mikewa tayi kofa seda takai bakin kofa tayi masa gwalo tayi waje da sauri ganin yana xuwa.
duk yadda kamal yakewa mom shige da fice akan ta bashi matarsa ta hana kuma ta kafa ta tsare se tayi arba'in tukun
bayan sunyi arba'in seda a kayi da gaske kamal ya barsu suka je kaduna suka xaga dangi da yan uwa kudi da kayan tsaraba kuwa ta rabawa dangin mamanta ansha kuka antuna marigayya ( mmn yusra)
bayan sun dawo sukayi cikin gari suma abin arxiki yusra tayi musu
suntare a pt dinsu kamal aiki yyi yawa ga service ( bautar kasa) din dayake a dama yaxo mai da sauki a kano akayi pstn dinshi
xama me ddi da soyya akeyi cikin gidan kowa na ganin mutunci kowa ga ganin girman juna
kamal yanxu aka bude babin luv da matar tasa yana dawowa daga aiki suna manne da juna ga yarasa kulum suna gurin mom ko mama samira an xasa yan mata
idi driver tun bayan salomashi daga asbiti dad ya bude masa katon stor ya bashi kyauta
su virus kam ana gidan yari anan xasu kare rawuyar su iyayen sa sunyi dasun sanin gatan banxan da sukayi masa
yara nada 10 mths aka yaye su sanadin cikin da take dashi gum mom suka koma da xama
bayan wata tara tasake xubo wasu biyun mata ranar suna suci sunan iyya da mom
kamal kudi ya xauna anxama magidanci
ya dawo a gajiye taje da gudu ta karbi jakar da kallo yake binta wan nan soyayyar tata da bayajin xata ragune ta kaimasa xuyara cikin city of hrt din shi
kugunta ya kama bakinta ya kalla ina sonki Anty kuma yaya ta mata ta nima ina kaunarka kani kuma *dalibina* mijina tare sukayi dariya
hannusa ta kama wanka tayi masa wajan sa kaya yana tayi mata rigima wae yau din nn xeyiw du bby kannai ako da kyar ta lallaba shi ya barta abinci take basa se wani kallo yake binta dashi na wanda zuciyar sa ta gama narkewa a luv
bayan ya gama cin abinci ne taje bayan sa a hankali tace *dalibi na* xe komata ta gudu seda taje tsakiyar falo cikin xolaya tace na fada din *dalibi na* shima mikewa yyi xagaye falon suka shiga yi suna dariya dakyar ya kamota suka xube a falon ido suka kurawa juna cikin kauna d son juna i luv u yace mata itama tace luv u 2 kiss ya kai mata a kumatu ta lumshe ido
ina kaunar ki matuka bansa yaxan gaya miki wani irin kauna nake miki ba kulum sonki yana karuwa a raina ki barni hk kar sonki ya kashe ni hakika kece hasken rawuyawa ( 🕯🕯🕯) nima ina kaunar ka dan kai alherine a gareni xan soka har karshen rawuyata... bakinsu ya hade
MASHA ALLAH
muma daga hk muka barsu Allah ya bar luv tsakanin malama da kuma DALIBIN NATA
by
FASAHA WRTRS
08161594233
[2/5, 12:48 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯DALIBI NA 🕯
100
_Alhamdulillah muna godiya ga Allah daya bamu ikon gama awan nan litafi (DALIBINA)_
_muna mika godiya ga masoyan mu da gwarin gwiwar da kuka bamu da kuma soyayyar, kulawar da kuyi mana Allah ya barmu tare amin amin_
_dikan wani grp da novl dinmu yake kara sowa gare su muna jinna muku tare da yabawa_
_kura kuranmu da kuke kokarin gyara mana Allah yasaka da alheri amin amin_
_sakon nin jinjina da fatan alherinku baxa mu taba mantawa dashi ba_
_masoyan mu Allah ya barmu tare da son juna_
Godiya marar adadi ga masoyanmu kama daga masu kiranmu ta waya, masu text messages dama wadanda basu samu damar kiraba. Mun gode.👏👏
Bamu manta daku ba 'yan uwanmu marubuta musamman wadanda suke kara mana kwarin gwiwa...
1.Rahmat Nalele ( Anty Hajjo) marubuciyar SAMAREEN BANA.
2. Foulani cerdiya( Mahaifina)
3.Teemah zikharh ( Amatullah)
4. Jidas luv( Adnan Adeenah.)
Dama sauran da bamu ambata ba.
Allah ya bar xumunci.
Jinjina gareku Mmn Aslam, Mmn yusuf da kuma sauran grp members na Hausa Novel.
Sai kuma sauràn grps dinda duk suka xamo ma'abota karanta 🕯DALIBINA🕯
Allah ya bar k'auna.
Sai mun hadu a sabon littafi na Anty Ruky
👛👒MARIYA👒👛
Allah ya sada mu da alkhairi.
_DAN JIN DADIN
FASAHA WRITERS_
&
_FASAHA WRITERS 2_
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 16