Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ki doctor Adams ya karasa tambayarta idanunsa akan ta??" a razane AHMED ya dago kai ya kalli NABEELAH Cikin faduwar gaba tashin hankali NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace"ciwon ...ciwon Kai ne amma naji ya sauka ma,na samu sauki" Sauke ajiyar zuciya AHMED yayi cikin ransa yace Alhamdu'lillah Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira , Kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor yace "Hajiya Nafisat! "Na'am! Mommy ta amsa da faɗin haƙa" Doctor yace"ni zan koma inji cewar doctor Adams "to shikenan inji cewar Mommy ,,,,,cikin kulawa doctor yace "Ina ganin in Allah ya yarda zuwa anjima in zan dawo daga office nazo zan riko mata magani "babu komai doctor thank you inji cewar Mommy "cikin nutsuwa doctor Adams yace "in kuma wani dalili bai sa nadawo ba zan Kira shi AHMED a waya sai yazo ya kawo mata "OK to 🙏🙏 thanks again May Allah bless you and your family Allah ya saka da Alkhairi "Allah ya sauwake inji cewar doctor Adams "Amin inji cewar Mommy """"""""""""""mik'ewa tsaye doctor Adams yayi tsaye yana kallon NABEELAH 💖Idanunta NABEELAH ta lumshe tana mai jin yanda gaban ta ke faduwar cikin nutsuwa doctor Adams yace "Allah ya kara maki lafiya"sauke nannauyar ajiyar zuciya NABEELAH ta yi tare da faɗin Amin ya rabbil A'alamin thanks 🙏 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 *FAREEDAH NABEEL* 🌹 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 _STORY,WRITTEN_. BY *A'ISHA FULANI GAL* *🌺 CHAPTER 25-26🌺* *DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ƘAWATA UMMU ADIYYAH* *FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA* *🌺 CHAPTER 25-26🌺* Da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na dare Zaune AHMED yaƙe a saman kujera a cikin parlour sa yayi tagumi da ka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali da damuwa yayin da ya nutsu cikin duniyar tunani can sai ga NABEELAH ta shigo cikin falon AHMED ,,NABEELAH ce tashigo cikin falon AHMED tare da furta sallama..... NABEELAH ce ta shigo cikin falon AHMED tare da furta "ASSALAMU ALAIKUM!! Kai tsaye cikin sauri ta ƙaraso inda AHMED yaƙe zaune,AHMED kuwa yana ganin shigowarta, yayi sauri ya miƙe tsaye sai da ya ɗaure fuskarsa tukkun kafin cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ke dan ubanki meye kawo ki part d'in nerh? maza-maza ki fita ki bar min parlour na fool bak'ar karya,inji cewar AHMED idonsa akan ta sannan cikin tsananin ɓacin rai AHMED ya ɗora da faɗin"zaki fita ne ko sai naci kan ubanki?bana san iskancin nan baki ya ishe Ni haƙa yakara maganar sa cikin tsananin ɓacin rai har wani huci yaƙe "kuka NABEELAH ta fashe da Shi cikin sheshskar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "amma kuwa AHMED bekama ace Wanda yaƙe zaune ya ji tsoron fad'iwa ba Ashe dama salihanci kauna da kake nuna min yaudarane?, Ashe dama akwai ranan dazaka kalli jikina kayi Allah wadai dashi inji cewar NABEELAH idon ta akansa sannan cikin muryar kuka ta ɗora da faɗin" harka 'kyamace ni Jikin AHMED yayi sanyi cikin sanyi murya AHMED yace " NABEELAH ki daina faɗin Haƙa ni ban tsaneki ba, amma ina tabbatar maki tunyanzu ina nadamar bisa abunda yafaru ,ni kaina yazama dole in tausayawa kaina saboda banso haƙan takasance ga abunda nake da wani buri akansa ba Allah sarki AHMED ya karashe maganar sa cikin zubar da hawaye da danasani Tabe baƙi NABEELAH ta yi Tare Da faɗin "AHMED daga baya kenan baikamata kayi nadama idan har ka tuno da lokacin dakake bani gudumuwa amatsayin ka na malamin gidan mu ba AHMED lokacin tsayawa muyi wannan magana ta wuce yanzu Meye mafita,?,,,,,cikin sauri AHMED ya furta"zan kai ki asibity acire cikin, kuma ko nawane zan biya, Sai dai ina me tabbatar maki cewa sai kinyi takatsamtsam ƙada ki yarda MOMMAH ta San halin da muke ciki "insha Allah ba zama ta taba sani halin da muke ciki ba insha Allah zan kula,,,, inji cewar NABEELAH cikin sanyi murya sannan NABEELAH ta cigaba da cewar"""'yaya AHMED ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka ni takace komai nawa na baka❤️,Bana regrets I love you mothern my on life, tafada tana fitar da wasu irin hawaye masu zafin gaske, AHMED ko Saurin tara harshenshi yayi tare da fara lashe hawayen in romantic way yana magana a hankali cikin sigar raɗa yace "this is precious don't west them for me keep them hide them I don't want to see your tear's , Gangarowa yayi de-de lip's d'inta sannan ya ɗora da faɗin"kin iya sa duk abunda ze daga min hankali ko? NABEELAH I love this yafada yana lasar lip's d'inta dasu kayi masa wani i'rin kyau,, shiru tayi masa, zuwa can Kuma ta rungumesa sa sosai, "daukar ta Ahmed yayi cak ya nufi hanyar bed room d'insa,gadonsa hau tare da ita gamin da cire rigar jikinta harda breziya ɗin ta shigewa tayi cikin jikinsa tana ya mutsa masa tunani kama baƙin sa tayi ta tura masa harshenta tana tsotsan lallausar harshensa da lips d'insa tare da shafa 'kansa,Ahankali ya Fara sauke ajiyar zuciya, WASHE GARI misalin karfe goma sha daya na safe, Zaune AHMED yaƙe a cikin office din doctor jamilu tare da NABEELAH da doctor jamil ,,kallon doctor jamil AHMED yayi kafin cikin damuwa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Yanzu doctor babu wani abunda za'a iya yi ??? ,,,, Cikin sauri doctor jamil ya furta"ai duk wani kok'ari da zan muku na Riga nayi, saboda har in na matsa acikin wannan Abu tana da matsala a mahaifan ta.in dai nayi yin'kurin zubar da wannan cikin zata iya rasa ranta yakarasa maganar sa idonsa akan su,"gaban Nabeelah ne yanke ya...fadi...... a matuƙar razane ta dago Kai ta kalli doctor jamilu cikin sauri ta furta" 'mutuwa fa kace"yes off course ita nike nufi inji cewar doctor,kuka NABEELAH ta rushe dashi cikin ranta tace nashiga uku mudin asirina ya tonu ,to kashi na yabushe.,don shakka Babu kashe ni MOMMAH zata yi ,wayyo Allah na tuba ka yafe ni nashiga uku ni NABEELAH shikenan tawa ta ƙare anzo waje 🙆🏻‍♀️ Cikin kulawa doctor ya cigaba da cewar "me zai hana inba ku shawara, ku yi hakuri kubar wannan cikin mana "cikin fushi da masifa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Ka ga doctor kai dai iya abunda zaka mana kayi, bama bukatar wata shawararka , cikin ɓacin rai AHMED ya kalli FAREEDAH tare da faɗin" ke tashi muje tashi suka kayi suka fice daga cikin office din doctor suna fitowa compound d'in hospital, direct wajen da suka parking motarsu suka nufa ,suna k'arasawa wajen motarsu a sanyaye suka shiga cikin motarsa , AHMED ya tada motarsu gate man ya wangle masu kofar gate d'in hospital, sannan suka fice daga cikin compound d'in Tunda suka ɗauki hanya babu Wanda yace da ɗan uwansa uffan yayinda ita Kuma NABEELAH ta nutsu cikin duniya tunanintah, AHMED kuwa hankalin sa da yaƙe kan tukinsa ahankali ya juyo ya kalleta cikin tausayin ta da tausayin halin da suke ciki AHMED yace "kawai Ina tunanin muje wani hospital ko baby AHMED , wani asibity zan kai ki insha Allah idan muje asibity zamu samu dace a can ya karasa maganar sa cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya ,sake Jan zuciya tayi tare da lumshe i'don ta ba tare da ta tanka masa ba,cikin tausayin ta Ahmed ya daura hannunsa daya akan cinyar ta yace "ki kwantar da hankalin insha Allah everything will be alright insha Allah ,sai yanzu ta furta"Allah yasa "Amin ya rabbil A'alamin " ( *After one hour*) Bayan awa ɗaya Zaune AHMED da NABEELAH suke a cikin office din doctor Aminu Yayinda NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane suna cikin matsananciyar tashin hankali banda gumi babu abinda suke haɗawa. Kallon su Doctor Aminu yayi kafin Doctor yace "a Gaskiya wannan aiki yafi karfina, ba zan iya cire wannan cikin ba,domin kuwa tana da matsala acikin mahaifanta idan nayi yinkurin zubar da wannan cikin nata zata iya rasa ran ... AHMED be Bari doctor yakarasa ba AHMED ya katsesa ta hanyar faɗin "ke tashi mu je "mik'ewa suka yi tsaye sannan suka nufi hanyar fita daga cikin office ɗin doctor nan fa su kabar likita da sakin baki yana kallon ikon Allah zuwa can kuma ya girgiza kai tare da faɗin "Allah ya kyauta. Da misalin ƙarfe biyar na yamma Zaune su AHMED suke acikin office ɗin doctor Salihu yinda da NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane basu hayyacinsu ,gaba ɗaya gumi yajiƙa masu fuska, Kamar yadda sauran likitocin suka faɗa masu haka shima doctor Salihu ya sake maimaita masu cikin kulawa doctor Salihu kalle su tare da faɗin "agaskiya wannan aikin yafi karfi na domin kuwa wannan aikin yana da matuƙar hasari ,bazan iya cire wannan c...... cikin sheshekar kuka NABEELAH ta katse doctor salis ta hanyar faɗin "AHMED yanzu ya zamu yi kenan, likitochi huɗu fa kenan muna zuwa ,ka duba Wanda mukaje darana ma still abunda ya fad'a kenan , inji cewar NABEELAH idonta akan🙆🏻‍♀️ AHMED sannan cikin ihu da muryar kuka NABEELAH ta cigaba da cewar "wayyo Allah nashiga uku ni NABEELAH yanzu ya zanyi da wannan cikin da yake jikina,,wani sabon kuka ta sake fashewa dashi, kuka take sosai kamar ranta zai fita Allah sarki Cikin zubar da hawaye Ahmed ya rungume Nabeelah kafin cikin sigar lallashi AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ba don gudun tona asiriba,danaje na samu doctor Adam's na sanar daShi halinda muke ciki ,dan nasan Kila bazai rasa abun yiba , cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMED wai ya kuke da doctor Adam's ??"sauke ajiyar zuciya yayi sannan yace "doctor Adam's ya zama kamar ɗan uwa ,dan tun Ina karami shi ne likitan gidanmu duk wata lalura idan taso shi ake kira yayi mana maganin Shi kuwa doctor salis Da misalin karfe goma dare, Zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar 3-seaterh a cikin parlour sa ,tare da abokinsa Abdul , kallon AHMED Abdul yayi kafin cikin sanyin murya Abdul ya buɗe baƙin sa yace "a Gaskiya ka tabka babban kuskure AHMED,yanzu ina anfanin irin wannan mumunar aiki akan kanwarka kuma gida daya,,sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi sannan cikin na dama da danasani da yake ako dayause AHMED ya buɗe baƙin sa yace "farkon gani na da NABEELAH zuciyata ta kulle idanuwana arufe, Sannan kayan da NABEELAH take sawa ya taimaka wurin matso kwad'ayina da NABEELAH.Wanda har sai da kwad'ayin ya fito Ahmed ya karasa maganar sa idonsa akan sa "dukan abunda yaƙe mekyau bawa yasani Marakyau Shi'ma yasani ,Ina anfanin abunda zakayi,daga baya yadamu zuciyar ka Abdul yayi maganar idanunsa akan AHMED "Gaskiya ne inji cewar AHMED sannan cikin nutsuwa ya AHMED ya cigaba da cewar" kuskure dai anriga anyishi .gashi lalle na kamu da son NABEELAH.sai dai wani Abu damuwa shine.Ina ganin ya zama wajibi mu zubarda cikin ,,,,,,,,cikin sauri Abdul yace "ko kaɗan be zama wajibi ba Ka cireshi ba ,domin Shi ma d'a ne kamar kowa, Sai dai bambamci Ɗan kaɗan atsakani,,,,, "ai nima shine abunda nake gudu, Sai dai kawai zan D'anganta shi dasherin shedan inji cewar AHMED ,,,,Cikin sauri Abdul ya furta"kada ka kasance cikin mutane da shedan ke magana akan su ranan lahira, cewa Kara ku zargeni ku zarge kawunarku , 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 *FAREEDAH NABEEL* 🌹 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 _STORY,WRITTEN_. BY *A'ISHA FULANI GAL* *🌺 CHAPTER 25-26🌺* *DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ƘAWATA UMMU ADIYYAH* *FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA* *🌺 CHAPTER 25-26🌺* Da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na dare Zaune AHMED yaƙe a saman kujera a cikin parlour sa yayi tagumi da ka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali da damuwa yayin da ya nutsu cikin duniyar tunani can sai ga NABEELAH ta shigo cikin falon AHMED ,,NABEELAH ce tashigo cikin falon AHMED tare da furta sallama..... NABEELAH ce ta shigo cikin falon AHMED tare da furta "ASSALAMU ALAIKUM!! Kai tsaye cikin sauri ta ƙaraso inda AHMED yaƙe zaune,AHMED kuwa yana ganin shigowarta, yayi sauri ya miƙe tsaye sai da ya ɗaure fuskarsa tukkun kafin cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ke dan ubanki meye kawo ki part d'in nerh? maza-maza ki fita ki bar min parlour na fool bak'ar karya,inji cewar AHMED idonsa akan ta sannan cikin tsananin ɓacin rai AHMED ya ɗora da faɗin"zaki fita ne ko sai naci kan ubanki?bana san iskancin nan baki ya ishe Ni haƙa yakara maganar sa cikin tsananin ɓacin rai har wani huci yaƙe "kuka NABEELAH ta fashe da Shi cikin sheshskar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "amma kuwa AHMED bekama ace Wanda yaƙe zaune ya ji tsoron fad'iwa ba Ashe dama salihanci kauna da kake nuna min yaudarane?, Ashe dama akwai ranan dazaka kalli jikina kayi Allah wadai dashi inji cewar NABEELAH idon ta akansa sannan cikin muryar kuka ta ɗora da faɗin" harka 'kyamace ni Jikin AHMED yayi sanyi cikin sanyi murya AHMED yace " NABEELAH ki daina faɗin Haƙa ni ban tsaneki ba, amma ina tabbatar maki tunyanzu ina nadamar bisa abunda yafaru ,ni kaina yazama dole in tausayawa kaina saboda banso haƙan takasance ga abunda nake da wani buri akansa ba Allah sarki AHMED ya karashe maganar sa cikin zubar da hawaye da danasani Tabe baƙi NABEELAH ta yi Tare Da faɗin "AHMED daga baya kenan baikamata kayi nadama idan har ka tuno da lokacin dakake bani gudumuwa amatsayin ka na malamin gidan mu ba AHMED lokacin tsayawa muyi wannan magana ta wuce yanzu Meye mafita,?,,,,,cikin sauri AHMED ya furta"zan kai ki asibity acire cikin, kuma ko nawane zan biya, Sai dai ina me tabbatar maki cewa sai kinyi takatsamtsam ƙada ki yarda MOMMAH ta San halin da muke ciki "insha Allah ba zama ta taba sani halin da muke ciki ba insha Allah zan kula,,,, inji cewar NABEELAH cikin sanyi murya sannan NABEELAH ta cigaba da cewar"""'yaya AHMED ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka ni takace komai nawa na baka❤️,Bana regrets I love you mothern my on life, tafada tana fitar da wasu irin hawaye masu zafin gaske, AHMED ko Saurin tara harshenshi yayi tare da fara lashe hawayen in romantic way yana magana a hankali cikin sigar raɗa yace "this is precious don't west them for me keep them hide them I don't want to see your tear's , Gangarowa yayi de-de lip's d'inta sannan ya ɗora da faɗin"kin iya sa duk abunda ze daga min hankali ko? NABEELAH I love this yafada yana lasar lip's d'inta dasu kayi masa wani i'rin kyau,, shiru tayi masa, zuwa can Kuma ta rungumesa sa sosai, "daukar ta Ahmed yayi cak ya nufi hanyar bed room d'insa,gadonsa hau tare da ita gamin da cire rigar jikinta harda breziya ɗin ta shigewa tayi cikin jikinsa tana ya mutsa masa tunani kama baƙin sa tayi ta tura masa harshenta tana tsotsan lallausar harshensa da lips d'insa tare da shafa 'kansa,Ahankali ya Fara sauke ajiyar zuciya, Washe gari misalin karfe goma sha daya na safe, Zaune AHMED yaƙe a cikin office din doctor jamilu tare da NABEELAH da doctor jamil ,,kallon doctor jamil AHMED yayi kafin cikin damuwa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Yanzu doctor babu wani abunda za'a iya yi ??? ,,,, Cikin sauri doctor jamil ya furta"ai duk wani kok'ari da zan muku na Riga nayi, saboda har in na matsa acikin wannan Abu tana da matsala a mahaifan ta.in dai nayi yin'kurin zubar da wannan cikin zata iya rasa ranta yakarasa maganar sa idonsa akan su,"gaban Nabeelah ne yanke ya...fadi...... a matuƙar razane ta dago Kai ta kalli doctor jamilu cikin sauri ta furta" 'mutuwa fa kace"yes off course ita nike nufi inji cewar doctor,kuka NABEELAH ta rushe dashi cikin ranta tace nashiga uku mudin asirina ya tonu ,to kashi na yabushe.,don shakka Babu kashe ni MOMMAH zata yi ,wayyo Allah na tuba ka yafe ni nashiga uku ni NABEELAH shikenan tawa ta ƙare anzo waje 🙆🏻‍♀️ Cikin kulawa doctor ya cigaba da cewar "me zai hana inba ku shawara, ku yi hakuri kubar wannan cikin mana "cikin fushi da masifa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Ka ga doctor kai dai iya abunda zaka mana kayi, bama bukatar wata shawararka , cikin ɓacin rai AHMED ya kalli FAREEDAH tare da faɗin" ke tashi muje tashi suka kayi suka fice daga cikin office din doctor suna fitowa compound d'in hospital, direct wajen da suka parking motarsu suka nufa ,suna k'arasawa wajen motarsu a sanyaye suka shiga cikin motarsa , AHMED ya tada motarsu gate man ya wangle masu kofar gate d'in hospital, sannan suka fice daga cikin compound d'in Tunda suka ɗauki hanya babu Wanda yace da ɗan uwansa uffan yayinda ita Kuma NABEELAH ta nutsu cikin duniya tunanintah, AHMED kuwa hankalin sa da yaƙe kan tukinsa ahankali ya juyo ya kalleta cikin tausayin ta da tausayin halin da suke ciki AHMED yace "kawai Ina tunanin muje wani hospital ko baby AHMED , wani asibity zan kai ki insha Allah idan muje asibity zamu samu dace a can ya karasa maganar sa cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya ,sake Jan zuciya tayi tare da lumshe i'don ta ba tare da ta tanka masa ba,cikin tausayin ta Ahmed ya daura hannunsa daya akan cinyar ta yace "ki kwantar da hankalin insha Allah everything will be alright insha Allah ,sai yanzu ta furta"Allah yasa "Amin ya rabbil A'alamin " ( *After one hour*) Bayan awa ɗaya Zaune AHMED da NABEELAH suke a cikin office din doctor Aminu Yayinda NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane suna cikin matsananciyar tashin hankali banda gumi babu abinda suke haɗawa. Kallon su Doctor Aminu yayi kafin Doctor yace "a Gaskiya wannan aiki yafi karfina, ba zan iya cire wannan cikin ba,domin kuwa tana da matsala acikin mahaifanta idan nayi yinkurin zubar da wannan cikin nata zata iya rasa ran ... AHMED be Bari doctor yakarasa ba AHMED ya katsesa ta hanyar faɗin "ke tashi mu je "mik'ewa suka yi tsaye sannan suka nufi hanyar fita daga cikin office ɗin doctor nan fa su kabar likita da sakin baki yana kallon ikon Allah zuwa can kuma ya girgiza kai tare da faɗin "Allah ya kyauta. Da misalin ƙarfe biyar na yamma Zaune su AHMED suke acikin office ɗin doctor Salihu yinda da NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane basu hayyacinsu ,gaba ɗaya gumi yajiƙa masu fuska, Kamar yadda sauran likitocin suka faɗa masu haka shima doctor Salihu ya sake maimaita masu cikin kulawa doctor Salihu kalle su tare da faɗin "agaskiya wannan aikin yafi karfi na domin kuwa wannan aikin yana da matuƙar hasari ,bazan iya cire wannan c...... cikin sheshekar kuka NABEELAH ta katse doctor salis ta hanyar faɗin "AHMED yanzu ya zamu yi kenan, likitochi huɗu fa kenan muna zuwa ,ka duba Wanda mukaje darana ma still abunda ya fad'a kenan , inji cewar NABEELAH idonta akan🙆🏻‍♀️ AHMED sannan cikin ihu da muryar kuka NABEELAH ta cigaba da cewar "wayyo Allah nashiga uku ni NABEELAH yanzu ya zanyi da wannan cikin da yake jikina,,wani sabon kuka ta sake fashewa dashi, kuka take sosai kamar ranta zai fita Allah sarki Cikin zubar da hawaye Ahmed ya rungume Nabeelah kafin cikin sigar lallashi AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ba don gudun tona asiriba,danaje na samu doctor Adam's na sanar daShi halinda muke ciki ,dan nasan Kila bazai rasa abun yiba , cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMED wai ya kuke da doctor Adam's ??"sauke ajiyar zuciya yayi sannan yace "doctor Adam's ya zama kamar ɗan uwa ,dan tun Ina karami shi ne likitan gidanmu duk wata lalura idan taso shi ake kira yayi mana maganin Shi kuwa doctor salis Da misalin karfe goma dare, Zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar 3-seaterh a cikin parlour sa ,tare da abokinsa Abdul , kallon AHMED Abdul yayi kafin cikin sanyin murya Abdul ya buɗe baƙin sa yace "a Gaskiya ka tabka babban kuskure AHMED,yanzu ina anfanin irin wannan mumunar aiki akan kanwarka kuma gida daya,,sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi sannan cikin na dama da danasani da yake ako dayause AHMED ya buɗe baƙin sa yace "farkon gani na da NABEELAH zuciyata ta kulle idanuwana arufe, Sannan kayan da NABEELAH take sawa ya taimaka wurin matso kwad'ayina da NABEELAH.Wanda har sai da kwad'ayin ya fito Ahmed ya karasa maganar sa idonsa akan sa "dukan abunda yaƙe mekyau bawa yasani Marakyau Shi'ma yasani ,Ina anfanin abunda zakayi,daga baya yadamu zuciyar ka Abdul yayi maganar idanunsa akan AHMED "Gaskiya ne inji cewar AHMED sannan cikin nutsuwa ya AHMED ya cigaba da cewar" kuskure dai anriga anyishi .gashi lalle na kamu da son NABEELAH.sai dai wani Abu damuwa shine.Ina ganin ya zama wajibi mu zubarda cikin ,,,,,,,,cikin sauri Abdul yace "ko kaɗan be zama wajibi ba Ka cireshi ba ,domin Shi ma d'a ne kamar kowa, Sai dai bambamci Ɗan kaɗan atsakani,,,,, "ai nima shine abunda nake gudu, Sai dai kawai

Chapter 11 of 14