Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
rashin yawa_ FASAHA WRITER'S🖊🖊 4r cment 08161594233 [1/29, 12:31 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [1/7, 2:06 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯 61 to 65 _xuciyar mu baxata_ _taba gajiya ko kosawa_ _da sonku ba_ _masoyanmu 😻😻_ by Anty Rukie(mmn Abdljl) & Halima Auwal dan Allah kamal ka bari kadena min irin wan nn abun kana takurani fa.... ya katse wayar dan ya kuma sauraron ta xuciyar sa xata karye.. kuma inya fasa xe cutu... tana budewa kamal yana bakin kofa duk yarda ta fito da bacin rai seda ta hadiye dan yadda taga kamal din yyi wani xuru2 abin tausayi. yana kallonta ya sau ajiyar hrt idonuwan sa nakaiwa kan lips nata yyi hadiyar yawu.... _kiyi hakuri enna bata miki ko na takura miki_ _ba lefina bane nayi_ _iyakacin dauri yanxun_ _ne na gaxa da kasa jurewa ena ma ace_ _wani yana da ikon gani xuciyar wani toko_ _dakinsha mmki xakifi yarda da jarumta ta_ tausayi ya bata dan kana ganin yadda yake mgn kasan iya gaskiyar ke nn batada niyar mgn se kallonsa da take shidin ma ita yake kallo hannunta ya ruko muje ki xubamin abinci yunwa nakeji cike da shagwaba yyi mgnar gaskiy... xatayi mgn sukaji motsi a fallow cikin tsoro tayi gaba hartana tuntube. kamar jela hk yake binta kamar da gan2 take kada masa hips gani yyi yau sunfi kaya tuwa bayanta ya kalla dan karamin dashi sauri ya kara dede sun shigo fallown mom ya kamota ta fixe da sauri harararsa tayi ko a kitchen kallonta yake gaskiya bata tsufa inka ganta sekace batafi 18 yrs kaxo ka xabi wanda xan xubama ta fada tana kallonsa yana tsaye nesa kadan da ita bata san xuwansa ba kawae taji saukar numfashin sa a wuyanta tare da rugumota wani kiss ya kaimata bayan wuyanta tare suka lumshe idonsu ya rigata budewa jiyo da ita yyi se yanxu ta bude ido murmushin nasara yyi goshinsa da nata ya hade har karan hancinsu yana gugan juna jikinta ya mutu bare ta hanasa dan wan nn lkc kamal ya riga ya kashe duk wani garkuwan jikinta I'm so srry plss 4rgive me da takurankin da nake ba'a son raina bane nima ina son barinki kina hutuwa da futinata amman sena kasa ( muryar sa tayi rauni) plss kiyimin komai banda boye min kanki ya fada yana lasan kumatunta ya kangaro xuwa bakinta turesa tayi cikin sanyinta d wanda kamal ya haifar yanxu tace dan Allah ka bari kaci abinci lebansa ya cije yyi baya ( so yake ya rake takurata) hannunsa ta kama xomuje kaci abincin binta yake hanunta dayake cikin hannunsa ya kara matsewa shi yasan koya jikinta ya taba nasa yadda yakeji. ^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^° xan tafi seda safe rike mata hannun yayi ya mayarda ita ya xaunar bakin gado kusa dashi kema yanxu kinsan ni mijinkine ba *dalibin*ki ba shiyasa kika dena boyemin wan nn abubuwan kafin ta basa amma taji saukar hannunsa kan kirjinta hannun ta rike kabar kaga dare yanayi tafada cikin jin haushi kallonta yake cikin bukatuwa, gani beda niyar mgn yasata mikewa binta yake da kallo hips din nn suka sake har kitsa masa kwanya xata bude kofa ke nn tajita rugume jikin kamal yawani matseta gam kafin ta yunkura yajiyo da ita duk inda yasamu jikinta kiss yake kaima gurin duk ya rude wani irin numfashi yakeyi mai nishi aiko yau dakyar tasha sede ta lalamasa tunkun ya barta dan dagaske yake son ya girma a yau din nn daga ita harshi bbu wanda yyi baccin kirki ita mmkin *dalibin*nata take se wani sabon lamari dayake mamayar xuciyarta son kasan cewa da kamal yana nuna mata xallan sonsa ( gaba gaba de 😷) juyi yake dan ya gwada yin sallah amman alwala taki xama hk ya hkura wayarsa ya dauka xe kirata ya fasa ko tayi bacci. tsakanin baba da dad amanace me karfi duk abinda dad xeyi seyayi shawara da baba hk shima baban duk shagunan shi suna hannun baba shi yake kula dasu sosae dad yake ganin ci gaba mama (hajia binta) ta rike su yusra kamar yaran data haifa ta mutunta iyya kamar mamanta ban garan babama basu da matsala mom bewar Allah ko yana jin dadin xama da ita dan ta iya xama da kowa kamal d yusra se abinda yyi gaba wajen kamal inde kamal yana gurin su dad ko mom to yusra bata xuwa dan tasan xe iya bata kunya kuma xuwa yanxu yariga da yasabar mata jin dumin sa dan kulum se yasan yadda xeyi ya rutsata kulum itace da jan lebe ko yadan tashi kadan ta radema hanasa sede inyana neman xak"ewa take taka masa birki shimafa da magiya da banbaki ( uhumm) yau kwana 10 da yauransu takama saura kwana 4 tafiyar kamal duk ya rame ya fita haiyacin sa kulum cikin tunanin yadda xe nisanci masoyiyar tasa yake yaje gun dad yaka kafa da baba har mom mama iyya duk yanabi dayan biyu ko yafasa karatun a U.S yyi a gida 9ja ko a bashi matarsa ko kunya bayaji duk wanda yaje gunsa hk yake ce mai. baba ne yakeyiwa dad maganar lamarin yaron nn yakamata a duba cikin xabin nasa a dauki dayan kamar yadda ya bukata dad ya numfasa san nn yace abinda nakeson ka gane shine kuskuren danayi baya nakeson gyarawa nakin jajircewata ta fanin karatun nasa so nake yaje yyi karatun cikin wuya xefi ganin darajar karatun kuma kai kasan yaran yanxu muddin aka bashi matar tofa baseyi karatun yadda ya kamata ba kaga tunda yasan yana da iyali baxe so yyi wani abunda xa'a kara masa wasu shekaruba ko da kwana dayane xefi maida hsnkalin sa sosae baba ya gamsu da bayanin dad sede yadda kamal din yatashi hankalinsa ya bashi tausayi [1/7, 8:20 PM] Haleema Awwal 👌: mamace tacewa tusra taxo ta kaiwa kamal abincinsa dan ko brkfs beyiba gana ranarshi ko tabawa beyiba ki rarrashe shi kinji to tace xata fita mama ta kuma kiranta ki tabbatar yaci fa to tace cike da kunya dan mom tana dakin maman ajiye abinci tayi kan stl ganin hklinsa baya kansa ya shiga duniyar tunani yana xaune abakin gadonsa itama xama tayi kusa dashi jikinsu na gugar juna se lkc ya dawo cikin hankalin sa idonsa cikin nata hannunsa takama kamar me jira ya kuma matse hannun nata kina gani xasu rabani dake dan Allah kice xaki bini idonsa yyi ja kwalla ya taru ina ganin kwana ne yakusa karewa dan rashin ganinki bara xanane ga rayuwata baxan jure dakwan sonki batare da kedin kina gurin ba wani irin tausayinsa ne yake kaimata cafka a duk jikinta batasan lkcin data rugumoshi ba seda ta rugumesan ta kula shafa masa baya take cikin tausayi se ajiyar xuciya yake akai2 wani irin tausayin xuciyarsa ce ta kamasa yadda xata rayu batare da farin cikinta ba. kuma rukota yyi sosae bakinsa ya daura kan wuyanta tashi kaci abinci kaji kai ya girgixa ( ah'ah) bata kulasaba ta janyo stl din har gabansa yanata binta da idonsa xama tayi inda ta tashi abincin ta dibo a cokali taci kai2 ddi kaima ci kaji bakinsa ya bude tasa masa yanaci yana kallon lips nata ji yake dama dasu ake hada masa abinci ya taunesu ya hadiye koya huta ( to inka cinye gobe me xaka tsotsa au mungane lollipop😂😂) hannunsa ta kama xobina biyu dasu dariya tayi san nn tace cikin xubinan nn wane ne budurwarka ta baka shima dariya yyi ai wlh ka dau hakina dan na tsorata diamond ya bata ina xan samo tare suka saka dariya ( Allah sarki kamal har ya manta yana cikin tashin hankli) hirar taketa janshi harya cinye abincin san nn ya fara neman yimata rigimarsa kai wae baka gajiya ne kuma rugota yyi so nake na tabbatar kin warke inda saura kinga senaci gaba da dauraki kan maguguna na sosae luv din kamal yau yyi tasiri jikin yusra dan ta mayarda martani batare da tashiryama yin hk ba abinda yyi sanadiyan birkicewar kamal cikin birkicewa da muryar da bata futa sosae yace kiyiwa Allah yaude ki barni nafita daga *dalibin*ki ki y"anta ni naxama miji gareki in nuna miki kedin abarson kowace plss 😳 cikin tsoro yusra ta dago kai tana kallonsa shima ita yake kallo idanusa sunyi ja ainun ka fuskarsa duk wani bula na gashi ya sake budewa ya kumbura ( tsikar jinki ) numfashin sa me dumin gashi yadda yake futa kamar bagenda ta kama bera yake son gudun mata cikin tsoro tace kamal wlh ban shiryaba ni..na..shir..ya kokarin rabata da duk kayan jikinta yake kuka tasa masa ( laah yauga abin kunya mlm dawa dalibi kuka 😂😂) jin kukanta yasashi saurin sakinta yyi baya yana nishi da danke ciki kiyi hkuri ki dena kuka banaso abinda ya keta fada ke nn cikin biryar wahala kukanta take ita yanxu kanta na tausayin kamal ne daxata iya bbu abida xesa ta hanasa kusa dashi xataje yyi saurin tsayar da ita tahanyar daga mata hannu yace dan Allah ki fita haryanxu tana tsaye kifita nace yasake fada da ragowar karfinsa jikinta duk yamutu amman hakan ta fita ^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^° washe gari da dan fushi kadan kamal ya tashi ya wucesu a kitchen ita da mom suna hada brkfs mom kawai ya gaisar yyi gaba da kallo yusra tabishi taji ta damu da rashin wawalwalarsa wasa2 suka yini cur bata sake ganinsa shiko yanacen se bawa kansa wahala yake sosai idanunsa suke damunsa dan ganinta shi kanshi yana bukatarta ya kwanta ya gudundune dan yyi bacci amman ina baci yaki tashi yyi xaune yana karanta algur'ani mai girma gaskiya tana son sanin halin da kamal yake ciki tura kofar tayi har yanzu yna karatun alqur'ani cikin muuryarsa mai dadi da mamaki ne ya.kama yusra yaushe kamal ya lya... dago idonsa yyi yasalm yaji dadin wan nn ganin nata mazewa yyi kamar be gantaba yaci gaba da karatunsa ckin nutsuwa baki ta wangale kusa dashi ta matsa sa yakoma kanta shiyasa ya ajiye algur'anin ba karamin ba wajen kauda kansa shi alale mai fushi *dalibina* tace cikin son tsokana banxa yyi mata amman ckin xuciyarsa ji yake mar ya rungumota bayansa taxo rugumosa tayi tsam lebansa ya cije _kuyi hakuri da yanayin typin dinmu na rashin yawa_ FASAHA WRITER'S🖊🖊 4r cment 08161594233 [1/29, 12:33 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [1/9, 10:53 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯 65 to 70 by Anty Rukie(mmn Abdjl) & Halima Auwal kuma rugumosa tayi harda lumshe idonta ( hmmm) shuru ya sake yimata amman shi yasan me yakeji gani tayi da gaske yake baxe kulataba cikashi tayi bakin gadon ta dawo kusa dashi ta xauna dama ka iya karatun gur'ani hk 🤔 shuru y sake yimata murmushi tayi ganin da gaske yake fushi hannunsa ta kama iya kacin dauriya yau kamal yyi kam ita kuma so take ta kure iya jarumtar tashi sede a dan tsorace take. kiss ta kaiwa goshinsa dakyar ya samo numfashin sa dan gaskiya kiss din ya shigesa ( shine karo na farko da tayi mai hkan) rugumosa tayi wan nn kamshin nata ya kuma jefashi cikin rudani fuskarsu ta hade bakinsa ta kama cike d tsoro take dan tsotsan bakin nasa amfa xo gurin daxe iya jurewa ba kara rugumota yyi shima tuni ya manta da yanayin wani fushi bakinsa ya cire cikin nata kissng nata yake kota ina xaman ne ya gagaresu suka xube kan gadon seke haukace mata yyi jikinsa se rawa yake tun daga kafa yake yimata wasu miyagun kiss har kan lebanta nishi kaiwae suke kansa ya tura cikin gashinta yana xuba mata wasu shirmen xantuka ganin xe xake ne yasata saurin tsaida shi yauma da kyar ta ceci kanta haushinsa ya huce kan filo wani wawan naushi ya bawa filo din san nn ya rike da hakorinsa ya cixa da karfinsa ya kuma cusa kansa a karkashin filon tana gefe kwance wani irin shauki takejita a ciki.. wayar kamal ce duk ta katse su da tunane2 nansu. dad ya gani jiki bbu kuxari ya dau wayar kamal kuxo muna son ganinku a babban falo to kamal ya iya cewa su dad suna neman mu to muje mikewa sukai tana gaba yana biye da ita bayan nata yake kallo kofar xata bude taji ya hadeta da kofa bayanta xuwa hips dinta yake shafawa wani irin numfashi yake fitarwa kamal su dad fa suna jiranmu ta dan turasa da bayanta dan har yanxu bata jiyoba kofar tayi sauri budewa ganin beda niyar bari da sauri tayi gaba. ^°=^°=^°=^° duk iyayen suna kan kujera kamal d yusra suna xaune a kasa idanunsa na kanta kanta akasa tana dago ido suke hadawa alama tamasa na kallon ya isa hk shima kafada ya dage harda shagwaba dariya ya bata tayi murmushi kawai kamal dad ya fada seda gabansa ya tsinke ya dago ido yana kallon dad din insha Allah jibi xaka tafi karatun dan na gama yimaka duk wani abu daya kama sauran naka shirin dukda yasan mgnar tafiyan seda gaban sa yyi axababban faduwa kallonsa ya kai kan yusra da baxaka tantance wani hali take ba san nn ya kali mom itama idonta kanshi hakuri take bashi da ido alamar kar yyi mgn xuciyarsa tafara yimasa xafi jiyake kamar d numfashin sa xa'a rabasa to dad Allah ya saka da alheri kanajin mgnar kasan iya lebe take bbu wanda beyi mmkin kamal ba dan sunyi tunanin xayi daru san nn yakara da cewa nima dad ina neman alfarma se yanxu baba yyi magana munaji ba komai bane dama so nake yaya yusra ta bar aiki baba yace ai bbu komai kana da ikon hanata din tunda kai mijinta ne kaji to nagode Baba xaku iya tafiya dad yace ita dashi suka fice dama iyya da samira banda su. auwa asra yanxun nn nagama cigiyar kamaluu nace kwana biyu bana ganin Sa seda ta xauna tukun tace iyya kita batawa mutane suna ni yaxu nawa baya ban haushi akan na kamal kita bata masa suna haba iyya kujin yar dadi miji wato ke me jiko iyya ta fada harda tafa hannu yusra tana dariyar iya ta wuce dakinta tana kwance tuna duk wani abu da yashiga tsakaninta da kamal take abinda yafi bata mmki irin wada tayi masa daxun kode ta fara san abin ne wata xuciyar tace kawaide bakyanson ku rabu yana fishi dake kumama ko bbu komai ai mijikin ne dukda kina kallonsa yaro kwana nn saboda jimamin rabuwa dashi ko bacci kirki batayi wan nn shakuwa ce ta fada cikin gasgata kanta ( mude je xuwa sexy anty lol) [1/9, 6:52 PM] Haleema Awwal 👌: iya tashin hankali kamal ya shiga shi yana ganin baxe iya rawuwa bbu ita kusa dashi ba kuma su dad sunka fahimtarsa bbu me tausayinsa ko ita dayake dominta bata gani shi yaxeyi yasan mutuwa xeyi rayuwa bbu ita tamkar raba gangar jiki da numfashine ranar bega bacci ba hk yyi nafilfi yana rokan uban giji ya rangwata mai. washagari dakin mom ya shiga bayan sun gaisa yyi shuru da tausayi ta kalesa san nn tace kayi shiru matsawa yyi kusa da ita cikin wasa yace baby mom dita tare sukayi dariya tasa de ta yakece kaci gidanku nice yau kuma babyn eh mom bakya tsufa ai yata ni tayo shiyasa kafita kantanci yauwa antabo masa inda yakeyi mai kaikayi mom daman kuma xuwa nayi ki sa baki nide gaskiya abani matata mutafi tare banajin xan iya tabuka komai inde banasata a indona ba mom kinfi kowa sanin halin da nake shiga inde bata tare dani mom ki tausayawa halin daxan shiga kumani matata tunda ya fara mgn take kallonsa dan iya gaskiyarsa yake fada mt kamal kayi hakuri kwana nawane ka gama ka dawo kamar yaune fa kajure kuma a rayuwa ba kowani abine kake samu ta dadi ba hk tayita tausarsa shide jinta yake yasan baxa sutaba gane yadda yakejin radadin wan nn lamarin ba itama yusra yau hk ta tashi jiki bbu laka sam taki walwala dan ko brkfs batayi ba wani irin daci takeji a cikin xuciyarta kewar kamal ne ke damunta batason yyi mata nisa mamace ta turo kofar bakin gado ta xauna har wan nn lkcin yusra batasan ta shigoba seda ta dan tabata xubur ta mike san nn ta gaisheta kinyi brkfs kuwa ah'a yanxun de nake sonyi to yar albarka maxayi kije kitaya dan nawa shirya kayansa kinji kuma har kulum ita mace ita take karawa mijinta karfin gwiwa ki nusar dashi gaba basan ranshi ba kimji kai ta dagawa mama idanunta har sun kawo ruwa... ko abinci bata saura raba ta wuce dakin kamal din a tsaye ta sanesa ya hada kai da bango hannunsa ya dungulesu suma ya axasu bisa bangon tausayin sa ne yakamata ko bbu komai duk dan ita ya shiga wan nn halin hawayen idonta ta goge juyo dashi tayi a hankali ya bude idonsa da suka rine xuwa kalan tashin hakali yana gani itace ya rugumota bayansa tadan bubuga san nn ta jayeshi daga jikinta fuskarta ya kama yana neman hade musu baki tace masa mgn xamuyi to yace amman be fasa abinda yake son yiba seda ya tabbatar wada kansa nutsuwa kadan tukun ya saketa bafa dan yaso ba sadan mutsu2n da take ne taki bashi hadin kai har bakin gado ya jayota seda ta xauna tukun shima wae xai xauna cinyarta batsawa tayi tana hararar sa shima murmushi yake ya xauna gefanta ina nauyi ne oho tace yasake cewa kin yarda xaki bini dan Allah mutafi tare kinji baxan iya jurema rashinki ba duk yadawo kallar tausayi kamar ya fashe da kuka idanunsa tabb kwallah ta fara mgn cikin sanyinta kamar yadda na baka shawara wancen lkcin yanxun ma xan sake baka yau ni malamarka ce kaima kaxomin matsayin *dalibina* karatu shine gatanka gaskiya ina da burin kayi karatun saboda ni dakuma yaranmu da fa kaine gatanmu to taya xaka kula damu da kake cewa baxaka iya ba xaka iya kamar yadda karabuda wancen halin wan nn ma inde kana son xama dani dole ka koyi kokari d jarumta na rokeka kamayar da hankali kayi abinda xamuyi alfahari dakai magani take gaya masa wanda sukasa yaji gwarin gwiwa sede dakamar wuya ya jure kansa ya daura kan cinyarta hannunta ta daura a kan nasa tana shafawa hkan yasa masa nutsuwa nagode xan gwada kuma insha Allah baxan baku kunya ba kinyarda xaki xama uwar yayana ya dago yana kallonta kai ta daga masa idinsa ya lumshe a fili yace wayaga biri ya hau bishiyar ayaba. yyi kwafa 😂 bata gane me yake nufi ba tace tashi mufara shirya mk kayan tana shiraya kayan shikuma se faman barna yakeyi mata a ciki banxa tayi masa taci gaba da kyara kayan tana shiryawa cikin jakar tasa yana rugume da ita ta baya ita kuma tana aikinta yaude tare xamu kwana ko shuru tayi masa hannu yakai cikin rigarta ya shiga wasa da kirjinta yana neman xuge xip ta juyo haba dan Allah ka bari mana baka aiki nakeyi ba.. kallon da yabi bakinta dashine yasata saurin juyawa cikin xaguwa ya juyo da ita kafin tayi mgn yarigata wajen hade bakinsu dakyar yabari ta karasa kyara kayan yinin ranar bebarta ta hutaba ko sallah jam'i sukayi abinci ma tare sukaci wanka fa xanje nayi to kiyi mana anan se naje dakinki indauko miki kaya banason kiyi nisa dani yau kinga gobe bana nn yafa kwallah tabb idonsa tausayinsa takeji sede ya cika rigima inta biye masa tam dinsa bani 5mns xan dawo kai yakada mata alamar to sauri take tasa kayanta dan yanxu xe iya shigowa tana kokarin xuge xip ya turo kafa da sauri ta xuge kallonta yake cike da so dan tayi kyau atamfa ce riga daxani shekarunta suka sake buya kinyi kyau hk ya tusata suka koma dakinsa da daddare ma hanata tafiya yyi hartayi fushi yadda ya damu ne yasata sakowa ga wani irin tausayi yake bata basuyi baccin kirki ba kamal ne ya birkice mt sosae da yaga tana neman yi masa kuka ya hakura bawan Allah sedefa tasha matsa dan jikinta har ciwo yake mata [1/10, 10:58 AM] Haleema Awwal 👌: damo yyi lalata da yahau kan dami duk da be ciba tun kiran sallah farko daya tashesu be bari sun koma bacci ba da ga karshe satayyi a gaba yana hawaye su dad basa sonsa itama bata son sa shi kadai yake son kansa abin dariya abin tausayi rarrashin sa take tana kara karfafa masa gwiwa hk tasamu yasake basuyi aune ba sukaji noking din dad mikewa tayi tana rarraba idanu gurin buya take nema sake bugawa yyi san nn yatafi yasan de yatashi tunda bashi da nauyin bacci kamal ne ya riko hannunta ya xaunar da ita har yanxu tana rarraba ido ki nutsu ki dena irin wan nn rudewar bbu kyau xata iya taba miki kwakalwa ki rika kokrin saita kanki kinji to tace masa kumatun ta ya latsa yauwa matata beje masallaci ba yau a gida yyi sallah itama sallar tayi da kayan sa seda ta idar tukun yace ya kikayi sallah bbu wanka wankan me xanyi au baki ma saniba kina nifun duk ddin da kka sha abanxa ya tashi cikin fushi tace duk ka wahalar dani yanxun hk ma jikina ciwo yake gaskiya ke ba jaruma bace dan wan nn abin kin fara raki mema akayi shuru tayi masa shiko se xancen yake tayime banxa dabara tayimasa ta gudu dakinta Allah yaso bbu wanda ta hadu dashi a hanya ^°=^°=^°=^°=^°=^°^°=^°= yana gama shiri dakin mom ya shiga ya gaisheta karasowa tayi har inda yake tseye hannunsa ta kama kamal ya kiyaye dokar Allah sallah kan lkc banda shashanci muna yabonka k daure a hk xaka xama abin faharimu inka tsaya wasa ko ka dawo baxan baka yata ba cikin wasa shima murmushi yyi mom xanyi miss naki ya shagwabe fuska xo muje gun dad dinka nasiha sosae dad yyi masa me kashe jiki aiko jikin kamal ya mutu baba ma da mama sunyi nasu nasihar jikinsa duk ya mutu hankalinsa ya tashi yaga fa da gaske suke son rabashi da matarsa yana shiga yaga kaka da samira a falo suma jikinsu duk a mace samira ta tashi da gudu tayi kansa tsugunawa yyi yace beautin mu inaje na dawo xaki aureni kinga lkcin anty yusra ta tsufa kuka tasa masa san nn tace kaima ka

Chapter 9 of 16