nayi haƙa zan anshi wayan kenan shine bansaniba ashe yan yatsunnerh sun Ɗan taɓa kirjinta shikenan shi kuma de-de lokacin ya shigo ya gammu shine yake cewa wai ni na taba mata nono AHMED ya ƙarasa maganar sa cikin zubar da hawaye tausayi haƙa zalika yana mai kallon Mommynsu
Sake baƙi Alhaji Malik yayi yana kallon ikon Allah Cikin tsananin ɓacin rai Alhaji Malik ya yi ma AHMED dakuwa tare da faɗin
"AHMED kaji uwarka nace AHMED kaga naka cikin fusata da ɓacin rai Alhaji Malik ya cigaba da cewar"nace AHMED kaci uwarka zan yi ma karya ne ? Alhaji Malik ya tambaye shi idonsa akan AHMED,,,,Kallon Alhaji Malik Mommy tayi Kafin cikin masifa da tsananin ɓacin rai Mommy ta buɗe baƙin ta tace
"Malik wannan wane irin zargi ne kakeyi ma yara nan AHMED wan NABEELAH ne , NABEELAH kuma dani da mahaifiyarta uwarmu ɗaya uban mu ɗaya, wannan wane irin zargi ne wannan.
Shi ma Alhaji Malik ɗin cikin fusata da tsananin ɓacin rai yace"Wai Hajiya NAFISAT zan so in San matsayin na cikin wannan gidan? Ya ƙarasa tambayar ta
Idanunsa akan ta,
Cikin bala'i da masifa Mom tace"to dai ina son kasan wani abu cewa AHMED dai ya girma yakai lokacin da ban isa in dakeshi ba... cikin fusata Alhaji Malik ya katseta ta hanyar faɗin" ,"shine nace Inaso in san matsayina awannan gidan ? " kai kana da wani matsayine da ka wuce abokina mai gida miji na inji cewar Mommy sannan cikin faɗa da bala'i Mommy ta cigaba da cewar" ai baka da wani matsayin da ka wuce Abokin maigida "to shikenan kuma tunda ina abokin mai gida nazama butulu shikenan sai inbar duk ƴaƴan Alhaji Suleiman shikenan sai su lalace, maida kallon sa ga AHMED yayi Tare cigaba da faɗin" a a shikenan yadda kai kaga uwarka tazama ballagaza Allah bada kasuwa Allah koro, shine kai ma kana biye ma halinta ko"
Cikin fusata Mommy ta daka masa tsawa ta mai nuna masa sa Ɗan yatsanta kafin cikin ɓacin rai da masifa da bala'i Mommy tace "kai Malik karka Kalleni kagaya min wannan banzan maganar,. karka kuskura ka gayamin wani wannan magana banza karka kuskura kace zaka gayamin bakar magana dan me zaka shigo cikin gidan na kuma acikin tsakiyar parlour. kana zargi min yara, akan wani dalili ,wai shin me yakawo ka ma tukuna kashigo min gida zakazo kana daman mu yara kawai mutum kai Abu bai shafe ka ba kawai kazo ka dinga sa baki aciki ,ka dinga neman zargin yara Mommy ta ƙarasa maganar ta cikin tsananin ɓacin rai har wani huci take"...
Batare da Alhaji Malik ya tanka mataba Alhaji Malik ya kalli AHMED sannan ya bude baƙin sa yace
"A a shikenan AHMED yanzu ni ban isa ingaya maka magana bako, kawai saboda uwarka ta zama ballagaza sai tai abunda ta gadama
"Dago kansa AHMED yayi ya gallama Alhaji Malik Harare tare da jan masa dogon tsako ƙasa ƙasa"""""""" cikin daga murya Alhaji Malik yace "nafaɗa anfaɗa ballagaza ko buguna zaka yi nace na faɗa ballagaza, ashikenan sai kabiye mata,ka zama sakaka, nan gidan ubankane inbanda ma rashin zuciya ai kamata da ita da NABEELAH su fita su barmaku gidan, mutumiyar banza mutumiyar wofi,shikenan ka tsaya kana lalata yarinya mutane kuma ace.ba za'ayi magana ba,amma matuƙar muna tare, na faɗa uwarku ballagaza na sake fada ballagaza, wallhy Allah ba zan bari ka lalace ba,sai rannan gobe kiyama in tashi tsigi gani ga mahaifinku yace naci amanarsa ban nunawa ƴaƴansa tarbiya me kyau ba Alhaji Malik ya ƙarasa maganar sa cikin faɗa ,""" cikin fusata Mommy ta nuna ma Alhaji Malik hanyar kofa tare da faɗin"idan ka gama zaka iya tafiya kofa abude yaƙe, zaka fice ka barmin nan ko sai na dudura maka ashar ,Cikin masifa da bala'i MOM ta daka masa tsawa sannan MOM ta cigaba da cewar" nace go out! out!!!! munafiki annamimi shege tsohon banza ta ƙare maganar cikin wata irin murya me cikeda tsananin ɓacin rai dan ji take Kamar ta rufe shi da duka ko haƙan zai'sa ta huce haushinsa da take ji , cikin tsananin ɓacin rai da danasani zuwarsa gidan Alhaji Malik ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan gaba-daya yabar MOM tsaye tana ta balbala bala'i saida tagaji dan kanta sannan tawuce a zuciye tashiga kitchen kana ta cigaba da yin aikin sai famar ZAGE-ZAGE DA TSITSINE MASA ALBARKA TAKE KAI JAMA'A ALLAH YA KYAUTA
Da misalin ƙarfe takwas na dare, Zaune Mommy take a cikin parlourn tare da SadeeQ, kallo SadeeQ Mommy tayi Kafin cikin sanyi murya tace "SadeeQ ga tafiya Fa takama NABEEL,Kuma ni haryanzu banji kuna magana aurensa ba, ko so Kake abarshi da wannan juyar matartasa"? Kallon ta SadeeQ yayi tukkun Kafin cikin kwantar mata da hankali SadeeQ yace"babu komai Mommy ko da NABEEL baya gari aurennan ba za'a fasa shiba,tunda dai ai gani ni ina nan "to shikenan inji cewar MOMMy sannan ta cigaba da cewar",amma abunda nake so shine, so nake a daura auren ta kasance ta tabbata amatsayin matarsa,,kuma batun kayan hidiman biki ni na dauki nauyin .ni zan yi komai .na hidiman bikin, koda NABEEL bai nan kaga kai amatsayinka na abokinsa amininsa zan'bar maka komai ahannunka, abubuwa shiga da fice kai zakayi wannan ba zai gagaraba "to shikenan babu komai Hajiya "yanzu ma Ina tashi daga nan gidansu yarinya zanje in same ta sai mu zauna mu tattauna "ba komai haƙa nake so Allah ya Bada sa'a Mike wa tsaye SadeeQ yayi tare da faɗin"MOM Ni Bari in ƙarasa gida dama ina kan hanya ne nace bari in biyo mu gaisa sai da safe MOMMY'' to Allah ya tashe Mu lafiya ka gaida gida ka kula kuma bare da ya amsa mata ba kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin parlourn
WASHE GARI
Company su NABEEL
Zaune NABEEL yaƙe a cikin office ɗinsa tare da SadeeQ yayin da duk su sunyi shiru kai ka rantse ba kowa acikin office ɗin zuwa can sai SadeeQ ya sauke ajiyar zuciya, kallon NABEEL SadeeQ yayi Kafin cikin kwantar masa da hankali SadeeQ yace "NABEEL ka kwantar da hankalin ka magana fitan Ka waje bazata fasa ba, kuma maganar aurenka babu ita ,kakyale MOMMY taje can taita haukanta idan ta ga dama zata sauko "Haka ne na fahimci duk nufinKa. Kuma Ina tausayin FAREEDAH bugu da kari Kuma Ina matuƙar sonta duk Mommah batason zamanah da FAREEDAH daduk wata alakan dake tsakani na da FAREEDAH,,, ita MOMMY tafi son mu rabu, yayinda ni kuma Ina masifar son Matata Haƙa zalika ita ma ta kauna na Wash nagaji mu haɗu a next page
Happy Friday masoya na Allah ya sada mu da ALKHAIRI da ke cikin wannan rannan Allah ya gafarta mana kura kuran mu yasa mu cika da kyau da imani fatan ALKHAIRI fan's
[7/4, 4:43 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 19-20🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MAKI A DUK INDA KIKE INA MAKI SON FISSABILLILLAHI XAYYNEB 💤 XEXEN FASAHA*
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
❗❗ *GARGADI* ❗❗
*BAN YARDA WANI KO WATA YAYI MIN AMFANI DA WANI BANGARE DAGA CIKIN LITTAFINA BA SANNAN KUMA BANYARDA WANI KO WATA SU SAUYA'MIN LABARI BA SAI DA IZZINI NA IDAN AKA SAMU AKASIN HAKA BANYAFE BA SO A KIYAYE*
*🌺 CHAPTER 19-20🌺*
GIDAN NABEEL
Zaune FAREEDAH take a saman kujera a cikin falon su tayi tagumi da ka ganta kasan tana cikin tsananin tashin hankali da damuwa yayinda ta nutsu cikin duniyar tunani can sai ga wani kyakkyawan matashin saurayi mai matukar kama da FAREEDAH ya shigo cikin falon su FAREEDAH ,Abbacar kanin FAREEDAH ne yashigo cikin falonsu FAREEDAH tare da furta sallama.....
Abbacar ne ya shigo cikin falonsu FAREEDAH
tare da furta
"ASSALAMU ALAIKUM!!!
Kai tsaye cikin sauri ya ƙaraso inda FAREEDAH take zaune ta zabga wata uwar tagumi ,cikin tashin hankali Abbacar ya kalli yayarsa FAREEDAH kafin cikin kulawa da tashin hankali ABBACAR ya bude baƙin sa
ya shiga kiran sunanta"Aunty FAREEDAH! Aunty FAREEDAH !! Tunanin me kike yi haƙa?yana ganki acikin yanayin tashin hankali da damuwa? tunanin
me kikeyi haƙa ????.ya karasa tambayarta cike tashin hankali da tausayawa
Firgigit FAREEDAH tayi ta dawo cikin hayyacin ta tasaki wata nannauyar ajiyar zuciya, yaushe Abbacar yazo bata sani ba? cikin salon basarwa tare da murmushi mai ciwo FAREEDAH tayi kafin cikin kulawar FAREEDAH ta buɗe baƙin ta tace" ABBACAR
daga gida kake? ya su Mama da Baba? ta ƙarasa maganar ta tana mai kallon sa """""""'''cikin kulawa Abbacar ya bude baƙin sa yace"hmmm Aunty FAREEDAH babban abunda ke damunki shi kawai nakeso ki faɗa min, kinga ko da zanzo gidanki,sai da Mama tace in faɗa miki cewa ki daina tunani ,amma yanzu nakara zuwa na taddake a cikin tunani ABBACAR ya ƙare maganar cikin wata irin murya mai cike da tsananin tausayawa yar Uwar tasa
"ABBACAR abune mai matuƙar wahala in cire tunani atattare ni alokaci ɗaya ,ga NABEEL zai yi doguwar tafiya, zai fita ƙasan waje dan ya ƙaro couse akan har kokinsa magana aure kuma babu shi, yayin Haƙa ne dan yasamu damar da zai dawo dani, FAREEDAH ta kare maganar ta cike da tarin damuwa ,,,,,,cikin farin ciki ABBACAR ya furta "Aunty FAREEDAH ba gashi anci nasara ba kin dawo dakin mijin ki ba,ko kina tunanin cewa zata fitar da ke?? Abbacar ya karasa maganar sa idanunsa akan ta.
"hmmm injin cewar FAREEDAH sannan cikin sanyin murya FAREEDAH ta cigaba da cewar"NABEEL ba zai yi kwana goma da tafiya ba zan bar gidandan nan, Abbacar Ina son miji na bazan iya kwatanta maka irin kishin mijina da nike ba,, cikin sauri ABBACAR ya bude baƙin sa tare da faɗin "Aunty FAREEDAH akwai wata shawara da nake so in baki , amma bansaniba ko zaki amince da ita,
Asma'u dai kawar ki ce kuma aminiyarkice, kuma likita ce , zan so ace tashigo cikin shawara nan da zan ba Yar, ..cikin sauri FAREEDAH ta furta"wata irin shawara ce? Tabbas nasan Asma'u zata iya biya min bukata ta ko wace iri ce "samu guri yayi ya zauna yana mai sauke ajiyar zuciya tare da furta barin in huta tukkun kafin in faɗa maki shawara da na yake" okay to barin in kawo maka ruwa da ɗan wani abun tabawa FAREEDAH ta ƙare maganar ta sannan cikin sauri ta faɗa kitchen
*GIDAN HAJIA NAFISAT*
Kwance AHMED suke saman Bed yayinda da Nabilah take kwance a gefensa sai famar sauke ajiyar zuciya take zuwa can kuma sai NABEELAH ta furta ban gaji ba tana mai hayewa saman AHMED cikin natsuwa NABEELAH Ta rankwafa a kansa ta sanya masa ... d'inta a bakinsa ya cafka da sauri tare da Kama dayar ....d'inta da Dayan hannunsa yana Jan kan.
sun jima kafin suka gajiyar da junarsu ta hanya gamsar da junna su ,daukarta yayi cak suka shiga cikin bathroom sukayi wanka tare sannan suka fito,suka shirya, bayan sun gama shirin "sannan FAREEDAH ta tuna da cewa dare yayi ,duban AHMAD NABEELAH tayi kafin cikin sanyin Murya NABEELAH ta furta "yanzu karfe sha biyu! "kallon agogon da yake manne ajikin bangon dakin AHMED yayi tare da faɗin"ai duk ke kikaja mana injin cewar AHMED sannan cikin faɗa Ahmad ya cigaba da cewar" sai danace maki ki tafi amma kika ki kika ce wai ke baki gaji ba "hmm uhmm injin cewar NABEELAH sannan ta cigaba da cewar"badam wani Abu ba da bacci na kawai zan yi anan cikin bed room dinka,dan so nike na kwana a cikin jikin ka yayinda nake shashakar daddadar kamshin turaranka jikinka ,sai dai ina gudun kar Mommy tashigo dakina bata ganni ba NABEELAH ta ƙarasa maganar ta cikin shagwaba haɗi da turo baki"cikin daure fuska AHMED ya buɗe baƙin sa yace" a gaskiya ni tsoro nake ji kinga irin abunda yaso ya faru kenan jiya,ɗauko littafin da yake ajiye asaman gado AHMED yayi yana mai mika ma NABEELAH kafin cikin natsuwa AHMED ya buɗe baƙin sa yace"ki tashi ki tafi kanki tsaye idan Mommy ta tareki kice wannan littafin kike son kiyi nazarinshi cikin dare kuma dakyar muka same shii "amsar littafi NABEELAH tayi haka zalika tana mai faɗin,"AHMED kenan sarkin tsoro da wayau ,haha haha ta fashe da dariya sannan cikin dariya tana mai cigaba da fadin" bara in je good night sugar baby ,kai tsaye ta nufi hanyar fita daga cikin dakin,sauke ajiyar zuciya AHMED yayi yana mai faɗin Allah ka rufa mana
asiri duniya da lahira
NABEELAH kuwa direct ta nufi hanya da zai Sada ta da part dinsu,ahankali ta murda handle din kofar parlour,tare da shiga cikin parlour ,tana gama k'arasa shigowa cikin parlourn, haka zalika yayi de-de da kai dubanta zuwa ga kan kujeran ,a daidai lokacin ne kuma narkakkun idanuwanta suka sauka a kan Mommy wacce take zaune a saman lumtsumemiyar kujeran parlour su,tayi facing d'in TV tana kallon film, ita kuwa Mommy tana ganin shigowa NABEELAH tayi saurin furta "NABEELAH me kike har yanzu baki je kin kwanta ba? Mommy ta k'arasa tambayarta idanunta akanta "duban Mommy NABEELAH tayi Kafin cikin sauri NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace"wallhy Allah Mommy mu tsaya duba wannan littafin ne saboda in son zan yi karatu anjima NABEELAH takarasa maganar ta haka zalika tana mai nuna ma Mommy littafin hannunta "sauke ajiyar zuciya Mommy tayi ta kafin cikin sanyin Murya Mommy ta buɗe baƙin ta tace"kingani nima nan wani film nake kallo na kasa tashi maza kije ki kwanta maza maza kije ki kwanta good night sleep well "alright to sweet night and lovely dreams
dear Mommy
*WASHE GARI*
Zaune AHMED yake acikin parlourn shi tare da NABEELAH daga ganin Alamun hiran soyayyar su suke cikin nishadi had'i da farinciki,
zuwa can kuma sai NABEELAH ta ji kamar zuciya ta yana tashi, tana jin kamar zatayi amai amai, kakarin Amai ta Fara yi,ai kuwa da gudu ta tashige cikin bathroom,tana ta kwara amai,tana aman tana nishi sama sama haƙa zalika tana mai faɗin"wayyo Allah na haka dai tayi ta kwara amai kamar zata amayo ƴaƴan hanjin cikinta,tana kammala amai, ta had'a ruwan dimi ya cika bath sannan ta cire kayan jikinta ,ta shiga cikin ruwan bath 🛀d'in, sosai gasa jikinta da ruwan dimin, Tana gama wankan ,ta fito daga bayin daure da towel d'inta, AHMED kuwa yana ganin fitowar ta daga bayi yayi saurin ƙaraso gun ta kallon ta yayi kafin cikin kulawa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace"ko NABEELAH meye yake damu ki .kike amai haƙa? "sauke ajiyar zuciya NABEELAH tayi kafin cikin natsuwa NABEELAH ta buɗe baƙin ta ce" wallhy AHMED yau kusan wata na ɗaya da yan kwana ki banga al'adana ba,ta karashe Maganar ta idanunta akansa"
Cikin sauri Ahmed ya furta
"Ban fahince ki ba ??
Cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMAD ina ganin kamar ciki ne dani
"Ciki! ciki!! Cikiiiiii AHMED ya furta cikin tarin mamaki haƙa zalika yana mai kallon ta from a to z sannan cikin mamaki AHMED ya cigaba
da cewar
"Keko a Ina kika samu ciki ??
"Kamarya inji cewar NABEELAH sannan cikin bacin rai NABEELAH ta cigaba da cewar" akwai wani da namiji da nake bine bayan Kai,girgiza kanta NABEELAH tayi sannan cikin zubar da hawaye NABEELAH ta cigaba da cewar" kaga ni koh dama ni irin abunda nake gudu kenan ta karashe maganar ta cikin dan daga murya.
"Cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED yace "ke NABEELAH bari kiji abunda zai fito daga cikin bakina kame baki agareki ya zamo wajibi idan kuma ba Haƙa ba zakiyi rub'i da rubabb'iyar azara AHMED ya k'arasa maganar sa cikin tsananin zafin da bacin rai "ita ma NABEELAH cikin fusata da daka masa wata uwar tsawa NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "Kai AHMED ya kake Furta min wannan mugum kalman naka,me kak'e nufi da wanyan mugayen kalaman naka?? "cikin tsawa Ahmed yace "Ina nufin wannan cikin da yake jikin ki kije ki nemi meshi d.....cikin fusata NABEELAH ta katse shi ta hanyar faɗin"karya kake yi AHMED, wallhy shaye shaye da ake yiwa kanwah ba'a isa ayiwa barkonoshi ba """"""""""""""cikin mugun faɗa AHMED yace"me kike nufi da wannan kalmar taki ??inji cewar AHMED cikin sauri"""""""""""""cikin tsantsan ɓacin rai da masifa NABEELAH tace "Ina nufin abubuwa da maza suke yiwa mata wallhy ni sai dai mu kwashi kashin mu a hannu..
Cikin fusata AHMED ya buga mata wata uwar tsawa tare da faɗin "zako mu zuba mu gani za'a ga na Wanda zai ......*wash nagaji fan's mu haɗu a next page masu zazzafar Comment ina matuƙar godiya Allah ya saka da ALKHAIRI ALLAH ya ƙara mana lafiya Tare Da tsawon rai Mai albarka Allah ya gafarta mana kura kuran mu*
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN &EDITED_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 21-22🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
*🌺 CHAPTER 21-22🌺*
_______Bayan sati ɗaya___________Bayan sati ɗaya,tsaye AHMED yaƙe agaban dressing mirror acikin bed room d'insa, fuskar nan tasa a haɗe babu digon ko alamun fara'a akan afuskar tasa sai faman jan dogon tsoki yaƙe shi kaɗai ko dashi da uban waye ne oho ni kaina bansani ba🤷🏻♀️ bayan bayan yagama shirinsa,tsadadden agogo,me matuƙar kyau da ɗaukan ido ya ɗauka yaƙe daurawa akan tsintsiyar hannunsa,
NABEELAH ce ta turo kofar dakin tare da shigowa cikin bed room d'insa,fad'ada fara'rta tayi. ganin masoyinta muradin zuciyarta haƙan yasa ta taji wani irin masifar daɗi da sanyi yana ratsa sassan jikinta ,ayan kwanakin nan da batasa shi a ido ba ita kaɗai tasan irin tashin hankali da tashiga ,cikin sauri ta ƙara so gunsa bata tsaya wata-wata ba ta faɗa jikinsa,faɗawa NABEELAH tayi akan karjin AHMED tare da rungumesa tayi sai wani kamkamesa take kamar zata shige cikin jikinsa cikin farin ciki NABEELAH ta buɗe baƙin ta take faɗin fadin
"morning sugar baby wallahi Allah nayi missing ɗin ka sosai "lumshe idanuwansa AHMED yayi, cikin ransa yaƙe faɗin to-to shikenan na kad'e ,bak'ar maiya ta shigo min ɗaki,nifa a yan kwanaki nan bana son ganin wannan shedaniyar yarinyar akusa dani, na tsani ganin ta a duk inda nike, haƙa zalika natsane ta,don ni haushinta ma naƙe ji bugu da kari kuma nayi masifar tsanar ta,Wai shin ita batasan cewa ayan kwanakin nan bana son takura da damuwa bane?, haƙan nefa yasa kullum nake guje ma wannan shedaniyar yarinyar shigiya bak'ar maiya kawai, Allah Sarki ita ko NABEELAH
Jin yayi mata shiru ne yasa NABEELAH ta dago kanta ta kalle sa sannan tayi smillig,saboda ta lura dashi tunda tafad'a masa cewa tana ɗauke da cikinsa yaƙe jin mugun haushin ta,,shiyasa yaƙe jin haushinta,kwata-kwata bayason yaga tazo kusa da shi! ko inda yaƙe!!,pink lips d'insa da yake matuƙar burgeta,ta yi kissing tare da lashe lallausar labbansa dan tayi missing d'insa da dan shafar wuyansa, izuwa gadon bayansa,bai hana taba kuma bai taya taba ita kai de take ta kidan ta haƙa zalika ita kaɗai kuma take rawan ta,ita kaɗai tayi abuntah ta gama sannan ta kama hannunsa tare da fadin "Mommah ce tace inzo inkira ka,kazo muje muyi breakfast ko kallonta baiyiba ɓalle tasa ran zai amsa mata, binta kawai yayi suka fice daga bed room d'insa, kai tsaye suka nufi hanya da zai sada su da babban parlour gidan wato part ɗin Hajiya Nafisat.
HAJIYA NAFISAT ce Zaune a kan kujeran dinning table, a dining area tare da AZMERH ,su NABEELAH ne suka shigo cikin parlourn,suna gama k'arasa shigowa cikin tsakiyar parlourn ,direct dining table d'in suka nufa
Kujerar gefen Mommah, AHMED yaja ya zauna a kusa da Mommy kallonta yayi kafin cikin kulawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "morning Mommah hope kin tashi lafiya?"Kallon AHMED Mommy tayi fuskarta ɗauke da fara'a tace "morning too my son ,, alhamdu'lillahy sannu da fitowa autah nah "yawwa dia Mommah inji cewar AHMED"kallon AZMERH Mommy tayi kafin cikin kulawa Mommy ta furta" doterh Azmerh serve us please!,cikin nutsuwa AZMERH ta shiga serving d'in su sannan ta koma ta koma ta zauna, kaɗan yaci kayan breakfast d'in sai dan Tea da yasha mik'ewa yayi alamun ya kammala , kallon sa Mommah tayi Kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace " autah nah bade ka tashiba kenan .me kaci anan shayi fa kawai kasha,wai kai meyake damunka ne AHMED? ,dan naga a yan kwanakin nan kwata-kwata ka chanza
Kullum baka da aiki sai yawo kwata-kwata ka daina zaman gida Mommy ta karasa tambayarsa idon ta akansa?"ya mutsa fuskarsa AHMED yayi kamar anmasa dole sanan ya buɗe baƙin sa yace "am okay Mommah,kawai dai na koshi ne ,sannan kuma ni babu inda nake zuwa face nan gidan su abokin na Abdul ya faɗa kasa kasa bejira yaji me zatace ba.ya nufi hanyar barin parlourn,, tare da ficewarsa abunsa, domin kuwa, shi a halin yanzu haushin kowa yake ji ,bugu da kari kuma bayason takura, da damuwa kana kuma da yan tambaye-tambaye banza,ko me yasa ma yabiyewa son zuciya har ya bari shedan ya rinjaye shi har yaje ya dirkawa diyar mutane ciki oho 🤷🏻♀️ko da yaƙe duk laifin wancan shedaniyar yarinyarn ne ,,,,,,, Allah Sarki NABEELAH ce ta bishi da kallo yanda yake tafiya cikin takunsa na cikakkun maza, hakan bakaramin kara burgeta yakeba ,cikin ranta tace komai nasa me kyau ne da burgewa , AHMED Ina masifar missg naka! AHMED a kullum burina shine na rika jika a jikina saboda da tunani ka nake kwana dashi nake tashi ,I miss ur ....,kai kawai nake bukata ahalin yanzu,inna matukar kewar dimin jikinka da daddad'dan kamshi turaren jikinka """"""kallon NABEELAH Mommy tayi sannan cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "ke kuma fa, NABEELAH Wai shin meyaƙe damu ku ne da ke da AHMED ,gani nayi yanzu kwata-kwata ba kwason cin abincin kirki ,gashi kema tuntuni kika rike ruwan Lipton kin ƙasa sha ,maiyake faruwa ne meyaƙe damun kune??"babu komai Mommy inji cewar NABEELAH sannan cikin kulawa ta cigaba da faɗin" kawai dai bana jin cin wani Abu mai nauyine NABEELAH ta karasa maganar ta idon ta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 14