sannan nasan shiriritanka kar ka sake ka batamun aiki kaji na fadi maka,
"Insha Allah ya shugabana za'a kiyaye, na barku lafiya,
Wai reader kun san su waye kuwa, To Ustaz Mansir ne da Mai Napep din nan da yake daukan Sumayya,
"Kai kuma Mujaheed Soyayarku da ita zai farane bayan ta fara zuwa School,
Ke kuma Fasihat da Fatan aikin ki na tafiya dai dai, koh? "
"Eh ya Jaddi don Yanzu haka dan mataimakin Shugaban kasa ya kamu da Soyayyar Sumayya sosai, sannan yar gobna ta gan mu dashi," ta karishe maganar tana dukar da kai alamun girmamawa,
"MashaAllah diyar Albrka Aikin ki na kyau Sosai, ke kuma Zankadaziyyatu Aikin ki zai farane bayan wasu makwanni, a garin Wurno,"
"Angama Jaddi, Amma inace an tashi garin sai yan kidnapping? "yes ai aikin ki a kansu zai fara, "tom Jaddi,
"Ku tashi ku tafi,
"Mun Barka lafiya Jaddi suka hada da wani yare da ni banji mai suke fadi ba,
Suna fita daga Fadar Zankadaziyyatu ta kalli Fasihat ta Harareta itako Fasihat Murmushi tayi mata, "kanwata kenan mai Abun dariya,
Wani dogon tsaki data ja sai da Mujaheed ya juyo ya kalleta, kamo Hannun Fasihat yayi hadi da cewa "Zo muje kiji Kalbil hayatyπ niko nace wani irin Sunan love ne haka Mujaheed, sister Adama kuyi course π,
Aiko jitayi kaman sun waza mata barkono a zuciyarta saboda tsaban haushi, suko hanyar Lanbun gidan sukayi, suna tafe suna hira,".
*************************
ABUJA NIGERIA
"Wayyo Ammi tace bata sona, taki ta saurareni zuciyata zafi take mun,
"Haba Namijina kaifa jarumine ko a fagen fama to anan ma ka zama jarumi kar Mace tasa ka zama rago mana tana fadin haka tana shafa kanshi, shiko Kuka yakeyi bilhakki da gaskiya.
Niko nace su Saif an fada kogin Soyayyaπkamar inda Prince Isma'il ya fada kullum sai ya ishemu da posting din love, πππAu sorry Yaya princeππ,
Kudai cigaba da bin yar mutan zazzau don jin ya zata kasance βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
Share
Comment
Like
Vote
Follow me on whatpad please
ZainabSalihu933
Yar mutan zazzau ce ππππ
part one free
πππWAZAN AURAπππ
wannan page din nakune dan uwa Light da kai da sister Islam da Yusuf Nuhu ina yinku irin sosai din nanπππ
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
ππPAGE 29 TO 30ππ
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
*************************
"Wai dama Ammy haka so yake ban taba tunanin haka Soyayya yake ba sai yanzu, Wlh Ammy zan iya komai Sabda in Sameta Matukar bai Sabama shari'a ba,
"Calm down my Namiji Insha Allah zata soka sosai, kaji yanzu ka tashi kaje kayi wanka, kazo na dafama favorite food naka, Tuwon shinkafa miyan Egusi kaji,"
"Ammy banjin yunwa, ni wanka kawai zanyi,
"My Namiji dole fa sai kaci ko in maka dure,
Haba my little baby,!!
Come to your Ammy,!!
Ammy give u favorite food oh oh oh
Please my Baby
Oh oh oh
Ta karishe mai wakar tana Murmushinta mai kayatarwa,
Dariya sosai ya saki ya rungume Ammy nashi "I love you too My sweet Ammy ur Little baby eat d food,
"Don't worry my Ammy na, bari inje inyi wanka,
Fita yayi zuwa Mansion din shi, wanda haduwan Mansion din bazai taba misaltuwa ba, Komai na Falon nashi white and pink colour ne, yana bude Mansion din wani kanshi ne ya bigi hancina, tafiya yayi sai gashi a wani falon da ban dana farko, yafi na farko haduwa da komai, wani corner ya nufa Ashe kofa ce a gurin matsa wani Abu kawai yayi Kofar ta bude ya shige Dakin Ya Salaam reader kunga haduwan Dakin kuwa na barmuku kuyi hasashen haduwan Dakin da kanku, Bed din shi na kallah an gyarashi kaman mutum bai taba kwana kai ba, gashi ya sha Fari bedsheet fentin gadon da komai na Bedroom din sky blue ne, har grass carfet din dake kasan Dakin sauri sauri yayi ya cire kayan shi, matsa wani na'ura yayi sai ga closet din shi ya bayyana ko wani side da, da kalar kayan da ke ciki, juya closet din yayi sai ga jerin Towel Kala kala, sun kai kala Ashirin, wani pink One ya dauko ya Daura, ya danna wannan na'urar ya koma ya rufe kamar ba komai a gurin,
Bathroom din shi ya shiga, ya Salaam reader kunga haduwan Bathroom din kuwa, ta Wani gefe can wani glass ne zagayayye a cikin shi akwai Jacuzzi shower da dai sauran kayan wanka, bude gurin yayi ya shiga fara wanka yayi yakai kusan Awa daya yana wanka, kafin ya fito ya shirya cikin wani Armless t shirt da three quarter sunyi mai bala'in kyau, but Amma har ya dan fada daka kalleshi kasan baida walwala,
Saukowa yayi ya fita zuwa Mansion din Ammy shi, yana shiga ya tarar da ita da Hand bag dinta tasa hijab nata har kasa colour hijab nata suck nata, da Nikab din dake hannunta duk kalansu daya, Pich colour sunyi Matukar Amsanta kayan sai yanzu na kare mata kallo da kyau daka ganta Kaga balarabiyar Asali, Hausarta ma Kwata Kwata bai fita, duk datake Matar mataimakin shugaban kasa baisa tayi watsi da shigar ta na Musulunci ba akasin matan shuwaga bannin mu na yanzu da zakaga suna shiga tamkar ba matan Aure ba, farace sosai irin farin larabawan nan kwantaccen gashinta da yake saukar mata har gadan baya, in ka ganta ba zakace ita ta haifi Saif ba, reader tsayawa lissafa muku kyanta ma bata lokacine,
"My Namiji sai yanzu kake fitowa har ina Barin ma Hairan sallahun inka fito ga Food naka nan a Dining, Sbda yanzu Matar mai girma shugaban kasa ta kirani zamuje Kaduna wani Taro, tana maganar tana Daura Nikab nata, please Son kaci Abinci kaji Naso in baka da kaina ne my Namiji, but please kaci kaji,
"To Ammy safe trip I love you dear Musabaha sukayi,
Har ta juya sai ga Hairan nan ta fito da gudu tana kiranta "Ammyt dina karisowa tayi ta rungumeta ni ban son ki tafi, I miss you alot,
"Oh ni jikar larabawa yau kuma wata shagwaban ne ya tashi, light kiss ta bata a goshi, Oya my Baby kiyima Ammyt din ki Addu'a,
Addu'a ta zauna ta dunga ma Ammyt dinnata har sai datace ya isa haka, bye bye, My sweet Namiji sai na dawo,
Sai a lokacin Hairan ta waiga taga Yayan nata, da tun farko bata lura dashi ba,
"Marhaban bika ya Halwa Akheey, Mata yar ji'a bait?
"Fis sa'atis Ashiraty Sabahan fi dair,
"Shine ko ka fadimun, Halwa Akheey, Ana tagadab,!! Tana fadi hadi da juya baya, Alamun tayi fushi Halwa Akheey dinta,
"Ana Asfun ya Jameelatu Ukhteeh, yana fadin haka ya kariso ya rungumeta ta baya, da sauri ta juyo ta daneshi,
"Oya ni ka juya dani kamun wakar da kukemun sannan zan hakura,
"Haba Jameelatu Ukhtee baki san kin girma bane yanzu bazan iya daga kiba,
"Nifa sai kamun,!!
Nan ya fara juyi da ita a tsakiyar falon yana mata wakar "Anta Jameelatu Ukhtee,
Ukhtee Nazifatuun,
Ukhtee Habebaty Ammyt
Ukhtee Habebaty Halwa Akheey,
Dariya sosai tayi ta bashi light kiss a goshi, sannan tace "Halwa Akheey ta'al ilah huna, kaci Abinci, binta yayi suka isa Dining suka Zauna ta bude warmer din Abincin ta zuba mishi ta fara bashi yanaci,
*************************
KANO
"Ummu sai na dawo,"
"To diyar Albrka a dawo lafiya kiyi Addu'a, Allah ya bada sa'a ya taimaka ki kula da kanki Kinji,
"Rabin raina sai kin dawo, Allah ya bada sa'a kina da kudin da zaki Hau abun hawa koh?
"Ameen ya Allah Ummu, Ameen rayuwata, ina dashi, ta karishe fadin haka tana tafiya zuwa Kofar gidan nasu,
Tana isa ta tsaya ta fara karanto Addu'a fita gida,
BISSMILLAHI TAWAKKALTU ALAL LAHI WALAHAULA WALA KUWATA ILLAH BILLAH, sai data Karanta shi sau bakwai Sannan ta fita,
************************
KAUYEN WURNO
"Oga dukan su an basu Wara daya daya, sannan wannan Mutumin dai da Iyalinshi suka gudu har yanzu akwai sauran Numfashi tare dashi kuma har yanzu shekaru kusan biyar kenan fa bai farfado ba, ya kamata kawai a karisa shi,βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
Share
Vote
Comment
Follow me on whatpad please
ZainabSalihu933
Yar mutan zazzau ce ππππ
part one free
πππWAZAN AURAπππ
WRITTEN BY :
ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
DEDICATED BY
RALEEYAT YA'U (UOM KHADY)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
Wannan page din gaba daya nakine shugaba ta Gari Aunty Hauwa(maman Uswan) Allah ya barmana ke, ya kara lpy da Nisan kwana,
PAGE 31 TO 32
*************************
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
KAUYEN WURNO
"Baka da hankali ne in har muka kashe mutumin nan kasan Asarar dazamuyi ne, to burina ya farfado domin akwai burina a kan Mutumin nan, akwai wani sirri da baku sani ba, Wai ina Shatu ne,? Lpy yau bata fito ba ya kamata ace yanzu ta gama mana girki fa,
"Oga bari na dubota nufan wani daki yayi don dubo wanda aka kira da shatu,
Isan Zankadaziyyatu kenan sansanin Barayin taji suna Maganar nan sauri tayi ta isa Dakin da suke magana akai kafin ya iso,
Tana shiga taga yarinyar da aka kirata da Shatu kwance cikin jini da alama Ciki gareta kuma ya zube, runtse ido tayi tana fadin wasu kalamai can sai ga wasu kuyangu sun bayyana, Umarni ta basu, "ku dauketa ku tafi da ita Asibiti Zaria, akwai wata likita, Mai Suna Doctor Nusaibat Habibullah Fulani, yau zata shigo daga Yola ku tabbatar taga wannan yarinyar don itane zata taimaketa, sbda ita ma ta taba taimakonta a baya,
"Angama ya Sauraniyar MISRA uwar gidan Yarima mai jiran gado, bacewa sukayi tare da Shatu, ita kuma rikidewa tayi ta koma Shatu dama kafin su tafi sun tsaftace gurin cikin Second abunka da Aikin aljanu, kwantawa tayi tamkar mai Bacci, buga Kofar aka farayi kamar za'a ballah Kofar, da sauri ta taso tazo ta bude Kofar,
"Oga yace meya sa baki fito yau ba,?
"Wlh banjin dadi ne Amma yanzu zan fito in girka muku kuyi hkr, juyawa yayi don fadima ogan su abunda tace.
*************************
KANON DABO
Lecture akeyi gaba daya hall din yayi shiru Ana lecture, can na hango Maryama zaune a sit dinta, tana yi tana jotting kasan cewan ta Sabon zuwa ita kadai ne a sit dinta kuma ita kadai ne a Hall din da Nikab, sauran daga masu gyale sai Abaya, gashi duk itace karama a Class din kasan cewan ta mai karamin jiki, sbda laluran dake damunta, na Sickle cell, yawanci masu irin ciwonta dama zaka samesu da tsamurarren jiki, to itama hakan ya kasance a gurin Maryama Amma itama Allah ya wadata ta kyau don black beauty ce, itama ga shape kamar Coca cola kuma tana da cika sosai don ita nata yanayin ciwon ba mai rama bane, kamar yadda yake ma wasu ba, ga gashin da Allah ya wadata ta dashi har gadon bayanta, shine suke tattarewa su tarashi tamkar Acuci, ita da Sumayya,
Watane ta shigo class din da sauri itama taci copyn hijab nata har kasa da Nikab, lecturer ne ya dakatar da ita,
"Heey stop kin Kali agogo kuwa dazaki shigo mun class late,!!?
"Mallam kayi hkr wlh ban samu abun hawa bane shiyasa, kuma muna da nisa,
Gaban Maryama ne ya fadi jin Muryan wanda tayi maganar kamar muryan Rayuwarta gashi har tsawon su da jikin su iri daya, ko barci ta tashi taji muryan nan sai ta gane, ba Nikab Rayuwarta zata sa ba ko me zata sa sai ta ganeta, to Wacece wannan ita kuwa,?
"Ok next time in kika kara zuwa mun late bazaki shiga ba,
"Thank You sir, shigowa tayi ta nufi gurin da Maryama take zaune ta zauna kusa da ita, "sannu yar uwa Amma ke Sabon zuwa ne koh,?
"E,,,,h eh ni sabuwa ce jiya na fara zuwa, Maryama ta fadi haka Muryanta na rawa tsaban rudanin da ta shiga, muryan yarinyar ne ya kara katse mata tunanin da takeyi,
"Ni Sunana Fasihat Nuruddeen kefa mene sunanki?
Mamaki ne ya kara kamata, tace mata "ni sunana Maryama Nuraddeen Wurno,
"Lah yar uwa Sunan Baban mu daya ashe, daga yau kin zama sister ta, ta mika mata hannu sukayi Musabaha,
"Hey zaki fitamun a class kin zo late zaki damemu da surutu koh?
"Sorry sir"
Haka aka cigaba da musu lectures har suka tashi, jerowa sukayi suka fito tare da Fasihat, suna fitowa ta hango me Napep dinta Sallama tayi ma Fasihat ta nufi inda yake, sai Fasihat din ta kwala mata kira "sister na inzo don Allah ku ragemun hanya,?
"Eh ba matsala zo muje mana inji Maryama haka suka shiga, sai ganin mai Napep din tayi ya sauko jiki na rawa ya sunkuyar da kai yana gaidasu, "barkan ku da rana"
"Kai Mallam mai Napep lafiyanka kuwa, da sauri ya mike kuma kamar an tsikareshi, ya shige Cikin Napep din ya tada suka tafi,
*************************
"Wai kai Brother me kake jira da Yarinyar nan bazaka daukan mun matakin bane, tana magana tana maye alamun ta kora syrup,
"Nifa matsalata dake Baby wannan shaye shaye, Nifa I don't like it ya karishe maganar yana janyota jikinshi,
"Kai kuma Brother matsalata da kai Akuyanci, duk kai ka fara koyamun iskan cin nan, kai fa ka yagemun budurcina kasani bin Maza, ni kawai na gaji kana ganin sau Uku muna zubar da Ciki, fa, ni na gaji,
"Kefa matsalata dake kenan Baby in ba ki rufamun Asiri ba wazai mun da inje in nemi wasu a waje ba gunda in nemi kanwata, in kin hanani kyaje ki ba wasu yan iska a waje, banza karamar yar iska tashi ki ban guri kuma bazan yi miki daukan fansar ba,ya karishe maganar cikin fushi,!!!
Da sauri ta kamoshi "matsalata da kai Bross saurin fushi, shikenan kawai muje in baka, ko anan falon kake so ko mu shiga Bedroom ne,?
"No mu shiga ciki Kinsan Mamnah nanan yanzu sai ta takura mana ta ragemana jin dadi,
"Kai dallah share Mammah nan itama tana can tana rage zafi da Lailah kawata, kasan jarabar Momy ta wannan Lesbian din in batayi ba ji take kamar zata mutu, tana maganar ya dage ta yayi hanyar Bedroom da ita saboda ma gani yake zata bata mai lokaci,
Niko nace wannan wani irin gidane wannan baga Uwar ba, ba ga Uba ba, baga Ya'yan gidan ba,
WA IYAZUBILLAHI
Ace Duniya kawai suka sama gaba, ba ruwansu da lahiran su, sunada mulki sunada dukiya, sai suyi Anfani dashi ta hanyar Bauta mishi hakan ne zai nuna cewa ka godema ni'imar da Allah ya baku, wai irin wadannan Mutanen sune shuwagabannin mu, Ya Allah ka kawo mana agaji, badon halin mu ba,
Da sauri ta shigo gidan ko Addu'an shiga gida bata tsaya yi ba,
"Ummu ina Rabin rai?
Gaba dayan su suka mike a tare sbda suna zaune Suna jimamin abunda suke ji a radio yanzu, gaba daya shigowanta a hargitse ya kara tsorata su,
"Lafiya Rabin rai meke faruwa,?
"Ummu bayan fitana Rayuwata ina taje,? Ta jefo ma Ummu wannan tanbayan,
"Ba inda taje muna tare da ita yanzu ma nake cewa bari in aiketa gidan Guggon Hanne ta siyo kayan miya mu samu mu dafa ko danbu ne, wani ajiyar Zuciya ta sauke,
"Wlh Ummu wata na gani irin su Daya da rayuwata, duk da Banga fuskanta ba, fuskanta da Nikab, Amma har yanayin sa Nikab dinsu iri daya,
Murmushi Ummu tayi tace karki damu, Ni Sumayya ta ita kadai na haifa, sai kuma tayi shiru fuskanta ya sauya sosai, zuwa damuwa, ku kadai kuka ragemun a Duniyar nan, rungume ta gaba daya sukayi, suna mai jin kaunar uwan tasu a ran su,
MONTH LATERS
Sosai sabo ya shiga tsakanin Fasihat da Maryama har waya sunayi ga Maryama ta kara gogewa sosai, ga kokari ko wani lecturer da Students sun sansu a Faculty of Law Ustazai Biyu ake cemusu, kuma har yanzu ba wanda ya taba ganin fuskan su,
Ranar sun fito Lecture kenan kuma sun kama hanya don tafiya, gida suna kokarin fita get, su samu abun Hawa yau Mai Napep nasu bai Zo ba sun kira layinshi bai tafiya, Wata hadaddiyar Motace ta tsaya a gaban su fara tas da ita, dai dai Wayar Fasihat tayi kara da sauri ta dauko wayar a jaka, ganin wanda yake kiranta da sauri ta juya kamar kiftawan ido ta bace a gurin ita kuma Maryama hankalinta ya dauke gurin kallon Motar da tayi parking gabanta, kawai ji tayi anyi ciki da ita sai cikin motar aka rufe mata fuska,βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
Share
Comment
Vote
Follow me on whatpad please
ZainabSalihu933
Yar mutan zazzau ce ππππ
Part one free
πππWAZAN AURAπππ
Fictional π’
Traditional π
Politicians π³π¬
Loveπ
Story
WRITTEN BY
ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
DEDICATED BY
RALEEYAT YA'U (OUM KHADY)
MABUCIYAR
GIDAN GADO
AND NOW
WAZAN AURA
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
Wannan page my sweet Bakano Comment dinka na tsumani ina yinka, Sageer Saleh kano
Page 33 TO 34
*************************
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
*************************
"Ya Subhallah bayin Allah mai namuku ne, wai don Allah kuyi hkr ku fadimaun abunda na muku, lafiyayyun Mari wani a cikin su ya bata tare da cewa "karki kara magana anan badai ke baki da mutunci ba har ki Daga hannu ki Mari yar Govnor bakece Sumayya ba,
Gaban Maryama ne ya fadi jin sun anbaci Sunan yar uwarta, wato Sumayya ce tayi musu laifi, Tabbas ya zama mata dole ta Amshi laifin nan don Ceto yar uwarta Daga wadan nan azzaluman, zata iya bada rayuwarta akan Sumayya,
"Ke malama ba magana muke miki ba,?
"Eh nice don Allah kuyi hkr kuskure aka samu bazan kara ba, ta karishe maganar tana fashewa da kuka gunin ban tausayi,
Dai dai sun kariso guest house din Aslm horn suka danna mai karfi mai gadi da gudu yazo ya bude musu haka suka budeshi da kura, girgiza kai yayi inda sabo ya saba da halin su Aslm, yau kuma wata mai tsautsayin suka dauko, bai gama tunani ba yaga sun fito da wata yarinyar fuskanta sanye da Nikab, suna janta a wulakance, tana Ihu, har suka shige da Ita tsohon nan ya Daga Hannu, yana hawaye "Ya Allah kayi ma Yaran da kuke lalatawa sakayyah, ya koma gurin Zaman shi ya zauna, yana dada jiyo ihunta,
Suna shiga suka yarda ita a falon Aslm tasowa yayi ya fara kwance belt ko takan cire mata hijab bai yi ba shidai kawai burin shi ya keta haddinta, Yaran su kwantar mai da ita suka daddan neta ko takan cire Nikab din nata basuyi ba, dukan su sai da sukayi Raping dinta, tun tana sani inda kanta yake har ta fita a hayyacinta, ta sume sannan suka kyaleta, haka suka daukota a Mota suka kawota har gidan su a haukace suka shigo layin kida na tashi a Motar su inda ya jawo hankalin duka yan Unguwar, daidai Kofar gidan su suka tsaya da Motar daukota sukayi tamkar da Matacciya suka shiga gidan ko Sallama babu suka wurgar da ita a tsakar gida dai dai Ummu ta fito Daga toilet, da sauri ta Nufo gurin Sabda ko cikin dubu taga yaranta sai ta ganesu balle ga hijab din datasa ta fita Yau,
"Ku suwaye mai kuka ma ya'ta eyehh!!! Ta karishe maganar cikin fushi, tana jijjiga Maryama, KB ne ya kalleta shekeke "hukunci ta karba kin gane koh wurga mata rafan kudi sukayi Gashinan ta gasa jiki, dai dai lokacin da Sumayya ta shigo gidan saboda Ummu dama ta aiketa ne, duk kuma taji maganar da KB yake yi batasan lokacin datayo kukan kura ta chakumo wuyanshi ba, ta hadashi da bango "me kukayi ma yar uwata, don cin mutunci shine zaku shigo har cikin gidan mu,
"Heyyy!! heyyy!! Dakata yar Matsiyata cewar Aslm bai gama rufe baki ba ta dauke da Mari taje ta dauko bokitin ruwan da ke ajiye zata wanka ta juye mishi a jiki hadi da hankadashi "ku bar mana gidan mu kuma wlh sai Allah ya bimana hakkin mu, an gaya muku, kudi hauka ne, wlh duka sai na dau fansa a kanku,!!! Ta karishe maganar tana huci inda Ummu gaba daya ta rasa nayi tunda ta juya Maryama ta gane fyade sukayi mata, sbda jinin da yake zuba a jikinta har yanzu,
A zuciye Sumayya ta dauki kudin da KB ya jefama Ummu ta jefeshi dashi, hadi da kada dan yatsanta biyu,
"Kai kuma Daga kai har Bunsurayen Abokanan ka, ina mai tabbatar muku da sai na dauki ma yar uwata Fansa a kanku duka ku biyar dinan ku jiraye Fansar Sumayya, duk da haka zan kaiku gurin Hukuma don gudun daukan mataki da Kai duk da nasan mu talakawa ne bamu da arzikin da zamu iya shari'a daku, ta karishe ta watsa musu harara,
KB ne ya Zaburo zai dauke Sumayya da Mari Aslm ya rike Hannun shi, "gay kyaleta tabbas karfin halin Yarinyar ya birgeni, kuma ina da tabbacin ita ta Mari Baby ba wannan innocent Baby dake kwance ba, ku kyaleta ni na san mai zan mata,
"Kamar yadda nima nasan me zan maka ba, ta fadi gami da kara hakadasu ta maida Kofar gidan su ta rufe kirjinta na bugawa tsaban tashin hankalin da take ciki,
Suna fita duk sun jike kasancewar Ruwan data watsa musu, bude Motar su sukayi suka figeta dai dai Mudi ya shawo kwanar layin kadan ya rage suyi sama dashi ya kauce da gudu yabi motan da kallo, yaci gaba da tafiyanshi,
"Ummu sun kasheta ko Rabin raina in kika Mutu nima binki zanyi,
"Kiyi shiru diyar albrka bata Mutu ba, kamata mu shiga Toilet na hada mata ruwan zafi, haka suka shiga da ita Toilet Ummu ta cika katon bahon su da ruwa, suna shiga da ita suka sata a cikin ruwan kara ta saki tare da bude idonta da yayi mata wani nauyi "Ummu zasu kasheni, ta fadi haka tana kara runtse ido, saboda Azaban da takeji na ruwan zafin nan, nan da nan ruwan ya rine da jini, Ummu kuka Sumayya kuka, haka Ummu ta gama gasata suka fito ta samata kaya, Ummu ta bata abinci da kyar ta iya cin loma biyu ta kawar da kai, samata Hijab tayi Ummu ta daukota suka fito, Sumayya taje ta taro musu abun Hawa, Mai Napep na zuwa suka shiga suka fadi mai Asibiti zai kaisu, yaja suka tafi,
Suna isa Ummu reception ta nufa ta basu hand card dinta tun dama tana dashi, aka ciro file din suka je ganin likita, Sumayya tana Addu'an Allah yasa ba wannan mare mutuncin Doctor din nan zasu gani ba, hope dinta suga mai kama da Mujaheed dinta,,
Suna shiga suka ga wata Doctor ce Mace gata black beauty, Matashiya ce, fuskanta da kamala, sosai Doctor Raleeyat Ya'u sukaga an rubuta jikin dan wani abu da yake