Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 6
cikin gida ganin kofar kowa a rufe sai, ta bawa zuciyar ta , hakuri ta , shiga daki ta kwanta , bacci. Flash back bangaren juhud kuwa tana fitowa cikin Sa'a , ta sami abin hawa, shiga tayi ko ciniki ba su yi da shi ba , ta ciro wayar ta, tana dannawa cikin kwanciyar hankali.. ke dan uwarki kawo wayar nan , kamar daga sama taji wannan magana. da yake ba , ita kadai bace a kwai wani a cikin napep din. ko ɗar ba taji ba , ta ɗago kanta, ta kalle'sa, ta haɗe rai tace '' dan uban ka , ba zan bayar ba , uban ka ne ya siya min...?,, mari ya kifa mata, da sauri ta sauka daga napep din ta fita a kuje, ganin tayi cikin loko kar su, shiga su jawa kan su, suka hakura. da kafa ta , ƙarasa gida buga gidan su ta fara yi, jin sa a kulle taja ƙaramin tsaki ta buɗe jakar ta , ta ciro key,, buɗe kofar tayi ta , shiga tana rufewa, hijabin ta , ta cire tana jan dogon tsaki, domin ta fara zargin mama bata gidan, ta kira ta , ita kuma gudun fadan mama sai ta kasa ɗaga wayar ta, ta mai da jaka ta , tawo ashe ma bata gidan.. tana zuwa kofar da zata sada, ta da parlour su, taga takalmin hajiya rukayyah. ranta ne ya ƙara ɓaci , domin tasan zuwan matar nan ba alkairi bane shiga cikin parlour tayi tana turo baki.. washe baki hajiya rukayyah tayi tana cewa yauwa faduwa ta zo dai-dai da , zama ga yar albarkar nan ma ta dawo. zo nan ya'ta ga , guri nan ki zauna. zama tayi tana haɗa ran ta , tamkar anyi mata albishir da yau zata mutu. kama haɓar ta , tayi tana cewa saki ranki mana yar albarka.. da sauri mama ta kalli gefen fuskarta, tace '' juhud wa ya mare ki..?, juhud tace '' yan kwacen waya, na haɗu su , Allah ya rufa asiri basu, kwace min ba na fita a guje ban da mari , ba abin da sukai min..., Mama tace '' Ubangiji ya kiyaye gaba.., Amin juhud tace , tana kallon hajiya rukayyah. Hajiya rukayyah tace '' hice ko kin dauki number napep din,...?, juhud tace '' dakyar fa, nasha,, to Ubangiji ya kiyaye gaba ya'ta daman wata magana nazo da ita ,ta alkairi da fatan ba za kiyi fatali da ita ba. cewar Hajiya rukayyah. cikin zuciyar juhud ta ayyana cewa anzo gurin daman tasan ruwa baya tsami banza tace '' to ina jin ki..,, yauwa ɗiya ta , yar albarka, daman wani Alhaji ne , ya ganki yana son ki, yana da kudade a a hannun sa ke kanki zaki huta muma, mu hutu., wayar ta , ta ciro ta miƙo mata , Juhud, amsa tayi, bata ce komai ba kurawa fuskar mutumin ido tayi, miƙa musu wayar'tayi. ta miƙe zata , tafi mama tace '' juhud wannan wanne kalar iskanci ne..?, juhud tace '' mama bazan iya auren sa ba, be yi mini ba , kallon sa ma da nake yi amai yake neman sani., Hajiya rukayyah da ta fara fusata tace '' amai kuma ana zaune qalau.?, yes amai juhud ta faɗa tana shiga dakin ta , domin a gajiye take , bata da lokacin wa'yannan maganganun, aure ne ba yanzu, za tayi ba kwanciya tayi akan gado ta ƙurawa ceiling ido. tabbas tana kaunar Zahid sai dai ba zata kashe kan'ta ba , ta raya shi, saboda , bashi da kudi aiki kuma yaƙi samuwa , Allah ya sani bata, kaunat talauci da , duk wani abu da zai haɗa ta , da talauci dan haka dole ta nemi mafita , duk da a yanzu aure baya gaban ta , to tana samun abin da ake yi da aure me za tayi da aure tarin ciwon kai, haka kurum wani ya dinga juya , ta ina ba zata iya ba. da wannan tunanin bacci yayi awan gaba da ita. ba tare da , tata shi tayi wanka ba , Parlour kuwa jummai Dubai ce , tace '' kinga tun da juhud tace , bata so to wallahi Allah, ba zata so mutumin nan ba dan haka , kawai mu hakura, tun da Alhamdulillah dukiyar nan tana samun iya dai-dai gwargwado.,, Hmmm amma wallahi yarinyar nan taɓa tan rai. cewar Hajiya rukayyah. Jummai Dubai tace '' a haba karki damu Ubangiji ya bata wanda zuciyar'ta, zata amince dashi wanda ya kwanta mata arai.., amin ya Allah, hajiya rukayyah, tace tana tashi tsaye. Hajiya jummai Dubai tace '' badai tafiya ba...?,, zaro ido tayi tace '' wai rufan asiri haka kurum na haɗu da yan bana bakwai su karya min kafafuwa dakin juhud zan shiga na kwanta.., Cewar hajiya rukayyah. jummai Dubai tace '' wallahi kuwa ni yanzu zan fita.., Hajiya rukayyah tace '' a dawo lafiya aike a mota za a kai ki, kina cikin A.C wallahi kin ji dadin ki wannan alhajin ba ƙaramin kudi yake kashe miki ba.. kaɗai bari ba dai ke kin tsaya sai mace ba , ni nama rasa me kuke ji wallahi, ko da yake kowa akwai kiwon da ya karɓe shi. cewar jummai Dubai. Hajiya rukayyah tace '' wallahi kuwa.., ta ƙarashe maganar ta , nata shiga dakin juhud ita kuma ta fita tare da rufe musu kofa... kai kace wata budurwa ce , tafiya take tana rangwada Alhaji saminu sakar baki yayi yana kallon ta, gaba ki ɗaya ta gama tafiya da imaim sa. da yake murfin motar a buɗe yake shiga tayi tare da kashe shi da wani irin kallo tama rufo kofar. ji yayi tamkar ya rungume ta ya mai da ta ciki ba me iya kallon ta , sai shi. tana gama rufe kofar , driver ya fara tafiya riko hannun sa tayi tana mai fari da ido tace '' ya hajj barka da wannan lokaci..., kiss yayi mata ya cire bakin sa yace '' barka dai abar kauna ta.., murmushi tayi. tana yi mai wani irin kallo. me tafiya da ruhi da zuciyar mutum. cikin gida kuwa hajiya rukayyah tana shiga ta cire mayafin ta , ta kwanta a kusa da jiuhud , ƙurawa kirjinta ido tayi da yake doguwar riga ce a jikin ta , atamfa kuma ɗinkin da akai mata me irin bayyana jiki ne ,ga dai shi nan kaya , ta saka amma marabar'ta da tsirara kalilan ne. ta dade tana turawa juhud kalaman soyayyah, amma sai ta kalla tayi banza da ita. limshe ido tayi, ta ɗora hannun ta akan kirjin juhud tana matsawa a hankali juhud da yanayin yayi mata , dad'i domin a lokacin mafarki take , suna tarawa da ZAHID domin ba wanda take burin, su kasan ce dashi sama dashi, tana nuna mai sai taga be ma fahimci yaren ta ba , kawai sai ta hakura, saboda tasan idan ta , takura kwaɓar ta ce , za tayi ruwa. sau tari takan yi tunani , bawai son sa take ba sha'awar sa take kyakkyawa ne na bugawa a jarida, zai fitar da ita kunya, tana da yaƙinin ko a bangaren auratayyah zai kasance jarumi., ganin yadda take bata hadin kai domin bata hanata abin da take mata ba sai ta, zuge mata zip din rigar ta , ta kashe fitilar dakin. duhu ya mamaye hasken da yake cikin dakin, itama cire, kayan ta tayi. ta kwanta a jikin ta, tana sakin wata iriyar ajiyar zuciya tare da manna kirjinta, dana ta. juhud da ta fara fahimtar mace, ce ba namiji ba da sauri ta farka tana ture hajiya rukayyah. hajiya rukayyah ta ƙara kamo ta tana cewa Please ko kaɗan ne ki bari na samu nutsuwa dake. Juhud ji tayi tamkar ta sharara mata mari gaskiya wannan matar bata da hankali idan bin matan za tayi, taje tabi masu aji mana nono duk ya fara saki kamar slippers wanda ya fara mutuwa, saboda saka shi da ake yi duk sun bi sun yi sharaf sharaf ashe daman bra take sakawa push-up ' ita ke ɗago mata su, su tsayayya tamkar wasu zakarun da suke faɗa. ganin tayi shiru tana kallon ta , bata fahimtar kallon da take mata , da yake dakin duhu ne dashi, sai take zaton, ta amince matsa mata breast ta fara da , sauri ta , ture hannun ta , cikin bala'i tace '' wallahi rukayyah wahainiyar ki, ta kiyaye rama ta , ashe daman ke dabba ce ina kallon ki a matsayin uwa ashe ke ba wannan kallo da ki ke min ba to wallahi idan zan bi mata , bazan iya bin karya ba tsohuwar guzuma ki bari ki fara gyara lungo da sako, ki tada komaɗa wa'yannan nonuwan da sukai ƙasa, ki tada su, suyi sama. '' jikin hajiya rukayyah ne yayi sanyi ta kamo hannun juhud tace '' wallahi kallon ya'nake miki, ki tausaya min ko kaɗan ne nayi.., juhud ranta ne ya ƙata ɓaci tace '' waike rukayyah baki da zuciya ne..?,, Hajiya rukayyah tace '' wallahi in dai akan ki ne bani da ita,, juhud tace '' na shiga uku, a'a wannan zunubi ba dani ba , ke waya faɗa miki ina bin mata da zaki zo min da wannan maganar..? to wallahi Allah tun kafin na tuno miki asiri gurin mama ki fice min daga, daki.., jikin Hajiya rukayyah ne yayi sanyi tace '' to,, tashi tayi ta fita daga dakin. juhud da sauri ta , tashi ta rufe kofar ta , ta dawo ta kwanta tana sakin ajiyar zuciya, bata mai da rigar ta ba sai ta ƙarasa cirewa ta ja blanket ta kwanta. wannan kenan HOTEL POV JUMMAI DUBAI. driver ne yayi parking a gaban hotel din da Alhaji saminu ya kama. da sauri jummai Dubai ta kalle sa tace '' ya hajj yau kuma a hotel za mu sauka...?,, Alhaji saminu yace '' eh wallahi babban dana ya dawo daga Ingila so, a wannan gidan yake sauka, saboda baya son takura,, Hajiya jummai tace '' to shikkenan babu damuwa nan din ma yayi, amma mu dubu ko ina , saboda kasan wasu, suna saka Camera musamman ma kai da kake dan siyasa, ni kuma yar kasuwa sai ya zame mana matsala.., wata muguwar dariya yayi ya miko mata hannu suka tafa yace '' gaskiya hajiyar shedanu ba ƙaramin kaifin basira kike dashi ba , kwata kwata ban yi wannan tunanin ba , ni da nake son fitowa takarar gwamna kiris ake jira ayi min sharri domin a ɓata kuri'a ta kai juya kai ni gidana da yaka Lamido road.,, driver nasan juyawa yayi yana yacewa to shikkenan Alhaji. Hajiya jummai Dubai tace '' ya hajja nawa ni kaɗai..., wallahi bafi da karfi domin nidin naki ne kankana uwar ruwa, ana taba ki, kiyi ambaliyar ruwa kefa duk abin da na baki a duniya wallahi Allah ban biya ki ba , domin ba ƙaramin dad'i kike saka ni naji ba i love you so much. cewar Alhaji saminu. dariya tayi tace '' Allah ko ya hajj...?, wani kallo yayi mata yace '' ina hawa mulki duniyar karuwa da yan film ba ƙaramin dadi za suji ba domin zan jiƙa ku, barin ke da kike jakadiya a masana'antar shirya finafinai ki, sasu, su baza min uban campaign ina hawa tukuicin da zan baku na dabam ne..,, hajiya jummai Dubai tace '' baka da wannan damuwar amma ni abin da nake so tun kafin ka hau mulkin nan muyi aure kaga na ƙara zama mallakin ka , kai kaɗai, Alhaji saminu yace '' ke wanne aure ai wannan rayuwar tafi dad'i, ke yanzu kina wayayyiyar mace , sai kuma ki dinga zancen aure..? me makon kiyi min zance na baki makudan kudade ki tafi kasar waje ki bunƙasa kasuwancin ki gaskiya na raina wayon ki..,, kan Hajiya jummai Dubai ne ya ƙara kumbura tace '' kuma fa haka ne ya hajj abin kauna ta..., TSUMMA MAKUNSHI CUTA Ina meson logo ko invitation card To ga dama ta samu Werleedert graphics design ta zo muku da graphic design na ban mamaki Invatation card VEDIO invatation Logo Banner Poster Menu Acount sticker Graduation stickers Business sticker Save the date Business flayer Birthday flayer Engagement Event program invatatin Walimah invatation Wedding invitation Vedon invatation Zaku neme ta a kan wannan number +234 901 257 6569 ____________________________ _________________________________ Episode 5 Washe baki yayi yace '' ato ke dai Allah ya nuna mana lokacin zafa kuji dadi wallahi za kuyi ɓarna da dukiya yadda ranki yake so.'' Hajiya jummai Dubai tace '' Allah ko ya hajj to Ubangiji ya nuna mana lokacin.'' ta ƙara she maganar ta, tana riƙe mai hannu murmushi yayi mata , ta mai da mai da martani, tana yi mai wani irin killing smile me kashe zuciya da gangar jiki. gaban wani katon mansion suka tsaya, horn driver yayi. da sauri security din gidan suka buɗe ƙatuwar gate ɗin. a guje ya shiga cikin gidan, gida ne me uban yalwa sai mota ashirin tayi parking ba tare da wata, ta goge wata ba. HAJIYA JUMMAI DUBAI da kallo kurum take bin ko ina tana mamakin irin dukiyar Alhaji saminu dole ta ƙara zuwa gurin malam gobe da nisa ya ƙara mallake mata shi, ta yadda ba zai iya guje mata ba , ya sakar mata bakin aljihu. dafa ta yayi yana shafa fuskar ta yace '' abar kauna tunanin me kike yi..?.'' Alhaji saminu ya tambaya cikin kulawa. da sauri tace '' a'a bakomai wallahi mu fita ko.?.'' Hajiya jummai Dubai ta faɗa ɗi haka tana murmushi. Alhaji saminu yace '' okay babu damuwa?.'' driver ne da ƙansa ya buɗe mata murfin mota, ta fito kitso da akai mata na ƙari ta mai da baya tana yafa mayafi a ƙafa ɗa tana tafiya dadɗai, sai girgiza rusa rusan nonuwanta, take ita a la dole ga yan mata nan. tare da girgiza kugu, hakan kuwa ba ƙaramin sumar da Alhaji yayi ba , tamkar wani soko haka yake bin ta da kallo har suka isa hamshaqin parlour sa. wanda ya gaji da haduwa ta ko ina babu bakosa kai kace , kana hadaddiyar daular larabawa. zama tayi akan kujera wani irin sanyi da laushi ne suka rasa mata gangar jiki da ɓargo. hannun sa ya ɗora akan kafadar ta yace '' bismillah mu shiga daga ciki ko..?.'' tashi tayi tana cewa ato shikkenan mu shiga, ai Alhaji idan aikin kane babu gajiya babu sanyin jiki, Hajiya jummai Dubai ta fadi haka tana tafiya dadɗai tare da murguda duwawu. ganin dakin da ya shiga sai tabi bayan sa, samin sa tayi har ya fara rage kayan sa, taya shi tayi, tana yi mai wani kallo na ƙasan ido..?.'' hannun sa ya ɗora akan kugun ta yace '' hajiya wallahi da ace ina da ikon mai da ki ciki da na mayar da ke saboda kar kowa ya ganki sai ni kaɗai, ni dai fatana ba dai a bawa kowa wa'yannan kayan nawa, domin wallahi duk randa naga haka sai na kusan sumewa..?.'' bata bari ya ƙarasa zancen sa ba ta haɗe bakin su, wani irin kiss take mai cikin kwarewa ba ƙaramin rikita mai lissafi tayi ba. wanan kenan. Nanne nanne nanne. da sauri nanne ta , tashi tana mustsuka ido tace '' areej me ya faru..?, raka ni fitsari za kiyi areej ta faɗa, tana tashi tsaye. fitila ta kunna tace '' ungo tafi kije dakan ki..?.'' amsa tayi batai mata gardama ba , ta fita da gudun ta duk kuwa da tsoron dare da take yi, cikin rawar kai ta tura bayin tare da haske cikin bayan gidan da fitila. da sauri ZAHID ya tashi areej yarda fitilar tayi, ta zun duma ihu tare da rufe idanuwanta. a fusace ya kamo ta ya fito da ita ji yayi tamkar ya dauke ta da mari, ko ya samu sassauci a cikin zuciyarsa dan ma yana da yaƙinin ba , abin da ta gani, domin yana ƙoƙarin mai da wandon sa , ta shigo. har yanzu da ya fito da ita bata bude idon ta ba cikin kakkausar murya yace '' areej me kika gani..?.'' ya fada haka ne domin yana son ƙara tabbatar da zargin sa. a hankali ta buɗe idon ta , ta kalle sa tace '' au daman kai ne ba aljani na gani ba..?'' wani sanyi ne yaji ya shiga zuciyar sa, har izuwa babban ɗan yatsan sa hamdala yayi a ransa a fili kuwa sai yace '' a'a abin da yafi aljani kika gani..?'' da sauri tace '' yaya dan Allah karka tafi ka tsaya nayi fitsari amma fa ka rufe idon ka, domin ba kyau wani ya kalli wani ba kaya, yauwa yaya yaushe ka dawo sun sake ka kenan..?.'' dafa ƙansa yayi yace '' karki cika ni da surutu maza kiyi ina jiran ki..?.'' to dan Allah karka tafi. areej ta fadi haka cikin shagwaɓa. banza yayi mata , ya ɗora hannun sa akan bango. iyamu fitowar ta kenan wani murmushi tayi najin dadi dama tazo da zata rusawa Maryamu farin cikin'ta dagewa tayi ta zun duma ihu tare da kuru ruwa da sauri areej ta , tashi tsaye ko mai da pant din ta ba tayi ba , ta rungume ZAHID tana cewa wayyo Allah yaya ZAHID. Mutanen gidan ne suka fito ZAHID da yake kokarin raba jikin sa dana areej amma ta kankama sa iyamu kuka ta saka tana cewa Iya yau nake ganin tashin hankali ZAHID ya rasa wazai nema sai yar uwar sa, tare naga sun fito daga bayi. nanne ji tayi duniyar na juya mata , haka ma malam, aunty Jamila da mijin ta a lokacin suka shigo suna tambayar lafiya. ƙara maimaita abin da ta fadi tayi ZAHID saboda tsabar mamaki yama kasa musanta zargin ta da kallo kawai yake bin su areej da har yanzu nata jikin sa aunty jamila ce ta cire ta , daga rungume shi da tayi tana cewa a'a wallahi ko da ban gani da ido na ba ZAHID ba zai taɓa aika haka ba, Iyamu ta share hawaye tace '' haba jamila da ZAHID da AREEJ duk ya'ya na ne gyara kayan ka ai ba zai zamo sauke mu raba ba, laifina ɗaya da nayi ihu abin ne ya razana ni ya girmi ƙwaƙwalwa ta amma kuyi hakuri.?.'' ta faɗa tana kara rushewa da kuka. IYA tace '' ya'yi ɗin Allah ya sakaa kwance kika gansu turmi da tabarya kowa ya tafi ya kwanta bana son dogon zance, jikin kowa a sanyaye ya tafi nanne kasa rintsawa tayi kallon areej tayi da taka ta mutsu mutsu nanne tace '' areej me kuka yi a cikin bayi..?.'' turo bakin ta , tayi tace '' bafa abin da mu kayi cemai nayi ya tsaya nayi fitsari tsoro nake ji kuma a waje ma nayi, na shiga bayi sai naga yaya sai nayi ihu shi ne ya fito dani yana yi min faɗa fitilar ki ma tana cikin ban daki.'' shiru tayi ta koma ta kwanta a hankali bacci ya dauki areej nanne kuwa tama kasa bacci, iya aminta ta yarda da iyamu dan haka, bata zargi komai ba , duk da wani shashi na zuciyar'ta yana ƙaryata hakan saboda ta yarda da ZAHID ta amince masa amma sanin halin dan yau sai, Allah dan haka bata musa ba , Wannan kenan.. kamar yadda bacci ya ƙauracewa nanne haka ya ƙauracewa ZAHID ban da juyi ba , abin da yake yi lura da halin da yake ciki Tahir ya tashi yace '' ZAHID lafiya me yake faruwa..?.'' gyara kwanciyar sa, yayi yace '' bakomai?.'' Tahir yace '' a'a, kar mu yi haka dakai abokin kuka ba'a boye masa mutuwa, wata ƙila faɗa min da kayi shi ne samin sauki a cikin zuciyar ka...'' ZAHID yayi shiru yana sauraron sa, sai da yakai ƙarshen maganar sa, yace '' Tahir wallahi areej ta saka ni a matsala wacce har ƙarshen ruwata bazan iya goge wannan taɓon ba daga jiki na...?.'' tashi yayi zaune yace '' kana yi min bayani a dunkule ka fito fili ka faɗa min me ya faru..?.'' rintsai ido yayi ya soma bashi labarin abin da ya faru yaci gaba da cewa babbar damuwa ta halin da iyayen mu zasu shiga Tahir sanin kan kane ni babbar mace ma ban bi ba balle wannan da bata da komai idan na neme ta amfanin me neman ta zai min. cewar ZAHID. Tahri yayi shiru yana tunani can kuma sai yace '' gaskiya wannan matar bata kyauta ba daman kuma can tana da mugun nufi akan ka, saboda me dan taga haka zata tara mutane..?' amma yice ko ka musa kai magana..?'' ZAHID yace '' wallahi Allah Tahir magana ma na kasa yin ta gani nake kamar a mafarki abin nan yake faruwa ba zahiri bane.'' Tahir yace '' kash dama bakai haka ba hakan ne zai ƙara karfafa mata gwuiwa su, kuma su ɗauka gaskiya ne abin..?'' Hmmm Tahir gaskiya bata bukatar ado ko rantsai rantsai yau duk wanda yayi maka sharri, to ka ɗauka taki ya zuba maka wallahi koman daran da ɗewa ubangiji zai saka maka Cewar ZAHID. Tahir yace '' kuma Hakane Ubangiji ya fito da gaskiya..?., amin ya Allah Zahid ya fadi haka yana mai da kai ya kwanta. Washe gari. fitowa suka yi domin tafiya sallar asuba a soro suka hadu da malam da Nabeel gaishe da shi suka yi kamar yadda yake amsa musu haka ya amsa musu fuskar sa bata nuna damuwar, komai. tare suka tafi masallaci bayan an idar suka fito, da sauri Malam ya juyo jin kiran dan uwan nasa gaisawa sukai cikin faɗa Alhaji bilyamin yace '' wato bukar ka nuna min iyaka ta ina cewa danka ɗana ne har ni zance yazo da dinga kai yarinya ta makaranta yace ba zai iya ba good yayi kyau to wallahi abin da nake baku kuke rainawa na dena kuje can ku ƙarata ai daman tsiyar talaka kenan an faɗa muku kudin nawa kwaso su nake da zan dinga diba ina baku..?.'' malam kasa magana yayi sai bin dan uwan nasa yake da ido zuciyar sa namai wani irin tafasa buɗe baki ZAHID yayi zai magana malam yace '' ka tafi ba ruwan ka..?.'' Alhaji bilyamin yace '' dan Allah bukar barshi da wallahi yau sai na nuna mai, shi ba kowa bane ba wato kai na mara kunya ko...?.'' hmmmm sai ya ja kwafa yana saɓa babbar riga da sauri ya shiga cikin gidan har yana neman tun tuɓe. Malam da ZAHID bin bayan sa, suka yi su abdulraman suka tafi gida shiga cikin gidan sukai babu kowa a tsakar gidan. ZAHID shiga dakin mahaifiyar sa, yayi bakin sa dauke da sallama. Joud amsawa tayi tana gaishe dasu. Zama Zahid yayi yana amsawa yace '' ina nanne..?'' tana daki ta bashi amsa tana ci gaba da yin guga. shiga cikin dakin yayi ya durƙusa ƙasa yace '' nanne ina kwana.., nanne ciki ciki ta amsa mai areej da sauri tace '' yaya ina kwana..?.'' wani irin soya zuciyar sa, ta shiga yi sakamakon amsa mai da mahaifiyar sa tayi ba yadda ta saba amsa mai ba. kasa amsawa areej yayi ya cije lips din sa na ƙasa ya kasa ko da motsi ne. Nanne tashi tayi tana kama hannun areej domin tayi mata wanka kar lokacin makaranta ya kure. jikin sa a sanyaye ya tashi ya fito. IYA da take cikin daki ta kwala mai kira, amsawa yayi tare da shiga cikin dakin yana cewa Iya ina kwana IYA tace '' rasa kunya ba zan amsa gaisuwar ka ba yanzu har wuyan ka ya isa yanka da wannan yawon ɓaɓal ɗin da kake ba gwara ka tafi gidan kahun ka ba , kai ma ka samu na sakawa a bakin salati amma da yaje kai dan taura ne uban girman kai ba za ka yi ba...?.'' Zahid bece komai ba domin idan yace zai magana tofa, ba abu ne me kyau ba zai fito daga bakin sa dan haka shirun nasa yafi alkairi. IYA tace '' tashi dan nema daman nasa ba zakai magana ba wannan miskilancin naka yana ban haushi kirawo min sani da bukar ka kirawo min sunusi.., tashi yayi bece komai ba , ya fita, kai tsaye gidan aunty jamila ya shiga yana sallama amsawa tayi tana fitowa daga kitchen tace '' Zahid kai ne da sassafe Allah ya saka lafiya ba wani abu kuma ta ƙara cewa ba..?.'' ZAHID yace '' a'a bakomai ina kwana.., ajiyar zuciya ta sauke tana amsa gaisuwar sa. ZAHID yace '' kahu sunusi yana nan..?.'' Aunty Jameela tace '' a'a baku haɗu dashi ba aikuwa ce min yayi ya yafi gaishe da iya nima yanzu zan zo gaishe da ita., zahid yace '' to bara na faɗa mata., ya faɗa yana juyawa be jira me zata ce ba , fita yayi ya shiga cikin gidan su yana saka Ƙafafuwan sa a dokin kofar iya ya kusan sumewa saboda tashin hankalin da yaji. Mu hadu a arewa book domin jin yadda zata kaya 08141785374 littafin nan dubu daya ne tafiyar telegram. 8141785374

Chapter 5 of 6