Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
hankalinshi Jikinsa wata iriyar tsawa ya buga mata cikin fizgo hannuta yana " Aysha Xubar min da cikina zakiyi Cikina kika zubarmin? Sai kuma ya jata da k'arfi ya nufi part din Ummi A part din Ummin kuwa su Abubakar da Usman har dasu Ahmad da Adam suna Cike a parlon Cikin firgita da kidima yana shiga da itaya angi....... By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W Gaban Ummi ya jata suka tsaya murya Na rawa cikin kidima yace "Ummi kalli, kalli abinda Aysha ta aikata min" Itako Aysha Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce Shiyasa sai k'ok'arin k'wace hannuta take tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata, Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya. Ummi ce Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace "mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina". cikin takaici da zafin abin ya zame k'asa a hankali murya Na rawa da alaman kuka ya rik'o hannu Ummi Cikin Cikar bakin ciki Yace " Ummi Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin Ummi meyasa meyasa haka Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba Ummi inma laifi nane ai ba kan 'yata ya kamata Aysha ta rama ba" Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa Gaba d'aya Su Ummi suka cika da Al,ajabi Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b'iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama. ya Abubakar ne ya mik'e cikin Zullumi ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace yace "Auta dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi Auta da gske kin kauda Farin cikin mu"? Kai ta rink'a juyawa tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa cikin wahalan tace " a a ni ban zubar ba ba abinda nasha" Cikin kad'uwa Ummi tace "Dama ya za,ayi ta zubar da ciki Inama zata San salon zubda ciki yarinyar da ba abinda ta sani Shi dai fitina yakeji" Shiko Yusuf cikin Kuka kamar yaro yace "wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi Wlh zubarmin da jikina tayi Ummi wlh kashe min 'ya tayi" Ahmad ne ya dafeshi cikin tausarsa yace "B'iyaye ka nitsu Mu tabbaya yeta Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin" cikin kad'uwa da jin ta kaicin yau Ahmad ma ya kasa gsktashi ya kallesu Cikin Rawan murya "Yace Wlh xubarwa tayi Ummi Gata Ku abinci keta"! A hatsale Ummi tace "ni dai banga komaiba Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka" Jin haka yasa shi mik'ewa jiki Na rawa ya fixgota jikinshi Ya tallabo kanta Cikin bakinta ya tura yatsarsa Dan dauko guntuwar k'wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank'onta A harzuk'e Ummi tace "kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta" rai a cushe ya k'ara jawota ya matsota jikinshi da k'arfi bakinshi ya manna kan nata cikin Rawan jiki ya dannan harshensa dai dai inda ta manna k'wayar ya rink'a goga harshensa Sannan ya zaro harshen nasa cikin carkewar murya ya zare harshen ya nunawa Ummi tare da cewa "Ummi kinga ni ko kinga abin da ta manna a bakinta Biyaye ka duba, Jiki a sanyaye Ummi ta tsura mai ido ganin harshensa yayi wani yellow Abubakar kuma Juyawa yayi cikin Zubda qollah ya zauna kan 1 str murya Na rawa Yace " Auta meyasa ya za,ayi ki zubda ciki Kinsan illar hakan kuwa Auta kisan kaifa me cikin ya miki" Ahmad ko Cikin takaici yace "Aysha kinji kunya Kin cutar da mutane da suka yerda dake wlh kin dasa mana takaici a rayu kanmu Ke wacce iriyar zuciya gareki" Shiko Yusuf k'ara matsota yayi cikin Rawan Murya yace "Aysha kin cuceni kin cucu abinda zaki aifa Har Gaban ubangiji Sai munyi hisabi Kin kashe min y'a A,ish duk tsanar da kike min bai kyautu ya shafi jinina ba Nasan dai nine byake so shiyasa har kika zubar min da ciki Kin cutar da zuciya ta Allah Sai ya saka min Kin yaudari Ummi da ta dauko duk yerda ta baki" Matseta yayi da k'arfi saida tayi K'ara cikin zare ido Yace "Wanne d'an iskanne ya saida miki mgnin? a ina yake? ki gayamin ko shi waye ne wlh Sai Na d'aureshi" Ido ta zazzaro cikin gala baita tace Wayyo cikina zan mutu Ummu cikina " Kicin zafin nama Ummi tamik'e tazo gabansu Hannu ta d'aga cikin Kid'ima ta yarfawa Yusuf d'in Wani wawan mari ta tureshi gefe tana fada cikin Fushi Tana "Haba wannan wanne irin rashin imanine yarinya Na fama da wahalar zuban ciki sannan kun tsare ta da bak'ak'en mgn ganu sannan kai harda matseta Zubar cikifa yafi aihuwa wuya kashe min ita zakayi"? Shi kam Yusuf dafe kunci yayi cikin rawan jiki da tashin jijiyoyin jiki Yana mai zubda k'ollah, Adam da tun dam'azu ya shigo yana jin duk abinda suke fada Ganin marinnda aka kifawa Yusuf Yasa shi shigowa cikin hatsala yana shiga Kan Aysha yayi cikin harzuk'a ya jawota ya rink'a yarfa mata maruka. Ita kam yanzu tsoro da hawala sun dauke ta shiyasa ta fada jikin Ummi tana mai kuka Da cewa Wayyo.ya Adam Na tuba Wlh bazan k'ara ba Cikin Fushun Ya k'ara yin kanta. Shiko Yusuf cikin Muryar kuka yace " Adam barta Ba komai Allah Na sane dani. Allah sarki Gaba daya Sai jikinsu ya mutu cikin kasala Ahmad ya jasu suka tafi part dinsu Adam da Ahmad suka rink'a tausarsa da bashi baki Shi dai Yusuf sai k'ollah yake sharewa Ya rik'o hannu Adam yana "Adam ba laifinta bane 'Kiyeyya CE ta sata haka Aysha bata sona ta tsaneni shiyasa bata son aihuwa dani ni Na nawa kaina tun da Na kasa sawa Aysha ta soni a ranta gashi k'iyeyyar ta shafi y'ayana" Ahmad ne ya rink'a juya kai yana "a a Yusuf Na tabbata Aysha Na sonka ka dena fadar haka" Shiko kai ya jinjina tare da sauk'e ajiyar hrt. A haka dai sukata bashi baki Sannan suka samu ya Dan nitsu, Itako Aysha Abu wasa wasa Jinin ya balle ga ciwon mara kamar k'ara shi ake kafin zuwa 9 Na dere duk ta fita hayya cinta Dole Ummi ta kira Abubakar ya kaisu asbiti dama tun safen Ummi tace suje ita tak'i tana tsoro kar mgnar taje kunnen Abba Aiko suna zuwa asbiti akace Sai an mata wonkin ciki Sannan Sai mijinta yazo yasa hannu Kuma gashin sun gano zunda cikin akayi ba zubar kanshi bane, Abubakar yace Ayi komai Amman Ummi tace a,a a dai je a gayawa mijinta Dole Abubakar ya koma Gida yana zuwa ya sameshi a harabar gidan yana zaune shi d'aya idanshi a rumtse A hankali ya zauna gefenshi cikin sanyi Yace "Hamma Yusuf" A hankali ya bude idon ya zubawa Dan uwanshi Shiko Abubakar kai ya d'an gyada mai alamun kayi haquri Cikin sanyin yace "Hamma Yusuf dama Aysha ne muna asbiti so ance Sai kaje Dan Sai an mata wonkin ciki" Da sauri ya mik'e cikin zare ido yace "a a ban yerda ba wanne k'atonne zai mata aikin ba wani aikin da za,ayi mata" hannu ya mik'ewa Abubakar yace "Mu tafi" Suna zuwa asbiti da kanshi ya shiga d'akin da take Sai murk'usuwa take. yana zuwa Ya kamo hannuta cikin sanyi ya Dan matse Rigarta ya d'an d'aga cikin ya tsurawa ido Gamida shafa cikin Lkci d'aya kuma Idansa ya cika da k'ollah" ya zauna gefen ta Abubakar ya kira cikin Sauri yace yaje gidaya kamo mai Zam zam da Zuma da garin habba. Toh yace tare da juyawa ya fita Shiko cikin Ya rink'a Shafawa yana kauda kai Ita kuwa Duk da wahalar tana ganinshi Sai kife kanta take A haka har Abubakar ya dawo Shi da kanshi ya Hada cikin Sanyi yace Amrita Ido ta bude a hankali ta tsura mai ido LLkc d'aya taji tausayinsa Na ratsata Duk ya fige a wuni d'aya Kai ta sunkuyar ido Na zubda k'ollah Matsota ya kuma yi ya mik'a mata Karba tayi tasha. **** Lkci d'aya ta fara jin sanyin ciwon Shiko tana Sha ya fita a wojen yacewa Ummi Ku dawo gida kawai ba komai Dr yace ya rigada cikin ya fadi Haka kuwa suka dawo gida Ummi ta rink'a bata kula ta mu samman Shi ko Yusuf tun daga ranar ya dena shiga d'akin Ummi Adam fushi yayi da ita Ahmad ma bai ko amsa gaisuwarta Ummi ko tun tana jin kunyar ta har ta saki Dan ko a fuska bata taba nuna mata ba Amman tana jin kunyar abin kam. Yau kwananta 3 kuma jikinta ya d'an worwore da safe . Tana zaune A dakin Ummi Tana goge kayan Yusuf k'arami Taji slmar Hamma Yusuf din nata A hankali ta d'ago kai ta tsura mai ido ya d'an rame Amman kuwa yayi wani irin kyau Sai kuma yanayin shi Na da suka dawo Sam ba wolwola a fuskarsa ko fara,a mishkilanci tab fuskarsa kallon shi take ba ko kifta ido. Shiko a hankali ya zauna can gefe Gamida zaro phone dinshi ya kara a kunne A hankali yace Ummi gani nazo ina jiranki Sai kuma ya katse kiran ya zauna yana latsa phone dinshi din. cikin sanyi tace ("Jam bandu na Hamma Yusuf ") Ina kwana Hamma Yusuf. Bai kulata ba sai kallonta da yayi ta gefen ido Dai dai lkcin kuma Adam da Ahmad suka shigo Kai ta sunkuyar tana mai gaidasu Amman duk ba Wanda ya kulata Sai juyawa da Ahmad yayi yana Biyaye bari inje gun Abba kafin ya fita don tare zamu fita Mik'ewa tayi da sauri tabi bayanshi cikin Sanyi tace Ya Ahmad ga kayan Lamd'o a kaimai da yake bata kiranshi Yusuf sai Lamd'o take cemai shi ko Ahmad yamutsa fuska yayi cikin Gyatsine yace " ni Na kawo kyyane bare in meyar" Da sauri tace Ayyah ya Ahmad kayi haquri ka kai musu Tsawa yayi mata cikin fita yana In sun dame ki Ki jefar dasu Dan nasan ba son harkar yara kike ba. Jiki a mace ta juya kenan Sukaci karo kicibis Ta fada jikinshi Cikin sanyin ta tura kanta a faffadan qirjinshi tare da lumshe idan ta shima jiki a mace... By garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👆🏻👇🏻👇🏻 *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W Gaban Ummi ya jata suka tsaya murya Na rawa cikin kidima yace "Ummi kalli, kalli abinda Aysha ta aikata min" Itako Aysha Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce Shiyasa sai k'ok'arin k'wace hannuta take tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata, Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya. Ummi ce Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace "mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina". cikin takaici da zafin abin ya zame k'asa a hankali murya Na rawa da alaman kuka ya rik'o hannu Ummi Cikin Cikar bakin ciki Yace " Ummi Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin Ummi meyasa meyasa haka Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba Ummi inma laifi nane ai ba kan 'yata ya kamata Aysha ta rama ba" Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa Gaba d'aya Su Ummi suka cika da Al,ajabi Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b'iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama. ya Abubakar ne ya mik'e cikin Zullumi ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace yace "Auta dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi Auta da gske kin kauda Farin cikin mu"? Kai ta rink'a juyawa tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa cikin wahalan tace " a a ni ban zubar ba ba abinda nasha" Cikin kad'uwa Ummi tace "Dama ya za,ayi ta zubar da ciki Inama zata San salon zubda ciki yarinyar da ba abinda ta sani Shi dai fitina yakeji" Shiko Yusuf cikin Kuka kamar yaro yace "wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi Wlh zubarmin da jikina tayi Ummi wlh kashe min 'ya tayi" Ahmad ne ya dafeshi cikin tausarsa yace "B'iyaye ka nitsu Mu tabbaya yeta Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin" cikin kad'uwa da jin ta kaicin yau Ahmad ma ya kasa gsktashi ya kallesu Cikin Rawan murya "Yace Wlh zubarwa tayi Ummi, Gatanan a bincike ta" A hatsale Ummi tace "ni dai banga komaiba Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka" Jin haka yasa shi mik'ewa jiki Na rawa ya fizgota jikinshi Ya tallabo kanta Cikin bakinta ya tura yatsarsa Dan dauko guntuwar k'wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank'onta A harzuk'e Ummi tace "kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta" rai a cushe ya k'ara jawota ya matsota jikinshi da k'arfi bakinshi ya manna kan nata cikin rawan jiki ya dannan harshensa dai dai inda ta manna k'wayar ya rink'a goga harshensa Sannan ya zaro harshen nasa cikin carkewar murya ya zare harshen ya nunawa Ummi tare da cewa "Ummi kinga ni ko kinga abin da ta manna a bakinta Biyaye ka duba, Jiki a sanyaye Ummi ta tsura mai ido ganin harshensa yayi wani yellow Abubakar kuma Juyawa yayi cikin Zubda qollah ya zauna kan 1 str murya Na rawa Yace " Auta meyasa ya za,ayi ki zubda ciki Kinsan illar hakan kuwa Auta kisan kaifa me cikin ya miki" Ahmad ko Cikin takaici yace "Aysha kinji kunya Kin cutar da mutane da suka yerda dake wlh kin dasa mana takaici a rayu kanmu Ke wacce iriyar zuciya gareki" Shiko Yusuf k'ara matsota yayi cikin rawan Murya yace "Aysha kin cuceni kin cucu abinda zaki haifa Har Gaban ubangiji Sai munyi hisabi Kin kashe min y'a A,ish duk tsanar da kike min bai kyautu ya shafi jinina ba Nasan dai nine byake so shiyasa har kika zubar min da ciki Kin cutar da zuciya ta Allah Sai ya saka min Kin yaudari Ummi da ta dauko duk yarda ta baki" Matseta yayi da k'arfi saida tayi K'ara cikin zare ido Yace "Wanne d'an iskanne ya saida miki mgnin? a ina yake? ki gayamin ko shi waye ne wlh Sai Na d'aureshi" Ido ta zazzaro cikin gala baita tace Wayyo cikina zan mutu Ummu cikina " Kicin zafin nama Ummi tamik'e tazo gabansu Hannu ta d'aga cikin Kid'ima ta yarfawa Yusuf d'in Wani wawan mari ta tureshi gefe tana fada cikin Fushi Tana "Haba wannan wanne irin rashin imanine yarinya Na fama da wahalar zuban ciki sannan kun tsare ta da bak'ak'en mgn ganu sannan kai harda matseta Zubar cikifa yafi Haihuwa wuya kashe min ita zakayi"? Shi kam Yusuf dafe kunci yayi cikin rawan jiki da tashin jijiyoyin jiki Yana mai zubda k'ollah, Adam da tun dam'azu ya shigo yana jin duk abinda suke fada Ganin marinnda aka kifawa Yusuf Yasa shi shigowa cikin hatsala yana shiga Kan Aysha yayi cikin harzuk'a ya jawota ya rink'a yarfa mata maruka. Ita kam yanzu tsoro da hawala sun dauke ta shiyasa ta fada jikin Ummi tana mai kuka Da cewa Wayyo.ya Adam Na tuba Wlh bazan k'ara ba Cikin Fushun Ya k'ara yin kanta. Shiko Yusuf cikin Muryar kuka yace " Adam barta Ba komai Allah Na sane dani. Allah sarki Gaba daya Sai jikinsu ya mutu cikin kasala Ahmad ya jasu suka tafi part dinsu Adam da Ahmad suka rink'a tausarsa da bashi baki Shi dai Yusuf sai k'ollah yake sharewa Ya rik'o hannu Adam yana "Adam ba laifinta bane 'Kiyeyya CE ta sata haka Aysha bata sona ta tsaneni shiyasa bata son Haihuwa dani ni Na nawa kaina tun da Na kasa sawa Aysha ta soni a ranta gashi k'iyeyyar ta shafi y'ayana" Ahmad ne ya rink'a juya kai yana "a a Yusuf Na tabbata Aysha Na sonka ka dena fadar haka" Shiko kai ya jinjina tare da sauk'e ajiyar hrt. A haka dai sukata bashi baki Sannan suka samu ya Dan nitsu, Itako Aysha Abu wasa wasa Jinin ya balle ga ciwon mara kamar k'ara shi ake kafin zuwa 9 Na dere duk ta fita hayya cinta Dole Ummi ta kira Abubakar ya kaisu asbiti dama tun safen Ummi tace suje ita tak'i tana tsoro kar mgnar taje kunnen Abba Aiko suna zuwa asbiti akace Sai an mata wonkin ciki Sannan Sai mijinta yazo yasa hannu Kuma gashin sun gano zunda cikin akayi ba zubar kanshi bane, Abubakar yace Ayi komai Amman Ummi tace a,a a dai je a gayawa mijinta Dole Abubakar ya koma Gida yana zuwa ya sameshi a harabar gidan yana zaune shi d'aya idanshi a rumtse A hankali ya zauna gefenshi cikin sanyi Yace "Hamma Yusuf" A hankali ya bude idon ya zubawa Dan uwanshi Shiko Abubakar kai ya d'an gyada mai alamun kayi haquri Cikin sanyin yace "Hamma Yusuf dama Aysha ne muna asbiti so ance Sai kaje Dan Sai an mata wonkin ciki" Da sauri ya mik'e cikin zare ido yace "a a ban yerda ba wanne k'atonne zai mata aikin ba wani aikin da za,ayi mata" hannu ya mik'ewa Abubakar yace "Mu tafi" Suna zuwa asbiti da kanshi ya shiga d'akin da take Sai murk'usuwa take. yana zuwa Ya kamo hannuta cikin sanyi ya Dan matse Rigarta ya d'an d'aga cikin ya tsurawa ido Gamida shafa cikin Lkci d'aya kuma Idansa ya cika da k'ollah" ya zauna gefen ta Abubakar ya kira cikin Sauri yace yaje gidaya kamo mai Zam zam da Zuma da garin habba. Toh yace tare da juyawa ya fita Shiko cikin Ya rink'a Shafawa yana kauda kai Ita kuwa Duk da wahalar tana ganinshi Sai kife kanta take A haka har Abubakar ya dawo Shi da kanshi ya Hada cikin Sanyi yace Amrita Ido ta bude a hankali ta tsura mai ido LLkc d'aya taji tausayinsa Na ratsata Duk ya fige a wuni d'aya Kai ta sunkuyar ido Na zubda k'ollah Matsota ya kuma yi ya mik'a mata Karba tayi tasha. **** Lkci d'aya ta fara jin sanyin ciwon Shiko tana Sha ya fita a wojen yacewa Ummi Ku dawo gida kawai ba komai Dr yace ya rigada cikin ya fadi Haka kuwa suka dawo gida Ummi ta rink'a bata kula ta mu samman Shi ko Yusuf tun daga ranar ya dena shiga d'akin Ummi Adam fushi yayi da ita Ahmad ma bai ko amsa gaisuwarta Ummi ko tun tana jin kunyar ta har ta saki Dan ko a fuska bata taba nuna mata ba Amman tana jin kunyar abin kam. Yau kwananta 3 kuma jikinta ya d'an worwore da safe . Tana zaune A dakin Ummi Tana goge kayan Yusuf k'arami Taji slmar Hamma Yusuf din nata A hankali ta d'ago kai ta tsura mai ido ya d'an rame Amman kuwa yayi wani irin kyau Sai kuma yanayin shi Na da suka dawo Sam ba wolwola a fuskarsa ko fara,a mishkilanci tab fuskarsa kallon shi take ba ko kifta ido. Shiko a hankali ya zauna can gefe Gamida zaro phone dinshi ya kara a kunne A hankali yace Ummi gani nazo ina jiranki Sai kuma ya katse kiran ya zauna yana latsa phone dinshi din. cikin sanyi tace ("Jam bandu na Hamma Yusuf ") Ina kwana Hamma Yusuf. Bai kulata ba sai kallonta da yayi ta gefen ido Dai dai lkcin kuma Adam da Ahmad suka shigo Kai ta sunkuyar tana mai gaidasu Amman duk ba Wanda ya kulata Sai juyawa da Ahmad yayi yana Biyaye bari inje gun Abba kafin ya fita don tare zamu fita Mik'ewa tayi da sauri tabi bayanshi cikin Sanyi tace Ya Ahmad ga kayan Lamd'o a kaimai da yake bata kiranshi Yusuf sai Lamd'o take cemai shi ko Ahmad yamutsa fuska yayi cikin Gyatsine yace " ni Na kawo kyyane bare in meyar" Da sauri tace Ayyah ya Ahmad kayi haquri ka kai musu Tsawa yayi mata cikin fita yana In sun dame ki Ki jefar dasu Dan nasan ba son harkar yara kike ba. Jiki a mace ta juya kenan Sukaci karo kicibis Ta fada jikinshi Cikin sanyin ta tura kanta a faffadan qirjinshi tare da lumshe idan ta shima jiki a mace... By garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAYI NADAMA* 👇🏻👆🏻👆🏻 *MI,WASMITI* page1⃣1⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W Yasa hannu ya d'an tureta cikin murtuqe fuska ya rab'a gefen ta ya wuce. Jikin gini ta jingina rik'e da kayan Yusuf k'arami gaba d'aya Salon rayuwar ta canza mata bata jin dad'in Rayuwar Sam. Adam dake gefen can kan kujera a zaune ya tsura mata ido cikin hada fuska yakirata Jiki ba kuzari tazo ta zauna gefenshi ta sad'a kai k'asa Shima shirun yayi Na d'an wani lkci sannan cikin ta kaici. yace "Aysha yanzu kinyiwa kanki adalci? Kinyiwa mijinki adalci? Kin yiwa Ummi adalci? Aysha butulcin ki ya sani jin kunya wlh Aysha kituna fa tsawon shekara 19 ni da kaina ban San cewa ba Ummi bace ta Haifeki bare Hydar bare ke bamu taba ganin maraicin rashin mahaifiyarmu a kanmuba bare a kanki Ummi ta rik'eki ta soki fiye da yadda taso 'yayanta Na cikinta A kullum ta kansa Yusuf cikin fushi sabida ke Yusuf da girmanshi bai wuce mari a gun Ummi ba saboda ke Haba Aysha yanxu kinyiwa Yusuf adalci kinyiwa Ummi kawaici"? Kai ta jinjina cikin zubda qollah tana girgiza kai a lamar a,a. cikin rawan murya yaci gaba da cewa " a zaton ki Ummi bata son D'an tane ? Shine fa d'anta Na fari a duniya a tunanki bata son taga jininshi ne Aysha yanxu duk kawaicin da bayin Allahnan suka miki da abinda zaki saka musu Ki tunafa irin son dasu Abba suke gwada miki kab family dinmu ba Wanda akewa son da ake miki Duk son da akewa mahaifiyar mu Sai da aka ninkashi a kanki Aysha ko sonne da gata yasa kike shirin tozarta mu Wato baki da mai miki fada ko"? kuka ta kama sosai tana "a,a ya Adam" Cikin cije lips d'inshi yace "Haka ne mana Aysha Kuma tunda hakane Ni Na kira Babanmu Na gaya mai abinda kikayi Na kuma fad'awa Hydar yanxu haka sun taso daga Yola So Sai ki tanadi abinda zaki gaya musu dan Na lura mu duk kin raina mu" Zuwa yanxu kukan take sosai a hankali ta matsoshi cikin kuka ta d'aura kanta kan guiwarsa Murya na rawa Tace "Ayyah ya Adam dan Allah kuyi haquri wlh bazan k'ara ba Ka kira baba kace mai wlh bazan sakeba kuyi haquri dan Allah" Ture kanta yayi cikin had'a fuska Ya mik'e tare da cewa "gafarar Allah da mijinki ya kamata ki nema ba ni ba Wlh ki gyara ala qarki da Yusuf in ba hakaba wlh ba ruwana da ke" Yana kaiwa nan ya fice abinsa. A parlon ya samesu Suna zaune Ummi ta kawo musu breakfast ya zauna gefen Abubakar Ummi dake ajiye musu pilet tana "a Adam dama kana cikine? "cikin girmamawa yace Ehh Ummi ai tare muke da Ahmad" Aiko naji dad'i yau yarana duk a guna zasuyi kari" Abubakar "Yace gsky kam Ummi yau kin hada yaranki" Dry tayi cikin nufan d'akin tana bari Aysha tazo Ta hada muku tea. Ita kuwa Aysha a d'akin tasha kukanta ita bama abin da yafi cinta kamar Fushun Hamma Yusuf d'in nata Gaba d'aya ta resa sukuni Kukan tayi mai isarta sannan ta kifa kanta kan kujerar A hakan Ummi ta sameta Cikin kula tace "Autan Ummi tashi kije ki hadawa yayunkin tea Ko bacci kikeyi"? cikin kauda kai ta goge fuska tace a,a Ummi bari inje Cikin boye fuska ta fita Dan kar Ummin taga halin da take ciki. A parlon Cikin sanyi ta zauna gefen Hamma Yusuf din ta jawo Cups d'in da pilets d'in Abubakar ta fara sawa ta Dan tura mai gabanshi cikin sanyi tace " ya Abubakar ina kwana" Fuska a d'an sake yace lfy ya jikin dai? "da sauk'i" tace cikin Sada kai k'asa Sannan ta hadawa Ahmad da Adam ta mik'a Musu ba tare da kallonta ba suka d'an fara cin abincin, A hankali taja d'aya cup d'in da pilet din ta hada mai tea d'in ta zuba mai cibs da d'an k'oi Ta d'an sunkuyo ta gefenshi cikin jin wani irin tsoro ne ko kunyace ko Nadama ce ta kasa ganewa A hankali tace "Hamma Yusuf Ur breakfast is ready" kanshi a k'asa tamkar bai jita ba Jiki a mace ta Dan juya gareshi cikin sanyi tace "Hamma Yusuf zaiyi sanyifa" Bai kulata ba sai phone dinshi da ya d'auka ya fara latsawa Ganin haka yasa ta d'an tura hannuta ta k'asan darning d'in ta d'aura hannuta kan cinyarsa cikin sanyi ta rink'a murza cinyar tashi tare da d'an kauda kanta tana "Hamma Yusuf ko wani Abu kakeso in defema" kai ya d'ago cikin Murtuqe fuska ya d'ago ya watsa mata harara Har saida taji ta kware da yawun bakinta da sauri ta janye hannuta daga jikinshi Shiko mik'ewa yayi cikin Jan tsaki da k'ara mata wani irin kallo Itako cikin sauri tayi k'asa da kanta. Kan kujera yaje ya zauna yana B'iyaye "Lkci Na tfy fa Abba Na jiranka" Adam ne ya mik'e cikin d'an sakin fuska yace "Yusuf Ko zamuje kaci girkin Miraa? baki ya d'an tabe cikin sanyi yace, "Azumi nakeyi fa" Ido Ahmad ya tsura mai Dan yasan abin da ya sashi cikin halinga Lkci d'aya ya k'ara jin haushin Aysha A haka shima ya mik'e tare da cewa B'iyaye bari in wuce gun abban. A haka sukayi part dinshi shi da Abubakar da Adam A haka suka d'anyi ta hira Har zuwa 2 dai suka fito Bayan sunyi sallah A farfajiyar gidan suka samu baba Umar da Hydar sun iso tare da Abba Suna ganin su sukaje suka tarbesu cikin jin dadin ganin juna Parlon baba bello suka wuce. Bayan sun gaggaisa Baba Umar ya kalli Yusuf dake gefenshi cikin Sanyi da ta kaici yace "Yusuf kayi haquri insha Allah ubangiji Na bayanka Kuma bazaka tabeba insha Allah zan d'auki mata ki kan Wannan mugun abin da Aysha ta aikata ma" Baba bello ne yayi gyaran murya cikin Kallon Dr Umar yace " mu bazamu iya gyarawa ba kenan Umar? Kana nufin mu Aysha tafi k'arfinmu ne? kai ya d'aga cikin sauri yace 'A a wlh ba haka bane Yaya bello Wlh rai nane ya b'aci matuk' gaya Amman ni ban tunanin kun kasa a kanta Amman a gsky gatar tayi yawa har ta fara sata kauce hanya Dan ganin ba mai tsananta mata" Ajiyar hrt baba bello ya sauqe cikin sanyi

Chapter 22 of 25