Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Itakam Ruma nata Suga Dady ne Babba ne yana da manyan yara Baban d'an sa ya Girme mata,itama tayi Naaam don Biyayya inda Shi kuma gani yake ya samu dami akala sai b'arin Naira yake wan nan kenan. Shirye- Shirye ake inda Manya aka saka Ranar 22 ga watan March 2017 inda shine d'aurin Auren. Zuby sai kuka take tana zaune ta D'ora kan ta akan cinyar Mama tace "na shiga uku Mama nifa wulak'anci yake min da Alama ban masa ba, kuma nima bai mun ba ,ki taimakeni." Mama tace "kiyi Biyayya ki hkr" ba yanda ta iya ko waya ya bugo Mata sai de yayi tsaki yace ykk ba yanda ta iya tace Lafiya ahakan har aka suke waya. Yauda suke zaune anata tsara Bikin ita kam Zuby kanta ke ciwo Ga Soyayyar Fawwz dake nuk'urk'usar ta kullum damuwa Sede su had'u dashi a School. Zaune take Adaki taci kuka, bakin ciki ne yayi Mata yawa ta fita wajen Garden tana kuka kiran wayarta ne ya motsa ta dauka daga can Dan Sanata yayi tsaki "idan bazaki Magana ba zan kashee." Haushi ya isheta "ka kashe mana Waya damu da kai ,duk abinda kake tak'ama dashi nima hakan" yace "bana Sonki don haka ki Sanar da Parents naki" kit ya kashe. Tunani ta fara Lokacin da wani kb ke sonta da sukaje Jigawa k'ark'ari ta Dinga cewa bata Sonsa har kuka yayi agabanta ,ta Buda kasa a idonta tace bata Sonsa face to face, sai yanzu taji Ciwon abin ashe haka kb yaji? duk da ita tasan bata san Dan Sanata Amma taji d'acin kalmar na Bai Sonta.hmm Abinda kai Shi za ama. Komawa Gida tayi tace Hansai ta dafa Mata kunun Gyada saboda bata iya cin Abincin. *Bayan Sati 2* Zuby ciwon so ya kwantar da ita itace har Asibiti nan hankalin Mama da Dady ya tashi kai kowa ma na Gidan, direct bayan treatment dinta da Doctor yayi ya kira Dady inda yace "ranka ya Dade 'yarka hawan Jini ke neman kama ta saboda damuwa da yawan tunani ya kamata ta samawa kanta salama." Dady yace "okay ba matsala" yau kwanan ta 3 a Hospital Su Dady shida Mama na zaune Dady "yace yanzu Zuby kan na Rabaku da Fawwz shine Sanadin Sa damuwarki har ta ke nema ki jawa kanki ciwo? Mama tace "Aa yarinyar nan fa D'an D'anata baya Santa koni wani Zuwa da yayi na zo zan fita naji yana gargaya Mata Magana kullum kuma sai tace min ga abinda yace Mata to ga Wanda takeso an Rabasu haka kuma Shi Wanda ake son had'asun yana yimata hakan Dole damuwa tai Mata yawa." Shiru Dady yayi "yace ba Matsala zami Magana da Sanata d'in kan Maganar . Satin Zuby D'aya aka sallamota duk ta fige Dady kuwa sunyi Magana da Sanata ya sanar mai abinda yake faruwa Sanata yace "ay 'ya'yan zamani sai ahankali, yanzu tunda abin yazo da hakan mu Janye had'in kawai, Allah ya had'a kowa da Raban sa, Amma wani hanzari ba gudu ba Minister ya kamata ku dai-dai da Baban Fawwz domin koba komai Gaba ba kyau kodan ka ceci Rayuwar 'yarka ,Amma ni da kaina zanje har can wajen nasa insha Allahu." Dak'yar Dady ya hkr. BAYAN Sati D'aya Da k'yar da sid'in Goshi Baban fawwz ya sakko duk da dama Dady ke Gabar dashi ,ba yanda zai yi haka ya hkr yace Ayi daman shima Fawwz din duk ya rikicemai wan.nan shine Silar shiryawarsu nan akai maganar Auren aka Maida kan Fawwz Nan shirin ya kuma kankama. Zuby ba Wanda yakaita jin Dad'i Auren Masoyi akwai dad'i su Dady an Rikice sai barin Naira ake komai daga waje ya wayar ai order Su ,ya'ya sun Samu irin Mazan da yake so. Sumy anci K'uzun Bikin nan, Mama kuwa Mutanenta kowa Nason zuwan sa haka Umma to Bikin 'ya'ya Uku wasa ne! hansai ba abarsu abaya ba wajen son Zuwan Bikin Wanda Jikinta ke bata tabbas wani Burinta zai cika agun Wanda yayi dai-dai da Saura Wata d'aya cir. Bari na tsagaita Anan . By Queen meemi Queenmeemi.wordpress.com . . . ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣ ⚜ *❣RABUWA CE SANADI❣* *_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜ ❣32❣ *JAN 2017* ®NAGARTA WRITER'S ASSOCIASION_ _Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_ *********** Gida kowa shirin Biki yake kai hatta su Hansai ba abarsu abaya ba an musu kaya da yawa kowa ne event da za agabatar suma an musu nasu kalar anko da su head din su duk iri d'aya . ABangaren su Sumy Da Dady kuwa ba a cewa komai domin kaya na gani na fada suka dinka duk na event . Amare kuwa ba a cewa komai. Lokaci na tafiya Bikin na dada K'ara sowa Ankawo Lefen kowacce aciki set 24 tamkar had'in baki kaya turmus kamar abude kanti . D'aki d'aya aka ware musu nan aka d'auko 'yar Maiduguri tana Getta su masha Allah kowacce sai kyau suke ,yau da akewa Zuby Sady ta shiga Tace "Anty Ruma ya Za'a ai preparation na frnds event d'inku sa frnds naku?" Zuby tace "no wan nan ai akwai masu yi ki bari kawai" Sumy ta shigo "wow gaskiya dole ai mini nima don na Rikita Nazi." dariya Ruma tasa "tab! nikam keda nazin nan kuna ban Dariya." Sady ta tashi tana waya tafita don karbo dinkin ta hatta gidan sai da aka getta su duk an canja wasu kayan yau ta kama saura sati d'aya Bikin Hajiya ta duro da sauran Dangin Dady ,haka Dangin Maama da Umma suma suka duro. Anty kuwa k'annen ta ne zasu zo Amma sai anfara Event. Nan fa Dida ya kacame Dangi kota ina Dady sai barin Naira yake tunma ba A faraa Bikin ba ,ga Gift da yake karb'a gun Abokanan Siyasan sa. Shi kanshi katin Rabo kala -kala zaka ganshi Amare kuwa ko Giftawa sukai sai kaji kamshi kai gashin kansu ma ba abarsa ba ya ba wan nan kenan. Ranar Talata shine Ranar fara Biki inda za ayi Dinner da dare wajen k'arfe 7 dai- dai aka fara talle Amare cikin wata me makeup ce tazo ta yimasu kwalliya me kyau kamar dawisai haka suka fito A tsadaddun Amare, kowacce taci latest gwan inda wani shegen matrial ne me d'aukan ido da less ajiki abu na manya idonka Shi zai tantance maka yawan k y Uq_X: [kX{lGmz=S}u@ mbR'=iYdY3L5咹5 >6螞Мh(7 xⶩѓ5sbV<([ā$1P%XP#`UD0HI 0P4LL! Bl@+qEϽ97ܭWI?!G&^q/nu!kkDkB#~] uMTl׷A"Gsy@@RRdS1aX{65KF]&QйxRr%xz]뼤jhyOCV/ה]G!GJ/nmgoS_\ -Jܼ]Xf3\)oe\}aOsr[P:[#{VvCia{wL#bLTHߟ6ѸA,q I.5TXn(Y~ؐgwnu/niTSþܱ3DGDT@5>, Zuk3Ϸ"1Moje ago?{ն ^:p@ڣGvn. N_X/#۸!WWmG;C鲇>\k0G\XڎXiJi1 !{۾mT}!/byDƓ% e+ aoPay8VA l\ }TFs, r #,ooudޙXeB01 &,x`)!svsa{B0Z\oU~J-(Iǎ&Qpz ^1E }yTBeG!=uK[rS2Xg(+N^" {E-`^K&'O}FhS:w->Lpz/Owu ^qbp3/yku*Ñ:Q- EJvAgx7C`-J:U kذGVUJ>iA PAT_K6Y9Ӯ1u(f{}35z^-v&$\ȓ1q'GW[2JWCQV GIZ,`"$T&"d3#;ިjYL>Rm<،lUZ'H,,NJ0C݀ujFgQ3(žzZp6z@JN>Crzc ^<F8F0v/G`0[4DayO gW&l (+(d8DaP+"W'œBP[?'׻ 2悇XUW@ދK3Hq5GcF#G0\$]%ʶѩ|pGMYb>yu緢<_cF3 8|jʫ0F?#-7T٥ T(˸˼ROICFhw .\∐P*~쭏$B`@cHѼ3"LP|xpҎ vK$Zm4cMlj϶͚" NJj Pb6Ϣ$2 g!gDRsi`aEgEdsmI C.Ʉ'('uML OW,4' :MkZd2/uJ2&? 84> h0WkSNQ-7i$>3煻yI!8/{3R# + hmC`$8YjV(da%,q:0^y1!ZZngIH8: K$gQj#JFH)E 6G_c c3!.65tP3$Ufn%]*p T8MuvUQ2 c.M]֎h E`| |`r U<Ҽ0^ YSAQ 4 BøYz|(Ꮣ.ʝI:!$ \#<4cCRzh9vٹ(ӏW E#_{M :ŌNhyĠ5sX z϶u6j]WrШvGe߂qzGsZӘreI)|6KvM%_|M=nj(/7ŰC? z60acAw2` x!G )Ru<^LEOB-`K-i^O8ƾ&mhM'J>|Y:'&}л (XSК<)nTo"KW7˟kJ,˳zT"EzT X=dXЀf^?TX5[`{gic)Xvwޞzet<[vQA\ǟ'ؚ4EOK@V[񟰘 ^f}觓?F-x_\xxV f3gĊ "QekJ=ZIk:X!W ;74Õ)ۥ+:Dʂ%+ h=6 H½r5](b#K [ )` Q8`)R<ƈը-\uM3Vʧ6_KȢx#3;ǗH:\~|BEb,(U)W|YDC`PЀ=+$sxZd[#d&HОH ant'-xfa>4tyCgdXWK'Ww^unC"kxq: UٖZ]uFE'd E7G{ Llh3I+BLI%ޯG %\H+YÊM4@>TȏYo=bx0/x M4\ː~6}&[Sa}x"PL wVu%:55 A/B?++dv _vȔ u ( #n%+`Kf$ jW:8 ߕ\& Pd*VoqevÔiuR[ S+d:Yr"Ϯ-$4d״C[0FxG|%a,&lbA@h-N6(cq18 xD;j 85<X1JbjD@* W(n^Q_Ya|)[OA\nBAKAhgw{|0,M8]yU+`FBh7SFu5vbC=nP [-Z)zڪB8I~itFؤ ,誚:Ir|lhQF #`qqr:b,#X|w& ѶƩ l0 ņ=?`ZWFT#V(VJF&Ts_q :'oPhnz9)q~pvGDЊ#SJg1p# x>S,QjjQb+bJ;DY fW=㋨Atafkeken filin Gidan su akai Decoration na Gargajiya su kwarya ,tum-tum,su Ludaya ,Fai-fai da sauran kayan Gargajiyar yayi kyau don masu tsara irin gun aka d'auko ga Masu kid'an k'warya ne da yan Gad'ar su aka dauko nan suka zo, yau duk shigar Gargajiya sukayi inda Amare Suka sa Super Sharaton Babbar Aka d'aura musu Gwaggwaro(head)da Atampar rigar akai Buba suka dora zanin akan Rigar sunsha Makeup sunyi kyau kamar ka D'auke ka gudu Amma yau kowacce da kalar tata Sai d'aukansu Vedio ake idan DJ ya kada sai mai kid'an k'warya tabuga. Su Sady Kamar kai ya tsinke ko ina ka kalla sai walwali yake Ga yan Gada sai yi suke su Mama sai liki suke wa Hajia dake tsakiyar fili da Sauran Dattijai sai rawa suke , ko ina wadace da kayan motsa baki kowanne tebur. Dai de an fara Kamu Ana ta zuba Uban guda wayar Sumy ta buga nan ta d'auka Nazi ne yace yana kofarar Get ta fito zai bata sak'o,tafita sai yauk'i take kugun nan yasha Murjani ,tana zuwa ta tsaya "my Nazi How far?" yace "fine dear ya Biki?" tace "Alhmdlh." Nan ya mik'o Mata Gift Ga "wan nan ki bawa Sisters namu Gudunmawa, Dad'i taji tace 'oh! dear Sun Gode" yace "they diserve more" Murmushi tayi "Jirani na dawo" Juyawa tayi tana Mirgina Ukwu binta yayi da Ido ,kamar ance ya Juya Hansai ta fito daga Mak'ota da wani Makeken flaks akai da sauri ya fito zuciyar sa kamar ta fad'o wani irin Bugawa datayi tayi fat! fat!, "Hansai" taji ankirata cak! ta tsaya juyawa tayi Ya kafa Hula yayi shigar Abuja Boys ,yace "ke ya Biki?" Jiki na rawa tace "Lafiya" Dariya yayi yace "ke bakya sona ko? dara daran idanuwanta ta d'ago ta zuba mai "I can't love you" Shafa gemu yayi "Lol Yarinya kinfara Jin Speak ashe ,Harara ta watsa mai ta tafi ,ya rik'o maya finta, dai de Lokacin Sumy Ta fito rik'e da flaks da kayan take Away. "Tab jar Ubban can!" tsawa ta dakawa Hansai "me kike anan? Jiki na rawa tace bkmi Anty" harara ta kaiwa Nazi yace "Sorry Princess tambayarta nake." Mari ta kaiwa Hansai har da bugu ta dumata Dundu abaya, Durk'ushewa tayi tasa fasa kuka Nazi ya had'e rai "wait Sumy ki daina dukanta." idonta yayi ja saboda kishi tace "ya zaka zo kana nuna Mata so bayan kasan banso wallahi hansai sekin ganekuren ki, in banda son matanka me zakai da hansai ,Ai se Nuhu maigadi, ki sani wild duk randa Na kuma ganin ki dashi sai kin koma kauyen ku." Wani kallon masifa Tayiwa Nazi karma kazo kana ban hkr domin bazan Saurareka ba.A fusace Nazi ya shige Mota da Gudu taje mai take away a gaban motar afusace ya ja nan ta dawo kan Hansai "tashi banza ko yaushe akanki nake samun matsala da Nazi rankwashin ta tayi mai zaiyi dake adauri kashi ko abata Igiya." Motar Suhaima ce ta Danno kai ta yau ba irin ta jiya bace motar hon tayi ganin Gidan cike ba Space yasa ta Dan matsa gaban Gidan tai Parking Motar ta fito Yauma tayi kyau kana ganin ta kasan hutu ya ratsa yau kuma shigaright Purple tayi, tayi Masifar kyau. Sumy ce ta ganota "Oyoyo Sis Suhaima Welcm" idanuwan Suhaima ne suka sauka kan Hansai tayi Murmushi "meya faru yau kuma?" Sumy tace "Rabani da wan nan banzar 'yar Aikin tunda Saurayina ya k'yalla ido ya ganta Raina ke b'aci Agabana yake nuna Mata so bazan iya d'aukan kowane irin Nonsense ba wallahi." Tausayin Hansai ne ya kama Suhaima tace "Sorry Aiba Lefinta bane" Sumy tace ai sena renama Nazi hankali. Kamo hannun Hansai Suhaima tayi Ta d'aga ta ta mik'e nan ta dau flsk din Ta kalli Suhaima "Nagd" Duk yayin da ta kalli Suhaima se gabanta ya fad'i nan suka shige Gidan . Biki yayi Biki gud'a ko ta ina na~ub!QO<׈Byf?*CbCOgF5"13+[FfRB9gn^鑚Wʼ.ߪP?lu85  ZPLJh&NZWPb5HTe>4*J)\~_/d6L1JGdk "NgRsP"ҀX+Run:g6M{dSӇw_ 4|'']8d~_$1_F$0PI:P_8-' YQ34(d{qwR5D=<>~>"[ ;pw:N*l ~Vd:}2/"w.s Əsr{] X\AE<V)ɑE_2_kF9M',ȅĮZTbQ\$x ]C7 T\W?`_(f#q8Wo踐,/ѡ _ǘ¹W*s26c C2 ՄȧZ"jHWP'm } M'> R}Z~ꪁoɨ(1 ' c.ؙubS8BG'?76'+8$% j1-asl< Z  ZٽG@C Fj,B .WF3<+?ACƼ㡟Q+NHi!"#|w@mE q<|Z}ȜLAn,'nqkHdֶ8⸰@md LV(AZbCQ kdAEat?49b0`ɪ 0/ ֎%.?^p Cr+  O%FN-}j{tNe'"HoTm K?dwv I$oEl:D$/h,pBo BYÈ3:FyodAPV"R;V^ *aH0C!;߷zgou`h=1fViIi#_noL4l7q!.Rv7` H|FJ0LF+cD?AxDaU؀׈#'W |ՃA^Ebzo{rT19cCG:^[+&|C/1@f| QjPpHc*#22xU—&r2'!GQPg~ZHRכ^YTln[RJ3 9 AEW`;duD@'ɘ gp&esp0@wR`Rec_C d/o|J J&X][m.\t{QMf;m8װ;-U5 ])S\\RR~|uUww\@EwQpP{{M}ݼDjVfST,ee6:c}>U=$xD˙0UEWsCN²s +>6K%ѨFJTgLUGVZ`V7V?p3)AQm|$)ò3?=+M)΁o/k:?clr}9!pU9)MR:h£ZǝQTaGBp5SZuBi殭+34voV"Vx3 z+(Q`)-DD,Cs3íbPYӌ( zpt|*7Ũܭ)J*%;5IQ0g?k̽b /[{IԷRW}ɍZ9+Cy"(0FZc P6A,z%{߻i^X#*#i `1PH*4{P,(dSEq{'ϪfVZTҒ:\-hW4[`&i2c)Q}@kFı }./lEO3A9TB2f"C gk\G,7c;vbèZfzY x=7}~IQ @xX{ :I`)]FJ:AR.C0u;M*h[޶WC?l hv1]ōpR<^iw':gzulh1RkU)!M+lDf:؀gB 7qd P@.F!:~JRRC٪%(S=)~yR9쭐OBZ,᡹ރAX(@qy$T_*WXt ˻iqH@׈u @ *IJSzP`_\;0]:AI|ɄnD|}<%~\S~ӆ„p@-HV<2q6#{&_\5ԻM{™C' T\\sE]"rgİKD,\b(JE:S~@pp8VAoġr1$Hf|# w2DDG&`An{M'wK:hLдOjĞHٺ{5tP֑

Chapter 26 of 40