Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 7
tsaki tareda cewa “halinsa sak uwarsa” nan ta harhada abunda zata hada sannan tamaida kayan bayinta tarufo gidan saboda tassn yagane gidan karyace zaimata wani mugunta. Fada takoma inda ta tsinci bilki cikin tashin hankali tana cewa ina kikaje? Aliya tace “gaysuwa” bilki taja tsuka tareda cewa “yanzu da umma uwar soro tazo ta yi kirge fa?” Ganin bilki zata dameta yasa aliya tafice tabarta, fannin falmata ta isa bayan anmata iso tagayamata tadawo, dawowanta daki taji bilki nafada itada wata baiwa agefe. Ai yarima bai kwana agyda ba, jiya anata nemenshi harta wayoyinsa yaki dauka,ko yakoma shan giyansa da neman mata, sunata surutai anan aliya tatuna ashefa yaga fuskanta, donhaka dole tayu kaffa kaffa da shi acikin gidan, hakan kuwa tayi suka koma yin wasan boye boye duk inda taganshi canja hanya take Watarana dasafe abisa aladan gidan matan sarkin zasu hadu suje gaida sarki dasu da yaransu insun dawo kuma, sai suma maaikatan sumika nasu gaysuwan gun matan sarki, ahanyan dawowa falmata tace anemo mata yarima yusuf, shiganta bayan wasu mintinai saigashi yashigo yazauna akan kujerar dake kallon nata, “inaso ka kasa kunne kasaurareni” tafada cikin rashin faraa, “shaye shayenka yafara yawa, jiya abuge aka kawoka. So kake kasakani a magana? Wazaiba wa dan giya sarki? Yakamata ka nutsu wlh tun kafin lokaci yakurema,” baice komi ba yana kallon hanyan kofa wanda jakadiya ta aiki aliya tashigo da tray, ganinta dayayi yatuna ta cak, itama tana ganinshi saidata tsorata anma tayi kaman ba ita bane ya ce “KE! Zonan,” ta iso kanta akasa “dago fuskanki” tadago yatabbatar itane anma yagane mahaifiyarsa donhaka yace “jeki” falmata tace “meyene?” “Tamin kama da watane” alokacin aliya ta ajiye tray din tajuya tafice, saida falmata ta tugeshi baice uffan ba yafice, jakadiya tabada shawaran amasa aure dawuri ko mace zata nutsarshi, namiji mai gagara ai macece mai nutsar dashi, anma falmata tace itakam sam bazaa kawo wacce zata kwace mata danta ba, anma tana ganin karshe abunda zatayi kenan, acan fannin kuwa yanashiga falonsa, yakira bilki wacce itace take masa hidimansa. Yabukaci yasan sunan baiwar datake fannin uwarsa, anan bilki ta tsorata sosai duk da tagane bayaninsa anma tayi kaman bataganeba, daya watsa mata wani tsawa bashiri tace masa aliya sunanta. Kuma tataba bauta agunsa yace acanjata, anan yashiga tunani yazaiyi toh da ita? Yakamata tadawo shiyanason ganinta donhaka ya aika aka kira umma uwar soro, yace mata yaduba yayi nazari akan baiwar dayasa aka kora, ayi hakuri adawo masa da ita suna aiki da bilki yafi gane aikinsu. Ta amsa masa da toh, adaren ranar umma takira aliya tasanar mata bataji dadiba dontasan meyakesonyi, zaibata mata plans dinta, anma haka bayadda ta iya, daredare bilki takai masa shayi ya juye mata akaya yace ta aiko dayan baiwan, tana isowa tafadawa aliya duk jikinta yabaci donma Allah yasa ba tafashashe bane balle yakoneta, aliya cikin dacin rai tanufi fanninsa bayan anmata iso sannan tashiga yana zaune akan kujera ta tsuguna tamika masa sannan yace dama ke baiwa ce kika fita? Da izinin waye? Kanta agefe tace “gimbiya falmata” yaja tsaki sannan yace “da mummyna kike aiki?” Yanzu zantona miki asiri kasheki zaayi baiwa dake kinfita kinje kina tonamana asirin gyda ko?” Batace komi ba, jiyayi kaman jikinsa na mararin jikinta, gashi yadan sha giyansa kadan, kanta yanufa tamike tana matsawa haka yakomota duk karfin datake jidashi yahadata yadama wurgata kan gado yayi yafara sumbatu, tana kokarin tashi yana kokarin danneta. Ganin zata masa taurin kai gashi ji yake zuciyarsa na masa zogi, na masa radadi kaman yarasa wani abu a fannin jikinsa yanzu yasamu baisan lokacin daya rinka naushinta ba tuni tayi laushi yakwanta luff ajikinta, tareda cewa nafiso injini haka. Aliya tagama galabaita batasan lokacin data gantsara masa cijo ba bashiri ya tsala kara tu[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 5  benaxir  September 22, 2015  Hausa Novels  123 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR dogari ne yaleko nan da nan yusuf yace “kaita cell” wani wawan damka yamata tana fizgewa anma haka yafice da ita , rufeta sukayi a gun ,ko da falmata tayi cikiyanta domin taje tasawa abdullahi maganinshi anan tasamu labarin yusuf yarufeta, donhaka tuni ta nufi fanninsa fuska a murtuke tace “anma dai kasan cewa wannan baiwata ce ko?” Batareda yadamu ba yace “anma laifi tayi donhaka dole na hukunta ta” yana fada ya sunkuyar dakai” falmata tamike tareda cewa dogari “ciromin ita yanzunnan tazo tasamen” aikuwa ana cirota wanka tayi sanmam tanufi gun falmata wacce take kunshe da wasu kaya agabanta, laya ne dawasu kullin magani, jakadiya tamikawa aliya wacce bata tsorata ba, don duk takaranta a littafai salo salo na makirci da kishi, jakadiya tamika mata sannan falmata tacigaba da magana ” zaki san yadda xakiyi kikai dakin yakolo, guda biyune naraba ko da zaasamu matsala da naki, gida biyu maganin gobara” aliya tamike tareda cewa toh, fitanta tanufi daki tana tunanin yadda zatayi saida tabari daredare sannan taje baya tagida tabinnesu, mikewanta dasafe tanufi fannin falmata tareda cewa “gimbiya bansan tayaya zanshiga fannin ta ba” falmata tace “nasan yadda zaayi kixo nan gobe dasafe” Washegari dasafe tajeta alokacin dukkansu daga falmatan har yakolo suna zaune suna karban gaysuwa saiga aliya, falmata na ganin aliya ta umurci jakadiya data kamota, duk sauran bayin dakatawa sukayi suna kallon ikon Allah don sunsan halin falmata sarai, jakadiya narikota falmata tahau fada wa aliya ” baki da hankali ne? Tun karfe nawa nace kizo na aikeki? Ku bata jikinta!” Bashiri suka hau dirkanta yakolo ce tabata hakuri anma falmata taki saurarawa tunda aliya take bata taba shan duka irin wannan ba , ana gama dukantan falmata tace sukoreta, alokacin yakolo uwar tausayi kamar yadda mutane suke mata laakaci, tasa aka kawo aliya tabata uniform dinsu nacan sannan tace tadauketa aikin, shikenan plan din falmata yayi daidai, alokacin hauwa yarinyar yakolo ta tausayawa aliya sosai donhaka ta ce yakamata tana aiki acikin gurin ko da zamane agefe tadan taimaka dawasu abun, yakolo kuwa ta amince, fitowar aliya zuwa dakinsu tuni jakadiyar falmata tanufota tareda cewa “kinsam yanzu baza ana ganinki damu ba, donhaka kisan yadda zakiyi kibada maganin, akwai wacce muka bata sauran baizama dole kisantaba” dahaka aliya ta amince aanma akasan ramta tariga datasan tabirne maganin, saidai batasan wane aka bawa sauran maganin ba dazata san yadda zatayi tahana, anma duk dahaka bata cire hope ba, suna zaune watarana kawai saiga gimbiya tamike daga kan gado, tacire laqqabinta ta fizge gashin kanta, tuni tafara jan jikinta tana jan fatanta, hankalin kowa yatashi tuni aka isar da sako ga sarki, ya umurce da ariketa, sannan ayi addua ya iso gun dakanshi, yakolo tayi luf sai surutai takeyi ” bakuga bera bane suke bin jikina? Duk dakina kananun bera, kutashi kuciremin ina jakadiya? Kiyi sauri kiciremin” aliya dake gefe kuka take kallon idon falmata tana ta kuka, oh ! Mata da kissa ita adole kishiyanta ba lafiya, can dai dataga sarkin yazauna agefe sannan tafara tafara magana “Allah sarki yakolo ta kiyi hakuri Allallah zai kawomiki dauki, Allah karemin ke,”daga ita har jakadiyan sai hawaye suke, abin yabawa aliya haushi yayin yakolo malamin yafara mata adduoi, wani zobe yagani a hannunta sannan yace tacire sarki dakansa yacire mata yamika masa, yakalli sarkin sannan yace “wannan zoben mai girma na tsafi ne, yawo ake da kurwanta asama,aina tasamo?” Sarki yakalli jakadiya maanan yana neman karin bayani jikinta nabari tace “nima haka nagani tana sawa bansan aina bane” dasauri hauwa tace “kawowa akayi alokacin gaysuwan sarakuna umma falmata tabata”falmata cikin kuka da kissa tace nima inadashi bantaba sawa bane. Acikin kayan sarakuna aka kawo(kayan sarakuna kyauta ne da matan sauran sarakunnan garin suke kawowa don hada zumunci kowa yakan hada nashi) sarki cikin zafin rai yace malam gama aikinka zamu binciko wayayi wannan danyen aikin,aliya taji dadin haka Koba komi zatasamu daman ganin matan waziri, [9/22, 7:45 PM] Adda Bena: Ahaka aka watse don barin yakolo tayi bacci, aliya tagaji sosai anma duk tana tunanin yazatayi don tasan tsafin da falmata tayine yake aiki, bata idda tunaninta ba taji hayaniya mikewa tayi tafice tafannin yakolo ne, dogaran basu bari ashigaa anma kasancewar sun wayeta suka barta, yakolo ce itakadai tanata hada kanta da bango, tana kuka duk jikinta jina jina, jakadiya dasauri tariko aliya tareda cewa kitsaya da ita barin yi magana da umma uwar soro, ficewanta aliya tanufi gimbiya yakolo wacce ganin aliya take cewa “aliya kirike matannan tadena rikemin kai, ” aliya duk tarude dagudu abdullahi da hawa suka shiga hauwa tana zubar da hawaye, aliya cikin zafin nama take cewa “kina lailalaha illahala, auxubikallimatti lahi tammat min sharri ma kalaq” dasauri hauwa tafara fada aliya ma nafada abdullahi nafada, kara yakolo tasake tanacewa takamani sunayi dakarfi ahakan har tayi shiru tana nishi mai karfi, can tace ” ga matan can tana kuka wai ina konata, kuma zata dawo takasheni” aliya tadebo ruwa ta tofa adduoi sannan ta watsa mata suka shafa mata ajiki, nan da nan bacci mai nauyi ya kwasheta, juyowan dazasuyi sukaga umma uwar soro tana labe agefe. Tana kallo ta tsorata sosai anma tace mutum biyu suzauna anan sauran sufice, hauwa da jakadiya ne suka zauna, alokacin aliya tafito domin tawuce dakinsu tana tafiya abdullah dake bayanta yace “baiwar Allah” tajuyo a hankali tareda sunkuyar dakai yace “nagode da taimakon mahaifiyata dakikayi, Allah bar zumunci,” aliya tace ameen yarabb,tana tafiya yabita da kallo shidai yasan kaman yasanta awani guri anma dai yawuce dakinsa. Tana isa daki takwanta luff sai bacci Dasafe tafito dontaje mika gaysuwanta agun yakolo, dogarai ne suka tsaya akanta tareda nuna mata hanya tabisu baki alaikum har fannin yusuf, yana zaune akan kujera dagashi sai singlet ko a jikinta don ko lokacin training dinta mazan da singlet suke training ganin bata damuba yasan yana dealing da babbar yar bariki, cewa yayi danna zakimin!, zaro ido tayi anma ya katseta dacewa “kiy[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 6  benaxir  September 25, 2015  Hausa Novels  134 Views [9/25, 2:21 PM] Adda Bena: HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Aliya ta runtsa sannan tace “mekakeso dani?!” Cikin rashin damuwa yace “kenake so” bata kalleshiba tadauko towel, tashiga toilet tajiko da ruwan sanyi, tana zuwa ta maka masa dasauri yace “awhsh meye haka?” Fuska a murtuke tace “danna kace kana so!” Tana fada tana danna masa kafan lumshe ido yake cikin dadi don shikam har ransa yadda yakejin sanyin haka yakeji aransa, sonta yake don jiya dakyar yayi bacci tun taimaka masa datayi take idda mishi gizo, mintsinansa tayi bashiri yabude ido, “meye haka?” Yadda yabata rai, saikace meshirin kashe barawo, bata kulasa ba tamike tareda cewa “nagama” tajuya zata fita , samata kafa yayi tuni ta tuntsire tayi kasa, cikin tausayi yace “wayyo kiyi hakuri ” bata kulashiba tamike tafice, dadi yaji aransa. Itakuwa inbanda kwashe masa albarka ba abunda take a zuciyanta, fannin yakolo tanufa, jiki dasauki hamdallah, shima don sarkin yadauko malamai sukayi saukan qurani, sannan malamin yayita bayani ” wannan adduan dakuke rainawa ance kunayi kunaga kaman wasane,kuyi zikirin safe dana yamma ,Allah yana kareku, fatiha,falaq da nas , ayatul kursiy,ga lailaha illa anta subhanaka inni quntum minal zalimin, lailaha illalahu wahdahu la sharika lahu, lahul mulku walahul hamdu wahuwa ala kulli shay in qadr, akwai su dayawa kunemi hisnul muslim shine makamin mumini, duk sharri da asiri da jinn Allah zai kareku, inhar kanayi kuma kaga wani abu yasameka toh kadauka wannan kaddara ce kuma jarabawa, don annabi SAW anyi masa asiri kuma takamashi, anma kuma yakarya. Don haka dole kuyi imani da kaddara, ku yarda Allah shiyake komi, babu yadda zaayi dan wani abu yasameki saiki bude baki kice wacce ce tayimin haka, a a nikam anmin asiri, zato zunubi, Allah bayason haka, duk abinda yasamu mumini anaso kayi imani kakuma fuskanceshi, zama kace anmaka asiri kana biye biye ba daidai bane, safe da yamma ko yaushe ka kasance da adduanka,” yakalli jakadiya tare dacewa “abasa qur’an” tamika masa yakalli qur’anin gashinan dai anma sai kura alamun cewa andade ba a budeba, yace “toh kunga wani matsalan meye amfanin fansar quranin da zaa ajiye don ado?,ba gwara kubayar sadaqa a masallatai ba?,sai kuga agyda ansiya qur’an sama da goma, an ajiye wato acemuku musulmai kuba arna bane, ina amfanin haka baka karanta qurani, anma kullum zaa kunna tv, zaa hau whatsapp, facebook, wata inbatahau ba kaman zatayi zazzabi, zaatashi tsakar dare ayita waya kuma sai akwanta goshin asuba, anmanta da Allah waiyazubillah, yakamata duk mu tsarkake ranmu, bature yazo mana dawani cuta mai wuyan magani,duk wannan social media din cutane, Allah ya tsaremu, yakuma kara mana imani, anma dole mucanja inhar munaso muga mai kyau, rashin bin Allah da dokiknsa shike sawa muke ganin jarabawa kala kala, ” duk kowa jikinsa yayi sanyi sarki kansa yaji wannan waazin don yamanta wen last yabude qurani, gwara sallah yanayi dukka a masallaci anma baya farilla, falmata kuwa wacce tazo daga baya , bindin shedan tamanta wen last tayi sallah, donkuwa a maganin da akabata an umurceta da kartayi sallah na kwana arbain, donhaka take zuane, yakolo kuwa baiwar Allah wacce tayi imanin jarabawa take fuskanta agun ubangiji taji dadin jawabin malam ko ba komi zai kara mata tuni da mutuwa dakuma kwanciyan kabari, bayan anwatse aliya tanufi dakinsu tasamu bilki wacce ita tana kwance tana hutawa tamike tareda cemata “matan sarakuna yaushe zasu kara zuwa?” Bilki tace “ran laraba menene?”aliya tace ” babu kawai inason sanine” dadi taji ganin plans dinta yana tafiya daidai, Ran laraba dasafe tanufi gun dogari isa, shine wanda tasaba dashi sosai kuma tarokeshi alfarmar yanema mata kayan dogorai set daya, duk da yaso yakawo mata taurin kai. Dubi goman ta mint tahada tabashi,ba bata lokaci ya amince, donhaka ta karba tanufi baya tasaka tarufe kanta, tadauko fatar gemu wanda tayo guziurin kayanta tun daga kudu, tsayawa tayi a babban gate gurin da dole kayan sarakunnan sushigo, a tsayawanta tafara gadi, dogari isa ne agefenta abun mamaki dukka dogaran bawanda yace komi asalima basu nuna sunsan bakon fuska bane, hakan yatabbatar mata dacewa dogari isa yatoshe bakinsu, oh kudi samunka mutunci, rashinka balai, karfe daya daidai suka iso, matan sun shige yayinda kayansu dole aduba kamar yadda sarki ya umurta, ahaka aliya tagama cuse cusenta takulla komi sannan tacire kaya tabawa dogari isa, wanda tuni ya ajiye a boyeyyen gu don kar asiri yatonu, anshiga anyi iso ma matan sarautan harda mazajen nasu, lami lafiya anci abinci anyi tadi, anan aka fara fitar da kayan kowa ana dubawa, matan sarkin sun nua farincikinsu musammamn ma yakolo wanda don ita akadawo dazuwan laraba musababbin ciwonta, sarkoki ne, sai laces,shadoddi. Da kayan kwalama, can kasan wani shadda gezner jakadiya tana budewa sai ga laya da zobe, gaba daya hankalinsu yayi kan gun don sun mugun tsorata , jakadiya wacce ada take gudan farin ciki tana kirari saigashi tafara salati, tuni hankalim kowa yayi gun, umma uwar soro ce tanufi gun tareda cewa “kayan waye” jakadiya tace “na matan waziri” falmata wacce ta harzuka sosai tace “ku kamata” bashiri dogaran suka nufo kanta tareda bata hanyan fita, magana kaman iska tuni fada tadauki hayaniya waziri wanda ke fadar sarki jin abunda yafaru yasashi rudewa, bashiri ya roki da abarshi yashiga daga ciki, anma sarki yace mai ” uwar soro zata mata hukuncin daya dace, babu ruwan fada ko sarki aciki”. Falmata kuwa abunnema yasamu duka sosai matar waziri eshallo tasha, [9/25, 6:36 PM] Adda Bena: Yakolo bataji dadiba acewarta yakamata ko darajan sarautan mijinta a lamunta mata, anma falmata taki , dadi takeji tasamu naman fansa akai, bakin ciki kaman zai kashe waziri anma babu yadda ya iya, uwar gayyan kuwa aliya taji dadi acewarta yanzu tafara daukan fansa, tunda yarabata da kowa nata saita rabashi dakowa nashi da duk wani wanda yasa hannu a kashe iyayenta, tana zaune bilki tashigo tareda cewa kizo inji yarima yusuf, shiganta tasameshi yana zaune da kwalban giyansa, da alamun maye, tuni tadaure fuska, yakalleta tare dacewa “kinga ko ni yarima ne, kuma kome nakeso ina samu, ina sonki kinji? “Aliya bata furta komi ba, kwace kwalban tayi tareda ajiyewa agefe. Kallonsa take sosai, yusuf namiji iya namiji saidai yasaka shaye shaye agabansa duk yayi baki yadawo wani iri, wannan wani irin rayuwa ne, itama zata iya amincewa kanta cewa tana sonsa saidai soyayya yanzu bashine solution dinba, gwara tadanne ranta tabi hakkinta tukunna, tajuya zata fice taji yana sumbatu, kwance akan kujera, zuwa tayi tagyra masa kwanciyan tadauko bargo tarufesa sannan tazura mishi ido gashin girarsa acike yake ga gashin akwance tamike zata fita taji yaruko hannunta, Kufara turowa adda [truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 7  benaxir  September 27, 2015  Hausa Novels  138 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR cikin numfashi yace ina zakije? Aibanyi baccinba” tadan musguna gefe sannan tace “toh meruwana?” Ficewarta tayi gabanta nafadi daki tanufa ta kwanta tana tunani, alokacin bilki tashigo take mawa aliya bayanin cewa dakyar waziri yaroki alfarma yanzu dai anrufe matarsa harsai ran asabar ayi hukunci, bayan aliya ta idar da sallahn isha tanufi fannin yakolo wacce tasamu sauki kaman ba ita bace a kwance kwanaki, abdullahi na gefenta suna magana koda aliya ta tambayeta ko akwai abinda take bukata tace babu tafito kenan tana tafiya taji ankirata “baiwar Allah” tajuyo tareda sunkuyawa yamika mata glass hannunsa alamun takarba, tamika hannu zata karba sai yafado shiyasake itakuma bata karba ba, tuni ta sunkuya tafara kwashewa jikinta na bari karya mata wani abu,sunkuyawa shima yayi yafara kwashewa , jikin kwalban ne yadan shiga yatsanta, wani kara tasaka, tuni yariko hannun yana dubawa yayi mamaki kwarai dayaji hannunta da balain laushi, don asaninsa bayi dai kam adan wahalan dasukesha jikinsu tauri gareshi kaman ma icce, cire kwalban yayi wanda saidatayi dan kara. Hakan yakara bashi mamaki domin wannan dan ciwon bawani abu bane inhar cikakkiyar baiwa ce, yanaso yatambayeta tarihinta tun farkon xuwa gydan yake mata kama da yasanta awani guri anma yarasa ainane, mikewa tayi tareda bashi hakuri yace bakomi, anan tasaka kai zata wuce fanninsu ga mamakinta saitaga yusuf a tsaye kaman tsohon zakanya daya fi shekara baici abinci ba, batace komiba tawuceshi shima komawa yayi, dama asali gunta zaije saikuma yaci karo da ita tare da kaninsa, wanda bayaso, lallaima yarinyannan zataga tsiya, ranan baiyi bacciba yanata tunani kodai soyayya suke? Yanzi haka hala ya rungumeta kafin yazo? Toh meye suka rike hannun juna? Kanshi ne zata fara ciwo tuni yajawo giyansa ya kwankwada sannan yacigaba da hidimarsa domin kuwa ya manta shagaf da bakin cikinsa, Bilkisu ce tafarka tsakar dare saikuwa taga aliya akan salllaya tace “kekam kullum ne saikinyi sallahn nan?kowacce dare inna farka saina ganki akan sallaya baccin awa nawa kike? Gashi bakya baccin rana sai jifa jifa,” aliya tayi shiru sannan tace “akullum dan adam mai neman biyan bukata ne, akullum yakan so wani abu, koda wannan bukatar tabiyu toh zai samu wata tafito. Don haka meyesa bazan juya alkiblata agun mai amsa adduoi ba? Mai Jinkai? Mai Buwayi? Mai Girma? komi shine, duk wanda yarike Allah da manzonsa bazai taba wulakanta ba, bazaiga wulakancin duniyaba, duk kuma mai sallahn dare akwai wani haske da yakesamu agun Allah, akwai daukaka da daraja da Allah yake basa a idon duniya, yana hani da mummunan aiki, donhaka ni inada bukatu na Allah yakareni, yajikan iyayena yakuma biyamin bukatata don nacimma burina kema dakin fara haka bazaki taba tozartaba!” Bilki tayi tunani sosai maganan aliya gaskiya ne bata taba shiga wani tashin hankalin dazaa wulakantataba, asalima tafi shekara 10 agydan anma aliya datazo a watanni kadan tafita farinjini, kwarjini, kima da mutunci agun mutanen gydan har masu aikin gydan, gaskiya dole tafara itama dahaka tamike tayo alwala itama tafara sallahn,gari na wayewa aliya tanufi fannin falmata wacce ta watsake sosai tadanyi aikacen da bazaa rasaba, sannan tafito ahanyarta taga abdullahi yana ganinta yafara murmushi “yakike? Ya hannunki?” Ta amsa da ” lafiya lao” yayi mumushi sannan yawuce,isanta dakin ta tarar da bilki tana jiranta , tace ina kuma zamuje?” Bilki tace “gun yarima yusuf don yin aiki” tamike akan gado takwanta tareda cewa “atunannina niba baiwar sa bane yanzu, a fannin gimbiya nake” bilki arude tace “anma dai kinsan inbanje dakeba wulakanci zansha ko? Don Allah kiyi hakuri muje!” Aliya ganin bilki zatafara mata kuka tamike suka nufi fanninsa, yana kwance yaki tashi jin muryan bilki ya daka mata tsawa tareda cewa tafice tabashi gu!” Aliya ce tace “kayi hakuri yarima” shiru yayi hakan yabata daman bude kofan suka shiga, tuni suka kimtsa gun, yanakan gado bai motsaba, sukayi sharansu da goge goge, sungama alokacin yamike bilki tadauko abincinsa, ta ajiye, harsun fice suna tsaye suna jira yasauko daga kan gadon tareda nuni ma bilko na tafita, ficewa tayi aliya bataji dadiba anma babu yadda ta iya, tazuba mishi yaci duk shi kallonta yake sosai, yaki yakyafta ido yadda take servn dakomi yabashi mamaki, cikakken wayayyiyar macece tasan yadda ake handling fork, da yadda ake servn duk da cewa bayin gydan anyi training dinsu na alada anma yadda aliya take nata dabanne, ganin kallon yayi yawa ta tashi takoma inda suke tsayuwa tana jira yagama, , yagama ci a nutse sannan tazo kwashewa cewa yayi tazauna, hankali akwance tazauna abunta, shikam tana bashi mamaki irin tsoron da bayi mata suke if aka musu haka saboda ana sani koransu ake, anma aliya hankalinta akwance yace “zan iya jura idan kikace baki sona, anma bazan iya jura naga kina soyayya dawaniba, yafi ciwo!” Takaleshi fuskarshi asalin alaman tausayi ne, kana ganinsa kaga wanda ya tsume a soyyayya, abun tausayi duk fadin ransa da mulkinsa ji yadda yake ladab agaban mace, nimadai benaxir abun yaban mamaki, aliya tace “nifa karka jawomin akoreni, banda hanyan ci da sha sai agydannan,!” Wani kallo daya saka mata sai datayi shiru, yace “kigayamin waye ke ko inyi maganinki bakiyi kama da talaka ba, babu komi naki mai kama da talaka , takalli jikinta sannan tace meka gani ajikina, ko dankunne babu, sai wannan azurfan,” yakalli azurfan sannan yace. Talaka bazai taba saka azurfam dubu arbain ba, tayi shiru lalle yusuf yawuce tunaninta dole tanemo wani karya don azauna lafiya, donhaka tafara kuka, shiru yayi yana kallonta, zuciyarsa na tafasa, meye kuma na kuka? Don kawai namiki magana? Haba aliya !” Haka yata lallabi cikin kukan tace, “ni bansan iyayena ba, natashi agun wata antyna a abj, anma iyayena yan garinnan ne. Toh antyn tamutu suka koreni yan gydan shine nadawo wannan gydan banawa bane, nata ne babu hanyar ci da sha shine kawai naje nima aka kamani” har cikin ransa yaji tausayinta yakuma tausayinta tuni yace “zan yantaki, kuma zan aureki” ido ta zaro sannan tace ” kanaso ka kara tadamun hankali kasan cewa bazaa barka ba, dan sarki dole sai yar sarauta, baba na manomi ne ta ina muke da sarauta, dariya yayi sannan yace “ni mai ruwana , inasonki abunda nasani kenan, kuma bawanda zai hanani aurenki, balle jikina nabani ke matata ce,” aliya tace “toh nidai kayi hakuri kabarni nasamu naci, kuma ba sonka nakeba donhaka kayi hakuri” dariya yayi yasan tafada ne, hartamike zata fita yace. Tsaya!, yakaraso gefenta tana tsaye tana tunanin mezaice don hankalinta bai kwanta dashiba, “jiya me abdullahi yamiki? Inace bai rungumekiba? Daure fuska tayi tareda cewa “meya kawo runguma?* kamanta yanada wacce yakeso har anyi tambaya?, meye na zargin?” Yayi murmushi “toh ai All men cheat, saidai kawai girmanki da darajarki zai gwada, inhar yabari kikasan yana neman wata, toh bai daraja kiba, anma mai sonki ko zaki mutu bazaki saniba, so bawani abubane don yaganki yace yanaso,” bata kulashiba zata fice saiyacigaba ” kinga kaman ni ko ina neman wasu ba damuwa tunda kece major share holder aiba damuwa, ” tasan har ranshi yafada, sabida yusuf nada neme neme, hakan yake tsorata ta kodai itama jikinta yakeso! Namiji ba a iya. masa, gashi tafara sonsa, kyaunsa da takurinshi ya sa tafara sonsa, son da bata tabayiwa wani da namijiba, wanda inhar tana tare dashi takan manta duk wani bakin cikinta shiyasa take taka tsantsan dashi domin kuwa yusuf zai iya ruguza mata plan dinta, matsalan shine yusuf ne namiji data fara so take kauna, har daki tunani takeyi ina mafita? Yazatayi? Kodai zata gudu tabar fadane? Toh gashi tanason ta gyra zaman yakolo da falmata don yakolo tana cikin hatsari, toh itadai yazatayi?? Gashi batada abokin shawara, tayi missing iyayenta sosai kuka tayi sosai kaman ranta zaifita har aka kira azahar alokacin tayi sallah anma idonta ya kumbura bilki ta bukaci sukai abincin rana inyaso inta dawo taje gun yakolo, anma aliya taki, koda bilki taje haka tadawo bayadda ta iya tanufi fannin, yana zaune haka tagama zubawa yana kallonta ganin idonta ya kumbura tuni ya ce meya samekk? Bata amsa ba wanda hakan yasashi kara birkicewa, aliya meya sameki?” Bata bashi amsaba sai taji wani sabon kuka, hannunta a fuskanta tuni yaga hannunta a kumbure ma, nan da nan yarude first aid box yadauko yayi dressing hannun, yasa bandage har lokacin hawayen ne ke zuba, yayita rarrashinta hartayi shiru, wani irin sonta ne ke tsuma shi, yace mezanmiki kiji dadi kidena wannan kukan?” Tayi shiru sannan taja numfashi sannan tace “karka yantani, karabu d[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 8  benaxir  September 28, 2015  Hausa Novels  130 Views [9/28, 8:19 PM] Adda Bena: HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR kallonta yayi tareda mikewa yana cewa “kinsan hakan baamai yiwuwa bane, donhaka kibari kawai” kukan takara sake mishi bashiri ya dawo tare da nuna amincewarsa, dakyar dai yabarta tafice tanufi fannin yakolo wacce tasamu suna muhawaran kayan azumi da zaa raba wanda saura kwanaki ne kadan, yakolo macece mai kima, mutunci da daraja kowacce ya zataso ace tasameta a matsayin uwa ko suruka, daga kan kayan azumi suka koma bayanin auren abdullahi, nanfa ashe yarinyan yar gidan waziri ce, hankalin aliya yatashi, itadatake shirin daukan fansa meyakai abdullahi? Wani zuciyar tace “keda kike harin uba, meya hadaki da ya” dahaka tabar zancen Yusuf kuwa hankalinsa ya gagara kwanciya da aliya dogarai uku yadiba suka fice daga fadan, gidan aliya suka nufa anma gidan arufe gam, donhaka kawai yusuf ya umurcesu dasu balla mishi kofan, sunsha wahala kafin suka samu suka cire kofan, yana shiga yakarewa idon kallo babu wani abu dazai iyacewa zai cire masa kokontonta aransa, yagama bincikenshi haryafito saiyakoma kasan gado anan yaga wata yar box kamar asusu, yacirota yakira daga cikin dogaransa suka balla masa,sannan yabude. Littatafai ne sai hotuna guda uku, dayana galadima daya kuma na wata wacce da alamu matan galadiman ne, saikuma hoton yarinya da galadiman, daya zura mata ido tabbas aliya ce kammaninta bai canja ba, yafara bude takardun daya bayan daya, tunda yake baitaba shiga tashin hankali irin na wannanba, ya mugun tsorata, tabbas yasan harda sarki a hannun kashe galadima toh anma gashi fansa tazo dauka, yaduba takardun kaf, kwalin degree dinta ne, harda certificate din nysc, ya tsorata da aliya anma yaji nutsuwa aransa, yasan duk dadewa zai aureta tunda itama yar sarauta ce, kuma tanada ilminta, toh anma yazaiyi yaceci mahaifinsa,? Dasauri yamayar da komi sannan yafito alokacin har ankawo wani kofan yasa suka saka sannan aka jingina mata mukullin a kasan kofan, sauran mukullin yatafi dashi, dakyar ya iya takowa yazo fada, jiki a sanyaye yanufi fanninsa, kwanciya yayi

Chapter 2 of 7