Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels HALACCIN SARAUTA littafin Benaxir Omar Ebook created by Shuraih 99% Punlished at www.hausaebooks.com.ng benaxir  September 18, 2015  Hausa Novels  167 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Aliya yar kimanin shekara ashirin da daya zaune adakinta wanda yasha kaya,duk abinda ya’mace budurwa zata bukata toh akwai shi acikin dakin aliya takardune agabanta dakuma hotunan mutane wanda take bi daya bayan daya daga dan zaman da ni benaxir nayi ina lekenta nasamu labarin cewa Aliya yar asalin garin yombi ne wata babbar masarauta da ake darajar mulkin sarauta,tanada shekara sha biyar sarkin yombi ya bukaci akashe duk masu hannu da reshawa wanda acewarta sarkin yabada sakon akashe mahaifinta mussaman acikin wannan hargowan don mahaifinta yakasance shine galadima kuma yana kawo musu matsala a fadan garin, duk wani abu marar kyau mahaifin aliya hassan adamu yana kokarin yafidda hakkin musulunci dakuma hakkin mutane, hakan yasa sarkin garin yabukaci da akasheshi cikin saa aka kashe hassan adamu da matarsa alokacin aliya tana makarantan kwana na yan’mata dawowarta ta tarar da mai aikinsu wanda yabata wani karamin akwati acewarsa ana gobe mahaifin zai rasu yace abata, tayi kuka sosai harta bude akwatin anan tasamu takaranta tarihin komi mahaifinta dama yasan zaa kasheshin donhaka yamata bayanin komi, dawannan aliya tayi alkawarin saita rama wa iyayenta abunda aka musu, barin garin tayi ta tafi abuja gurin yar mamanta inda ta kammala secondry dinta a shekara sha shida, sannan tasamu admsn a g.s.u ta takaranta sociology na shekara hudu sannan taje tayi service dinta,ta kammala komi tanada shekara ashirin da daya, duk wannan tsawon lokacin aliya bata saurayi namiji da sunan soyayya ba acewarta zaibata mata duk wani plans din ta, yar mamanta wacce tazauna agunta tasan da maganan ramakon da aliya takesonyi kuma tagoya mata baya duk da tana tsoro anma taga ita aliyan bata tsoro, aliya agun bautar kasanta wanda tayi a benue tasamu nasaran samun wani mai suna ikem zama tayi tayu training agunsa, yakoya mata fada, yakuma koya mata duk dabaru da abubuwan dake faruwa acikin gidan sarauta, ya ilmantar da ita da basira dakuma dabaru dazata kare kanta takuma yi ramakonta cikin kwanciyan hankali, yabata littafan tarihi dakuma littafan koyan basira da littafan daya shafi sarautan hausawa harna yare aliya takaranta tsaf takoya, saan da aka samu shine aliya macece mai hazaka da basira, batada mantuwa ko kadan, kallon abu sau daya yakansa ta haddaje abu batare da ta mantaba, sai abun yasamu daidai sanadin karanta sociologyn datayi, saita zamto mai nutsuwa gurin karanta mai dan adam yake ciki yake kuma sonyi, saidata kammala komi sannan ta tattara takoma gidan antynta inda tafara shiri antynta tamata waazi anma aliya tanuna tafiyan shikadai zaisa tamutu lafiya, tabarta aranan aliya ta tattara tatafi yombi inda tasamu daki tajera kayan alatu dakomi. Dakin yana wani lungu ne wanda bakowa bane zaikawo akwai abun duniya aciki, aciki tazauna tagama hargowanta agarin yombi tana tara labarai gameda fadan sarki. Tahado kan matarsa,da yaransa daduk wani abu daya shafi sarkin, sannan tadau niiyan shiga fada, Dafarko taje tasamu matar dake kwasan bayi takai fada,taroketa datanason zama afada akan acewa ita yar kwarkwara ce anma batasan wacece ba,tanason tazauna as baiwa don tagane ahankali dafarko taki yarda anma da aliya tacire dubu goma tabata bashiri tace “kije kisaka kaya irin nasu na bayi mushiga” aliya ta amince da hakan takoma gyda tashirya tsaf tanemo wasu tsoffin kaya tasaka, sannan tanufota, matar tace “muje kishiga cikinsu karki fadawa kowa komi, kina gama nemo mahaifiyarki karki manta dani” aliya ta amince dahakan ita burinta tashiga fadan sarki takashe sarki, dahaka suka shige kafanta na dama tafara shiga fadan tare da adduan Allah yabata saa, gefen fannin bayi aka kaisu anan aka bukaci da su zazzauna, akasa suka zauna aliya tajuya tana kallon wurin dakyau takuma kalli bayin dake gefenta kowannensu kuka yake don basuda niyyan zuwa ita kuwa ko ajikinta, acan saiga matar tashigo tareda wata wacce taji tana kira da “umma uwar soro” umma uwar soro tace duk sumike acewarta zata rabasu ne zata zabi masu aiki a fada, da masuyi a kicin, da na bandaki, dakuma sauran kwarkwaraye dafarko ta umurci kowacce taje tayi wanka aka basu wani farin riga susaka, aliya tayi wankan tsaf sannan tafito tajera layin ana dubiya ne daga fatan jikinsu, sai kuma kyansu, da yanayin tsayinsu, tafara bi daya bayan daya inta yanke awani gu zakiyi aiki zaabaki uniform din aikin gurin kodata iso kan aliya takare mata kallo , aliya doguwa ce bawanda zaice guntuwa ce, saidai bakace , bakinta mai kyau, tanada hanci dan daidai da karamin bakinta sai manyan ido, hakika black beauty ce don yanayin fatarta baacika samun irin shiba, hannun hajjo tarike dasauri takalleta tareda cewa “anya ke baiwa ce?” Aliya tayi murmushi don dama tashirya wa tambayan tace “fatana na gado ne” umma uwar soro tacigaba da dubata gashin hajjo acunkushe cikin ribbon ta cire ribbon dim saiga gashi yazubo har gadon baya, ta girgixa kai sannan tace kumika mata uniform din fada, anan aka bata blue yard ne anyi dogon riga fittet, sai dankwalin dan karami hajjo daure kanta tayi duk kokarim ta cunkushe gashin abun ya gagara. Aka kaita masaukin bayi aka nuna mata katifanta, dakin ko na karnuka albarka don baida fasali ko kadan anma yata iya? Tadau niyya, tana zaune ta gefenta tafara hararanta aliya bata kulata ba can dai tamiko tareda cewa “keeh zoki wankemim kafa ga dutsen ce” aliya takalleta sannan tajuya tacigaba da abunda take yarinyan ta tashi kamo gashin aliya tayi tasake mata mari wanda ya nutsar da sauran bayin yakuma janyo hankalinsu tace “nace ki gogemin kafa” wata dake gefe tacewa aliya kiyi fa. Itace shugabanmu anan aliya bata musa ba ta tsugunna ta goge sannan tamike. Azuciyanta tace duk zansami lokacinku bata kanku nake ba yanzu,ananne umma uwar soro tashigo dakin sannan tace tunda munsamu sabbin bayi aikin naku zai canju,keh meye sunanki? Aliya tace “aliya” tohm dake aliya dake bilki zakuna isa gun yarima yusuf, sauran kuma duk kunsan wurin zuwa” ficewa tayi alokacin ita bilkin taja aliya tareda cewa “baki taki saa ba daga zuwa sai gun yarima yusuf? Bama yarima abdullahi ba. Tafdi zakisha wulakanci dan wulakancine anma yaka iya kana talaka dakai,” aliya bata furta komiba don ko bilki bata fada mataba tasan waye yarima yusuf bashi kadai ba kowa afadan saidatasani takumasam mezasu iya aikatawa donhaka tashirya wa yusuf, bilki ce tace tashi muje sunmike tsum suka nufi kicin kowacce tadauki tray sannan suka nufi fannin yariman aliya tana hankalce dakomi duk tafiyan dasukeyi,sun nufi kofan inda dogarai biyu suke tsaye akofan bilki kai akasa tace “mun isowa da yarima abinci” daga ciki yace ” kushigo” dogaran ne suka basu wuri suka shiga falone babba yasha duk wani kayan alatu dayakamata ace saurayi dan sarki yasamu. Yana kwance akan kujera, suka sunkuyar dakai suka mika abincin kan dinning sannan sukaja gefe suka tsaya, wannan ma aladace bazasu bar falon ba harsai yarima yagama cinye abincin, mikewa yayi yanufi kan dinning din yana kallon abincin daya bayan daya,bilki tana rike da serving spoon tazuba mishi friedrice din sai yamballs da ferfesun kayan ciki, zobo ma tazuba mar akofin yana danne wayarsa wacce aliya takare masa kallo, dogo ne wankan tarwada yanada faffadan kirji,manyan idanuwa wanda taga alamun kaman shine gadon gydansu dogaye ne masu manyan idanu,yanada dan dimple saidai baya murmushi wannan dama tasani tundaga farko, ayadda ta karanceshi akwai alamun damuwa atattare dashi wanda yaboye babu wanda yasani, wannan damuwan itace ke hanashi sakewa har yake matsifa da fadace fadace don baida abunyine ,loneliness yamar yawa, harya gama ci baiyi magana ba yamike yakoma kan kujera dama tashan bbc yake kalla, har alokacin yana danna waya sun tattara abincin sannan suka fito dakinsu suka nufa, aliya tadanci abincin kadan wanda su bayi suke samu dama asalinta bamai ci bane hakan yasa tazama sirir[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 2  benaxir  September 19, 2015  Hausa Novels  122 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Tazauna tana nazarin fadan da yadda komi take, takalli bilki sannan tace “inane hanyar fadar sarki?” Bilki tajata tareda cewa “zomuje” kaf saidata nuna mata hanyan fannin kowa tundaga kan sarkin isa, zuwa ga matansa gimbiya falmata da gimbiya yakolo, tace “sauran matansa biyun gimbiya ainau da gimbiya atika sun rasu, kwarkwaransa sunkai hudu wanda ni kaina bansan sunayensu ba,umma uwar soro itace tasan kome dake cikin fada ta fannin mata, Aliya tace “toh fannin yara fa? Bilki tace “yaran sarki su sha takwas ne, bakwai suna karatu akasan waje, sauran suna zaune anan,suma don su sukaki tafiya,anan munada yarima yusuf,yarima abdullahi,yarima shehu,sai fulani hauwa, fulani hafsat, fulani zainab, sauran kananun yarane, ihsan,isham,ilham,ashfaq,,ashraf, manyan daga kan abdullahi, yusuf shehu,zainab ,hauwa hafsat,kowanne nada bayinsa dakuma fanninsa. Kananun ma sunada fanninsu agefen na iyayensu, in batun hali ne kuma yarima abdullahi shine ya gado halin ubansa na dattako, yarima yusuf yanada wulakanci bar ganin yau yamana shiru gobe zai iya watsa mana wulakanci, amata kuma zainab itace ta kirki saidai tacika fada, hafsat da hauwa kuwa girman kai, a tsakaninsu ma rikici suke, saboda iyayensu daban ne, da hafsat, zainab da yusuf , ilham , ashfat uwarsu daya wato falmata, yayinda abdullahi, shehu, hauwa,ashfaq,ihsan,isham uwarsu daya, wato yakolo, sauran na kasan wajen yayan atika, da ainau ne bansan sunayensu ba dai, anma babban dan sarkin shine yusuf, sai abdullahi, sai wani akasan wajen Tana bayaninta aliya tana kallonta can tacigaba dacewa kuma kinga anan falmata da yayanta su suke mulki donhaka kinsan kowa yafi bin inda akwai tsoka nafi ladabi wa yan dakin falmata kuma nafi samu” aliya tace “anma ai kinashan wulakanci” bilki tace wannan dole musha. Haka sukayi ta tadi har dare sannan suka koma kai abinci sunsameshi zaune yana waya suka jera abincin akan table sannan suka ja suka tsaya, aliya najinshi ya idar da wayansa tsaf sannan yataho kan dinning din bude abincin yayi cikin rashin damuwa yanuna aliya “ke zonan!” Ta matso ahankali kanta akasa daukan abincin yayi ya watsa mata!, saiga miyan egusi. Wanda yasha kamshi tas ajikin aliya, bata dago kanta ba bata kuma furta komi ba, bilki ce dasauri tanufo gun ta sunkuyar dakanta akasa tana bashi hakuri itama daukan sakwaran yayi ya watsa mata, sannan yaja tsaki yabar musu gun, abinda aliya ta tsana arayuwarta wulakanci, lalle yanaso taci kaniyanshi, baya cikin lissafinta anma karya bari tasashi aciki don zaiga ba daidai ba, daukan tray din tayi tafice, bilki kuma ta tsaya bada hakuri, cikin zafin rai yace takoma takira aliya, shi acewarsa akan me zata tafi bazata rokeshi ba,akan me bazatayi ladabi agareshiba,bilki dasauri tashigo dakin inda tasami aliya tacanja uniform tasaka wani, dankwalin kanta take daurawa,tace “yarima yana nemanki meyasa zaki tafi baki bashi hakuri ba?” Aliya cikin rashin damuwa tace “saboda bazan tsaya jikina a bace agunba” toh dai kizo muje kibashi hakuri” aliya tayi shiru tabita suka koma wanda yana zaune akan laussasan kujerarsa yahade kafa daya kan daya, gashin kansa ya kwanta luf luf sunkuyar dakai sukayi akasa, bilki tafara bada hakuri anma aliya bakinta tsit” bilki tafara tunkude aliya domin itama tayi magana anma aliya kam taki cewa komi, can dai yace “ke dago kanki naganki”aliya bata dago ba bashiri bilki taja kanta wanda saida dankwalinta yafadi akasa gashin kanta yaxubo yarufo mata kai, cikin rashin damuwa yakalli bilki tareda cewa “aina kuka samo wannan bakan? Kije ki aske mata gashi banison ganin gashi, balle yazubemin a abinci, aliya wani murmushi tayi wanda itakanta sai Allah sukadai sukasan meke ranta, ni kaina benaxir na tausaya mashi sosai,ficewa sukayi bilki jikinta na bari, suna shiga dakin tace don Allah yazamuyi?” Aliya tacire kanta tareda cewa “aske zuwa yanda yakeso”bilki taji. Hauahi har ranta anma babu yadda ta iya tarage gashin aliya yadawo dan daidai yanda sauran nasu yake, sannan suka zauna, bilki tayi mamakin ganin aliya bata damuba,anma aliya tace mata “ke indai gashin kainane kibashi sati biyu zakiga yadda zai dawo” tadai bari aranta dahaka suka kwanta bacci, washegari dassasafe suka nufi fannin sa yana bacci donhaka saida suka jirashi ya idda baccinsa,sannan suka shiga yayi wanka abincinsa suka basa, sannan suka hau gyran dakin, suka share sukayi goge goge sannan suka gyra mishi lallausan gadonsa dakin tuni yagume da kamshi alokacin harya fice da dogaransa, sunfito kenan aliya rike da roban dasukayi goge goge kanta akasa tanadan sauri, sai jitayi tabugi mutum, tuni wani dogari yayo kanta zai maka mata sandanshi anma cikin zafin murya taji ance “rabu da ita” bai juyo yakalleta ba yaci gaba da tafiyansa bilki cikin tsoro tace “waike meye matsalanki? Yarima abdullahi nefa wannan kinci saa ba yayan bane da yau saikinyi tsallen kwado” aliya taja numfashi tabi yadda yabi dakallo sannan suka fice, Umma uwar soro ce tabukaci dukkan bayi masu aiki dasu hallara wanda aliya tashiga cikinsu tana sauraro, cikin izza tace ” munsamu labarin akwai wanda basa aikinsu dakyau, yau yarima yusuf yamin bayani akan yanason canjin masu masa aiki, donhaka kuzo kudauki hukuncinku kafin naci gaba da magana bilki da aliya ne suka fita inda suka mike akabasu bulala hamsin hamsin, gwara bilki tasaba anma aliya tunda uwarta ta haifeta zunguri bata taba sha mai lafiya ba, nan da nan jikinta ya kumbura fatanta yattatashi, dakyar akayi daki da ita, zazzabi ne mai zafi yarufeta wanda saida umma tanufota tareda cewa duka hamsin kacal shine kike mana ciwo? Kimike yanzu a kicin zakina aiki, agun zaki dauwama, bilki har hawaye tayiwa aliya anma babu yadda ta iya , aranar saida aliya tanufi kicin yadda taga girman tukwanen saida cikinta yakada saura kadan ta tsure, wasu manyan tukane ne. Dasu ake girkin gydan, ga kicin din uban zafi, haka dai aliya tadaure, iyakacinta kicin sushiga dasafe sushiga darana suzo kuma sushiga daredare ciwon baya da ciwon jiki yasaka aliya takar ramewa, takara dawowa baka, idonta yakara fitowa, tuntana shan wahala har tasaba, Watarana tana zaune a kicin babu tunanin da batayiba, yakamata tabar kicin dinnan takoma wani gu daban inbahakaba zuwanta yazama na banza, jakadiyan gimbiya falmata ce tanufo kicin din bashiri kowa yamike yanuna ladabinsa, tabi su daya bayan daya sannan ta je wa aliya “kizonan” aliya tabita basu nufi ko ina ba sai fannin falmata, macece wacce bata wuci arbain ba,fara ce kyakyawa saidai daga kallonta kasan ba karamar makira bace,cikin kissa ,kissisina da izza take rayuwanta, zuwan aliya yasa takalleta sama da kasa sannan tacewa jakadiya wannan kika samo? Jakadiya tace “itace tayi saura a masu ilmin bayin” falmata takalli aliya sannan tace “da alamu kingaji da kicin din?” Aliya wacce ta durkusa kanta akasa tace “ae ranki shi dade” falmata tace “zan aikeki karki bude aikan inkinkai lafiya toh zaki dawo gefena da aiki” aliya tace “komi kikace ranki shidade” jakadiya ce tamika mata takarda tareda cewa” zaki kaiwa umma uwar soro” takarbi takardan sannan tafice harta kusa isa zuciyanta yaraya mata data bude takaranta budewanta taga anrubuta “ki kasheta” abun ya tsorata aliya, metayi wa gimbiya? Babu! Toh gimbiya na gwadata ne duk yadda akayi, tunda taji tace “itace tayi saura a masu ilmin bayin” gwajine! Donhaka ta nannade takardan tanufi gun umma uwr soro wacce tabude takaranta cikin izza tamike ranta abace tace kinsan mekika kawomin kuwa? Kinfa kawomin cewa za’aje akashe gimbiya falmata ne, aliya aranta tace “bahaka bane tabbas gwajine” waya baki ? ” babu bansan wayeba” babu yadda umma batayiba har kiran dogarai tayi suka dirke aliya taji jiki sosai anma taki magana, candai saiga jakadiya tazo takarbeta fannin falmata takaita, falmata tayi murmushi sannan tace “kinwuce gwaji” donhaka na amince dake zan ci gaba da aiki dake, zakibar kicin kidawo fannina, sannan ungo wannan tamika mata wani kullin magani, inaso kije kisaka a abincin da zaakai fannin abdullahi naji labarin ke kike zubawa”aliya tace “komi kikeso rabki shidade shizanyi” dahaka tamike tafice dakinsu tanufa tana tunani, lalle makirci da duk wani kissa da izza yakare a maitan son mulki wato tasan danta yusuf baida hankali tunda shaye shaye yake bazaa bashi mulkin garinba gwara takashe abdullahi ahankali sai shehu, oh Allah, dahaka har yamma tayi tafita da kullin jakadiya nabiye da ita tana leka ta, ahadin abincin yamballs ne saita zuba, tana zubawa jakadiya tafice, bashiri taxubar da wannan kwabin sannan takarayin wani, tashirya tsaf aka kaimishi, sannan tanufi fannin falmata tana durkushe kanta akasa sannan tace “na zubo ranki shi dade” falmata tayi murmushi sannan tace “kullum zakina sakamishi, maganin tsotse jinine, zaisamishi karamin hauka, kinga idan yahaukace bawanda zai karbi mahaukacin sarki gwara dan shaye shaye,” aliya tayi murmushi sannan tace ” gidan shikenan har abada yazama naki gimbiya, mata mai ran karfe, wanda yatabaki yataba zakanyan jeji mai cutar hauka, sai ke mata kadai azuciyan sarki, daga mulkinki babu nakowa yayinki bamai karewa bane, takawa lafiya gimbiyan sarki, uwar sarki kakan sarki,” falmata takalleta sannan tace “kkigama aikin ki na kicin daganan kindaw[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 3  benaxir  September 20, 2015  Hausa Novels  135 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR Aliya tayi murnushi irin na wanda yadade yana begen abu yazo yasamu daga baya,tamike tsum tafice kicin,kullum haka take saita kulla maganin inta kulla jakadiya na kallonta tana komawa sai tajuye tahada wani, ahaka zuwa ran da tacika sati daya tadauko gyadan suya tana sane cewa yarima abdullahi bayason waken suya,yakan kwantar dashi ciwo tasan hakane a binciken datayi tun kafin isowanta fada,tasan matsalan kowa da kowa, donhaka acikin hadin alale tasaka garin waken suya ,aka kaimishi ,ta isa fannin falmata adaidai lokacin jakadiyar ta tashigo da gudu tana murmushi, ta sunkuya kanta akasa tace “gimbiya ga yarima abdullahi acan rai agurin Allah” falmata takalli aliya sannan tace “aikinki na kyau sosai dahaka zamu cigaba ciwo dai takamashi yanzu” mikewa tayi don kissa ta nufi sashen yarima abdullahi inda ake dubashi,tasamu yakolo na gun itama tayi tagumi duk tadamu, likitan yagama dune dubensa sannan yakalli yakolo wacce tamai alamu dayayi shiru karyafadi ko ma menene, falmata dasauri tace “meya sameshi? Dan masoyina?” Likitan yayi murmushi sannan yacev”zazzabi me kawai ba tsanani” falmata takalli idonsa tabbas tasan karya yake donhaka tayi murmushi sannan tace “toh Allah bashi lafiya barin koma anjima zan dawo” fitanta tawuce fanninta anan ta kalli jakadiya tareda cewa ” kema kingane karyane ko?” Jakadiya tace “ae wlh gimbiya boye miki sukeyi basuso kisani” falmata tayi dariya sannan tace “makirai dukkanku saina kaiku kasa” Aliya na durkushe a gefe itadai kanta na kasa tana sauraren mesuke fada, can jakadiya ta dan muskuta sannan tace “yazakiyi da wazirin toh?kinsan shiyake saka sarki yayi dole,abu kaman asiri,magananshi kadai sarkin yakeji,” falmata taja tsaki sannan tace “bar wawan mutum,gashi yanata janyo wa mutane balai, mutane nawa wazirin yakashe anma kowa naganin laifin sarki, tundaga kan galadima hashim, har kan barade yusuf, ” aliya wacce kanta ke kasa saida gabanta yayi mummunan fadi, owwh dama ba sarki bane ya kashw babanta? Waziri ne? Lalle tana bukatan karin bayani kuma tasan jakadiya ce kadai zata gaya mata donhaka ta nutsu dai har lokacin da falmata zata kwanta sannan suka fito suna tafiya jakadiya nagaba ita tana baya, sannan tace “ranki ya dade inada tambaya” jakadiya tace “mu isa sashinmu tukum”, sashin jakadiya da yanuwanta yafi na bayin dan fasalin gani da kyau,tana durkushe akasa jakadiya tace inajinki, aliya ta numfasa sannan tace “bayanin kisan da waziri yakeyi, inaso kidan karamin bayani, inada masaniya akan yadda zaayi” jakadiyan ta kalleta sannan tace “bakida kai, kina baiwa mezaki iyayiwa wazirin garinnan? Ko shi sarki ya yakare? Anma tunda kinason ji shikenan, akwai lokacin da yafara hakan, yasamu saran kashe duk wanda yabata masa rai, hakan yasa sarki hada meeting akan zaa saukeshi abawa galadima waziri tunda yafishi adalci da gaskiya, anma wazirin yayi hada hadansa yasa aka kashe galadiman, anzo zaa daura barade ma nan yakara kashe barade toh kinga bawanda zaice mutuwa daga Allah kowa yasan akwsi dalili” aliya gabanta na tsananta fadi. Tace “nagode insha Allah zannemo mana hanyan tsira” jakadiya dai jinta take don bata yardaba, ta girgiza kai sannan tace “munajira” Fitan aliya fanninsu tanufa, lalle yakamata tabar fada duk tsanani saidai anya zaa barta? Baridai ta saci hanya, shigan kamala tayi kaman bakuwa ce tazo tasami kayan agun bilki wacce tamata kashedi kala kala, sannan tafice gydanta tanufa tabude dakinta har gurin yayi kura, wanka tafara shiga tagoge jikinta sosai sannan tanemi riga da skirt na atamfa yakamsta sosai,tayi sallah sannan tuni tajawo littafanta da abubuwan zane zanenta tafara tunanin yadda zatayi da waziri toh ashe inhakane zaman fada baikamata ba, yakamata tafice takashe waziri tukun, saidai baridai taga mezai faru, tana zaune har bacci me nauyi ya kwasheta tayi bacci sosai sannan tashinta tacigaba da zane zanenta tayadda zata ci karo da waziri. Gani tayi dare yayi bata damuba dama tariga data yiwa jakadiya bayanin zataje ganin wata kakanta, inbaa gantaba, kuma ta amince bilki ce dai hankalinta yatashi sosai.l, karfe tara na dare zaman dakin ya isheta tuni tanemi dogon abaaya tasa sannan tafice tana tafiya tana danna wayanta wani hotel ne wanda akwai restaurant aciki tunda tazo garin kafin ta isa fada agun takecin abinci,shiganta tazauna tayi ordering indomie kawai,tanajira don saisun dafa kafin sukawo agefen gun taji hayaniya a hall mikewa tayi tanufi gurin ga mamakinta ganin yarima yusuf tayi, wanda kwalban giya ne ahannunsa babu dogari, gashi yafara layi aliya taja tsaki tareda cewa “useless” harzata tafi taga mutumin dake aiki a hotel din yana jan yusuf akan yafice yusuf sai zuba hauka yakeyi yana surutai, abun yaci mata rai. Tanufi gun shi sannan tace “yarima yusuf ne don Allah kubarshi” mutumin baice komi ba yatafi tajuya zata tafi yusuf yakamo hannunta ta mugun tsorata anma dai tadanne azatonta yaganeta ne, anma tunanin yana cikin maye hala ne inyaganen yaki saketa donhaka ta fizgeshi suka bar hotel din ,abincin da bataci ba kenan, fitowansu tasakashi akan hanya takare masa kallo, asalin dolo ne, no wonder dan fari ne ashe dole yayi wawanci tace cikin rashin kulawa da rashin damuwa ” kawuce katafi gida, wani dolonci ne yasa kafito ba dogarai?yakalleta baice komi ba can kawai yafara yunkurin amai, amai yakwara mata haushi taji kaman takamashi da duka. Taja wani tsaki sannan tace saikayi ai , juyawa tayi tana tafiya harta isa kofan gidanta juyowan dazatayi taga mutum ashe biyota yayi babu yadda batayiba yaki,tashigar dashi tareda cewa “wlh ba yarima ba ko sarki kake inkamin amai anan duka zaka sha” saiyace “nifa dan sarki ne kuma sarki!” Bata kulashiba ganin baya hayyacinsa toilet tashiga tacanja kayan jikinta takara wani wankan sannan tace “kashige kayi wankan kaima, abun haushi bacci tasamu yafarayi wani salati tayi tared[truncated by WhatsApp] HALACCIN SARAUTA 4  benaxir  September 21, 2015  Hausa Novels  122 Views HALACCIN SARAUTA NA BENAXIR OMAR ruwa ta debo ta watsa mishi,tuni yafarka sannan tace “wuce muje” har toilet takaishi tazuba mar ruwan zafi sannan tarufo tafito, bayan minti goma saigashi yafito yana bin bango sanye da jallabiyan mata, abun yaso yabata dariya saikawai yafada kan gadon, wani matsanancin bacci ne ya kwasheshi yadda taga rana haka taga dare tsoronta karya farka yamata wani abu, saida asuba bacci barawo yakwasheta, karfe goma daidai yafarka ga mamakinsa yaganshi akan gado lullube da bargo, tunanin meya faru yafarayi, yatuna wani abun yamanta wani anma yamike ganin jallabiya ajikinshi ya tsorata kodai yazo daki da karuwa ne baisaniba?” Bashiri yafara neman kayansa anma baiganiba nan yahango aliya akan kujera saidai baiga fuskarba saboda gashinta yazubo tagaban fuskan, yaje ahankali yabude bakace sedai bakinta mai kyau ne, yabayyana kalan fatarta da kyan fuskanta, yakare mata kallo gabanshi na tsananta faduwa numfashinsa ne yahade danata hakan yasa ta farka dasauri ganinshi akanta yasa tace “meye haka? ” yadan bata rai sannan yace ” kinsan da yarima kike magana ko, akanme zaki kawoni nan, ko nina kawo kaina ? Bani kayana nasaka, takalleshi ta tabbata yadawo hayyacinsa sannan tamike tsakar gyda tanufa ta tattaro masa tareda cewa “kayi amai ajikinsu na wankema, sannan nan gaba in zakace shaye shayenka ka tattari dogaranka,my plan is not saving some kind of soul” abun ya harzukashi anma yashare toilet yashiga yasaka kayan sannan yafito baiko cemata uffan ba balle nagode yafice, taja

Chapter 1 of 7