Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Gwamma kam tana gani ba damar magana don Malam yace duk randa takarya doka inta bar Gidan to har abada bazata dawo ba. shiisa tai shiru saboda tana k'aunar zaman Gidan domin tabbs tasan Malam yana da kyautatawa da yawa. Matan k'auyen na surfe sukam Malam bai bari suyi gashi har kud'in kashewa yake basu ,wad'an nan dalilan su suka sa Gwamma tayi lamfa.haka dai rayuwa tayi ta tafiya har su Hansai suka zana Jarabawar Junior Secondary school,ayanzu Hutu suke.

Chapter 12 of 40