Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 9
miqar da ita yayi palo da ita. Suna shiga nafisa na aje tray 'din ta juyo. Saurin 6oyewa bayansa nazli tayi sbd rigarta batada maraba da tsirara. Nafisa na ganin haka itama tayi saurin ficewa tana sinne kai. Zaunar da ita yayi ya bata gasashen nama dayasa nafisa ta gasa mata mai kyau. Daqyar taci yabata fruit taci kadan suka koma 'daki. Tsuru tayi bakin gadon dan duk tsoronsa yacikata dan ita sam kunyarsa takeji ba kamar meer 'dinta nadaba da batajin kunyarsa sbd sun saba. Shikuwa kallin sabon mutum take masa. Ahankali ya jawota jikinsa ya haye tsakiyar gadon da ita yana shinshinarta. Rungumeta yayi ajikinsa sosai yanason suyi bacci amma tudun qirjinta dayakeji a qirjinsa ya hana hakan. Wuyanta ya fara lalubowa yana shafawa har xuwa qirjinta Numfashintane yafara gudu da sauri kafin ta ankara ya hayo kanta yana kissing 'din bakinta zuwa qirjinta dasuka tsole masa ido. Kuka tafara sbd ganin yanda ya fara murzarta tun anan tagane wannan karon zataji maza sbd ga dukkan alama zaiyi jarumta ba kamar meer 'dinta na dah ba. Yawo take adakinta tana tunanin lallaima ace kowa nacan hnkali tashe sukuma maqiyanta datayi dansu sunacan kwance sunajin dadinsu. Fitowa tayi ta nufi hanyar xuwa samansa tana cewa, Wlh saina fada muku dan hnkalinku ya tashi ku koma cikin baqar damuwar danakeson ganinku ciki kafin na kashe shegen yaron gaba 'daya kowama ya huta. MUCH LUV MAMN ABBAH FOR UR CONCERN๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husna bbchoudiallo 217โ†’218 Duk yanda taso daurewa saidata dirzi kuka sosai kamar ranta zai fita sbd baqar wuyar data sha a gurinsa. Tsananin Shauqin sonta ya hana sam yaji tausayinta dan bayama hayyacinsa. Qanqameta yayi yana sauke numfashi da ajiyar zuciya Ita kuwa kukanta na fita ahankali. Qwanqwasa qofa sukaji atare gabansu ya dan fadi sbd tunanin ko waye a lokacin. Jame jikinsa yayi bayan ya manna mata kiss a goshi ya fa'da toilet. Yana fitowa ya saka kayan baccinsa farare qal ya nufi palo dan har lokacin buga qofar akeyi. Bude qofar yayi tareda 'dan sake fuska yana mata kallon mamaki. Bayansa ta 'dan kalla taga nazli bata biyosaba Ba haka taso ba taso suna tare tafada musu kota samu zuciyar 'dayansu ta buga su mutu kota huta. Ganin ya kafeta da ido yana watsa mata kallon mamaki sai kawai ta fara matso qwalla murya na rawa tafara fadin, Tameer na kasa bacci sbd banji 'daya daga cikinku yacemin anga koda gawar waleed 'din ne. Gyara tsayuwa yayi dakyau yana kallonta kafin ya 'dan sauke ajiyar zuciya ya kamo hannunta har tsaiyar palonsa ya zaunar da ita a kujera yace, Mummy ki daina hawayen haka ya isa sbd ba gaske bane koma meyene yasamu waleed Mafarkine kawai okey? Waleed yanan qlau. Hararar gefen ido ta jefa masa wata sabuwar tsanarsa da qiyayyarsa na qaruwa a ranta Ta qara share wasu muna fukan hawaye tana cewa, Wlh ba wani mafarki danake tuni alh yakirani yafadamun an rasa waleed 'din kum..... Dad fa kikace? Yama za'ayi ace 'dana ya 6ata ace bansani ba. Wayarta dake hannunta ta 'daga ta dannawa alh kira tareda saka handsfree. Ringin biyu ya 'daga kafin yace kamai ta rigasa da cewa, Alh angansa ni duk hnklina yakasa kwanciya. Murya a karye yace, Haryanxu ba'a gansaba amma an kira anceman antsinci gawar wani yaro to muna jiran gawar ta iso mugani Ya qarasa zancen nasa muryarsa na qara karyewa kamar yana kuka. Saurin datse kiran tayi tana miqewa sbd ganin yanda ya zabura ya miqe a cikin wani irin yanayi. Motsu sukaji daga bayansu suka juya atare Nazli suka gani a tsaye sanyeda farar jallabiyarsa ta sallah hawaye tuni sun mata shabe shabe a fiska. A ki'dime yayo kanta da sauri duk da shima yana cikin tashin hnklin. Luuu tayi baya yayi sauri tarota jikinsa yana qoqarin lallashinta amma ina idanunta nakan haj xeenat ta kafeta dasu ko motsawa batayi jikinta har wani rawa yake. Mutuniyarku na ganin hakan ta fice da sauri har tana tuntube Saurin datakene jikinta na rawa yasa qafarta 'daya ta juye aikuwa nan tafara gangarowa daga stairs 'din kanta na buguwa tako ina. Ihunta yasa nafisa fitowa da sauri aiko nan ta tarar da maseefa da tashin hankali dan tana isowa harta gama gangarowa ta iso qasa Da sauri tayo kanta sbd ganin jini a bakin hajiyar. Itama raxana tayi da ganin jinin dake fita abakin nata tana furzowa suka ga haqoranta uku a qasa Ai a haukace tasaki wani sabon ihun tana miqewa nanma qafa tace batasan xancenba da qurqunta takai 'dakinta ta fada toilet tanata birgima a qasa da ihu. A cikin daren suka shirya suka fito sai asibitin. Kai tsaye 'dakin da aka kwantar da waleed 'din suka nufa gabansu na faduwa hnkli tashe. Zaune suke jigum jigum kowa idanu sun fa'da sbd tashin hnkli sai kukan fannah dake tashe ahankali, Hj nurat ma idadunta harsun kumbura tsabar kukan data sha abinta sbd 6atan jikanta. Inna ma tanan zaunce ta rafka nata tagumi sai dad datafi kowa shiga damuwa Ga securities bakin qofar dakin. Anty saadah kuwa ta tafi gida sbd zazzabi da mijinta ke 'dan fama dashi. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husnah bbchoudiallo 219~220 A razane dukkansu suka miqe ganin tameer da nazli 'din daidai wannan lokacin. Kallon dad yake kamar zai rusa kuka Dad yayi saurin kamosa jikinsa yana cewa, Im very sorry tameer, I'm sorry i couldnt take gud care an protct my grndson, I.... No dad dnt say dat, Waleed is my son, ur grndson, we will find him insha allah. Nazli kuwa ganinfa da gaske waleed 'dinta ya 'bata ba wasa akeyiba yasa ta saki wani irin kuka mai qarfi tana kiran sunansa. Kukanta ya masifar 'daga hnkalinsu dan anyi rarrshin duniya takasa dainawa Muryarta harta shaqe batako fita sbd kukan, Ummi tajawota jikinta tana rarrshinta amma ina Gabaki 'daya yanxu itama suke tausayi kamar me. 'Dunguma sukayi suka dawo gida A palo suka zauna kamar gidan mutuwa kowa kagani fuska a kumbure. Ummi,dad da inna suke lallashinta tana jikin ummin sbd kukanta harya daina fita. Ahankli wani wahalallen bacci ya 'dauketa sai alokacin suka 'dan samu nutsuwa kafin ta farka kuma. A daren nan kuwa tameer nacan tareda jamian tsaro dashi aka je neman waleed 'din. Sunanan zaune basu ankaraba akayi kiran sallar asuba. Miqewa sukayidan zuwa bada farali su roqi allah saukin alamura Dad ma shigewa yayi dan 'dauro alwala yayi masallacin. A palo suka barta kwance dan kadasu tadata. Koda dad yashigo gidan daidai nan tameer yadawo shima suka shiga tare babu wani lbr me 'dadi. Yana ganinta kwance a palon dukta rame a dare 'daya sbd tashin hnkli. 'Daukarta yayi ya haye sama da ita xuwa 'dakinsu. Akan bed ya ajeta tareda lullu6eta da lallausan bargonsa Ya fa'da toilet yayo wanka ya saka farar shirt da farin wando 3qtr. Zama yayi bakin gadon cikeda damuwa yafara tunanin inda 'dansa ya shiga kokuma aka sace masa shi. Bude idanuwa tayi ahankali sbd mugun nauyin dasukayi mata ga kumburi. Ganinsa yasa ta zabura xaune tareda saukowa gadon taxo gabansa. Fa'dawa qirjinsa tayi tana sakin wani sabon siririn kuka. Meer waleed 'dina, Waleed 'dina yanacan yana kukan nemana, Meer kayimin alqawarin zaka dawomun da waleed 'dina, Meer waleed 'dina Meer meer waleed Me..... Girgixata yayi da qarfi tareda rungumeta jikinsa yana qanqameta idanunwansa na tara hawayen tausayinta. Daqyar ya samu ta 'dan nutsu yakaita toileta yayo mata wanka tayi sallah ya sanya mata doguwar riga blue mara nauyi. Palo ya sauko hannunsa na riqeda nata. Dukkanin mutan gidan na palo zaune cikin jimami. Xaunar da ita yayi bayan sun gaida kowa. Tea yasa nafisa ta hado mata mai kauri Juyin duniya kowa yayi taqi sha saima sabon kuka data saka musu. 'Dingisawa take kamar gurguwa bakinta ya 'dan kumbura sbd haqoranta dasuka futa. Palon tashigo tana qarajin wata sabuwar qiyayyarsu sbd sune sanadin data rasa haqoranta. Kallo kowa kebinta dashi cikeda mamakin abinda yasameta. Kafin wani yayi magana nazli ta miqe da gudu tayi kanta ta shaqureta cikin kuka tana fadin, Ina waleed 'dina yake? Kifadamun inda kuka kaimin 'dana. Zan iya yafe muku komai amma bnda 'dana, Wlh kasheku zanyi idan kukayiwa waleed wani abu Ki fadamun inda kikakai waleed Ki...... Tasowa sukayi hankali tashe suna qoqarin 6an6areta daga jikin haj xeenat 'din amma ta riqeta sosai ba alamar zata saketa. Ihu take tana fadin saita kasheta idan bata kawo mata waleed dintaba. Tameer ne ya 6an6areta da qarfi ya matseta ajikinsa tanata mutsu mutsun qwacewa Ya qara qanqameta sai kawai ta fashe da kuka tana qara qanqamesa tana cewa, Meer waleed 'dina. Shafa kanta yayi yana cewa, Jst clmdwn bbynah i promise to bring our son back safe and snd. Wiqi wiqi haj xeenat tayi tana shafa wuyanta dayaji shaqura dan tayi mamikin yanda yarinya kamar nazli takeda qarfi irin wannan. Jan qafa tayi takoma 'daki sbd mugun kallon tuhumar da alhaji zaid da haj nuratu suke aika mata ga inna datasan komai akanta itama sai mugun kallon take binta dashi. Tana shiga 'daki ta dauki wayarta tafara kiran aminan nata. Ana 'daga wayar tafara magana hnkali tashe Kareema ranafa ta gama 6aci dan kuwa shegiyar matar mahaukacinan ta dage akan mu mukadaukar mata yaro To tun wuri musan abinyi da yaron kafin afara zargina danko yanxu naga alh na jifana da kallon tuhuma. Hnkali a'dan tashe haj kareema tace, Ai dama yau kanon nayo sbd nima anan ansamu matsala sbd aikin jikin alhaji ya karye harya dawo da shegiyar matarsa ga meenah taje ta kwaso mana shegen ciki bansandashiba harsai yanxu dayakai wata bakwai. Tashin hnklintane ya qaru jin zancen da hj kareema take fada. Aje wayar sukayi akan gobe dukansu zasu hadu a kano susan abinyi. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husnah bbchoudiallo 221~222 Zaune suke a quryar 'dakin haj xeenat suna tattauna matsalolinsu. Kareema,xeenat ya kuke ganin yanxu za'a kammala aikin nan cikin lokaci mu tattara mubar qasar nan tun asirikanmu basu gama tonuwaba dan ni yanxu haka wanted ce sbd bincike yasa angano ni na kashe tsohon mijina commisioner da hannuwana nakuma kashe matarsa dan haka ni buqace nake da barin qasarnan. Tabbas bilki tare xamu bar qasarnan tun nima nasan kowane lokaci alh xai iya gano abinda nayi masa tunda yadawo hayyacinsa ga kuma yayansa alh kabiru dana kashe sbd yanamun shishshigi. Ajiyar zuciya haj zeenat tayi kafin tace, Ku yanxu kunasa ran idan alh da tameer da fannah suka gane ni na kashe nyssa aina da kansu zasu kasheni basai hukuma ta shigoba. Yanxu duka ba wannanba ya zamuyi da yaron nan? BANI ABUNA ZAKUYI A gigice suka waiwayo dukkaninsu. Atare suka saki ajiyar xuciya ganin ita kadaice duk da haka suna cikeda fargaba. Qarasowa tayi tsakiyar 'dakin ta kallesu a wulaqance tace, Kun tafka kuskure babba na satar min 'da dan kuwa a shirye nake dana fallasa duka asirinku dake lullube. Menayi muku arayuwa da kuke fatar ganin bayana. Me mijina,uban mijina da qanwar mijina sukayi muku arayuwa kuke neman ganin bayansu ta ko wane hali. Shin ku bakwada koda 'digon imani ne arayuwarku, Tabbas ta6a mini 'da zai zama mugun aikinku na qarshe dazakuyi. Akan 'dana jinin meer 'dina zan iya yin komai Dan haka ayau basai gobeba zan tona mugun asirinku kowa yasani. Juyawa tayi da 'dan gudu zata fice takirawo meer 'dinta yazo yaji komai. Tsaya kiji me miji me 'da. Cak ta tsaya batareda ta juyoba. Har gabanta haj kareema ta xagayo riqe da waya ta danna kira tareda saka handsfree. Hello haj barka da dare. Barkadai leloh, Gobe da qarfe goma na safe idan bakaji daga 'daya daga cikin mu ukuba to ku kashe yaron nan, Idan kuma munzo to bayan minti biyar da zuwanmu idan nazli batazoba ku kashe yaron. Angama haj. Kashe wayar tayi tana kallon nazli da tashin hnklinta da firgicinta ya fito fili ga zufan data hada nan take. Kinada xa6i nazli tameer zaid omar. Zaki iya xuwa ki tona mana asiri ke kuma abakin ran 'danki. Hakama idan kinso gobe da qarfe goma zaki iya zuwa ki maye gurbinsa saimu tabbatar da son da kikewa tameer gaskia ne ki ceci rayuwar 'dansa ki bamu taki sbd ke kadaice wadda tasan sirrinmu. Kasa 'daga qafarta tayi jikinta yadau wata irin rawa nan take zazzabi ya cafketa me qarfi. Daqyar takai kanta 'daki tareda turo qofa ta rushe da wani irin kuka. ********** Wani irin mazari qafafunta keyi dan har fitsari saidaya zubo mata akan tsoro. Fruit tameer yakirata yace takaiwa nazli ta tabbatarda taci sbd shi tun safe baya gida yana gurin aikin neman. A tray ta yankosu ta fito daga kicin zata samansu nazli 'din saita hangota ts nufi 'dakin haj xeenat saita aje tray 'din tabita tana kiran sunanta amma batajiba harta shige. Taso juyawa amma saita tuna da abunda yafaru tsakanin nazlin da xeenat sai kawai tabi bayanta cak ta tatsaya bakin qofar sbd abunda kunnuwanta suka fara 'dauko mata. Duk abinda yafaru tagani ta ji kuma har awayarta ta 'dauka. Jin naxli xata fitone yasata guduwa 'dakinta harta tuntube. Sharce guminta tayi tana jin yau bazata iya bacci ba saisu dad da b sun dawo ta nuna musu komai sbd ummi da inna na gidan anty saadah mijinta ya rasu jiya da dare. Qarfe 'dayan dare suka dawo kowanne daki yayi yashige daga dad din har tameer. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husnah bbchoudiallo 223~224 Ido jajir yashigo palon tana zaune ta cusa kai atsakiyar qafafunta. Suna hada ido ta taso da gudu ta fada jikinsa ya qanqameta yanajin sonta na barazanar dauke numfashinsa. 'Dago fuskarta yayi zaiyi magana ta jefa bakinta a nasa hawaye na gangarowa daga idanunta. Mamakine yasashi dan xamewa yana kallonta. Karaya irinta bankwana ya hango a idanunta sai yaji gabansa ya 'dan buga da qarfi. Kama hannunsa tayi suka shiga har toilet sukayo wanka. Tea sukasha atare shidai binta yake da kallo tareda wani irin sanyin jiki da faduwar gaba. Koda suka kwanta lafewa tayi ajikinsa. Shafo fuskarta yayi saiyaji hawaye ya tallafo fuskarta suna fuskantar juna murya can qasa yace, I love you nazli, I love you morethn life itself, I love u morethn enough, Ure my life, Pls promise me you wont leave me, Promise me forever until death do us apart. Sheshekar kukanta ce ke tashi ahankali sbd kalamansa amma batada yanda zatayi dama tasan haka rayuwa take dole wata rana zata mutu and after all ta sadaukar da rantane sbd tameer 'dinta. Hankalinta bai tashiba saidataga hawaye nabin fuskarsa da gudu Rungumesa tayi tana cewa, I love you too meer. Kuma zan uyayin komai sbd kai da waleed. Soyayya suka gurza a daren duk da xuciyoyinsu a dagule suke. Tun tara da rabi ta gama shirinta ta suri key 'din motar tameer 'daya ta fice. Bude idanu yayi tareda lalubowa amma bai jiyotaba ya tashi da sauri sai kawai yaga qatuwar paper ta rubuta i love you meer. A gaggauce yayo wanka ya fito ya shirua ya sauko saigashi yayi karo da fannah xata hawo kafin tayi magana dad yafito yana cewa, Wai ina haj xeenat ne inata nemanta. Zaro ido fannah tayi tana cewa, B ina sis inlw? Ita nake nema nima Yafada yana 'dan duba palon. Ihu mai qarfi fannah tasaki tanacewa, Shikenan zasu kashe min sis inlw, B,dad mummy is behind all... Waya ta fara budewa jikinta na mugun kakkarwa ta nemo video 'din data dauka tana qoqarin nuna musu. ๐Ÿ‘‰ kuyi hkr kadakuga laifina, Masu kira suna cewa kada kowa ya mutu kuyi hkr kawai xance. ๐Ÿ˜ญ ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE ยคdedicated toยค Husnah bbchoudiallo 225~226 Kallon video din suke hnkali tashe da mugun tsantsar mamakin abinda su haj suke fada sun aikata da kansu. Cikin wani irin mugun sauri da tsananin baqin ciki tareda fargabar nazli dinsa yayi h yar fita atsiyace haryana qoqarin kifewa Dad yayi saurin riqosa cikeda tashin hnkli yace, Son pls Kara kaje kbr nakira commissioner sai aje tareda jami'an tsaro sbd mutanen nan kanaji they're very dangerous and..... No dad, Bazan iya tsayawaba, My wife is out dia sacrificing her life for me and my son and for u all Hw can i jst sit and wait for wasu jami'an tsaro. Ficewa yayi da gudu ya fada mota a tsiyace ya fice zuwa gurin address din dasukace tasamesu. Gudu yake sheqawa kamar zai tashi sama ji yake xuciyarsa na harbawa da sauri kamar zata tarwatse dan kuwa tabbas idan wani abu yasami nazli dinsa bayajin zai iya handling kansa sbd tabbas yasan haukarsa zaikoma harma wadda tafi tada. ******** Tsaye take idanunta sunyi jajir banda fuskar tameer 'dinta ba abinda take gani. Rintse ido tayi wani ra'dadi na cin zuciyarta ta budesu ahankali ta 'dora akansu. Da qarfin hali ta fara fadin, Kada kuyi murna bayan mutuwata sbd sadaukarwata bazata taba zama iska ba, Meer bazai ta6a hutawaba sai ya gano wanda ya kashe masa nazli dinsa And trust me bazai kalli matsayinki na matar daddynsa zai aikaki inda nake Sbd yanamin..... Tsawa ta daka mata sbd zancen yana shigarta fiyeda yanda nazli ke tsammani sbd tabbas tasan son da tameer 'din kewa nazli to ko fannah ta kashe masa ita to tsaf xai aikata lahira bare ita. Kallansu haj balki tayi tana share zufa tareda 'daga musu kai alamar ayi agama. Leloh hj bilki ta kalla tareda cewa, 'Dauko yaron. Riqeda hannunsa leloh yafito daga wani 'daki cikin palon. Yana ganinta yayo kanta da gudu yafada jikinta tareda sakin kuka Yana kiran, Ummanah. Qanqamesa tayi tareda rintse ido zuciyarta na karyewa da tsananin son 'danta da tausayinsa sbd sunan daya kirata dashi akaro na farko yakirata da ummansa. Leloh ne ya janyesa daga jikinta tareda miqawa yaronsa 'daya yace ka kaisa gida yanxu. Kasa miqewa tayi daga durqushen sai alokacin hawaye suka gangaro mata masu ciwo. Tananan durqushe haj xeenat ta kira fannah tareda saka hnsfree A fusace fannah ta 'daga kafin tayi mgna sai ganin waleed tayi yashigo palon da gudu yana kiran, Daddy, daddy. Waleed ta fada da qarfi tareda cillar da wayar tayi kansa. Kashe wayar haj xeent tayi tana cewa, Kinji 'danki yana gida hnnun auntynsa so muyi abinda yakawomu. Cup din juice leloh ya aje gabanta yana aika mata da wani irin kallon shaqiyanci da kwadayi yana warware qullin hannunsa ya zuba garin gubar gaba 'daya. Girgixawa yayi ya miqa mata yana kashe mata ido tareda 'daga mata gira. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE I dedicated this page to๐Ÿ‘‰ ๐Ÿ˜˜Fa'in๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ˜, Sis Rahamat nalele(samareen bana๐Ÿ‘ฏ), Xinniee๐Ÿ’‹, Maman khalid ๐Ÿ’‹. Thnk you all for ur concern. 227~228 Kallonsu take idanunta na tsiyayar hawayen baqin ciki da tausayin kanta. Sigari yayiwa wani wawan ja ya fesar da hayaqin ya kur6i giya kafin yace, Haj nifa nagani kuma raina ya biya dan haka kawai abari na rage xafi kafin ta wuce garin daba'a dawowa. Wani shu'umin murmushi dukkansu suka saki atare cikin farin ciki dan tabbas sunason ganin ta wulaqanta a rayuwarta. Cikeda farin ciki hj xeenat tace, Leloh ka cire kwadayinka saika tabbatar da kaciresa duka. Shewa yayi a 'dan buge yana wurgar da sigarinsa ya nufi gurinta yana wani qanqance ido. Xabura tayi Dasauri tayi baya. Tunkarota yakeyi yana wani karkace kai tsabar buguwa da yayi. Kuka take harda shesheka tanaja da baya. Damqota yayi yana sunsunarta Ta turesa da qarfi yayi baya sbd rashin karfin jikinsa dake buge. Qara kamota yayi yana janta xuwa 'daki taga da gaske nakasta mata rayuwa xaiyi taji wani zafin rai ta fincike da qarfi ta dawo baya ta 'dau cup 'din gubar tanajin gwara ta mutu data bari yayi mata fyade. 'daga cup din tayi da sauri takai bakinta sbd ganin ya dosota. Da qarfi aka fixge cup 'din danhar ruwan yafara shiga bakinta. Cikin xafin nama leloh ya damqeta yaja baya da ita tareda xaro bindiga ya 'dora saitin kanta batareda yace qalaba. Suma dukkansu a kidime suka miqe cikeda tsoro da mamakin ganinsa. Hardai haj xeenat da jikinta yadau rawa nan take a rude cikin tsawa tace, Leloh harbeta ka harbesa duka su mutu mu huta tunda yakawo kansa ya sauqaqa mana aikinmu. Wurgi da cup 'din yayi yayo kan leloh ido arufe da bacin rai. Leloh na ganin haka yayi saurin sakinta zai gudu tameer ya bisa da gudu suka fito harabar gida kowa na neman guduwa. Ganin tameer yakusa kamasa yasa ya juyo yana gudu ba wani 6ata lokaci yasakar masa bullet biyu daidai lokacin haj xeenat da haj kareema sun danne nazli suna qoqarin dura mata sauran gubar cikin rashin sa'a harbin ya sauka kansu Haj xeenat ta tsakiyar idonta yabi ya 6ulla bayan kanta, Haj kareema kuwa ta tsakiyar wuyanta yashiga. Atare suka zube agurin sunata shure shure jini na tartsi ba kyan gani harsuka daina alamun rai yafita. Ihu haj balki tasa tana ja da baya fitsari nabin qafafunta a gigice dan ta fita hnklinta nan take. Damqarsa yayi daidai xai bude gate din gidan yafice Ya haukace yake dukansa Nandanan ya hada masa jini da majina amma yakasa sakinsa sbd har lokacin yana ganin nazli 'dinsa a hannunsa harda kara mata bindiga akai. Yaron leloh ta hango ya 'daga bindiga saitin bayan meer zai harba Gudu take tana kiran sunansa da qarfi amma yayi nisa da muguwar xuciya sai dukan leloh yake. Tana kaiwa ta janyesa da qarfi daidai nan shikuma yayo harbin kuma nan tameer yaga abinda ke shirin faruwa sbd bullet 'din direct kan nazli yayi Da qarfi ya tureta gefe daidai nan bullet 'din yashiga qirjinsa Wata mahaukaciyar qara tasaki tareda kiran sunansa da qarfi daidai nan ya sulale qasa idanunsa na lumshe zasu rufe. Da zafin nama tayi kansa tana kiran sunansa jiki na 'bari Hannu yasa cikin qarfin hali ya fixgota fuskarsu ta hade ahanki ya furta I LUV U tareda hade bakinsu yana tsotsa ahankali numfashinsa na 'dan daukewa kafin taji tsit. Tanajin shiru batasamu qarfin yin wani motsiba a jikinsa ta sume. Daidai nan su dad da fannah da haj nurat da innah harmada anty saadah da rundunar 'yan sanda da sojoji suka iso. Ihun fannah ya razana kowa sai alokacin kallansu yakai kansu nazli dake kwance cikin jinin tameer 'din. Umminsa na gani wani wawan jiri ya 'debeta saida anty saadah ta riqeta sbd hawan jininta yariga yatashi nan take. Inna da fanna suka dauki nazli dad kuwa kwa6e bbar rigarsa yayi ya cincimi tameer wasu police suka bisu a haukace akayi asibiti dasu Sauran kuwa haj bilki da leloh da yaransa uku aka kama tareda kwasar gawarsu xeenat. Emergency aka shiga dasu hnkali tashe sbd duba idan da sauran rai ataredasu. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰ina miqa godiyata sosai ga masoyana dasukayi ta aiko saqon adduar samun lpiata dakuma wainda suka kira, Ngd sosai allah yabar qauna๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ Mamuh geee [2/4, 9:25 PM] +234 703 962 5239: ๐ŸŒ• โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE ยคdedicated toยค Husnah bbchoudiallo 233~234 Kwana biyar tameer bai farfadoba A kwana biyar dinnan duk wanda yakalli nazli ita zai tausayawa sbd yanayin datake ciki. Sam bata iyaci bare sha sai aikin kuka. Yau su kadaine adakin itada fannah Fannah na lallabata akan ta daure ta 'danci fruit salat din data hado mata. Knocking door akayi ahankali Fannah ta aje cup din hannunta ta miqe zuwa qofar ta bude. Gabanta saida ya fadi da ganinsa amma tuno abinda yayiwa b akan nazli saita hade fuska tana turo qofar zata rufe. Saurin riqewa yayi tareda cewa, I love you fannah. Cak ta tsaya gabanta na tsananta faduwa sbd xancen yazo mata abaxata. Ta jima atsaye tana jin faduwar gaba kafin ta juyo tana dan 6ata fuska takallesa ta dauke kai tace, Sorry dan banajin zaka sami karbuwa anan bayan hakama meka dauki kanka bayan abinda kayiwa b kana tunanin ni fannah zan iya tsayawa na saurareka harna iya soyayya dakai Sorry. Tura qofar tayi tadawo ta zauna kusada nazli data qurawa meer ido ta fada duniyar tunani. Itama tunanin tafada sbd tabbas tasan tanasan hameed to amma abinda yayiwa b fa. Miqewa tayi ta fice dakin sbd tana buqatar air. Tana fita nazli ta miqe ahankali jiri na dan dibarta ta nufi gadon dayake kwance. Shafo fiskarsa tayi tanajin sonsa da kewarsa na dawainiya da ita. Hawa gadon tayi ahankali tareda shigewa cikin jikinsa tana kiran sunansa ahankali hawaye na xubowa daga idanunta. Ta jima ahaka zuwa can bacci yayi awon gaba da ita bata saniba. Cikin bacci taji motsinsa batareda ta gasgataba ta bude idanu ahankali daidai lkcin shima ya bude nasa idanun. Tsaf idanunsu suka shiga cikin na juna Wata irin qanqama tayi masa da qarfi tana sakin kukan farin ciki. Hannunsa ya daga ahankali ya dago fuskarta yana kallo tareda lumshe idanu. My my savior are u okey? Daga mai kai tayi da sauri tana hawaye tareda rungumesa tana cewa, Meer kadaka sake kwanciya kabarni. Meer kaine rayuwata, Meer.... Shihhhh Ya isa haka kwantar da hnklinki bazan qaraba insha allah. Fannah ce ta turo qofar tana ganinsa idanu abude ta murza idanu taga tabbas shi dinne sai kawai itama ta saki siririn kuka Hannunsa daya ya miqa mata yana dan murmushi tazo da gudu ya rungumeta. Daqyar suka sakesa yatashi zaune fannah taje da gudu takira dr daidai nan su dad da ummi dasu inna suka iso. Nan take kowa farin cikinsa ya kasa boyuwa dad rungume dansa yayi yanajin farin ciki sbd shi kadai yasan halinda yakeciki game da ciwon tameer din. Ummi ma hawaye tasaka masa saidaya jawota jikinsa yana share mata. Inna da anty saadah ma sunyi masa barka da arzikin tashi Itadai mutuniyar tana maqale kusadashi taqi tashi dan ita tama manta da wata aba kunya Can sai su kalli juna su sakarwa juna murmushi harda wani kashe mata ido yakeyi itakuma tana murmushi. Dr ne bayan yagama dubasa yaga babu matsalar komai yaso riqesa har bayan kwana biyu amma sam tameer yadage akan a sallamesa sbd jin wani mayen son matarsa dayake. Haka aka sallamesa suka dunguma zuwa gida hannunsu cikin na juna dan lurada hakan yasa kowa yafara dan baya baya dasu sbd gane ga dukkan alamu masoyan mantawa sukeda kowa. Ko amota su kadai suka shiga daya fannah tajasu Duk da itama saidata ringa jin kunya. Suna isa gida suna fitowa daga motoci nafisa ta fito riqeda hannun waleed yana ganin mamarsa da babansa ya yanko da gudu tameer ya daukesa yana rungume yanajin son dansa na qara shigarsa. A palo ummi takalli waleed tace, Waleed zo muje 'dakina nabaka choculate din danasa akasiyo maka. Gyara zama yayi ajikin daddynsa kafin yace, Aa ki riqe daddyna yadawo zai siyamun. Dad yace, To ni zo muje ka rakani dakina muyi kallon news ko. Shima maqe kafada yayi. Inna ma tayi nata yaqi, Anty saadah ma haka. Fannah tace, My boy ka tuna abinda nace xankaika nasiyama. Eh aunty yanxu xamuje? Gurinta yayi da gudu ya 'dale jikinta. Ummi takalli nazli tace, Nazli kuje son dina

Chapter 8 of 9