Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wuce?? "eh "OK to thanks my dia brother AHMED baice da'ishi ƙalaba yafice da ga cikin gidan gaba ɗaya Bayan hour ɗaya Zaune AHMED yaƙe asaman kujera a cikin parlour Hajiya Nafisat yayi tagumi da ka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali yayin da ya nutsu cikin duniyar tunani cikin ransa yace "amma kuwa wannan maganan ta doctor Adam's kuwa Akwai ban mamaki,to an fada masa ni banason NABEELAH ne? idan har banason NABEELAH maizai janyo wata alaka tashiga tsakanin mu, to wai ma maiyasa NABEELAH har ta bashi kofa ayanzu to meyasa ni ma na amince da bukatar sa,Kai AHMED ƙaɗa fa ƙama wanda yayi maka ALKHAIRI da mumunah AHMED yakamata kasan cewa doctor yayi maka duk kan wani Abuda kake bukata ,,,Mommah ce ta fito daga cikin kitchen kai tsaye cikin sauri ta karasa inda AHMED yaƙe zaune ya zabga wata uwar tagumi ,cikin tashin hankali Mommy ya kalli ɗanta kafin cikin daga murya Mommy ta buɗe baƙin ta tace "AHMED tunanin mekake yi haƙa? ? Firgigit AHMED yayi ya dawo cikin hayyacinsa yasaki wata nannauyar ajiyar zuciya, kafin cikin sanyin murya AHMED yace "wallahy mommah tunanin NABEELAH naƙe yi" murmushi Mommah ta yi kafin cikin fara'a Mommy ta buɗe baƙin ta tace" *ALLAH SARKI* ai ko d'azun muyi waya da ita da doctor Adam's, amma insha Allahu da alamun samun sauki,domin doctor Adam's yagaya min cewa akwai alamun samun sauki, so ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka"smillig AHMED yayi Kafin cikin smiling yace " daman muyi waya da yaya NABEEL yacemin yana shirye shiryen dawowa sai wasu manya mutane suka tsayar dashi wai sunaso yayi aiki acan amma shi yace ya fison ya dawo nan karkashin company daddy mu insha ALLAH next week yace zai dawo" ai kasan NABEEL da tuntuni ma yabar ƙasan dalili kawai dan baitafi da matarsa bane kuma kai ma kasan dalilin rashin zuwansa da matarsa Saboda cikin nan ne da take tare da, ina nufin cikin da FAREEDAH take ɗauke dashi, shiyasa,da tunni ya bar kasan kwata kwata,ko shakka babu saboda ita zai dawo"haƙane Mommah Inji cewar AHMED sannan ya cigaba da cewar"Mommah inje inyi sallah karfe biyu! "cikin daka masa tsawa Mommy tace "yanzu kai damar tunda zun kana zaune bakayi sallah ba.meyehaka dan Allah kaje kayi sallah "mik'ewa tsaye AHMED yayi sannan ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan yanufi masallaci, "shashakwai.haba kazo kazauna ba tare da tayi ibada ba,kai ALLAH ya wadar naka ya lalace 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 *FAREEDAH NABEEL* 🌹 💖💖💖💖💖💖💖💖 💗💗💗💗 💖💖 🌹 _STORY,WRITTEN_. BY *A'ISHA FULANI GAL* *🌺 CHAPTER 31-35🌺* *DEDICATED TO :- XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *🌺 CHAPTER 31-35🌺* MY DEAR DADDY MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE DAD ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA NO🤦🏻‍♀️ EDITING 🤦🏻‍♀️ BALOKACI EDITING misalin ƙarfe biyar na yamma, tsaye FAREEDAH take a tsakiyar parlourn su daga ganin alamunta waya take yi, wayace a kare akunnenta,cikin nutsuwa FAREEDAH take magana, "Dani da babynka muyi rashin ganin ka muna kewar Ka sosai tana magana tana shafa cikin da ke jikinta wanda cikin jikin FAREEDAH ya ɗan fara tasawa kad'an, Cikin fara'a FAREEDAH ta cigaba da cewar "a muna lafiya, baby ka ma shima yana missing d'in daddysa ,haha haha Allah ko to Ubangiji Allah ya dawo mana dakai Cikin koshin lafiya "Assalamu alaikum! Mommah ce tashigo falon tare da furta sallama kai tsaye gurin FAREEDAH ta ƙaraso a inda take tsaye ta karaso "Amin Wlkslm FAREEDAH ta amsa da faɗin haƙa idonta akan Mommy sannan cikin kulawa FAREEDAH ya cigaba da cewar "to ga Hajiya MOMMAH ma tashigo bari in bata ,,,"A,bangaren NABEEL kuwa yace"ok to bata wayan mugaisa da ita cikin sauri FAREEDAH ta mik'awa Mommah wayar tayi,tare da faɗin "NABEEL ne "ai kuwa da sauri Mommah ta amsa wayar ta kai kunneta tare da mannawa kafin cikin tsantsan farin ciki da washe baƙi Mommy tace "assalamu alaikum! "Yawwa Ina gajiya ?ya kuke acan ??to Masha Allah lafiya lau? kowa lafiya kowa lafiya? Au to Allah ya tabbatar mana da alkairi ALLAH ya dawo dakai cikin koshin lafiya"Amin AMIN Ya rabbil A'alamin" Haha haha ba damuwa? Allah ya tsare hanya"yawwa ga ta, to to gata, mik'awa FAREEDAH wayar tayi ,amsa wayar FAREEDAH ta yi ahannun Mommy kafin cikin murmushin FAREEDAH ta kai wayarn kunneta tare da furta "to shikenan sai anjimar missing you more, take care of your safe Okay bye bie, alright ok sai muyi magana, sannan ta katse wayan durkusa. har kasa FAREEDAH tare da faɗin"Mommah sannu dazuwa. Hajiya Mommah,cikin sauri mommah tace "tashi tashi ki zauna.zauna, mik'ewa FAREEDAH tayi sannan ta samu guri ta zauna asaman kujera 3-seater" Ahankali Ahankali Inji cewar Mommy cikin kulawa tana mai samun gurin ta zauna asaman kujera two-seater, kallon FAREEDAH Mommah tayi sannan cikin kulawa Mommy ta cigaba da cewar "yawwa ɗiyata ya kike! "Alhamdu'lillahy Mommah FAREEDAH ta amsa ,cikin fara'a Mommy tace"kuna nan lafiya dai ko ??"lafiya lau ,'';Mommah tace" FAREEDAH Ina fatan asibity nan ana dai bashi kulawa ko?? "cikin smiling FAREEDAH tace "Mommah Ina kulawa kuma dun magani da yakamata inyi anfani dashi Ina anfani dashi, sake tambayar ta Mommah tayi ta hanyar faɗin"dan Allah kina dai ba jikana kulawa dai ko kina dai bashi kulawa ko??,gyara zama FAREEDAH ta yi sannan tace" "hmmm Mommah Ina kulawa dashi, yadda ya kamata, cikin sauri Mommah furta "to ko za'a kira doctor Adam's,ko zakije. gurin.doctor Adam's ne ,saboda naga doctormu ne na gida zaifi bada kulawa sosai nake gani "cikin mamakin FAREEDAH ta ce"Mommah babu wani matsala kuma.kinga.Asma'u kawata ce tana bani kulawa yadda daidai gwargwado, "Haƙan dai yayi ko?? Mommah ta jeho mata tambaya',,FAREEDAH tace"ai kafin NABEEL yatafi mu gama magana da shi cewa Asma'u zatazo ta dinga kula damu inji cewar FAREEDAH" To ba komai tunda kince haƙa,mu dai fatan mu sai dai muyi addu'a Allah ya sauke ki lafiya ,amma yanzu bakya jin dai komi ko??? "aa Alhamdulillah "sannu Allah yabaki lafiya,ki zauna da kyau,dan sauke kafanki da kyau soboda kar ki ta kurawa baby ,,Mike kafafunta FAREEDAH tayi tare da gyara zama dakyau"ki gyara ki Mike yawwa ɗan kwanta to Inji cewar Mommy cikin tsantsan kulawa "kwantawa FAREEDAH tayi asaman 3seater "ko kefa ya kika ji Inji cewar Mommy "murmushin kurum FAREEDAH tayi batare da tace da ita komai ba "Mommah ta cigaba da cewar "amma dazun ki takura wa jikana ,,ai sai ki danne mai hanci ,mik'ewa tsaye Mommy tayi ta ɗora da faɗin "to Bari in tafi "mik'ewa tsaye FAREEDAH tayi tare da faɗin barin in taka maki "cikin sauri Mommah tace "no no ki zauna yi zaman ki yi zaman ki yi kwanciyar ki karki tashi, zauna kawai zan turo idi driver yanzu yataho yakawo miki da ferfesun kisha fa banason kina zama da yinwa Cikin nutsuwa Mommy ta bude zip d'in wata y'ar ƙaramar purse d'inta,kuɗi ta ciro acikin jakar ta bandir ɗin ƴan dubu dubu ɗauri ɗaya tare da mika mata ,cikin girmamawa FAREEDAH ta amsa Tare Da faɗin "Nagode Hajiya Allah ya saka da aljanna Allah ya kara arziki da lafiya da tsawon rai mai albarka"amin cewa Mommah sannan ta cigaba da cewar Sai nakira ki a waya Tana Gama Karasa maganar ta fice daga gidan gabaki ɗaya Washe gari Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da Asma'u yayin da Asma'u take a agefen FAREEDAH,Dariya suke alamar suna cikin tsantsar farin ciki da annashuwa, "Assalamu alaikum SadeeQ ne ya shigo falon Tare Da furta sallama "AMIN WLKSLM FAREEDAH ta amsa da faɗin haka yayin da shi kuwa janye SadeeQ yaƙe da trolley, kai tsaye gurin su FAREEDAH ya ƙaraso a inda suke zaune, cikin nutsuwa ya d'aura akwatin a Saman center table, samu waje SadeeQ yayi ya zauna a saman lumsheshiyar two-seater ,tare da sauke idanuwansa akan su sannan yace "Masha Allah. sai surutuku nake taji na dauka haifuwar ce ta ISO ai.? SadeeQ yayi magana idanuwansa akan su"haha haha haha haha haha su FAREEDAH suka fashe da dariya cikin dariya Asma'u tace"kai kai Kai,in Banda abun ka SadeeQ a Ina kataba ganin an haifi ciki wata huɗu !, Asma'u ta tayi magana idonta akan sa, cikin sauri SadeeQ ya furta"saunawa kuwa nagani bari kiji,ai ni nan da kika ganin na kosa d'an nan yayi ya fito saboda na samu aboki,,Asma'u ta ce"haba SadeeQ ai wannan cikin na FAREEDAH da saura, kwalelen ka yaro🤣🤪,"kallon shi FAREEDAH tayi kafin cikin kulawa FAREEDAH tace "kun yi yawa da abokin ka? "aa FAREEDAH miji nan naki babu Wanda yakewa waya sai ke, Dan ni har na Fara gajiya da kiran shi Gaskiya, SadeeQ ya ƙare maganar sa cikin ɓacin rai"smillig FAREEDAH tayi Cikin smiling FAREEDAH tace "to laifi ne?? "aa baza'aji daga. gareni ba Inji cewar SadeeQ"Asma'u tace "Au SadeeQ ni kam mai make cikin wannan akwatin ne ??"SadeeQ yace "wannan akwatin ne nakawo ma ku. na kayan babyns "kayan baby, su FAREEDAH suka had'a bakin gurin cewa "kayan baby ?"aaaaa Masha Allah inji cewar FAREEDAH,"asmace ta Mike tsaye tace "Aaaah bari in duba, buɗe.zip d'in akwatin tayi tare da cigaba da cewar " Ƙawata bara mu. duba, "ita ko FAREEDAH sai famar washe baƙi take cikin smillig FAREEDAH tace " Iko Allah, wannan da d'aukan. zumudi.kake "Asma'u tace "wannan ai kafi uban nasa zumudi, "Haha haha haha duk suka fashe da dariya "asmace. ta fara fifito da kayan daga cikin akwati tana mai faɗin "wai Wai Wai Masha Allah nice one's Allah yasa albarka .baban baby Kai Kai Kai. Masha. Allah *MUNA GODIYA* SOSAI,"muna matuƙar godiya Allah ya kara arziki Inji cewar FAREEDAH *BAYAN WATA BIYAR DA YAN KWANAKI* *Bayan wata biyar da yan kwanaki* GIDAN HAJIA. NAFISAT , da misalin karfe goma sha daya na safe akwance AHMED yake. asaman makeken gadon sa acikin bed room ɗin sa,sai fama juyi AHMED yaƙe domin ya mugun tabawa kansa damuwa da kewar NABEELAH sosai,so yaƙe kawai ya ji'shi acikin jikinta Sai dai Ina tayi masa Nisa yana tuna kirar kirjinta, haha haha haha 🤣wani irin tashi da harbawa yaji sandar girmashi nayi ne yasashi yayi wani i'rin nishi tare da dafe sandar girmashi gam cikin ransa yace "wayyo marana,runtse ido yayi tare da danna kanshi apillow, cikin sauri ya soma kwance belt d'in gajeren wandon jikinsa da bai cire ba yayi freeing din jikinshi domin kuwa duk da sanyi AC daƙe cikin bed room d'insa shi fa Allah ya gani wani zafi yake ji,Allah sarki,iyayen jaraba Yana cikin haƙa ne, ya ji karar wayarsa yasa cikin sauri ya lulubi wayarsa yayi tare da picking,tare da mannawa akunnesa domin zuciya sa na tabbatar masa da ita ce ta kira, "jin murya doctor ne yasa AHMED yaja wani dogon mtsww, tsaki sanan cikin faɗa AHMED yace "hello doctor Adam's Ina jinka say what you want to say am listing to you?? "yafad'a cikin jin haushisa Ata dayar ɓangaren doctor Adam's yace "AHMED duk wata nasara da nake kok'arin nema musamu,yanzu Haƙa na dawo da NABEELAH asibity na.dan har ta haifu.kuma lafiya kalau "Muguwar ajiyar zuciya AHMED ya sauke cikin smiling yace "Alhamdulillah, to, doctor yanzu Meye abunyi ?"yawwa zan sannar da Hajiya Nafisat dawowarsu,amma zanso ace kai. kadai kazo ɗaukar NABEELAH duk wasu maguguna. daya canchi in bata. nabata ko, Dan har ta Fara sha "To shikenan doctor Sai Na zo, amma Meye number dakin?? Inji cewar AHMED "aa da kazo nan wajen haifuwa "to shikenan thank you so much doctor Adam's, cikin sauri AHMED Mike tsaye tare da k'arasowa izuwa gaban dressing mirror d'insa, dayar wayarsa da key ɗin motarsa ya d'auka ya nufi hanyar fita daga bed room d'insa GENERAL HOSPITAL A kwance NABEELAH take a Samar wata yar karamin gado , acikin dakin majinyata da aka kwantar da ita.ciki ,tare da baby d'inta, kyakkyawar jaririyar ta mai kama da ita "Assalamu alaikum doctor Adams ne ya shigo ɗakin tare da furta sallama Tun kafin Doctor yagama ƙara sa shigowa cikin ɗakin sai ga AHMED shima ɗin ya shigo ɗakin, da gudu AHMED ya shigo ɗakin da NABEELAH taƙe kwance Doctor Adams da NABEELAH kuwa gida sai ganin AHMED sukayi ya faɗo musu yana washe baƙi,, cike da mamakin ganinsa suka zuba masa idanunsu kallon sa dan ganinsa sukayi kamar wanda anjeho sa daga sama,direct wajen NABEELAH ya nufa yana k'arasowa inda take kwance cikin sauri AHMED ya kai hannunsa yasa ya ɗauki jaririyar da take kwance agefen NABEELAH tare da rungumeta "kai kai kai AHMED wannan wane irin sauri ne Haka,sai kace jirgi Ka hau "cikin smiling AHMED yakalli doctor Adams ƙafin cikin farin cikin AHMED yace " dama.tuni zuciya ta,tana nan dan in ga halin lafiyar da NABEELAH take ciki ,"haƙane inji cewar doctor Adams kallon kyakkyawar FUSKA NABEELAH doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan farin ciki doctor Adams ya cigaba da cewar "to ya kaga jikin nata? Cikin sauri AHMED yace "well Alhamdu'lillah jikinta yayi garau kamar ba mai haifuwaba ,na yarda da aikin mai aikinsa akan aiki shi , kallon kyakkyawar fuska jaririyar AHMED ya yi don yarinya tana matuƙar kama da NABEELAH kafin cikin tsantsan farin ciki AHMED yace "doctor na samu yarinya kyakkyawar da'ita Sai dai tunani na yadda rayuwar ta zata in ganta Ya kare Maganar sa cikin rauni,'cikin fara'a doctor Adams yace "AHMED kenan wannan ai ba wani abun damuwa bane zanso ace wannan yarin ya tayi rayuwa akarkashin na, sannan kuma,. amatsayin uwanta"gaban AHMED yane yanke ya fad'i a matuk'ar razane AHMED ya dago Kai ya Kalli doctor sannan AHMED yace "ban fahince inda ka dosaba ya za'ayi ka iya riketa bayan nasan kana zaune kai kadai , bakada mata??? "AHMED kenan ai Ina ganin duk wani abun taimako da NABEELAH yakamata ta samu daga gareni ta riga ta sameshi sameshi ,maida kallon gun NABEELAH yayi tare da cigaba da cewar"NABEELAH ko kin manta da alƙawarin da kika min,na'cewa zan samu abunda naƙeso kuma zan samu duk abunda na dade Ina farautarsa bankama ba ??"cikin sanyin murya NABEELAH tace "ni..ni. Bana sonka,bana kaunar Ka, AHMED DAN ALLAH KaKai ni gidan gurin Hajiya Nafisat ta tabbatar da nadawo ,cikin sanyin murya doctor yace "AHMED ni sai Ina ganin tunda ga alkali kuma ga lauya ga Kuma mai Kara , yakamata ace an yanke hukuncin ai ??"cikin wanin yanayin AHMED yace "doctor lokacin ɗaya Allah ya sanyamin son NABEELAH da yarinyar nan acikin zuciyarta akwai matsala idan nace zan janye kudurina daga kan mahaifiyarta NABEELAH "shikenan ,as you said,Miko min ƴata nan koba komai zan ɗinga tunawa da Uwar ta ,,,, AHMED ko ba Tare Da yace komai ba ya mikawa doctor Adams yarinya, Amsa yarinya a hannun AHMED doctor Adam's yayi, cikin smiling doctor ya nufi hanyar fita daga cikin dakin, rungume da yarinyar a kirjinsa. "In badan ina gudun kada ashirin mu ya tonu ba wallah Allah dana kwace ƴata taya zai tafin min da jaririya ta ko angaya masa bana son y'atace AHMED ya fada cikin fushi da ɓacin rai *Ɓangaren* su FAREEDAH da NABEEL kuwa cikin ikon Allah ko cikin FAREEDAH yana Wata tara FAREEDAH ta santalo ƴaƴan ta biyu mace da namiji ,namijin yana masifar kama da ubansa macen kuma tana matuƙar Kama da Mamanta FAREEDAH ,zo ku ga Murna wurin NABEEL ba'a magana har da had'a yan tsalenshi da ihu da bige-bigen waya yana fad'a ma Jama'a kai Ranar Ansha murna da kyaututuka bayan sati Ɗaya da haihuwa aka yi suna ,shagalin da akayi ranar bazai iya fad'uwa ba inda y'ay'a suka ci suna iyayesu,wato dayan namiji yaci sunan baban NABEEL wato maraganyi, ita kuma yarinyar taci suna Mommah suna kiran su da Asra da Azraq.. Haka Mom ta maido FAREEDAH GIDANta tana mata gyara ciki da waje, Haka aka cigaba da kula da FAREEDAH har tayi Arba'in, Mommy ko ganin rawar kan d'an ta NABEEL ne yasa ta basa matar sa,aiko a dare Ranar nayi FAREEDAH H ta cancara Ado cikin farar rigar ta yar England Wanda It'a babu duk daya, sai gilmawa takeyi agaban NABEEL shi ko NABEEL sai binta yake da ido kamar maye ,nan ta tofama yaran su addu'a ta shafa musu, jawo ta NABEEL yayi Ta fado jikin sa kamshin turaren humurar ta ya kara ruda sa, nan fa ya cire mata riga ya fara tsotsar boob's d'inta da ruwa saida ya tsotse sanan yakai bakishi ...ya fara tsotsa ruwan da yaga sun bulubulo ne ya kara rikitar dashi nan ya shige ta kusan shidewa ya kusan yi domin yanda yaji matar tasa ta kara dad'i da d'and'ano, haka yaketa yi yana kara jin son matar sa sai da yayi sau uku sannan sukayi wanka suka kwanta, NABEEL ya jawota jikin sa yace "my happiness Wai meye sirin kinji kuwa yanda kika kara min dad'i ya kashe mata ido daya, ita kuma ta rufe fuska Alamun kunya, batare da yace mata komaiba yasake rungumo ta kamar wani yace zai kwace masa It'a.. Su NABEELAH da AHMED kuwa bayan wata biyu da haifuwar FAREEDAH, AHMED da NABEELAH sukayi auren su cikin aminci, da mutunta juna suke zaune babu wanda baiyi farin ciki ba da wanan had'in auren ba, ba kamar Mommah da tafi kowa jin dad'in hakan... Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy nan muka ka wo ƙarshen labarin Fareedah Nabeel abinda nayi daidai Allah ya bani lada, kuskuren daƙe ciki kuma Allah ya fe min Subahanaka allahumma ashadu allaila a illahah astagfiruka wa'atubu ilaik ‍♀️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 14 of 14