ya zuba mata kaman yanda itama ta zuba masa nata ido dake d'auke da matsanancin shock baki a buɗe. Kallo ta yake tun daga d'an k'aramin pink lips nata zuwa dogon hancinta da manyan idanuwan ta dake d'auke zararan gashin ido.
'She is so beautiful ' zuciyar sa ta furta. Kai kawai ya jinjina yana cigaba da kallonta. Da zafin rai takai hannu zata fisge nikaf d'in ya d'aga shi sama. Kuka ta k'ara saki mai k'arfi tana cewa
"Me ka ke so dani ne?. Don girman Allah kayimun rai ka kyaleni na tafi gida. Kayi hak'uri don Allah. Na taso gidan tarbiya da Addini in kana kaunar Allah da Manzon sa karka lalatamin rayuwa. Kaje can inda ka samu lalata rayuwar wasu yanda ka sab amma don Allah kyale ni."
Da gaske dai kallon d'an iska fasiki take masa?. Shi da fari duk so yake ya tsorata amma yanzu data k'ara gayama haka ransa ya k'ara zafi. OK zai fara lalata ya'yan wasun amma kanta zai fara. Wani irin zafin rai ya fisgota ya yi kan gado da ita. Matsanancin dambe suka suke da kokawa tana d'aukan dukkanin abunda taci karo dashi ta kwad'ama. Shi kanshi ya yi mamakin k'arfi da yarinya take dashi. Gata y'ar mitsitsiya amma sai k'arfin tsayi. Lokaci d'aya ya dagata ya kama kan gadon kafin tayi wani yunƙuri ya danneta da katon jikinsa. A wahalce ta saki wani irin tari idonta suka k'ara fitiwa waje don gaba d'aya ya sake mata nauyin sa. Numfashi ya fara mata wahalar fita. Hannnta ya had'a saman kanta ya riƙe da nashi guda daya. Ido ya zuba mata yana k'ara kyestima irin kyau da yarinya keda shi. Dama a Nigeria bakaken fata akwai mata masu kyau haka?. ( Nace malam Lameen. Ai babu irin matan da babu a Nigeria. 😂).
Mamakin yanda yake jin tudun k'irjinta yake. Yarinya is to small to have doe's things. Nan da nan yaji wani irin urge da son ganin gaba d'aya jikinta. Yana kallonta fuskarta da hawaye ke gudu kaman an buɗe fanfo ya kai d'aya hannun ya fara tattare dogon hijabin dake jikinta. Wani irin ihu tayi tana k'ok'arin fisge hannunta amma k'arfi ba d'aya ba. Saida ya tattare hijabin har wajen cinyoyinta dake b'oye cikin dogon wando na islamiya. Dan sunkuya ya yi ya kai kallonsa gurin. Sosai yaga yanda wandon ya b'aci don har ya fara bushewa ma. Akwai maza da yawa da idan matansu na al'ada basa son iya tab'a su saboda suna kyankami sai a daukewa mace wuta sai ta gama jini kaga an dawo ana rawar jiki da ita. To ai ubangijima bai hana ka samu nutsuwa da matar ta kaba idan tana al'ada. Saidai an haramta ka kusance ta. Idan mace tana Al'ada akwia hanyoyi da dama da zaka samu nutsuwa da ita ba sai ka kusance ta ba.
Ko kad'an baiji wani kyama ko kyanmi ba ya kai hannu ya Jane wando da k'arfi ya yi wurgi dashi. Kaman wacce ya zarewa rai haka ta k'ara sakin wani irin ihu da kici kicin gani ta kwace kanta. Manyan idonsa ya zubawa fararen cinyoyinta dake wani irin shining tas-tas dasu babu ko silin gashi guda d'aya. Wani irin kankancewa idon nasa sukayi yaji wani irin urge nason tabu su. Hannunsa na dan shaking ya kai hannu ya nutsa cikin naman k'afarta. Laushi da sulbi da yaji wa wajen gaba d'aya notin kansa ya kuce. Dukkanin kukanta da ihunta sai ya daina jinsu. For the first time in history nashi yaji yana sha'awar mace. Duk mata dake hauka a kansa bai tab'a ganin mace data sashi yaji sha'awa bare har yaso kasancewa da ita. But this girl. She is so different. A karo na farko yaji ya zama so alive har wani gumi ne yake karyo masa. Burinsa da kuma mission nashi yaji ya rage mararsa data wani irin daurewa lokaci d'aya. Jiki na wani irin rawa ya koma jikinta ya kwanta yana kallon fuskar da hawaye suka wani iri gudu ta runtse ido kaman mai shirin kashe kwayar idon nata. Numfashi ya sauke gefen wuyanta ya k'ara tura wuya yana shak'ar kamshin saloon wanka na Dove da fatarta take wanda ya game mata jiki. She is o heavenly. D'an k'aramin bakinta dake ta rawa ya zubawa ido yanajin urge nason kissing nasu. Wai yau shine yake son kissing mace. Wai what magic yarinya take amfani dashi ne. Lashe nashi jajayen leb'en ya yi kafin ya kawo hannu a hankali ya riƙe habarta sosai karta kwace. Da zalama ya kawo harshe ya lashi leb'en ta na kasa kafin ya wani irin jashi very slow and sexy ya tura cikin bak'in sa. Hit da kamshin da bakinta suke dake shi dan rogowar notin sa daya rage ya kwace. Saidai baije ko ina ba ta dartse harshen dake neman hanyar shiga bakinta da hakoranta. Har kwakwalwar kansa saida yaji wata irin zaba amma na lokaci kad'an don a take zabarta maye da wani irin pleasure dake neman birkita masa lissafi. Wani irin gurnani ya saki ya kama habartata ya matse da hannunsa dole ta sakar masa harshe da yaji jini ya fara biyowa. Da zafi zafi ya kara tura bakinsa cikin nata yana bata wani irin zazzafan kiss ,so deep da har makogaronta take jin harshen sa. Saida ya sumbeta sosai ya kusa duk wani lungu da tsako na bakinta. Da ace wace macece yake wa wannan abun da take so kaman yanda yake yi sai taji ta a wata duniyar daban. But for Aleeyna ji take tamkar wutar Lava yake d'ura mata cikin baki. Sanda ya cire bakin nasa daga cikin nata har wani irin pop sound ne ya fito yawunsa da nata ya biyo gefen bakinta. Idan Aleeyna ya yi wani irin ja tsabar kuka sai neman sai numfashi take mai matuƙar wahala. Harshe ya kawo ya lashe gefen bakin nata da yawo ki bi. He needs more. K'irjinta dake ta up and down ya kalla yana jin wani irin urge ya tab'a su, but wannan bashine top priority nashi ba yanzu. Yana buk'atar release. Don haka da zama ya fige pant dake jikinta. Murya a dashe Aleeyna ta k'ara sakin wani ihu da kuka jikin na jijjiga. Tana ji ya had'a kafafuwanta guri d'aya ya matse da k'arfi kafin ya kwanto jikinta. Idonta dake runtse ta ware so da karfi kaman saucer saboda wani abu dataji tsakanin cinyoyin nata daya masifar firgita ta matuƙa. A d'ure ta kalli Lameen for the first time tunda ya fara mata wannan abun .shima idon sa kan nata sun rikid'e sun kara zama wani irin black. Irises na idon har wani girma suka k'ara. Murmushin daya sakarmata saida taji kaman ta sume tsabar tsoro. Tanaji ya fara goga jikinsa cikin kafawuwanta yana wani irin gurnani da kallo idonta. Saurin maida idon tayi ta runtse sosai ,kukan kam yanzu har ta rasa wane iri zatayi.
Saitin kunnenta yake ta nishi da gurnani har tsawon minti biyar kafin taji ya tura hannunsa karkashinta ya d'ago ya matse jikin k'irjinsa yana wani irin nishi mai k'arfi. Lokaci d'aya kuma taji wani irin sanye kan mararta daya saita sosai yanda zai taba k'ofarta. Firgice da ban tsoro yanzu yasa ta yi irin suman nan na wucen gadi ta zubawa silin d'in d'aki ido. Tana jin ya gama sakin Seeds nashi kan mararta lokaci d'aya kuma taji kaman wanda aka fishe daga jikinta da k'arfin gaske. Tsananin mamakin abunda ya faru bai tashi daga zaunen da ya yi tsakiyar falon ba sai ido daya zubawa Aleeyna data ke wance bata motsi sai idonta kawai dake blinking. What? Bayansa ya juya ya k'ara juyowa inda take. Menene kuma ya faru. Zai iya rantsewa da Allah alamun hannu yaji kan wuyansa sanda yake kawowa kan mararta. Ji ya yi kana an shakeshi kafin yaji an fisgoshi da nugun k'arfi saida ya wantsala ya fad'o tim k'asan d'akin. Tsananin mamakin abunda ya faru yasa ya miƙe zaune yana fuskantar Aleeyna dake kwance harzuwa lokacin bata iya motsi. WTF?. Yanda akayi watsi dashi gefe kaman wani force ne da baya iya ganinsa. K'ara juyawa ya yi bayansa ya k'ara kallon lungu da tsako na d'akin but nothing. Babu komai dagashi sai ita kawai. What is this?.
Shiru d'akin ya d'auka har na tsawon awa d'aya kafin yaga ya yunƙura da kyar ta miƙe zaune tana kuka sosai. Ido ya zuba mata yana tunanin why is she crying kuma?. Ai baiyu rape nata ba. He just find his release. She should be thankful ma. Mata da yawa suna so ko romance d'inne ya yi dasu but basa gabansa. Hannu ya kai kan leb'ensa yana shafawa har zuwa lokacin yana jin gard'inta cikin bakinsa. Yana kallo ta d'auki wandonta daya jefar . Dan tsayawa tayi tana kallon wandon sai kuma ta saka a haka. Sosai take kuma mai ban tausayi .harta gama sa wandon, ta gyara kayanta bata kalli inda yake ba ta wuce shi tayi k'ofa. Tsayawa tayi kawai jikin k'ofar bata juyoba. Kallonta ya cigaba dayi sai kuma ya miƙe a hankali yana gyara nashin wandon da bai gama cirewa ba. Tana jin motsin ya nufo k'ofar tayi saurin matsawa kaman zata shige bango. Buɗe k'ofar ya yi ya kalleta ta ya yi waje. Har tasa kai zata fita sai taji kaman wani irin pressure ne tsaye a bayanta. Kaman ana kallonta. Tsananin tsoro da yanda take son ganin ta fita daga wannan fit hole baisa ta juya ba fice da sauri daga d'akin.
Da ace Aleeyna da Lameen za suga irin red glowing fury eyes dake kallonsu cikin wani irin black shadow sai zuciyoyinsu sun buga a take lokaci guda. Wani irin iska ce ta kad'a mai tsananin k'arfi cikin d'akin bayan fitar Aleeyna kafin wani iri gunji ya ratso dakin mai tsananin ban tsoro saida bangon d'akin ya tsage. To abunka da abun b'oye babu wani mahaluki dazaiji ko yaga yanda bangon d'akin ke tsagewa.
Tana fitowa kai tsaye tayi hanyar gate. Da ido Lameen ya bita tsaye jikin mota. Yasan taurin kanta don haka ya biyota shima a kafa Bodyguards nashi suka rufa masa baya. Har ta fito bakin titi suna biye da ita. Nikaf nata ta sauke gaba d'aya har ido saboda sanin da tayi na stain da tayi ga kukan. Allah ya taimake unguwar babu mutane sosai .tana tsayewa wani dan sahu ya shigo layin. A hanzarce ta tsayar dashi ta fad'a batama yi masa bayanin inda zata ba. Shi kuma tsorone ya kamasjo ganin Lameen da dakarunsa tsaye bakin titi. Tunanin d'aya ya bashi ita suka biyi zasu sace saboda haka babu jiran baasi ya fisge adaidaita a guje ya juya ya bar layin. Da ido Lameen yabi mitar har ta bace daga idansa. Kai kawai ya jinjina ya kalli yaronsa guda d'aya yace
"Follow her ,and find who is she"
"Yes KING"
A guje ya juya wasu suka rufa masa baya suka shiga mota. Saida yaga wucewarsu sannan ya juya ya koma ciki.
B'angaren Aleeyna kai ta had'a da gwiwa tana wani irin kuka mara sauti. Tausayi ya kama mai nape yace
"Hajiya kiyi hak'uri. Yanxu duniyar ce ta zama abun tsoro. Duk inda ka ke baka tsira ba. Ko meya kawosu kuma Nigeria har suke son sace mana mata kuma oho. InshaAllahu Allah yafi k'arfi su."
Ita dai Aleeyna batace komai ba sai kuka kawai da take.
"Hajiya ina zamuj?"
Sai a lokacin ta tsagaita da kukan ta d'ago da kyar ta gaya masa inda zai kaita. Basu jima ba ya faka motar k'ofar gidansu. Abhie yana nan zaune da Ya Almu sai yan tsiraran yaran da suke karatun hadda. Ya Almu na hangota cikin motar ya taso da suari ya nufota. Wani irin kuka ya k'ara kwacewa Aleeyna. Yanzu taya zatayi musu bayanin abunda ya sameta.
Da mamaki ya kamata ya fito da ita. Kuɗi ya cire ya bawa mai nape ya rungume ta tsam kan kirjinsa yana cewa
"Auta. Menene? Baki da lfya ne?"
Ta kasa cewa komai sai aikin kuka da take. Mai nape kam kaman wanda aka kullewa baki baice ga daga inda ya d'aukota ba yaja motar sa yabar k'ofar gidan. Sai bayan Almu ya rungume tane yaga yanda hijabinta ya b'aci. D'an murmushi ya yi ya girgiza kai ya kamata suka shige gida. Ahbie ya bisu da kallo cike da damuwa. Tsakar gida suka samu Ammi tana jin wa'azi cikin radio data kunna. Ganin yanda ya suka shigo ya rike ta d'ago da sauri tana cewa
"A'a Leeyna Lafy har kin dawo? An tashi daga musabakarne?"
Jikin Ammi tayi a guje tana kuka murya a shaƙe tace
"Ammi na manta yau watane. Naje makaranta ya batamin jiki mutane sai kallona suke"
Kai Almu ya girgiza ya juya ya fice yana murmushi. Aleeyna akwai ta kunya. Saboda wannan abu take kuka haka kaman wacce aka kashewa uwa. Murmushi Ammi tayi itama
" shine ki ke kuka haka?. To akwai wanda ya wuce hakan ya faru dashi ne? . Shi tsautsayi ai yana kan kowa. Yi shiru haka tashi keje kiyi wanka kizo kici abinci "
'A ace kunsa abunda ya sani wannan kukan da sai kunyi wanda yafi wanda nake' Aleeyna ta furta a zuci. Da kyar ta iya yin wanka ta kimtsa kanta.shige d'aki ta kwanta. Tanajin Abhie ya shigo Ammi tana masa bayani. Saida ya k'ara dubata sannan ya fice. Tana kududdune cikin bargo Almu ya shigo da leda ya ajiyr ya fice baice komai ba . Ranan wuni Aleeyna tayi tana kuka har saida ya saukar mata a zazzaɓi. Rashin zuwanta islamiya yan aji suka fara turuawa zuwa don Aleeyna abun son kowace. Haka Lukman ya wuni yana kiranta a wuya hankalin sa duk ya tashi burin ransa na kwance babu lfy.
Kallo Zain ya watsa masa yana k'ara bin k'irjinsa da kallo. Satin farce da jan da jikinsa ya yi ya bashi mamaki. Dagashi sai tawol don daga wanka ya fito.
"Wai menene ya sameka haka jikinka duk yakushi da cizo?"
Bai bashi amsa ba saida ya matsa bakin mirror da tawul rataye a wuyansa. Jik'akk'en gashin daya zubo fuskarsa ya kai hannu ya tura shi baya. Kallon kansa ya yi cikin mudubin tana tuna irin dambe da sukayi da ita. At one point harta cije shi a fegen wuya bata sani ba. Murmushi ya k'arayi ya kai hannu ya shafa gurin. Daga wani point of view na wani zaiyi tunanin ko satin soyayya ne ta bashi kaman yanda turawa suke wato HICKEY. Saida ya gaka shafe jikinsa da turaruruka masu tsananin kamshi da dad'i sannan ya juyo ya zauna gefen Zain dake kallonsa da tarin tambaya cikin idonsa.
Kaf ya kwashe komai ya gaya masa bai b'oye ba. Mamaki da shock ya kama Zain.
"What King? Kai ne ka kusa rape ta mace? , are you kidding?"
Fuska ya b'ata murya a kausashe yace masa
"When did i ever lie to you?, it's all her fault da take kirana Names. Da zace ta tsaya taji abunda yasa na riƙe ta da duk hakan bai faru ba."
"But King. Kamanta nan da DUBAI ko kasashen da kake zuwa ba d'aya bane. Akwai tarbiya da kamun kai. Ko kaine hakan ta sameka zaka bada thesame reaction. Someone you dont happens to hold in a busy road. Kasan irin suna da backlash da hakan zai haifar mata?"
Wani irin tsk sound ne ta fito daga bakin Lameen yace
"Kana nufin na barta tayi ta roaming gari haka with huge stain na period a jikinta saboda your people are cowards bazasu iya gaya mata abunda ya sameta ba?. Saidai ta zame musu abun kallo ko abun zagi?, is that what you want me to do?"
Shiru ne ya ratsa d'akin an rasa wanda zaice komai sai kafe juna da sukayi da ido. Numfashi Zain ya sauke don bashi da abun cewa. Tabbas al'umman malam bahaushe yanzu abun babu taimako ko tausayi. Saida a dinga kallo da zundenka. Kalilan ne masu taimako yanzu. This all thing ya chaja masa kyau. Muryar Lameen yaji yace
"Exactly. That's what i thought"
Baice masa komai ba sai ido daya bishi ya shige cikin kwaba. Baijima ya fito sanye cikin suit three pieces dark Ash.
"Zan koma Dubai yanzu. Urgent matter ne ya taso"
Bai jira Zain yace komai ba ya juya ya fice daga d'akin. Yana zaune ne cikin yana tunanin.
'Miss Aleeyna ' kaman yanda yaronsa ya binciko masa. Sunan ya k'ara maimaita kan leb'ensa.
'Miss Aleeyna. I'm coming back for you. Our story is just getting started.'
Wani irin smirk ya saki da zai bawa mutum chill idan yana kusa dashi.
𝗚𝗨𝗗𝗨𝗡𝗔
𝗔𝗞𝗘 .
𝒜𝐬𝐡𝐚𝐧𝐭𝐲 𝐥♡︎𝐯𝐞.
A/N: kuzo ku hanzarta ku shiga sawun wanda suka fara payment nasu na GUDUNA AKE. It's just 500N .
👇
08140754777.
Last free pages.
Not edit.
46/50.
Tsawon satin gaba d'aya Aleeyna ta k'ara zama wata so silent da ita. Ya sawa kanta damuwa zazzab'i saida ta kwana biyu tanayin. Sosai Ammi,Abhie da Ya Almu suka shiga damuwa. Harta Amnah saida tazo gidan ta kwana biyu saboda soyayya Aleeyna data game musu jini da tsoka. Ko kaɗan basa son abunda zai kwantar da ita. Ga Lukman dake ta sintiri shima babu kwanciyar hankali tattare dashi. Ita kam Aleeyna bata san me zatace ma su Ammi ba kan abunda ya sameta da damuwa da suke nunawa a kanta. Sabida haka ne tafa k'ok'arin wajen ganin ta d'an rage rashin walwala a gida ko a makaranta. Lukuta suka shude. Kwana ya koma sati, ya koma wata. Bikinta da Lukman na k'ara matsowa. Bata da wani zabi daya wuce hak'uri a wannan lokacin da fawwala Allah. Shi kuwa wannan mutum bata daina sashi cikin Addu'a ba a koda yaushe ta kafa goshinta gaban Allah. Allah ya bita hakkin ta a kansa . Sosai Ammi suke ta shiri Hajjo ,kakar Ammi ana saura sati guda ta dire Higgi da mai gyaran jiki aka. Zuwa wannan lokacin Aleeyna ta d'an warware ta ajiye komai cikin bak'in littafinta. To alhamdulillah an fara hidimar biki duk da ba wani abune za'ayi ba, y'ar walima ce sai dinner da Lukman ya dage shi sai ya yi. Ance ta rana bata k'arya saidai uwar diya taji kunya. Yau aka tashi da hidimar biki a yau rana ta alhamis. Tun safe Aleeyna ke gidan mak'otansu da y'an tsirarun kawayenta ana musu kunshi. Tayi wani irin ta k'ara fresh fatar sai shek'i take. Ga gashinnan daya sha matsanancin gyara ya k'ara sulbi da laushi. Idan ka kalleta sai ka k'ara. To a b'angaren Aleeyna tunda ta tashi yau take cikin matsanancin fad'uwar gaba da ita kanta ta rasa dalilin hakan. Koyaya ta motsa ko akayi magana kusa da ita sai gabanta ya yanke ya fad'i. Duk yanda take k'ok'arin ganin wajen ta saki ranta abun ya gagare ta. Saida Hajjo ta sata a gaba da tambaya meke damunta, amma ta kasa furta komai. Dangi dake gurin sanda Hajjo ta sata a gaba suka fara yi mata tsiya wai dan taga zatabar Ammi ne shine duk ta zama kaman mara lfy. Itadai bata iya tankawa. To a washegari juma'a aka tashi da shirin d'aurin aure da za'ayi idan an sakko daga masallaci. Abun yau yafi na kullum don har wani zazzaɓi ta tashi dashi. Tun bayan anyi sallan asuba babu wanda ya k'ara runtsawa kowa ya tashi ana ta dinima. Aleeyna tun k'arfe 8 na safe bayan sun karya Amnah suka shige da ita d'aki da mai kwalliya ana tsantsarata.
To a b'angaren ango abun ba'a cewa komai. Suma dai kaman sauran mutane ana yin sallah asuba suka d'auko hanyar ADAMAWA. Bakin Lukman ya kasa rufuwa shida manyan abokansa da guda biyu. Du da cewa kafin ya fito cikin b'acin rai yake son Mahaifiyar sa Sam bata son auren. Tana da burin ganin ta had'ashi da y'ar aminiyarta Najla ya aura, to shi kuma Lukman hankalin sa na kan Aleeyna. Ko irin d'an taron nan batayi ba ace uwa guda na Aurar da d'a. Sai daga b'angaren Mahaifiyar tashi ne da Baffan nashi sukayi taron da babu yanda ta iya.
Karfe d'aya daidai suka faka harabar masallaci da za'a d'aura aure. Burinsa yaga sanyin idaniyar sa ko zaiji sauk'in rashin ganinta da ya yi na kwana biyu. Yana k'ok'arin fita daga motar ganin ana shirin shiga masallaci. Bakinsa Sam ya kasa rufuwa, saidai yana kai hannu jikin murfin motar zsi buɗe sak'o ya shigo wayarsa. Bai buɗe ba saida ya fito daga motar ya kai hannu cikin aljihun wandon na riga ya zaro wayar daga aljihu yana murmushi. Khamis da Isma'il dake tsaye kusa dashi sai murmushi suke taya abokin nasu saboda wannan rana ta farin ciki ce a garesu baki d'aya. Ya Almu dake tsaye bakin masallaci da Zubair suna jiran isowarsu ya taho da sauri cikin manyan kaya. Sosai Almu ya yi kyau cikin babbar riga ash datash surfani. Shi kansa bakin nasa ya kasa rufuwa saboda farin ciki. Fuskar Lukman yake kallo da murmushi kan fuskar sa. Lokaci guda yaga yanayi Lukman din ya chanza wannan fara dake kwance kan fuskarsa ta chanza zuwa wani irin matsanancin b'acin rai har rawa jikinsa yake. Wani irin jiri ne ya kwashu Lukman bayan ya yi arba da mummunan abunda yasa zuciyars kusan tarwatsewa. A take ya yi luu zai kifa Isma'il dake kusa dashi ya yi hanzarin taro shi yana
"Subhanallahi, lfy?"
A hanzarce Almu da Zubair suka k'araso suna tambayar Lukman meke damunsa haka yanzu-yanzu. Kasancewa komai ya yi sai wasu irin hawaye masu zafi da radadi da suka biyo kuncin sa. Jiki na wani irin rawa ya d'ago zaice wani abu, Baffa ya kwala musu kira daga k'ofar masallacin suyi maza su shigo ayi sallah . Baice komai ba ya wuce da sauri yana k'ara k'ank'ame wayar dake hannun sa da yake ji kaman wuta aka bashi. Har akayi sallah Lukman baya cikin nutsuwar sa. Haka ya zauna zuru kaman mutum mutumi baya fuskantar komai. Bayan an idar anyi hud'uba, babban limami da zai d'aura auren ya juyo yana neman magabata. Abhie da Baffa suka matso kaman yanda shari'a tace. Kafin Abhie ya Baffa suyi wani yunƙuri wajen wani abu Lukman ya miƙe da wani irin sauri kaman wanda aka mintsina. Jiki na rawa ya yi maganar data girgiza mutane dake cikin masallaci suka zuba masa ido cikin matsanancin mamaki. Baffa ya b'aci sosai a zafafe yace
"Kana da hankali Lukman. Kasan me ka ke furtawa kuwa? Ko kasha wani abune?"
Shar hawaye suka wanke masa fuska murya na rawa ya girgiza kai yace
"Kayi hak'uri Baffa amma na fasa aurenta. Babu abunda nasha Allah ne kuma shedata. Ina son Aleeyna amma bazan iya aurenta yanzu ba bayan abunda na gani"
Yana gama furta hakan ya juya da sauri zai ya fice daga masallacin baima bari wani ya k'ara cewa komai ba. Wani iri shiru masallaci ya d'auka daga Abhie har Baffa matsanancin mamaki da tashin hankali ya hanasu motsi. Liman ne ya yi gyaran murya yace
"Meke faruwa ne Alhaji. Akwai wata matsala ne da ba'a sani ba? Ko kuma dama baisan auren ne?"
Da wani iri sauri Baffa ya girgiza kai zufa nan karyo masa yace
"Ko kad'an Malam. Kasan Yaran yanzu na zamani. Wlh lfy lau ya taho wajen d'aurin auren nan. Wata k'ila y'ar matsalace suka samu yake neman d'aga mana hankali. A d'aura kawai ai nini waliyin sa"
"A'a yaya. Muje dai muji meke faruwa tukun"
Abhie ya katse Baffa da sauri. Kai liman ya jinjina na gamsuwa sa maganan Abhie haka sauran mutaje dake gurin. A hanzarce suka tashi suka fito wanda Almu tuni ya rigasu yin waje. Da wani irin zafin rai ya tare Lukman dake k'ok'arin shiga mota.
"Kana da hankali. Kasan abunda ka ke yi kuwa? Dama kace zaka auri Auta ne don ka tozarta ka wulak'anta cikin mutane da dangi. Menene ribarka na aikata hakan da kayi?"
Shar hawaye suka k'ara wankewa Lukman fuska ya fara kuka kaman k'arami yaro.
"Na ranste da Allah iana son Aleeyna, har yanzu kuma ban daina santa ba, amma bazan iya aurenta ba.