Allah ya barmu da halin mu,
Ya Ubangiji ya shiryamu yasa mu gyara halayen mu, Abunda na fada dai dai, da Wanda nayi kuskure Allah ya yafemun, duk wanda kuma maganata bai mai dadi ba yayi hkr,
********************
sun iso kano dukkan su shiru ba wani magana a tsakanin su, bayan sun bude gidan ne sun shige Maryama ta wuce daki tana shiga ta fada kan katifa ta fashe da kuka "ya Allah Kaga halin da nake ciki ka fitar dani ka yayemana damuwar mu, da sauri Sumayya tazo ta rungumeta "kiyi hkr Rabin raina duk laifinane ni na jefaki cikin wannan halin da sauri ta share hawayenta ta rungume yar uwan nata, "haba rayuwata kidaina fadin haka wannan shine kaddarata dama kuma bawa bai tsallake kaddaranshi haka Allah yaso, wash Inna lillahi wa innah ilaihirraji'un Rayuwata kafata wayo Hannuna ki danna mun hannuna ki matsamun ya Allah😭😭Rayuwata ciwona ne ya tashi ina ji a jikina mutuwa zanyi,
*************************
"Insha Allah Ammy ina sa ran nakusa kammala aikina da najeyi a kano, kafin in dawo in koma Depot namu sannan bazan dawo ba sai da Soyayyar Sumayyat,
"Allah ya baka sa'a Namiji ka zama mai gskya a duk inda kake kar ka tsartar ma da mutum hunkuci sai ka tabbatar da laifinsa, nasan yarona mai sa'a ne akan Duk wani bincike da yasa ma gaba, easy Sir ta karishe fadin haka tana dariya, Hairan ne ta kariso gurin Agent Akheey CBI fatan Alheri, peck kiss ya bama Ammy sannan ya ma Hairan ita ma yace musu Bissalam yana musu bye bye, "Halwa akhey don't forget d prayers any time, "thank You Jamelatu Ukhtee,
Tofa shin za'a ma Maryama aikin kuwa?
Shin waye wannan mutumin da ya farfado a garin Wurno har suke magana da Zankadaziyyatu?
Shin ya Soyayyan dan gidan Govnor da Aljana Sumayya zai kasance?
Shin dama Saif jami'in bincike ne,kuma binciken mai yaje yi kano?
Wai ya Soyayyar Saif da Ikram da kuma Aljana Sumayya?
Shin menene sirrin da Jaddi yake boyewa yace zai warware mana?
Shin Sumayya zata dau fansa kuwa,?
Garzaya ka nemi WAZAN AURA kashi na biyu don jin karshen wannan riki rikitan labari mai cike da tausayi da soyayya da shugabanci na zalunci da daukar fansa tsakanin mutum da Aljan duk a cikin Novel din WAZAN AURA KASHI NA BIYU.
Aslamu Alaikum
Ina masoya ina sonku sosai a duk inda kuke yau na kawo karshen Novel dina mai suna WAZAN AURA part one
Ina fatan zaku nunamun soyayyanku da kaunar ku gurin siyan Novel dina part two akan kudi kalilan ba mai yawa ba 150 hakan ne zai sa in gane soyayyarku a gareni kuyi hkr ba wai banjin dadin comment dinku da like naku bane da Soyayyar da kuke nunamun bane wlh ina jin dadin hakan sosai dole ce tasa haka sbda yanayin garine ne Some time ma mutum zai tashi ko Data bai dashi, Hankalina bai kwanciya har sai na samu na muku posting, ina yinku da fatan zaku nuna mun kauna ga duk masu bukatan Novel dina part two zaku iya Tura kudin ku ta wannan Number MTN
08037420816
Ko ta wannan Account number
6019964818
Zainab salihu Yarima
Kar ku manta in kun tura zakuyi screen shot sai ku Tura ta wannan Number Insha Allah zan saku a cikin group dina na WhatsApp, ngd Daga taku
Yar mutan zazzau ina sonku
Share
Vote
Comment
Follow me on whatpad please
ZainabSalihu933
Zeey yar mutan zazzau 😍😍😍
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels