Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 7
mai zai kaini, kuma kin san shidin sai mai sa,a matashi mai tashe, shi matsalan shi ba ruwanshi da talaka da Mai kudi baida girman kai gashi ya cika tausayi, bai san wulakanci shiyasa duk in aka kawo patient a gaban shi nakanyi pretending akan nafi kowa tausayi da Imani, sbda fa ya soni Mammah Amma har yanzu ko kallo ban ishe shi ba, Saif kenan daga mataimakin shugaban kasa, shi Ikram ke mutuwar so a rayuwarta shiko bai san tanayi ba, Asalima duk fadin Asibitin ba wanda ya tsana irinta saboda duk wani rawar kanta da iskanci da wulakanta jama'a din datakeyi duk yana sane, kawai kallonta yakeyi, "please Mammah ki ban shawara taya zan mallakeshi, ni ina son ko bai aureni ba in dandani zumanshi," "Hhhh kai Baby baki da kunya a gabana kike fadin haka kidai bi Maza a hankali, ni nafi son ma ki aureshin but bari Papa ya dawo daga Ethorpia zamu san yanda za,ayi ina tunanin zamuje gurin boka dan tsito ne, a shawo mana kanshi don ba abunda yafi karfin Boka tsito," "yauwa my Mammah shiyasa nake sonki, rungumanta tayi ta bata peck a goshinta, ta juya da gudu zata haye sama, "Baby" "yes Mammah lafiya,,? "Yauwa wai ina kawar nan taki Lailah ina son ganinta ne wlh," "Mezaki mata Mammah wai kina nufin yar gidan Commissioner Of Police din nan, wlh fada mukayi da ita randa naje gidan su Daddy ta ya nemi yamun akuyanci shine na zageshi fa shine taji haushi," "gskya Baby baki kyauta ba, to meye a ciki ai tsofaffi sunfi dadin harka, wawiya a banza kyaje ki ba kwailayen yara, to kizo ki ban Number ta," "Wai Mammah mai zakiyi mata ne?" "Ke wai ina ruwanki ne ha'a ko ni Inkina harkanki ina samiki idone, karisowa tayi tana kun kunai ta ba ta Number, ta juya tayi gaba abinta, niko nace ikon Allah wannan wani irin gidane ba ruwan Uwa da harkan da ya'yanta wai wannan ne freedom, Allah ya tsaremu da irin wannan rayuwa, Ameen ya Allah. ************************ Bayan kwana biyu Maryama ta warke yau ne ya Kama za'a sallamesu, Doctor ne ya shigo, tunda ya shigo gaba daya ward din aka bishi da kallo sbda zaban haduwan shi, farine shi irin farin nan na larabawa daga ganin shi kasan halfkass ne wato ruwa biyu kenan, ga wani kwantaccen gashin shi dayaci kudi sai sheki yakeyi wanda ya zagaye dogon fuskan shi ya kara zagaye karamin pink lips nashi, sai ya bada wani style ta kasan gemunshi, yayin da gemun ya sauko dan daidai ga dogon hancin shi, hade da sexy Eyes nashi masu Kama da Mai jin barci gasu farare tas dasu, gaba daya ya tafi da Imanin Sumayya, gaba daya ta kasa tantan cewa tsakanin shi da Mujaheed wayafi kyau, karisowa yayi kusa da gadon su, "yadai kanwata ya jikin naki?" Jin muryan shi yakara rikitar da Sumayyah Muryan shi iri daya da na Mujaheed dadin muryan su ko wata mace albrka, "Alhmdulillah na warke yau zaka sallamemu koh Doctor,?" Rubuce rubuce ya cigaba dayi a file nata sai da ya gama ya dago yana kallonta"meke miki ciwo yanzu?" "Ba komai Doctor, to Alhmdulillah ga wannan takardan magunguna ne dazaku siya, sannan a dunga kula mata da magani, ki kula da kanki sosai kar ki dunga shiga sanyi Kinji, "to doctor insha Allah, "Yauwa Ummu Allah kara Lafiya kuyi kokari ku sayi magungunan, zaku iya tafiya, "ok doctor mun gode sosai, Haka yaci gaba da duba marasa lafiya har ya gama yazo zai fita, kasan cewar gadon su Maryama a bakin kofa yake, sai ya tsaya ya kalli Sumayya yana murmushi "yadai kanwata ko kin sanni ne? Ya fadi haka yana daga mata gira, ya fice abunshi yana murmushi, kunya taji ya rufeta ashe yana kallonta, ta rufe fuskanta da hannunta. "Yar albrka ki tashi ki nemo mana abun hawa, to Ummu, fita tayi don samu musu Napep din dazai kaisu gida, Fitowanta get ke da wuya suka Hadu da me Napep din nan dai "da Fatan ban makara ba ranki ya dade? Kallon shi ta tsaya yi tana mamaki, ✍️✍️✍️✍️✍ Share Comment Vote Follow Please 🙏🙏 Yar mutan zazzau 😍😍😍 Part one free 💞💞💞 WAZAN AURA 💞💞💞 (CONTINUATION THE STORY 2) Fictional 😩 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love💖 Story WRITTEN BY: ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY: RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR 💗💗GIDAN GADO 💗💗 AND NOW 💞💞WAZAN AURA 💞💞 ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com Wannan page din nakune kannin Ummata Aunty Amina Allah ya raya Zuri'a Aunty Asma'u Allah ya kara miki lafiya ya raya baby Aseeyat. Ina sonku irin sosai dinnan. 💘💘PAGE 15 TO 16💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. ************************* "Kina mamaki ne Hajiya?" Kawai muka rasa ciki kice su Ummun su fito, samun kanta tayi da kasa mai musu juyawa tayi ta shiga cikin Asibitin don kiran su Ummu su fito, "yauwa Ummu bari in fara rage kayan sai ki kamo rabin rai mu je koh" "To yar albrka" kwashe kayan ta farayi tana fita dashi, har ta kammala kwashewa, tazo suka kamo Maryama suka fito suka dorata akan Napep din sannan suka shiga suka sata tsakiya, ya tada Napep din suka Kama hanya sai Gida. Nan da nan suka iso kaman kiftawan ido su kansu Sunji Mamakin isowan su Ungwan tun daga nesa suka fara ganin sun doshi wani Gida wanda baiyi Kama da nasu ba, "kai Mallam wancan gidan su waye?" "Hajiya gidan kune ai, to waya gyara mana haka? Nidai ban sani ba dazu nazo wucewa naga Ana muku gyaran, suna cikin magana sai ga Mudi ya kariso gurin Napep din yana washe baki, "Ummu Sumayya da Fatan bakiyi fushi ba wlh ina ta sa ranar da zanzo in duboku wlh ban samu zama ba, ga wannan key din gidan kune kawai tashi mukayi mukaga an rushe gidan cikin dare daya an canza ginin Bayan sun gama ne sukayi sallama dani suka bani key din sukace yau za,a sallamoku in kun dawo a baku, kawai binshi da kallo sukeyi dukansu su uku cike da mamaki, "ku sakko mana bari in bude muku gidan, sakkowa sukayi suna binshi a baya kafin su kariso har ya bude musu, ita kuma Sumayya ta tsaya kwaso musu sauran kayayyakin su, shiga sukayi ciki gaba dayansu harda Mudi yana ta santin gidan yana basu labarin a cikin kwana daya aka gama ginin kowa yayi mamakin a unguwan, dakin da suka gani suka shiga falo ne Babba ba komai a ciki sai carfet dake malale a tsakar dakin sai kuma wasu dakuna guda biyu ta gefe, shiga dakin sukayi sukaga yar katifa guda biyu a dakin da drawer a jikin bangon dakin budewa sukayi suka ga kayane na sawa masu kyau dai dai talaka gefe da gefe kowanne gefe da Sunan Mai shi, Abun nan ya bar Basu mamaki tsoro ma ya soma basu, gefe guda kuma takalma ne Kala Kala aka ajiye ta gefen drawer, fitowa sukayi suka shiga dayar dakin, shikuma katifa daya suka gani a dakin sai drawer shima, da Alama nan ne dakin Ummu, fitowa sukayi suka tarar da Mudi yana zaune yanata zuba a waya, Sumayya ta kalleshi ta girgiza kai "Mudi iyayen surutu, fitowa tsakar gida sukayi wani daki guda biyu suka hango wani hanyar Kofar gida wani kuma kusa da Falon su, na kusa da Falon suka fara shiga, suka ga Ashe kitchen ne ga buhun Coal nan a gefe har da abin girki na Coal ga kayan abinci harda kayan miya, komai na girki an ajiye musu, fitowa sukayi suka shiga na hanyar zaure suka ga Ashe bayi ne, suna fitowa Ummu ta rungume su Allah mun gode maka, wahalar mu ta yanke dukkan wanda yayi mana wannan abu indai don Allah yayi Allah ya biyashi da mafificin alheri, Ameen Sumayya da Maryama suka fadi a tare tabarma suka dauko suka bqzashi a tsakar gida suka zazzauna suna hiran gidan da santin shi,. ************************* BIRNIN MISRA "Haba Mujaheed taya kake tunani Saka Soyayyar Bil'adama a ranka Bayan na fadi maka, iya abun da nake so game da yarinyar nan kuma kasan indai aka samu Matsala burin mu bazai taba cika ba duk da da Allah muka dogara, Amma dole ka cira wannan abun a ranka, domin cikan burin Mu, dan tsohon ya karishe maganar shi cikin bacin rai, tsohone ya tsufa sosai zai kai irin shekaru duba daya da dari biyar a duniya, yana zaune ne a wani lafiyayyen Dausayi na sarauta wanda bazaka taba tunani ganin irinshi a duniyar nan ba, wani hadadden kujera ne da akayi shi da jan Alharini da danyar Diamond aka hada sai kyalli yakeyi, yayin da gefen shi kuma wata kyakyawar Mace wanda kyawunta bazai taba misaltuwa ba, tana zaune a gefen tsohon na hagu, yayin da shi kuma wannan saurayi da tsohon ke Mai fada yana zaune gefen damanshi dukan su sunsha fararen kaya na alfarma, yayin da budurwan nan take ta aikama saurayin da Harara, shiko bai san ma tanayi ba, "kai kuma Mahbub Aikin ka na kyau ka tabbatar duk inda zata kana tare da ita da duk Ahalinta duk da bazamu iya canza kaddaranta gaba daya ba Amma zamu yi iya Abunda Ubangiji ya bamu iko domin ganin cikan Burin Masarautar nan, "Angama ya shugaba" "Zaka iya tashi ka tafi, "godiya nakeyi shugaba na barku lafiya, ke kuma Gimbiya Zaherat ki kiyaye kar kishi ya rufe miki ido ki jawo mana Asaran Abunda muka dade muna jiran shi, "Afuwan ya kai Jaddi Abdullah insha Allah zan kasance mai biyayya," yauwa Amaryata, kai kuma Yarima Mujaheed a kiyaye gaba Allah ya muku albrka, Ameen suka hada baki gurin fadin haka,. ************************* "Burinka bazai taba cika ba matukar baka kawo mana abunda mukace maka ba wato Nonon budurwa wadda bata cika shekara Ashirin ba da idon ta da harshenta, sannan sai kayi Anfani da yaro dan shekara shida, to indai ka aikata haka to tabbas zaka ci Zaben Senator kuma akwai Budi da harka mai yawa a cikin shi, kuma ga Zabe ya karato, kayi kokari, Tashi ka ban guri na gama dakai, kai nake jira, da sassarfa Mai girma Govnor ya fito daga bukar yanata Sauri. ✍️✍️✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment Follow Please 🙏🙏 Yar mutan zazzau ce😍😍😍 Part one free 💞💞💞WAZAN AURA 💞💞💞 (CONTINUATION THE STORY 3) Fictional 😢 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love 💖 Story WRITTEN BY : ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN. DEDICATED BY RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR 💗💗GIDAN GADO 💗💗 AND NOW 💞💞WAZAN AURA 💞💞 ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com Sadaukarwa ga dukkan yan Arewa Writers gaba dayanku Allah ya bar zumunci ya kara hada kan mu Ameen. 💘💘PAGE 17 TO 18💘💘 ************************* BIRNIN MISRAH "Wai ke meye nufin ki Zankadaziyyatu in har Soyayyan zanyi zanyi dake ne iyeeh daki kazo kika kawo karata gurin Jaddi me kike tunani a ranki, ina so in fada miki wani abu daya ki daina bibiyan rayuwata kina samun ido!!!" Ya karishe magana cikin fushi, "To sai me don na bibiyi rayuwarka kar ka manta Baka da matar Auren data wuce Zankadaziyyatu ko kaso ko karkaso,!! Itama ta karishe maganar ta cikin daga murya hadi da bacewa a gurin gaba daya,. Juyawa yayi zai tafi suka hada ido da wata Hamshakiyar Mace datake kishin gide a kan wani lafiyayyen carfet gabanta cike da kayan marmari, Murmushi tayi mai, gami da yafito shi da hannunta Alamun yazo gareta, Karisowa yayi ya nemi guri ya zauna. "Ya kai Yareema mai jiran gado sai yaushe zaku daina wannan fadar kai da yar uwanka ka sani Jaddi bai magana biyu ya riga ya fada maka cewa Zankadaziyyatu itace matarka, meyasa dukan ku bazaku kwantar da hankalinku ku fahimci juna ba," "Yake Ammiyat kisani cewa duk duniya bacin ke da Jaddi ba wanda nake so sama da Fasihat Amma Jaddi ya rufe ido yace bazan Aureta ba ba Aure tsakanin mu, wai ba jinsin mu daya ba, Abun da ke ban Mamaki taya ta kasance a cikin mu Alhalin ba jinsin mu daya ba, kuma taya ta kasance kamar su Daya da Sumayyah wanda Jaddi ya dorani bisa aikin da nakeyi yanzu,?" "Kayi hkr ya kai Yareema banda hurumin Amsa maka wannan tanbayoyin naka, sai ranar da Jaddi zai baiyana komai tashi ka tafi,. Tashi yayi jikin shi a mace ya wuce domin fita kilisa ko Yaji sanyi a ranshi. ************************* KANO NIGERIA "Meye Anfaninku iyeeh sai lalai wannan yarinyar iyeh duk fadin kano Ace kun rasa yarinya wadda bata kai shekara sha biyar ba, ga yan mata nan Mayun kudi wanda zaku yaudaresu da kudi ku samu abunda kuke so, na baku nan da Awa Ashirin da hudu in ba haka ba, ya karkada kai ya juya zai tafi, sai kuma ya wai go "Markel" "sir" "A samo mun yaro dan shekara shida inda bukatar shi, ka tabbatar ba wanda ya ganka lokacin dazaka dauko yaron," "To Sir ba damuwa angama, "dukkan ku ku tafi na sallameku ina son shiga meeting da zamu yi da yan majalissu ku tabbatar kafin in fito komai ya kammala, sbda wannan aikin ne fa yasa na dawo Nigeria don gskya da ban dawo yanzu ba sbda ban gama hutawa ba, "OK sir Karka damu komai zai tafi Normal suka hada baki gurin fadin haka, juyawa yayi yashige abunshi sukuma suka fita, ************************* "Yar albrka kizo ki duba a Kofar gida dawa ake sallama," "To Ummu, fitowa tayi rike da hijab dinta a hannu tana sawa, tayi hanyar Kofar gida, tana fitowa wani mutumi ta gani sanye da farin jallabiyan shi kar kar, murmushi yamata tare da fadin brka dai, "yauwa brka" "Sumayyah koh,? "Eh nice lafiya daga ina? "Irin wannan tanbaya haka Malama Sumayyah Wanne zan Amsa miki a ciki, rufe ido tayi tana murmushi, "yi hkr bawan Allah duk na kosa ne in san kai waye harda kasan sunana, karki damu Mahaifiyarku na ciki da yar uwanki, ki nemamun izini zan iya shigowa, "to tace hadi da juyawa cikin gida ta sanar ma da Ummu Sakon shi,. "To dauko tabarma a daki ki shinfida sai kije kice mai ya shigo,"to Ummu dauko tabarman tayi ta shinfida ta Kama hanyar fita don bama bakon nasu izinin shigowa, ✍️✍️✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment Follow On whatpad ZainabSalihu933 Please 🙏🙏 Yar mutan zazzau ce😍😍😍 Part one free 💞💞💞WAZAN AURA 💞💞💞 (MAI GYADA GIRL) Fictional 😢 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love💖 Story WRITTEN BY: ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY : RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com MARUBUCIYAR 💗💗GIDAN GADO 💗💗 AND NOW 💞💞WAZAN AURA 💞💞 Wannan page din nakune Iyaye masu kwadayi ku dorama ya'ya tallah ba ruwanku da wani hali zasu shiga kudai kawai aka wo muku kudi, ya kamata Iyaye mu kula da Yaran mu Amanace Allah ya bamu kuma zai tanbaye mu game da Amanar da ya bamu, ba yara mata kadai ba Yanzu har yara Maza ma abun lura ne, Allah ka karemu ka kare dukkan mysulmin duniya Ameen. 💘💘PAGE 19 TO 20💘💘 ************************* BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. Bayan shigowan shigowan su ya nemi guri ya zauna, suka gaisa da Ummu, "Dama an turoni ne domin in dunga ma su Sumayyah karatu dana Addini dana Zamani sai dai ban san ya tsarin zai kasan ce ba,? Ya karishe maganar yana kallon Ummu, "Ikon Allah Kai ko bawan Allah waya turoka? Ka taimaka ka fadamana ko zamu samu muyi mai Godiya sbda irin dawainiyar da yakeyi damu,. "Ayyah karki damu shi baya bukatar godiyanku, abunda zakuyi mai kawai shine Addu'a da barin su Sumayyah suyi karatu mai zurfi shine burin shi kawai, don ganin sun zama wani abu nan gaba hakan shine burin shi,. "Insha Allah ni kuma nayi Alkawari ni Ummu zan barsu suyi karatu indai hakan shine farin cikin bawan Allah nan, yanzu kullum ne Karatun ko sati sati?" "Kullum ne Ummu sbda kinga an wuce su sosai kuma jarabawa zasuyi ita Maryama na gama secondary ita kuma Sumayyah na aji ukun Secondary duk ita ya kamata ta tafi din don bamu da lokaci sosai Amma sai dai in naga yanayi kokarinta." "Tom Allah ya taimaka mun gode sosai sai zuwa gobe kenan zaku fara? "eh insha Allah, tashi yayi yama Ummu sallama ya tafi, Fitowa duka sukayi suka rungume Ummu "Alhmdulillah Muma mun kusa zama yan makaranta Ummu" "Sosai kuwa yarana Allah dai ya biya wannan mutumin da mafificin Alheri Ameen suka Amsa dashi gaba dayan su. "Bari in tashi in doramana Abinci Ummu kafin lokacin shan maganin Rabin rai yayi, "Godiya nake rayuwata da kulawa, gashi dai burin mu ya kusa cika Amma sai inaji a jikina na kusa tafiya in barku, ni nasan nawa burin bazai taba cika ba sai dai kanwata zata cikamun burina😀" ta karishe maganar tana murmushi. "Don Allah rabin raina ki daina fadin haka kina sani cikin fargaba da tunani, in har da ace mutuwa na shawara da zan ce ta daukemu tare don ban son in mutu in barki cikin wani hali, "Don Allah yan albrka ku bar zancen nan kuna dagamun hankali duk lokacin da kuke irin wannan hiran, Maryama kece Babba kuma ke kike fara tado wannan maganar don Allah ki daina hakan na dagamun hankali duk da nasan Mutuwa dole ce, Amma ina Fatan inga Auren ku harda jikoki ma, gaba daya dariya sukayi suna rungume mahaifiyar tasu, "Insha Allah Ummu mun bari bazamu kara ba tare suka shiga kitchen suna kokarin yin Dan wake, sunayi Ummu na basu tarihin fiyayyen Hallita da irin gwagwarmayar da yasha da kafiran makkah, Hakan ake son Uwa ta gari ta kasan ce da ya'yanta Koda yaushe ya kasan ce hiran abunda zai karesu zata dunga musu ba gulmace gulmace ba, Har suka kammala suka wanke komai suka dora ruwan dazasuyi wanka ita kuma Maryama na yanka musu Albasa da tomatoes da cabbage din dazasu ci dashi, Bayan sun kammala Ummu ta fara wanka sai Maryama sai Sumayyah tayi ita ma, sukayi sallah kasan cewar lokacin sallah yayi, sukayi Addu'oi wa Mahaifinsu da yayyinsu da dukkan sauran yan Uwa Musulmi baki daya, Fitowa tsakar gida sukayi suka shinfida tabarma Sumayyah taje ta zubo musu Abinci a faranti, ta dauko yankakken Salad din nan da Mai da yajinsu wanda Yaji hadin tafarnuwa da sauran kayan Yaji, ajiyewa tayi suka yaryada salad din da yaji da Mai, Bissimillah sukayi suka fara ci. ************************* "Ke mai gyada kawo mana, karasowa tayi da farantin gyadanta dafaffe tana wani karairaya daga ganin ta kasan tasan duniya, kuma karamar yarinya ce wanda batafi sha uku ba taci adon ta da janbaki har saman idonta, "gani na nawa kake bukata?" "Yauwa dan zagayo ki shigo kiji kudi ya nuna mata yana kashe mata ido tsaro ido tayi tana washe baki, waige waige ta fara don ganin ba mai kallonta nan da nan ta shige Motar, " kai mallam sai kamun bayani ba gyada kake bukata ba mai gyadan kke bukata, ta karishe maganar tana washe mai bakin ta da yaji jan baki, Shiko tukin shi kawai yakeyi burin shi ya isa gurin Ogan shi ya sauketa don shi duk ta isheshi da surutu, Suna isowa yace mata fito, "In fito da farantin gyadan ko in barshi ciki da Fatan ba dadewa zamu yi ba kuma Ni Dubu biyar ake ban, "Duk baki da matsala ni dubu dari ma zan baki gashi ya jefota da Rafar kudi yayi gaba yace ta biyoshi, daukan kudin nan tayi tana murna yau bata san Wani irin albarka Inna zata samata ba in ta kai mata kudin nan, niko nace yarinya kin kawo kanki gurin ajalinki ne, Binshi tayi da gudu suka shiga wani falo dataga ya hadu iya haduwa sai kalle kalle takeyi, "ki zauna ina zuwa yace mata ya shige wani daki, can suka fito da wani katon Mutum mummuna dashi, "kai GB ka iya zabe fa, kafin akai ga aiwatar da aiki sai na dan huta da ita, shigamun da ita daki kaima in kana bukata in na kammala sai Kaima ka dana, duk maganar da sukeyi da turanci sukeyi shiyasa mai gyada bata gane abunda suke cewa ba, "Tashi muje koh" "To tace jikin ta ne kuma ya fara yin sanyi kasancewar ganin mutumin nan datayi sai taji tana tsoronshi don duk iskan cinta da yan yara takeyi, Ina zata kai wannan katon, niko nace yarinya kwadayinki ya kawoki, suna shiga dakin yasata ta tube kayanta sai tana neman yi musu gardama "Ni na fasa don Allah ka maidani inda ka daukoni, ta karishe maganar tana mai fashewa da kuka, "Ke yima mutane shiru, haka tanaji tana gani kattai har biyu sukayi Anfani da ita✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment And Follow In whatpad ZainabSalihu933 Please Yar mutan zazzau ce😍😍😍 Part one free 💞💞💞WAZAN AURA💞💞💞 (MAI GYADA DIE😭) Fictional 😢 Traditional 🏚 Politicians 🇳🇬 Love 💖 Story WRITTEN BY : ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. DEDICATED BY : RALEEYAT YA'U (OUM KHADY) MARUBUCIYAR : 💗💗GIDAN GADO 💗💗 AND NOW 💞💞WAZAN AURA 💞💞 ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com Wannan page sadaukarwa ne gareku yan biyu kyautar Allah Hassan and Hussaini ATK ina godiya Allah ya bar zumunci. 💘💘PAGE 21 TO 22💘💘 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. ************************* Sai da suka ga ta daina numfashi sannan suka kyaleta, "GB je ka dauko mun askan nan," "to oga juyawa yayi ya bude drawer dake dakin ya dauko wasu kananan wukake guda biyu, ya miko mai janta sukayi kiii kaman kayan banza suka kaita toilet din dakin, suna isa ba Imani ba komai yasa wukar nan ya yanke breast din yarinyar nan suka kwakule mata ido a takaice sai da suka cire duk abunda suke bukata a jikin Mai gyada, abun ba kyan gani, haka suka maida gawarta cikin wani buhu suna jiran dare yayi domin suje su maida inda suka daukota, Horn din da sukaji yasa duka suka fito kasancewar sun san mai zuwa gidan yana zuwa, Bayan ya fito ne suka take mai baya zuwa cikin gidan, Alhaji Attahiru Lado kenan mai girma Govnor kano kenan mai ci yanzu, Bayan ya zauna ne yake kallon Yaran nashi, "Da Fatan komai ya tafi yanda nakeso ko an kammala duk abunda nace an kuma samo mun yaron da nace,?" "Eh ranka ya dade an kammala yaron kuma na nan a ciki," "Ok gud aikin ku na kyau, shiga dakin yayi ya tarar da yaron gaba daya ya takure a karshen gado yana ta kuka, yanajin an bude Kofar ya tashi da Sauri jikin shi na rawa, "Don Allah ku kaini gida Ni kadai na rage ma Mamata babana ya mutu nima kar ku kasheni!!" "Kwantar da hankalin ka ba kasheka zanyi ba in har ka bi umarni nina ina gama abunda zanyi zan sa a maidaka in baka ma harda kudi kaji koh, "To to wlh zan bi ni dai kawai kar ku kasheni," "Yauwa gud Boy, haka Alhaji ya tube gaba daya kayanshi a gaban yaron nan ya cire ma yaron kaya shima, nidai da Sauri na juyo kasancewar idona bazai iya kallan wannan zaluncin ba, ihu yaron ne ya dawo dani daga duniyar tunanin da na shiga, wai yanzu duk wannan abu akan duniya ake yinta, Mutane na manta cewa duniyar ba matabbata bace, Allah ka sa mufi karfin zuciyar mu, yasa Imanin mu ya rinjaye zuciyar mu Ameen ya Allah, Can sai ga Alhaji ya fito yana share zufa ya hada uban zufa, "Markel a yayyafa ma yaron ruwa in farko ku maidashi inda kuka daukoshi, kufa kiyaye da kyau kar ku bari a ganku aiki ya lalace mana, "Angama ranka ya dade, Kama hanya yayi yai ficewarshi kasancewar lokacin sha biyu na dare ne, **************** Washe gari Su Sumayyah ne da Aunty ta sun fito gida domin zuwa diban ruwa a Fanpon ungwarsu, Can suka hango taron mutane Anata rirrike Maman Hansai kanwar Mudi Guggo mai gyda tana ihu kamar Mahaukaciya, da Sauri suka karisa gurin

Chapter 3 of 7