Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankalin ka zan baka labarin komi kaji, Amma yanzu mu shiga ci, wanna kenan.








Shaga sukayi suka zauna, nan fa yar tsohuwa ta bashi lbr kamar haka, lokacin da aka shiga dani wannan dakin ne nace lallai afada maka, na rasu, sbd idan ina raye dakai babu yadda za,ayi fadimatu ta samu yadda take so daga gareka, nakuma ruki alfarmar mahaifinta da ya amince mun zai samamun wajen da zan zauna yace babu matsalah, shine yasa aka fita dani indiya akayimun aiki bayan na warke na zauna gidan yan uwar mahaifiyar shi nakuma yi farin ciki hakan sbd ko yanzu muradi na ya cika, alhmdllh, masha Allah dad allah ya saka maka da mafificin akheri ameen cewar yar tsohuwa ya wahaltamin sosai na gd, wannan kenan.











Ranar wuni akayi ana Tattaunawa amma babu mom a wajen dan tuni tana dakin ta dan batasan lamarin muta nan nan a cewar ta, da dare yayi sosaine dad yayi masu fatima izinin suje su kwanta dare yayi tace ita nan zata kwana, sbd yayi mata fada sannan ta tahu, shikuea dama tuni yayi gaba, abin sa, tana shiga dakin taji an ɗaga ta sama, lpƴ wannane wannan ya dauke ni dan Allah ka ajeni tana sane tasan wane, bawai bata sani ba, sai da ya kaita gar kan gado, sannan yace wato gudu na ma kikeyi ko, shine zaki wane ce wan zaki kwana ko yayi maki kyau fa, kai farisi nifa ba haka nake nufi ba to me kike nufi faɗi ina jinki, bafa kida wani abun faɗe malama ta, kinyi sallah kuwa? eh nayi, yauwa kice yanzu kawai mure wata zanyi ya faɗa yana dariya, dan Allah dan Allah me? wato ki haɗani da Allah ki cuce ni, no ba haka bane yaya to mene bakomj wannan kenan.










Wanka sukayi tare da saka kayan barci suka kwanta basu dade ba barci ya dauke su, wannan kenan.








Dad ne ke zaune yana kallan labarai kamar daga sama yaga an saka pic din fatima da muhmd wai ana ne mansu, gakuma kyauta mai tsoka ga wanda ya same su, hankalin dad yayi mugun tashi dan ba,afadi abun da sukayi ba kawai sanar war aka saka, a daren dai barci barawo ne ya dauke dad sbd matsa nan cin tashin hankali, wannan kenan.






Da asuba ne bayan sun idar da sallah asuba dad da yasir , muhmd yazo ya gaida su dad, sannan yace dad idan ba matsalah ina da magana, ina jinka mai babban suna cewar dad , dad dama akwai wani waje da nake san zuwa ina kuma so muje tare duka daku idan babu damuwa, toooo cewar dad, Allah ya kaimu spyr da rai da lpƴ ameen dad ngd yayi masu sallah ma ya shiga wannan kenan.









Kowa ya shirya su, fatima kawai ake jirah, suka fito kuwa sunci wasu fararen kaya, shi sadda ita kuma les mai matukar kyau da tsaruwa, sun yiwa kowa na wajen kyau hatta mom sai da ta kallesu, suka gaida kowa na wajen, dad ya kallesu yace, mai babban suna, ga mukulli ku dauki muta sbd daya dire ban baya nan, kai ko ita sai daya yaja masu, mukuma zamu shiga wadan nan, tom shikenan dad, nan take kowa ya shiga zuwa mota suka dauki hanya, tafiya suke cikin nutsuwa yayin da zuciyar noor cike take da farinci suna tafe suna hirah irin tasu ta masoya dan su kaɗai ne a motar wannan kenan.







Cikin motar su dad babu wanda ke ciwa komi yayin da suke sufafa gudu a titi, unguwar da suka nufa ne yasa, hankalin darever tashi, ya juyo yace, abba kaga kuwa unguwar da muke shiga kuwa, kasan hatsarin da ke cikin unguwar nan, shikuwa hankalin yasir duk yabi ya tashi, sbd yasan komi game da unguwar, sosai suke shiga estetdin yayin da wasu sojuji suke masu wani mugun kallo, yasir ya kalli dad yace dad maza ka kirah yaran na kace yana da hankali kuwa yasan inane nan, ba shiri dad ya ɗauki waya ya kira shi, ya daga cike da girmamawa yace dad, na,am, mai babban suna ina zamune haka angu wannan waje yana da hatsari shigar shi, ummm dad karka damu kawai ku biyu ni karkuji komi, wannan kenan.









💋💋💞💞💞


Get na biyu da suka shiga ne, basuyi aune ba wasu sojuji suka yimusu kawan ya tare da yin arestyn dimsu wannan ne abun da ya karawa yasir da matar shi barga ba, babu wanda ya motsa acikin su, muhmd ya dauki waya ya kira dad yace dad kar wanda ya fido daga cikin mutar nan kowa ya zauna kuma kar wanda yace kalah, insha Allah dad ya fada wanann kenan,
Bazaku fito bane sai nazu wajen ku cewar wani soja da ranshi yayi mugun baci, yayo kan motar su farisi a zafafe tare da cewa a fara sakar masu harbi, sojan ya dakatar dasu yace bari ya duba, laka kanshi da yayi ne cikin mutar yayi wani suman zaune, sbd ganin mai kama da sarki wazir, amma ya dake yace lafiya kuwa, mai ya kawo ku, shikuwa farisi ko kallanshi beba yaciga ba da tafiya abun sa, motar dad na take masu baya har suka shiga get 3 ananefa aka farah sakar masu harbi amma batayadda zai cutar da suba, wannan kenan.









Tuni labari ya kaiwa cikin gd ga wasu mutuci nan suna shigowa gidan amma ba,asan daga ina suke ba, a wanan get 3 din ne wani koman da faisal ya tsai da su, suka kuwa tsaya, sbd shi farisi ya gane shi sarai, Noor ce ta kalli mujin nata tace yaya dan Allah ka tsaya kayi mana bayani wannan wane wajene mai hatsari haka, kuma kaki kayi magana, Noor ki kwantar da hankalin ki kin san ba zan taba cutar da kuba ko in kaiku inda zaku wahalah, ko? eh tom kawai ki kalleni, wanan kenan.







Ko manda faisal ne ya zuro kan shi cikin mutar, a zabure ya kara goge idan shi dan ganin gaskiya ne abun da yake gani, tabbas shi ne ba tan tama wllh, take yayi mashi gaisuwa irin ta girma, sannan yace a bude mashi hanya tare da hawa motocin su dan kara sawa gidan, dan tafirar da saurah, motoci sama da ashirin ne suka take masu baya har zuwa get 5 wannan kenan.







Nan fa, faisal ya sanar da akara busa kafin su karasa busa da algaita sun cika kun newan su, amma shi kanshi koman da be cewa kowa komi ba kawai umarni yake bayar wa, ana aika tawa, suakuwa su dad abun ya daure masu kai, suna ta kallan ikon Allah.
SULTAN NE YA FITO dan shi kan shi ya rasa meke faruwa, yayi yar tafiya kafin yazo harabar wajen, ya tsaya yayin da yakira, zaiyyan yana tan bayar shi ko lpy shima yace besan komi ba, kafin ya rufe bakin shi motocin suka dan no kai zuwa wajen, yayin da shima ya xuba ido yana kallah ikon ALLAH wannan kenan.






💞💞💞💞
KOMAN DA FAISAL
da kan shi yafito ya budewa su muhmd kofa sannan ya budewa fatima, ya kuma tsaya yana jiran fitowar su kafin daga bisani aka budewa su, dad da su kai dhman tsaye, kusan 10 mind be fito ba, yayin da ita ma bata fito ba tazuba mashi ido tana kallan su, can da ya dauki waya ya torawa da da messeng yace dad ku fito, bayan su fito ne, sannan shima ahankali ya fara zuro kafarshi waje, yayin da kuma algaita ta kara farfi a wajen dan karaso war masu busata, wannan kenan.





😂😂😂😜
NIMA KUMA NACE BARI IN KAMA GABA NA, SAI MU HADU A KASHI NA 45-46 NAGODE



INAJI DA KUMA MASO YANA 💃💃

BYE






*SANADINTA NE*

*Written by fatimaalaramma ( falaramma)*


https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



Bismillahirrahamanurrahi

Pg 47-48




Ya zuru ƙafar shi waje yayin da ya daidai ta tsaiwar shi, ya kuma ɗago da kan shi, ga al,umar dake wajen, takke jikin kowa ya ɗauki tsuma sosai sbd mamakin abun da yake ga ban nasu, yayin da Sultan dake gefe ya Kara dago kan shi sosai, kafin daga bisa ni ya kwa so da gudu zuwa wajen da suke, duk a tsaye suke tsak babu wani mai mutsawa awajen yayin da fadawa suka zubu suna karbar gaisuwa, wannan kenan.






Be ankara ba yaji an rungume shi an fashe da wani irin kuka mai nar kar da zuciya, ko da bejuya ba Amma jikin shi ya tabbatar mashi da wanene, dan yau kimanin shikara goma sha takwas kenan raban shi da kuma jin wannan saukin ajikin shi, sosai ya rikeshi tare da juyowa gareshi, shima cikin kuka daya kasa hanashi sau kowa, bai gama daidai ta nutsuwar sa ba yaji saukar mutum ko ba,afada mashi ba yasan sultan ne, sosai suke kuka, yayin da dattijon, ya juyo da fuskar farisi yace, Annoor ina kashiga Annoor meya kayi nisa dani, sunan da haifina muhumd yake gaya mashi kenan, shikuwa kasa magana yayi tsabar kuka sbd ganin yadda mahaifin nashi ya tsufa, kuma yasan wannan baya rasa nasaba da rashin shi, a gareshi wannan kenan.




💖💖💖

Suku wa dad kallan kowa suke ɗaya bayan daya, batare da suce komi ba, amma ko bayi magana ba sun fahimci komi, sai dai kuma gaba ɗaya tausayin tsohun nan yayi wa dad yawa, sbd har ya kasa rike kanshi ya tsugun na kasa tsabar kukan, komai da faisal ne ya kalli su dad yace muje zuwa ciki, sbd kun dade a tsaye, yayin da dad shi kuma ya karasa ga tsohun nan ya fara bashi haƙuri, tare da kama shi suka miƙar dashi, wata lafiyayyiyar kamar muta kamar jirgi ya tsaya a wajen ya sauka kamar saukar ungulu ya tsaya gaban su, komain da ya basu izinin shiga, sannan aka shigar da tsuwan suka rashi, wanda ni ban tantace ba sbd banza ni dai taya ba, sunyi tafiya mai ɗan tsayi, sannan suka tsaya daidai wata katuwar ƙofa abun ya bude da kanshi suka fito, sannan suka shiga zuwa wannan katan falon wannan kenan.





💖💖💖


Kafin su karasa angama shirya komi a falon, sanan fa suka zazzau na aka shiga gaisa wa yayin da har lokacin dattijun bebar jikin farisi ba, sai lokacin farisj yayi magana yace, dad kuci wani abu ga kayan taba wanan kafin a kawo maku abunci, abu buwane kalalaha awajen yafi kala ashirin wasu ma kayan frut din su dad basu san shi ba, sultan ne yace dad dan Allah ku taba wani abu, kun kwaso gajiya fa, dan Allah kuyi hakuri, murmushi kawai dad yayi dan bega laifin suba, yayi masu izinin sufara taba wani abu, ita kuwa noor tana gefe wani fari ciki ya cikata ko ba komi tasan yanzu ita ma 'ya'yan ta suna da asali mai kyau ma, wannan kenan.







*GARIN KANO*



Ina Barira na hango a bakin kofar gidan su fatima su Bilal da Adamu mai gadi da musu suna ta ruke ta, yayin da na karasa wajen dan jin mai nene take cewa dan da alamu magana take, kubar ni in shiga in fada mata wllh nice nasa, HAUWA mahamifiyar su, tayiwa yar ta maimuna asiri ta bar gari, nice kuma nayi ma khadija asiri ta dena san yar ta fatima kuma nice, na sakawa junan su kiyayya 'ya'yan su, kuma nice na kashe hajiya HAUWA mahaifiyar su, nice nakuma haukatar da ɗana, sbd yana san ya nemu yar uwar shi MAIMUNATU, kubari in gaya mata sbd nasan bazasu dawo ba, duk wani jinin HAUWA ya tsani ɗan shi, kuma HAUWA ce ta aikata hakan da kanta amma nice na saka ta, duk wannan zan cen da Ina Barira keyi su ADAMU mai gadi vidio suke mata sbd suce zasu nuna wa, hajiya khadija da kuma alhaji, basuyi aune ba sukaga taje ta daki kanta da bango nan take jini ya fara zuba, ita kuma ta kwashe da dariya, yayin da takuma gaba ta tsinci raiza ta dauka tana tsatstsaga fatar jikin ta tana dariya, tayi gaba, tabar wajen tana wata dariya mai ban tsoru, wannan kenan.😭😭😭


ALLAH KA KARE MANA IMANIN MU KA HANE MU AIKATA SAN ZUCIYA, KA KUMA KARE ZUCIYUYIN MU DAGA SHAIƊAN, AMEEN







💖💖💖💋💋💋



Muhmd ne ya kama kun nan mahaifin nashi yayi mashi magana ya dade yana magan ganun, a kun nan na shi, kafin daga bisa ni naga yayi dariya ya kuma saki, jikin shi, ya juyo ga muta nan ɗakin, gaishe su ya shiga yi da yaran labarabci duk suka juyo suka amsa mashi fuska dauke da murmushi, Abdallah ya kallah yace yakk abokina, Abdallah da murmushi ya tashi ya dawo kusa da tsohun ya zauna yace, ABU, lafiya lau, ABU ya kar faɗaɗa murmushin shi yace abokina ya sunan ka, ABU sunan Abdallah, masha Allah ɗan uwa na, yayin da Sultan ya juyo yace Abbana kana lpy, ya tan bayi Abdallah, ya dura hannun shi kan sultan yace lpy lau yaro na zakayi albarka, aikuwa gaba ɗaya ɗaki ya dauki dariya, lallaima Abdallah wato sultan ne yaro ko cewar YASIR da tun zuwan su sai yanzu yayi magana, ABU ne ya katse shi da cewa ai ɗan shine, ba laifi, duk sukayi dariya yayin da ABU Abdallah ya ƙara burge shi, wannan kenan.







Bayan kowa ya dawo hankalin shi ne, sun shiga hira suna tattauna wa, hira ta balle a tsaka nin su, duk da duk cikin su babu sa,an ABU, aciki duk zai haifr su, hira suke tamkar sun san juna, yayin da muhmd ya keta kallan matar shi yake ta aika mata sako, amma taki saura rar shi, sbd ta fahimci zai iyya bata kunya, har messeg ya tura mata ta kara ta amma taki tashi, gashi kuma so yake ta biyu shi, can dai da ya gaji da zaman ne, ya tashi sultan ya take mashi baya suka fita, kai tsaye dakin shi ya nufa, ya shiga wani sihirtaccen kan shi ya doke shi, ɗakin tas dashi tam kar ana rayuwa a cikin shi komi sbd dal, wani lafiyayyen gado ya zauna akai yayin da ya lunshe idan shi, sultan ya dafa shi tare da sakin kuka, tashi muhmd yayi ya kalle shi yace haba sultan kukan ya isa haka mana, sai kace ba namiji ba, haka dama har yanzu kana nan da ragoncin ka ya fada yana dariya, sultan ne ya kaimashi duka yace, kaima kana nan da hakin ka ba, ummm amma sultan wane yake rayuwa a ɗakin nan, ummm babu kowa, sai abu daya ke zuwa duk spy yayi kuka, amma ya akayi na ga ɗakin haka? sbd duk wata shida ake canza komi na dakin kamar yadda aka sa ba, amma mai ya samu ABU NA ya koma haka? sbd kullum bashi da lpy gakuma ciwan zuciya da yake damun shi, ABU yasha jiki sosai, tun da ka tafi komi ya tsaya na aikin da kasuwan cin abu, amma yanzu ya jikin nashi alhmdllh ahaka ya samu lpy, to masha Allah Allah ya kara masu lpy Ameen wannan kenan.









💖💖💖💋💋💋


Wanka yayi ya fito ya shirya sosai, sannan ya juyo ya kalli sultan ya cigaba da aika mashi tan bayoyi, kayi aure ne sultan? Eh nayi, tom ina matar taka take, tana nan, a wacan fart din, yayi, amma baka da yara ne? ya kuma aika mashi wata, eh Allah be kawo ba, ohhh Allah ya kawo na gari AMEEN, to amma kai fa, ummm tan baye ni ya faɗa cike da zulaya yayin da yake kokarin fita, kaga natafi ni, idan zaka tahu to ka tahu, dariya yayi kawai ya biyu bayan shi, nikuwa na zama yar kau ye agidan sbd komi na gdn mamaki yake bani wani kayataccen gd wanda yaji komi adon sulba ne da zinare kana kallan godan kasan an wuce ajin kuɗima wannan kenan.










Har suka karaso wajen ana gaidasu yayin da suka isa falon, kai tsaye inda noor take ya nufa, ya zauna kusa da ita sannan ya ɗauko, hannun shi ya haɗa da nata ya dago da kan ta yace noor, tayi shiru ya kara kira akarh na biyu ta ɗago, yace noor, kinyi farincikin zuwa gidan mu kuwa, takuma kasa da kanta, sbd wani, balain kyau da yayi mata, sai kawai taji tana san kasan cewa dashi, tarasa mai yasa take da jaraba yanzun, ya fahim ce ta sosai sbd yana yin jikin ta ya canza, a hankali ya raɗa mata wani abu a kunne tayi murmushi, sai kuma ya kuma, tace haka nace maka, sosai suka shagalah da hira yana ta tsoka nar ta, tana dariya, gaba ɗaya sun man ta ina suke, yayin da, ANTY ZAINAB matar yasir da MOM ke zaune suna mamakin wanan katan gida, dakuma wai su basu ga matar gida ba, duk girman gidan, wanann kenan.










💋💋💋


MUHMD ne ya taso ya jawo, fatima ya kawo ta kan kujerar da
mahaifin na shi yake ya zau nar da ita yace, ABU, na,am ANOOR, wannan itace yar taka, sosai abu yayi farin ciki ya jawo ta jikin shi yace Allah ya yimaki albarka 'ya'yata Allah ya kawo mun jiko ki na gari, ameen Abu cewar fatima, yayin da take ƙokarin koma wa kasa yace aa kiyi zaman ki suyi hira, wannan kenan.






Yayin da muhmd yayi gyeran muryar yace ABU, na,am dan albarka, wannan shine mahaifi ga noor wato mata ta, wannan kuna kan nan tane, wan can ya nuna yasir yace ɗan uwan mahifin tane waccen matar sa ce anty zainab da 'ya'yan ta, waccen kuma ya nuna tsohuwa da tasha kuka na farin ciki har ta gaji yace, tare muka zauna da ita tsawan shekaru, yagama yin baya nin sa kafin ya kai ga mahaifiyar fatima yace abu waccen itace mahaifiya ga noor matata, matar da ta sun kuyar da kanta tun zuwan su Abu begama fuskar ta ba, sai lokacin mom ta ɗago da kanta sukayi ido hudu da ABU, take jikin ABU ya ɗauki rawa, bakin shi na rawa shi da sultan da shima ya ɗago yana kallan su, sultan ya furta AMMY yayin da ABU yace maimunatu bakin shi na rawa, innalillahi'wainna'ilaihi raju'un yama kasa faɗin komi sai nuna ta daya ke yi da yatsa, wannan kenan.



😜😜😜😜








MAIMUNATU KO DAI KHADIJATU?

MAI NENE YASA ABU YACE WA MAMAN FATIMA, MAIMUNATU TO KO YA SAN TANE?


KO BA SUNAN TA BANE KHADIJA, ANYA KUWA, AKWAI GASKIYA A LAMARIN MOM?



ku biyo ni dan jin yadda zata kayya ngd

TAKU HAR KULLAM


😍 FALARAMMA😍

ita alfahari daku gaisa


BYE



*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•



💋💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💋






*SANADINTA NE* *Takun karshe*

*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



Bismillahirrahamanurrahi





💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Pg 49- 50



Duk kan su suka meƙe tsaye suna kallan kalloh, amma dad be tashi ba yana zaune abin shi, can dai dad yayi gyeran murya yace, Abu wai meke faruwa ne wacece Maimunatu, ina zuwa abun da abu ya faɗa kenan tare da barin gurin jiki na rawa, yayin da sultan ya take mashi baya zuwa ciki, shikuwa muhmd sam abun be bashi mamaki ba sbd ya daɗe da gani kuma abun har yabi jikin shi kuma ya gane inda yasan halittar wannan kenan.




Abu ne da sultan suke tafiya kamar zasu tashi sama wani ƙatan fili suka isa wan da naga suna zuwa suka shiga mota, a ka ɗauki hanya, acikin mutar ne naga Sultan ya kalli Abu yace, Abu kama ta yayi ace mun tahu tare da su gaba ɗaya, sai kawai ayi komi a gaban idan su, dan kasan bafa lallaine Ammy ta biyu mu ba, tabbas kayi gaskiya ABU ya faɗa, sagir kira driver ya kawo su, sunan driver kenan, tom kawai yace mashi tare da kira a wayar gida kai tsaye wane mata shin saurayi soja ya ɗaga yace yaya, maza ka kai wa ANOOR waya zasuyi magana da, maimarta ba, tom shikenan bari inji insha Allah, sallah yayi a ɗakin yayin da ya karasa ya gaida kowa sannan yace, wa muhmd maimairta ba ne kesan magana da kai, ya meka mashi wayar, ya karɓa ya dora kan kun nan shi,gefe guda kuwa sagir yace wa Abu gashi, yawwa kana jina my son, eh Abu yanzu ku biyu mejor kuzu ban garen Ammy ɗin ku, tom insha Allah duk kan kufa tom ABU an gama, ya kalli su dad bayan ya sauke wayar yayi masu bayani sannan suka fito zuwa wannan katon filin, mamaki ne ya kara cika su dad sbd ganin girman filin wai kuma duk a cikin gidan ne, wannan kenan







💖💖💖💖💖💋

Saukar su dad kenan suka saka kai cikin gidan tare da fadawa fat ɗin, wanda suka take masu baya suka shiga wani lafan falo, daidai falon wani matsanan cin mamaki ya kama ABU sbd ganin matar tasa a tsaye tana safa da marwa alamar tana tunanin wani abu, yayin da ta hango ABU taxo da gudu ta rungu meshi, tare da fashe wa da kuka, kuka take mai tsuma zuciya, mai kuma ban tausayi, Abu dai daya ga abun bana kare banne yace wa fadawa suje kawai su jirah shi, a waje, wannan kenan.










Tsan tsar mamaki da al'ajabi ne ya hanasu dad magana sbd wani kayataccen fat da suka shiga wanda yasha kayan alatu, da bushiyu masu san ya nisha ɗi, dai dai bakin wani kata faran get sukayi parking suka fito, kai tsaye suka shige katan falon yayin da hannun Noor da farisi yake rike da na juna, wannan kenan.








💖💖💖💖💖
Ka yafe min zauji nayi maka laifi na san na bata maka, wllh nasa ni ba lallai ka yafe min ba, amma zan faɗa maka abun da na aikata maka ko da zaka rabu dani, nice sanadi yar rabaka da farin cikin ka guda ɗaya tak a duniya, sallah mar su dad ce ta katse mata maganar da take ƙokarin faɗa, sbd ganin tsayi war zatin da ko a mafarki batayi tunanin kara ganin shi ba, wannan kenan.










Shi kuwa dad, ƙamewa yayi sbd tsabar mamaki, da al,ajabin ganin, matar tasa awajen sai ya juyo ya kalli mom ya kuma juyo ya kalli waccen ya rasa mema zai ce, ita ku wa Ammy da gudu ta tashi tabar jikin mijin nata ta faɗa jikin farisi tare da fashewa da wani matsanan cin kuka, kayafe mun ɗana ka yafe mun nasan nayi maka laifi na zalin ceka na maka abubuwa wanda bazasu faɗu ba, amma kayi min afuwa, ita kuwa fatima da take jikin shi da duk ƴan dakin sun cika da mamaki, da al,ajabin wannan abu, ya isa haka, ABU ya faɗa ko zu ka waje ku zauna duk suka zazzauna yayin da fatim tafara jan ye han nun ta daga na farisi shikuwa ya ƙara riƙe ta gam, wannan kennan.








Bayan kowa ya nutsu ne, yayin da alokacin, mom da Ammy suka fuskanci abun da ake nufi, suka run gume junan su suna ta shar bar kuka, ABU ne yayi geran murya kafin ya farah magana kamar haka, Maimunatu, na,am ABU ko ba komi nasan yanzu kin fahimci KHADIJATU ƴar uwar kice ko, eh haka ne, tom ina san yau ki bani labarin, iyayen ki, nan fa ɗaki yayi shiru

Please Login or Register in order to submit comment