Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

garin Turkiyya, bayan su na suka koma zuwa garin su Nageria, inda kowa ya koma kan aikinshi.
Maijego kuwa Alhmdllh tacigaba da wankan ta, alhmdllh tana samun kulawwa ta kowanne ɓangare, Alhmdllh, satin su uku da haihuwa, Bilal da matar sa sukazo yiwa fatima barka, da kayan su niƙi-niƙi, zukaga murna gun Fatima, dan ƴar Bilal ta girma sosai tayi wayo.
Satin su Bilal ɗaya a garin Turkiyya suka koma gida, yayi daidai da ranar da fatima tayi arba'in. bakaga yadda fatima tayiwa ƴar Bilal siyayya. Tayi masu godiya sosai da addu,ar Allah ya ƙara haɗa kansu, wannan kenan.





💖💖💖💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💖💖💖💖💋
*BAYAN SHEKARA BIYU*

Acikin waɗan nan shekarun abubuwa da dama sun faru, tsakanin kano, da Turkiyya.
"Mamma kiyiwa Haisam magana wllh tun dazu yake tsokana ta" cewar wata jyakkyawar yarin ya data shigo ɗakin yanzu, gani nayi ta ɗago da kanta "ta ce jiki kiramin shi" "mamma ai ya gudu ban garen su Ammy", "to rabu dashi zaizu ya sameni" tsaf na tsaya ina kallan Mamma😂 Noor ce tayi bala'in kyau sosai, kana ganinta kasan tana hutawa, taɗan ƙara ƙiba kaɗan da tsayi, sai wani haske data ƙara sosai. "Zarah ɗan Allah kidinga hakuri da Haisam karki manta shiɗin ƙanin kine haba my zarah" "murmushi yarin yar tayi tace tom na hakura Mamma na," "yauwa jeki kirawo min, mai martaba", sunan da suke kiran muhmd dashi kenan, "tom mamma" yarin yar ta fice cikin nutsuwa, wannan kennan.
Gyefe na hango farisi na sau kowa daka kan sterf a hankali, har ya ƙaraso gaban Noor bata sani ba, sai da ya hura mata iska a ido sbd ya fahimci tun sanda yafara sauko wa, ta manta me takeyi sbd kallan shi, "Abba ka sauko ta faɗa cikin basarwa" "eh na sauko yakk ya gajiya ya faɗa yana murmushi", "banza ta ma shi sbd ta faminci inda ya dosa", "sannan ta nisa tace ya kamata kayi breakfast yanzu kaga lokaci yana kurewa," "Tom shikenan madan my Noor haka suka zauna kan table din suka farah breakfast sunayi suna hira abun su harsu ka kammalah wannan kenan.
Suna gama wane, zarah da maimarba ta suka shigo falon, kai tsaye wajen su, suka nufa bayan yaran ya gaida su ne, "sannan ya kalli maman tashi yace mamma ance kina kirana" "eh bawani abu bane", "dama break fast zakayi dan haɗima tace mun bakai ba", "kaga Shurem dan Allah ka ɗinga cin abinci kaji", "kaɗena wahalar da hadimarka haka" "Ace kai kullum sai anyi faɗan abinci da kai haka kaga zarah da Haisam sunayi" ta ƙarasa maganar a ɗan fusa ce.
Tuni Zarah ta zauna kan cinyar mahaifinta inda take ta bashi labarin abun da Haisam yayi mata dazu, a kaf cikin yaran guda uku babu wanda ya kai zarah san mahaifinta dan buni buni zata ce Abba, shima kuma yana matukar kaunarta sosai sbd kllan ta yake tamkar mahaifiyarta babu ban bance Noor ce tana ƙarama, haka yake gayawa Noor wani lokacin.
Haisam yaro ne mai balain tsokana da shaƙiyan ce, kuma yaro ne mai baki sosai, shiɗin ma yaro ne mai hazzaƙa tamkar takwaran shi, yana ganin soyayyar ƴan gidan sosai kama daga iyayen shi har zuwa kan fadawan gidan, kuma shiɗin na gaban goshi Abu da Ammy ne dan suba ballain sanshi biye da sauran.
Shurem kuwa yaro ne ɗan gaban maman shi, sosai Noor take san yaran kuma tana alfahari dashi, yaro ne wanda magana bata dame shi ba, bashi da hayaniya ko kaɗan, amma ya rune mai zurfin tunani da sanin ya kamata ga hazzaƙa dan a yanzu shekarun su shida amma yanzu ya haddace izzu talatin na alqur'ani, shima Abdallah da zarah haka, yarin suna da girman jiki kana ganin su zaka dauka sunkai shekara 9, 10 ma, amma yarane da suka jiku da tarbiyya aosai.
"Bayan yaran sun tafine na ga farisi ya kalli Noor yace ai wllh yaran nan, shurem bashi da banbanci da halin maman shi, fak halinki na ƙincin abinci yayi", "umm shiyasa zarah kuma tayi naka ta faɗa tana murmushi" haka dai sukayi ta tattaunawa akan ƴaƴan nasu kafin daga bisani suka tashi bar falon, Noor da kanta take kulah da ƴaƴanta bata yarda ta barwa bayi ba, dan haka a bun ya ƙara burge Ammy sosai sbd kulawarta da yaran.

💖💖💖💖💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💖💋

*BAYAN SHEKARA BIYAR*

*GARIN KANO*

"Dad wllh sosai nake sha wahalar karatun nan, shiyasa ma ko gidan Anty bana zuwa sam abun ya wuce yadda kake tunani" "Haba brister Abdallah karka bada ni mana," wani kyakkyawan saurayi na gani wanda ya haɗu ta ko inna, na kuwa zuba ɓashi ido ina kallanshi sosai, eh tabbas Abdallah dana sani ne, yarma sosai ya ƙara kyau, da nutsuwa, kana kallan shi kasan yana hutawa sosai, sallah mar danaji anyi ce na dago da kaina dan ganin mai sallah mar, kai Ahmad ne, sosai yanzu suke kama da juna shida Abdallah idan ka gansu ka ɗauka ƴan biyyune, " Dad yauwa Ahmad zunan kaji abun da ƙanin nan naka yake cewa" ƙaraso wa yayi ya zauna sannan yace dad bani labari mene ya faru, kaida aminin naka" "Dad wai shi ya gaji da karatun lauya din nan, sbd wahalar shi tayi yawa", "Kai dan Allah my brother ina muna zaka zama cikakken brister amma kace ka gaji saura one year fa" haka dai sukaita bashi baki suka samu ya hakura dan shi yace shi bama zai koma makarantar ba, hardai ya hakura ya ce zai koma.
A yanzu shi Ahamad cikakken doctor ne, wanda shi tun waccen shekarar ya gama nasa karatun kuma tuni ya farah aiki banda nasu hospital ɗin, da aka budewa Ahmad amma sai akayi wa asibitin suna da, Brister Abdallah, sbd tsan-tsar kaunar da ke tsakanin su.
Sallah mar momy ce ta dawo dani daga kallan dad, kana kallanshi kasan ya ƙara girma, shekarun sa sun fito. Kallan mom nakeyi sosai kamar ba itaba ta kara manayanta sosai, guri ta ne ma ta zau na gyefen su dad "sannan tace, wai nikam dad yaushe su Haisam zasu zo mana hutune? Yaran nan gaba ɗaya basa san zumunci amma nasan laifin my zarah ne da farisi, "kana ganin Bilal yadda yake kawo Hanun yarsa".
"Ahmad ne yayi dariya yace mom kice surukar taki, mana ai zamufi gane wa, Ahmad yace dad wllh na rasa irrin sanda Hanon kewa Abdallah, wllh dad yana gama makarantar nan kawai ayi bikin tunda shima yana santa, "dad wllh nima inata tuna nin haka Ahmad" "Mom nima nayi tunanin hakan tunda next year zatayi candy, kuma nasan shima Bilal ɗin zaiji daɗin hkn" "Abdallah dad shima yaya Ahmad ɗin ai saiyya nemu wadda zai aurah, koda yakema nasan wayake so" "Tom waya ke so cewar dad da mom" "Dad ina tarinyar nan Hilwa yar gidan yaya Sultan, ƙanin farisi," " eh nagane ta to wllh kullum acikin waya suke da ittah," "Ahmad gaskiya dad bahaka bane, " to yanne cewar dad" " Yauwa dad yace bayya santa inyya issah," "yayi shiru suka kwashe da dariya gaba ɗayan su wannan kenan.



*BAYAN WATA ƊAYA*

A yanzu tuni magana tayi ƙarfi wajen iyayen yaran guda biyu, zukaga farinciki wajen Bilal, dan shi take yan ke ma yace ya bawa Abdallah ƴarshi, yakuma ƙara da cewa dad ai itama jikarka ce tamkar su Haisam, kaima ka,osa kayi hukumci.
Ɓan garen yarin yar ma, yarin ya ce mai nutsuwa da sanin ya kama ta, yarin yace mai tarbiya a yanzu ita kaɗaice wanda iyayen nata suka haifa mace, sai namiji daya ke binta Haidar. Zokaga yadda mahaifin nasu alhajji Bilal yayi ƙudi sosai, inda uwar ɗakin nasa tuni itta ta tsallake gada, a yanzu Fatima bazata taɓa sanin iyya addadin arzuƙin da take dashi ba.
Bawasu shekaru akasaka ba wata bakwai aka saka.
Ɓangaren su Hilwa ma basu wani sha wahalah ba suka amince da auran kuma sunyi farinciki sosai, tunda suma a nasu tsari ƴama ce bata cigaba da karatu, dan haka yasa ittama basu wani bata lokaci ba suka a mince da auren kuma sumyi farinciki da haka, musamman Abu. Zo kaga farinciki wajen Noor ko bakomi zasu ƙarah haɗa zumunci da ɗagin mijin nata,wannan kenan.










*SANASINTA NE*
*TAKUN KARSHE*


PG 61-62


Yau ne ranar da za,akai laifin su hilwa da Hanun, laife ne nagani na faɗa akwatina ashirin ne kowacce ɗaya, ko waccen su shaƙe take da kayya, itta Hanun su dad sun tafi kai nata, ita kuma Hilwa sai anjima da daddare zasubi jirgin dare shida Abban Ramadan, da Alhasi kabir abokin dad, sai kuma uncle yasir da yake jiran su a can.
Ahmad da Abdallah ne zaune a falon gidan su Hanun suna jiranta, bata wani ɓata lokaciba ta fito bakinta ɗauke da sallah ma, gyensu ta nema ta zauna sannan ta farah gaida su cikin nutsuwa kanta na ƙasa, "Ahmad yace Hanun ya mama" "Tana lpy yaya Ahmad tace mai bazaku shigo ba", Murmushi Ahmad yayi yace ki gaodata next time zamu shiga insha Allah yanzu muna sauri ne," " Tom shikenan yaya Ahmad" "yaya ina Anty Hilwa" "Tana lpy alhmdllh" "Bari naje na jirah ku a waje idan kun gama kasa meni a wajen, ya faɗawa Abdallah" "Tom yaya Ahmad," "Har yakai bakin ƙofa Hanon tace yaya ai bakaci komi ba," "Murmushi yayi yace na sha jus karki damu nagode, tare da ficewa".
Kallan ta tamayar ga Abdallah, "sannan tace ya nagan ka hk yaya Abdallah?", "Kobaka da lpy ne?"No Sajiddah kawai ina ganin kamar dad ya ƙasa kusanto da bikin nan, kina ganin babu damuwa ba'atakura maki ba, "wai akan wannan ne ka damu haka", "eh mana" "Toni naji daɗin haka wllh ta faɗa kanta na ƙasa bayan angama komi to me akejirah, kafarah aiki fa, bayan gama karatun ka ma", "ɗagowa yayi yace eyye sajidata yaushe bakinta ya farah buɗewa haka," " Tom shikenan yanzu mekike buƙata kinga sauran sati biyu," " Ni bana son komi yaya", " aa kifaɗan mana", haka dai suka cigba da hira da ittah gwanin sha,awa har zuwa wani lokaci sannan yaya mata sallah ma yace na saka maki one million a accaunt ɗinki, "zaro ido tayi tace haba yaya Abdallah wllh wannan yayi yawa dad idan yaji zaiyi faɗa ni dai zan dawo maka dashi," dariya yayi yace kinsan dai ni banida kuɗin nan ko, to yaya Ahmad ne ya baku keda Hilwa," ki faɗawa dad ɗin kice bani na baki ba" Dahaka dai sukayi sallah ma dan nan da sati ɗaya zasu wuce Turkiyya, wajen Hilwa dan gaba ɗaya auren saura sati biyu, wannnan kenan.




*BAYAN SATI BIYU*


Za'aɗaura auran Hilwa Ranar Friday kuma za,a tahu da itta ranar asabar, ranar lahadi kuma zasu dawo gida najeria a daura auran Hanun. Haka ka kuwa akayi suntafi ranar alhamis ana ɗaura aure friday, zukaga yadda sukayo masifar kyau, zaka ɗauka shima Abdallah angone dan ba,agane shi tsakanin shi da angon, gakuma tsan-tsar kamar dake tsakanin su, in da dayamma aka tahu da Amarya ranar asabar, inda dangi suke ta mata fatan zama lpy kuka dai an sha-shi ita da mahaifiyar ta, sbd ita kaɗai suka haifa a duniyya. Harda su fatima aka taho ɗan itama sai wannan lokacin tabiyu su, suka zawo. Ita da farisi da yaran nasu.
Washe gari da spy aka daura auren Ahmad da Hanun, ansha buduri sosai, ko ina kuma ya ɗauka a duniyya, sannnn da yamma suka wuce walima bayan an kammalah aka wuce da Amare gidan su, inda basu da nisa da juna gida na kallan gidah suke, kuma babu ban-ban ci atsaka nin gidajen, wannnan kenan.
Damisalin karfe 8:00 na dare ne dad ya kirah ƴaƴan nashi da baki ɗaya harda Fatima, suka zauna sannna ya farah masu nasih, akan sujji tsoran Allah su kuma kula da ƴaƴan mutane, haka dai ya ringa masu nasiha kalah- kalah, kafin daga bisani yace, gashi ku bawasu abokaine da kuba, ɗan haka nasaka mamana da ita da mijinta zasu rakaku insha Allah, "mom baki da magana" "mom tayi murmushi sannan tace Allah ya maku albarka kuyita hakuri dan Allah", nan dai kowa ya dinga masu sannan suka mike dan taffiyya.
Sallahmar Zarah ce ta sa su dagowa kai tsaye wajen dad ta zauna, "tace dad kasan mene", "yace aa sai kin faɗa masoyiya sunan dayake gaya mata kenan sbd kullum ganin ta yake tamkar mamanta fatima", "Tayi murmushi sannan tacce so nake na zauna anan wllh dan Allah kace Mamma da Abbana subarni, Haisam ma yana so ya zauna har yaya ma," "To shikenan masoyiya an gama an barki harsai kin gaji zaki tafi," murmushin jin daɗin tayi, tama dad kiss a goshi sannan ta koma kan mom suka cigaba da hirar.

"DAd mudai zamu tafi ce war Noor dare yana yi" Tom shikenan Allah ya baku zaman lpy, Abdallah ne ya mike ya faɗa jikin dad ya saka kuka, "Haba Abdallah mene na kukan kuma" shima Ahmad din ya rike dad ɗin, suna neman yafiyar iyayen nasu,"Dad yace ba komini komi ba na yafe maku" Sukaje wajen mom itana tace ta yafe masu, daga nan suka fice daga falon, har bakin mota suka raka su, dama farisi na ciki, suka shiga suka wuce gidan Abdallah dan shine ƙarami. suna tafe suna hira a junan su, inda Fatima da farisi keta tsokanar su har suka shiga gidan.
Gidan ne mai matukar kyau da tsaruwa yasha kayan allatu, alhmdllh, kai tsaye falon gidan suka wuce, bakowa ɗakin sai Amaryar da yar uwarta guda ɗaya wanda basu da nisa da gidan amaryar shiyasa ta zauna, har kasa ta tsuggun na ta gaida su, sannan suka masu faɗa da adduo,i suka masu sallah ma inda yarinyar ta biyu su, Abdallah yasu biyo su ya raka su suka hana shi, haka ya hakura ba yadda yayi wannan kenan.
Haka dai ɓan garen Hilwa ita babu kowa ma tayi kukan ta harta gaji tana ganin fatima ta faɗa jikimta ta ƙara fashewa da wani kukan, tasha lallashi sosai, sbd ita batada kowa bayan su sai Allah haka suka masu nasiha sannan suka wucce.
A zan ce ma bayya ni Hanun ita ce gaba da Hilwa, a shekaru, amma hilwa tafi Hanun girma a jiki, wannan kenan.


" Wai dan Allah Noor bazaki ƙara mana beby ba, shikenan kinyi shiru babu labari", Farisi ne yake, faɗa " Kaga ja mota mutafi ai waɗannan ma sun issah haka uku fa, ai nayi ƙokari, " wani kallo ya watsa mata sannan ya ce kinga ni ba wannan ba, yaushe zamu koma gidan mu ne da yake nan dan oready an ce angyere yake kinga zamu daɗe a garin nan, " Umm kasan ma me Zarah tace wa dad wai bazasu bimu mukoma goda ba su anan zasu zauna su huta", " Tom shikenan ai, kinga muma sai mu zauna sbd nima inasan mu samu ƴan nageria, ya faɗa yana murmurshi" Haka dai sukai ta hira har suka ƙarasa gida abun su, inda suka wuce ɗakin su na gidan da aka basu sukayi wanka sannan suka kwanta.
Washe gari da safe bayan sunyi breakfast ne, suka shiga ɓan garen su mom, suma falo suma suna hirah, suka gaida iyayen nasu dayi masu ban gajiyya, sannan sukace su yau zasu wuce gidan su na nan bayan gidan su Abdallah, dad yaji daɗin hakan sbd yana san ganin ƴaƴan nasa dama kusa dashi, "sannan yace amma zaku bar yaran nan a gidan nan ko," "eh dad sai su zauna, cewar farisi," Haka dai sukayi ta taɓa hira a tsakanin su har zuwa wani lokaci, "in dad yayi wa farisi gdy yarah sunga motoci, sunce an kawo masu biyar biyar Allah ya saka maku da alheri, sosai dad yayi wa, Farisi godiya sannan suka tashi dan tafiyya.





*BAYAN SATI UKU*

Bakaga gidan amare ba gwanin sha,awa zaman lpy akeyi da fahimtar juna, sunje gidan su dad sun masu ban gajiyya, inda suka wuce gidan fatima, itama basu bar gidan ta ba sai goma na dare daga nan suka wuce gidan su, sosai Abun ya basu sha'awa sbd wanzuwar zaman lpy su.
A yanzu ciki ne da fatima wanda ita kanta bata san dashi ba, shine ya kara mata kyau da haske, Farisi ne ya shigo gidan bayan yafita ya dawo, ya kalle ta yace "Noor kina ganin yadda kika koma kuwa, bakiga yadda kika ƙara kyau ba, anyi ba ƴan nageria sun sauka ba," "umma kayi da wata ni, bani ce zaka na tsokana ba". Har yan zu shiru kake ji, su Haisam da zarah basu dawo ba, dama shi shurrim tuni ya koma gida, su zarah sau ɗaya aka zo gaida mamma, daya kema su fatiman na zuwa duk sati su gaida dad, wannan kenan.




💋💖💖💖💖💖💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💖💋



*BAYAN WATA TARAH*

Hosptal ɗin Brister Abdallah na hangi, su dad a tsai-tsa ye bakin wani ɗaki, gefe na hangi farisi shima riƙe da wata kyakkyawar yarin ya a hannun shi, yana mata wasa, can kuma na hangi an bide dakin an fito, doctor juwairah ce hanun ta ɗauke da beby, " Masha Allah suka ambata baki ɗaya," Ta miƙawa dad bebyn cikin girmama wa, sannan tace, ɗan doctor Ahmad ne, ta sauka lpy alhmdllh, can kuma ta kuma koma wa, nan su mom da fatima sukayi kan bebyn suna kallah ba inda ya bar Abdallah, cak ka ɗauka ɗan Abdallah ne, suna wanan farincikin ne, Ahmad ya fito shima riƙe da beby, ya ƙaraso gaba da dad sannan yace dad Alhmdllh, sunyi ɗa, yana faɗar haka suka gane ɗan Abdallah ne, beby boy kyakkyawa, ALHMDLLH abin da kowa ke faɗa kenan, sun riƙe ƴaƴan sannan suka ce ya lpy su, " Ahmad yace suma lpy alhmdllh, zasu fito nan bada daɗe wa ba wannan kenan.
Alhmdllh zokuga masu jego sunyi kyau abun su, inda tuni iyyayen Hanun sun bayyana a Hospital ɗin, dan sai bayar haihuwar aka sanar dasu. Fatima ce take gefen Hilwa suna hirah, inda take mata sannu, tana murmushi, hilwa ce ta miƙa hanu zata ɗauki, Sabrina tace aa Hilwa karki ɗauke ta yanshe kika warke aa wllh, wannan yarin yar mai nauyi da girma ma sha Allah.
Misalin 5:00 na yamma aka sallah mesu ko wacce aka wuce da ita godan ta dan acan zasuyi wanka.
Yau Kwana biyu da haihuwar iyayen Hilwa suka bayyana suma, sunyi farin cikin ganin beby sosai dakuma jin daɗin yadda ƴar tasu take samun kullawa, dan mai wanka aka ɗauko mata tun daga mai duguri, ƙawar mom ce ba wasa, wannan kenan.
Fatima da farisi ne zaune a falo suna hira inda Sabrina ke hanun farisi ita ce yarin yar da fatima ta haifa zaman su a kano, mace inda yarin yar aka saka mata sunan mom Maimunatu, ake ce mata Sabrina.

*Yau ne ya kama ranar suna* inda ɗan gidan bilal ya tashi da sunan dad muhmad, shikuma dan Ahmad ya tashi da sunan mahaifin Hilwa, saɗik. Yarah sunga gata ta ɓangare da dama, Bilal da kan shi yayi Umarnin asaka waɗan Hanun sunan dad ba nashi ba, yace yana neman alfarma, ya ƙara da cewa nan gaba sai asaka nashi.
Shikuwa Ahmad hanashi akayi Akace sunan dad ɗin yayi yawa, asa sunan mahaifin Hilwa, wannan kenan.


*BAYAN WATA ƊATA*

Su farisi ne a airepot zasu koma gida Turkiyya, sosai su dad kejin rashin jin daɗin tafiyar tasu, zarah sai kuka takeyi wai zasu rabu da masoyyi dad😂, shima duk ya damu sbd san daya kewa yarin yar, a yanzu shekarar ta goma sha uku.
Haka suka wuce. Hilwa ma harda matse kwallah sbd bata daɗe da dawowa daga gidan ba.
Nan take jirgi ya tashi, su dad suka wuce inda su Ahmad ma da Abdallah suka wuce wannan kenan.



TAMMATBIHAMDULLAH nan na kawo ƙarshen wanan littafi mai albarka.
💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃


Ina rokon ubangiji ya yafemun kuskure na ya kuma bani ladan abun da nayi daidai. Ubangiji ya sa muyi amfani da abunda muka karanta,


NIMA NA WUCE ZUGA GABA WANI FAMILY ƊIN DAN ƊAUKO MAKU SABON RAHU TU, CIKI WANI SABON FAMILY MAI SUNA GAYYA CE.




Ina gida ga mutanan na bazan manta da kuba wajen wannan littaffi mai albarka

1.Fatima Suraj
2. Maryam ibrahim(maiyoji)
3. Leemarh
4. Halimatu illasu
5. fatima alaramma😂



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet

Please Login or Register in order to submit comment