Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ai kaima kayi kukan nagade tare mukayi kuma niba malamar ka bace kaine malamin na barmaka ta karashe da narka masa harara seta dawo masa kamar samira ita bata yardaba ta mayarda martani hhhhhhhh dariya kamal yake cikin dariya yace haba ashe nima nayi kuka wlh kinga bansani ba eh kayi mana itafa seta kular dashi dole shiko dariyarsa yake shekawa kuma na fasa binka mom xan gayawa bbu inda xani tunda kai baka tausayi na idonta harya ciko da kwalla aiko da sauri ya hadiye dariyar shakiyancin da yake mata muskar nan ta koma abin tausayi xama yyi ya kamo hannunta. nadena wlh na dena ai kulum hk kake cewa tuban muxuru ne dakai _kiyi hakuru ba lefina bane sonki ne ya gama ilatani wlh harmuna tare kasa hakuri nake dake inajin kamar xan mutune_ _dan Allah karki gujeni kisamin duk wani sharadi xan kiyaye dan Allah_ kamar ba kamal din daya yake sheka dariya daxuba harya bata tausayi a xuciyarta tace matsala ta tausayin kamal yyimin mugun kamu.. ya katseta da ki yafemin dan Allah karki gujeni plsss yana rike da hannunta gamm idonsa ta kalla yyi narai2 to naji gaskiya ni a sati saudaya kawae ranar juma'a inkuma ba hk ba inyi xamana ita kanta batasan sanda ta fadin hkan ba gaskiya ta shamace shi da yawa amman yyi saurin boye raxanarsa da tashin hankalinsa anything 4r u my sweetie cikin dauriya da jarumta yace to amman se muntafi dokar xata fara aiki ko kai ta gyada mishi ( eh) ddi takeji sosae ina xata iya irin wan nn fitinar shiko jikinsa yyi sanyi sede ya boye dede nn suka karaso supermarket din iro yafita waje ki xauna bana son ki bini kalli yadda kkayi kyau kowa xe ta kallar min ke, ni kuwa xucyata xata buga. kin yarda tayi hakan yasa cewa suje se muxurai yake kar a kallan masa mata hk suka gama siyayar ya kuwa jumgo mata kaya suko sha yawo wajen cin iri2 sukaje harda suyo mata gasassun kaji da lemuka wai na amarcinta datake binshi bashi. se wajen 5:00 sukayo hanyar gida tundaga hanya taga taketaken sa se wani shigewa jikinta yake yana wani shinshinota hannunta ya riko dakina xamu ko kinga se mu shirya eh kawae tace masa kwanciya yyi a cinyarta ya lumshe idonsa se kanshinta yake shaka. suna shiga falo tayi dakin mom da sauri da murmushi ya bita be kuma nemanta ba sede a waya dan kar mom taga takurawarsa ga yusrar. Ranar daxasu tafi iyya tasha kukan rabuwa da asra ta hk samira mom da mama se lalashin su suke dukda sudin ma dauriya suke. kamal ne yaxo jikin mom xanyi mssn naki bbu wani se murna kake Allah mom da gaske hmm tace taja hannunsa suka falo inda su iyya suke nasiha sosae akayi musu wanda yasa jikinsu sanyi yusra kuwa kasa daurewa tayi se kuka take kamal ji yake kamar yaje ya rugomata yyi mata lallashi na musamman har mota yusra bata dena kuka ba hakuri kamal yake bata dan jin kukan yana cixonsa a xuciyar sa da hakuri da ban baki tayi shuru da xe iya seya fasa tafiyar dan baya kaunar kukan amman kashhh baxe iya hkn ba tun a mota ya kira su Abdul d Bashi kan yanxu xasu taso insha Allah seda suka tsokane sa kan ya kula musu da malamarsu dariya shima yyi ya kali yusra dake jikinsa se ajiyar hrt take karku damu yanxu nine malamin tace ta barmin nine uncle kai ta daga tana kallonsa yaci gaba da hirarsa... samira ta rige hannunsu tajasu alamar su tsugunna dede tsayinta tsugunawar sukayi idon nn yaji kuka harda majina yaya kamal yaya yusra ku rike juna amana yusra tasa kuka dan tana matukar son kanwar tata kamal ne yace to bueaty mu haka yyita rarashinsu har sukayi shuru jigirgin su kamal ya daga se *U.K* ( unatat kingdom) Egland suna sauka Abdul yaxo daukar su har kasa dan shakiyanci yake gaishe da malamar tasa kunyar irin wan nn abun takeji Bash yana daukarsu ya fara waya hy guys gamunan xuwa fa nan da kamar 13 mns xamu karaso kamal dake baya ya xage se tausa yakewa matar tasa wae yasan ta gaji sosae munxo inji Abdul yana ajiye wayar wata matashiya ta fara nokin kamal ne yago yakali inda suke bbu shaka hotel ne Abdul me xamuyi.... kyakyawar mudurwar nan ce ta bude kofa hannun yusra ta kamo lkcin Bash ya karaso shima hannun kamal ya kama suka nufi gurin budurwar nan ce taja hannun yusra har wani katon shago be cike da dogayen riguna irin na amaren nn ( wedding gown) wata farar riga me dogon hannu antsuke daga sama xuwa gwiyarta kasa kuwa sha budi se budurwar ta dako yusra da bin matar kawae take kamar ragumi da akala taji rigar ta tafi da ita ta mikawa yusra riga ciki harshenta tace _u may enter this rum nd put on the cluth 2 see we xer it fits u_ tana mata nuni da dakin da yatsanta bbu musu tashiga seda ta tsorata da irin kyan da tayi se kallon kanta take kwan kwasa kofa ne yasa ta fahimci ta dade _madam i can help u ??_ taji wan nn matar na fada bude kofar tayi woww!! matar nn tafada tare da wasu su uku ai nn da nn suka fara mata make_up ita yusra mmki ne ya kamata to me xasuyi maya kuma ita ina take hk tagaji da tabayar kanta. har gaban mirror suka jata gabanta ya fadi anya itace kuwa kamal ma hk aka hadesa a wani black suit bakin takallimi kusada wuyansa aka manna masa bowtie gaskiya yyi kyau har ba'a magana tambayarsu yake ina xasu bash ne yace bikin fan dinmu ake to ina matata tana guri su glory xe kuma mgna suka ja hanunsa da badan duk inda tashiga ba ko fata aka canxa mata xe iya ganeta ba da yace ba ita bace tawani rike flower gashin nn yasha gyara andaura mata net akanta wayyo kamal sun haukata shi don yakasa dena kallonta gurin ba karamin tsaruwa yyi ba ( bash da Abdul ne suka hada masa wan nn surprised dinner din su shine nasu gudu mawayar ) anci ansha an gabatar mata da fans din mijinta sun gaigaisa dasu sede sam duk wanda ya miko mata hannu inde namijine sede ta daga masa hannu matako su gaisa anyi musu fatan alheri bayan anutsu suka yanka katon wedding kace dinsu give kuwa anata basu fans din kamal na scul ne. cikin farin ciki taro ya watse sede ango da amarya angaji sosai suna xuwa gida wanka kawae sukayi aka baje se baccin gajiya me cike da tsantsar farin ciki... tun bayan sallar asubahi se 8: 30 tamike tana mika tare da hamm takarato adu'ar tashi daga bacci dakin ta fara kallo komai white & blue gaskiya ya tsaru bbu kamal a inda ya kwanta mikewa tayi cikin kayan bacci pink iya gwiwarta ya tsaya kasa kunne tayi a toilet bbu motsi fitowa tayi turus ta tsaya dan ba wancen gidan bane yadda kalar falo yake yyi matukar burgeta sosai komai lemon green ne se dan ratsin white kadan kadan motsi taji a wata kusurwa gurin ta nufa kamal ta gani yana soya kwai hardasa A4rm a jikinsa motsinta yaji ya jiwo seda ya kare mata kallo tukun tukun ya murmusa kafin yyi magana yaji tace my student yes my Anty mrnng tayi masa dede ya gama soya kwai din cure A4rm din yyi kamar xe wuce ya hadata da bango ya mastota AUUCH!! ka matsen ciki matsawa yyi wae shi xayiwa wayo to dan kinga jiya na daga miki kafa shiyasa yau xakicemin *dalibinki* ko ya fada yana shafa mata gashin daya barbaje a bayanta inayi sake nan gaba kande ko adama xaki fara kirana..... _mun gode masu kira ko su bimu ta prvt da yan grp dinmu fasaha wrtrs da adu'ar ku Amin amin Allah yaji kansu da rama_ FASAHA WRTRS 🖊🖊 08161594233 🕯🕯DALIBNA🕯 94 by Anty Rukie ( mmn Abduljalal) & Halima Auwal _ohhh dan Allah inkunga kuskure kuna gyarawa kamar xa'a rubuta A asa B ko wajen da xa'ayi baki a rubuta wasali plssssssssssssss_ _don semun tura daga baya semu ga kurakura bason ramu bane sede xamu kula sosae_ kallon bakinta yake lips din nn dasuka sake laushi da santsi a hankali xe kai bakinsa kan nata ta dan ja baya yau baka da lacture ne ?? kugunta ya sake rikowa dan har yanxu idonsa nakan lips dinta kara matso da ita yyi sosai jikinsa ya hade saman haccinsu da goshin su ido yalumshe a hankali ya budesu a kan fuskarta ita shi take kallo idon nn harya fara canxa launi cikin muryar da luv ta gama nakastawa yace se next week.. yaki bata yancin tofa albarkacin bakinta sanadin kame harshen nata da yyi barin shi tayi yyita bidirin sa gani bashi da niyar barinta yasata fixge jikinta da bangon kitchen din ya jingina yana mayar da numfashi idonsa a kanta itama shi take kallo yanda ya firgice lkc daya xatayi mgn ya rigata mije kiyi brkfs yakuma gajiyar jiya yafada yana bin jikinta da kallo se lkcin ta kula da slpdrs ne a jikinta ta dan hade rai meyasa baka tasheni ba nayi mana ba kusa da ita ya karasa ya ruko hannunta ai naga kin gaji su Bash sun gajiyar min dake yanxun de xo muje mu karya se nayi wanka bata jira cewar sa tayi gaba koda ta fito saminsa tayi a kan 3str yana lumshe da ido a hankali taje kan cinyarsa ta xauna a hankali ya bude idonsa murmushi yyi mt tana sanye da doguwar riga roba2 daga sama ya kamata daga kasa kuma ya Bude (irin wan da yase mata a 9ja ne) ganin irin kallon da yake mata ne yasata saurin tashi ta kama hannunsa sukaje dining... bayan sun gama ta kwashe kayan ne ta dawo kan kujera ta xauna aiko mayan karfen seda y dawo gefanta ya xauna shima sweitie ya kira ta seda tadan dara tukun tace yanxun kuma nabar sexy Anty ?? eh yace san nn ya daura d cewa waya gaya miki sunan nn a wayarka na gani oh bincike kike minko ya fada cikin xolaya to ai nima *dalibina* kka sa ai ni da gaske nake da kai *dalibina* ne yanxu fa yace mt kaine malamin 😀 to ai nima da gaske nake ke saxy anty ce ko kina musu na nuna miki ya fada tare da kai mata kiss a wuya eh nayarda tun ba yauba yaushe ken nn kika yarda shuru tayi masa kiss din wuyanta yake numfashin sa har ya fara canxawa cikinta ya shafa ya dago da niyar yi mt mgn idonta yagani a lumshe kiss yyima kumatun ta a hankali ta bude ido cikin idonta ya kalla murmushi yasake ganin nata idon har yyi dan ja hannunta ya murxa muje kiga gives dinki.. yinin ranar yinin ranar kamal yana manne da yusrar sa tun tana turesa harta hakura ko girki tare sukayi yana manne da ita sallah ce ke rabasu shima yana sallamewa kansa a cinyarta xasuyi prayer tana shirin bacci ya lallabo ta bayanta rugumeta kansa ya cusa cikin gashinta yana shakar kamshi kasan de yau ba juma'a mace ko ta fada tana shirin sa hula a kanta me kulataba yaja baya tasa hularta yana tsaye harta kwanta shima ya kashe haske yabi bayanta duhu ya mamaye dakin na lalubo hannun halima nace asuba ta gari sejin muryar yusra mukai tana cewa yaufa ba juma'a ba kabari mana aiko jin muryar gogan bamayi se tashin numfashi......... a hankali ta mike sake kankameta yyi cikin dabare tamike ban daki ta shige tana tunani rigima irinta mijinta ^°=^°=^°=^°=^°=^°= satinsu daya da komawa ko hirar scul baya yi mata duk yabi ya takurata ko leke bayayi ya kashe wayoyin sa kulum yana jikinta dokar juma'a ko anshafe babinta luv dinsu suke sha kamar bbu anjima, kusan kulum se sun kona abinci.. waya da yan 9ja kuma farilla agaisa yauma da iyya suke waya da wayar mama dan iyya taki karbar waya shikuma kansa na bisa cinya hannunta tasa tana shafa saman kan Allah sarki asra ina kamaluuu daga kamal har yusra dariya sukayi dan wayar na h-free sunan sa kamal ba kamaluu ba salati iyya tasaka yanxu asra sunan mijin naki kike fada ko kunya bbu suna dariya yusra ta kashe wayar yamike xaune to kinji ba'a fadar sunan miji yanxu gayamin wani suna xaki samin ummmh uncle kamal dariya ta bashi tabm ni banyar daba ki saken suna to..to kai xabi mijina dakike cemin da lkcin da nake ango hhh tayi dariya to yanxu kai menene gauro toma ni mene barabata da gauro tun jiyafa baki ta sake tana kallonsa jiyan shine wani gauro eh mana ya matso da ita lebansa yasa a wuyanta san nn yadan cixa kadan ouuch!!!! xafi fa to yi hakuri ya fafa yana shinshinata mijina cikin san yayar muryarta me dagoba sede yace ummhu ina wayarka yacire bakinsa a wuyanta me xakiyi da ita picx dinmu da mukayi wajen dinner din nn xan gani se anjima yace yana dada kan kamota turesa tayi alamar tayi fushi to yi hakuri bana son kunnata ne saboda me ?? kame2 yahau yi idonta ne yyi raurau alamun xatayi masa kuka gaskiya tunda xuwana xe hanaka karatu sena koma hannunta ya kama kinga kiyi hkri abun bekai hkba kinga xomuje na dako miki kinji hardaki sukaje yana rike da hannunta inda ya boye wayar ya dauko ya kunna san nan ya mika mata yana kallonta kurr na alamar rashin gaskiya nagaida gidajen Albarka FASAHA WRRTRS 🖊🖊 da kuma FASAHA WRTRS 2 4rcmnt 08161594233 🕯🕯DALIBI NA 🕯 95 by Anty Rukie ( mmn Abduljalal) & Halima Auwal _mun gode sosae da jin2narku garemu_ *zaituna ( zeen twny)* & *zainab mande y'ar adua ( mmn naanah)* _Allah yabar luv_ kamar jira ake a kunna wayar Abdul ta gani miko masa wayar tayi a diririce ya dau wayar ya akayine san nn yyi shuru cankuma yace kila gobe to..to xan kiraka anjima wayar ya miko mata yana murxa sumar daya tara da ido ta kafeshi yaushe xaka scul saura kwana 3 ya kawarda kai kana kallon sa kasan bashi da gaskiya wayarta ta dauka da sauri ya matso ya karbe wayar me xakiyi mom xan gayawa tunda ni yanxu kaiba *dalibina* bane mijina ne kai kake iko dani a karkashin ka nake rugumeta yyi to gayamin xanji matata gobe kaje scul seda ya cije lebe tukun yace i can do insha Allay kasan hrt dinsa tuna yadda xe yini batare dayaji duminta ba yake itama hug dinsa tayi na gode tace san nn ta fara bashi kisses tofa ta tsokano gauron kwana 1😂 kuma matseta yyi duk ya rude jikinsa har rawa yake kamar wanda ya shekara beyiba dede kun nenta yake rada mt wasu kalamai tun tana sanin me yake fada harya koma shirme kanshi ta shafa sosae ya bata tausayi baxata kara hanasa kanta ba Jiyan ma lallamasa tayi yyi bacci ^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^° washa gari shirya shi take cikin white t_shirt nd blck jens wasa yake da jikinta tana shiryashi harta gama se tsaki yake bini2 yace xanyi kewarki sosae kitchen tayi yana biye da ita bayan nn nata ya xubawa ido hips din nn ya kallah dsauri yyi hugin dinta kiss ya sake mata awuya i luv u my wife ina sonki sosae xan jure komai banda banda nisanta kaina dake juyo da ita yyi suna kallon juna bakinsa yasa cikin nata kirjinta y shafa ya cire bakinsa cikin nata duk tayi wani haushi seda ya girgixata tukun ta bude ido cikin santin ta a kansa murmushi yyi mata dan ya fahimci tana karbar sako yada ya kamata cikin jin kunya tayi gama shima ya mara mata baya ko wajen brkfs seda ya gama matseta hakade ta jure dan kamar da gayya yake na irin kin takurani nima xan takuraki hk kurin fita ma dakyer ta lalllamasa ta raba jikinta da nasa seda ya fita harta kulle kofa ya dawo me kuma yyi mata shuru kayi mantuwane hk yyi mata shuru yanata cona baki ya shagwabe fuska kana bukatar wani abun ne kallon da yyi matane yasa tagane me yake nufi to jeka inka dawo xan baka seda ya saka tura baki tukun yace kin dau alkawari kai ta daga masa (eh) kiss me kiss din tayi masa a kumatu kamota yyi seda ta turasa ta rife kofa tukun yatafi ta gumi ta rafka bbu ddi takeji duk ta kosa ya dawo yasaba mata da jikinsa wayyo ji tayi kamar ta jawo lkc daga tafiya harta fara kewarsa aikin dole ta kirkira kayan kitchen tasake ta dora abinci daki ta koma gyarawa take bataga lkci yyi sauri ba se gurin karfe biyu yyi free kiranta yyi video call lkcin tana kwance a kan bed tunanisa take tun yana *dalibinta* har xuwa yanxu daya dawo mijinta wani tayi dariya ni kuma ta murmusa tana dauka yace mata _hy matata_ _helloo mijina me kikeyi, bbu komai_ tana ganin dalibai suna dan giftawa mata d maxa bbu wani suturar kirki a jikin matan kishi ya kamata xuciyarta kamar ana antaya mata ruwan xafi a cikinta _ka kular min da ganinka plss_ wani irin ddi yaji ko bbu komai tanuna kishi a kansa _ai scul dinmu duk maxa ne bbu mata_ _wanda na gansu yanxu fa_ _ai a guna duk maxa nake kallonsu ko kinsa kece kawae macen da take birkita ni_ ddi taji sekuma kalmar karshe ta bata dariya tayi murmushi _alkawarin mu yana nn ko_ _da wasa fa nake_ _to ni da gaske nake wallahi garama ki kasance cikin shiri dan ina dawowa kinsan sauran_ su Bash ya hango suna tahowa _se anjima bye luv u & kiss me_ _muahh muahh_ tayi masa harda lumshe ido kamar wanda akayi mai da gaske kashe wayar yyi Su Bashi ne suka karaso uncle na antyn mu dariya yyi musu kawae baka kyautawa tun yaushe ka dawo se yau xakaxo scul inji Abdul Bash ya karbe da ango nefa barshi kaji haka suke tayi ta xolayarsa shide murmushi ne nasa kawae.. whasApp dinta tahau dan rake kewar mijin nata se FASAHA WRITERS hira ta tarar sunayi itama akayi da ita topic tasamu wata tayi a kan iri matsalar ta da kamaluun ta sosae abin yyi mata ddi dan ta karu sunata bada shawar wari shiyasa take son grp din baka shiga baka karuba... mikewa tayi fruit ta wanke ta yayanka san nn tayi blandin dinsu duk yana sha warwarin da suka bayar ta kara nata akai wajen sa masa milk da honey frg tasa bayan ta idar da sallar axahar ne tasha abinta se xaman jiran ango am bck hm!! tana daki takejin muryarsa ddi itama ji sosae seda tayi dan tsale akan gado amman taki futowa yi masa wlcm kitchen ya leka be ganta daki ya nufa kamar ya tashi sama turus yyi dan ganin bata fakin toilet ya bude hankalinsa ya tashi da sauri ya ajiyr laptop din nasa a kan mirror hankalinsa a tashe yyi hanyar waje yaji anyi hug dinsa ta baya kanshinta ya shaka ya juyo da sauri idonsa har sunyi jawur don tashin hankali ajiyar zuciya yaketasaki san nn ya dagota karki karamin wasar buya bana so dan na kusa mutuwa kin tashi hankalina.. be karasa ba dan ta hade bakinsu be direta a ko ina ba se bed bakaci abinci bafa kuma a gajiye kake nasani wuyanta ya shaka ganinki ma ya kosar dani kanshinki ya kore duk wata gajiya yaci gaba da gashi kusan haukacewa kamal yyi surutai da albarka tasha shi bayan sunyi wanka ne tana shiryasa suna hada ido ta kwashe da dariya harda rike ciki da kallo yake binta dan intana dariya ba karamin kyau takeyi ba wai menene kinsani a gaba kinata dariya wata dariar ta sake tukun tace bbu komai aiko sekin gayamin baya tayi shima biyota yyi ganin riketa xeyi tayi fallo tana dariya bayanta yabi tsakiyar fallo ya sameta kinsan Allah ko kigayamin me kikewa dariya ko kisha mmki dan xan sake dariyar da takema tsayawa tayi kasan meto sekin fada kaine daxu wai kace... takasa control din dariyar shima yanxu ta soma bashi dariya dariyar yyi ki gayamin seda ta kwanta a kan carpet tukun tace alkawari kayimin na jirgi uku daxu takuma dariya kansa ya daura a kirjinta hmm baxaki gane bane lkcin ko sunana ban iya gaya miki nifama yunwa nakeji.. haka rawuya take tafiyar musu cikin kwanciyar hankali so da kaunar juna kulawa da juna yau kusan watansu biyu da xuwa kamal ya matsanta ya karawa kansa lkutan lacture da sau uku yake xuwa a sati yanxu kuws sau biyar hikimar

Chapter 14 of 16