Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SANADIN TA NE Complete Hausa Novel Document by SANADIN TA NE


SANADIN TA NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 27049



SANADIN TA NE

Reading Time: 2 Hours

Added On: 22, May 2025

Author: Fatima Alaramma F.M.Y ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09163774774

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 147.06 kb

File Type: txt

Views: 7+

Download: 8+

Last download: 48 minutes ago

Description/Story: *SANADINTA NE*

*Written by Fatima Alaramma Alaramma*

*Sadau karwane ga Sadiq Abubakar*

*Na sadaukar da wannan pege din ne ga mahifiyarta Allah ya kara mata lpy da Nisan kwana mai albarka*

*Bismillahirrahamanurrahi*

*Pg* 39 & 40


Sai misalin sha biyu da hansin da uku suka tashi mutum ne yafara bude idanunsa ya dora idansan kan lafiyayiyar fuskarta sai barcin ta takeyi hankali kwance, ananne yake kara ganin tsantsar kamar ta da Abdallah sak Abdallah itace ba banbance, hannunsa ya dauka yasaka akan bakinta ya fara shafashi ahankali da danya tsan hannunta tare kuma da saka bakinshi yayiwa bakin kiss aikuwa furgigit tatashi ta bude ido tana kallanshi ahankali Muhammad yace noor ta cuno masa baki yace ki tashi jibi yadda rana tayi kuma dad yana jiranmu daga mai kawai kawai tayi yamike yashige toilet dinta baijima ba ya fito ya taddata ainda yabarta yace bazaki tashiba takara shagwabe fuska sai kawai yayi murmushi yace baki kigane take yayo kanta aguje ta miki tace dan Allah kayi hakuri bari inshirya kai Yaya bakai ne ba nayi me ta nunashi yace ban gane ba amma bari inzo ki nunamin yana tahuwa tashige toilet tabarshi yayi murmushi yafita daga dakin ya dauko masu kaya sannan yace azuciyar sa yarasa meyasa yake jin tausayin noor jiyake kamar bazai iya yimata komi ba har saida yardar ta ummm amma yaga lamarinta da abin dariya, komawa yayi yashirya adakin sai gata tafito gatasan yana dakin ba tana ganinshi tajuya yace inakuma zaki tare da hade rai tace wani towel din zan dauko, yace nace aa kizo ki shirya mutafi bako musu tazu tazauna akan diresing mero tafara shafa mai, karasowa yayi ya karbe man yafara shafa mata abaya gaba daya tunda ya fara tarasa hankali ta ko tunaninta takuma rasa aina take gaba daya jikinnata shima sai bada wasu abubuwa yake wannan kenan, ahankali ya dan dawo hayyacinshi ya karbe kum ya tajemata kai ya Gera sannan yace ki sauri ki karasa ragowar ta shafa fauda da kwalli sannan ya mikomata kaya tasa sannan tasaka jaka da takalmi suka fito dunda tafara shiryawa bekalletaba yanata dan na waya, hartagama bece mata kalaba tazo tazauna kusa dashi tare da daukan hanunshi tana wasa dashi takuma dora kanta akan kafadarshi tafara magana a wata irin murya tace farisina nagamafa kuma naga kayishiru har zuciyarsa yaji maganar tata yace to shikenan noor muta nake jira akawo mana sai mufita dan kinsan bazan bari wannan kyaun da kikayiba wani ya ganki gaskiya kinhaska kayan sosai kinyi kyau tayi murmushi tace amma aikai kafini yin kyau yayi murmushi yace wane ni wannan kenan.


Bilal ne ya kawo masu mutar suka gaisa sannan yace ranka yadade na,iya magana yace bakomi bilal ina jinka kunkuwa shiga gidaje makota kungaisa yace aa to anashiga to shikenan ai bamu sa ni ba insha Allah zamu shiga Allah yayar da yaja kai ya tafi.

Ahankali suke tafe cikin nutsuwa ga sababun amare ga sabuwar mota, farisi ne yake tukin a hankali yana yi yana kallanta itakuwa takwanta ajikimshi sosai har mamaki take yadda farisin ta ya iya muta sosai tanason tan bayarsa amma takasa, karar kiran wayarta ne ya tsayar mata da tunaninta dad ne ta kalli farisi tace farisi dad ne yace ki daga mana tace to shikenan ta daga tare da sallamah ya amsa mata yace mamana kuna inane tace gamunan bayan hospital din yace to shikenan ina jiranku to dad ya kashe wayar ta kalli farisi tace dad na jiranmu take ya kara sauri harsuka karasa sukayi farking kusa da mutar dad sannan suka fito harzuwa wata kujera da suke zaune shida su Abdallah gakuma gaba su anzube masu just kalakala sai kuma masu tsaranshi abayanshi gefe wani mutumine yake zaune yake taya dad hira, suka karaso tsugunna harkasa suka gaida dad da bakonshi sannan akanuna masu waje suka zauna dad yace wannan abokina ne shekaru goma kenan rabona dashi sai yau Allah ya hadani dashi masha Allah ya kalli abokin nasa yace wannan yayana ne mamana da mijinta masha Allah muje inraka ku ciki suka tashi suna gaba sukuma suna take masu baya
Sunata hira da Abdallah da Ahmad harsuka karasa bakin dakin nasu wannan ne dakin fa to shikenan muahiga suka sakai shikuwa farisi gaba daya gabansa sai faduwa yake ya kalli noor ta da gamai kai alamar ya shiga ya kuwa sakai da sallah mah tanajin sallah marsa ta dokikunnanta ahankali tafara bude idanu, dad akayimasu iso suka zazzauna tare da gaisawa dakuma yiwa maijiki sannu ta amsa da dagamasu kai, shikuwa farisi tunda ya tsaya ko zama ya kasa yi sai da dad yace mashi ka zauna mana sannan ya zauna ya gaida minister da Maman zulaihat sannan ahankali yakarasa bakin gadon yace yajikin naki cikin jin dadi tace da sauki yace Allah ya kara sauki ameen Allah yasa kaffarah ameen yayi mata adduoi sosai sannan ya koma ya zauna duk abinda akeyi noor batace komiba kawai tazuba masu ido ahankali ta karaso tace yajikin naki Anty zulaihat dayar taiya amsamata da cewa da sauki Tate da dauke kanta, noor ta fahimce ta sosai sai kuma ta koma gefen farisi ta zauna tayi shiru, tabbas tasani zulaihat ba sa,arta bace Dan akalla ita zatayi 28 ita kuwa da take 17 aikuwa akwai banbance na komi da komi wannan kenan.

Sunjiya a hospital din dad yasa akashigo da kayan dubiyar da suka kawo masu, sunsha hira susai amma duk cikin hirar tasu basusako zancan farisi da zulaihat ba saboda sun fahimci yadda shiyaran yake ji da matar tasa ko mutsi kwakwara tayi saiya juyo yace mata mene bedamu da su dad dasuke gefen suba, itakuwa zulaihat ba,a magana wajen bacin rai amma tayi alkawarin zata hakura da shi ko dakuwa hakan zaizama silar ajalinta tashi sukayi dan zuwa masallaci daki ya zama bakowa sai noor da zulaihat mama ma tafita, ahankali zulaihat tace wa noor inasan magana dake idan ba damuwa takuwa taso ta karaso inda take tace nasani Fatima, muhmd yariga yayimin nisa amma dan Allah kikulamin dashi nahakura dashi nabar maki amma kimin wata alfarma guda daya shine kidan hadani dashi inasan zamuyi magana idan ya dawo to shikenan kawai tace mata sannan tamike takoma ta zauna tana kallanta ta gefen ido tanata sharbar kuka wannan kenan.

Bayan an dawo daga masallaci ne suna ta shirin koma wa gida farisi ya shigo dakin yace wa mama Allah ya kara sauki zamu tafi, tace to shikenan ngd sosai yace bakomi mama, ya juyo ga zulaihat yace Allah ya kara sauki, yaja kai zai fita kamar daga sama yaji ance baka jiba kamar bazai juyo ba, amma sai ya juyo kodan mahaifiyar ta.

Dan Allah minute 3 dan Allah to shikenan ya tsaya tare da dawowa gaban ta ya tsaya, mama ce ta tashi tafita yarage daga shi sai ita sai noor ya nemi kujera ya zauna yace ina jinki.

Fatima ta kallah kafin ta fara magana, da Fatima ta fahimce ta sai kawai ta tashi ta fita, ahankali tafara magana Dan Allah inaso kagayamin menene ai bu na a rayuwa ko ina da wani mummunan haline da har kaki kar bata tsawon awanni bece mata kalaba yayi shiru, sai kuma ya fara magana, yace baki da wata matsala zulaihat amma kisani ni din, hada matata da wata babban butulcine a gare ni, shine kawai.

kuma ni bazan taba iyayiwa Fatima butulci ba, bari na baki labarin kalar halaccin da wannan yarinyar noor ta min, ita da yan uwanta baki daya.

nan take ya bata labarin tundaga farkon hadu war su da Abdallah har kawo iyan zun, zulaihat tabbas na jin jinawa Fatima ba ko wacce mace bace zatayi abun da tayi.

in dai Hakane Fatima ta can can ci fin hakan tabbas tayi jahadi ita da iyayen ta na hakura muhmd na hakura da kai har abada Fatima tayi nasara a kaina, Allah ya bani hakuri da kuma juriyar, take wani kuka ya kwace ma ta.

ameen shima yayi mata adduoi sosai tare da nasiyo masu shiga jiki wannan kenan.

Kai tsaye ya fito tare da yimata sallah, tare da addu,ar karin sauki, yace fatan nasara, zulaita, yau ne ranar farko daya fara kiran sunan ta, wannan kenan.

Yana fitowa yasa mesu a waje, ya gansu duk suna jiranshi daga nan dad yace su wuce gida, sannan kuma yace nan da kwana uku zasu wuce ostirelia sugama shirinsu wannan kenan.

Amota ne noor tace wa farisi inasan muje shop to kawai yace mata tare da wace wa zarah shop

Kubiyuni danjin yadda zata kaya ngd





*SANADINTA NE*

*Written by fatimaalaramma ( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



Bismillahirrahamanurrahi

Pg 41- 42


Siyayya
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SANADIN TA NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album