Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
hk shine rage masa wata 10 cikin shekaru uku steel degree result xa'a bashi duka2 saura 7 mnths ya gama a 9ja kuwa kowa ya kosa yaji albishir bare mom data kasa hakura seda ta tambayi kamal ko yusra nada juna biyu ya tabbatar mata bbu to Allah ya kawo masu albarka amin yace amin yace kulum se anyi rigima da lalllashi kafin yatafi scul inkuwa weekend ne suna tare ko su tafi xaga gari ayi drinking air πŸ˜„( shan iska lol) bajewa tayi akan crpt ledar dasuka dawo da ita ta janyo chocolate tana sha ckin kwanciyar hankali harda lumshe ido yana daga xaune a kujera yake kallon ikon Allah matar da xaki be dameta ba ga sanyin hali amman yanxu yana magana kota kirkice xata fara hawa kamar kuvubuwa kwata2 cikin sati biyun nn ta chanxa masa gashi bata son ya rabeta ko kadan bakinta ya dan kalla yaushe rabon su gana yanxu yyi magana tace ya fiya takura kwantar da kansa yyi akan kujerar ya lumshe ido shi kadai yasan yadda yakeji ckin sati biyun nn ya bude jan idonsa a kanta tattara kayanta tayi se daki da kallo ya bita hips din nn sekaduwa yake gani yyi kamar da gangan take ido yasake rufewa dan karamin bayan nata yake kallo a city of hrt din shi shima mikewa yyi cikin kasala dakin ya nufa dede tana saka kayan bacci ban daki ya shige koda ya fito tayi bacci pillow ya dauka ta kafafun ta yasa nasa pillow se juyi yake yau kam yakai makura a hankali yake kiranta na'am tace cikin muryar bacci kin fara bacci ne ya tambayeta eh tace cikin san komawa bacci bayanta ya koma ya rugumota san nn yace toni na kasa bacci sabida me tace ruwa nakeson sha makogarona ya bushe ta gane meyake nufi shiya ta mike ta xauna idonta harya ciko da hawaye dan Allah ka dinga barina ina hutawa kai ko gajiya bakayi ( maso dan tsuntsu shike binsa da jifa) kamohannunta yyi ya kwantar da ita nayi miki wani abunne da kikeson hukunta ni ta hanya mai tsauri ya karasa da muryar tausayi tausayi ya bata rugomashi tayi kati hkri nima hk na tsinci kaina ina fatan baka fushi dani gashinta ya cusa kai ya dawo wuyanta lips din da yyi mssn ya kama cikin maita yake komai... yauma da safe dakyer aka gama shiri dukda dauriya take hk ta rabu dashi yyita bidirinsa yatafi scul ta kwanta da xaxxabi ta tashi a daddafe tayi musu dinner tayi wanka ta caba ado tayi kyau sosai cikin kananan kaya ta hade da sallamar sa yashugo danjinshi yake cikin nishadi kwance ya ganta tana bacci da mmki yyi gunta dan betaba dawowa yaganta tana bacci ba kumatunta ya taba ya salm xxxabi kike kanta ya shafo ido ta bude cike da kasalla mijina ka dawo bebin takan mgnar ba yace meke damunki yaushe kika fara me yasa baki gayamin ba cikin tashin hakali ya mikar da ita yana tsareta da ido don son amsar tambayar sa daxu ne tace masa meyasa baki gayamin ba xansha magini ai ba sosae bane be kuma binta kanta ba yyi daki haryana hadawa da gudu hijjab da xani ya mika mt ina xamune tace masa kisa hospital xamu akan xxxabine semunje bebari ta karasa yasa mata hijjab din ya daura mt zani duk ya wani tashi hankalinsa tana tsaye da kallo take bisa hannunta yaja suka fice bayan ta gayawa doctor abinda yake damunta angama yyi wasu gwaje2 yace su jirasa nan da mitina biyu sannun da kamal yake jero mata yafi a irga bbude inda yake miki ciwode ko kinajin wani abune bayan xxxabi har ta gaji da cewa ah'ah d bbu doctor yana murmushi ya mikawa kamal hannu san nn yace..... πŸ•―πŸ•―DALIBI NA πŸ•― 94 by Anty Rukie ( mmn Abduljalal) & Halima Auwal _mun gode sosae da jin2narku garemu_ *zaituna ( zeen twny)* & *zainab mande y'ar adua ( mmn naanah)* _Allah yabar luv_ kamar jira ake a kunna wayar Abdul ta gani miko masa wayar tayi a diririce ya dau wayar ya akayine san nn yyi shuru cankuma yace kila gobe to..to xan kiraka anjima wayar ya miko mata yana murxa sumar daya tara da ido ta kafeshi yaushe xaka scul saura kwana 3 ya kawarda kai kana kallon sa kasan bashi da gaskiya wayarta ta dauka da sauri ya matso ya karbe wayar me xakiyi mom xan gayawa tunda ni yanxu kaiba *dalibina* bane mijina ne kai kake iko dani a karkashin ka nake rugumeta yyi to gayamin xanji matata gobe kaje scul seda ya cije lebe tukun yace anything for u dear. kasan hrt dinsa tuna yadda xe yini batare dayaji duminta ba yake itama hug dinsa tayi na gode tace san nn ta fara bashi kisses tofa ta tsokano gauron kwana 1πŸ˜‚ kuma matseta yyi duk ya rude jikinsa har rawa yake kamar wanda ya shekara beyiba dede kun nenta yake rada mt wasu kalamai tun tana sanin me yake fada harya koma shirme kanshi ta shafa sosae ya bata tausayi baxata kara hanasa kanta ba Jiyan ma lallamasa tayi yyi bacci ^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β° washa gari shirya shi take cikin white t_shirt nd blck jens wasa yake da jikinta tana shiryashi harta gama se tsaki yake bini2 yace xanyi kewarki sosae kitchen tayi yana biye da ita bayan nn nata ya xubawa ido hips din nn ya kallah dsauri yyi hugin dinta kiss ya sake mata awuya i luv u my wife ina sonki sosae xan jure komai banda banda nisanta kaina dake juyo da ita yyi suna kallon juna bakinsa yasa cikin nata kirjinta y shafa ya cire bakinsa cikin nata duk tayi wani haushi seda ya girgixata tukun ta bude ido cikin santin ta a kansa murmushi yyi mata dan ya fahimci tana karbar sako yada ya kamata cikin jin kunya tayi gama shima ya mara mata baya ko wajen brkfs seda ya gama matseta hakade ta jure dan kamar da gayya yake na irin kin takurani nima xan takuraki hk kurin fita ma dakyer ta lalllamasa ta raba jikinta da nasa seda ya fita harta kulle kofa ya dawo me kuma yyi mata shuru kayi mantuwane hk yyi mata shuru yanata cona baki ya shagwabe fuska kana bukatar wani abun ne kallon da yyi matane yasa tagane me yake nufi to jeka inka dawo xan baka seda ya saka tura baki tukun yace kin dau alkawari kai ta daga masa (eh) kiss me kiss din tayi masa a kumatu kamota yyi seda ta turasa ta rife kofa tukun yatafi ta gumi ta rafka bbu ddi takeji duk ta kosa ya dawo yasaba mata da jikinsa wayyo ji tayi kamar ta jawo lkc daga tafiya harta fara kewarsa aikin dole ta kirkira kayan kitchen tasake ta dora abinci daki ta koma gyarawa take bataga lkci yyi sauri ba se gurin karfe biyu yyi free kiranta yyi video call lkcin tana kwance a kan bed tunanisa take tun yana *dalibinta* har xuwa yanxu daya dawo mijinta wani tayi dariya ni kuma ta murmusa tana dauka yace mata _hy matata_ _helloo mijina me kikeyi, bbu komai_ tana ganin dalibai suna dan giftawa mata d maxa bbu wani suturar kirki a jikin matan kishi ya kamata xuciyarta kamar ana antaya mata ruwan xafi a cikinta _ka kular min da ganinka plss_ wani irin ddi yaji ko bbu komai tanuna kishi a kansa _ai scul dinmu duk maxa ne bbu mata_ _wanda na gansu yanxu fa_ _ai a guna duk maxa nake kallonsu ko kinsa kece kawae macen da take birkita ni_ ddi taji sekuma kalmar karshe ta bata dariya tayi murmushi _alkawarin mu yana nn ko_ _da wasa fa nake_ _to ni da gaske nake wallahi garama ki kasance cikin shiri dan ina dawowa kinsan sauran_ su Bash ya hango suna tahowa _se anjima bye luv u & kiss me_ _muahh muahh_ tayi masa harda lumshe ido kamar wanda akayi mai da gaske kashe wayar yyi Su Bashi ne suka karaso uncle na antyn mu dariya yyi musu kawae baka kyautawa tun yaushe ka dawo se yau xakaxo scul inji Abdul Bash ya karbe da ango nefa barshi kaji haka suke tayi ta xolayarsa shide murmushi ne nasa kawae.. whasApp dinta tahau dan rake kewar mijin nata se FASAHA WRITERS hira ta tarar sunayi itama akayi da ita topic tasamu wata tayi a kan iri matsalar ta da kamaluun ta sosae abin yyi mata ddi dan ta karu sunata bada shawar wari shiyasa take son grp din baka shiga baka karuba... mikewa tayi fruit ta wanke ta yayanka san nn tayi blandin dinsu duk yana sha warwarin da suka bayar ta kara nata akai wajen sa masa milk da honey frg tasa bayan ta idar da sallar axahar ne tasha abinta se xaman jiran ango am bck hm!! tana daki takejin muryarsa ddi itama ji sosae seda tayi dan tsale akan gado amman taki futowa yi masa wlcm kitchen ya leka be ganta daki ya nufa kamar ya tashi sama turus yyi dan ganin bata fakin toilet ya bude hankalinsa ya tashi da sauri ya ajiyr laptop din nasa a kan mirror hankalinsa a tashe yyi hanyar waje yaji anyi hug dinsa ta baya kanshinta ya shaka ya juyo da sauri idonsa har sunyi jawur don tashin hankali ajiyar zuciya yaketasaki san nn ya dagota karki karamin wasar buya bana so dan na kusa mutuwa kin tashi hankalina.. be karasa ba dan ta hade bakinsu be direta a ko ina ba se bed bakaci abinci bafa kuma a gajiye kake nasani wuyanta ya shaka ganinki ma ya kosar dani kanshinki ya kore duk wata gajiya yaci gaba da gashi kusan haukacewa kamal yyi surutai da albarka tasha shi bayan sunyi wanka ne tana shiryasa suna hada ido ta kwashe da dariya harda rike ciki da kallo yake binta dan intana dariya ba karamin kyau takeyi ba wai menene kinsani a gaba kinata dariya wata dariar ta sake tukun tace bbu komai aiko sekin gayamin baya tayi shima biyota yyi ganin riketa xeyi tayi fallo tana dariya bayanta yabi tsakiyar fallo ya sameta kinsan Allah ko kigayamin me kikewa dariya ko kisha mmki dan xan sake dariyar da takema tsayawa tayi kasan meto sekin fada kaine daxu wai kace... takasa control din dariyar shima yanxu ta soma bashi dariya dariyar yyi ki gayamin seda ta kwanta a kan carpet tukun tace alkawari kayimin na jirgi uku daxu takuma dariya kansa ya daura a kirjinta hmm baxaki gane bane lkcin ko sunana ban iya gaya miki nifama yunwa nakeji.. haka rawuya take tafiyar musu cikin kwanciyar hankali so da kaunar juna kulawa da juna yau kusan watansu biyu da xuwa kamal ya matsanta ya karawa kansa lkutan lacture da sau uku yake xuwa a sati yanxu kuws sau biyar hikimar hk shine rage masa wata 10 cikin shekaru uku steel degree result xa'a bashi duka2 saura 7 mnths ya gama a 9ja kuwa kowa ya kosa yaji albishir bare mom data kasa hakura seda ta tambayi kamal ko yusra nada juna biyu ya tabbatar mata bbu to Allah ya kawo masu albarka amin yace amin yace kulum se anyi rigima da lalllashi kafin yatafi scul inkuwa weekend ne suna tare ko su tafi xaga gari ayi drinking air πŸ˜„( shan iska lol) bajewa tayi akan crpt ledar dasuka dawo da ita ta janyo chocolate tana sha ckin kwanciyar hankali harda lumshe ido yana daga xaune a kujera yake kallon ikon Allah matar da xaki be dameta ba ga sanyin hali amman yanxu yana magana kota kirkice xata fara hawa kamar kuvubuwa kwata2 cikin sati biyun nn ta chanxa masa gashi bata son ya rabeta ko kadan bakinta ya dan kalla yaushe rabon su gana yanxu yyi magana tace ya fiya takura kwantar da kansa yyi akan kujerar ya lumshe ido shi kadai yasan yadda yakeji ckin sati biyun nn ya bude jan idonsa a kanta tattara kayanta tayi se daki da kallo ya bita hips din nn sekaduwa yake gani yyi kamar da gangan take ido yasake rufewa dan karamin bayan nata yake kallo a city of hrt din shi shima mikewa yyi cikin kasala dakin ya nufa dede tana saka kayan bacci ban daki ya shige koda ya fito tayi bacci pillow ya dauka ta kafafun ta yasa nasa pillow se juyi yake yau kam yakai makura a hankali yake kiranta na'am tace cikin muryar bacci kin fara bacci ne ya tambayeta eh tace cikin san komawa bacci bayanta ya koma ya rugumota san nn yace toni na kasa bacci sabida me tace ruwa nakeson sha makogarona ya bushe ta gane meyake nufi shiya ta mike ta xauna idonta harya ciko da hawaye dan Allah ka dinga barina ina hutawa kai ko gajiya bakayi ( maso dan tsuntsu shike binsa da jifa) kamohannunta yyi ya kwantar da ita nayi miki wani abunne da kikeson hukunta ni ta hanya mai tsauri ya karasa da muryar tausayi tausayi ya bata rugomashi tayi kati hkri nima hk na tsinci kaina ina fatan baka fushi dani gashinta ya cusa kai ya dawo wuyanta lips din da yyi mssn ya kama cikin maita yake komai... yauma da safe dakyer aka gama shiri dukda dauriya take hk ta rabu dashi yyita bidirinsa yatafi scul ta kwanta da xaxxabi ta tashi a daddafe tayi musu dinner tayi wanka ta caba ado tayi kyau sosai cikin kananan kaya ta hade da sallamar sa yashugo danjinshi yake cikin nishadi kwance ya ganta tana bacci da mmki yyi gunta dan betaba dawowa yaganta tana bacci ba kumatunta ya taba ya salm xxxabi kike kanta ya shafo ido ta bude cike da kasalla mijina ka dawo bebin takan mgnar ba yace meke damunki yaushe kika fara me yasa baki gayamin ba cikin tashin hakali ya mikar da ita yana tsareta da ido don son amsar tambayar sa daxu ne tace masa meyasa baki gayamin ba xansha magini ai ba sosae bane be kuma binta kanta ba yyi daki haryana hadawa da gudu hijjab da xani ya mika mt ina xamune tace masa kisa hospital xamu akan xxxabine semunje bebari ta karasa yasa mata hijjab din ya daura mt zani duk ya wani tashi hankalinsa tana tsaye da kallo take bisa hannunta yaja suka fice bayan ta gayawa doctor abinda yake damunta angama yyi wasu gwaje2 yace su jirasa nan da mitina biyu sannun da kamal yake jero mata yafi a irga bbude inda yake miki ciwode ko kinajin wani abune bayan xxxabi har ta gaji da cewa ah'ah d bbu doctor yana murmushi ya mikawa kamal hannu san nn yace..... πŸ•―πŸ•― DALIBI NAπŸ•― 98 parts ne a gidan har guda uku manyan gaske biyu kusan bbu nisa tsaka ni se daya a can nesa dasu kai tsaye prt din mom suka nufa masha Allah dan yafi wancen girma da kayan more rayuwa da gyale2 daga hannun hagun ka kitchen ne dayasha electronic din kayan girki dana sarrafa abubuwan xamani kusa dashi dan nesa wani dakine single room se toilet manne dashi wani dakin ne irin shi chan hannun hagunka up stairs ne me katon palow se bedroom da toilet bedroom din tsakiya a ka kai yusra se tattalinta su mama suke xakici kaxa ko a dafa miki kaxa iyya ma hk bini2 ta shugo asra sannu koda samira ta dawo daga makaranta murna tayi sosae ta makale dakin yusra taki tafiya se dare ta kiran kamal ya shigo yadda yyi mss nata yake gaya mt itama hk sosae su kasha hirar luv dinsu seda taga dare yyi sosae ta lallabi kamal sukayi sallama wae acewa bbyn sa yana kewarsa sosae komai da komai na prt din mom shine a prt din mama sede iyya da aka cire nata prt din a jikin nasu mama itama falo ne da bedrum se toilet daya prt din kuma nasu kamal ne shi kam ya gaji da haduwa dan harda wajen wasan yara dade sauran su cikin yusra nada wata tara su kamal suka fara fnl exam duk baya samun lkc se dare shima hira kadan suke tabawa saboda karatu duk ya kagu ya dawo gida dan yana kewar bbynsa da matar sa ranar da xe dawo dan doki ko bacci beyi ba badan karya ta kura yusra ba da kwana xasuyi yanajin wan nn muryar tata me sanyin ta nan 5pm tayi masa a 9ja kamar ya tashi sama ya gansa jikinta hk yakeji se tsaki yake gani wae baya sauri beyi mmkin gidan da aka kawosa ba daman yusra ta gaya masa a waya bankaran mom aka kashi kusa da dakin yusra mom ta kai shi gida ya kaceme da murna kowa baki dauke da murmushi banda madugun ( uban tafiya) a daddafe yyi wanka ya fito falow se rarraba ido yake ko xe ganta ya kasa kunne ko xa a gaya masa inda take wayarta tana shiga amman bata pkn abinci da mom ta basa ji yyi duk ya ishe shi yar murnar da yake ta koma ciki mom ina samira seda ta murmusa tukun tace me xakayi mata shuru yyi ganin yayi da gaske su mom baxasu gaya masa inda matarsa take bane yasa mikewa gun iya ya nufa bata falo yasa shiga dakin yana ke tsohuwa ina kke.... mgnar ta tsaya saka makon hango yusra da yyi a tana kwance tana bacci hankalinta kwance cikin baci taji kamar ana shafa mata ciki mikewa tayi cikin nutsuwa se kuma ta ware ido kanshi laah yaushe kaxo fuskarta ya shafa tun daxu tu tsetsan cikinta yake kallo ta kara kiba da fari bakinsa yake neman kaiwa nata taja baya dakin iyya ne fa mikewa yyi beyi mata magana ba wardrobe dinta ya nufa kaya ya daukar mt da ido take binsa hannu ya mika mata alamar taxo haka ta mike da katon cikinta ta basa tausayi sosae sede shima abin tausayin ne hannunta ya kama cikin nan se rinjayar ta yake ga kafar nn dakyar take dagayawa dab xasu fita iyya ta shigo ahh yaron kirki kamaluu ansha turai kaga yadda ka kara girma kaxama magidan ci kuwa to asra ina xuwa hk keda kikace ciwon baya kike iyya nifa suna na yusra ba asra ba daxuma naji kince kamaluu iyya daki tayi tana cewa ance kamaluu da asra din in mutu yagaji da gyarawa ya amsa dariya yusra da kamal sukayi a falo ya xaunar da ita ya koma dikin ya mayar da kayan san nn ya dawo da nayi niyar mu gaisa da bby ne amman na fasa naji baki da lafiya kwana biyu da xuwan kamal nakuda ya kama yusra 12pm hankalin su mom a tashe akayi hsptl da ita ai kuwa tasha wuya bbu wanda ya gayawa kamal su dad ma suna gurin ba ita ta haihu ba se 4am yara biyu kyawawa mace d namiji wayyo mom da dad mama d baba kamar suyi rawa dan murna karfe 4:30 aka sallamo su bayan an tabbatar me jego da yaranta suna cikin koshin lafiya bayan sun dawo masalaci ne da asuba albishir ya karaso sa a sukwane yyi dakin su kamal harda kukan dfi yau shine da har yara biyu kuma duk daga Anty kuma yayar tasa huduba yyi musu san nn ya tauna da bino ya basu ruwan daker mom ta koresa.. by FASAHA WRTRS πŸ–ŠπŸ–Š 08161594233 4rcmt 08161594233 4rcmt 08161594233 [2/5, 12:29 PM] Haleema Awwal πŸ‘Œ: πŸ•―πŸ•― DALIBI NA πŸ•― 99 by Anty Rukie (maman Abduljalal) & Halima Auwal yana fita yakira yusra a waya shifa kada wanda ya kama masa yarinya yace xe bula mata kunne to kawae tace masa mutane suka cika yan uwa da abokan arxiki se xuwa barka akeyi macen yusra sak na mijin kuma kamal bayan nutane sun watse da daddare yaje ya xauna se kallon yaransa d matarsa yake mamace ta mikawa mom dan kunne nn kamal na xaune duk da hararar da yake sha gurin mom ina ko ajikin sa kamal bani yarinyar nan na bula mata kunne a xubure ya kali mom haba mom yaushe aka haifeta har xa a fara gana mata axaba bakin mom ta sake to xakabani ko kuwa kara rike abarsa yyi gashi bata son ta kai gobe dan karta san dadin jikinta shi kan nn Allah ya kaimu ta kirma amman jeka dakin babanka ka dauko musu wani magani su na mantashi a can jin ance na yarane ya mike da sauri ya ajiye ta bbu abinda ya gani a dakin dad din yana shirin fitowa yaji kukan bbyn sa ta canyara da karfi har yana hadawa da gudu dan sauri yasa mu har mom ta bula kunnen bbyn tasa shima kamar xeyi kuka yace wlh anci a manarmu nida yarinyar nn seda nace kar a setayi wayo hk ya karaci mitarsa ta futa yau dad da baba suka kira kamal suka nuna masa jin ddinsu na sakama kon daya fito dashi kuma sukayi masa barkan karuwar da akayi masa ko kunya bbu ance Allah raya yace amin wani suna kayi musu dashi macen safiya ( maman yusra) na mijin kuma abubakar ( suman dad) sunji ddin sunan san nn baba ya daura da cewa dama tun lkcin da ka tafi karatu muka bude maka company nin seda kayan masa rufi tare da hadin gwiwar daga daga cikin masana antar mu kuma Alhamdulillah ansamu riba na muliyo yin kudi yau ba gobe ba xaka karbi company ninka tunda ka dawo hkan akayi yau din yafara aiki a katon masana' atarsa bewani sha wuya ba dan da business din shiya karanta se yamma ya dawo gida gun mom ya fara shiga kan tataya sa godiya gunsu baba san nn maganar lefe ko dubai xasu mom tace wlh katin kwari ma yyi menene bbu a kwari ko bbu sekasa saro ai ( da arxiki a garin wadu gara a gidan ku ) washe gari hk mom da mama suka kwaso lefe san nn sukaje sabon gari siyo kanyan jarirai sosae mom taga baikon masu kudin da suke fita waje siyayya dan ita bataga abin fita ba dan suyo sutura tunda suma daga can suke suyowa ranar suna anyi warka jami da abinci nera tayi kuwa dan anyi rabon kayayyaki na kece raini dangin yusra na kaduna suma sunxo ga yan uwan baba na cikin gari suma sunxo dan baba akwai temako yakan temaka wa danginsa dana maman su yusra yara sukaci sunan safiya ( haneefah) namijin kuma Abubakar ( haneef) ba karamin mmki yusra tasha ba ganin uwar akwati guda 24 ita da yaranta ita 12 sukuma kowa 6-6 kowane akwati shake yake da kaya ita da haneefa sunsha gold bayan angama shagalin suna anga kaya masu cewa dama nasune da masu fatan alheri kowa ya tafi se yan kaduna da suma gobe xasu tafi ta shirya tsaf d ita kamar bame jego ba dakin mijinta tayi tana shiga ta gansa xe shiga wanka daga shi se towel hannunsa ya ware alamun ta karaso garesa cikin tafiyarta me sanyi ta fada girjinsa atare suka sauke ajiyar hrt se kuma ta rushe d kuka da sauri ya dagota shhh!! yace yana girgixa mata kai ( bana s0) kayan fa sunyi yawa kuma.. kuma.. be bari ta karasa ba ya xaunar da ita a bakin gadon baxan iya biyan ki ba kece kika nunan hanyar rayuwa duk wani matsayi daxan taka dasa hannunki kece kika nusar dani rawuya kika daurani a hanya kirki.. ya kuma rugumota yanajin kaunarta kamar xata ilata shi xatayi magana ya hanata bana son ki kuma yimin godiya nagaji daman muje kiyimin wanka to tace kamar gaske tana

Chapter 15 of 16