Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 7
ta koma ta zauna tana rike kafanta, wayyo kafata bazan iya tafiya ba kuma Banga kudina ba, zanje kar Yayata ta mutu, "kwantar da hankalinki rayuwa da mutuwa duk na Allah ne, ba wani bawa dazai iya hana wani mutuwa indai lokacin shi yayi, ki yarda da kaddara mai kyau ko mare kyau, Kinji? Muga kafan Kama kafar yayi ya ja da karfinshi, "shishhh wayyo Ummu zan mutu, yi hkr kanwata zaki ji sauki, Addu'a yayi ya tofa mata a gurin take taji duk azaban datake ji ya tafi, ba wani sauran ciwo a gurin, "mike mu gani kanwata tashi tayi taji kaman bata taba jin ciwo ba, miko mata kudi yayi, ga kudinki malama kiyi Sauri kije ki kai Allah ya bata lpy, "kai ina ka dauko mun duka sun fadi fa, "dama ina biye dake lkcn da suke binki shine naga kin yar shine na daukomiki "ngd sosai, juyawa yayi zai tafi, "baka fada mun sunanka ba kaikuma kasan nawa, "Mujaheed, haka kawai yace mata yayi gaba abunshi. Tashi tayi ta fito daga dan kangon da suke, tana fitowa ta ganshi jingine da get din wani gida ya zuroma inda zata fito ido, tana fitowa Sai ga wani mai Napep kaman an jefoshi ita dai bataga zuwan shi ba kawai ta ganshi a gabanta ne, Hajia Muje koh, shiga tayi tana kara leken shi, tana daga mai hannu, juyawa tayi kafin ta juyo ta nemeshi ta rasa, jingina tayi ta rufe ido tana tunanin irin jarumtar shi, da karfinshi gashi daga ganinshi dan hutune, bai saba wahala ba, "hajia mun iso kai Mai Napep har mun iso, wai ya akayi kasan inda zanzo ma, ai wannan mutumin ya fada mun fitowa tayi, tana fadin "nawane kudin ka, kije kawai an biya, "waya biya wanda kika gan mu tare, tom ngd sosai don Allah in ka koma ka kara mai Godiya, juyawa tayi ta shige cikin Asibitin Sai a lokacin ta fara tunani wannan mutumin ai baiyi Kama da masu Napep ba, kuma sun mata Kama da Mujaheed. ************************* Hango mutane tayi sun taru a wani guri, da Sauri ta karasa gurin, Ummu tagani durkushe rungume da Maryama tana kuka, hade da sunbatu "karki mutu Maryama, ki tashi wai ku ko likitocin nan bakwa taimako ne iyeeh wlh ya'ta inta mutu bazan taba. Yafe muku ba, da Sauri ta karisa ta rungume su "Ummu ta mutu ne badai ta mutu ba, inko haka ya faru duka sai na kashe likitocin nan " da gudu ta tashi ta shiga doctors ward tana kiran doctor kuzo ku dubamun yar uwata ga kudin na samo✍️✍️✍️✍️✍️✍️ Share Comment Vote Please 🙏🙏🙏 ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com Part One free 💞💞💞WAZAN AURA💞💞💞 (EXPECTED DIE😭) Fictional 😩 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love 💖 Story WRITTEN BY: ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY: RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR : GIDAN GADO AND NOW WAZAN AURA Na sadaukar da wannan page din ga yarana yammata Allah ya rayamun su, Nana Khadija (Baby Nana) Badiyat (Iftihal) Aminatu(baby Amnat) 💘💘PAGE 7 TO 8💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. ************************* "Ke baki da hankali ne zaki shigo ma Mutum Office ba sallama ba komai,!! "Dakata doctor ba kudi kke bukata ba to ga kudin nan na kawo kazo ka dubamun yar uwata, Matukar yar uwata ta mutu kaima sai na kashe wlh ta karishe maganar cikin daga murya, shikan shi likitan ya tsorata da yanayinta ga hannunta duk jini, gashi tana kara zaro mishi manyar idanuwanta, "Calm down ina yar uwan taki? "Gata can kun yasar da ita a waje saboda baku da tausayi da Imanin na kasa da ku, tana tafiyane take fadin haka, yayin da likitan yake ta binta a baya kafin su isa likitan yakira Nurse sun isa gurin dasu Ummu suke durkushe, nan da nan aka dorata a Emergency Bed, suna gungurata nan da nan aka samata oxygen, suna isa ward din Sumayya da doctor Salim suka iso ward din, shigewa dakin yayi Sumayya ta mara mishi Baya zata bishi, "please ki jira a waje, "Doctor bazai yuwu ba sai na shiga inga halin da yar uwata take ciki, tana fadin hakan gami da shigewa dakin itama, waya doctor din yayi nan da nan sai ga wasu Nurses sun iso nan suka dibi jinin nata suka tafi lab. Twenty minute later sai gashi an kawo result da jinin da za,a samata, dama already Doctor ya gama seating mata canula ya bata diazapharm ya mata Allurar Catarflam Ana zuwa da Blood din kawai samata akayi, Bayan ya gama samata ne ya rubuta musu recipe akan suje su biya kudin test dana jini dana gado, shikuma yayi ficewarshi Sumayya ta bishi da harara kaman ta shake shi takeji, Ummu ne tazo ta ruku hannayenta duka biyun "Sumayya jini ne a hannunki ina kika samu jini, inna lillahi wa Inna llaihir raji'un, fashewa da kuka tayi ta rungume Ummun nata "Ummu yau nayi kisan kai Ummu da Hannu na wlh,!!! "Subhanallahi garin yaya wa kika kashe mun shiga Aljannah kuma zamu dawwama ciki,😂Uwa ta gari kenan memakon ta kirama kansu shiga uku, shine tace sun shiga Aljanna, kiraga yan uwana musamman ma mata, bai kamata don wani abun firgici ya sameki ki bude baki kina ihu kina fadin kin shiga uku, kina kara jefa kanki cikin bala'ine in baki sani ba yar'uwa sbda haka mu kiyaye, Allah ya sa mu dace Ameen 🙏🙏 "Ki zauna Ummu zan miki bayani duk abunda ya faru, zama Ummu tayi "ina jinki diyar Albrka, nan ta kwashe duk abunda ya faru ta fadama Ummu, kara fashewa Ummu tayi da kuka, tana kara rungume yar tata, "Allah na gode maka daka kubutar mun da yarinya, ka kara karemun su a duk inda zasu shiga a duniyar nan, kayi musu katanga ga duk wani azzalumi, ka kare dukkan yan uwa musulmi, "Ameen Ummu bari inje in biya kudin in dawo, "to ki kasance mai Addu'a a duk inda zaki shiga a fadin duniyar nan, ki kula da kanki ki kare martabanki, karki bari abun duniya ya rudeki ki zubar da martabanki da Allah ya baki, duk tsanani da rashi karki kara daukan abun Wani, nima insha Allah bazan gajiya ba gurin muku Addu'a, Allah ya tsare sai kin dawo, "insha Allah Ummu ngd Allah ya barmu tare Allah ya kara Lafiya da Nisan kwana, "Ameen ya Allah diyar Albrka. ************************* Sallama tayi Amma dukansu ba wanda ya Amsa mata, suna can suna hira, matsawa ta karayi gurin tagar "wai hala Arnane a gurin nan ko kurame ? "Kut ke Uban waye kikecema Arna, "oh Ashe ba kurame bane ko Arna rashin sanin darajar Mutane ne da sanin falalan Amsa sallaman yasa nake muku sallama kuke wulakantani, "An wulakanta kin yar matsiyata kina da abunda zakiyi ne? Bata gama rufe baki ba ta dora mata Mari hagu da dama a kuncinta, "Ni nafi karfin wulakancin kuma ubangiji ne kadai yasan matsiyaci tsakanin nida ke, sbda haka ki kiyaye gaba, karki kara saka iyayena a zancenki, da Fatan kin gane, dukansu yan matan gurin sai kowa tayi gum, itako wanda tasha Mari an barta dafe da kunci tana takaicin wai kaman wannan katsamiyar yarinyar ne zata daga hannu ta mareta a gaban mutane, aiko zata san ta mareta, sai ta dau mataki akanta, mikamusu recipe din tayi suka fada mata kudinta ta biya ta kara gaba, ************************* Washe gari da Wuri Sumayya ta koma gida taje don ta sama musu abunda zasuci, gidan nasu gidane na kasa sai daki daya da fale fale ma aka zagaye gidan sai dan makewayi shima da aka tsagaye da fale fale, ba siminti a gidan, Kofar dakin nasu ma da zumma suka kulle, Bayan ta kwance Kofar ta shiga dakin, dakin ba komai sai dabe don dakin ma baida siminti sai dan kullin kayansu a gefe sai wani tsohon zanin gado da matashi guda biyu da suke shinfide a tsakar dakin sai wani tsohon cocila da suke haska daki dashi, can gefe kuma wani kwando ne ajiye da dan kwanoni da tukunyar dasuke girki sai wani roba dasuke Tara ruwa sun rufe da wani balallen murfi, Amma dakin nasu fes fes yake ba datti ko kadan, zuwa gurin roban dasuke Tara ruwa tayi ta dauki wani yankakken jarka da aka mai dubara aka samai hannun bokiti, ta dibi ruwan ta nufi makewayin su, tayi wanka, Bayan ta fito ne, ko man dazasu shafa basu dashi, jakan kayan su ta dauko ta fara cirowa rasa ma Wanne zata sa tayi duk wanda ta dauko sai taga ya dan yage, da kyar dai ta samu wata riga da zani tasa da dauko wani kodaden jan hijabi tasa fitowa tayi ta Kama hanyar kasuwa,domin tadan sissiyo musu abunda zasu bukata, ************************* Kasuwan wambai ta fara zuwa sbda ta tsinto musu yan kayayyakin gwanjo, haka ko ta samo musu su Pakistan da yan kwancen atanfofi irin wanda ake saidawa din nan wanda Basu ji jiki ba sosai ta sissiya musu daganan ta dan sissiyamusu takalman roba guda bibbiyu, kwari ta wuce taje ta dinko musu hijabai, da kayan robobi dazasuyi Anfani dashi ta karo musu tukunyar girki, kayan Abinci taje ta siya musu harda kwadon kulle kofa duk sai da ta siya musu da kyar take tafiya, sbda Nauyin kayan dake hannunta, sai ji tayi ance "hajia tafiyace da Sauri ta waigo don jitayi kaman tasan wannan muryan, "lah kaine Me Napep din ranan nan Koh,? "Anya ni kinga ban ganeki ba ma, ina zamuje? "Hausawa zaka kaini "to fitowa yayi ya kwashi kayanta ya samata a cikin Nafep din sannan ta shiga shima ya zagaya ya shiga yaja suka fara tafiya, Kaman ance ta waiga ta gefenta sai kawai suka hada ido da shi, a cikin wasu Motoci na alfarma, jiniya na tashi Alamun wani mai mulki ne zai wuce haka ababen hawa suke ta basu guri, lokacin da suka hada ido da ita tayi Sauri ta kauda kanta, sbda suna dab da motan ne, ji tayi yana waya yana fadin ranka ya dade eh yanzu naga yarinyar shekaranjiya nan, Ok a bita a zo da ita kenan? Ok angama sir, "Me Nafep don Allah ka kara gudu Na shiga Aljanna wlh zasu kasheni kamu gudu,!!! kara wuta Me Nafep yayi inda sukuma suka rufa mai baya,,,,, ✍️✍️✍️✍️✍️✍️ Share Comment Vote Please 🙏🙏🙏 Yar mutan zazzau ce😍😍😍 Part One free 💞💞💞WAZAN AURA💞💞💞 (ACCIDENT WALK) Fictional 😩 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love💖 Story WRITTEN BY : ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY : RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR: GIDAN GADO AND NOW WAZAN AURA Wannan page din nakine Uwata ta kaina Allah ya kara miki lpy da Nisan kwana, ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com 💘💘PAGE 9 TO 10💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. ************************* Waigawa baya tayi taga alamar Motar nan fa mai kirar Benz AMG din nan tana binsu, a baya, "Don Allah Mallam ka kara gudu banaso su kamani in suka kamani kasheni zasuyi wlh!!" "Karki damu namiki alkawarin bazan taba bari su cutar dake ba Kinji?" Duk inda suka bi kawai kauce musu akeyi, basu ankare ba kawai sai gani sukayi wata babban mota tayi sama dasu, haka suka dunga gun gure akan titi a cikin Napep din, Amma duk da haka bai sa sun fado daga Napep din, itako Sumayya ba irin Addu'a dabata dunga yi ba, sai gashi Napep din nasu ya tashi ya tsaya kamar yadda yake, Mutane ko sai Salati akeyi an sadakar da cewa sun mutu, saboda irin bugun da motar ta musu sai da glass din Napep din ya fashe, sai Ubangiji yanuna ikonshi dukansu ba wanda Yaji ciwo a cikin su, Napep din na tsayuwa yako kara tada ta suka cigaba da tafiya yayin da Motan da suka biyosu suka juya tunda suka ga sun fadi din nan, "Alhmdulillah ya Allah lallai na yarda Addu'a takobin Mumini, bawan Allah ngd sosai, gashi na jamaka an bata ma Napep," "karki damu duk wanda ya taimaki wani Allah zai taimakeshi," Dai dai Kofar gidansu suka tsaya kasancewar gidan nasu a kan hanya ce, fitowa yayi ya sassauke mata kayayyakinta gaba daya, duk wannan abun da ya faru ba abunda ya fadi a ciki, "Mallam ngde Nawa ne kudin ka?" Haba ki barshi kawai, Allah ya kare gaba, ga Number wayata nan in kina bukatan zuwa wani guri ki kirani i insha Allah ni kuma zanxo," binshi tayi da kallo tana Mamakin meyasa yace haka, kodai shima macucine yake so ya yaudareta, kai wannan baiyi Kama da Mugaye ba. Itama da bata da waya da Mai zata kirashi, bata ankare ba saijin tashin Napep din tayi, yaja yayi gaba, ajiyar zuciya ta sauke, ta fara kwasan kayan tana shiga dashi cikin gida, Bayan ta gama kwashe kayan ne, ta kwance zumman data kulle Kofar dashi ta fara fitowa da kayan dakin gaba daya, ta shinfida musu Ledan kasa data siyo musu, da yar tabarma duk ta siyo da wani Second din akwati kwashe kayansu tayi wanda suka riga suka ji jiki ta fita dasu, wanda ta siyo musu kuma ta fito dashi tsakar gida don ta wankesu. Tana wankin ne tana girka musu shinkafa mai barbaden Yaji da Mai, Bayan ta kammala wankin ne, taje ta dibo musu ruwa a makotan su, sai da ta cika musu abubuwan dasuke sa ruwa, ta kara share gidan tsaf, tayi wanka ta zuba abinci a wani container mai murfi data siyo musu da zuba tafasashshen ruwan zafin data tafasa a wani karamin flask duk data siyo shi yau, tana Aikin ne tana Sauri duk hankalinta na gurin su Ummu da rabin ranta kota farfado ko bata farfado ba Allah masani Bayan ta kammala komai, ta kwashe musu kayansu ta shirya musu a akwati, ta dauko Abinci da ruwan tsafin ta fito ta kulle musu Kofar dakin, Fitowanta gida kenan zata tafi Asibiti sai ganin Mai Napep din tayi a gaban ta, "Malama muje koh?" Mamaki ya fara bata wai Ya akayi yake sanin fitanta ne, Koda yaushe yana bibiyanta, "Malama tunanin me kikeyi hakane?" "Ba komai shiga tayi, ya Kama hanya, ita kuma tana jira taji yace mata ina zamu taji bai cemata komai ba. ************************* Da gudu ta shigo layin nasu tundaga nesa ta fara buga horn tun kafin ta kariso estate din "Oga ga fa Hajiya nan ta iso yau daga ganin irin tafiyar da ta shigo dashi ungwar nan akwai matsal" tun kafin ta kariso ya danna remote din dake hannunshi get din ya bude kasancewar dama get din Automatic get ne, a tsiyace ta shige gidan dogon tafiya tayi, yanda tasha round about din gidan, inda tsakiyanshi water fountain ne yana zubo da ruwa gefenshi wasu flowers ne masu launin pink roses ruwan nan na zuba a kanshi, haka tasha kwanan gurin ga wasu security zaune gurin da gudu suka tashi don sun san halinta zata ciki dasu, bata wani tafiya mai Nisa ba, ta isa parking place nasu wanda gurin parking din ma kanshi abun kallo ne, sbda lafiyayyun Motocine a gurin na alfarma sunkai talatin, ko gyara parking batayi ba ta fito ta shige ciki da gudu tana kwala ma "Mamma!!! Mamah!!. Vote Share Comment Pleassse✍️✍️✍️✍️ Part one free 💞💞💞WAZAN AURA💞💞💞 (GOVNOR GIRL) Fictional 😩 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love💖 Story WRITTEN BY: ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com MARUBUCIYAR: GIDAN GADO AND NOW WAZAN AURA Wannan page din nakane dan uwa prince Isma'il na baka kyauta😍😍Allah ya bar zumunci. 💘💘PAGE 11 TO 12💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. ********************** "Mammah!! Mammah!!!" Da Sauri Hamshakiyar Matar datake zaune a wani hadadden kujera irin na alfarma don tsayawa ma lissafo muku haduwar falon bata time ne, ita kanta Matar ta hadu irin cool light skin take dashi, tasa wani Bowel less wanda akallah zai kai dubu dari biyar, tayi ado da wani dan kunne da sarka na diamond hannunta yasha jan lalle kannan Yaji uban attached daga ganin ta kasan kudi da hutu ya zauna a tare da ita, Zaune take ta dora kafanta kan jikin wata dattijuwa tana mammatsa mata Kafa, jin kiran da yar lelenta kemata ne yasa ta tashi a rude tana Waigawa har tana tun kude yar dattijiyan nan, "lafiya yar Auta waya tabakine meyake faruwa?" Duk mahaifiyar nata ta jeramata wadan nan tanbayoyin a jere, dai dai lokacin da wani hadadden matashi yake saukowa daga steep shima a rude ya fito, gurin dasuke tsaye ta rungume Mammah tana ta ihu kace yankata akeyi "Calm down my sister who touch u eyeh tell me,? Cikin shagwaba da sangarta ta fara magana, " Can u imagine Brother wai yau ni Ikram wata yar matsiyata zata daga hannu ta Mare ni,!!" ta karishe maganar tare da kara fashewa da kuka a tare Mammah da Sultan suka hada baki gurin fadin "What!!?" "Dats y nace miki ki hkr da wannan Aikin mekike bukata a duniya Baby iyeeh!! Gashinan a banza wata yar talaka wanda bata da matsayi yar matsiyata har ta samu dama daga hannu ta mareki a banza,"!! "Is enough Brother Kai a tunaninka taci banza ne wlh sai na dau mataki a kanta". "Ai ya zama dole kuwa Auta ki dau mataki don ni ban dauki talaka a bakin komai ba a duniyar nan face bawa makaskanci matsiyaci, Ya subhallah aikuwa Mammah kinyi kuskure a rayuwarki babu wanda yasan matsiyaci sai Ubangijin daya haliccemu, zai iya yuwuwa ma tafi ki daraja da daukaka a gurin Ubangiji, "Brother muje ina son magana dakai" "ok muje wani hanya suka bi Nidai Banga alamun kofa gurin ba, Amma ga mamakina sunq isa gurin wani abu suka danna kawai saiga kofa ta bayyana wani kalan Model classic door ne mai ruwan cement budewa yayi yana anbatar sunayen su tare dayi musu well come, shiga sukayi sai gasu a kan lifter Kofar ya koma ya rufe can na hangosu saman benen na uku, banda inda naga saurayin ya sauko dazu, zagayowa sukayi sai gasu a wani falo wanda yafi na kasa haduwa da komai da komai, daga wall paper din da ake ma falon design dashi har set din royal furniture's dakin Ash colour ne da white, kujerun suka nufa suka zauna, haka suka gama maganar su ban samu daman jin me suke cewa ba, dariya suka kwashe dashi tare da tafawa "dat is my Kanwa shiyasa nake son ki gurin iya hada mugunta but kin tabbatar zan kwashi dadi?" "Sosai ma Brother" "baki da matsala zan sami su KK da B gay da su JJ kawai zamu yi Aikin tare," rungumeshi tayi "shiyasa nake son ka my sweet Brother". "Yah to Baby wlh I need u fa," "Haba brother ko dazu fa da safe na baka, kuma kaga yanzu na dawo gidan nan na gaji," "Haba baby kin san dai ke din ne akwai sweet shiyasa ban gajiya dake, please muje ko sau dayane ki ban don wlh a Yanzu in baki ban ba akwai matsala, kuma B gay baya kusa dana rage zafi dashi, "Uhmm Naji kawai muje in baka but bazamu dade ba," "Yauwa kokefa my sweet Baby tundaga falon ya fara cire mata kayan jikinta, suka hade bakin su guri daya suna ba juna hot kisses daukanta yayi ya nufi wani daki da yake cikin falon da ita, baka jin komai sai tashin nushin su, Niko nace wa'iyazibillah ya kamata iyaye musa ido game da yayan mu, kina zaune a gida a matsayin uwa Amma baki san me Ya'yanki suke aikatawa ba, dole a matsayinki na uwa kisa ido sosai akan hakan, zamani ne yanzu yazo da zaki ga Uba yana lalata ya'yanshi, yaya ya lalata kanwarshi, Uncle yanemi yanshi, Wannan masifa da muke ciki sai dai muce Kalu Inna lillahi wa Inna llaihir raji'un, Allah gamu gareka ka karemu ka kare mana Imanin mu, ka kare mana ya'yan mu da kannin mu da dukkan yan uwa musulmi baki Daya. *********************** Suna isa cikin Asibitin ya sauketa tare da Mata Allah yaba mai jiki lpy, ta Amsa mai da Ameen, tana shiga dakin taganta Zaune ta juya baya, da gudu taje ta rungume ta Bayan ta ajiye kayan hannunta "Alhmdulillah Rabin raina karki kara tafiya ki barni ina sonki," da Sauri ta waigo itama ta rungume kanwar tata tana mai zubar da hawaye cikin sanyin Muryanta irin na marasa lafiya take magana tana kuka, "ina sonki Yar uwata ke rayuwata ce gaba daya nayi kewar ki na tsawon lokacin danake kwance banda Lafiya, please karki kara saka kanki a irin hadari dakika jefa kanki duk Ummu ta fada mun yanda akayi, please rayuwarki ga Ummu tafi rayuwata a gareta Anfani don ni inaji a jikina nidin ba mai tsawon rai bane, please ko Bayan raina kicika mun burina na zama lauya kuma ki tabbatar kin bi mana hakkin Ahalin mu da muka rasa, dariya tayi hade da kuka, tsayawa tayi ta share hawayenta, ni nasan kanwata Jaruma ce macece mai kamar Maza tunda har ta iya karawa da yan garkuwa da mutane ta ceto mu tabbas nasan zata cikamun burina😀ta karishe maganar tana mai murmushi,. "Don Allah Rabin raina ki daina fadin haka taya kike tunanin rayuwata zata inganta Alhalin bakya raye hakan bazai taba yuwuwa ba, Insha Allah zamu rayu tare kuma mu mutu tare,!! Ta karisa maganar tanajin wani irin tausayin kansu, Ummu ce ta kurama ya'yan nata ido tana mai jin tausayin halin da suke ciki, da wani irin rayuwa zasu fuskanta nan gaba, basu gama tunanin da sukeyi ba gaba dayansu ba, sai gani sukayi Ana shigo da cattun cattun din su Maltina, madara, drink's da sauran kayan ciye ciye, gaba daya mamaki ya rufesu wannan kayan daga ina, basu gama Mamaki ba sai da suka ga an ajiye musu Rafar kudi yan dubu dubu guda biyu,. ✍️✍️✍️✍️ Share Comment Vote Follow Please 🙏🙏 Yar mutan zazzau ce💞💞 Part one free 💞💞💞WAZAN AURA💞💞💞 (CONTINUATION THE STORY 1) Fictional 😩 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love💖 Story WRITTEN BY: ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY : RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR 💗💗GIDAN GADO💗💗 AND NOW 💞💞WAZAN AURA 💞💞 ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com wannan page din gaba daya naku ne Yan GIDAN GADO Fans group ina yinku irin sosai din nan. 💘💘PAGE 13 TO 14💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM, *******************""***** "Malam lafiya wannan kayayyakin daga ina haka?" "Hajiya wani ne a waje yace mu shigo dashi kuma gadon farko yace," "to bai fadamuku inji waye bane" "Gskya Hajiya bai fadamana ba sai dai zaki iya tashi ki fito ki ganshi," Da Sauri Ummu ta mike tace musu muje in ganshi, suna fita basu ga kowa ba gurin, "ina yake bawan Allah ni ban ganshi ba to?" "Wlh yanzu fa muka barshi a nan a jikin motarshi, may be ya tafine," juyawa Ummu tayi tana kallon Sumayya da mamaki sosai a fuskanta "dama har yanzu akwai sauran masu tausayi a duniya diyar Albrka, ta karishe maganar mamaki karara a fuskarta, "hakane Ummu kila Allah ya dubemu ne bisa halin da muke ciki ya kawo mana taimako," komawa ciki sukayi suka tarar da Maryama rike da wata farar takarda da Sauri suka kariso kusa da ita, "rabin rai wannan takardan fa,?" "Yauwa rayuwata zoki gani a jikin Rafar kudin nan naga takardan kun san me aka rubuta a ciki,? "A,a sai kin fadamana,!! Cikin kosawa da jin meza tace musu, "Ummu cewa akayi wai mu koma makaranta nida rayuwata in mun koma gida za'a turo wanda zai dunga mana lesson, kudin nan dashi zamu koma makarantar, "to waye wannan mutumin wai?" "Allah kadai yasan ko waye, Allah mun gode maka burina zai cika Rayuwata, rungume juna sukayi, gaba daya yan dakin tsayawa sukayi suna kallon su, sun ba kowa tausayi da sha'awa irin yanda suka nuna ma junan su Soyayya da kulawa, *********************** "Mammah kin san bazan taba iya rayuwa ba in ban samu doctor Saif ba kin san sbda shi nake zuwa Asibitin nan, but badon haka ba

Chapter 2 of 7