Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SANADIN YAR ALARAMMA Complete Hausa Novel Document by SANADIN YAR ALARAMMA


SANADIN YAR ALARAMMA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 44832



SANADIN YAR ALARAMMA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 22, May 2025

Author: Fatima Alaramma F.M.Y ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : LAFAZI WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : 09163774774

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 301.37 kb

File Type: txt

Views: 8+

Download: 1+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: Sanadin yar alaramma

*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________

https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•Sanadin yar alaramma writing by fatima alaramma (f.m.y.) Bismillahirrahamu rahim


tsayenakecikin wannikatafaran gida maimatukar kyau da tsaruwa Wanda yasha korayin ganye masu daukan hankali kallan ko inanakeyi a gidan amma banga wani dattiba saikace bamutanene suku gera gidanba ,cigaba nayida tafiya ahankali harnakaraso wata kofa maimatukar kyau gaban kofar natsaya dan banga handle dinba gefe naga madannan tsayawa nayi cak inakallah sbd narasa taina zanfara kallan numbers din nashigayi nakai minti biyu amma nakasa komi kuma tabbas inaso nashiga gidan sbd zuciyata bata aminci da hajjiyar datawuceba candai watadabara tafadumin nakalli numbers din nan da kyau nafara danna number danaga kamar anfidannasu ( yar alaramma )naga nasa nayikuwa sa a yabude wani katafaren falo nagani Wanda komi nadakin Golding ne gawani kanshi mai kwantar da hankali takawa nashigayi a hankali kuma cikeda tsoru amma nazuci daidai wani bakin staff na tsaya inadan nazari daga karshi nayanke shawarar shiga a hankali nafara takawa harzuwa staff din karshe bayi wata doguwar tafiyaba natsaya sbd jinsautin murya a dakin gabana nakara kunnena da kyau danjin mai akecewa , haba hajjiya khadija maiyasa kike nunawa Fatima irin wannan kiyayyar Mara amfani kamar bakekika haifetaba umm hajjina safiya kenan wllh bazaki ganebane wllh safiya banasan Fatima natsaneta banasan nabude ido naganta a gidannan banasan farincikinta natsani ganin dariyarta ko cigabanta kinsanni safiya bana kawcewa hanyar Allah amma Fatima tasanayi ke wllh ko mutum nagani maisunanta wllh tsanarsa nake amma narasa yazanyi da ita duk abinda zanmata bananasara !!! Inna lillahi wainna ilaihi raju un wllh yau nafarayarda da zancen mutane anyakuwa kekikahaifi Fatima anya hum wllh danasan abinda zan haifa kenan da nazubar da cikinta tunkan tazu duniya wllh nina haifeta agida akangaduna tarekuma da mahaifinta Dan shiya tayani gyerawa nakasance tunda nayi arba indinta natsaneta banasan nashayar da ita itakuma takasance maihakuri harmahaifinta yagani yayi nasiha haryagaji yakoma sai mata madara har Allah yarayata har lokacin nayi nayi domin halakata amma nakasa wllh hajjiya safiya bansanta kumabazan taba sontaba har abada kuma koyanzu idannasamu dama zanyi abinda yakamata wasu zafafan hawayene sukazubowa safiya natausayi yarinyar , hajjiya Khadeeja wllh a zamaninnan kafin kisamu yarinya mai hagarta kamarta sai antona kamata yayi kijayarinyarki ajikinki kina kallona Allah da daya yabani aduniya kumashima namiji amma najasa ajiki yadda bazai boyemin komai nasaba yanzu shekarar Habib 29 amma haryanzu baidaina kwaciya kan cinyataba hatta gareku iyaya kudinga jan yayanku ajiki yadda bazasu boyemuku komi nasuba kumaidasu tamkar abokanku ko kawayanku . Nida nake jikin kufa mutuwar tsaye nayi sbd tsana nin mamaki anya kuwa zancen hajjiya Khadeeja gaskiyane ku biyoni dai danjin yadda zata kasance sakkowa nayi idona cike da kwalla da tsantsar tausayi da al ajabi tabbas akwai matsala ta inda na shigo tanan na koma amma sai nayiwa kaina mazauni a dan bayan gidan na zauna kan kujerun dana gani nakuma dora kaina kan table din wajen ina nazari banfi minti 5 ba naji 2 nakuwa taso a hanzarce dan ganin meke faruwa mota na gani anyi parking dinta naga wata matashiyar budurwa ta fitov su biyu baka iya ganin komi sai idanun su sbd dogayen hijab dake jikinsu da kuma marks da Gila's da safar kafa da hannu dukkansu komi iri dayane babu banbanci da sauri naga wani yazo domin karbar jakar hannun karamar yana kuma yi mata magana Wanda bansan me yake cewa ba a hankali naji tafara magana haba bilal ba nace bana son karbar jakan nan ba da gaisuwa ai ni ya kamata na gaidaka to hajjiya amin afuwa murmushi tayi sannan tace kakai sakon nan kuwa eh nakai sunagodiya OK tom na gode .Tayi ciki abinta shikuwa bilal kallonta yayi tare da cewa Fatima Allah ya albarkaci rayuwarki tagari takowa kenan ameen cewar adamu maigadi shikuwa bilal shine amintaccen Fatima babu wani sirrinta da bai saniba hatta gidan marayun da take da gidauniya acen banda company dinta da yake yarin yace mai nasibi duk abinda ta taba kudine . Ni kuwa a sace nabi bayansu dan sonake naga wace wannan yarinyar daga cikinsu still kofar dazun tashiga kuma falon ahankali naga ta karasa bakin wata kofar ta danna numbers kai tsaye suka shiga wow wani katafaran falo ne wanda yasha komi silver gawani dadda dan kanshi mai sa nutsuwa a hankali naga sun bude wata kofar sun shiga na kuwa bisu dakine da full pornitures masu matukar kyau da tsaruwa ta zauna gefen gadan tafara cire kayan jikin nata ita kuwa doguwar cewa tayi Fatima bari nayi sauri najegida sbd banaso umma tayi fada kinga mun jimako eh bari nayi saurinacire kayan natafi bazaki bari kici abinciba eh wllh tafiya zanyi sai lokacin najuyu dan ganin Fatima, kasajure kallannata nayi sbd bala,in kwar jininta dakuma haibarta kuma yarinyace karama dan a shekaru batafi 17 ba amma tanada girman jikin daga ganinta kasan tanajin dadi sosai dan fatar nan tayi luwai- luwai gata fara amma da sirkin jah idanunnan farare sosai kuma ba man yaba bakuma kanana ba gashin goshinta yazubo gaban fuskar ta ya kwanta hancin nan dogo bakin madai daici gashi jajir ga dogayen yadan hannun ta masu harke da laushi ga diri ita badoguwabace bakuma gajeriya bace bakuma siririyabace kuma balukutabace me kyauce tako ina barema halayenta Wanda suka dace da sufarta mai yawan murmushice baka ganin dariyarta sai ga yara kanana tanada matukar saukinkai da girmama dan Adam hankali sanin ya kamata wannan rayuwa ita ta kasance ga Fatima diyaga hajjiya Khadeeja yar gwani Muhammad ,bayan tagama cirekayan jikin nata tayiwa Fatima sallama ta tafi ,itakuwa kai tsaye toilet tashiga ta watsa ruwa tafito naga tayo alwala ta tada sallolinta ta dan jima tana addua kafin naga tamike tacire rigar jikinta tasa wata doguwar riga maranauyi tare da kara min hijib tafita kai tsayi kicin tayi naga takun na gas tadaura ruwa kafin nagatafara Gyeran kayan miya atinece tashigo tace hajiya bari inzo intayaki aa kibarshi kije kihuta kinji ba yawa bari in karasa hajjiya aidaga barcinatashi yau banyi komi ba wllh Dan Allah ki kawo namiki wani Abu ok to jika min rama daruwan zafi da kanwa kinji to , shin kafa naga tawanke tatiwo tazuba tarufe nagatakara kuna dayan gas dintafara soya kayan miya ba dai girki mukazo koyaba barina basu waje za gawa nayi driving dan ganin make faruwa hajjiya na gani ta na ce wa hajjiya safiya nagode kigai da min da dana wadda aka kira da safiya naga tashi ga mota tana dagawa dayar hajjiyar hannu wato hajjiya Khadeeja dan tsa yawa tayi tana tunani kafin tayi tsaki tashige abinta , Fatima na hango tana magana da atine akan ta shir ya dainin sannan naga tafito tashi ga wanni daki ba ta jima ba tafito lokacin an gama shirya komi kula ce guda shi da akan dainin din, naga ta fito tashiga kicin ta dauko wani katan tire tayisaman bene danahau dazun dashi daidai bakin dakin tatsaya tayi noking yes naji ance tasakai tashiga da sallama inawuni mom naji Fatima ta ambata kanta akasa tsaki naji taja menekuma mekikazukimin bayan kin rabani da miji na shi giya maiya tashi daga gabana karki lashemin kurwa dan naga kina kallan kafa ta tashi kafin intsine miki shashasha maratunani kiyi hakuri mom dama abin cikine na kawo miki dallah rufewa muta ne baki to daga yau kika kara kawo min abinci wllh bazan cikiba salan naje kin min bar ba de irin Wanda kika yiwa uban ki tashi ki ban waje muna fika har ta kai ba kin kofa taji tace keh ki tsaya kiji a yau na samu da ma saina hallakaki wllh ,kai kawai ta geda amma ba yau tasa ba da jin irin wannan kala man ba falo ta koma wani kamshi data shaka ne yasata man tawa da komi ko baayi maganaba tasan dad din tane a tsaye ta iskeshi tai sau rin ma tsawa kusa da shi tarun gumeshi dad sannu da zuwa ya han ya lpy lau yar alaramma sunan da tafi so a kirata dashi kenan sa kinshi tayi tare da cewa dad karaso kaci abinci dan nasa ka dau ko yin wa murmushi ya mata tare da kama hannunta suka isa bakin dainin din a han kali ya zau na sannan tafara zubamai towan shinkafa miyar rama gefe miyar kajice da ta dimama gefe jelof din taliya ce da hanta sai kanshi suke wow my
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SANADIN YAR ALARAMMA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album