Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
nan dan insamu mafita kuma in Wan huta shine zaka kawo manu maganar Company kaga malan kada ka isheni da wani maganar Company can."gaskia kace wani abu Bro."bai kuma cewa komai ba ya kwanta ya maida idon sa ya rufe kamar mai bacci.Shima Abubakar din laptop din shi ya dauka yaci gaba da aikin shi saidai yana mamakin yanda Nizam ya mutu akan son Nazima,koda yake aiki amma baki daya hankalin shi nakan abokin nashi tausayin shi ya cika mashi zuciya. A wajen mahaifiyar Nazima wato Maryam Buhari tana zaune ita da aminiyar Hajia Zainab Mansur Maikaba.suna tattaunawa akan Family issue musaman case din su Nazima sosai Hajia Maryam faWa."Allah ya wadaran hali irin na Nazima ina amfani yarinya sai mugun abu tayi hakuri ta zauna Wakin ta amma abu ya ta'azzara."haba yar uwa akan me zaki dinga zagin yarki?kan marassa mutunci zaki dinga zagin yarki? kina ganin uwar yaron nan Zaituna yanda ta tsani yarinyar kowa yasani.sai kace ba uban ku daya ba amma taki jinin ki,dan kuna yan ubancin ku ai ba hauka bane da zata takurama yarinya karama duk wannan musibar da kikagani tana faruwa umul'aba iinta daga ya'yan gidan Baba Mubarak ne sun haWe kai da ita sai zuga Zaituna sukeyi ita kuma tabiye masu sai kace marar hankali,abin takaicin ma har labari naji wai hajia Zaituna ta dauko lawyern da zai kwatar ma Wanta yanci a Kotu wannan wane irin abin kunya ne."Murmushin takaicu Hajia Maryam tayi duk da bataji daWin abinda yar uwar ta tayi ba saidai ba zata nuna rashin jin dsdin taba agaban dangi,ajiyar zuciya ta shide a sirrance."nifa banga laifin Anty Zaituna ba,kwara a koyama Nazima hankali,kuma wlh ba abinda zai kaini Kotu,itama da takai karar tama samu uban tama ta yafe mata."yanzun dai ba bolar ya'ya idanma zaki rungumi yarki to kin runguma shawara nabaki."cikeda kosawa tace."Kinga bansan ana mani firar Nazima,kuma bazan mata baki ba saidai abinda bata sani ba Nazim alkhairi ne a rayuwar ta duk da nasan Dangin mu basu san auren su da Nazim,amma tayi dacen miji na gari."Gaskia kam saidai inaga wannan dalilin yasa tace ya sake ta."Hmm yaro man kaza nidai nawa ido bazance komai ba bare har raina ya baci a banza,inzo in Sata da yan uwana muna zumuncin mu gwanin dadi,kibar biye tsigumi Family din nan." &&& After three days Nizam ne zaune a office yana aiki na wasu files da Sec din shi ta kawo mashi, yaji shigowar ta gaida shi tayi cikeda girmamawa tace yayi ba?o,kuma yace yana bukatar ganawa shi urgently,Wan shiru yayi sannan yace ta shigo dashi bayan fitar ta bada jimawa sai ga Barrister ya shigo mamaki ya cika Nizam,ya bashi waje ya zauna suka gaisa,a nutse ya gabatar ma Nizam da kanshi yaci gaba da cewa."Am Nafi'u Hassan Nakowa nine lawyern da zai wakilce ka a Kotu,nazo dan inji daga bakin ka."A fusace Nizam ya bugi katon tebur din dake gaban ya mike tsaye."Get out of my office ko nafada maku ina bukatar wani lawyer?kana tunanin zan iya tsayawa gaban Alkali da wani lawyer wai ina jayayya da matata?look Barister maza ka fitar man office bani bukatar wani lawyer! abinda Nizam ya sani ba zai tana sakin matar shiba zaka iya tafiya."Duk abin nan Barrister ya kafe Nizam yana nazarin shu ga tausayin halin da ya shiga ya cika Barrister yace."Haba rankashidaWe kayi hakuri,nima bawai dan ina goyon bayan ka saki matar kaba, saidai ka sani mahaifiyar ka da kanta da Wauko ni dan in kwatar maka yan'cin ka a gaban Kotu."da mamaki Nizam ya buWe bin Barrister da wani irin watsastsen kallan tsana yace."Ni zakace ma haka...... This book is paid,it's 500 via acct no 0777512438 Acces Bank,Jamila Abubakar Bello.for more information contact this no 08160508316.Thanks &&& _Akwai ingantaccan maganin

Chapter 3 of 14