Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yace toh ko in haka ne ka barni da ita. zamu d'auki mataki kar kayi mata mgn Dan yanzu bata worwore sosaima tukun" Adam ne ya hada fuska tare da cewa Wlh baba ni da zaku barni da nasan yedda zanyi da ita" Hydar kuma cewa yayi ni wlh banyi zaton haka daga gareta ba Naji zafin abin a raina yarinya ai ba hakane a kantaba" Shi dai Yusuf Ido kawai yake binsu dashi A ranshi kuwa cewa yake Koma dai me akayi ai ta rigada ta cutar dani ta gama kuntata min cikin kuma ba dawowa zaiyi ba gwara a barta kar a k'ara min zafi 2. Baba bello kuma dole ya hana baba Umar mgn Koda aka kirata tazo su gaisa zasu juya Yola yau din. Gaba d'aya cikinta ya d'uri ruwa tana shiga ta zauna gefen ya Hydar din nata Tana "ya Hydar barka da zuwa" Ko kallonta baiyi ba Baba Umar d'inma da gyer yamsa gaisuwarta Ya bud'i baki zai fad'a kenan Baba bello yace "A a bamuyi haka da kaiba Ke Aysha tashi ki tafi aiko cikin murna ta fita Dan ta tsorita gashi duk kunyar kowa takeji. A haka suma suka juya suka tafi. Biyar dai dai Na yamma Yusuf ya shiga kitchen din Ummi yana Kiranta cikin yanayinshi Na rashin wolwola yana " Ummee Ummi dake tare da Aysha a kitchen d'in ta amsa mai tare da cewa mene Na kiran nan"? K'ara hada fuska yayi ganin Ayshan Na gun cikin juyawa yace "Ummi dama abin buda baki nake son ki had'a min Dan naga lkci kar ya k'ure' Toh tace tare da "cewa Aysha tashi ki fara hada mai Dan INA da aiki da yawa ki daura mai kunun nono nasan yana so gashi dama Hydar ya kawo mana sabon nono Maza mik'e" Cikin sanyi ta mik'e Shiko da sauri ya CE "Ban so a bari zanje gidan Anuty Sadiya ni wlh Ummi kin sani banson jogolgole da kwabe" Yana fadin haka ya juya Ita kuwa ido ta tsurawa k'eyarsa da gashin kanshi yayi luf a kwance Ummi ko cewa tayi Kiyi Aysha ki kaimai in yaga dama ya zubar, Ita a nata tsarin In ba haduwa sukeba bazamu dai dai taba ta kuma ga alama Yusuf fushi mai tsanani yake, Haka kuwa akayi ta hada mai komai Ana fara kiran sallah ta hada ta kaimai d'akin ba kowa shiru cikin kewar d'akin da mai d'akin ta har renta take jin kewar Hamma Yusuf d'in nata Tayi kewar komai nashi. ajiyewa tayi can gefe sannan ta tsurawa d'akin ido Komai nan tsaf Sai Kan mirror da ya hargitse da kolaben turaruka Ganin haka yasa ta tattara ta goge ta jerasu sannan ta canxa mai bedsheet da blanket ta shinfid'eshi ta share d'akin ta koma cikin gida ta dauko d'an kasko ta samai turaren wuta mai d'an Karen k'amshi da sanyi Ta sassake labulayen sannan ta kunna A.C Ta kashe wuta ta kunna Na jikin wani fulawa Wutan read Sai ya haska kalan komai Na d'akin Sannan ta juya ta tafi A cikin gida ta dama mai fura da nono mai sanyi ta Sa mai k'ank'ara a ciki. Sannan ta zauna ta d'an gyara gashinta Ummi dai Sai binta da ido takeyi Tana gamawa wonka ta shiga ta shirya cikin Rigar baccinta yar k'arama mai laushi da sulbi ta fesa turaruka sannan ta konta tare da cewa Ummi "saida safe" Itako Ummi dry tayi cikin gano logonta tace "Allah bamu Alkhairi" Ta fita Shiko Yusuf gidan Anuty Sadiya yaje Sukayi ta hira da Baban Yumin bayan sunyi buda bakin. 8 dai dai ya biya gidan kaka Dan dama ya kirata ta dama mai tura Yana karba a gora ya juya ya fita gidan ya nufa Da sauri d'an hadarin daya taso Sai iskar dake kad'awa Yana isa ya rink'a sauk'e numfashi da shak'ar k'amshin dakin sosai yaji Dan sanyi a ranshi Wonka yayi cikin jin iska Na ratsashi ya shirya ya kwanta duk bai lura da gyaran da akayi maiba bare yaga kulas din abincin Gajiyar azumi tasa lkci d'aya bacci ya d'ebeshi Gashi albarka cin azumin ya samu raunin abinda ke hanashi bacci. Itako Aysha Ummi Na fita ta nufi dakin nasu Cikin Sa,a ko ta samu bai rufe k'ofarba shiga tayi cikin hamdala sannan ta rufe k'ofar. Kai tsaye cikin d'akin ta shige hangoshi tayi kwance cikin blanket yayi luf yana baccinsa Samun haka yasa ta sauk'e ajiyar hrt gamida zare hijabin jikinta A hankali ta haura kan gadon cikin sanyi da kewar Hamma Yusuf d'in nata da kewar salon shi da tsarinshi da Begenshi ta raba jikinshi ta manna k'irjinta kan k'irjinshi ta tura hannuta cikin gashin kanshi Cikin hikima ta murza cinyarta cikin nasa cinyar tare da manna ...... By garkuwan Fulani[4/18, 9:33 PM] [4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAYI NADAMA* πŸ‘†πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W ```My lovely sis Khadeeja Ali Garkuwa Ina Farin ciki da haihuwarki lfy Allah ya raya mana kekkyawar babynmu cikin imani```😍😘 Lips d'inshi ta rink'a d'an lasa da harshenta mai sanyi tare da goga mai bres d'inta a k'irjinshi gami da murza mai gashin kanshi. Shi kuwa cikin bacci ya rink'a jin wani bak'on yanayi Na ratsashi duk gabb'an jikinshi suka fara karb'ar sak'on nata lkci d'aya tsikar jikinshi ya fara tashi sanyi ya fara ka dashi tuni lips d'inshi suka fara Dan motsawa. Itako jin haka yasa ta cabke lips d'in cikin shauk'i da begen mijinta. Jin haka yasa shi bude idanshi a hankali tare da tsurawa fuskarta ido Lkci d'aya ya dan kuma kame jikinshi tare da d'an juyawa gami da Sa hannushi ya mirginata gefe shima ya matsa tare da juya mata baya. ba tare da yayi mgn ba. Ita ko ido ta tsura mai cikin tsoro da mmk Hamma Yusuf ne yau ya juya mata baya sannan Hamma Yusuf ne da k'aurace mata haka. kauda tunanin tayi ta kuma matsoshi ta manna k'irjinta a gadon bayanshi tasa hannunta ta zagayoshi ta rink'a wasa da gashin k'irjinshi. Hannu daya kuma kan mararshi ta d'aura cikin salon lallashi da ban hak'uri ta k'ara matsoshi cikin Muryar rad'a Tace "Hamma Yusuf" Bai kulata ba sai rumtse idanshi da yayi K'ara narkewa tayi a jikinshi cikin taushi da lallashi. Tace "Hamma Yusuf dan Allah ka gafarceni Plsss Kamin mgn Wlh reshin mgnar ka Na damuna, kayi mgn Dan Allah Hamma Yusuf ka yanke min duk hukuncin da yayi dai dai da laifina" tureta ya kumayi ya mik'e tare da pillow a hannushi ya jefar kan carpet ya kwanta rufda ciki. Aysha kam zuwa yanxu kuka takeyi da hawaye cur cur kukan mara sauti Cikin kukan ta sauk'a gefenshi ta zauna ta kamo hannushi. Cikin rawan murya tace " Hamma Yusuf fushinka masifa ne a gareni ka gafar ceni Ka min mgn dan Allah ka tausaya min Na kasa samun nitsuwa nasan nayi ma laifi Amman kamin afuwa" Janye hannushi yayi cikin Jan tsaki ya kuma juya mata baya. Cikin kukan ta fada jikinshi ta ruk'umoshi tare da had'e bakinsu wuri d'aya ta jawo hannushi ta d'aura kan bres d'inta ta rink'a kissing nashi tako ina tana shafa fuskarsa gaba d'aya ta narke jikinsa. tana "Hamma Yusuf nifa matar kace meyasa kake juya min baya wlh bazan iyaba kamin duk hukuncin da za kamin Amman plss ka dena fushi dani" Sai kuma ta k'ara narke mai a jikinshi tare da k'ok'arin kunce igiyar rigar baccin Sa. Da sauri cikin fushi yasa hannu ya tureta daga jikinshi ya mik'e ya koma bakin gado, Murya Na rawa yace " Sai yanxu kika San ni mijinki ne sai da kika gama cutar dani wato gani jarabebbe zakimin duk abinda kike so kizo ki yaudareni me zakice min ai baki da bakin mgn a gareni Haba Aysha meyasa zakizo gareni ki fame min cutar da kika min"?. Kai ta rink'a juyawa tana matsoshi jikinsa ta fada tare da ruk'k'umoshi Murya Na rawa tace "Hamma Na kayi haquri ka gafarceni kar ka k'aura cemin Hamma Yusuffffffffff Kaine farin cikin Kaine cikar burina Wlh bansan da hakan ba saida ka k'aura cemin". Cikin d'an d'aga murya yace " k'aryane bakya sona k'iyeyya tace tasa kika zubar min da cikina da kina sona dole kiso jinina dole kiso haihuwa dani Amman tunda hakane ni Na barki da mahaliccinmu Amman kuma ya zama dole *NAYI Aure* Dan Na samu mai haifamin yara dole Na nemi Cikar jin dadin Aure Dan bansan ribar auren da ba haihuwa ba" 😳kalaman Hamma Yusuf d'in nata jinsu tayi kamar ruwan wuta lkci d'aya ta kid'ime Fadawa jikinsa tayi da k'arfi ta mak'aleshi jikinta har rawa yake ta rink'a girgizashi da juya kai murya na rawan "Tace a a ,a a Hamma Yusuf wlh zan haihu wlh ina sonka Wlh Hamma Yusuf banson ka k'ara Aure wlh zuciyata zata buga" Kukafa ta saki tsaka ninta da Allah tana jijjigashi da shafeshi tare da sakemai kissi tako ina tana shinshinar duk wani sak'o Na jikinshi Hannu biyu tasa ta tallabe kanshi cikin tsura mai ido da zubda qollah tace "Hamma Yusuf" Bai kulataba shi tun randa ta zubar mai cikinsa bai kuma d'an jin sauk'iba Sai yanzu da ta mace a kansa take ta furta mai Kalmar so Kalmar da bai tab'aji daga gareta ba gashi duk ta kashe mai jiki da jikinta da take ta goga mai Har ranshi yaji dadin yadda ta rud'e da jin Kalmar zai k'ara Aure Dan shi dama gaba d'aya ya rud'e da tsoron ko sonshi ne batayi yana jin tsoro kar duk cikin da ta samu ta zubar mai. dry ke son kubce mai Amman Sai ya k'ara murtuk'e fuska Cikin fushi yace "K'arya kike gaya min da kina sona da baki zubbada min gudan jinina ba, dan ba yedda za,ayi nai wahala Na baki ciki ke kuma ki fidda min ajiyata, Don haka ba takura. zan Auri wacce zata iya rainon cikina ta Haifa min yara" K'ara tallabe fuskarsa tayi cikin Gsky da gsky ta tsura mai ido Murya a raunane tace. " Hamma Yusuf ina sonka ka yarda dani ina k'aunarka Hamma Yusuffffffffff Kaine cikon Farin cikina Hamma Yusuf da kai kad'ai zan iya rayuwar Aure kai kad'ai idona ke gani kai kasan salon zama dani wlh NAYI NADAMA zubar da cikin nan wlh nima ina son inga gudan ji ninmu wlh wahalan laulayine, ya sani haka kuma bansan haka kake son haihuwar ba Dan Allah ka gafarceni naji Na yarda zan mana rainon duk abinda Allah ya bamu" Tureta ya d'anyi gami da shafa bres Dinta cikin tabe fuska yace "Buk'atar ki dai ta ciyoki shine zaki zo ki yaudaren, Ni kuma yasu bazan iya aikin banza ba in miki ciki ki b'arar min da abina, Aure ne dai ya zama dole nayi shi Janye hannuta yayi ya mik'e ya shiga toilet jin an fara kiran sallah. Ita kuwa kai ta kife jikin gadon tai ta rusa kuka. yana jinta kukan na k'ona mai rai Amman kuma ya zama dole ya janyewa Aysha Dan ta k'ona mai zuciya. Yana fita ya zura jallabiya ya fesa turare ya nufi masallaci. Ita kam da gyar tayi sallah a d'akin nashi ta Dan lafe jikin kujera tana jiran dawo warshi. Shi ko ana fitowa massalacin ya nufi cikin gida A parlon ya tadda su Ummi harda su Ahmad da Adam duk sun zo yin SLM da Abubakar Dan zai koma yau d'in Suna ta d'an hira Shiko Abubakar Sai yai shiru ya rink'a binsu da ido in anyi abin dry ya d'an murmusa, Yusuf ne ya zauna gefenshi cikin kula yace " Babiker ban son tfyar ka yau d'inna ko zaka bari Sai gobe? " Kai ya d'an jinjina cikin sanyi Yace "Ai tfyar ta yau ta zama dole a gareni Sai dai kuyi hak'uri da reshina, nima zan tafi cikin kewarku da k'aunarku Y'an uwana rabuwa ta zame mana dole" da sauri Yusuf ya rufe mai baki cikin Jin tsoron kalaman d'an uwan nashi da mutuwar jiki da wani sanyi da yaji har cikin hanjinshi. Baki Na rawa yace "Ummi ki gayawa babiker Dan Allah ya dena gaya min irin zantu kannan bana so" ya k'arisa mgnar da k'arfi tare da fizgishi ya fada jikinshi suka ruggume juna, Sai kuma ya sakeshi ya juya ya fita Ahmad ne ya kalli Abubakar cikin sanyi yace "Abubakar meyasa Sa kake abinda ke bamu tsoro"? Shiko dry ya danyi tare da dafa Adam yace " kallesu fa ya Adam duk sun wani firgice yoh me a ciki Ku dama kunada masu muku Addu,a ko kun mace nifa ban dashi" Yusuf da yanzu ya fito d'akin Ummi yace "kaima kana dashi" Ahmad yace "sosaima Dan gasu Yusuf k'arami da k'anneshi masu zuwa daga baya duk nakane Sai ka zaba" Sosai yai dryar Farin ciki yace toh daga yau nine Abbinsu da sun fara mgn Ku koya musu sunana Abbi kuma su rink'a min Addu,a Allah ya kareni" Insha Allah sukaci gaba dayansu dan jin dad'in ya sake Shiko Yusuf A d'akin ya sameta zaune fuska a kumbure ido yayi jazir, tana ganinshi ta mik'e da sauri zata fad'a jikinsa ya dakatar da ita cikin hada fuska yace. "Dakata yanzu lkcin Rashida ne Dan zan kirata inji lfyarta" Kamar wasa aiko taji Yusuf ya dage Sai hira yake da wacce yake kira Rashida dan Sai wani lumshe ido yake. Lkci d'aya taji wani irin malolon bak'in ciki ya tokari zuciyar ta cikin rufewar ido ta fice kai tsaye d'akin Ummi ta wuce. Gaban Ummi da ya Abubakar ta zauna cikin zubda qollah cikin mmk ganin yadda fuskarta ta yi jazir Ummi tace. "Auta lfy? me ya same ki? Kukan da take dannewa ya kufce mata cikin rawan baki tace " Ummi wai Hamma Yusuf zai k'ara Aure Ummi har kiranta fa yakeyi a gaba na" Dry sosai ta kama Ummi da Abubakar Amman Sai suka danne cikin hada fuska Ummin tace "Ehh Auta" Cikin zare ido da dafe k'irji tace "Ummi ehh fa kikace toh sabo da me Aure fa Ummi yanzu kishiya Hamma Yusuf zai min" Saiko ta k'ara sakin kuka. Cikin Dan murmushi Abubakar yace "Sabi da haihuwa yake so ke kuma bakya son haihuwar" Cikin sauri ta juya gun ya Abubakar d'in nata jiki Na rawa Tace. "Wlh in so kuma zan Haifa mar ko 12 ne in zai ya bar batun Auren wlh zan haihu in Allah ya yarda" Gaba d'aya Ummi da Abubakar sun cika da Farin ciki Dan ganin K'aunar Yusuf d'in da kishinsa a k'wayar idanuta da jikinta. Shiyasa cikin sanyi Abubakar yace ke da mijinki ai ke zaki lallab'ashi Autan Ummi ni dai in an samu Na miji Amin mai suna" Baki ta d'an tura tace "wlh bazai yarda ba ya Abubakar ka tayani bashi hak'uri" Dry yayi sannan ya mik'e ya ja jakarsa Sannan yace "Toh ba matsala Muje parlon kinga lkci Na k'ure min" Toh tace gami da bin bayanshi Ummi ma bayanshi tabi suka fito. A parlon gaba d'aya zuriyar suna cike. Abubakar ya k'arisa Gaban baba bello Cikin duk'awa yace "Ba yau zan tafi Ku gafar ceni hak'ik'a zan tafi cikin kewarku" Kanshi ya dafa cikin sanya mai albarka Sannan ya wuce gun Nenne itama sanya mai albarka, Yana tashi yaje Gaban Umminsu da Abbansu Hannu su ya kamo duka ya d'aura a kanshi Cikin sanyi ya manna kanshi jikin Ummi tare da sauk'e ajiyar hrt Sannan ya maida kanshi jikin Abban. Murya na rawa yace "Ummi Abba Ku gafar ceni Ku yafe min duk wani laifi da na muku a rayuwata Ummi ki gafarceni wahal dake da nayi tun ina cikinki" Ummi kam tuni jikinta ya saki Ba abinda take Sai cewa take. "Baka min komai ba Allah ya ma albarka ya keutata rayuwarka Allah ya sanya sanyi a rayuwarka" Amin suka amsa gaba d'aya parlon. Cikin sanyi Abba yace "Abubakar ina alfahari da kai kuma ina mai ma fatan alkhairi a rayuwar ka Allah ya ma albarka" Amin ya amsa cikin sanyi ya saki Hanna yensu ya mik'e ya ruggume k'annesa su Usman sannan ya dawo gunsu Ahmad hada Ahmad da Adam yayi ya ruggume su cikin Sanyi yace "zan tafi da kewarku" Suma ruggume meshi sukayi suna muma zamuyi kewarku d'an uwa. yana sakin su ya kamo hannun Aysha yace "kinyi alk'awari ko? zaki min tokwara"? A hankali tace ehh, Dry ya danyi sannan yace "Da kyau" Hannun Yusuf ya damk'o ya jashi suka fito harabar gidan sauran ma suka biyosu a baya cikin tsokona a hankali yace "Hamma Yucut kaji ko Auta tamin alk'awarin mai suna, Kuma ni har ga Allah Na yarda naku gamsu da Nadamarta, Plss Hamma Yusuf a rink'a nunawa yaran pictures d'ina Dan su sanni" Kai ya gyada mai cikin sanyi yace "Insha Allah Babiker ai dama dole zasu sanka Abbinsu guda fa" Juyawa yayi cikin Happy ya ruggume d'an uwansan. Ciki sauk'e ajiyar hrt yace "Ina sonka Hamma Yusuf ina sonka ina sonka" har baki 3 Shi ko Yusuf ido ya tsura mai ya bude baki zai mgn kema. Yai sauri ya shige mota Fuska na zubda qollah yace Na sani kaima kana sona d'an uwana ya juya gun sauran Cikin share K'ollah yace "Kuma na San kuna sona nima ina sonku Amman Sai wota rana". Yana kaiwa nan yaja mota ya fice yana d'aga musu hannu. Gaba d'ayansu binshi da ido sukayi jiki a mace, har zuwa d'an wani lkci sannan suka koma cikin gida. Shiko Yusuf d'akin shi ya koma haka kawai yaji jikinshi Na rawa Sai dai ya zauna kusan awa 2 sannan ya mik'e cikin kasala yaje Gaban mirror ya cire agogon hannushi zai ajiye kenan idanshi ya k'ellah kan agogon Babiker d'inshi. Ki ranshi yayi a woya yana d'agawa yace "Ya akayi ne Hamma Yusuf"? cikin sanyi yace "ka manta agogon kafa" Cikin dry yace "Na baka" Da mmk yace "Na Daimon d'innanne fa da kake so sosai" "Ehh Na sani toh inada Wanda zan bawa ne da ya wuceka" Dry yayi yace "toh ngd k'anina" Cikin dry suka sallami juna, Shiko ya fada toilet yayi wonka zuwa lkcin An kira azabar ya wuce massalaci Bayan an idar ya ya bi bayan su Ahmad suka shiga cikin gida. Su Ahmad d'in sun isa tsakiyar parlon Shiko yana bakin k'ofan parlon yaji kira ya shiga woyarsa Sai da ya shiga cikin parlon sannan ya amsa kiran ganin Abubakar ne da mmk "yace har ka isa ko"? Yana mgnan yana hararan Aysha dake Tsaye a k'ofar kitchen. Gaba d'aya ido suka zuba mai jin ya saki woyarshi da k'arfi,ta tarwatse a kan tais d'in Ahmad ne yace lfy cikin mik'ewa ya nufi gunshi Ina kafin ya k'arisa gunshi Sai haggoshi sukayi yayi Luuu cikin sakin wani irin numfashi ya zube k'asa a............. By garkuwan Fulani [4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAYI NADAMA* πŸ‘†πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ _PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_ P.M.L.W Cinkin firgici da rud'ani da bugawar zuciya Ahmad, ya tallabo shi ya d'aura shi kan cinyarsa, jikinshi na rawa ya tallabo fuskarsa cikin kasa mgn ya rink'a girgiza kai kawai, zufa Na keto mai tako ina bugun zuciyar saπŸ’“πŸ’” Na harbawa da k'arfi. Aysha ko cikin tsoro da zare ido da bugawar hrt da jin wani irin suka a k'akon zuciyarta πŸ’˜πŸ’” ta iso garesu Murya Na rawa ta tallabo fuskarsa tana juyawa cikin d'imuwa ta rink'a ki ranshi da d'an k'arfi tana. "Hamma Yusuf, ka bud'e idonka menene ya sameka? me aka gaya ma"? K'ara shigewa jikinshi tayi cikin tsonanin tsorita, tace, "Wayyo Allah Na wayyo Hamma Yusuf na ka tashi ka gaya min meke faruwa? me ya sameka"? Juyawa tayi cikin kid'ina ta kamo hannun Ummu wace ta ke kamar an dasata ne Sai sanyi da ya rufe mata jikinta sanyin har cikin hanjinta a fili kuma Sai zufa ke keto mata. Jijjiga Ummin tayi cikin kuka tace. "Wayyo Ummi Hamma Yusuf dina Ummi in ya mutu nima nasan bazan rayuba, wayyo Allah na Ummi kiga baya numfashi baya motsi". Adam ne ya Dan juyo gareta cikin k'arfin hali yace, " Aysha ki nitsu kibar kukannan". Suna cikin haka phone d'in Ahmad ya d'au suwa kamar bazai duba ba sai kuma ya d'aga ganin Sunan Babiker ne a fuskar woyar Jiki Na rawa ya d'aga ya d'an kara a kunne. Lkci d'aya kuma ya saki woyar a k'asa cikin kid'ima ya rink'a juya kanshi Sai yanzu ya samu bajinshi ya bud'e kai ya rink'a juyawa yana. "Kai kai kai Sai kuma ya ruk'k'ume Yusuf a jikinshi da k'arfi ya saki wani irin kuka mai cin zuciyar mai sauraro. Kuka yake yana rawan sanyi yana k'ara k'amk'ame Yusuf d'in. Adam ne cikin tsoro da firgici Yace "Innalillahiwainnailaihi raji un yace haba Ahmad ka sanar damu meke faruwa"? Nenne da ta shigo yanxu jin kukan Ahmad yasa ta k'aroso da sauri Jiki na rawa tace. " meya faru me ya samemu a zuciyar nan? me ubangiji ya hukunta a kammu? Ahmad Ka gaya mana"? Ummi kam hannu tasa duka biyu ta tallabe cikinta da k'irjinta tare da cewa Wayyo Allah Na cikina sanyi kamar hanjina zasu tsinke" Da sauri Nenne ta k'arisa gunta cikin cewa "meke faruwa damu ne"? Aysha ce ta kamo hannun Ahmad cikin sakin wani irin kuka mai siririn sauri tace "ya Ahmad meya faru"? Cikin kukan da kifa kai jikin Yusuf a hankali Yace, "Aysha Babiker" Sai kuma kife kanshi. Ita ko Aysha cikin tsoro ta juya ta zubawa Ummi ido Sai ta kuma sakin kuka. Cikin rawan murya Ummi tace "Aysha me woyar ta kamo min? yau kuma gaya min ya zanyi da mu k'addari" cikin kuka da carkewar mgn tace "Ummi ya .. Ummi ya.. Ummi ya Abubakar" Allahu Akbar uwa da d'a Sai Allah Sai mutuwa, Ummi da fari murmushi tayi tana Kullum nafsin za,ikatil maut. Allah sarki Abubakar Na ase ban kwana kamin da gsk Ya Allah Na ka jik'an wanna bawa naka Abubakar". Ina Sai kuma zuciyar ta ta d'an yace Cikin sanyin sauti ta saki wani irin kuka tare da rik'e cikinta tana Wayyo cikina Allah Na Na godema da wannan jarrabawa rabbi ka fini son Abubakar Allah kasa can yafi mai nan Abubakar Na yafema duniya da lahira". Nenne kam itama kukan take sosai. tana Abubakar d'in ?" Adam ko Komawa yayi ya zauna dirsham ayyah Usman Dasu Abba da baba bello yanzu suka shigo gidan. Suna shiga cikin tsoro baba bello Yace "meya faru"? Ba Wanda ya samu da mar mgn Sai kuka Cikin firgici da hatsala yace, "Ku gaya min meya faru? kunyi shiru" Adam ne cikin kuka da wani irin voice Yace "Baba Abubakar Abubakar ne ya". Sai kuma ya kasa k'arisawa. Allahu Akbar cikin mutuwar jiki da tsoro Abba da Baba ballo suka zame kan kujera Usman ko da Rabi,u da Abdul, Hade kai sukayi wurin d'aya suna wani irin kuka mai sanyin sauti. Cikin k'arfin hali baba bello ya rink'a musu fad'a shi dinma kamar a gigice yake yana. " Haba Ahmad yanzu wannan shine matan da zakuyi wa d'an uwanku Adam har kai dinma kuka shine abinda zaku aikawa Abubakar Usman ase ba Addu,a zakiyi mai ba"? Ina shi ma Abba kanshi ya jingina jikin kujera yana ta nanata Addu,a Amman INA hawaye Sai zuba suke Ganin kukan Abba yasa Aysha sakin wani irin kuka sosai ta rink'a jin tausayi Abban. Cikin yin Hamdala Ummi tace "Ahmad accident ne Abubakar yayi"? Kai ya jinjina alamun a,a" Cikin mmk tace " toh me ya sameshi"? Murya Na rawa yace "Ummi kashe Abubakar akayi"! Gaba d'aya parlon suka juyo gareshi cikin rud'u da alamun tabbaya Abba ne yace waya kashe min Abubakar "?. Cikin sanyi yace "wani yaronsa ne Adamu " Baki Na rawa har suna had'a baki sukace Adamu, Adamu Dan y'iware nan"? Cikin gyada kai Yace shi ne. Adamu wani Yaron Abubakar ne shike wakiltan sojojin kan hanya Na yankin Taraba zuwa binuye state kuma yaron ya dad'e da farautan rayuwar Abubakar Dan yana hank'k'o kanshi a matsa yin Abubakar kuma yana jin takaicin yedda Abubakar ke ta kai mai birki kan halinshi Na zalumci. Toh da suka taso suna tfy har suka isa cek point na kan hanyar Y'iwaren ya samesu a lkcin azabar tayi sai ya tsaya sunyi sallah da driver shi cikin sanyi yace. "Sani muyi salla anan gunsu Adamu Sai mu wuce ko"? cikin tab'e fuska Sani Yace 'ni wlh oga ban son Adamunnan mugune" Dry ya danyi cikin sanyi yace "kake kyautatawa dan Adam zato kaji ko Sani? ba abin da zai faru face da sanin Allah" Shi dai Sani ba Don ya soba suka tsaya sauran sojojin suna ta murna da ganin ogansu Gashi da halin kyauta Sunyi sallansu Sani ya fito musu da Abinci da Ummi ta had'a musu sukaci tare da sud'in. Sun gama komai zasu tafi Wani daga cikin su yabi bayan Abubakar cikin sanyi yace "oga Dan Allah kake kula da kanka a Gaban oga Adamu" Dry yayi Yace ba komai Allah Na tare dani. Har ya shiga mota Adumun ya bishi rik'e da sanda irin ta kiwon shanu. Cikin dry Yace 'kai Oga tsaya ba kai kace Fullo bane Sanda bata cinka bari mu gani" Cikin dry ya d'an juyo yana "ai fulanin da nacema bana yenxub.. Kafin ya k'arisa Sai sand'ar yaji kauuu a k'eyarsa zai juyo ya kuma sake mai d'aya a gadon bayanshi ya yunk'ura zai taso ya k'ara mai d'aya a tsakiyar kanshi, Ganin abin ba Na wasa bane yasa sauran suka rarumoshi suka danne. Shiko Abubakar cikin azaba ya fad'a jikin Sani. yana numfashi da k'er yace "Adamu yanxu nizakayiwa haka Amman ka sani Sai Na rama" A take Sai ko ya fara aman jini. Ihu bayan hari ganin haka Sai Jikin Adamu ya d'au b'ari cikin tsoro da kuka Yace. "Na shiga uku Abbakar aman jinin kakeyi Dan Allah ka gafarceni" Cikin aman Yace "Sai Na rama fa" Cikin kukan Yace ka rama indai zaka yafe min Dan Allah Abubakar ka gafarceni". Sai ya kuma sakin kuka Shi kuma aman yak'i tsayawa cikin galabaita Yace Na yafema Dan Allah tunda Allah ma da kanshi yana son masu hak'uri da yafiya" Cikin nishi Yace "Sani kira min d'an uwana kira min

Chapter 23 of 25