Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Na yau din ya firgita Maryam sosai Misalin Garfe 8:30 Pm Maryam Na cikin kitchen tana Dan tafasa indomi Dan tunda gari ya waye batasa komai a bakinta ba Daga cikin kitchen din taji sautin da ta saba ji matuqar dare yayi Cikin fargaba da tausayawa Dan uwan nata Ta fito ta nufu qofar dakinshi A hankali ta zame a baking qofar Cikin fitar hayyaci take jin zantukan da ya Ahmad din yakeyi Cikin kuka yake ta nanata innalillahi wa,inna ilaahi raji,un Cikin muryar kuka sosai kamar yaro Yake cewa ya Ubungijina ka kawo min mafita Allah Na ka dubeni da idon Rahama rabbi ka bani ikon cinye wannan jarrabawar da ka jarab ceni da ita yaci gaba da fadin Woyyo Allah Wayyo yar uwata Aysha ko cikin wanne hali zaki kasance Allah sarki Dan uwana biyaye Na kamin adalci ka luranmi da burin raina Ki gafarceni Yar uwata Na cutar da zuciyarki Cikin tsananin kuka yaci gaba da cewa Ya Allah menayi gareka ka hukuntani da wannan baqin cikin rayuwa ya ugaban gijina kowa Na cikin farin ciki sai ni zuciyata ke suyuwa Ya Allah ka jibanci lamuranna Kukan da yakeyi ya sata kuka sosai tun tanayi qasa 2 cikin sheshsheqa har kukan yaci qarfin ta ya kufce mata Can cikin kukan tajishi cikin rawar murya yana Astaqafirillah Astaqafirilah Haka yayi ta Nana tawa har zuwa woni Dan lokaci can kuma tajishi cikin kuka mai tsananin da alamar toshewar numfashi Yana fadin ya Allah kai kaso ka ganni a haka ya ubangijina kai kafini sanin matsala ta ya Allah ka karemin imanina ya Allah ka kawo min sauqi tako wacce hanya Cikin Jan numfashi yace koda ajalinane matuqar dai shine waraka ga rayuwata Allah ka bani Sa,ar tafiya kawai Ya Allah ka gafar tamin kura kuraina Allah ka bani ikon sauqi haqqin matata maryama da ya rataya a wuyana Yana cikin haka Wani irin tari mai garfi ya sarqa fe mai wuya Trin yake yana fadin ase dama bazan rayu dakeba Aysha Ayyah yar uwata ko zaki gafar tamin nan kuma tari ya rufeshi mgnar ta tsaya sai tarin da yakeyi cikin jin daukewar numfashi ya rinqa zagaya cikin dakin kamar mai yin dawafi Cikin tsananin kuka da firgita da fitar hankali Maryam ta zame a baking qofar ta konta kuka takeyi sosai Kukan takeyi irin kukan da Dan Adam zai iya suma da kaji kukan kasan bata cikin hayyacinta Qofar take bugawa da qarfin cikin rawar murya Take ta kwada mai kira tana Ya Ahmad Zo ka bude min qofar ya Ahmad Ka budemin wayyo Allah Na Dan uwana wayyo Abba Na wayyo Nenne na kuka take sosai tana buge buge kamar ta bebbiya tana ya Ahmad ka bude dan Allah kazo ka budemin qofar Cikin rike cewar ya rinqa salati yana lalabu qofar Dan Sam idonshi bai gani da gyar yake furta Ina kike Maryama ban gankiba Na rasa qofar Ita dai kukan takeyi tana buga qofar da iya qarfin ta Da gyar ya samu ya lalubo qofar ya bude Yana budewa yaji ta konce a qasa tanata kuka mai qona zuciya Da sauri ya durqusa guywa bibbiyu hannushi ya Sa ya kamata Yana fadin Maryama kiyi shiru kiyi haquri zo ki fadamin waya taba min ke ita dai kukan take da cure cure tana tuttureshi gashi da iya qarfin ta take kukan a nata tunanin tanayi da qarfine Dan a kawo mata dauki Da gyar ya tattaro iya sauran qarfin shi ya matseta a cikin qirjinshi Amman Sam ta kasa tsaida kukan nata Cikin tausayi yace maryama ban so cutar dakeba ya yar uwata idan laifin nawa ne kimin afuwa banson Na mutum da nauyin cutar da ke a zuciyata kanta ya qara mannawa kan qahon xuciyarsa cikin karaya yace Maryama kiji bugun xuciya tako maryama ba zanyi tsawon rayuwa ba shiyasa gwara Na nemi gafararki Zancenshn ya qara ingizata ta qara rushewa da kuka tana qamqameshi cikin tsoro tana fadin bazaka mutuba ya Ahmad insha Allahu zamu rayuwa tare mu mutum tare ya Ahmad in ka mutum nima zan mutum Ganin ta rude sai surutai takeyi duk yayi iya yinshi ta kasa barin kukan Shiyasa cikin Hikima Ya tallabo Fuskarta Cikin tausayawa Kansu da Kansu ya tsurawa bakinta Ido yadda take kuka baji ba gani A hankali qoqolwarsa ta rinqa bashi umurni Cikin sanyi ya manna bikinshi da nata Da dabara ya samu ya zira harshenshi cikin bakinta A hankali yaji jikinshi Ya fara sakewa tako ina yaji kamar ana watsa mai ruwan zafi a take idanshi ya fara canzawa Cikin zafin nama ya samu ya cabko harshenta ya rinqa tsotsan harshen cikin wani yanayi ya fara sarrafata Itako gaba daya jikin ta ya Debi bari da firgici jin irin karatun da yayan nata yake qoqarin biya mata nanda nan ta fara tureshi cikin tsoro da son zaro bakinta daga nashi Amman Ina ta kasa A hankali ya zare bakinshi daga Nata ya nufi kan gado ya zube sai faman maida numfashi da mishi yake tayi Da hamzarita ta sake miqewa a karo Na 3 ta samu ta miqe din bata fadiba ta nufi kan gadon Zama tayi a gefen kanshi tana Ya Ahmad tashi mu tafi asbiti Hannushi yasa ya kamata ya kontar da ita a gefenshi cikin Rada yace maryama bani haqqina ko zan samu sauqin zogin da nakeji Zuba mai indo kawai tayi tana zubda qollah😭 A hankali ya ronqofo kanta cikin hikima ya zare rigar jikin ta ya rinqa sauqe mata salo kala kala A hankali naji sautin kuka guda biyu Na tashi Ita kuka take Na tunanin irin shirin da Aysha take yiwa derennan ga ya Ahmad din ase abin zai canza ya dawo gareta Shiko kuka yake yana ya Allah ka zama sheidana Na sauqi haqqin maryama da ya rataya a wuyana rabbi ka bani ladan biyeyya da nayiwa iyayena Bayan sun gama dawowa haiyacinsu Ya tashi ya hada mata ruwan zafi ta Dan gasa jikinta tayi wonka ta fito ta kinga gefen shi shima wonkan yaje yayi gamida yin alwala yazo yayi ta nafilfili Sai da akayi kiran salah ya tasheta shi kuma ya nufi masallaci Bayan ya dawo daga masallacin ya samu bata nan Cikin mutuwar jiki ya konta Zuciyarsa Na bugawa a ranshi yaji bai yiwa maryama tashi Adalciba a fili yace da Aysha ce da bazan mata hakab da zan bataba kulawa t sosai Da gwarin guywa ya nufi dakinta tun da tazo gidan bai taba shi gaba sai yau Sosai yayi mmkin ganin ta konce hawayen Na bin fuskarta da sauri ya qarasa gunta cikin Dan kula ya tallabota ya daurata kan cinyarsa Maryama ni nasaki kuka ko ki gafar ceni kar kijamin Allah ya isa Kai ta rinqa juyawa tana zubda qollah😭 cikin sanyin murya tace ya Ahmad ba kamin komai ba kuma ko kamin ma Na yafe Toh meyasa saki Kuka Kaine ya Ahmad Da sauri yace kuma kince ban mki komai ba Ehh bani kake yiwaba Toh me NAYI gayamin yake yar wuta Na baki haquri Cikin kuka tace ya Ahmad meyasa bazaka Sa haquri a rankaba ya Ahmad ka ruqwumi qaddara mana ka dena azabtar da zuciyarka da ta maso yanka da halin da kake ciki Cikin cije lebe yace maryama ba yin kaina bane bani da yadda zanyi Cikin kula tace ayyah ya Ahmad duk da nasan ba sona kakeyiba Amman zan roqeka alfarma ka daina rufe qofar ka gareni Da sauri ya katseta da cewa waya CE miki ban sonki kin tabajin inda Dan uwa yaqi yar uwarsa Cikin kukan tace Ya za ayi in yarda kana sona Cikin qarfin hali da qoqarin ganin ya fatan ta mata yace zo zonannki gani Bakinshi ya hade dannata ya rinqa tsotsar harshenta sai da yaji tayi nuqui ya zare bakinshi ya dan nunata yace Maryama zabin Allah kece zabin da Allah ya min kuma bazanngi zabin mahaliccina ba cikin Dan jin sanyi tayi ajiyar hrt tace I love U so much my dear Broz Me 2 Yace mata gamida fita ya nufi dakinsa Kai tsaye toilet ya nufa Dan amai yakeji mai bala,in zafi yake jin yana tuqarsa daga qahon zuciyarshi Sosai yaketa kakari ga wani zazzabi mai zafi da ya rufeshi a take Cikin tsinkewar zuciya da frigata da tsantsar azaba ya zubawa a man da yake kwara wan ido 😳 By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA MI, WASMITI page5⃣1⃣to5⃣3⃣ Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Jini ne guda2 baqiqqirin dashi aman yayi sosai Cikin wahala da dimuwa ya koma cikin dakin kan gadon shi ya fada Cikin maida numfashi a hawale cikin tausa yawa kanshi yake qoqe qollahr😭da ta cicciko mai ido A ranshi yake tunanin wannan karo Na biyu kenan yana aman jininnan ran da Maryam ta tare da yau kuma Cikin tunanin da azabar da yakejin baccin wahala ya saceshi Dan wannan lkcin ya kasance kamar shine dare a gareshi daran kuma yakan zame mai tamkar rana da wuta a cikin zuciyarsa Tin daga wannan rana Maryam take shigewa rayuwar Ahmad sosai Dan qoqarin qanin ta debe mai kewa ta Dan kawar mai da matsalolinshi Ba laifi kuma iya dai dai gorgodo ya sake Yana boye damu warshi Dan ganin Maryama manshi Na shiga ciki. Damu sosai Sai dai banan gizo ke saqanba Ase a hankali ciwon zuciya ya gama raraka qarkuwar jikin Ahmad Wata rana da aman ya sashi a agaba Dole ya shirya cikin sirri yaje hospital gojin forko da akayi aka gano zuciyar Sa ta samu mugun raunin dr Jabir ne ya kalleshi cikin kula da tausa yawa yace Ahmad dole sai anma dashen zuciya Kai ya sunkuyar cikin siyayar da qollah😭 ya Dan kuma daqowa yace Dan Allah doctor ina Neman alfarmanka plx wannan mgn ta zama sirri tsakani Na da kai karka gayawa Abba Na Cikin mmk Dr yace Ahmad me kake nufi zaka boye musu abinda ke damunka ne shin sai ciwon ya kasheka ne kakeson su Sani Ko nufinka bazaka nemi mgni ba Na gayama dole ayi dashen zuciya kuma mu anan ba,ayi dole zamu fidda kai India ne Dan acan muke da qorarrun likitocin zuciya Zan nemi mgn Dr kuma zan fidda kaina India a bincikeni in takama ajene ma Na tabbatar zaka tsaya min a mddin Abba Na Toh meya baka son shi din ya Sani ? Sabida zai cutu nikuma ban son abinda zai cutarmin dashi In yaji shima zai iya kamuwa da ciwon Na tabbatar Abba zaisamu matsala matuqar yaji cutar dake jikina kaima da kanka kasan rayuwara ta azgara ai shiyasa nafi son sai nasamu sauqi Ko kuma sabanin n hakan inyaso a gaya mai daga baya Cikin sanyin jiki Dr yace haba dai Ahmad aishi cuta ba mutuwa bane zafin ciwo bai kawo qarshen numfashi Haka dai yai ta kontar mai da hankali Cikin wota 2 suka kammala shirye shiryen tfyar cikin sirri ba Tate da kowa ya saniba Kullum Yusuf sai ya kira Ahmad da Adam dama wannan Al,adarsu kenan ko basa tare sai sun Kirayi juna da safe Dan jin lfyar juna da dare suyi sai da safe Sosai Ahmad ke qarfin halinsa kan baya son kowa ya gane ciwon dake tare dashi Lkta da dama in yaje gida yakan zauna yasa Nenne shi a gaba yana tuna wanne irin hali zata shiga ran da babu shi sautari in yaji haka yakan fita kawai ya komai part dinsu da a yanxu ya zama nasu Usman yai ta kuka Wata rana da yamma yana zaune a parlon shida Maryam Na konce a gefebshi tayi pillow da cinyarsa A hankali cikin hikima ya tura hannushi cikin rigarta cikin tafiyar tsutsa y sauqe hannun akan qirjinta Ya rinqa shafawa A hankali ta lumshe idanta gamida sauqe gajiyar hrt Kanshi ya Dan ronqofo saitin kunnetan yace maryama tawa shin tsaka Nina da ke waye rego ya fada yana shafa mararta A Dan kunyace tace Ya.Ahmad me mukayi na raqunta Biki ya Dan ciza yace yoh har yanxu ban samu Na baki rain on Magaji naba INA tsorofa kar bazan samu mai min addu,a ba Da sauri ta tashi ta zauna kan cinyarsa tana fuskantarshi tace nacema bansan iri zancen nan naka ko Toh nayi shiru Masoyiyata maryama Cikin jin dadi ta sanqalo wuyarsa ta hada bakinsu wuri daya ta rinqa bashi keutar kis masu zafi Cikin bugatuwa yace Maryam mutafi daki A kuyance tace Kai ya Ahmad me zamuyi a daki kuma Bakinshi ya kai saitin Kunneta yace farauta zamiyi Na farauto baby's A kunyace tayi cikin daki cikin fatan Allah yasa ta samu ciki a yau dinnan ko zai samu mgji Dan yau saura 1 week su tafi shi da Dr Bayan komai ya LFA sun dawo hayya cinsu yana shafamararta yana Allah ka inqatamin A hankali woyarsa ta fara suwa da sauri ya daga ganin Abba Na a rubuce a fuskar woyar Toh ganin zuwa Abba yamxuma kuwa Sauri sauri yayi wonka ya nufi gida Cikin sanyi sanyi yayi slm gami da shiga parlon abban Baya ya zauna gefenshi kadan daga qasa kan carpet A hankali yace abba barka da gida Barkadai Ahmad Abba gani Cikin wani irin yanayi Abba ya dauki duk takardun binciken lfyar Ahmad din ya ajiye mai a gaban shi Cikin mmk ya daqo kanshi ya zubawa abban Ido Shi kuwa Abba komawa yayi ya zauna gamida dafe qirjinshi cikin cijewar voice yace Ahmad me wanna Ahmad ase a duniyan zaka iya boye min wata matsala taka Cikin salqewar qarshe yace Tun yaushe kake tare da wannan mugun ciwon ni dai Ahmad ka boye mun cutar dake jikinka Cikin zubar qollah😭 ya kontar da kanshi kan cinyar Abba ya rinqa zubda qollah😭 cikin jin zafi azuciyarshi ya kalli abban yace Abba toh ya zamuyi ya rigada rayuwa ta zo qarshe dole Kunasona INA sonku dole mutuwa zata rabamu zan tafi Na bar Yusuf da Adam cikin kadaicina Abba zakayi rashina dole da nasan wannan ciwon bazai barniba Ina tausa yawa nennena ko ya zatayi ran da taga gawata a miwe a gabanta Nan kuka yaci qarfin su su duka biyu aka rasamai bawa woni haquri a cikin su Can dai Abba ya rinqa shafa kanshi cikin kontar da hankali yace Ahmad cuta bata kawo mutuwa ba mmk yanzu wanda ke da lfy ya mace Allah ya barmana kai din Tun randa kukayi mgn da Dr jabeer bai bariya qara koda kwana dayaba har gida yazo ya gayamin matsalar taka kuma duk shirin tafiyar nan da akeyi dani akeyinta tare zamu tafi insha Allahu zamu dawo cikin nasara Ka kontarda hankalinka Haka dai sukayi mgnarsu su biyu suka rufe Yakarbi takardu ya tafi dasu Part din Nenne shi ya nufa yayi SLM bata parlon Dan haka kai tsaye ya wuce cikin bedroom Tana konce gefen gado cikin fara ta amsa slmar gami da nuna mai gefen ta a hankali yazo ya durqusa a gabanta ya manna kanshi kan cikin ta Razana sosai Nenne tayi Dan wani irin sanyi da taji cikin cikin ta irin sanyi da taji a kwana kin da mahaifinta zai rasu hannuta ta Dora a kanshi hannu har bari yake tace Ahmad baka da lfy ne meke faruwa da Kaine ya kai Dana cikin qarfin hali yace ba komai Shiru sukayi Na Dan wani lkci can dai ta dago kanta ta leqa fuskar dan nata Cikin razani da mmk ta taso zaune πŸ˜³πŸ™‰πŸ˜±πŸ˜° Ku biyoni a sannudai yanxu zamu fara ninqaya cikin lbrin A gsky INA Alfa hari daku Tabital Fulaku group ban manta da kuba novels group Dan gyaran kanmu INA jin dadinku😍😘😍😘 By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA MI WASMITI page5⃣4⃣to5⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikin mmk tace kai Ahmad yanxu muna mgna yanxu kuma kayi bacci a take Murmushi ya danyi gamida miqewa yace wlh baccin yaci qarfinane shiyasa Nenne am Toh koma gidan ka kayi baccin ka Toh yace gamida yi mata slm ya fita ya tafi Yau Monday kuma yaune da yamma su Ahmad da Abba zasu tafi Tin safe Maryam take Dan harhada damai kayanshi adan ma daidaiciyar jakarsaπŸŽ’ Ta Dan bude zip din bayan jakar kenan da nufin zata samai turarenshi a ciki taji takardu a ciki A hankali ta jawosu Dan gyara shirin zamansu Cikin mmk da zare ido ta nufi parlon Da sauri ta qarisa gun shi cikin tuhuma Tace ya Ahmad Me wannan me nake gani ya Ahmad ciwon zuciya ase dama abinda zai kaika India kenan Sai hawaye da yake bin fuskarta cikin kukan tce ya Ahmad meyasa kayi shiru A hankali ya daqo Cikin sanyin jiki yace Toh maryama in Na gaya miki ma mai muka iya bawai Na boye miki Dan wani abu bane Kawai dai banson kowa ya sanine Dan gudun kar a gayawa Nenne Na Cikin muryar kuka tayi dakinta Da sauri ya bita Tana shiga ta rufe qofar kan gado ta fada ta rinqa kuka mai zafi cikin firgici A bakin kofa ya tsaya yana kiranta cikin salon lallashi da waqa waqa ina kikene masoyiya ta Na duba gabas ban gankiba Na Duba yamma ban gankiba naje a arewa banga ya tamkarkiba 😜😝 naga yammata kala kala bbanga kamarkiba maryama tawa pito kixo gareni Cikin kuka da Dan gudu gudu ta zo ta bude qofar hannu ya bude mata cikin goge qollah😭 ta fada cikin girjinshi Ajiyar hrt yayi gamida meda hannushi ya matseta cikin jikin shi yana sauqe numfashi cikin raunin muryar tace ya Ahmad tare zamu tafi ko ? Ido ya lumshe gamida dagota yana kallonta a hankali ya rinqa shafa fuskarta hannushi daya kuma Na kan qirjinta yana Dan canza salon zance a hankali ya rada mata kiyi haquri ba Dadewa zamuyiba kuma kinga tare da Abba zamuje Cikin zuba mata ido ya manna bakinshi da nata ya rinqa tsotsar lips dinta saida yaji gaba daya ta sake Tana ta qoqarin kaisu qasa Cikin qarfin hali Ya Dan zame bakinshi daga nata ya jata suka koma daki kan gado suka zube cikin dabur cewar murya da buqatuwa yace Maryama Na roqeki kar ki gayawa Nenne batun ciwona kinjiko kimin alfarmannan yake matata Cikin sanyin jiki tace nayi alqawari bazan fadawa kowaba Cikin ji. Dadi ya jawota cikin jikishi daga nan kuma suka shiga fagen yaqi suka rinqa kaiwa arna hari suna kashesu😜😝 A ranar jirginsu ✈ya daga sun isa lfy har an fara binceken lfyar Ahmad din.. Gasar saudiya πŸ•‹ Cikin birin madinatul Munauwarah Yau kusan 3 weeks kenan da dawowar Yusuf da Ciggam dinshi injishi da fada daga zuwa Nigeria Hutu aka manna mai ita Duk sawon kwana kinnan Tun randa sukazo bata qara Sa Yusuf a idantaba Tinda suka isa cikin gidan ta zauna a parlon cikin gajiya da yunwa Tunda ya shiga part dinshi bata sake yin motsinshiba Har aka kira sallan maqqariba Sosai takejin kiran sallan da akeyi daga cikin masallancin Madina Dan gidansu ba nisa da masallacin zakaji duk abinda akeyi radau Hatta hasken fitulun masalacin ana gani ras Cikin tsoro da jin Dan jimamin gidan Ta nufi cikin dakin komai nanan ras dakin tsaf anyi mai gyara sai qamshi yakeyi Lkci daya kuma tunanin gida ya fado mata sai kuka Cikin kuka take fadin shike nan haka zan rayu ni kadai duk an rabani da yan uwana ba uwa ba uba ba yayu ba qanne kuka sosai ya kofcemata duk da zuwa yanxu hawayen ta ya fara qafewa Cikin kukan taje tayi alwala tazo ta gabatar da sllahn maqqariba bata tashi a wurin ba har aka kira isha Sallan kawai tayi ta kuma ci gaba da Kukanta Haka ta zauna ba ci ba Sha sai tunani da tsoro da firgici da suka isheta Koda qari ya waye bata fito ko parlon ba haka ta wuni cikin tsoro da kadaici Haka ta wuni ba abinda ke daga ta kan carpet din sllahnan nata sai alwala Haka ta rayu tsawon kwana 3 in banda ruwan da takesha ba abinda takeci Duk tagala bata hatta jikinta in ta tashi tsaye sai taji tana bari kamar zata fadi ga Dan banzan yunwa da jiri da takeji Dole ganin tana qoqarin rasa ranta a rana 4 ta fito parlon cikin tafiyar gala baita ta nufi wani Dan steep Wanda daga dukkan alamu kitchen ne A hankali cikin jin yunwa ta zubawa kitchen din I do komai Na buqatar rayuwa akwai can Gefe ta hango firij da sauri ta qarisa gun cikin tasan hannu ta bude Da sauri ta rinqa ballot inabin ciki masu sanyi ta rinqa ci sai da taji haqwaranta sun mace da sanyi a hankali ta rinqa sauqe ajiyar zuciya A wurin ta zame ta konta Dan jin cikinta Na murdawa konciya tayi cikin sheshsheqar kuka tana fadin ko mutuwa zanyi ba ruwan Hamma Yusuf mugu azzalumi ya ajiyeni a gida kamar karya ni kadai Cikin qunci tace da ya Ahmad da sai gata ya isheni Can kuma ta rinqa sake numfashi bacci mai dadi ya kwasheta a gun Itace bata farkaba sai kiran sallah da ya tada ita Cikin Dan jin qarfin ta dabi inabin da tufa ta fito takaishi dakinta ta dawo parlon ta Debi kayanta ta shigar Dakinta Tun daga ranan haka take rayuwarta sai tayi kwana 3 ana 4 ta fito ta danci fruits tun yana mata dadi har ya dena mata dadin sai dai taci kawai Dan kar yunwa ta kashe ta Tuni kuma yuwwar ta shiga jikin ta duk ta Dan jeme Kuma ga rashin qarfin ko wonka tayi sai tayita haki shiko Yusuf zuwa yanxu yana ma man tawa da wata halitta a cikin gidan duk da kullum yayi woya da mutananen gida sai sun tabbayeshi ita Haka zai ta musu kone kone ko yace yana cikin makaranta ko gani yanxu Na fita gida ko kuma wlh INA cikin masallaci In ance woyartafa sai yace ai ita tace bata buqatar woyar tawama ta ishemu Haka dai rayuwa tayi ta juyawa Ranar wata jumma,a tun da safe Yusuf yayi wonka cikin shiga ta alfarma irin shigar larabawan Riga da wondone masu taushi bugun pakistan yayi rasa ya fito cikin haiba ya Dan kifa yar pulannar da suke sawa gashinshi mai laushi da bakinan sai sheqi yakeyi Ya fesaturare mai qamshi gaba daya ya debi qamshi fa sheqi ya fito cin nitsuwa ya nufi masallahci Dan wannan dabi,ar shi kenan duk ran jumma,a a masallacin yake wuni Ita kuma Aysha tun safiyar ta tashi da wani irin ciwon mara mai tsananin Wanda ko motsi mai qarfin tayi sai taji kamar marar zata balle ga azabebben ciwon kai da zazzabi mai zafi Cikin jikinta takejin sanyi Na ratsa hanjin ta Haka tayi ta rawar sanyi cikin kuka Haka ta wuni cikin azaba ko sallah bata samu ta tashi ta tayiba Qarfe 3:00 pm Na Nigeria Wanda yayi dai dai da 5:00 pm Na saudiya A hankali woyar yusuf ta fara suwa kamar bazai dagaba sai ya kuma daga yaga Ummi CE ke kiran shi Cikin sauri sauri ya fita cikin harabar masallacin Cikin mmk yake kallon sararin samaniyar hadarine baqiqqirin ya hado ga iska mai sanyi ta fara kadawa alamar forkon damina Gaba daya ya zaman sararin samaniyar ta canca kala iskamai dadi keta kadawa yana sauqe nishadi cikin zucuyar duk wata halitta dake rayuwa a wurin Suwar woyar ne ya kuma katseshi cikin duniya nishadin da ya tafi Da sauri ya daga gami da yin sallama cikin biyeyya yace yi haquri Ummi bana kusane Hmm tace gamida cewa ka bawa Aysha woya Cikin Dan yin Jim yace Ayyah Ummi ai bana gida Kana ina? Kinsan yau jumna,a INA masallaci Cikin Dan fada fada tace kai kaga shiga hankalinka rainin wayon ya isa haka ka kama kanka Kullum nakira ka hadani da yarinya sai kai tamin kauce kauce Ina gayama yanxunnan nakeso ka kaimata woya Cikin Dan yamutsa fuska yace Kiyi haquri Ummi in NAYI sallar maqqariba da insha zan kai mata Ka kaimata kawai dai yau dinnan kam nace Toh yace gamida katse kiran Bayan an idar da sallan insha ya fito ya nufi gida cikin nishadi dajin dadin iskar dake kadawa idanshi ya lumshi gami da yin ajiyar zuciya sosai yanayin ke sashi nishadi aduk lkcin da yaji irin yanayinnan shi kadai yasan yadda yakeji a ciki jikin shi jininshi kan carke ruwan kanshi Na sinkewa ta yadda

Chapter 8 of 25