgi woyar Cikin hikima yace Ummi Kinji abinda naketa fama dashi ko ni kullum cikin lallashinta Ko karatun ban samun inyishi yadda nake so wlh da kun yarda na maido muku da abunku in yaso in Na kammala karatun sai kuyi yadda kukace din Cikin qosawa da zancen nasa tace Kai saurara Toh yace Kana jina ko Ehh ya fadi da Dan yamutsa fuska Dan yasan kwanan zance Cikin umurni tace INA gayama ka kula da yarinyar nan Toh yace gamida cemata toh Ummi sai da safe Allah ya bamu alkhairi tace mai Amin ya fadi tare da katse kiran Yusuf da Ahmad yawanci suna woya kullum amman kwana biyunnsn Sam ko ya kirashi Abba ke daqawa Yusuf yasan suna India Amman Ahmad cemai yayi sunje har kar business din sune A CAN INDIA Kuma kwana biyu kenan anata Duba lfyar Ahmad anyi nasarar gano zuciyarka ce ta stage sakamakon yawan damuwa da tunani da cushewar qoqolwa da numfashi an kuma dora shi kan mgni duk da cutar tamai mugun kamu ta yadda dole cikin biyu za ayi daya ko ya rayu ko a rasa shi Saka makon binciken da ake ta mai dinne yasa ko Yusuf ya kira dole sai Abba ke daqawa Abin ya Sa Yusuf a tunani ga yawan mafarkin da uwan nashi da yaketa damunshi sai dai in bai konta bacci ba Yau alhamis Tun da gari ya waye Yusuf ya tashi da wani irin kasala ga tsinkewar zuciya a kai akai Gaba daya jikin shi ya sake shiyasa ko fita bai yiba Yana konce Kan 3 str dagashi sai Dan 3 qtr da yar farar sheet A hankali yaji phone dinshi nata Neman a gaji a karo Na 7 kenan ta yanke bai dagaba Duk lkcin da kiran ya shiga sai yaji wani irin tsinkewar zuciya A karo Na 8 Ya Sa hannu cikin kasala ya daga woyar mujahedin ya gani cikin dan jin tsinkewar zuciya ya daga..........abinda mujahedin ya gaya mai shi yafi komai qara kashe Ina Alfahari daku masu karatu By garkuwan Fulani😍😘 [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA MI WASMITI page 5⃣9⃣to6⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Mutuwar jiki Cikin tsoro Ya katse kiran Baba bello ya kira cikin rudani Yace baba meke damun Ahmad Baba meyasa Baku gaya min ba Baba ya za ayiku boye Min abin da ke damun Ahmad Cikin mmk Baba bello ya tsaidashi yana Fadin kai Yusuf ka nitsi ka tsaya Wai shin waye ba lfy Kuma waya gayama Ni nasan lfy lau Abban Ku ya tafi da Ahmad Cikin tsoro yace baba boyema sukayi ko Kaine kake son boye min Cikin Dan rudewa yace waya gayama ? Mujahedinne ya kirani yanxu yace min ya qansu a asibitin jinyar zuciya kuma yace yaga an shigar da Ahmad dakin aiki Shi yaushe yaje India ? Shima kwanan nan yaje ya kai mahaifinshi . Cikin Kon tarmai da hankali yace toh Bari Na bincika Naji Da sauri ya kira Adam bayan ya katse kiran baba bellon Ko slmar Adam bai amsaba Yace Adam Ina Ahmad? Cikin da Jim yace Yoh Ai basu dawoba Tukun . Toh me suka je yi a can ? Dan tsaki yaja gamida jawo Amira dake konce a gefensa Yana shafa mararta yace kai Miraah kinyi yar lukutafa ji yadda kikayi nauyi Cikin salon motsa love ta Dan shafa nashi marar har zuwa Dan qasa Da qarfi ya matsota gamida sakin yar qara wash miraah zaki zauta yayanki fa Yusuf dake jin duk abin da sukayi ya hatsala iya hatsala Cikin ta kaici Da tsawa yace Kai biyaye ban son halin akuyanci fa kaji Dan iska Na kiraka zamuyi mgnar kirki ka woni tsayawa kana bunsuranci a gun yarinya qarama Dan iska Na mamajo kawai ka gayamin me Ahmad yaje yi a India Cikin muryar Sha,awa ya lumshe ido yace Sam wlh kai banzane biyaye kai ka takura rayuwarka muma zaka takuramu Cikin muryar gsky da gsky yace Adam ko kasan Ahmad bai da lfy ne ko kasan ciwon zuciya Ahmad ke fama dashi Cikin muryar karaya yace Adam ina amanar da Na baka Cikin zaro ido da tsoro Adam ya ture Amira ya tashi tsaye yanata fadin innalillahi wa inna ilaihi raji un Gaba daya jikinsa rawa yakeyi Cikin tsoro yace Biyaye waya gayama ? Cikin Dan fada yace ban saniba Cikin tsoro ya koma ya zauna kan kujerar Ahmad din ya kira Kiran forko bai dagaba sai ana 3 ya daga Cikin fargaba yace Biyaye Na,am ya amsa Cikin qarfin hali Ahmad Kaine ? Ehh nine mana Da qarfi yayi ajiyar zuciya Kamar yana ganin shi yace Ahmad ka kalleni ka gayamin meke damunka ? Cikin qarfin hali da qoqarin danne tarin da yake son taso mai yace Ni ban da matsalar komai Kai sai yawan tuhumar mutum ko yaushe ai shiyasa INA ganin kiran ka nake qin dagawa Kai ya rinqa girgizawa kamar yana gaban shi yace Ba gsky ka fadamin ba Biyaye qrya kake min Na tabbaya matuqar muna Raye kuma muna halin lfy duk tsananin laifin da Na maka Na tabbaya zaka daga kirana Ahmad meyasa kake son boye min muguwar cutar da take tare da kai Gaba daya muryarsa ta rinqa carkewa Ahmad ciwon zuciya ko Ahmad an gayamin fa Sai kuma ya kasa ci gaba Ahmad dake konce kan gado Abba Na gefenshi Hannu yasa ya kamo hannu abbansu ya rinqa kuka kamar yaro Kukan yake yana fadin Abba Yusuf yaji banda lfy Abba meyasa batun ciwona ya isa kunnen Dan uwana Abba INA tsoron halin da Yusuf zai shiga Cikin ajiyar zuciya Yaci gaba da cewa Abba Na INA sonku kuma Kuna sona Amman dole zaku rasani Abba kamin alqawari zaka bawa Yusuf da Aysha da Adam ga maryama kulawa ta mu samman da zata dauke musu quncin rashina Abba shima kuka yakeyi sosai Yana zaka rayu Ahmad am Zafin ciwo ba shine mutuwa ba Cikin alamar tabbaya yace toh Abba ko Na rayuwa yanxu ai gaba dole zan mutun ko ? Hannushi ya kama cikin kuka yace eh Ahmad mutuwa dolece Amman muna roqon Allah ya rufa mana asiri mu gaba ceku Girgiza kai yayi cikin Roqo yace Dan Allah Abba Na Mu koma qasarmu ta aihuwa Abba tun yaushe aka sallan memu Amman kace sai mun qara ganin wani doctor Abba kayi haquri ba taurin kai nayi ma ba Abba Na mukoma qasarmu Na mutum acan a gabanka a gaban mahaifiyata a gaban baba Na Abba kamin alqawarin muna komawa Zaka kira Yusuf da Aysha suzo in musu kallon qarshe Abba INA son Yusuf da Adam su kasance sune masu Sani cikin makoncina Kuka sosai abban keyi cikin kukan yace nama alqawari insha Allahu jibi jibinnan zamu koma kuma zan hadaka da yan uwanka Can kusan 9:00 pm Yusuf ya kira Abba cikin rawan murya yace Abba insha Allahu jibi zan taho gunku Dan Allah Abba kar kace zaka hanani zanzo naga Dan uwana Cikin sanyin jiki yace Yusuf bazan hanaku ganin junaba Amman muna jibin zamu dawo Kawai ka taho Nigeria mu hadu a can Abba meyasa zaku koma ya samu sauqi ne ? Eh Yusuf jikinfa da sauqi Amman dai kazo tare da Aysha. To yace cikin cushewar tunani Yana katsewa Adam ya kira ya sheida mai yadda sukayi da Abba dan dama suyi zasu hadu a can 🌏🌏🌏🌏🌏🌏 KASHE GARI Tun da safe Yusuf komai yake cikin sikewar zuciya yakeyi komai a hankali ya fito cikin mutuwar jiki ya shiga mota da niyan tafiya airport Dan kammala shirya shuryen tfyar tasu Cikin sanyi jiki Ya fito cikin motar cikin gidan ya komai cikin woni irin sanyi da yakeji a jikinsa Kai tsaye dakin Aysha ya shiga Jikin qofar ya jingina ya zuba mata ido cikin ta kaici Zaune take kan gado sai kuka take kamar wacce aka yiwa rasuwa Masifa yakeson yi mata a ranshi Amman bai da garfin haka bare kuzari Cikin ta kaici ya isa gaban ta Hannu yasa ya dago kanta Da sauri cikin razana ta wore idanta cikin ci gaba dakukun Rai a jagule ya nunata da Dan yatsa Gami da cewa Wlh kina ban tsoro ke ko yaushe kina cikin kuka toh insha Allahu zakici kanki banga me ake mikiba banga da me Na regeki ba Ido ta tsura mai cikin sake Sakin kuka A kufule yace mayya Ni ki tashi ki bani passport dinki banza mayya gobe dai insha Allahu Iwar haka kina can Gun su Ummi kiyita masifar kukanki Cikin sauri ta miqe jikinta har rawa yakeyi Beed side din dake gefen ta ta jawo miqa mai passport din tayi da sauran takar dunta gaba daya Cikin harara ya karba gamida tsince wadanda yake da buwata ya watsa mata sauran Kafin azahar kab ya kammala musu shirin tafi yarsu jirginsu zai tashi shida Na safe Suma su Abba duk sun gama shirinsu tsafa suma tashin asuba zasuyi Yusuf kam tunda ya fita bai dawoba sai 9:12 pm ya shigo kai tsaye dakinshi ya nufa shirin shi yayi cikin sanyin jiki bayan ya gama hada komai ne Ya Dan shiga toilet ya Dan watsa ruwan Yana fitowa ya zauna a bakin gado Cikin jin yiwa ya shafa cikinsa yunwar yakeji kamar zata kashe shi Amman kuma bazai iya cin komai ba duk da kuwa tun shekaran jiya da dere rebonshi da cin wani abu Cikin sanyin jiki ya daga woyarsa Ahmad ya kira a wunin yau wannan shine kirashi na 23 da ya kirashi Dan jin ya jikin shi Abba ne ya daga woyar cikin Dan fada fada yace haba Yusuf Baccinma bazaka barmu muyi bane? Cikin sanyi yace kayi haquri Abba ajiyar zuciya Abban yayi gamida katse kiran Da sauri ya kamo Ahmad dake ta tari da amai cikin azaba ya kamo hannushi yace Abba meyasa kake yiwa biyaye Na fada? Kai ya jinjina yace Haba Ahmad shi Yusuf ya fiye nacin tsiya ne wlh Cikin Tari yace Ayyah Dan uwana ya zamuyi abinda muke tsoro shi zai faru Zama Abba yayi a gefenshi cikin dauriya ya rinqa mai nasiha kan ya daina irin zantu kannan Murmushi kawai yayi gamida konciya A firgice cikin razani da rudani Yusuf ya farka daga mugun mafarkin da yayi Addu ya rinqa yi da Neman tsari da wannan mugun mafarkin A hankali ya rinqa jin sautin kukan Aysha daga dakinta kuka takeyi sosai harda sheshsheqa Da jin haushi ya nufi dakin nata Abin mmk duk kukan nan da takeyi cikin bacci take yinshi Da sauri ya qarisa gunta Ke ke Ke ki tashi sokuwar banza kin konta bakiyi addu,a ba gashi kinzo kina ta mafarkin kina ta yiwa mutane hihu a gari Ko motsi bata yiba kuma bata bar kukan ba Da qarfi ya ware yatsun shi ya zuba mata mari a fuska Cikin razana ta miqe gamida sakin kuka mai tsuma rai Wanda har muryar ta ta fara dashewa Sai tirje tirje take a kan gadon tana wayyo ya Ahmad dina Ya Ahmad kar ka tafi ya Ahmad ka dawo Sosai take sabbatu da sauri yayi kanta cikin kamata Amman Ina sai zullewa take Tana ya Ahmad Cikin mmk yace menene hakan ? Meya samu ya Ahmad din ? hannushi ta riqe da qarfi tana bubuga qafa ya Ahmad ya rasu Hamma Yusuf ya Ahmad dina zai tafi ya barni ya Ahmad dina ya mutum A kidime da zafin nama ya rinqa zuba mata maruka yana fadin ke ki dawo hayya cinki ki bude idanki kiSan abinda kike fada kuma ? Ahmad yana Raye duk shedanin da ya raya miki ya mutum to yayi qarya Abin ya bashi mmk Dan duk da marukan da tasha Sam bata dawo hayyacin taba sai faman qaqumoshi takeyi tana kuka tana rirriqeshi Da qarfin take jijigashi shi ko gaba daya jikinshi ya mutum tsoro ya rufeshi dan shima irin mafarkin da yayi kenan Da qarfin ta kuma janyoshi tana wlh Hamma Yusuf an cemin ya Ahmad ya mutu Cikin qarfin hali ya jawota jikin shi ya matseta cikin qir Jinshi Cikin qarfin itama ta runqumishi tana mai ci gaba da kuka Bakinshi yasa dai dai kunneta ya rinqa mai maita mata innalillahi wa inna ilaihi raji un Sosai take qara shiga jikinsa hannuta ta daura kan qirjinshi tana ta Dan bugawa A hankali ya farajin sanyi Na ratsashi lips dinshi suka rinqa bari A hankali ya jawo blanket ........ By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ» MI WASMITI page 6⃣1⃣to6⃣3⃣Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Blanket din ya jawo Ya rufe su iya qirjinshi Hannu shi ya Sa ya jawota jikin shi Cikin hikima ya dago kanta ya daura kan qirjinshi kanshi Na daidai saman kanta yana shaqar kam shin kanta Cikin wani baqon yanayi ya daura hannushi daya kan Kuma tunta yana Dan shafawa Gaba daya jikinsa Kuma Sai rawa yakeyi Sai wani irin sautin numfashi yake ta fesarwa Bugun zuciyarshi Kuma gaba daya ta angizo Ita kam Aysha batama San me ake cikiba Kukan takeyi tana ta kiran ya Ahmad din nata Kukan Na ratsa kunneshi a zahiri shi Yusuf ya tsani kuka a rayuwarsa Cikin. Sakin ajiyar hrt ya Dan tura mata yasarsa Cikin bakinta da niyar danne harshenta ta bar kukan Amman wani yanayi da yaji tana yi da yatsar tasa yasa shi jin jijiyoyin jikin shi tamkar ana binsu ana tsistinkasu ne Yatsar ta kama Cikin qoqarin yin baci ta rinqa tsotsar yasar tashi tana lasarsa a haka bacci ya kwasheta Shi kam Yusuf rawan sanyi yake sosai gaba daya jikin shi Sai Bari yake ya kame Dan lips dinshi yana hucewa a kai tsotsor lips dinshi din yake sosai yana mai damqe mararsa gaba daya idanunshi sunyi wuqi wuqi Sai fam matse cinyarsa yakeyi Cikin Wahalan ya rinqa zaro yatsar Ita Kuma Sai faman tsotsar yatsar take A haka suka Dan dauki tsawon lkci Sai can ya Dan samu bugun ziciyarsa ta fargar dashi da qarfin ya zare yatsar tashi Dakinshi ya nufa Yana jan tsaki A ranshi yake cewa ba ga irin ta ba A wani hadaka da yarinyar qarama ta zamarwa mutum damuwa ta wani maqalemin yatsa Tana ta tsotsa kamar wata sabuwar mayya Hannushi ya Sa ya Dan shafi kanshi gamida shafar hamtsar wondonshi Tsaki ya kuma ja Aikin ban za yace Cikin quluwa ya nufi toilet dinshi yana fadin Ji sokuwar yarinya tasa gaba daya Na jiqe πŸ˜πŸ˜‰ lol su Yusuf anji harshe me taushi nanma harshen kadai akaji tukunπŸ˜πŸ™ˆπŸ˜‚ NIGERIA Qarfe 3 daidai Su Yusuf suka dira a tsakiyar gidan su Abubakar da ya dauko su yana riqe da jakar yayanshi Ita Kuma Aysha tana maqele da hannushi a haka suka isa parlon Gidan a cike yake Cikin tab zuriyarsu su Dr Umar Ardo ma sunzo Suna shi ga parlon Aysha ta saki hannu ya Abubakar din nata cikin kukan ta fada kan umminta Sai kuma ta saki kuka su Amira da maryam kam sai murna suke yi suna ruggume da ita usman ne ya harareta ke da allah can ke bakya girma da kuka kaka ta kalleta cikin yatsina baki tace barta dai mutum kullum kuka kamar wanda aka hada da baqin cikin rayuwa cikin kukan tace eh ni ba ruwana da ku dama ai kekam kaka nasan matsayi na a gunki ta dan juyo ta kalli Nenne a hankali tace Nenne INA ya Ahmad ? Suna hanya Aysha suma sun iso tintini Adam ya tafi dauko su ne da yake su a Yola suka sauqa Yusuf kam zama yayi can gefen su bayan gaida su Ummi da yayi bai Kuma mgn ba kaka ta kalleshi a yamutsa tace (wairego Na wailego ) Shi dai bai kula taba Sai table baki da yayi a ranshi yace ai nasan so kike nayi mgn ki samu abin fadi Mutum bakinsa bai iya shiru Ehh din yaji tace eh din ba zanyi shirunba Cikin Dan mmk ya kalleta yace kekuma ke da waye ? Da kai mana ta bashi amsa Niko me namiki ? Ai nasan abinda kake fada a ranka Toh kin koma Allan musuru kenan? Oho koma dai me zakace ka fada. Zaiyi mgn kenan su Abba sukayi slm suka shigo Gaba daya parlon suka miqe Cikin tsananin mmk da kaduwa ganin yadda Ahmad din ya rame gaba daya ya can za Sai wani fari da kyau da ya qara yi Adam ne ke dafe dashi suna tafiya a hankali hannushi daya Na kan qirjinshi Abba da baba bello Kuma Na biye dasu a baya Cikin sauri da razana Yusuf ya nufi gunsu yana zuwa Ahmad din ya bude mai hannu haka Adam din su duka 3 suka ruqqumi juna A hankali Ahmad ya rinqa ayin ajiyar zuciya yana wani irin wahalellen numfashi Yusuf ne ya tallabo fuskar Ahmad Cikin rawan murya yace biyaye Meyasa meyasa zaka boyewa zuciyata halin da taka zuciyar ta ke ciki hannushi ya kamo suka taka a hankali Adam Na riqe dashi ta gefen shima Yusuf yana riqe dashi ta daya gefen gaban Abba suka je suka zauna Da sauri Nenne tazo kusa da Dan NATA ta zauna Cikin tsoro tace Ahmad meyasa ka boye min abin da ke damuna Wai kana gudun kar hankalina yatashine Ahmad? Kai ya geda.mata alamar ehh Cikin tausayin Dan nata tace toh in banda abinka Ahmad wane tashin hankali ne ya wuce wannan ga yadda ka dawo Cikin qarfin hali ya Dan ja quiwarsa ya qarisa gun Nenne tashi a hankali ya daura kanshi kan cinyarta gami da Sa hannushi ya riqo NATA Cikin murmushin qarfin hali yace Nenne ke dai ki kasance mai min addu ,a har ranar da zaki zo ki taddani Dum zuciyar Yusuf ta buga jin irin furucin da biyayenshi ke furtawa Itako Nenne bata fahimci komai ba Sai shafa kanshi ta rin qayi tana insha Allahu zan rinqa maka addu Kuma dama kullum Cikin yimaka ita muke Maryam ce ta dauko abincin da suka shir ya musu ta rinqa jerawa a gaban su A hankali ta matso kusa da Ahmad din Cikin sanyi tace ya Ahmad ya jikin Hannushi yasa ya jawo nata kanta ya daura kan qirjinshi Yace maryama tawa kinga Allah ya nufa alqawarin da Na miki ya cika ko Cikin jin kunya tace ehh ya Ahmad Amman yazu dai tashi kaci abinci Yusuf ne ya matso kusa dashi shi ya zuba mai abinci ya matsoshi Sai faman tura mai abincin yake kamar yaro qara mi Da gyara ya danci loma 4 Sai kuma ya fara nishi yana ture hannu Yusuf Yace ya isheni haka banafa iya cin abinci ko kadan biyaye Amman kaga yau da ka bani abinci da hannuka Cikin qaunar Dan uwan taka gashi naci Aysha dake maqale a hannu ya Abubakar ta Sa hannuta 2 ta sanqalo nashi ta daura hannuta kan damtsen hannushi Cikin mmk da qaunar zuciya ta fashe da kuka Gaba daya hankalinsu ya koma kanta Cikin Harara Yusuf ya buga mata tsawa yace Wlh ko ki rufe mana baki ko nazo Na takamiki wuya Banza kawai mai kama da mayya Dan iskanci ki tasamu a gaba kina ihu Munafuk... Bai qarisa zancen nashiba yayi shiru gamida sunkuyar da kai Dan jin furucin Ahmad Cikin zuba mai ido da alamun tuhuma Yace Biyaye amanar kenan ? Hannu ya miqa mata

Chapter 9 of 25