can za’a wuce
da ita Dinner har a kaita gidanta, wannan umurnin Mum
ne. Masu karatu in bakwayi bamu guri, tundaga nesa na
hango motoci jere suna d’eban mutane, sai da aka gama
diban kowa, na hango wata maroon d’in lemo zeen ta
perker, su Gwaggo da’ake leke, baki tasaki tana kalo, don
tunda take bata tab’a, ganin irin motarba. Nan akace
afito da Amarya Inna Yalwa ce ta rakota, ohoho sunan
wani kalma waishi sorry!! Masu karatu karkuga Khadi, in
har nace zan iya tsara muku kyan da tayi, wayana ba zai
d’auka ba. A hankali suka isa jikin motar tashiga, ana
tayar da motan taji an rik’o hannuta, a razane ta juya
Umar ne yaaha kyau. Koda suka isa gun dinner duk
wanda ya gansu sai ya yaba, haka taro ya kare kowa cike
da murna. Da safe Malam ya kira Khadi, ya mata nasiha,
yan’uwan Mamanta suma nasiha suka mata, Gwaggo da
k’afarta tazo tana kuka ta roki Khadi yafiya, Khadi tace”
ba komai ta yafe mata. Da daddare aka d’au Amarya sai
gidan Umar niko Rash nace”fatan alkairi. Gwamna gida
mai ji da kyau ya bamasu Malam, yace”karsu d’au tsinke
acikin nasu. Haka ayi suka koma, tsakani Beeba da Dr
Abdul ko wata soyayya ne mai cike, da qauna sukeyi ma
junasu, Gwaggo yanzu kamar bata gidan don Albarkacin
Khadi takeci. Kwanaki sun tafi shekaru sun sud’e, koda
naje gidan Khadi na hango ta da yaranta, sun girma suna
gudu ko ina, Khadi yanzu ta dawo cikakoyar mace mai
aji da kamala. Gwamna ya biya ma su Gwaggo da Malam
aiki Hajji suka tafi. 10:34] ﻡﺩﺮﻛ ﻟﻠﻪﺍﺪﺒﻋ ﺓﺪﻴﺷﺭ AM, 5/26/2016]
Rash Kardam : ’YA’YA DA DUKIYA BA’A K’ETARSU NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-146~150. Bayan sun
dawo, su Gwaggo an dawo Hajiya, Gwaggo ne ta fito
daga unguwa ta kame abayan mota, dai-dai kwanar
unguwansu, ta hango an taru, wata mata sai dukan wata
yarinya take, da sauri tasa mai driver ya tsaya, wani ta
tambaya maike faruwa nan yasanar mata, yarinyar da
ake duka yar riko ce, wai taje tala ta b’atar da naira
hamsin ake dukanta. Da sauri taje ta rike matar na,
tace”haba baiwar allah mai yayi zafi haka?. “Akan kd’in da
baitaka kara ya karya ba?” Ko dan kinga bake kika
haifetaba? “Kisani fa ‘YA’YA DA DUKIYA BA’A K’ETARSU.
nasiha ta mata sosai kafin ta ba ma matar 500 ta kuma
ce karta daki yarinyan ta tafi. Bayan kwana biyi Gwaggo
na zaune a gida, taji jiniya kafin ta mike saiga Khadi tashi
da yan ‘YA’YAN TA, da gudu sukayi gun Gwaggo duna
oyoyo grany, Gwaggo tace”washh yaran nan zaki karya
ni, takali, Ahmad tace”ni yanzu na fasa Auren da kai ka
tsufa, Hafsat”ke kuma kinyi kwaliya kinzo ki kwace min
miji. “To baya sonki” Dariya sukayi gaba d’ayansu,
rayuwa kenan hausawa sunyi gaskiya da kalmasu ta
Mahak’urci mawadaci. Kira gareku yan’uwa mata, kunga
yanda labarin nan ya kasance akan Gwaggo, kusani
‘YA’YA ko bana ka bane, kurikesu tsakani da Allah,
bakasan mai tai makonka ba, bakusan wazakuci
albarkacinsuba. Allah ya bamu YA’Ya na gari Ameen.
ALHAMDULILAH Alhamdulilah! Dukkan yabo sun tabbata
ga Allah ubangijin sammai da kassai, wanda ya bani ikon
kammala wannan littafi lafiya, kuskuren danayi ya Allah
ka yafe min Ameen. IYAYENA ABUN SONA Iyayena abun
Alfaharina, ina matuk’ar ji daku Alhaji Abdullahi Garba
Kardam Hajiya Khadija Aliyu Abfullahi, Allah ya barmun
ku ya ja kwananku Ameen. SADAUKARWA Na sadaukar
da wannan littafi sukutum da guda, gareki MUMCY NA
Khadija Alkali(Khadija Candy). GAISUWA TA MUSAMMAN
Gai suwa ta musamman gareku yan’group d’in Khaleesat
Haiydar Facebook, da badun karnayi son kai ba sainace
kufi kowa Son wannan novel d’in, nagode Allah ya bar do
da quna. GODIYA TA MUSAMAN gareku, Maryam S Bello
Maryam alkali Mamu(Mrs jabo) Aishat Muh’d(Maman
Shakur) bazan manta daku ba GODIYA K’UNGIYAR
EXTREME HAUSA WRITER’S WISDOMS HAUSA WRITER’S
BEST HAUSA WRITER’S K’AWAYENA Godiya ta
musamman gareku kawayena Zee Autar Hajiya Aishat S
Mazoji Nuceeyluv Beebah Luv Zee Hrt Futha Luv Sadeeya
My Falmi Jiddah Ja’o Mesha Luv Munay Kausat Luv
Maman Abideen Zahrah Hauwah Jiddah Aliyu Rabee’at
SK Mashi Amrha Luv Mrs Umar Soja Stylish Zahrah BB
Khairat S Panisau Sadiya Abdullahi ‘Dahiru S.A Azeez
Memie Bee Fulani Cerdiya Baby Amrah.YAYA DA DUKIYA BA A KETAR SU
Na Rasheedah A kardam
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels