Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na suka gaida su yayin da suka amsa cikin sakin fuska, "Abu ne yace wa noor ƴata dawo ƙusa dani" ki zauna ya jikin naki "da sauki Abu na" ta faɗa a kunya ce yayin da ta ƙarasa gab dashi ta zauna shikuma farisi ya zauna ta bangaren da dad yake suka saka Abu a tsakiya, sosai "Abu ke kallan su cikin farinciki da jin daɗi" ya jawo su duka jikin shi yace haƙika kuɗin nan kun zamemin wani haske a rayuwa ta, haƙika kuɗin bango ne arayiwa ta, kune sanadin farinciki na, ina sanku ina alfahari daku har karshen rayuwa ta, a yanzu bani da wani abun so bayan ɗaya guda ɗaya, sai kuma Noor da mahifinta haƙika ina sanku ina ƙaunarku har karshen nun fashi na naƙarshe a duniya bazan dena sanku ba, haƙiƙa shidin ya zamemen tamkar mahaifin shi dana rasa a baya, yanuna dad, ita kuma tamkar cikon gurbin ɗana Anoor ce, sosai dad kejin daɗin kalaman Abu, yayin da ita kuma noor kaunar Abu ya ƙara mamaye ta'ta kwantar da kanta akan kafadar shi sosai ina kallan shi tamkar dad ɗinta itama, wannan kenan.






"Shikuwa dad farinciki ne ya ƙara lulluɓeshi yana farincikin ko yanzu Allah ya ɗauki ranshi yasan yabar masu kulamashi da ƴar tashi wadda yake jinta AZUCIYAR shi sosai yake godewa Allah bisa ni'imar dayayiwa ƴar tashi wanna kennan.





Sallamar su Ammy ce ta katse shurun ɗakin wanda suka shigo suka zazzauna, inda basu ƙarasa ba su Ramadan da noor suka shigo suna dariya dasu Abdallah da Ahmad wanda tun safe suna bangaren su mejor faisal suna nunu namasu wajajen wasan ni na gidan, sbd sosai yaran sun ɓurge su dayake kuma babu yara a gidan wanna kenan.





Lahhh!! "Dama Anty kinzo" Noor ta faɗa tare da ƙarasawa inda suke eh wllh dazu da asuba nazu ai, sai akace mun bakijin daɗi, ƙasa tayi da kanta alamar kunya tacce a zuciyarta wato itama angaya mata, aa yaya dai mamana Anty zee ta faɗa aa bakomi Anty sai anane taahiga gaida su ɗaya bayan ɗaya, inda ta ƙarasa gaban Ammy tana gaida ta, ta amsa tare da jawota jikinta sosai tana tanbayar ta jikin nata tace da sauƙi, wannan kenan.





"Abban su Ramadan ne" ya doka sallah ma ya shigo shima nan fa ta gaida shi yashiga mata tsiya mamana rabona dana ganki a gida na tun haihuwar maimoon, sai kuma bikin ki, ko kirana ma kinde nayi, murnushi tayi tace kayi hajuri uncle insha Allah zanzo dad ne yace mani bakwa garin ne, tom Allah ya kawoki lpy Ameen uncle, sannanfa falu aka shiga tattauna wa baki ɗaya ana hira yayin da aka nunawa Ammy takwararta maimoon ƴar Anty zee aikuwa bakuga daɗin dataji ba yayin da tayi mata kyautar wani ƙaramun conpany na takalman yarah, wannan kenan.





Sosai ɗakin yacika da farinci kana kallansu kasan sunajin daɗi da farinciki sai hira suke gwanin bansha' awa yadda kasan abokan juna, inda Abban Ramadan yake cewa Abu tom yaushe ƴaƴan na zasu koma gida Nageria ne wani kallo ya watsa mashi alamun wasa yace ai waɗanan sunzu gida tusa a banɗaki, gaba ɗaya ɗakin suka ɗau dariya wannan kenan.




"ABU ne ya dauko wasu tulin takardu"ya zuɓesu gaban farisi yace kadu ba wannan sbd da baka nan ne aka kirkire su sababun conpany ne duk suna under Nageria ne kuma duk anyisu ne sbd kai amma nayi kyau tar guda ɗaya ga wata baiwar Allah datayi musabaƙa alqur,ani wancen shekarar wato fatima muhmd ibrahim, zaka gani a nan, noor ce ta ɗago ta kalleshi tace" ABU ai ni ce!" Allah noor wllh Abu masha Allah ashe ƴata ma na bawa duk ɗakin sukayi murmushi wannan kenan.



Nan yashiga dubawa yana jerowa abu tanbayoyi game dasu harya kammalah komi wasu naga ya ware a gyefe guda wasu ma gyefe guda sannan naga ya haɗe ragowar ya kai daki sanna ya dawo ya zauna kusa da dad ya miƙa mashi takardun guda uku, dad ya karba yace wannan fa maibabban suna, eh abbu naka ne, halak makal kacigaba da kulawa dasu sbd nan din abubuwa sunyi yawa aa maibabban su na bazan karɓa ba, haba dad ai abun duk ɗaya ne, Abu ya faɗa shima sosai akayi fama da dad kafin ya karba tare dayiwa su Abu godiya sbd yayi mashi bayanin yanda abubuwa kanfani ya masu yawa shiyasa, wannan kenan.





Ya jugo ga Noor yace kema my wife ga naki amma su na kasar nan ne, wannan gift din beby ne da kika bani, da kuma Allah ya azurta mu dashi, wannan babban conpany ne na kayan mata kinga komi zaizama kasan ci, ya kuma miƙa mata na biyu yace wannan kuma na takalman man yane da ake fita dasu ƙasashe, nabaki ne sbd kaunar da nake maki, aa kabar nan ma ya isa dan Allah, "Abu ne ya katse ta da cewa Allah yasaka da alheri" Allah yataki riƙo ƴata aiba,amaida hannun kyauta baya, ko dan gaba, aa "Abu abubuwan sunyi yawa yakamata a bar wancan conpany aa dad babu ruwanka dad kazuba ido kayi kalli kawai ai matar sace bakomi duk ɗaya ne wannan kenan.






"Muhmd ne ya jawo Abdallah jikin shi yace wai mai yasa gaba ɗaya abokina kade na sona ne ko nemana kadena yi ma, aa yaya ba haka bane wllh naga kayi busy ne shiyasa na barka ka huta, kuma kaga kullum ina bangaren su yaya faisal, gaskiya nima yaya soja nake san zama kamar mejor faisal, Allah Abdallah insha Allah to Ubangiji ya zaɓe abun da yafi alheri Ameen yaya, karɓe wannan yaya kakarɓa mana wannan ƙaramun conpany ne da yake kano na safufine naka ne halak malak gashi nan da sunan kama, ngd yaya Ubangiji yayi jagorah ya ƙara arzuƙi wannan kenan.




yau satin su dad ɗaya a gidan su farisi, sosai suke jin daɗin gidan duk da kullum sai sunce zasu tafi Abu ya hanasu, wannan kenan.




"yaune su dad ke haɗa kayansu shida mom" dasu Anty zee da mijin ta zasu wuce family hause dinsu , amma su Abdallah duk suna gidan da Ahmad da su Ramadan da noor karama, dan susunci sunga gida ABU dakan shi yasa akayi mashi shiri suka ɗauki hanya dan raka su dad gida muta guda sukayi sbd daga nan ma akwai wani waje dasuje susha iska, nan da nan gari ya dauka sarki ya fito shida iyalan shi akadinga mashi hamdalah, wannan kenan.




Gurine mai matuƙar kyau da tsaruwa dan haka kowa ya huta kuma ya shakata ance ansha gakuma rabon wasu gift da abu yasa akayi masu yace na murnar samun jika wand kowa ɓesan mene a ciki ba, wanna kenan.





Yayin da dare ya farayi aka wuce da su dad family hause ɗinsu, tare dayi masu godiya sosai sannan suka wuce sukuma zuwa gida abun su, Abdallah yana mutar mejor faisal sai zuba hira sukeyi, har suka isa gida ko lunch basuyi ba sbd kowa a koshe yake suka wuce dakunan su, Abdallah da Ahmad da Ramadan suna ɗaki daya, noor kara kuma Ammy tayi ɗakin ta da ita wannan kenan.





Tun a bakin ƙofa Farisi ya ɗauki noor ya shige ɗaki da ita bai kaita ko ina ba ya shige toilet da ita yayi mata wanka tare da saka mata kaya marasa nauyi sannan shima ya faɗa toilet ɗin ya watsa ruwa saka makon ready sunyi sallah tun awaje, tsaf ya shirya ya haye gado ya kwanta tare da jawo matarsa jinkin shi, ita kuma ta lafe sosai dama abun nema ya samu, tun kafin bayyanar cikin nan tafahimci son jikin ta yayi mata yawa musamman idan farisi yana kusa da ita sai kawai taji bata jin daɗin indai ba'ajikin shi ba, daga nan wani daddaɗan barci ya ɗauke ta, sbd jin daɗin abun da mujin nata kemata, wannnan kenan.










NIMA NAN NATAFI NAWA BARCI 😂😂

I LOVE YOU MASUYA NA

TAKU HAR KULLUN

FATIMA ALARAMMMA 😍



BYE 😂😂








*_LAFAZI ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•






*SANADINTA NE*
*Takun karshe*

*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



*Comment and share fisabilillah*



Bismillahirrahamanurrahi






Pg 55- 56


washe gari bayan farisi ya dawo daga sallah asuba ne, ya shigo ɗakin dan tashinta itama tayi sallah, amma ga mamakin shi sai yaganta kan sallah ya tana ta tasbihi ga ubanhgiji ta, cak ya tsaya yana kallan ta kafin daga bisa ni yaga ta ɗaga hannayenta samma tana addu,ar, sosai, tana kuka, bayan ta gama ta mike dan koma wa gandota ta kwanta, cak taji anɗagata an kwantar da ita a gadan, batayi mamaki ba, sbd turaren shi ya riga ya isar da zuwansa wajen, sai dai tundazu da takeji bata ɗauka shiɗin bane, ta ɗauka kawai sabo da sakawa ne ɗakin ya dauka, wannan kenan.







"Morning my dear" ya tsinci kallamar daga bakin ta, sosai ya zuba mata ido batare da yace komi ba, ya ɗan murmusa sannan yace tom ban karɓa ba, banasan wannan bari kiga ni na gaidaki, sauri tayi ta kauda fuskar ta, tana dariya, riko ta yayi, ya yi mata lafiyayyun kiss a kowan ne sashi na fuskar ta, wanda jikinta shima saida ya amsa, sannan ya ɗagota yace ya kika gani, hatta beby yasan da wannan gaisuwar ya faɗa yana murmushi tare da kashe mata ido ɗaya, ita dai jiki duk yayi la,asar😂, wannan kenan


✨✨✨✨

"Mom ce ke gaban dad idon ta yayi jah sosai" da alama kuka tasha, shikuma dad ya zuba mata iɗo yana kallanta, "khadija ya kirata da wata irrin murya", ɗagowa tayi tana kallanshi batare da tace komi ba, "kisa ni' ni muhmd ban taɓa kwana da bacin ranki batare da nayafe maki ba, kisa ni ban taɓa jin wai zan'iyya kullatar ki ba, wllh khadija na yafe maki duniya da lahira, ina koma ruƙon Ubangiji na daya yafe maki mata ta, kuma haryanzu ina sanki, bazan dena sanki ba har karshen nunfashi a duniya khadija, wannan kenan.





Sai musalin 11: 30 shaɗaya da rabi na hangi noor na mutsawa akan gadan da alama tashi zatayi, kaɗan kaɗan na farajiyo muryarta tana addu,ar tashi daga barci kafin naga ta bude idan ta, tafara dudduba gefenta amma bata ganshi ba, ummm kawai tace wato ya tashi tundazu ni kuma ya barni hummm.






Shikuwa farisi duk abinda take yi yana kallanta ta tap din dake hannun shi, sosai suke hira da mahaifin nashi amma muntina bayan munta na ya duba tap din dake gabanshi sbd kar noor tatashi besa ni ba, wannan kenan.




"Abba bari inje na dawo" farisi ya faɗa yana mikewa, "tom shikenan ina jiranka cewar Abu" kai tsaye ɗakin ya nufa da sauri ya shige, tare da sallah ma, ta ɗago ta zubamashi ido, can kuma ta ɗauke ta juyar da fuskar ta, "ya ƙaraso wajen yana murmushi" yace sorry beby kimun afuwa naga barcin yana maki daɗine shiyasa ban tasheki ba, kuma ga "Ammy tace indinga barinki kina hutawa" pls mana, sai lokacin ta saki fuskar ta tace, ina fatan ka tashi lpy my husband, "lpy lau kamar kyakkyawan kumatun ki, yanzu tashi na raka ki kiyi wanka ko na maki da kaina, tayi saurin girgiza kai, yace tom tashi ma za, dan nasan gaba ɗaya bebyna yunwa yake ji, ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya, wanna kenan.




Bayan sun gamane ta shirya tsaf sannan suka koma falon ɗakin inda ya shiga bata abinci a bakinta har saida ya tabbatar ta ƙoshi sannan ya barta haka, ta huta sannan suka fito dan gaida Ammy ta big falo kuwa ita da Abu dan haka take fatima ta ƙarasa falon ta zube gansu tare da gaida su, Ammy ce ta ɗago ta tace, Noor bana san irin wannan gaisuwar kinji dan Allah ki dinga kula kodan lpyr bebyn mu, wannan "gaskiya ne Abu ya faɗa" shima, Ammy ce ta dawo da ita gefenta ta zaunar da ita sannan tace muyi hira my daught, ya labarin aikin naki, farisi ne ya ɗago da sauri yace Ammy dan Allah kibar wannan maganar saboda Noor bawani aiki da ,zatayi a yanzu ko nan gaba, "wannan gaskiya ne cewar Abu", kinsan nima haka akayimun shikenan aikina ya sharuwa, Abu to dan Allah menene anfanin aikin ku bashida anfani shiyasa bama bari ko Anoor, eh wannan gaskiya ne, haka dai hira ta balle tsakanin su, wannan kenan.



"Bayan sati ɗaya: Yanzu komi ya daidaita inda su farisi angama kammalah masu komi na ɓangaren su da zasu koma, an kuma shirya ranar da za,ayi walimar komar tasu, anshirya ƴantattun bayi waɗan da za,ayi tarewar dasu, komi yana tafiya yadda ya kamata, wannan kenan.



Ƴar tsohuwa na gani zaune kan wata katafariyar kujerah wanda gaban kujerar an cikata da kayayyakin taba wa, sosai na tsaya ina kallanta sbd mamakin yadda ta koma badan nayi mata farin sa ni ba dabazan gane ta ba, duk babu tsofan, tayi kyau abunta tamkar ba ita ba, sallah marsu Noor ce ta katse mata dogon tunanin data tafi, ta ɗago da kanta ta faɗaɗa murmushinta dan ganinsu gaba ɗaya, wanan kenan.




Sunjima sosai suna hira harma dasu Abdallah da suka biyu su, kafin daga bisani sukayi sallahma, dan zasuje gidan su dad ne, koda suka fita angama shirya komi motocima akallah zasuyi talatin na rakiyar su, banda na capding Faisal wanda shima yayi sune sbd Abdallah dan shima yau zasu koma gida dan "dad yace zaman ya isa haka", duk da suɗin bahaka suka soba musamman Abu da Ammy wanda sukeran yaran sosai, wannan kenan.




Basuyi aune ba wala lafiyayyiyar muta farah mai nunfashi ta tsaya a gaban su, tare da wanga le masu ƙofa dan su gisha, sukuwa su Abdallah da Ahmad tuni suna mutar capting, "Abu ne da Ammy suka ƙarasa wajen dan yimisu Allah ya kiyaye, sosai Ammy ke masu Abdallah godiya da fatan alkairi, "shima kuma Abu haka", sannan yace ga mutace ta kayanku na tsaraba na baku kuma idan anje za,abar mutar a can ne na barwa Abdallah, sbd naga yanasan mutar, Abdallah yayi saurin ƙara rungume Abu yace ngd Abu na Allah yadaka da alkairi, murmushi Abu yayi yace bakomi Abdallah naga ai tun rannan da mukaje rakiyar su dad, motar take burgeka shiyasa nasa aka kawo maka irinta, ya dagashi cak ya maida shi mota sanan yace, asauka lpy, wannan kenan.




"Basu tsaya ko ina ba sai gidan su dad" inda akayi masu iso, sosai su mom sunyi farincikin ganinsu "inda mom ke tanbayar Noor jikin nata" tace da sauƙi, ta daɗe suna hira da mom, kafin daga bisani tashiga wajen dad shima dai jikin nata ya tanbaye ta tace da sauƙi sanan yace tom masha Allah ina fatan dai ba wata matsalah tace babu, yace Alhmdllh.
" hira sukayi sosai a tsakanin su", inda dad yake ce ma su nan da sati ɗaya zasu koma gida nageria, bayan gama walimar tasu, nan ne "Farisi yace wa dad babu wanda zasu zune daga gida najeriya."
"dad yace da dai babu amma zan gayawa muta ne na naji "Farisi yace dad dama akwai jirgin da zaiyi jigilah ne" na Abu a najeriya kaga idan da wanda zaizo sai kawai subiyu jirgin batare da kashe wasu kudade ba, tom shikenan insha Allah zanduba na gani, dahaka dai suka canza wata hirar, wannan kenan.





Sai musalin 9:00 na dare sannan sukayi su dad sallah ma, time ɗin su Anty zee basa nan ita da Abban su Ramadan dan haka yasa harasuka tafi basu gansu ba, har bakin mota su dad suka rakosu tare dayi masu Addu'oin, da kuma godiya sannan sukatafi, inda su capding harda kusan kuka wai dan Abdallah ya tafi, shima jinin su farisi ne kuma dukan su basu da yawan zuri,a shiyasa suke san yara, wannan kenan.






"Yau ne wata 9, ga watan 5 wanda ta kasance ranar friday inda aranar ne za,agabatar da babbar walimar da akashirya babu wanda ba,agayyata ba a garin yara da manya da tsofaffi, sosai guri yayi kyau inda babu abunda yake tashi sai ƙira,ar malamai da dama da,aka gaiyyata na kasashe daban daban, sai kuma ruwan hadisai da ake barinsu a wajen, ban garen kayan tabawa kuwa ba,amagana dan kuwa kuwa Alhmdllh, inda na ƙarasa zuwa babban wajen dana yana walwali dan gane wa ido na mene a wajen tsayawa nayi cak sbd waji tsantsar kyau da na gani sunyi, farisi ne dai da Noor wanda suka sha wata fararen alkabba masu daukan hankali wanda akayi mata ado da azurfa inda ita kuma tata akayi mata ado da gold mai haske, sunfi matukar kyau da haɗuwa abunma sai wanda ya gani, wannan kenan.





"can na hangi wani baƙin Balaraɓe, wanda ake kira da okkasha kamini, yana ta zuba kira,a abun gwanin sha,awa, bayan kowa ya kammalah ne naji yace ayanzu zaku saurari karatu daga bakin uban taru wato muhmd, ina fatan zakuyi masu fatan alkairi wanna kenan.




Cikin nutsuwa naga faɗawan dake gurin sun ƙara gyera mashi alkyebbarsa sannan yafara kokarin mikewa, cak naga ya tsaya ya kuma matsawa gab da Noor yace kinsan meyasa bazakiyi karatu anan ba, tace aa sbd ina kishinki ne, kuma banasan asan wannan zazzaƙar muryar taki, umm kawai tace mashi tace ka kyauta ai, sannan yayi murmushi ya miƙi ya karasa wajen, sallah ma yafara yimasu kafin daga bisani ya fara magana da harshen labarci yayi wa,azi mai jan hankali a wajen yayinda ya kuma fara karatun alqur,ani, masha Allah zukuga yadda aka dasa mashe camera tana aiki a wajen bayan ya kammalah ne ya ƙara godiya ga dad wata mahaifin matar shi daya ke alhari da ita, sannan aka rufe tako da adduar.
Alhmdllh kowa ya tafi da abubuwan arzuƙi yau ta taban girma da mutum taka, karfe takwas nayi suma sukabar wajen, taru kowa ya koma gida Alhmdllh, wannan kenan.





Washe gari, misalin, karfe 11: 00 ne jirgin su dad zai daga zuwa najeriya, "inda tun ƙarfe 9:00 na safe su Noor da farisi na gidan", angama buking din komi nasu, a yanzu karfe 10:40 duk kansu sunyo waje sbd tafiya Ahmad ne da Abdallah a waje sun riƙe farisi suna ta mashi hira sosai hirar take mashi daɗi dun daga nesa idan ka hango shi zakagane hakan, " yaya na,am Abdallah, yanzu kenan sai yaushe zaku dawo ne kokuma kun dawo nan kenan, aa zamu dawo Abdallah insha Allah muna nan bada jimawa ba" ," kai yaya kasan fa Abu bazai bari ku dawo ba yanzu "wane ya faɗama, "umm sbd na fahimci Abu bayasan a dinga matsawa kusa dashi, musamman ma ku ɗin nan kaida Anty, dariya farisi yayi yace ashe kaima ka fahimci hakan eh mana, "kaga yaya inada alfarma guda ɗaya Abdallah ya faɗa", "inajinka Abdallah na mai kakeso kace, dariya yayi sannan yace kawo kun nan ka na faɗama, ya kuwa tsugguna dan yaji, "kasan me zance ɗan Allah duk sanda zaku zo ku tahu mana da beby, dariya sosai farisi yayi sanan yace karka damu insha Allah dashi zamuzu, kuma a yanzu ai Anty a kwai beby a cikinta!, ɗan Allah yaya dagaske kake, eh mana da gaske nake, "ngd yaya ubangiji ya kawo mai albarka yaya, Ameen Abdallah ngd, wannan kenan.







Airpot "tom mama na Allah ya ƙara baku zaman lpy ya kuma wanzar daku cikin farinciki, cewar Abban Ramadan, yayin da Anty zee ma kemata addu,a, mom zarah Allah yayi maki albarka kiyiwa mijinki biyayya, Ammy kuma tamkar ni ce, kima ɗauka tafini sbd ita ɗin jinina ce, kuma nasan zata kula dake fiye dani ma, mom tafaɗa tare da rungume ƴarta ta tanajinta har ranta, idan ta ne yakiko da kwallah tayi saurin sakinta ta ce wa farisi zu kusa dani ya matso ta haɗe hannunsu tace Allah ya ƙara haɗa kan ku, yace Ameen, haka dai har akazo kan dad ta faɗa jikinshi ta fashe da wani irrinkuka mai ban tausayi tace dad, tafiya zakuyi ku barni, dad, " haba Noor mene haka ai duk gida ne, karki damu, yayi masu addu,a sosai da fatan nasara, suka ƙarasa ciki tana kuku tana ɗaga masu hannu suka tafi ɗan jirgi gab yake da tashi, " ita kuma Noor ta koma jikin mijinta ta cigaba da kuka😭😭 abun ta wannna kenan.




NIMA NAN NA, NASHA NAWA KUKAN NA BAR WAJEN.




TAKU HAR KULLUM.


FATIMA ALARAMMA😍😍





*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•


*SANADINTA NE* *Takun karshe*

*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



*Comment and share fisabilillah*


* Wannan nashafin naki ne, AUTAR Ammy, Allah ya ƙara maki lpy, masoyiya, ina kaunarki*😍😍😜







Bismillahirrahamanurrahi






Pg 57- 58



"Haka dai farisi ya dinga lallashin ta, suka shigye mota" akajasu, sai gida, "shikuwa faisal cike yake da kewar Abdallah", kai tsaye ɓangaren su Abu suka je suka gaidasu sannan sukayi masu sallah ma suka wace nasu ɓangaren, wannan kennan.

misalin karfe 10:00 na dare ne, farisi da Noor na zaune a falo, Noor ce kwance jikinshi, suna hira, ya ce bari muji yanzu ko wayar su dad zata shiga yakuwa kirah yayi sa,a tashiga, suka gaisa yayi masu yasukaje gida basuyi wata doguwar magana ba ya bawa Noor itama suka gaisa, sannan sukayi sallamah, suka kuma hiransu Anty zee suma sunje lpy alhmdllh, sannan suka juyo ga junan su, murmushi, nan ne farisi yake bawa Noor labarin yadda sukayi da Abdallah, tasha dariya, abunta, wannan kennan.

"Yau kima nin wata ɗaya kenan da tafiyar su dad, daga garin Turkiyya, ita kuwa Noor tuni tasaki jikinta a gidan dan sosai take samun kullawa ta kowanne ɓangare a yanzu cikinta ya fari fituwa sosai ka ɗauka wani babban ciki ne wanda yayi watanni da yawa, batayin komi a gidan hatta tausa yimata akeyi, akwai wata haddimar ta wadda take mata idan farisi baya nan, daya ke shi yace bayasan yawan bayi, sbd shi kaɗai za'iyya kula da matar sa, a yanzu ya koma kan aikinshi baya wasa komi yaciga ba da gudana kamar yadda akasaba sai dai kawai abinda baza,arasa ba, wanna kennan.



💋💋💋💖💖💖💖

*GARIN KANO*


"Dad ne ke zaune a falo yana duba kittattafan dake gaban shi"yayin da kallo ɗaya zakayi mashi kasan yana cikin kwanciyar hankali da jin daɗi yayo kiba sosai ya ƙara haske, sallah dana jiyo ce ta sa ni ɗaga kai na dan ganin mai yinta Mom ce, tayi wani kyau da kiba da alamu itama ta samu nutsuwa da jin daɗi, geben shi naga ta zauna tace, dad mai zan kawo makane katashi yau bakaci komi ba gashi haryara sun tafi makaranta basu ganka ba suma sunata tanbayata kai, dagowa yayi fuskarshi ɗauke da murmushi yace, sorry, mom zarah, yau ai da Azumi na tashi, haɗe rai tayi tace amma mai yasa baka gayamun ba gaskiya ni

Please Login or Register in order to submit comment