Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 12
wani magidanci nagani yafito daga wannan gida bancemai kalaba najiyace Muhmd barkada asuba "yauwa barka yayaran lpy lau" mukarasa masallacin karsu,idar bamusaniba hakane sukarankaya atare harmasallaci bayan an,idar dasallah yan masallacin sukadingazuwa sunagaisawa wani magidancine yace wannan shine sabon makocin da,akacemin yatare jiya eh shine cewar wannan bawan Allah dasuka fara haduwa masha Allah aiyarasuncemin yaxunemana to masha Allah,Allah yasamuzama alkairi gajunanmu amin kawaiyace amma yakamata kabude fuskartaka saimusankasosai hakane aikuwa nandanan yashiga waremasu fuskarshi masha Allah sukace Allah yasa yadda fuskartake dakyua hakazuciyar take ameen, dayanne yace to kanada aure ne, aa nida kaka to masha Allah gayayan munan kaima kannankane idankaga sunawani Abu dabaidaceba, insha Allah, taresuka karafituwa dawannan makocinnashi sunatafe makocinnashi yacamai sunana Aminu amma anacemin abban Ramadan, yayana biyu Ramadan da kuma nur jiyayi gabansa yafadi daakace nur, " wacce Sana'a kakeyi" gaskiya yanzun banida Sana'a amma insha Allah yauzanfita naga maizanyi to shikenan idan bazaka damuba dan nagadaga,ganinka zakayi amana inada costimetic zanbaka kadinga zama inbadamuwa to shikenan badamuwa yanzun zuwa gobe zakafarazuwa inkahita aa kawai zanfara zuwayau to shikenan bari inzanfita sai inkaika gurin to shikenan sosai yayimai godiya sannan yashige gida kaka yagani atsakar gida taidar,dasallah harkasa yatsugunayagaidata sannan yamikeyace kaka nasamu aiki a wani kanti to masha Allah kaka tace Allah yasaka albarka Muhmdu Allah yasanya aherida albarka ameen yace tareda shigewa daki . Tun,asuba dad yakejiran Muhmd amma shiru kumabeganshi a masallaci ba hargari yafarawayewa dad hankalinshi yaki kwanciya dad yakike yafito yakira bilal yace yazuyarakashi gidan su Muhmd yakuwa rakashi harbakin gidan yayi sallama yajishiru hardawan muntina candai bilal yace dad kawai mushiga muduba danjikina bayagayamin lpy aikuwa,bamusu sukashiga gidan,gidan shirubabu alamin mutane bilal yace dad gaskiya mushiga dakunansu muduba nanmafa babusu babudalilinsu dad yayi salatiyasanarda Ubangiji ahankali sukashiga dakin Muhmd babukowa bakomi kuma,ankwashekayan nasu kadan akabari dakin kakama hakayake dad yarasa abindakemasa dadi,tabbas dad basagidannan kumada alamun tashisukayi amma wannan tashinnasu banakwanciyar hankali sukayiba amma tabbas wannan abun akwai laujecikinnadi tabbas Muhmd ba,ahayyacinshi yakeba Innalillahi wainna,ilaihirraju,un Allahumma ajurni,fimusibati abinda dad ke ambatawakenan sannan sukafito akarufegidan dan sunduba koinababu wanibayani. Fatima kuwa girkitayi maidadi tafito zatakaimasu,kaka da "farisi" abakin get sukayikaruda dad mamana inazakine umm dad dama gidan kaka zani inkaimata wannan tanuna fulas din hannunta aa mamana kibiyuni zanmaki bayani to dad, bilal yakarbi Fula's dinyakoma gidandashi harfalo sukatsaya sannan dad yace zauna tazauna yace mamana anwayigari ba,agasu takwaranaba kuma daalama baringidansukai danko kayansu babu amma banatunani ahankalinshi yabar gidan inaso mamana kuyita addua Allah yabayyanashi, tundayafara maganar tajiwani abuyatsayamata amakogarenta kamardutse idanunta sukaciko da kwallah yanayinta duk yacanza, dad yace mamana nasan jarumace kumamaitawakkalice dan Allah mamana karkibani kunyanasan bazakiyi kukaba kafin yagama, maganar tafadajikinshi takarafashiwa da kuka, Maryar datayimaganace tadake zukiyarsu wadda saida duk sukadago kansu sunakallanta mom dintace takewata irindariya akallah yautakai kimanin wata biyu batasauko kasaba kuma dama dad yace mamana karkikara zuwa gaida mom dinki indai baninabaki iziniba, dad rannan yazuzaishiga dakinta yaji tanamaganarcewa azubawa Fatima wani magani abakin kofa inzatashiga dakin shikenan zatashiga duniya, wannan shine dalili dayasa dad hana Fatima zuwa dakin mom dinta. Ke, fatima kisani duk yarandayace bazaihana uwarsa barciba tuko tabbasa shima bazaiyiba,kirushemin farincikina kinatunanin kemazakisamu yadda kikeso to kisani indai farincikine kindenayinshi indai inaraye kisani duk abundakikeyi atafin hannunakike nafahinci wannan shigen yarunshine Wanda yakesaki farinciki shiyasa shimana tsaneshi tunganinfarko najibeyiminba banasanshi harzuciyata shiyasa naketafaman yadda zanyi wajensamunnasara a gareshi amma shimayaran atsayeyake shiyasa yayimin wahata amma saidaikash damadaya nasamu nakumayi abindayadace kumakece mikabani hanyar danasamu agareshi kisani Fatima nidakika rusawa farinciki kuma kikahanani dariya to nima inasan kikara rayuwarki ahaka,kuma nice wadda nayiwa wancan shigen yaran farra,u da gidannan nakumasaka akamantar dashi,watarayuwa dayayi awannan ahalin kuma yayinisa nisan dabazaki taba iyaganoshiba kumakokin ganushi abanza danbaganekizaiyiba inasanar dakecewa, tasss tassss!!! Wasugigitattun maruka da dad yasaukemata akan fuskarta dagowatayi takalleshi "nikamara muhmdu" anmareki yaushekarata ishirin dake munatare bantaba gayamaki wata mummunarkalmaba bantaba zaginkiba bananuna nasan abubuwan dakikemin ina nunamaki kamarvansan meneyakemin ciwoba kindenabani hakkina amatsayinana mijinki bantaba tanbayarkiba ko indamu, khadija wllh bantaba danasanin aurenkiba tundanake arayuwata duk damunanan aiyukan dakike aikatawa khadija nayardarwa kaina kece kaddarata arayuwata wannan shine kadan daga irin abubuwan dakike aikatami khadija wannan shine,nakarshi khadija nagaji nagaji damunanawa yata dakikeyi gamatanan aduniya dayawa kowacce nace inasanta amsawa zatayi khadija kije,Fatima cetataso dasauri tarufemai baki tareda faduwa kankafafuwansa dad dan Allah kayihakuri tabbas nasan abinda mom dinatakeyi batakyautawa amma dan Allah dad kayihakuri kamar yadda kasaba dan Allah dad kayihakuri kuka takeyi sosai wanda yasanyashi jikinshi yayimugunsanyi yatsugunna yace mamana dan Allah kidena kukanan banasan ganin hawayanki nasani dad amma kayimin alkawari bazaka aikata abinda kakeahirin aikatawaba wannan bagirmanka bane dad dina, nahakura mamana na hakura insha Allah wannan shine nafarko kumashine nakarshe nahakura mamana bazan aikataba har,abadah taredarungumeta ajikinshi yanabata hakuri,itakuwa kwafa tayi kawai tashige dakinta ,saida yatabbatar tanutsu nan yace mamana kije kikwanta kihuta inasha Allah babu abinda yafi karfin Ubangiji zaaganshi dayardar Allah kitayimasa addua aduk indayake inasha Allah dad to mazatashi kishiga daki nikuma zanje inbada cijiya sannan asaka pic nashi ako,ina insha Allah zaaganshi cikinsalamah insha Allah dad adawo lpy Allah yasa mamana yasakar mata murmushin yake. Kucigaba dahakunrin rashin yimaku typen abubuwane sukayimin yawa nagode da kulawar dakukebani•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *SANADIN YAR ALARAMMA* *Written* by* *FATIMA ALARAMMA*( F.M.Y)* *Bismillahir,rahamanurrahim* *Littafin abin dariya kuma abintausayi haddi da mamaki dakuma soyayya* *Sadaukarwa ga kaka wadda takeraye Allah yakaramaki nisan kwana mai albarka yar tsohuwa mai,rankarfe Allah jazamaninki kakata takaina* *tukwaicine ga Sadiq Abubakar* *Pg*19 & 20* Gabadaya Muhmd yamanta dawani Abu dayafaru abaya jinshiyake,awata sabuwar duniya dan yadda kasan baitabawatarayuwaba sosai yasaba da abbansu nur amma kulli yaumin baba wani abudayake tayarmasa hankali irin yaji an,ambaci sunan " nur" ko " Fatima" zaman lpy sukeyi sosai yayinda kantin abban nur kullum yake habaka akullum yakebiyanshi wani Abu bandakayan abinci dayake basu sosai yanajin dadin my,amalarsa dasu dan yadda yakejinshi yanzun babu wani Abu dabazai iyabashi amanarsaba, gashi itama kaka tasaba da matarsa sosai dankullum nur da Ramadan sunagidan harta abinci agidan kaka sukeci barcine kawai yakekaisu gida, dayake damasuma bawani dadewasukayi agarinba aikine yakawo baban nur dingarin "ananbura" Zainab matuniya kirkice abinta berufemata idoba dan baburuwanta dakowa kumabatada watamagana akwai tsafta da sangayu ga,iyakulada miji, sosai kaka tashigaranta shiyasatasakarmata yayanta kumatayarda datarbiyar kaka dakuma kamalarta dakanta takesawa akaiwa Muhmd abinci wannan takaiwa kakanata dan basufiyeyin girkiba sosai takekuladasu yadda yakamata kamaryadda itama kaka takekuladasu nur Muhmd ne idan yadawo yakeyiwa Ramadan kari Al, qur,ani da hadisai dan kullum idan sunakaratun saiyayitakallanshi ganiyakeyi kamar yasa fuskar amma yarasa indayasanta amma nima sainakeganin yaran yanamin yanayida Abdallah, amma shiyakasa ganuhakan nikadaice naganu, bakumashikadaiba hatta kaka tanaganin kamarsu da Abdallah akullum tanasan tayimaganarsu Abdallah amma nakasa saitadingajin bakintayayi nauyi kumatanasan tasan yaushesukazunan amma takasamagana wataran idanbabusu Ramadan da nur saidai tazaunataitakuka dantarasa wandazata jajantawa gashitakasayiwa Muhmd magana hakadai rayuwa tacigabada tafiya yaugashi sabinsu biyu agarain . Bangaren Fatima kuwa komilalace babu indatakezuwa kofituwa batayi gashi batacin abinci tayibaki tall ace gawatarama komaganabatayi sosai ahaka takeyin rayuwarta dad yayiyayi amma yakasa saidai kawai yabitada addua Allah yabata lpy,Abdallah neyakeyima jagora danshima hakancedai takebaruwa dashi dan har,skull yadenazuwa dad babu irin abubuwan dabesa anyiba amma ankasa kullum cikin neman indazasusameshi sukeyi dad yanzunbayazama kullum saidare kakeganinshi agida kuma babban burinshi shine mamasa tadawo yadda takedah yanzun yayi alkawarin indai yaganshi tu zaibashi Fatima danshima yafahimci yadda shima takwarannashi yakesanshi,Fatima tundaga randa abunnanyafaru tadenakaratu daga sallah saikuka takeyi sai wataran dad yakantakuramata taci,abinci amma shikanshi dad yanacikinmatsananciyar damuwa ko barci cikakkebayayi saidai yayita addua yanafadawa Allah yayanshi yanda yafishakuwadasu sunesuke cikinmatsala amma yakasakomi akai Allah dai yakawomasa mafita Ahmed shine wandayake dan daukewa dad kewa agidan masu,aikima wasudawata walwala barema bilal shima yanacikin damuwa sbd bayasan yagawani abu dazauhana madam dintasa walwala hakakuma doctor faruq yazuyayimata jahje yakumatausayamata irin hakindayazanta tabbas ko ba,afadamaiba yasan Fatima tanasan Muhmd somaitsanani duk mutanenta zunatazuwar mata jahje sosai kumakowayana tausayamata. Itakuwa mom dinta tundawannan abun yafaru takaratsanar Fatima azuciyarta takuma dau alkawari sai tadaidaitamata rayuwa wai,ita hajiya khadija Muhmd yake,ikirarin zaisaka sbd wata shashashar yarsa tabbas sunjawa kansu dakansu wannan shine masomin bakincikinta arayuwata da,acemazata,iya wllh saitarabasu dashi dayartasa amma takasa tayitayi amma tabbas zatakara dagewa dan sanin makamar aiki dole tasamutafita ko zuwagidan kaka barirane dan itakadaice zatakaramata bayani akanwani abudayaahigemata duhu dole tajeh tasan yaddazasukawarda shu,umar yarinyarnan wannan shine daidai gashima tasamu uncle din yaranyadenazuwa gidan yakumadena zancen wadannan shedanun yaran sbd tagabakaramin karbarwannan yaransukaiba shiyasa tarabashidakowa fatannasara akowanne aikinawa wanibarinazuciyarta yacemata . Fatimace zaune kansallaya tanata lazumi haddi da kuma kuka yaukimanin kwanaki ashirinkenan dabatan " farisi" tamakashi wayarta ahankali tajiyo karar gefen gadanta tasani dad nedanshi kadaine idan yananemanta yakedanna wannan wayar lokacin karfe 8:00 nadare ahankali tamike tafitazuwa falon hangoshitayi kan dining jitayikamarta juya amma saitadake takarasa harkasa tsugunna tagaidashi ya,amsa dasakinfuska amma harzuciyarsa bahaka abinyakeba,kallanta yakeyi sosai mamana nagakinkararamewa kasatayi dakanta mazatashi kizauna tashitayi tazauna dad yace mamana tadago takalleshi yanunamata abincingabanshi yace mazakicinye ahankali tafaraci amma tanahawaye wani nabinwani dad kallantayakeyi datausayawa haba mamana nidai bahakanasan mamanaba nasantada tawakkali dakuma hakuri amma ancanzamin mamana bata,asalindanasanibace dan Allah mamana kidena kukannan haka wllh bakaramin tashinhankali kikesaniba, wllh keda Abdallah bahaka nasankuba nasankuda takawa amma yakukekokarin banikunya Abdallah kobarcibayayi yanzuma dayar,nasashiyayibarci, sosai taci abincin sannan tamike zuwa cikin falon dantazaunatahuta dad yabiyuta sukazauna atare shida Ahmed dad dan Allah kayihakuri tabbas nasan abinda na,aikata bankyautaba amma wllh dad kadakaga laifina duk yadda nakesonayi amma nakasa,batagama maganarba Abdallah yayi sallama afalon yashigo aikuwa dayahango Fatima dagudu yazuyafada jikinta yafashe da matsanancin kuka inah nannafa sukashiga rerawa kukan abintausayi dad kawai kaudakanshi yayi dan shimatsafzai,iyasakukan Ahmed neyataso yakaraso wajensu dan Allah kuyihakurihaka kukan yaisa amma babudanda yasaurareshi Abdallah neyafara magana Anty inayaya yashiga yabarmu airin wannan halin shinko Anty yanama lpy tabbas mom dinmubata kyautaba wllh Yaya shinecikon farincikin wannan gidan dan Allah Anty kisan yadda za,ayi yayanmu yadawo garemu inasanshi wllh Anty kuma nasankema kinada bukatarshi dan Allah dad kayiwani abu, yayana maikaunata kana,ina kainikace bakasan kukana amma gashikaida kankakasani kuka yayana kana,ina awanne halikake kaka kaka kaka dan Allah kidawomin da abokina inasanka wllh abokina yayana ,sosai wadannan kalamannasa sukakara sazuciyoyunsu yinsanyi tabbas akwai matsala dad yafada tabbas Muhmd wani banban alkairine a garemu Allah gamugareka kakawomana dauki Allah badan halinmuba Allah kabayyanamana wannan bayin Allahn. Muhmd ne zaitafi shagonshi Abban nur yace yatsayasutafitare ahanya Abban nur yaketanbayarsa Muhmd waikuyanwacce jahace? dannaga bakuyi kalada hausawaba, kuma awannegari kukataso? Muhmd ko kallanshi baiyiba saimakarajuyakanshi dayayi saitin Gila's da Abban nur yafahimci hankan kawaisaiyabar zancen danshi atunaninshi irin garinsu akatasa akakashemasu iyayesu,akakashe shiyasabayasan atunomai kawai hakayadauka,yajuyo yakallane saiyaga yatafiwani dogontunani nanfa zuciyarsa takaratabbatarmai dahakan yakalleahi yace dan Allah Muhmd kayihakuri natunomako nanmabecemai kalaba,bawatadoguwar tafiyasukayiba sukakaraso yasaukeshi sannan shikumayawuce nashi aikin yanamamakin hali,irinnawannan bawan Allah to Allah daiya kyauta yace sannan yayi office abinshi. Fatima itada Abdallah saidasukayi kuka mai,isarsu sannan sukayi shiru,kowayatashi yayidakinshi dad yanatafaman yimasu addua akanwannan lamari fatima tanakomawa dakinta alwata tadaura taitasaloli harmatakasa irgasu balletasan abindatake karantawa, bayan tagaji tamiketasaka kayan barcinta takwanta danyanzu tamadena karatun daren da dazarar,ance karfe 2:00 dare yayi tofa barcintayakare dan karatuzataitayi natsawan awanni amma tunda abinnan yafaru kimani sati uku tadena ,barcitakeyi sosai dan yaubakaramin dadi barcinyayimataba daidai karfe 2:00 daidai tajikamar anatashinta takuwamiketareda addua Al Qur'an tagani kanduruwarta kawai saitamiki tashiga bandakitayi alwallah sannan tafito tazubbula hijab dinta tafara karatu ganitayi yabudumata suratul kafih aikuwanandanan tafarakarantawa saidatayi sosai sannan tamike jitayi kamar,anceya,isa aikuwatakoma barkinta amma saidai abindayabata mamaki shine datajuyadan ganin in data,ajiyeshi Al Qur'an nan kawai saitanemeshitarasa saikuma lokacin tatuna,ai Al Qur'an datayi amfanidashi basuda irinshi agidan kwatakwata gaskiya banasubane amma ya,akayitasameshi dawannan tunanin barciyakuma kwasheta, acikinbarkinnatane tayimafarki wani tsohu yacemata malama kinkasance acikin kowannedare kinayimana karatu mukuma munazuwa mudauka amma malama saikikadena damunyimaki uzuri sbd abindayasameki amma saimukaga indai bamuyimaki hakaba to bazakidawo dakaratunkiba shiyasa mukayimaki haka amma kikwantarda hankalinki mubamasu cutarwa baneba amma malama munaso kisani wannan bawan Allah yananan lpy lau, alokacin da,akasaka bakaken aljanu suzusudaukishi suyardashi mukuma dasukayardashi shinemuka daukoshi mukakaishi wanigari dan nan Allah yanufemu dakaishi shida kakarsa taredahademasu kayansu mukakaimasu kumamukakamamasa gida Wanda zaizauna tarekuma dahadashida abokanzama nakirki mukakuma daidaitashi da makotanshi malama munyiwannanne sbd Allah dakuma wannan karatu dakikemana danda harmunkusa saukewa, malama kisani Allah bekadarta zaicigaba dazama,ananbane amma tabbas nasani watarana zakuhadu kumakecewadda zakije,indayake bashine zaizoba daga wannan rana tufakomi zai,iyafaruwa malama nabarki lpy. Yau hajjiya khadija tashirya zatafita dad nasakafa yabargidan itama tabargidan kaitsaye mutah tadauka dankokallan direba batayiba kaitsaye gidan kaka Bariratanufa abakin gidan tayi farking sannan tasakai tashiga kaka Barira nabandaki aikuwatanemu guritazauna harsaida kaka Barira tafito wani,irinkallan banzatawatsawa khadija taredacewa azuciyarta jibiyadda yarinyarnan takekara wani kyau da haske kinga duk yaddanasatatakeyiwa mijinnannata amma shigen yaro yakisakinta gashidai babu abidayake amfanadaga gareta dangin Asama,u daiyakiwatsewa saimakara hayayyafa dayakiyida albarka wannan kwai mugun iri hakadai takaraci maganganunta takarasa indatake dan duk batasan tafitoba,ahankali takekarasawa harzuwa inda khadija take aaa yaukuma manyanbakine agidannawa nanfa tayikasa dasauritadurkushi tasakukan munafurci khadija kinmantada mahaifiyarkiko yanzun akwai waniwandakikedashi daharzaki iyamantawa dani khadija najegidanki sauba adadi amma wannan shegun masutsaran sunhananishi danacemace babarmatar gidance cewayayi waiwallahi ko uwatace baniba bazatashigaba kinga uwatama shekaranawa inazuwa amma sunkasa ganeni gashibanida wayaballe ingayamaki aiwalllh wadannan mutanen bakigacin mutumcin dasukayiminba kai saitakara fashewada kuka hardafa wannan zaburarriyar yartaki itacema ummul,aba,irin hananishiga tace wai abatasanniba almajiraceni kar abanni inshigo kilama maiyaceni karnalashemasu kurwa wannan yarinya bazatayi albarkaba ko kadan shiyasanakecemaki kikawarda ita ammakinkasa kaka kibari kawai kedai zanbaki lbr wllh kosan ganin yarinyarnan banayi gatafadamugun hali gakudin tsiya dan yanzun takusa kamo dad dinta cab tokekiname umm wllh banidawata fawaduk suntsaneni ko kindanakema wannan lalataciyar yarinyarbatazuwa to aisimujewajen meganye danmuji yaza,ayi amma gaskiya akwaimatsala wannan shigiyar yar bakaramin tsanartanayiba dan idan kikaganta kinga Asma,u aiwannan matabakaramar kilaki bace to gwaggo kulumkitayimin maganar wannan Asma,u amma kinkigayamin wace ita tun,inayarinya nakejin mugayen halayenta gashikuma kincemin tanada 'Yaya amma bansansuba gashi kince ubanmudaya dasu, umm Khadeeja wannan ba,alkairi baceba agareku shiyasanarabaku tunbayan mutuwar mahaifinku aiwadannan yaran annubane,agareku kimabar zancensu dan banasonmaganar jinin Asma,u kwatakwata, yauwa kadija dama inason incemaki Zainab takusa haihuwa kinsan bamashiri daita kokadan to shinenace idan tahaihu kisamu asaka wannan yar iskaryarin yarinyarki taje danmufa kinsan bakaunarmu takeba yanzun kukadai kukaregemin dagake sai uncle dinyara bakigashima namaidashi shatara shatakwasba ai,akan wannan yar uwartaku dayakeso yanemune namaidashi haka yanzun bakiganshiba abintausayi da mijinki yanazuwa wajenshi shidawani,yaruma mai danbanzan kallo tsiya amma danaga haka hawainace masuyayitafiya shidamatarsa kumayana daki kawai banasan mu,amakarsu dashine dannaga indaisunatate tufa banidawata nasara, ayanzun nasayamantadakomi akan wannan yar uwartaku ke intakaicemakima koshikanshi yanzun besan kansaba hakanasa,akamaidashi dan yarmaiganye tacemin wannan yar uwartaku tananan darai amma takasagane inatake to shikenanan gwaggo hakanyayi yanzunkitashi kishigaciki kigayaddayakoma to gwaggo tatashi tashiga dakin, tanatashi gwaggo tace dakinsan wannan yar uwartaku wace awajenki dabakiceyayiba hum aiwllh saina lalatamaki rayuwarki Khadeeja saina shafe ahalin Asma'u sainatagayyarasu saina sasu ahaula sainasasu sundebi kashinsu ahannunsu bayan Wanda sukedibayanzun gakuma kiyaryar yayansu dakuma jininsu dasukeyi kaineda yakunbo masusa,ar rayuwane aduniya . Muhmd sosai yakecikin rayuwa danyarasa meyakemasa dadi aduniya gashikuma babu wani abudayake tunawa arayuwarsa idanma yafara tunanin sai ganinshiyadauke gabadaya yarasa dalili babu abindayakemi dadi aduniya gashikuma babu wandayake iyagayawa damuwarsa hatta tsohuwa dadda ayanzun zatace akullum magana dayace takehadata dashi itace gaisuwa bayan wannan babuwata gawani masifar tsoranshi datakeji sbd akullum yakwanta barci babu abidayakeyi sai wasuzantuka Wanda sukerukitamata kwakwalwa hattara guda dayatayi ta iyarubutun ajami idan yanawadannan zantukan saitayita rubutawa saigab da asuba saikuma yadena,abincin kuwabayaci wandama Maman nur takekawomai saidai yabawa almajirai babu abinda yakeiyace ko sha ballekuka, kantikuwa kullum kara yalwata yakeyi dasamun nasara yanzunyacika sosai abubuwan da ba,asiyarwa yanzun anfara siyarwa Abban nur yakawomasa yara wadandazasu tayashi siyedasiyarwar yanzun kawaishi aikinshi kuladsu amma bayanhaka abakomi . Batunkuwa Ramadan yanzun kokari ba,amagana dagabadaya bayaganewa shine yakezuwa takarhe a examination idan akayi amma yanzun awannan taer din shinena daya sosai abun yabawa Maman nur mamaki da shikanshi abban nasa dayake yaran anguwar dukkansu skull dayasukeyi aikuwa nandanan sukafadawa iyayensu sbd babu irin masulesson din dabesamuwa Ramadan ba amma yaki kukari saigashi wannan tashi daya yazutadaya Allah mungidema wannan dan albarkane mazakutashi kuatafi kujekuhuta Abban nur yace to gabadaya sukatashi Abban nur neyataso dagakankujerar dayake yakoma ta marartasa kusada ita yazauna itakuwa tadora kanta akankafadarshi yace Maman nur Yaya akayine yafada dawani irinsalo wandasaida yasatadago takalleshi sannan tayikasada kanta hannunsa yadauka yadorakan cikinta yace waiyaushe beby dinmu zaizune yanayin maganar yanashafa cikin kingadama yaubamugaisaba saimugaisayanzun, dagowayayi yakalleta danyaga yanayita aikuwa fuskarnan adaure, kai Maman nur kinyi kyau dakikadaure fuskarnantaki aikuwa saitasaki dariya to dawasa nakemaki nasan saura one month bebynmu yazuko tadagamaikai yayi Allah yakawomana beby mulapiya mai albarka ameen, Abban Ramadan na,am Maman nur dan Allah wata alfarmanake nema awajenka dan Allah kafin nahaihu inaso kakira dad kagayami dan Allah yabani Mamana tadanzaunamin kafin nahaihu to amma yanzun kinsandai idan akace mamana kinsan rigimarta basaitayadda zatazudinba hakane amma aikaitanajin maganarka aitafijintaki aimakunfikusa kumatanajin kunyarka idan kace zatayarda tabiyoka to shikenan amma kece zakiyiwa dad magana aa kunyanakeji to zanyimasa magana to danibanida kuya yafada yanadariya yanzuma bari,inkirashi ,yanzun nasan yanagida to waya yadauka yakirashi bayakusada wayar harsaidayayi 2 mes call sannan yadauka Ahmed neyamikawa dad wayar yace dad uncle Abdallah yanakiranka taredamikamaiwayar Assalamu,alaikum ya,amsa Yaya yagidan yayarannawa alhamdllh masha Allah Yaya ya ' yayannawa duk sunalpy danmadai Abokin takwarannakane yabata shinemuketa nemanshi amma lpy lau to Yaya Allah yabaiyanashi ameen inatakwarannawa mugaisa kaganshi kai Yaya yanzun takwarannawa yanagefe amma bece yauzaigaisa daniba gaskiya yanajida abokinnan nasa akamikawa Abdallah waya yagaidashi sannan yatanbayeshi Ramadan yamikamasu wayar Ahmed yagaidashi sannan akamikawa dad uncle ya,akayine dama Zainab cetakesan maganadakai to mazabata wayar yabata sukagaisa sannan yace Yaya akayine dad dama dama inajinki Zainab meyafaru dayagadai takasamaganar saiyace bashiwayar yafadamin tabashi yaya dama Zainab takusa haihuwane to shine tace dan Allah kabata aran mamana tazutazaunamata kafintahaihu gashikuma zanyitafiya nanda one week banason abarta agidan itakadai to shinenan amma yanzun kansanhalin Mamana saidai idan katanbayeta idanta,amince sai nasaka bilal yakawota ammafa sairanda zakatafin bayanzunba to dad amma ahadamana da Abdallah aa Abdallah bayajin dadinjikinshi bazaizo yanzunba to dad amma kakirata kagayamata karmakace kagayamin to Yaya nanfa sukadintabahira kafin dagabisani sukayisallama. Wanene dad? Dad shine babbanda awajen mahaifinshi yayi karatunshi ajami,atul islam tamadina babanshi shararran malamine na addine wandayayi kaurinsune yakekuma tafsir mahaifinshi sunanshi Ibrahim yannada matarshi maisuna Fatima itakaidaice dashi ya aureta tunbashida komi itakuma takasance maidukiya wadda mahaifinta itakadai yahaita kumayanada tarin dukiya lokacin data auri Ibrahim itace wadda tabashi kominata nadukiya tamallakamai yakekulamata dashi harshima Allah yasamai nasibi asana,ar shima yazama shararren maikudin kafinkuma yafara tafsiri tunda sukayi auren saidasukayi shekaru sunatare amma Allah bebasu haihuwa dawuriba harsaida sukayi shekara shida sannan Allah yabasu ciki tayifarinciki sosai itada iyayenta sannan Allah yabata danamiji yahaifi Muhmd sunyi farinciki sosai kafindaga baya iyayen Fatima sukadaukeshi bayan anyayeshi damashi Ibrahim yakasance marayane sosai iyayen Fatima sokesan Muhmd shekarar Muhmd biyar aduniya Allah yakarabawa Fatima wanicikin nanma sunyifarinciki sosai har Allah yakawo ranar haihuwarta takuma haifar danamiji wadayacisuna babanta shine Abdallah kaninewajen Muhmd shi Abdallah sunan Abban Fatima ne shikuma Ibrahim sunan Abban sani Muhmd shekararshi daya aduniya takwaranshi Yakamaciwo maitsanani harlokacin Muhmd nahannunsu Fatima bakaramin tashin hankali tashigaba dan tanasan mahaifinnata sosai watanshi shidayanaciwo yau sunawaccenkasa gobe suna waccenkasa ahakadai watarana juma,a yace amaidashi gida aikuwa akamaidashi gida adarenkuwa yacika sosai wannan mutuwa tadaki Fatima dan kotsayawabata,iyayi sbd tashin hankali itakuwa mamanta kokukabatayi saidai tajuya tajuya tace innalillahi wainna,ilaihirraju,um babu abinda bakintayake iyafada bayanwannan itamakuwa Fatima kullum Ibrahim yanagidan gaisuwa ko aikibayazuwa kumashima yayita kiranmatarshi yanayimata nasiha sbd bakaramin fitahayyacintatayiba,yautakama ranar sadakar uku mahaifin fatima aikuwa tundasafe Maman Fatima tafara amanjini hakanneyakara tayarwada kowa hankali barema Fatima amma sai mamantatace bakomifa Fatima kikwantarda hankalinki inaga murace tayimi mugunkamu tayiyaida ita taje,akaita asubiti amma taki saiwaya tadauka takira likitansu haryamma ana,abudaya kafin jikinnata yarikice akadauketa akayi asubitin da,ita Fatima tarungumeta sosai ajikinta tanakuka saisumammaki takeyi " Fatima wannan cewannawa banatashibane nasani amma inafatan Allah ya,albarkace rayuwarki yabaki zuria dayyaba yasa kiyi zuria dayawa aduniya bamudamukakasance daidai awajen iyayanmuba Allah ya albarkaci Muhmd kirikemijinki danshine gatanki La,ilahhaillalah ataketaciki daga wannan lokacin Fatima batakara sanin indakanta yakeba saifarkawatayi taganta akan gadon asibiti fuskar mijinta tafara kallah yajawota jikinsa yarungumeta takara fashiwada kuka sosai yace Fatima kiyikuka kiyikuka gabadaya shima yagigice dan yanasan Fatima sosai tsanani sosai antausayamata amma yaza,ayi da lamarin ubangiji, abindayasa yakecewa tayikuka sbd karyajetayi irinta mamanata dan ance zuciyartace tafashi sbd rashin kuka dabatayiba yau kwanan Maman Fatima uku shikuma babanta kwana bakwai kowayanajin mutuwarnan damakuma danginnasu basukasance masuyawaba acikinsu mutum maiyaya shine yahaifi Yaya dayawa aduniya shine yahaifi guda biyu hakandanginnasu yakasance. Yau akasallami Fatima daga hospital takuma gida dazama tundaga wannan lokacin Fatima tazama abintausayi mara walwala kuladahakanne yasanya Ibrahim barin aikinshi yatare agida dankawaiyadinga farantamata akikuwa yasamu nasara dan yanzun hardan murmushi takeyi idansukayi wani Abu shida Muhmd akuma wannan lokacinne tayaye Abdallah, Muhmd yakasance yaru maihazaka dakuma kokari gatarbiya hadidakyau nasuffa dakuma hali ko gajinkai datausayin,nakasadashi ako,ina namakarantarsu ana alfahardashi sosai,yanzunshikararsu mamansu Fatima daya darasuwa lokacin netadan dawo hayyacinta sosai shikuma Ibrahim sosai yake nunamata soyayya yazamemata uwada uba arayuwarta batatabayin kukanrashin iyayentaba waidan wulakancin danamiji,kuma itama tundagawannan lokacin Fatima batasake haihuwaba bantun Abban su Muhmd kuwa kullum karashaharayakeyi aidan duniya gashi Muhmd shikararshi gomasha biyar aduniya yatafi jamiatul islam sosai yakejida Muhmd kumashima Muhmd yana,alfaharida iyayennasa sosai ashekarasaubiyu sukezuwa dubashi Abdallah kuwa abangaren boko yafikarfi dan yanada shekara tara aduniya amma saiyayima turancin awashida batare dayagazaba turancikuwa dan gaske fiyo shimahaka akafarafita dashi gasa aitahadashi dayayan turawa amma insha Allah saiyadukesu sbd yadda yakefiyar dashi yaddayakamata alokacin yakusahaddace Al Qur'an,dad nanfa magauta sukasakoshi agaba danduk indazashi akwai masutsaranshi Wanda jahatabashi yanzun hadda gidanshi akwaimasu tsaranshi sbd kasuwancinshi dakuma yadda yasamu daukaka ta Al Qur'an gabadaya hankali Fatima atashiyake sbd batasan taga,abindazaitabamata lafiyar mijinta amma akullum yakanzaunar da,itayayita yimatanasiha harjikinta yayi sanyi tanajida Ibrahim sosai amma, a yanzun komina dukiyarsu sunmaidata sunan Muhmd kumababu abinda besaniba nagame dadukiyar iyayannasa shima yaryakandantaba sana,ar ta online amma Abban shiyahanashi sbd yace karatu yakesoyayi sosai hakayahakura dan yakasance maibiyayya nankuma yanzun yanada ilimi sosai fiyeda tunanin mahaifinnashi dan akwanma bakaramin yabamai sukeba. Yau ranar asabar itace ranarda Muhmd zaidawo danyagama kammala karatunshi lokacin shekararshi 21 aduniya Abban Muhmd dakuma mamanshi da Abdallah sunesukatafi tarushi a air port bawasu sojuji yadaukaba mota dayane wandazasurakashi daidai isarsu jirginsu nasauka aikuwabasuwani dadeba sukayo gabada dadansu sosai sunjidadin ganinshi shimahaka sukashigo mutar zasudawo gida, saidai abinda basusaniba shine tunimakiyasuka kuladasu sukayimasu mugunshiri, Nagodi dabibiyata dakukeyi inagaidaku masoyana.•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *SANADIN YAR ALARAMMA* *Written* by* *FATIMA ALARAMMA*( F.M.Y)* *Bismillahir,rahamanurrahim* *Littafin abin dariya kuma abintausayi haddi da mamaki dakuma soyayya* *Sadaukarwa ga ilahirin masoyana aduk indasuke afadin duniya Fatima alaramma nagaidaku masoyana* *tukwaicine ga Sadiq Abubakar* *Pg* *21* & *22* Tafiyasukeyi cikin muta sunsashi atsakiya kowanne da,abinda yakecemai Abba kuwa saifadamin wasu alamurayakeyi dasukashafeshi sosai baibuyemasa komiba yagayamai abubuwan dayakebi dakuma wanda,akebinshi, itakuwa Fatima babu abindatacemai sai Muhmd gadan uwankanan kakuladashi kaine ubansa kuma kaine uwarsa kuma kaine danginshi kuma kaine gatansa Dan Allah kakulada dan,uwanka Allah yayimaku albarka acikin rayuwarku inasanku yayana kuma,ina alfaharidaku kobayan baburaina, sannan tafadamaiwasu yan uwansa dasukewata kasa to mamana insha Allah zannemesukodakuwa basunememuba nagode yandan, dad neyakalleta yace dankikuma danmudai dariya sukayibakidaya to shikenan nayikuskure,yauwa waiyaishe zakayiwasu babana antyne,anty kikeso ayimasu ehmana yakamata ayiyar amarya to shikenan korufe idanunki zannunamaki waddanakeson dama kawai tsoranhalinkunamata nakeyi amma Allah yadasamin soyayyarta azuciyata tunbayanzunba kuma,itamanasantanasona sosai kuma takasancetadaban arayuwata inakaunarta sosai kuma ina alfaharida ita acikin rayuwata itadin farincikinace kuma alkairina abaryabona aduniya dalahira takasance itace akekirada mar,atussaliha, amma kasandahaka meyasabakagayaminba meneyasa kanasan abu kakasafadamin wllh nima inasonta kamaryadda kakesanta dan Allah nunamin ita ko,ahutune to shikenan matata baranunimamaki ita itadinmai kyauwun fuskace dakuma hali yadauko wayarsa yace mazarufe idanki kiga hasken rayuwata aikuwatarufe sukuwasu Muhmd kallan ikon Allah sukeyi dama dad yaiya wannan kalaman haka amma wacecewannan?wadda dad yakefadihaka akanta ikon Allah, yabudewayar yace kalli bebyna wannan itace bebyn beby ahankali duk sukadago danganiwace, take Muhmd da Abdallah sukasaki murmushi dan ganin hotan dayakenunamata itakuwa kawai daurewatayi tafarabude idanunta danganin, hotan datayikarudashine yasatasakin murmushi wannan itace haskenruhina matar Ibrahim a aljanna insha Allah, kakasance haskena dakuma narayuwata

Chapter 8 of 12