Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
jimaba naga yadawo da wani basket din suite ne ciki black and ash color sai agogon diamond masu tsadar gaske yana biya suka kai mana kaya a mota,sannan muka tafu gida saida mukayi nisa ya kalleni yace."ki shirya bansan ki makara kinji."toh."nace ina wasa da zoben yatsuna bamu muka iso gida sai karfe biyu yana parking na fita yace."kayan fa."?kallan mamaki na shiga yi mashi yace."koni zan shigo maki dasu."?mamaki ya kara kamani ko magana na kasa dan banyi tunanin duk tulin kayan nan ni ya siya mawa a zatona ko Momy ta bashi sallahu."why are you silent."?a daburce nace."bazan iya dauka ba ba ai."murmushi kawai yaimin ya mikomin leda yace."rikemin wannan ledan."ansa nayi na shiga ciki...ina zama saiga mai gadi ya shigo da akwatina ya aje ya gaida Ummi ya fita can saiga Ya Nizam shima ya shigo zama yayi yace."Ummi sannu da gida."yawwa."maida duban ta tayi kan kayan da aka aje tace."wa'annan kayan fa."? Kallona yayi yace."na yar rakiya ne."mamaki ya kama Ummi tace."Haba Nizam taya zaka biyema mashiririciyar yarinyar nan ku kwaso kaya sai dai kace wanda zai hada lefe haka ake tsaraba."Ummi ba wani abu bane kidaina cewa haka."kadaina biye ta Nazima bata da hankali idan tsaraba zakai mata ina laifin ka siya mata yar powder da Wan turare."Ummi kidaina faWa dan Allah."ni kaina na tsorata ganin uwayen kayan duk jikina yai sanyi ko magana na gaza."maza ku fiddaman kayan nan tunkan ranku ya Saci."maganar ta tadawo dani tunanin dana lula,shiko duk ya marairaice ya hau ba Ummi hakuri kwafa tayi tace."kun kyauta ai."mikewa tayi tace."idan ka gama biyema shirman ta ga abinci nan a dining."da toh ya amsa daki ta shige abunta."mikomin kayana."mika mashi nayi duk saina kama kaina.Mikewa yayi ya nufi dakin su nace."kayan fa."ki kai bola."yace yana shigewa Waki."nashiga ukku ya zanyi da kayan nan."nima tashi nayi na shige daki kwanciya nayi bansan sanda bacci yai awon gaba da niba can cikin bacci naji ana kwankwasa kofar dakina wani irin takaici naji ya kamani ba yanda na iya nazo na bude kofa,trollys nagani janye a hannun shi ko kallona baiba ya shigo dasu daki rufe kofar nayi na biyo bayan shi nace."kayan nan sunyi yawa Ya Nizam."harara ya watsaman yace."ki zubar idan kin tashi."narai narai nayi da ido kamar zanyi kuka nace."nagode Allah yakara..."godiya na tambaye ki."ohhh ya wannan mutumin keso nayi dashi ne."a zuci nayi maganar,inaji ya bude kofa zai fita sai kuma ya dawo ya bude troly ya dauko wata ash din abaya ya aje saman bed yace."Wannan zakisa."kallan shi kawai nikeyi nakasa cewa komai."are you hearing me."nudding kaina nayi."good."da haka yasa kai ya fita da kallo na raka bayan shi daukar rigan nayi ina kare mata kallo baramin kyau taimin ba bansan sanda murmushi ya kubucemin ba ajeta nayi gefena na kwanta...karfe biyar daidai na farka sakamakon yunwa data taso mani a hankali na diro saman gado na nufi kitchen ina shiga samtsi ya kwane ni da karfi na runtse idanuna ba sadakar dana gama shan kasa sai najini jikin mutun da sauri na bude idanina sai a saman fuskar Ya Nizam kashemin ido daya yayi yace."ki kula da kyau na fahimci kin fiye rawar kai da yawa."turo baki nayi gaba yace."ko bakiji ba."naji."nace inajin haushin sa."miya hanaki shiryawa har yanzun."bacci nayi."na ida maganar na dauki youghourt."bakisan time yayi ba."banjin dadi fa."ruwa ya dauka yasha yace."what do you mean"?harara na watsa mashi ?asa ?asa nace."bazan samu damar zuwa ba."really."? Kasa bashi amsa nayi ina neman fita yace."ki sauri kishirya kafana kafar ki."fita kawai nayi har zan shiga daki naci Ummi tace."har yanzun baki shirya ba."yanzun zan shirya."okay."...ina gama shan milk na shiga wanka ina fitowa nahau shirya na Wauko wani neavy colorbdin material na saka ko make-up banyi sosai ba Na saka kayana ina gama shiryawa na fesa turare sannan na fito daidai Ya Nizam fitowa cikin suite ash color ba karamin sukai mashi ba nima kaina yaimani kyau ba kadan ba,inata aikin kallan sa idanun mu suka sarke dana juna da sauri na sauke kaina kasa yace."jeki kisa kayan dana umurce ki kisa."nayi niyar yima shi musu na kasa magana sakamakon kallan daya watsamani ba shiri na koma Waki duk jikina yai masifar sanyi,badan naso ba nasaka doguwar rigar sannan na sake fesa turare,na saka takalma ash color sannan na fito zuwa falo na tsaya gaban shi nace."nagama."kallona ya farayi from head to toe ya jinjina kai sannan yai gaba kamar wadda kwai ya fashemawa a ciki nabi bayan shi...da sauri driver ya buWe ma Ya Nizam kofa ya shiga baya,Sannan ya buWeman nima na shiga na zauna gefen shi...bamu wani Sata lokaci muka isa Pure Life Center,wajen ya cika dankam da Jama'a musamman Danginmu,bakaramin kudi Daddyn Ya Nizam ya kashema Birthday din ba,saboda Birthday din ya dawo gida daga England dan kawai ya halacci birthday din tilon Wan nasa...da ido nake bin motocin dake parke a katan lott din kai kace dinner din biki ne za'ayi."fito."naji saukar muryar shi cikin kunnuwa a hankali na fito sannan ya rufe kofar mukayi cikin katafaren hall din muna shiga idanuwa suka dawo kanmu,take naji gabana ya fara faWi yanda ake kallan mu like basu taba ganin muba musamman Anty Fadila kasance war tafi kowa son Ya Nizam har cewa takeyi shi zata aura,shiyasa take kula da duk wani motsin shi na kanta. karki so kiga yanda ake mani kallan banza musamman da sukaga munyi anko nida Ya Nizam...tunda surika ta tagan mu tahade rai hakama sauran yan uwan ta,niko kaina kasa kamar wata munafuka ban nasamu waje na zauna ba,da nayi niyar zuwa ingai sheta saina fasa ko ajiki saboda basu dameni ba ko Ya Nizam din da suke rawar kafa akansa bai gabana ina zaune wata budurwar sa, Zainab tazo ta zauna gefena tace."ke kina kwaila dake zakiyi tunan soyayya da Nizam kiyi gaggawar fita sabgar shi tunkan dare yai maki." duk da lokacin ban zama cikakkar budurwar ba,amma nasan nafita komai...nidai nasan ba son Ya Nizam nike ba Asalima ba watajituwa dake tsakanin mu,saima zalina da yakeci kullin saiya sani kuka shiyasa nakara tsanar shi.... bada jimawa su Daddy da Abba suka karaso cikin hall din bayan isowar su akafara gabatar da bikin birthday din sannan aka fara daukar pictures dangi da sauran abokan arziki sai pictures akayi,niko ina gefe naki zuwa saidai dana dago kai sai mun hada ido da Ya Nizam, Salma ce tazo tajani mukaje mukayi pics baki daya hotunan da bayi basu wuci ukku ba....Waya da Ya Nizam sai nayi da Salma gudan kuma mukayi family,ana cikin pics,aka fara shirin yanka Cake...ina zaune naji an rikemani hannu idagowar da zanyi naga Ya Nizam,bakaramin razana nayi ba,kamoni ni yayi,nabishi kamar rakumi har gaban cake din yakai ni,take Mommy dasu Fadila sukabar wajen...Daddy ya kama hannun mu,muka yanka Cake aka hau tafa mana. A hankali yai mani magana a kunne yace."bazaki bani ba saina roka."banyi mashi musu ba na Webo mai yawan na cusa mashi a baki saida na Sata mashi gefen kumatu."kai ni kaka batama fuska."baki dariya aka Waui dariya, wasu kuma na kara bata masu rai....Ya Nizam yabawa Daddy shima ya bashi.Hango Ummi nayi zan tafi wajen ta kenan naji ya rikeni Kam ya juyo dani ta gaban shi ya debo cake ya bani da naki karba naga ya bata rai...sai naci da sauri na isa wajen Ummi na rugume ta...take du Mommy sunbar hall. "Ummi zan biki."da ita kikazo."?sauke kaina nayi kasa dandanan idanuna sun sauya kala gani nike ya tsaneni komai saiya takurani banda right din kaina inaji ina gani su Ummi suka tafi saida ya gama gaisawa da abokan sa sannan yazo inda yabar ni zaune yace.... *Sdeendtm* I'm sell data to all Nigeria network Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I'm selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951 _____________ _Akwai ingantaccan maganin

Chapter 10 of 14