Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
💗💗💗💗 💖💖 🌹 By *AISHA FULANI GAL* *EDITED BY UNCLE YUSEEP NADABO* *DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA* *Sdeendtm* I'm sell data to all Nigeria network Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I'm selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951 *🌺chapter 3-4🌺* BOSSO ESTATE __________NABEELAH _______ Wata kyakkyawar yarinya ce tabugawa a jarida na hango, fara ce sol kyakkyawar matashiyar budurwa ce, Asalin kyakkyawar kuwa domin duk inda ake batun kyau to wannan matashiyar budurwar zata amsa first number, Sanye take cikin wata koriyar atamfa me ratsin ruwan hanta ajiki ɗinki babu karya yayi matukar kyau sosai sai dai anci ma atamfan mutunci sosai riga da sket ne aka yi mata 8piece's kuma ya yi mata kyau dan duk wani kyawun dirin ta yagama bayyana ... _____NABEELAH KENAN ____ Wanda bata haura shekara goma sha shida...... A duniya ba ta had'u iya haduwa dan komai nata me kyaune, gwanin birgewa,,.. Tsaye NABEELAH take a cikin bedroom d'inta, daga ganin alamunta waya take yi, wayace kare a kunnenta, , cikin zazzakar muryarta mai matukar dad'in sauraro take magana, ".. Alright to gani nan fitowa Cikin nutsuwa ta juya kana ta nufi hanyar fita daga cikin ɗakin cikin salon takun tafiyar ta mai matukar ɗaukan hankali,.... Acikin parlourn su ta tadda Hajiya Nafisat tana zaune a saman two-seater daga ganin alamunta tana zaman jiran fitowar y'ar tatace,.. Zaune take a cikin hamshakin parlour d'inta, kallo daya zaka mata kasan dukiya sun zauna mata, ga wata Tsaleliyan phone d'inta kiran iPhone 15 agefen tah,. Ta hakince Sai takama take yi da gadara, yayinda wata Ma'aikaciyar Gidan take ta famar mata fiffita, duk da uban sanyin dake falon kuwa, daga ganin alama ita ko sanyi bataji. a cewa ita zafi take ji, da sanyi safiyarnan, Cike da izza take kad'a yan-yatsun tah wanda suka sha gwala-gwalai, Saman kyakkyawar wuyanta Shima yasha ado da sarka Mai ban mamaki. Sannan ta gyara sumar kanta, Sai sheki yake, sannan ta daura mashi, Dan kwali irin daurin ture kaga tsiya nan. ______HAJIYA NAFISAT KENAN, WATO MAHAIFIYAR SU NABEEL D'IN FAREEDAH, Ita ko Ma'aikaciyar Gidan Tana ganin fitowar Nabeelah ta d'an d'ago kanta,sai da ta d'an kalli NABEELAH tukkun kafin daga bisani cikin girmamawa ta Dan dukar da kanta,tare da furta... "Barka da fitowa Karamar hajiya!... Ina kwana!! da fatan kin tashi lafiya ?.. Kallonta Nabeelah tayi tukkun kafin daga bisani cikin kulawa ita ma ta bud'e bakinta tace.. "Lafiya kalau Cikin nutsuwa ta maida Kallonta izuwa gurin Mommyn su A inda take zaune. Smiling Nabeelah tasake tare da fad'in " Mommy yau kuma sai ina da sassafen nan,halan unguwa zaki? Mik'ewa tsaye HAJIYA Nafisat tayi cik'e da gadara cikin izza da isa, sannan a hankali ta bud'e bakinta tafara magana, "... Sai gidan uban ki cewar Mom tana mai d'aure fuska Sannan cikin d'aure fuska mommy ta cigabada cewar " Dan Allah ki yi kokari ki shiga kitchen, ki had'a mana abinchin breakfast kafin In dawo,don kema kisan bana iya cin girkin kazamai yan aikina ,saura kuma ki tsaya tsumulmulah da iya yi irin naki.......... "Okay.. To anyi angama yanzu ma kuwa zan shige cikin kitchen d'in Insha Allahu inji cewar NABEELAH sannan ta cigaba da cewar " Dama na tsaya yin wanka ne shiyasa kikaga ban fito da wuri ba,.. "Cikin d'aure fuska Mommy tace" nizan wuce gidan NABEEL , Dan so nake da sassafen nan naje na ci mutumci matarr sa , Dan nagaji da jiran gawan shanu ba kaho,..." ɗaure fuska NABEELAH tayi kafin cikin ɗaure fuska had'i da b'ata fuskarta Nabeelah ta furta".. Haba mana Mommy wanann wacce irin masifa ce haka Yanzu ke bakijin kunyar tashi tunda sassafe kije gidan surukan ki neman rigima ba, wannan wacce irin masifa ce haka! ke kenan kullum cikin masifa da bala'i dan Allah Mommy kibar matan Yaya Nabeel tah huta haka, dan Allah ki sakar mata mara tayi fitsari, ki duba kigani Sabida tsabar masifar ki ne fa yasa suka bar gidan nan ba shiri....... Cikin fusata Mommy ta daka mata tsawa tace ".. Ke Naci gidanku idan baki rufe min bakiba "Cikin sanyi murya Nabeelah ta bud'e bakinta tace "kiyi hakuri, Allah ya huce zuciyar ki dear Mom, sai kin dawo Allah ya tsare hanya ta k'arasa maganarta tana mai kama kunnenta "batare da Mom tace da ita komai ba tanufi hanyar fita daga parlourn cikin bacin rai mai tsananin gaske , tana k'arasa fitowa tsakiyar compound d'in Gidan, ta tadda Idi drivern-ta a tsaye yana jiran fitowar ta, ai kuwa yana ganin fitowar Mommy cikin sauri Idi driver ya bud'e mata marfin motah, ta shiga sannan ya rufe, cikin sauri ya zagaya yashiga cikin motar shima, Kallon sa tayi tare da fad'in "Kai Dan kutumar ubanka baka iya gaisuwa bane!? Atsorace Idi drive yace. “Ina kwana Hajiya Nafisat?. "Mtswww Batare da Mommy ta amsa masa gaisuwar tasaba taja masa wani dogon tsoki, cikin sauri Idi ya tada motar kana gate man ya wangle masu kofar gate d'in Gidan suka fice cikin gudu kamar zasu tashi sama Dan yasan halinta yana fara tafiya kadan kadan zata daka masa Tsawa tace masa ya kara wuta _______*GIDAN NABEEL*____ Bayan 30minutes mommy ta iso GIDAN NABEEL ,cikin sauri MOMMY , ta shigo cikin parlour,tare da furta " Asallamu aleykum! Assalamu alaikum!! Assalamu alaikum.... "Cikin sanyin murya had'i d'an d'aga murya ! FAREEDAH Ta katse Mom ta hanyar fad'in". AMIN WALKSLM "FAREEDAH ta amsa ma Mom sallamar tata, cikin sauri FAREEDAH ta fito daga cikin kitchen,Wani irin Dam! Kirjin FAREEDAH ya bada wani mugum sautin na bugu saboda ganin Mommy NABEEL da FAREEDAH tayi atsaye acikin parlourn su kafin kace k'obo tun jikin FAREEDAH yafara rawa sai wani irin mugum k'aduwa sassan jikinta yake sai kace wacce aka tsamo daga cikin ruwan sanyi,,, Kai tsaye inda Mommy take tsaye ta nufa ,cikin sauri FAREEDAH ta k'araso gurin Mommy a inda take jikinta sai wani kad'uwa yake sai kace wacce aka tsamo daga cikin ruwan sanyi, cikin nutsuwa had'i da fad'uwar gaba ta durk’usa akan gwuiwowin ta Wanda suka lume cikin lallausar carpet d'in dake parlourn ,sannan cikin tashin hankali da kuma firgicin da ta samu kanta aciki,murya na rawa tamkar wacce aka jonawa shocking tace. "Momma Dan Allah kiyi hakuri ina kitchen ne banji shigowar kiba! , Good morning hope kin ta tashi lafiya? bismillah zauna mana..... ....cikin fusata!Mommy ta katseta ta hanyar fad'in ".... Kin Ci Gidan ku! Tana mai aika mata da dakuwa, nace kinci ubanki Malamin tsubbu shegiya yar matsiyata .Bakar juya... Sannan ta buɗe baki cikin tsantsar masifa haɗi da bala'in da suke cinta tana mai cigaba da faɗin" Da ban kwana ba zaki ganni,nace, da ban kwana ba zaki ganni Nazo Gidan d'ana NABEEL! Sannan kuma ni HAJIYA Nafisat ban shigo Gidan nan dan in zauna a matsayin gidan surukata ba, tun da kin d'aura Dan-maran zama anan gidan, to ni kuma Sai na tuka miki tuwon kaya. Miyar allurah.. Sannan Kuma Sai na shimfid'a miki, tabarman kashi. Wanda dolenki ki zauna a sama, ,kuma barikiji... tunda kince ke ba zaki bar NABEEL ya kara aure ba, duk matan duniya nan, NABEEL yace bai-ga kowa ba .Sai .ke. zai Aura.. ga ki nan juya, Wanda ta gaji bakin kishi daga gurin kakanintah, tunda kika hana NABEEL auren Azmerh . Yar kanwar MAHAIFIYAR sa,.. To ke ma Sai kin bar Gidan nan, domin ni HAJIYA Nafisat na koshi. Da bak'in cikinki, abin ya isheni hakanan! Sabida haka in ya dawo, kice masa Ina nemansa da gaggawa.. Saura kuma ki ki fad'a masa insake dawowa inci mutuncinki, wadda batada wani amfani shashsha kawai mai mugun hali, Tana Gama ƙarasa maganarta tanufi hanyar fita daga parlourn tare da ficewa daga gidan gabadaya Abinta. "Na shiga uku !!! Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un FAREEDAH ta fad'i tana mai fashewa da kuka sannan cikin sheshshekar kuka ta cigaba da cewa " Sai yaushe ne zan samu sauyin lamari acikin rayuwa ta? , d'a Namijin da nake tattalinsa fiye da komai nawa , haka kuma d'a mijin tilo da nake ji dashi acikin zuciyarta, rayuwarta komai nawa , lallai kam tabbas idan har Mommy tayi nasar raba nida farin ciki na shakka babu mutuwa zanyi Dan tasan nawa yakare bazan iya rayuwa babu shiba,Cikin zubarda hawayen take cigaba da fad'in "I don’t know how to love somebody, but mah feelings for you justified how much I love you, NABEEL Ina MATUƘAR SONKA Share kwallar dake zuba a cikin idanuwanta tayi haka dai tacigaba da sharara kuka ita dai har NABEEL ya DAWO daga masallacin ya tadda ita ahaka, "NABEEL ne ya shigo cikin parlourn tare da furta " Asallamu Aleykum! tsayawa yayi turus yana kallon matarsa, da take Famar zubda hawaye.. Kai tsaye gurinta ya nufa yana mai mik'ar da ita tsaye, suka kurawa juna ido yayinda idanuwanta suke famar zubar da hawaye, fuskarta ya tallafo cikin tafin hannuwansa kafin ya sanya bakinsa saman kumatun yana mai fitoda halshen sa waje cikin nutsuwa ya fara lashe mata hawayen dake zubowa daga cikin idanuwanta , ta rintse ido ta na mai jin tsayawar hawayen ta chak alokaci guda saikace d'aukewar ruwan sama..Jiki a mace ta kwanta a jikinsa ya rungumeta tsam-tsam! a haka suka nufi kujera mak'ale da juna, A sanyaye ya zauna a Saman lumtsumemiyar kujera yana mai zaunar da ita akan saman cinyarsa Ko yana mai ɗaurata akan saman cinyarsa zance , duban ta yayi tukkun kafin daga bisani cikin sanyin murya ya bud'e bakinsa yace " FAREEDAH tah damuwar ki. ciwo ne agare ni, Wanda baya warkewa.. Meye ya faru! Bayan kuma kinsan zubar hawayen ki, sune Abubuwa mafi kona min zuciya, shin meye ya faru? "Ita FAREEDAH d'in dubansa tayi kafin cikin sheshekar kuka FAREEDAH tace "NABEEL shekara ta biyar kenan a Gidan ka, ko 'batan wata banTaba yiba, bayan kuma Kai nasan mutum ne Maison d'aukan d'a ko y'a. Bare kuma yan uwanka, da suke son suga sun samu jika....... kuka ta sake fashewa ,dashi kafin ta gyara zama asaman cinyarsa sannan ta cigaba da cewar " NABEEL INA MATUƘAR SONKA! ba zan iya kwatanta maka irin MATUƘAR KAUNAR da nake maka ba. Kaunar Ka da sonka yana yawo a jijiyoyin jinin jikina,NABE..... "CIKIN SAURI NABEEL ya katseta ta hanyar fad'in ".. FAREEDAH HAJIYA Momma ta zo Gidan nan ne???.. "Eh Inji cewar FAREEDAH sannan ta cigaba da cewar " Bata Dad'e da fita ba.. "CIKIN ransa NABEEL yace da sassafe nan! wannan wane i'rin masifa ce Haka!! Kwantar da ita yayi asaman kirjinsa kafin cikin kwantar mata da hankali had'i da rarrashinta NABEEL ya buɗi bakinsa yace "FAREEDAH rayuwa ta bata da amfani, matuk'ar babu ke atare da ni ,FAREEDAH ba zan iya had'a rayuwar ki da wata y'a mace ba, ko da kuwa zan rinka ganin fuskata a cikin fuskar ta, FAREEDAH dukan d'a namiji da yace yaji. Ya gani a kan mace, to babu wani iska ko damuwa da zata raba su. Matukar dai namiji nan saurayi ne. na kwarai. FAREEDAH na d'aukar miki alkawari ,alkawari tamkar buzu da nad'inta , Wanda in kika ga yawarware to ba karamin Al'amari bane. "Ai kuwa kafin kasani tuni FAREEDAH ta saki murmurshin sannan cikin murmurshi FAREEDAH Ta buɗi bakin ta tace " NABEEL Ina Alfahari da soyayya da Kake min daga nan har ranan karshe,.. Shima NABEEL d'in cikin murmurshi ya bud'e bakinsa yace "FAREEDAH ni kuma zan ta miki addua daga yau har ranar karshe, Allah ya bar mu tare _________Da misalin karfe takwas na dare in the evening at 8:pm, SU FAREEDAH da NABEEL ne, na hango,acikin hamshakin parlourn su, Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da NABEEL yayin da NABEEL yake a agefen FAREEDAH ,, daga ganin Alamun hiran suke cikin nishadi had'i da farinciki, haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya cikin dariya FAREEDAH tace" Allah ko kalbinerh? "CIKIN smiling NABEEL yace "Eh zumanerh, " Cikin fara'a FAREEDAH tace "to yayi,ni dai Bari in kawo maka abinci..... Cikin sanyi ya katseta ta hanyar fad'in ".. Aa yi zaman ki, mu cigaba da hiran mu, kinsan ni kullum haka nake so. in saki agaba ina baki dariya Sannann kuma in ta miki hirar soyayya Ina mai kallon kyakkyawar fuskar ki, so nake nayita ganin dariyarki har sai dariyarki ta Kare ""Haha😹 haha 😹haha FAREEDAH ta fashe da dariya sannan cikin dariya FAREEDAH tace " Kai dai ba Ka rabuwa da zolaya Suna cikin haka. ,.. sai kawai NABEEL yaji wayar sa Tana ringing,wayar sa ce tayi ringing cikin sauri yayi picking call d'in kana ya manna wayan a kunnesa,sakamakon sunar dayagani yana yawo asaman screen d'in wayarsa, cikin sanyin murya NABEEL yace "....Assalamu alaikum, barka da warhaka HAJIYA Mommah ina wuni ,yayinda gabansa yake fad'iwa.. "A,bangaren HAJIYA Nafisat kuwa batare da ta amsa masa sallamarsa da gaisuwar saba cikin tsantsar masifa had'i da bala in da suke cinta ta bude bakinta tace" kai NABEEL inason maza maza kabar duk wani abunda kake kazo gidana ina son ganin ka Yanzu yanzu nan "To Mommah to shikenan, HAJIYA GAni nan zuwa, batare da yajira cewar taba ya katse wayar sa abinsa "Wani marayan Kuka NE ya subcewa fareedah Kallonta yayi kafin yace " "FAREEDAH! "Na'am NABEEL! Inji cewar FAREEDAH cikin kuka "Cikin sanyin murya NABEEL yace " Me yasa kike kuka?? "Cikin kuka FAREEDAH tace " NABEEL nasan rabuwar mu ta zo ! "Haba FAREEDAH Inji cewar NABEEL sannan ya cigaba da cewar "wai shin saunawa zan fad'amaki ki daina saka damuwa cikin ranki! sannan kuma inason kisani Duk ma'kircin Azmerh da magoya bayanta bazasu taba samu naba.kai harta zuciya ta bazasu taba samu ba dan yayi masu nisa, Inasan kisa aranki cewa ba zamu taba rabuwa da ke ba, daga nan har zuwa aljanna firdausi muna tare insha Allah So forget about her, batun HAJIYAr mu kuma inason share ta kawai, mu cigaba da shan soyayya mu, damar Nifa yanzu Haka a bukace nake, I need you! .......... tsintsiyar hannusa yasa kan botir d'in rigarsa, ya soma balle maballin rigarsa, ya zare rigarsa, white single d'insa ta bayyana da gajeren wandon sa,.. Nabeelah ko duk da bata GA kwantacce sumar dake kwance a kirjinsa ba, but Tana iya hango kan nipple d'insa, dake tsaye, ...... Santala santala cinyoyinsa suka bayyana gaba daya jikinsa, kwance yake da lallausar gashin jiki Mai tsuma zuciya, Wani i'rin masifar shaukinsa ke fizgarta, bata San lokacin da ta hade bakinsu guri guda, bakinsa ta Kai ma cafka a cikin Nata bakin, Ai kuwa damar jiranta kawai yake yajita a cikin jikinsa, Sai kawai jin sa tayi ya bude yan pink lips d'insa, inda ya soma kokarin kissing her, cafkar lallausar harshenta yayi cikin nasa yana sucking d'inta sosai, yayinda ita kuma tayi shiru Sai famar mayar masa da martani take, Tsura mata ido yayi tare da smiling, yana jin yadda take jujjuya harshensa da Nata Tana tsotsa lallausar harshensa. Sauke wani ajiyar zuciya a hankali take cikin nutsuwa ta cigaba da sarrafa harshenta a cikin bakinsa tare da zira hannunta a ƙirjinsa tana shafa lallausan gashin dake faffaɗan ƙirjinsa tana sakin wani dan nishi kadan gami da shagwaba ... wani irin sanyi yaji tare da wani irin daɗin dake ziyartar sa a hankali ya fara jin nutsuwa na saukar masa. A nsa, lumshe idanuwanta tayi duk wani hudi na jikinta na ƙara karɓan saƙon da yake aikamata dashi yayinda hannusa ya cigaba da yawo dashi a sassan jikinta sai da suka gajiyar da junarsu ko wannen su ya samu gamsuwa sannan suka zube suna mayarda numfashi sai famar sakin murmurshi suke atare a hankali ya ɗan mirgina ya koma gefenta tare da rungumeta tsam a jikinsa wani irin numfashi yake fesarwa tare da fad'in "ALLAH UBANGIJI yayi maki ALBARKA yadda kika faranta min Allah ya faranta miki fiye da haka Baby ke ɗin ta musammance wanda nake da yaƙinin babu wata mace da ta kaiki balle kuma ta fiki keɗin ta musammance My wife! my life!! my happiness!! my word.. My... my ...... my my..... everything … Ya ƙarashe maganar cike da wani irin farin ciki ji yake mararta tayi sakayau jinsa yake a wata duniya ta musamman kara rungumeta yayi tsam tare da manna mata kiss a saman lips ɗinta da sukayi matuƙar ja sbd tsabar tsotso dasuka sha, a hankali ya miƙe bathroom ya shiga ya sakarwa kansa ruwa wanka yayi tare da wankan tsarki kana ya haɗa mata ruwa me ɗan zafi ya fito. Su FAREEDAH kuwa da baccin farinciki ya fara ɗaukarta taji an ɗagata chak turo baki tayi cike da shagwaɓa tace "Ni kam NABEEL ka barni bacci zanyi." Shima NABEEL d'in cikin shagwaɓa yace "Sorry zumerh kiyi wankan za kiji daɗi sai kizo ki kwanta kinji?" Bai jira cewarta ba ya tsomata cikin ruwan wanka yayi mata sannan yasa tayi wankan tsarki ya naɗota a towel suka fito Kai tsaye ya nufi hanyar upstairs tare da haurawa sama da ita, kwantarta yayi asaman makeken gadonsu tare da kwantawa a bayanta yarungumeta dakyau sannan ya rufesu da blanket a tare suka sauƙe ajiyar zuciya wanda tuni bacci ya ɗauki FAREEDAH, shi kuwa da gaba ɗaya jinsa yake cikin wani irin farin ciki marasmisaltuwa ji yake ina ma zai samu ya haɗiyeta ko zai samu nutsuwa gaba ɗaya, ƙara rungumeta yayi yana sanya mata albarka haɗi da shashshafa mata sassan jikinnta. Lokaci ɗaya ya kwaɓe fuska kamar zaiyi kuka sakamakon tunowa da dear mommy dinsa dayayi cikin ransa yace Wallahy Allah narasa meyasa kwata kwata Mommy dina bata Kaunar FAREEDAH! Mommy wanne irin laifi ta aikata maki ne wai kika tsane ta haQa!! Mommy in wani Abu FAREEDAH NABEEL tayi maki Dan Allah kiyafe mata wallah Allah ina matukar son MATA ta FAREEDAH, sannan kuma Wallahy Allah Mom ban zan iya aure Azmerh ba mommy ki fahimce ni mana wallah ba zan iya karawa FAREEDAH kishiya ba da wannan tunanin bacci ɓarawo ya ɗaukeshi yana rungume da abarsa. Da misalin karfe biyar dai-dai 5:00am dai dai a hankali ya tashi daga barcci tare da janyeta daga jikinsa toilet ya shiya yayi wanka tare da ɗauro alwala boxer yasa tare da singlet jallabiya sabuwa ya ɗauko ya zira tare da feshe jikinsa da sassanyan tura kana ya kalleta cike da shauƙi baccinta take cikin kwanciyar hankali yafita ya rufe mata ƙofar a hankali gudun kar ƙarar ya tadata.kai tsaye masallacin ya nufa Ko da yayi sallah bai fito daga masallacin ba sai bakwai dai-dai sakamakon karatun da ya tsaya yi, kamar KULLUM da sallamasa ya shigo parlournsu Wani ƙamshi ya shaƙa a lokacin da ya shigo parlourn gaba ɗaya falon ya gauraye da ƙamshi ga ko ina fess. "ALLAH sarki Bai war ALLAH ta tashi kenan?" Ya faɗa a fili ganin bashi da mai amsa masa ne yasa ya ƙaraso cikin tsakiyar parlourn har zai nufi hanyar upstairs kuwa jin motsin ta da yaji a kitchen ne yasa ya nufi chan, a hankali ya shiga kitchen d'in hangota da yayi cikin wani irin shigane yasa furta "Ya ALLAH " "Baby zaki zautar da NABEEL ɗin ki" Sanye take da wata ƴar yaloluwar riga wacce bata huce gwiwarta ba gata shara shara wanda marabarta da babu kaɗan ne ta fidda duk wani shape na jikinta kanta ba ɗankwali sai dai ta tubke gashinta duk da ba wani kwalliya tayi ba amma tayi matuƙar kyau kamar ƴar tsana haka tayi tana aikin tana cin fararta bakinta sai motsi yake wanda yasha lipstick sai motsi yake. Yarrrrr-yarrrr-yarrrr yaji tsikar jikinsa tana mike'wa tun daga kan babbar yatsar ƙarfarsa har izuwa tsakiyan kansa. Ita ko da ta ganshi sarai amma tayi kamar bata ganshi ba ta cigaba da aikinta har ta kammala ta juya komai a muhallinsa ta nufo dining haɗa ido sukayi tare da sakarwa juna murmushi  "Barka da safiya FAREEDAH NABEEL? " "NABEEL! " Ta ƙirasa sunansa a shagwaɓe tana mai turo mai karamin bakinta "Na'am baby" "Ni wlh ka daina gaisheni ka rika bari ni in fara maka gaisuwa , ba wai kai ka fara ba. Ta ƙarashe maganarta tare da turo ɗan ƙaramin bakinta. Murmushi yayi tare da amsar kulan da ta fito da ita suka nufo dinning ɗin yana mai faɗin. "Baby nasan kinji zuwana 'fa amma kika bawa banza ajiya ba dole na miƙo gaisawa irin wannan dawainiyar da ake dani ..... "Laaaa banza kuma?" Ta tambayesa cike da mamaki kalamansa duk da tasan yana wajen kawai sharesa tayi. "Yesss banza mana kika bawa ajiyata" Dariya tayi tare da sunkuyar da kanta saving ɗinsu tayi sannan suka faraci a tare kana kallonsu za kaga tsantsar soyayya, bege, kulawa da suke bawa junansu suna cikin karyawan "Allah ya miki ALBARKA , ya kuma kula dak'e tamkar yanda kik'e k’ok’arin kulawa da NABEEL d'in ki !”nabeel ya fad'a # COMMENTS DOMIN ALLAH #SHARE FISABILLAH!!�#THANKS #THANKS FAN'S!!!! *ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI* #COMMENT'S PLEASE ! #SHARE FISABILLAH!! #THANKS FAN'S !!! *AISHA FULANI GAL CE* *TAKUCE HAR KULLUM B'INGEL FULBE INA MATUƘAR ALFAHARI DAKU MASOYANA ALLAH YABAR KAUNA* *AISHA FULANI GAL CE* [7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 *FAREEDAH NABEEL* 🌹 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 By *A'ISHA FULANI GAL* *🌺 CHAPTER 5-6🌺* *EDITED BY UNCLE YUSEEP NADABO* *DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA* *Sdeendtm* I'm sell data to all Nigeria network Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I'm selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951* ,*SAHIBA, JAMILA, ASMA'U ALIYU, MY DEAR KAWA MAR'ATUSSALIHA 🧕UMMU SAHAD, ZUWAIRA ISMAIL, NO NYM, JUMAI,,, AISHA Ibrahim,, my dear kawa UMMU ADIYYah, Eeshat ina matukar godiya da jinjina agare ku da ZAZZAFAR COMMENTS naku comments kuya na matuƙar burge Ni JINjINA A GARE KU KUNA MATUKAR BIRGENI SOSAI FATAN ALKHAIRI

Chapter 2 of 14